Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rabin rabin wannan ba,bata san Dafta kullum a research yake ba,ba a barinshi a baya,
Dafta ya gama gigita Hajara itama ta zautar dashi,Dafta dama ba dai tsafta ba,bai son kazanta ko kadan,Kullum cikin kamshi yake ko sanda yana kauye bare yanzu ya koma Kd Unguwar Sarki.
Sucking Hajara tasha shi sai da tayi hauka tuburan,Salon Dafta daban ne karya kake ko mai birninka ka nunawa Dafta iya wannan harka ko kai ka kafi kowa bin mata a duniya,sai dai suyi gogayya da irin Arnan shegu su Sardauna wanda dama su kullum idonsu a bude yake da duniya harkar zamani latest sun san da zamansa sai dai su baka labari dana kirki dana tsiya.
Sai da ya tabbatar Hajara ta gama kaiwa karshe,shima haka sannan ya nemi hanyarsa,Hajara batayi kuka ba duk da cewa taji zafi sosai kasancewar na farkonta ne amma batayi kuka ba,Sai dai Jibril yasha magiya yayi hakuri haka in banda wannan Hajara Ba abinda tayi,ba a san Dafta gwarzon Maza bane sai yau,domin Dafta ya kwashi harkar nan da gaske domin sai da ya fashe haushinsa da yanmata suka jefa shi ciki yasha wahala da su.
Hajara kanta tasan Babyn nata ba na wasa bane dama Dafta haka yake?Kamar me kunya ashe tantiri ne cewar Hajara.
Da kansa ya mata wanka ta kara gasa kanta dama Dafta yana harkar likitanci duk wani waje da za a tabawa mace taji dadi tare da haukacewa ya rigada ya sansu fes yake kallon mata tunda har karbar haihuwa yayi a Kauye,yanzu kam yaronsa ya barwa chemist sai dan lekawa da yakeyi watarana,ya bude katafaren chemist a zaria city,da cikin Kaduna har wuri Uku da yaransa Sabo da haka Dafta yace yafi karfin aikin Gomnati,yanzu haka jikin gidansa katafaren chemist dinsa ne babu kamarsa kaf layin.

Hajara dai ansha wahala Dafta yasha dadi iya Dadi yanda ya dinga sambatu tare da feso kalamai masu sanyi ai abin ba a cewa komai.
Hajara tasha lallashi iri iri da kauna a wannan dare har ya riga Hajara bacci Amma Sabo da haushinsa Hajara takeji ta cijeshi kada ya bude idonsa a hankali tace kaifa kace ba a baccin dare a gidanka sai na rana Amma ya zaka rigani bacci bayan ka bani wahala,
Jibril yayi murmushinsa me kyau tare da cewa banson sharri yaushe nace haka?Sai dai aljani ne ya fada,Hajara tace kaine fa ka fada Amma zaka ce aljan,Dafta yace to na janye maganar a dinga bacci cikin tsakiyar dare banda farkonsa da karshe Sa yanzu yana kaiwa karshe ki tashi a kara gwangwajewa,Hajara tace wlh baza ta yuwu ba ko tausayi baka dashi dama haka kake?Dafta yace na wuce haka ma ai mu bama nunawa mun iya sai daí a ganmu in action,u wl see me in action yan mata,

Ba taba mace a waje shine yake nuna kai ka iya harka ba,waye salihi ko sufi a wannan harkar? Ki cire kokonto One in Town ba sai ka nuna a fili ka iya iskanci ba,a Bed na Sunna ake nunawa,Hajara tace dama ashe kaima tantiri ne?Dafta yace na can ciki ma kuwa karshe,Wannan dan kadan ne Sabo da first time naki ne.
Shigar da ita can cikin jikinsa ya karayi yana lallabata harda wani shagwaba iri iri wajen One in Town take masa,dan danan bacci ya kwashesu.

Washe Gari Lantan da Kuka ta farka tana ta yin abinta,gefenta ta duba ba Saddiq din me lallashi,sai guntuwar paper ta gani,ya mata rubutu:
SWEET HEART NAJE EXERCISE ZAN SALLAMI BAKINMU ZASU KOMA IDAN KIN TASHI KIYI WANKA AKWAI ABINCI A DINING KI TAIMAKAMIN KICI,BANDA KUKA,KI KULAR MIN DA KANKI.
LOVE U DEAR.

tana gama karantawa ta saki murmushi tare da komawa ta kwanta ta jawo pillow ta rungume kam a jikinta tare da tunano daren jiya yanda Saddiq ya nuna mata so zalla wanda bazai fadu ba.juyi ta kara yi tare da godiya ga Allah ta kara wuntsulawa a fili tace badan na girma ba da sai nayi tilla gudi gudi da alkafira.
Lallabawa tayi ta hau gyaran gidan ko ina ya dau kamshi da kyalli sannan ta shiga wanka kar Saddiq ya isketa batayi abinda yace ba kuma umarni ya bata hhh kaji biyayya fa.
Tana gamawa ta zauna tare da tsantsara kwalliya ba a magana,cikin wata shadda doguwar riga yar senegal Maroon color tana maiko tare da kafe dauri kamar wata Hajiya haka Lantan ta fito tasha kyau tana kamshi,zamanta kenan ta fara cin abinci sai taji Door bell tasan ma me gidan ne,da sauri cike da zumudi ta bude sai taga Nabeela ce Tare da Jidder Zaria sai Marcycool anci kwalliya takaicinsu ya kamata tace wlh kun bani haushi na zata ma Darling ne,Dariya sukayi Nabeela tace wannan wanka haka kamar wata gimbiya?

sama sama suka zauna suka bata wasu turaruka na turaren jiki masu kamshin gaske da wasu kaloli sai kayan bacci na tashin hankali suka bata kala shida sai wasu tsumin na mata, sannan suka tafi kafin me gidan ya dawo,godiya ta musu ta dan rakasu ta boye kayanta.

Minti biyar tsakani saiga Saddiq ya dawo sanye cikin 3qurt da riga farare da headphone a kunnensa Sa'adat ta bude kofar da murna tana bude masa ya rungumeta a jikinsa tare da tura fuskarsa cikin wuyanta yana sauke ajiye zuciya kamshinsu ne kawai ke tashi,Waist din ya rigo da hannu biyu ya dan matsar da jikinsa daga bata yana kare mata kallo fuskarsa dauke da murmushi,Lantan ta juya ido tare da yin fari dashi,kinyi kyau Sweet heart Allah miki albarka,Ameen ai kaima kayi kyau ma da yawa,fadi gaskiya dai ni da na dawo yanzu,zo muje ki gama cin abincin sai ki tayani wanka Lantan tace Allah ni dai Bazan iya kallonka ba yau,dariya ya mata kefa matsoraciya ce,dining yaja ta tare da zaunarta saman cinyarsa ya karasa bata Chips and Egg da tea sai farfesun kayan ciki,
Bedroom yajata ta zabo masa kayan da zai Sa shi kuma ya shiga wanka,yana fitowa ta tayashi ya shirya yana mamakin Sa'adat da ta iya gyara gidan nan ita kadai,yaji dadi kuma ta birgeshi,Palo suka koma tana kwance a jikinsa ya zame mata dankwali yana shafa kanta me santsi da laushi,ita kam ta lafe masa ta Sa yatsanta tana ta jagwalgwala masa gemu zuwa sajensa,Kara komawa tayi kan lips dinsa ta gangara hancinsa me tsini a hankali tace Dear na kamar ayi rubutu da hancinka kamar Biro lucky ba Big ba,Murmushi yayi dama kin dade kina kallonsa ai,ni in banda yau yaushe ma nasan kana da hanci,hhh dariyarsa yayi yace ai da naki nake shakar iska,lips dinsa take kallo wanda yake birgeta dan karami a kunyace tace Ya Saddiq kalli tv abin mamaki,da Sauri ya kalli Tv kafin me Sa'adat ta tsotsi lips dinsa zata gudu ya rike gam ya hade bakinsu waje daya kamar zai cinye mata baki,Sa'adat anyi lif,a kujera ya kwantar da ita yana bin jikinta da murza Sa'adat tace dan Allah kar a kara yi wlh zafi jiya,baza ayi ba ai sai kin warke sosai kullum yanzu Romancing zamu na yi,ai kina son a taba nan ko Ya tambaya yana shafa boobs dinta,ae indai irin wannan ne ina so banda na jiya me zafi.
A palon suka cirewa juna kayan jiki suka fara murje juna kamar me.


Yau ya kama ranar Arfat ana gobe babbar sallah daga Ramlat sai Sardauna sune kawai a gidan,Mami da sauran ma'aikatan gidan duk suna aikin hajji da Sardauna ya biya musu,tare da iyayen Ramlat da Sauran dangi wanda Daddy ya biya musu suma duk suna kasa me tsarki,haka Daddy da Bilkisu dasu Nabeel da Nabeela,Ammar da Fahat duk sun tafi Dubai daga can zasuje Umrah.

Sardauna yace su sai next year,gidan su yaje ya dauko aron yan aikin Mommy guda biyu mata dattijawa cikin na gidan suke taimakawa Ramlat da aikin gida da rainon Mami.
Ramlat sun gama gyaran gidan tsab na yamma,tana shirya musu abincin buda baki na azumin Arfat,Suna shan ruwa sun huta Sardauna yayi wanka yana palo yana aiki a computer Ramlat ana kitchen ana shirye shiryen abincin Sallah,Ramlat bata yarda ba wai don kawai su yan kadan ne a gida baza ayi abincin sallah ayi riti da shagalin Sallah ba sai a wani zauna a daki shuru gida duf ba girke girken sallah yawancin yan matan yanzu masu aure da Sauran marasa yawa haka sukeyi,wasu kuma sai daí akai wajen da ake abinci ka Bada kudi ayo maka kuci wai gayu ne,su kansu masu gidan basa jin dadi,gida ba komai rafai,bare har aji gidajen radio ana jin news da Sauran labaran me ke faruwa a kasarmu,da na talakawa har ma a taimaka musu,sai kaji wai basu san komai ba.

to Ramlat Harda radio suna sauraran labarai da shirye shirye iri iri,ko kai kadai ne a gida zata taya ka hira da sauraren wa'azi iri iri,amma sai a zauna dumkum ba a san me kasar take ciki ba sai kallon wakoki da kasashen turawa etc.
Har shirin siyasa duk su Sardauna suna ji,har Tallafin da ake nema a radio na marasa lfy da yan makaranta suna ji Sardauna yasha biyawa mutane da dama ta wannan dalili.
Har wata marar lfy yasa aka fitar da ita Egyft kuma ta warke Alhmdllh.

Yau sallah da Safe da wuri su Ramlat da yan aiki har an gama gyara gida yana ta kamshi da sheki,tayi miyar egusi da wainar shinkafa,tayi Sinasir,tazo ta tuka tuwon shinkafa miyar taushe,Anyi friedrice lafiyayya,gefe kuma ga farfesun naman rago,ga soyayye,ga kuma dambun naman Kaza,ga soyayyen naman kaji Bowl kato guda,naman Rago yasha Suya ta zuba wani cikin mai ta ajiye.
Dan danan ta gama komai an shirya a dining wani abunda bata gama ba ta ajiye idan ta dawo daga Sallar Idi sai ta karasa,wanka tayi sharp sharp tasa hadaddiyar shadda me tsada white color riga da Zani tayi kyau,bata daura dankwalinba sai acuci da tayi da gashinta tasa hijab white,lady in white kenan komai fari.

suna zuba kamshi harda Yarsu tasha wanka yar jaririya tana dariya Sardauna yaci shadda fara shima komai fari shima iri daya da Ramlat suna zuba kamshi basu dau mota ba a kafa suka tafi dake ba nisa tsakaninsu da masallacin Idi,Masu aiki ma sun shirya sun tafi,
Ramlat da yarta suna layin mata suna Idarwa ansha addua Sardauna yazo suka tafi gida,Suna dawowa aka fara ciye ciye da lashe lashe na sallah,har makwafta da masu aikin wasu irin su gate men,da masu shagunan unguwa duk Ramlat ta kai musu abincin sallah dama idan an rage abinci basa zubarwa indai bai lalace ba wasu masu shaguna da masu aiki gidan wasu wanda basa jin dadin iyayen gidansu ake bawa abincin,sosai Ramlat da Sardauna sukayi suna a unguwar ana son su,yanzu kusan ko kwatance za ayi sai ace layin gidan Sardaunan Ramlat da Mami.

Har Sallar ta kare kullum Ramlat sai tayi girki na alfarma,ga kida kullum suna sha ana wai shagalin Sallah,Sardauna ya kaisu yawo wurare daban daban na shakatawa sallarsu tayi armashi Amma wasu su dinga sawa basa jin dadin komai Lami.
5 ga Sallah Sardauna yana kwance saman cinyar Ramlat tana taje masa gashi da cumb,gemunsa ta taje tana fesa masa hair spray me kamshi da Sa gashi kyalli,Little tana baccinta a daki,
Ramlat tace My King bacci zakayi kuma daga taje gashi? Kin iyane akwai dadi Queen,ni dai banda bacci pls am missing u ka sani jiya kaje Adamawa state bama tare,murmushi yayi tare da cewa kema fa Queen ba baya bace Naga ma kin fini kwana daya nayi fa tal.,shagwaba ta fara masa ita ba harija bace wlh shine Hariji,hannayensa biyu Ramlat ta kamo tare da daura su saman dukiyar fulaninta harda cewa wannan aikin zakayi a samo lada,Dariya Sardauna yayi sosai tare da cewa Allah shiryeki Queen kin gama zama marar kunya yanzu,ai kai ka koya min rashin kunyar rainonka ce ni,kuma Sabo da Allah baka ganin hakuri na?ido ya bude tare da fara matsa Mata boobs dinta Ramlat Harda shidewa,yace ke me lfy ce Queen haka ake son mace tana nema in tanaso,ni bana son iyayin mata ana rainawa miji hankali kullum shi kadai ne yake nema shi yasa kike birgeni in kina feeling bani da matsala nafi so ma ki zama Harija da bani da matsala kullum mu kwana mu yini muna shan dadi,
Saman Dining ya kaita ya dorata yau harkar ta Sardauna a saman Table akayi wani sabon salon ne daban a ko ina ma ta kama bajeta sukeyi,a kitchen, palo,bed,kasan tiles,tsaye,zaune etc

Washe gari kuwa yana Office tsaka da aiki ya fara tunanin Ramalat dinsa tana baccin Hantsi Sabo da jiya da dare ma basuyi baccin kirki ba Sardauna a yace sai ya kara abubuwa.

Bude ido kawai tayi ta ganta cikin ruwa me dan dumi da kamshi shi ya mata wanka ya daukota duk a gajiye take ga bacci Amma murmushin karfin hali tayi bata nuna masa ta gaji ba sam tace ya na ganka My King? aiki fa nake yi Queen tunaninki ya hanani sakat na kiraki baki dauka ba kina bacci, ko alwala ma na kasa rikewa Babyna,ina Princess Fa? tana wajen me aiki,boobs dinta ya fara murzawa yana sha yace Babyna abubuwan nan kullum kyau suke karawa kamar ba shayarwa kike ba, na dan sha Milk din Little Mami?sanda kake sha ma ai ba tambayata kakeyi ba ku da abinku kasha mana in ka shanye ma ai Mami ce zata sha wahala, Zuuuuuuuu Sardauna ya zuka da gaske kadan dayan ma ya zuka Ramlat tace ka rage mata fa,yace kamar na shanu kuwa in kana sha, yan Yara suna shan dadinsu dan Allah karki yayemu da wuri milk ya daina zuwa hhh Ramlat tayi dariya tace kaifa daban kake baka da kyankyami,ke din zanji kyankyami? Kinma bata min rai Queen,
Salonsu suka ci gaba da yi sai da Sardauna ya gamsu itama haka sannan sukayi wanka ya sake sabon shiri ta shirya masa abinci a basket me kyau na yan gayu ta rakashi har mota ya koma Office cike da farin ciki da jin dadi,
Minti kadan zai kira Ramlat susha hira ya kashe,itama ta kira taji lafiyarsa haka kullum sukeyi aikinsu kenan in basa tare suna makale a waya,Saura 2hrs ya dawo daga Office sai gashi ya turo yaronsa a motarsa wai a bashi Little Mami zai ganta,dama an mata wanka an shiryata cikin kayanta ta Yara masu kyau farare kar tana kamshi,Ramlat itama da ganganci ta Bada Princess dinsu har Office din Mohd,mutane ma'aikata sai daukan Little Mami sukeyi kyakyawa kamar baturiya yar gidan Boss guda sai daukanta akeyi,
Mohd bai hansu ba suka gama aka kawo masa yarsa wajensa yana rubuce rubecensa tana kafadarsa,har tsayawa yakeyi ya mata rawa da wasa,duk fita idan zaije Office din Wani ko wani waje tana kafadarsa,Masallaci ma dan jaraba bai je ba sai a Office yayi sallah tana doguwar Sofa a kwance,yana idarwa Ramlat ta kirashi ya daga,King ya Princess tayi Kuka?tana wajen Ubanta wanne kuka zatayi kuma cewar Sardauna kin ganta ma a jikina muna aiki,
Ok missed u All u nd My Princess dan Allah ku dawo haka mana kun barni da kewa baka kusa itama bata nan,Sardauna yace yanzu kike so a tashi daga Office? Ramlat tace yea,yace angama Yan matana ki jiramu nan da 10mnt ya kashe wayar.

Sabo da bin Umarnin Ramlat second daya bai kara ba ya dauki car key nasa da Little Mami da sauran Abubuwa na aikin Office yayi waje yawa yaransa sallama,oga yau da wuri haka zaka tafi? Sardauna yace Uwar gida Amarya tace a tashi haka ya na iya,suka dinga dariya,wani yace haba Boss ya zaka zama mijin tace?Sardauna yace ka rage min matsayi kan tace ne,dana saba umarninta gwara na rasa kudin da nake dasu,matan da suke aiki a wajen sai haushi da kishin matar Charming Prince sukeyi kamar su kasheta,kaji bakin ciki Allah kiyashemu da hassadar dake damun yan Uwa mata a junansu.

Ma'aikatan kullum suna mamakin irin son da yakewa matarsa haka kullum matarsa itace me bashi shawara,wasu ya birgesu wasu kuma suke ganin kuruciyace.har so suke watarana ya kawo matarsa su ganta ko tafi larabawa kyau ne?irin wannan so haka ita kuwa wannan mene da ita haka.













AsmaBaffa
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀


DUK INDA TA FADI






281-290-291-300






Official







By
AsmaBaffa






FINAL







Dafta bacci suke sha har asuba tayi bai sani ba,Hajara ce ta fara farkawa a hankali ta lallaba tayi wanka tare da gasa jikinta,brush da Alwala tayi tare da raka'atanilfijir sannan ta tashi Dafta, juyi yayi yana mika da adduar tashi daga bacci cike da jin dadi,wanka da Alwala yayi yazo ya jasu Sallah tare da yin karatun Qur'ani y a kalli Hajaransa yace ya kamata a koma bacci Sabo da babu na Farkon dare ya furta da sigar tsokana,dariya Hajara tayi tana rufe ido wai kunya,ko dai muci gaba da karatun addini ko zamu karu da juna?
Da Sauri Hajara tace Ok muyi mana,suka fara karatu tana kwance a jikin Dafta yana kara mata karatun Hadith.

Yau Dafta da kansa ya musu abincin break,Hajara tana kitchen ya zaunar da ita a kujera tana ta kallonsa cike da so.ya gyara gidan Sannan ya dawo ya rungume Hajaransa yana bata abinci tana masa shagwaba iri iri tare da zafafan kalamai masu ratsa jini.

Saddiq kasa cikawa Lantan alkawari yayi kullum sai ya kwashi gara,Lantan kuka dai ta sha har ta gode Allah tun bata saba ba har ta saba ta daina jin zafi,yanzu ma sai dadi da takeji,har so take Saddiq ya dawo gida su kwashi harka,yauma a zaune take tayi dai dai a sofa taci uban wanka na Allah tsine uwar me karya domin Lantan watarana idan taga dama har kitson attach takeyi da brazillian wanda zaka iya wanka ba matsala,duk da cewa tana da gashinta sosai tanayin na fashion,
Saddiq ne ya danna door,sanye take da mini skert na zamani me tsada Maroon da riga yellow me shegen kyaua abin ba a cewa komai yanda tayi shegen kyau,ga cinyoyi lukuta lukuta da Hips masha'allah,tana yanga ta bude kofa tasan ma shine,da Sallama ya shigo tana amsawa da murna ta daga tsalle tare da fadawa jikinsa ta makalkaleshi ta ko ina,yana dariya yana kissing dinta ta a wuya waje waje,ta wani daneshi haka ya dauki abarsa har bedroom ana zuba love iri iri wanda yafi karfin na fada muku Sabo da kunya😀.

Sun koma hutun makaranta Sa'adat sai zuwa schl kullum har yar aiki an samo mata babbar mace tana taimaka mata,Saddiq ya siya mata sabuwar mota dal da ita take zuwa schl ta dawo abinta yana kara koya mata ta kware sosai.
Jin dadinta takeyi abinta ita da Saddiq dinta suna yawan zuwa gidan Abba Abdullah su gaishesu,ko yaushe kuma suna waya da yan uwan Saddiq da iyayensa,haka na Lantan ma.

Alhmdllh su Mami duk sun dawo daga aikin hajji,ranar Sardauna da kansu sukaje dauko Maminsu Driver ya dakko yan aikin gidan.
Tsaraba su Ramlat sun shata iri iri,su Mommy ma duk sun dawo Nigeria,haka Sardauna ya musu Booking flight suka je kd,gidan su Naufal,Zaria ma suka je wajen Su Kawu kwanansu Biyu,Hafsatu da Idrisa murna sukeyi ganin su Sardauna sun rasa inda zasu sasu Sabo da Murna, Little Mami ya dauka jikarsa ya dinga yawo da ita cikin makwafta abokansa na kirki domin yanzu Idrisa ya daina shan komai,ya daina mu'amula da abokan banza ma gaba daya sai na kirki.
har gidan Prof da su Chuchu sunje,Su Chuchu duk duniya tabi dasu sun zubar da makamansu,sunyi laushi yanzu sun gyara halayensu basu da matsala sun tuba ga Allah,sai sha'awar Ramlat sukeyi ganin yanda suke jin dadi ita da Mijinta suna wasa da Naira,ga soyayya,haka ma sukaje har kauyen Jigawa,cikin kano,da kuma tudun Wada wajen dangin Mommy duk sunbi gari gari an gaisa sunyi zumunci da sha tara ta arziki.
Suna dawowa suka zaga frnds da yan Uwa na Abuja har gidan Lantan Ramlat taje suna zumunci.
Nabeela da Naufal an kawo kudin aurensu nan da wata Uku za ayi biki,Mommy me tsafta kuwa baza ta canja halayenta ba sam,amma dai duk wannan masifar da takeyi da zargi da sauransu ta daina lfy suke zaune sai Tsabta kawai da take damun Alumma da ita ba wani zuwa gidanta akeyi ba har su Sardauna ma sai jefi jefi.

Arzikin Daddy ya dawo har yafi da ma,Haka Sardauna ma nasa yaci uwar da sai taimakon Talakawa,sunyi suna a duniya sun bunkasa,musamman Sardauna da yake kyauta da taimako kamar me,har yafi Kabiru Fakas suna yanzu a rewa Sabo da taimako ne aikinsa.

After 2yrs Sardauna Birthday party ya hada na gaske ya cika 26yrs dinsa ya girma yayi kyau ya koma Hadadden Handsome yafi da komai da komai,kullum wanka da iyayi Karuwa sukeyi,soyayya suke sha shi da Ramlat ta Allah tsine uwar me karya,baya kallon kowa a gabansa sai Ramlat sai abinda tace shima sai abinda yace mata shi takeyi, Mami abin yana birgeta da Sauran mutane.

Nabeela shekara 1da rabi kenan da bakinta ta haifi namiji kwana nan ansha suna an Sa masa sunan Daddy,Kabir suna ce masa Prince.
Haka Lantan ta Haifi namiji kato kyakyawa yayi wayo sosai me kama da Saddiq kyakyawa sunan Baban Saddiq yaci Muhammad suna ce masa Irfan.
Hajara matar Dafta ta santalo mace fara tas me kama da Dafta sak,Dafta yace baza a mayar masa da tsohon suna ba dan haka yace Sultana sunanta,suna zamansu lfy suna jin dadi cikin kwanciyar hankali.

Little Mami tayi girma sosai har ta fara dan fara Tafiya kadan,ta kara wani uban kyau duk wanda ya ganta sai ta bashi sha'awa,yau ma suna Bedroom zaune a kasa ta fara dafa Sardauna ta mike tana dariya,Ramlat tana mata tafi da hannu eh...eh....eh....Little Mami tace tat wai(Dad) Sardauna ya dauketa huta Babyna kin gaji da Koyon tafiyar nan,sai ta kara mikewa taje wajen Ramlat Mam(Mum) Kayan wasanta Sardauna ya zube mata suna ta yi har game yake koya mata, suna ta wasansu Ramlat tace wanka za a miki muje wurin Mami ko Baba ta miki,Little ta saka kuka wai Dad ne zai mata Sabo da yana basu kulawa har su wanka da sauransu yana mata ta saba.

Sardauna kuwa yace kyalemu zanyi mata anjima kin maida min yarinya agwagwa kullum cikin ruwa take sai ki mata wanka yafi sau Uku a rana sai sanyi ya kama min ita.
Dariya Ramlat take tana cewa sai kayi mata da kanka ai ka saba.
Wanka yayiwa Mami karama ya shiryata tare da kaita wajen Mami sannan ya dawo ya dauki Ramlat itama sukayi tare ya dade yana jagwalgwalata suna fitowa suka kasa hakura da juna fara mirzar juna sukayi, Ramlat tana Yiwa Sardauna abinda yake so a duniya yana Buga harka yana jin dadi kuma komai ta iya tana jajircewa kwarai da gaske.

Sun shirya zasu fita shopping kenan,Ramlat taci uban kyau habawa nan Sardauna ya kara birkice

Please Login or Register in order to submit comment