Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

a wajensu ya zauna kamar bako Bai saba sun shaku ba komai dai sama sama ana yinsa har yace Ramlat ta taso suje side din Mommy,sama suka hau bangarenta, sosai Mommy tayi murnar ganinsu hannu bibiyu ta tarbesu duk da bata da lfy saida ta Mike zaune tare da cewa ina jikalle ta?,
Ramlat harda Jin kunya sai Sardauna ne yace tana wajen Nabeela,kafin ya rufe baki sai ga Nabeela tana Mommy ga first jikar gidanmu fa tayi wayo kalli gashinta,mommy ta karbeta tare da cewa ni naga ma fari take karayi wannan yar ma ita kalar Baturiya ce, dariya sukayi,Mami tace a kawo musu abin Sha Nabeela idan kin gama girkin ki kawo shima,
Haka Nabeela ta kawo komai Mommy sai fada take mata wai bata kara wanke spoon ba ta kawo abinci,Sardauna yace to Mommy karfa ki koremu ni sai mu tafi gaskiya,Mommy tasan Sardauna baya son hakan sai tayi shuru bata kara cewa komai tunda baka son tsabta shike nan na daina magana.

Ramlat tace kyaleshi Mommy kiyi tsabtarki kin San maza da kazanta,kyale kazamin yaro cewar Mommy tsabta dole muyita.
Hira suka Sha sosai da Mommy sannan Daddy yana dawowa suka koma dakinsa sunyi hira sun gode Allah har wurin magriba sai lokacin suka dawo gida.
Suna dawowa Mami ta karbi takwararta zata yi mata wanka, su dai tuni sun baje a bedroom din Sardauna, wanka sukayi da sallar Isha Ramlat ta hado musu Fruits suna Sha,
Sardauna sai kallon Ramlat yakeyi ko motsi tayi idonsa na kanta,har lips yake tsotsewa kamar maye,Ramlat tana kallonsa tausayinsa takeji sabo da tasan Mohd bashi da hakuri dauriya kawai yakeyi.
Ko fruits tasa hannu zata dauka sai ya bi hannun da kallo,har suka gama tare da yin shirin bacci Sardauna ya sunkuya yana ajiye wasu takaddu Ramlat tazo ta bayansa ta dane masa gadon baya tare da makalkaleshi a hankali,tallafo ta yayi tare da zareta daga bayansa ya dawo da ita gabansa kisses ya shiga sakar mata iriri wuyanta yabi da lasa yana shafa mazaunanta,Dukiyar fulaninta ya cafka hannu daya, bakinsa na Shan daya,saman Bed suka fada Ramlat ta kashe musu light,
Suna ta abu daya kamar zasu cinye junansu da Zafi Zafi sukeyin komai an Dade ba a hadu ba,Ramlat da kanta yau ta sa shugaba cikin hanyarta tana a saman Mohd,
Yau saida Suka kwana ba bacci suna abu daya style iri iri,hutawa kawai sukeyi su canja salo kamar wasu engine,
Sai daf da Asuba suka saurarawa juna wanka sukayi tare da sallah yau Sardauna abinda yaji ya wuce saninsa har nafeela yayi ta godiya ga Allah sabo da dadi.
Ramlat ma ji take kullum abinda sukewa juna yafi na kullum, kullum gaba suke yi wajen jiyar da juna dadi,idan sukayi yau sai suji ai na gobe yafi na jiya ma dadi.

Azkhar sukayi har suka gama cike da farin ciki suka koma saman Bed Ramlat ta tube musu kaya tumbir suka shige blanket Sardauna ya shigar da ita can cikin jikinsa sai bacci,basu tashi ba sai 12pm Mami tana ta masifa Little Baby tana ta kukan yunwa sunki fitowa,Ko wanka Ramlat basuyi ba ta karbeta ta bata tasha Nono ta koshi sannan ta mayarwa da Baba me aiki ita.saida Ramlat ta gyara sashen Sardauna fes da nata,Mami kuma su Baba sun gama duka gidan ko ina kamshi da sheki yakeyi in ka shiga baza kaso ka fito ba.
Wanka suka dauka kamar yau ake musu biki, breakfast ta hada musu me sauki ta shirya komai a dining na part din Sardauna.zama sukayi tana saman cinyarsa yana bata abinci a baki shima yana ci,amma duk da haka shagwaba take zuba masa iri iri, shi dama biye mata yake da lallashi Ramlat ta gama sangarcewa gaba daya maganarta ma ta kusa komawa ta shagwaba gaba daya sabo da ta saba.
Saida ya gama yace mata zai fita Office,Ramlat ta fara kuka ni...yanzu fa Amarci akeyi zaka ce Office ai ko dan Hutu da ka samo mana,Rungumeta yayi tare da Rada mata a kunne ai na dauki hutun 1wk tunda kema kunyi Hutu kinga yanzu wasu takardu zan kai wa secretary,Ramlat tace ni Allah 1wk kacal yayi kadan sai dai 2wks Sardauna yace,Yanda kike so Queen ina da time din 2wks din yayi miki? Tace yea sannan mun koma schl muma kaga shike nan. Murmushi yayi me kayatarwa tare da kasheta da zafafa kisses nasa sannan ta rakashi ya tafi,ta dawo ta kara gyara part din da komai,wajen Mami ta shiga suka Sha hira.

Lantan sun isa kauyensu lfy,Sai kallonsu akeyi nan take labari ya cika kauyen Lantan da Soja cikin labebiyar mota,Saddiq yasha kallo a garin,Lantan yangar da takeyi ta baci tsofaffin samarinta sunsha kallo suma domin kasa gane Lantan sukayi.
Iyayen Lantan murnar ganin yarsu sukeyi hannu biyu suka karbi Saddiq ba a magana,sai dai iyayen Lantan sunce yarsu ta girma da yawa karta lalace aure zasuyi mata a hakura da bokon haka su ya ishesu,ba yanda Saddiq Bai ba domin su fahimta amma ina,wai Sa'adat baza ta koma birni ba tazo kenan sun gaji aure zasuyi mata.
Nan take Saddiq ya gabatar da kansa a matsayin wanda zai auri Sa'adat Kuma iyayen sun amince ya turo manyansa,Abba Abdullah me rike Lantan ya kira ya sanar masa komai shima yaji dadin hakan da Saddiq yayi,
Sati daya tsakani Abba Abdullah yace ya kamata suje da iyayen Saddiq neman auren Sa'adat ayi a daura ayi bikin sabo da sun kusa komawa makaranta kar a wuce ta a ajinsu tunda mutan kauye su ba ruwansu.
Nan Saddiq yabi flight kano ya Sanarwa iyayensa sai murna sukeyi dama sun Dade suna jiran Saddiq ya fitar da mata,ba bata lokaci Abba Abdullah yaje can suka tafi nemo auren Sa'adat,
Sunje an tarbesu cikin mutunci nan aka yanke za a daura Aure nan da 2wks Lantan taso ayi biki na kece raini amma ba Hali sabo da na gaggawa ne abin,Saddiq kuma iyayensa sunce Amarya zasu dauka zuwa kano dole ayi biki a kano.
Sati biyu tsakani aka Daura auren Saddiq da Sa'adat kan Sadaki Dubu dari.sun kawo lefen Lantan na gani na fada akwati goma cif. taron masu kaki ne,ko ina sojoji ne na gaske,Saddiq kyan da yayi ba a magana,Bare Sa'adat,ranar da yamma shigar sojoji suka taho da Sa'adat tare da wasu yan Uwanta na jiki anzo da ita kano cikin dangin mijinta zata zauna anan za ayi shagali.

Tun daga Ranar Sa'adat ta kira Nabeela da Fauzy Usman domin a tattaro kan frnds nasu za a baje shagali a kano,Nan take Saddiq Ya bawa Nabeela IV tayi ta rabawa dinner guda daya sai sojoji da zasuyi paretinsu a Abuja idan an kawo Amarya.
Umman Saddiq dama sun Saba da Lantan a wajensu akayiwa Lantan duk wani gyara da Amarya me gata zata samu anyi mata komai,bayan 3wks yaune kuma Saturday ranar dinner na Lantan da Saddiq,wannan ma an cika sosai Yan AsmaBaffa fans na wajen,taskar fiddausi sodangi,House of Hausa Novel duk gasu nan a wannan taro anci wanka,manyan matasa,Ramlat ma da Sardauna sunzo sabo da Lantan yar uwar Ramlat ce,Badriyya da Mijinta Huzaifa Ciranin Amana suna wannan waje,Huzaifa Frnd din Saddiq ne sosai,Huzaifa sai hada hada akeyi,dangin Amarya dana Ango duk gasu nan,Badriyya kamar jela haka takewa Huzaifa kar wata ta so mijinta.
Badriyya Kusa da su Ramlat suka zauna,Badriyya ta kalli Ramlat suka sakarwa juna murmushi Sardauna ya tashi yaje amsa waya,Huzaifa na wajen ango,Badriyya ta matso tace da Ramlat sannu suka gaisa harda fara hira kamar sun San juna,Badriyya tace ki makalewa mijinki wlh yan matan yanzu ba kunya garesu ba,Su Flower sai zagawa sukeyi a wajen nan ki kiyaye.Dariya Ramlat tayi tace ai ina kallon ko wacce basu isa bama,mijina idonsa ba na kallon mata bane.

Yau an gwangwaje a wannan waje,
Washe gari aka kai Amarya gidanta dake maitama Abuja kusa da layin su Iklas Gomnati Lantan ana ta Shan kuka,Fauzy Usman da Nabeela suna ta tsokanarta,dangin Lantan da dangin Saddiq masu kawo Amarya a gidan Saddiq dake barikin sojoji aka saukesu sai zuwa gobe zasu tafi.
Saddiq zumudi yake kawai yaje wajen burin sa masoyiyarsa Sa'adat,Karima Matar Abdullah ita tayiwa Sa'adat komai na kitchen da sauran Abubuwa,Abdullah kuwa shi ya mata kayan daki na kece raini sannan da sauran abubuwan Amarya,ga kuma shi zai ci gaba da biyawa Lantan karatu alkawari yayi,Saddiq yace ya bari zaiyi amma Abdullah yace sai ya karasa ladansa har degree nata.

Sojoji sunyi parate da harbe harbensu ranar Lantan kayan sojoji tasa a jikinta ba karamin kyau sukayi ba ita da Saddiq,
Ango ya gama komai ya Zama ready tare da tafiya katafaran gidansa da Lantan ke ciki,Lantan duk an watse Saura ita kadai tana kuka.


Bangaren Dafta kuma shima an fara bikin a satin nan shi da Hajara,wai ai Dafta ba karamin Bajinta yayi ba,lefensa akwati takwas yan gaske,Sadaki Dubu Hamsim gashi sabon gida ya Gina a cikin Kd me kyau na gaske,anyi party har kala biyu,abokansa ga yan matan Amarya su Pharteemarh duk dasu akayi,
Lawwali ma na kauye ya fara wayewa wajen Dafta Abokinsa har party dashi akayi,Kujerarsu daya da Pharteemarh kawar. Amarya,Tun bata saurarar sa har ta fara kulashi domin shima Lawwali zukeken bafulatani ne shi yasa Pharteemarh taga kyakyawa har dimple ne dashi sumarsa me kyau gashi fari ga hanci,dan bakin nan das dashi,duk ranar da Lawwali ya gama gogewa to fa
shike nan samun irinsu sai dai su Sardauna da suka damesu suka shanye.da Alama Pharteemarh tayi masoyi na gaskiya Lawwali.

Ango Saddiq ya shiga dakin Amaryarsa,science student dinsa da kukan wasa ya shigo sai ga Lantan ta daina kuka ta koma dariya sosai ganin Saddiq ya fita iya kukan ma harda kwanciya saman bed wai shima an kawo shi dakin matarsa,harda kiran wayyo Umma na,Lantan ta kara kyalkyalewa da dariya,Saddiq ya Mike zaune tare da daura kansa saman kafadar Sa'adat yana shakar kamshinta,Tsigar jikinsa ta tashi itama haka,kaji da kayan zakinta dasu yogourt ya dauko da kyar ta karba ya dinga bata shima yana ci tare da lallabata,suna gamawa sai ta shiga wanka tayo brush ta fito,shima haka yaja su sallah Raka'a biyu da addua sosai yanda musulunci yace,da kyar lantan ta iya shiryawa cikin kayan Baccinta yar yaloluwar riga shara shara guntuwa milk color,Shi kam Saddiq daga shi sai Boxers,Yazo da niyar rungumo Lantan sai ko ta daka tsalle ta matsa gefe tare da saka kuka, murmushi ya sakar mata zo kiji my love,ya jawota jikinsa tsam tare da rungumeta kansa ya tura cikin wuyanta yana shakar kamshinta itama kamshinsa yasa ta lumshe Ido sai bakinsa taji cikin nata,ya shiga tsotsa yana shafata a nutse,Sa'adat dadi Yana shigarta wanda bata taba ji ba,nan ta bada hadin kai bata ma sanda take maida martanin abinda yake mata ba sabo da Lantan karfin sha'awa sosai gaba daya ta susuta Saddiq ya susuta ta,wutar ta tace ta dauke duf tare da kwalla ihun Kuka Jin wani Azabar Zafi a kasanta ya gama rufe ko ina na jikinta,Saddiq ta dinga duka a kirji tana kuka,wayyo Allah na Nabeela,Fauzy Usman ki ceceni,Auta.....Auta.....Jidder Zaria zai kasheni...Asycool,Mama Karima wayyo Abba Abdullah ka ceceni,Ramlat haka kika ji azaba Ashe?,Duk Lantan tabi ta cika Saddiq da kuka hadi da sambatun wahala,
Saddiq kuwa sambatun dadi yakeyi kawai yana kiran my love,honey u r so sweet I really love u my Sa'adat,u r the love of my life nan Saddiq ya dinga zazzage cikinsa tas ya Amayar da abinda ke ransa ya tona irin asirin son da yakewa Sa'adat tun farkon haduwarsu,cikin zafin da take ji tace ni da kake min masifa kana dukana zaka ce ka dade kana Sona,wayyo gashi nan yanzu ma kasheni zakayi.

Saddiq Bai Jin ma me Sa'adat take cewa sai da ya dade yana abu daya hakan ma badan ya gaji da ita ba sai dan tausayinta da yaji amma da sai ya kara second round idan ya huta,sabo da Lantan ma ba baya ba wajen dadi da niima.
Saida ya huta sannan ya dauketa tana ta kuka ya mata wanka ya gasata shima yayi suka fito tana ta shesheka taki yin shuru har ya shiryata ya bata pain killer tasha ya makalkale abarsa cike da farin ciki marar misaltuwa yana ta aikin lallashi da lallabata a hakan ma Saddiq Bai kyale dukiyar fulanin Sa'adat sun huta ba luhu luhu dasu sai shafa abinsa yakeyi yana Sha wai lallashi ne hakan.
Sai da yaji tayi shuru yace Babyna mene health benefit na boobs din nan naki a jikina?Lantan taji kunya amma haka dan kar ace ita ba science student bace sai tace karfin jiki da kuzari kuma zakayi kiba ka kara fresh kamar yanda yakewa jariri? Ai ko Saddiq ya kara cafke abinsa ya hanata sakewa da kyar ya barsu sukayi bacci.

Ramlat tana kwance saman cinyar Sardauna wanda ke zaune a kasan center Carpet yana aiki a system, Ramlat ta Mike kafafu sambal sanye da wani bm short da kadan ya rufe mazaunai,da yar riga ko ina mul mul a jikinta,Sardauna ma ya kara wani mugun girma da kyau ga Uwa uba wani haske da ya kara da yar kiba,Baby girl dinsu tayi wayo sosai har tana dariya in ta kalli mutum,
Tana saman cikin Ramlat tana mata wasa,ita kuma Ramlat tana cinyar Oga a kwance,Sardauna yace sai ta rainaki kika sake baki da aiki sai dai ki zauna kina ta mata wasa da dariya in ta taso baza taji maganarki ba taga hakoranki da yawa,Ramlat tayi dariya aiko da tasha Zana domin zaneta zanyi,ki ma canja tunani ba wanda ya isa ya Zane min sweet heart dina.

System din ya matsar gefe daya ya juyo wajen Ramlat tare da sunkuyo da kansa tun kafin bakinsa ya kai kan na Ramlat har ta cuno masa shi dariya yayi sannan suka fara tsotse lips din juna tare da shakar kamshin juna,Little Mami na kusa da Sardauna a saman cikin Ramlat,Ramlat a hankali tace wa yarsa zata raina?me romancing wife dinsa gaban yarsa dariya Sardauna yayi yace gaskiya kam dauketa ki maidata wajen Mami,har ma naji kunya,Ramlat ta Mike ta jawo wayarta tare da kiran Baba me aiki,minti kadan tazo ta karbi Mami karama ta wuce da ita,Sardauna ya dauki Ramlat cak kamar jariyaya sai saman bed.

Dafta yau an gama komai an kai Amarya Hajara gidanta dake Kd,Dafta harda abokai guda biyu suka rako shi sunyi addua sannan suka tafi ya rakasu ya dawo wajen Amarya Hajara.






ko wacce ta bude Ido next page za aji amarcin Dafta so Funny and sweet.











AsmaBaffa
🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀


DUK INDA TA FADI






276-280






Official






By
AsmaBaffa












Dafta Jibrila angon Hajara gidansu yasha kyau da kaya na gaske,ba karamin kaya na kece raini iyayen Hajara suka yi mata ba,kowa sai sun birgeshi na kasar waje. kusa da Hajaransa ya zauna yana kafeta da mayen kallonsa cikin salo,kafin wani lokaci idonsa yayi jajir kamar garwashin wuta Hajara ma saida ta firgita,jikin Jibrila ya fara rawa karrrrr,Hajara tace sannu,Dafta yace kar kice komai ba laifina bane kuma ba rashin kunya bane,shuru ya kara yi sabo da Dafta shi dai yana jin kunya a ce sha'awa yakeyi,kuma shi tun asalinsa ko hannun mace Bai taba
Rikewa ba sabo da kunyar hakan yake ji,kamar shi yanda yake tsare mutuncinsa yake da kima ace mace taga tsaraicinsa,kuma wai shine ma zai nema gashi kuma ya Zama dole baya ga haka ma yana so shima mussaman da Hajaransa amma kunyarta yake ji.

Kallon Hajara ya karayi a sace ya hango kaya iya kaya ya kara hadiye yawu tare da mikewa ya shiga toilet yana fifita da hannunsa a fili yake Karfafawa kansa yace relax Doctor...relax Jibril,u have to do so and u must do it to her,iska ya fuszar tare da cewa I love her why am I like ths?,jibril komai ka iya ba a barinka a baya fa,mene amfanin common mace naji kunyarta I'm a wise man am also educated Man with my original certificate ina wannan shirme,tsaki yaja tare da karfafawa kansa gwiwa sannan yayi wanka ya fito daure da towel,yana fitowa suka hada Ido da Hajara sai yaji kunya wai ta kalli jikinsa ba kaya,kame kame ya fara yana sosa gashin sa daya tara yanzu me yawa yaci kudi duk sabo da biki shima ya Zama gogaggen dan gayu Doctor,
Hajara kuma body structure na Jibril shine ya tafi da imaninta yanda yake me matukar kyau da diri,shi yasa Doctor ko wanne kaya yasa sai yayi kyau,kuma gashi shima Fulani ne usul yana da Hasken fata amma ba kar ba baza a ce masa chocolate ba kuma Bai kai fari kar ba,ga cin dadi wajen Doctor shi yasa shi ba rarrammme ba kuma ba me kiba can ba,da tsayinsa normal,hancinsa ba mai tsini can ba kuma yana da hanci,idon Doctor shi yafi komai kyau domin Dara Dara shanyayyu ne,Gashinsa baki me santsi na yan fulani,shi yasa Doctor yan mata rububinsa sukeyi musamman da ya goge.

Towel yasa ya rufe jikinsa wai Hajara na ganinsa,ita dariya ma ya bata,Hajara tafi Doctor fari amma Doctor ya fita kyau domin ya fita hanci da manyan Ido,ita kuma akwai kyan diri na gaske kuma fara,Bakinta me kyau amma na Dafta ya fi nata kankanta dan cut,ita kuma ba girma ba kadan normal.
Hajara matar fita ce Doctor yayi dace ga tarbiya da hankali akwai iya kwalliya da sa kaya,hips da boobs sunji wajen Hajara.
Doctor yana so ya shafa Men lotion dinsa amma Hajara na kallonsa,sai yace je kiyi wankan mana wai irin ya koreta,Hajara kuwa ta gane murmushi tayi tare da shigewa toilet,Ai tana tafiya Doctor yayi shirinsa tsab yasha turaruka yasa kayan baccinsa na maza riga da dogon wando masu laushi basu da kauri,Tana fitowa ya dauke kai ganinta ko kunya daga ita Sai towel dan guntu,abin Mamaki Hajara ko kunya ta shafa manta da turaruka etc tare da sa wata shegiyar rigar bacci da ita gwara babu,Docto yace sa Hijab muyi sallah,Tasa kuwa da zani sukayi sallah Raka biyu ya musu addua in kunji karatun addini wajen Dafta ba a magana,Harda yiwa Hajara tambayoyi na gaske ita kanta duk ilminta na addini taji a nan Doctor ya wuce tunaninta da kyar ta iya amsa wasu sai gyara da yaci ta wasu da dama,
Dama farkon Dafta babansa Dagacin kauyensu makarantan Arabic da boko ya kaishi Bauci boarding schl ta Gomnati ce sunfi yin Karatun addini a makarantar boko kadan ake musu shi yasa ya kware a addini boko yasan kadan daga ciki,Tun daga primary har secondary shi kam can yayi abinsa sunfi yin Karatun Arabic. Yanzu kuma ga doctor yayi na boko ya iya shima dai dai gwargwado kuma yana burin komawa Abu Zaria yaci gaba.

Kaji da yan shila har gashashen naman rago da hanta me ruwa ruwa ga kayan sha nan iri iri Doctor ya jawo gabansu Karfafawa kansa zuciya yakeyi karfa mace ta raina shi, Dafta Taji yace One in Town ga abinci harda dage mata gira daya tare da kashe mata ido daya,Hajara sai taga ya koma mata wani dan india yayi kyau.

Gani yayi tayi shuru sai kallo da take binsa dashi,Dafta a ransa yace ga irinta nan zaka koma Dan kauye ai,mikewa yayi cike da kwarin gwiwa ya dauko Hajaransa ya ajiyeta kasa kusa dashi,kamshinsu ya hadu waje daya,a hankali ya dinga ciyar da Hajara,idan ya sawa Hajara naman sai ta tsotse da yatsun Dafta,Dafta ya kara hargitsewa feeling yake ji na masifa zuciyarsa na azalzalarsa,ya canja kala gaba daya,sauri yakeyi tayi Sauri ta gama,Hajara kuma a hankali take ci hankali kwanci,Dafta yana ci shima yana bata yace mata ba a son bata lokaci a cin abinci Sauri zakiyi har shedan ya gaji ya aci tare dashi hhhh,Hajara ganin Doctor ya girmeta a Ilmin Addani sai tayi tunanin wata fatawa tunda yayi littatafai na addini da yawa,ta kara Sauri kar shedan ya gaji yazo tace ai ba munyi Bismillah ba?yace ae ai ya gudu na lokaci zai dawo ne da gayyar yan uwansa ba a muku ba a schl?Hajara tace banzo nan ba gaskiya,Dafta yace One in Town anya kuwa makarantar da kikayi makaranta ce?ko dai ta yan shi'a ce?dariya Hajara tayi tace haba dai Babyna Allah tsare mu,murmushi Dafta yayi yana kallon Hajara kamar ya hadiyeta ya huta,
Bai san ma sanda ya fara shafa Wuyan Hajara lumi lumi dashi ko kashi babu Sabo da ita jiki nta lumi yake ba kiba can ba ba ramamma ba,Wani shock Hajara takeji,abinka da yar 24yrs dama a kan gaba ake tana feeling sosai sai lumshe ido takeyi,Dafta yana ta kallon yanayin fuskarta Sabo da ance in mace najin abinda kake mata a fuskarta zaka gani,
Rike hannunsa Hajara tayi tace mu wanke bakinmu sai mu kwanta ni bacci nakeji na gaji,Dafta a tsorace yace bacci? Hajara tace yes,Dafta yace no...no...ba a baccin dare a gidan nan ni baza a taba yin baccin dare a gidana ba sai da Safe,Dariya ya bawa Hajara tace to shike nan mu me zamuyi da dare?Dafta yace abubuwa da yawa wa yake baccin dare ana neman Aljanna?ai indai kana so ka shiga Aljanna to ba a kwanciya ayi bacci aikin Sunna akeyi,Hajara tace oh Sallar nafeela?Dafta yace Sallar nafeela ce kadai aikin Sunna fa shiga Aljanna? Karatun Qur'ani?ko tasbihi etc? Muje muyi brush na nuna miki zaki fi ganewa naga Alama ko a schl kece karshen ajinku Amma?
Harara wasa Hajara ta watsawa Dafta ta shiga toilet,tayi brush zata fito Dafta yace kiyi alwala da ita ake so a dinga kwanciya,hakan tayi ta fito, Dafta ma yayi shima,yana fitowa ya maida kayan kitchen, yana dawowa yaga Hajara ta zare Hijab dinta ta kwanta saman bed,Rigarta ta bacci gwara ma ace tsirara take,Dafta hankalinsa ya fice daga jikinsa,Light ya kashe musu baka jin karar komai sai ac,Saman Bed din ya haura Gaba daya ya hayewa Hajara jikinta ya dan sake mata nauyinsa kadan sai da tayi kara suna dariya ya dagata,Hajara tace baza ta yarda ba sai ta rama,tayi yanda ya mata tunaninta Dafta zaiji nauyinta ina ai kamar ka daura masa buhun auduga ko a jikinsa,gaba daya hankalinsa ya tashi,hajiya Babba tana bukatar agaji ta kai karshe,a hankali ya Sa hannu tare da rungume Hajara tana samansa,Hajara har cikin bargonta haka taji,Kiss ya daura mata a goshi a hankali ya sakko karan haccinta zuwa bakinta Amarya abin ya shigeta sai gata tanawa Dafta wasu Salo da kanta,Dafta tun daga yatsun kafarta ya fara lashe hajara,zuwa saman wuyanta,gadon baya,bata gama haukacewa ba sai da Dafta ya fara sarrafa cibiyarta da Boobs dinta,Mamaki takeyi bata zaci Dafta ma yasan kan gari haka ba,ina ya iya wannan?wanda ko yan birni ba kowa yake abinda Dafta ke mata ba,iya zamansu da Dafta ko hannunta bai rikewa bare har tace ya goge yasan komai hasali ma dan tana sonsa ne kawai Amma batayi tunanin zata samu ko

Please Login or Register in order to submit comment