Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

suna Queen kin san ba abinda zan miki trust me,Ramlat dai a tsorace take tace to shike nan ta hade bakinsu waje daya dama itama son mijinta takeyi taji duminsa,saida ya rabata da kayan jikinta tasa,pant ne kadai a jikinta,ba kalar tsotse da murje murjen da Sardauna baiyiwa Ramlat ba,taji dadi shima haka suka daidaita harda sake wanka,Little Mami tana can a palo har tayi Kuka ta gaji,Saida suka shirya Sardauna ya fito da gudu yana subhanallah Daddy ya tafi duniyar dadi Sorry My love ya dauketa yana jijjagata,Ramlat ta fito itama ta zauna ya mika mata harda curo Nonon da kansa ya zuge zip dinta,ta goge Nonon ta bata Sardauna kuma ya zauna, Mami tayi tayi su aske gashin mata du Amma askin sama sama akayi mata jiya,wai bazai aske du ba za tayi muni,
Mami tace a cire mata Belin gaba Sardauna yace sam baza a tauye mata hakki ba wanzaman mu basu iya ba yankewa mata du sukeyi ba yanda musulunci yace ba sai yarinya ta girma ta taso bata da sha'awa idan tayi aure ai da matsala ita baza taji komai ba sai miji,haka yace yanzu an daina yi,
Ramlat kuwa cewa tayi za a kwakwule mata gaban yarta,Yarinya dai tana shan nononta Sardauna ya takurawa guda dayan da bata sha sai jagwalgwalashi yakeyi,Ramlat ta maida yarta dayan tare da bige Hannun Mohd Amma ya kara komawa dayan.
Shima a san masa tace baza ta Bada ba yace ni din?Ramlat tace ae,hmmm zakiyi bacci ne ai sai na zuka.










Wanda baku ji sunanku ba kuna min sharhi ayi min Afwa.










AsmaBaffa
[10/18, 8:49 PM] 0mmr Farouk: 🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀


DUK INDA TA FADI





266-270






Official





By
AsmaBaffa










Sa'adat Lantan ana gama harkar shagalin Ramlat tayi shirin Tafiya kauyensu,Saddiq dinta baiga Saurayin da Lantan yace tana da shi ba,tunaninsa shi zai kai Lantan kauyensu kawai yace ta shirya zaiyi driving ya kaita da kansa,murna wajen Lantan ba a magana mutanen kauye zasu san taci gaba.

Sunsha wanka ita da Saddiq,matar Abdullah da yaranta da shi me gidan Abba sun rakota har motar Saddiq tare da hada mata sha tara ta arziki Saddiq ma ba a barshi baya ba mota yaja suka tafi suna daga musu hannu suma haka.
Suna hanya Sa'adat sai zuba surutu takeyi,tana bin wata wakar Justin Bieber suna kusa da fita daga Abuja Saddiq ya Kira Driver Sa yazo sharp sharp ya karbi Driving tare da komawa baya shi da Lantan Driver ya jasu cikin nutsuwa.
Murya can kasa tace kai da kace zaka iya driving?na fasa ne,Kai dai kace kawai Rago ne kai baka da kwazo,Murmushi Saddiq ya saki yana aikinsa na karatun Magazine,gemun Saddiq take ta kallo tare da sajensa da suke kara masa kyau sosai,yana kallonta ta gefen ido muryarsa taji yace zaki sameshi kwanan nan,Lantan tace me fa? Abinda kike tunani,kanta ta dauke gefe tare da kallon window lemon kwali Saddiq ya mika mata,tana murmushi ta karba tare da cewa tanx,snacks da yawa ya kara mika mata Lantan akwai son zagi harda kyalkyyala dariya tare da cewa maiko da zaki nan muka fi kauri.

Ya Saddiq ashe kaima kana son zaki iri na?ke dai na siyawa ni kin taba gani naci zaki?to gaskiya ka dinga ci yana kara sa mutum ya rage kiba body fitness ne fa,Dariya ta kama Saddiq yace zakin ko?Lantan tace kwarai ma kuwa da Confidence tace ya kan wanke ciki ma tare da dauraye hanta da koda, ba Saddiq ba wannan karon harda Driver a shekewa da dariya,kamar kayan wanki harda dauraya?cewar Saddiq,

Lantan ta kara cewa shi fa yake sani kokari a schl domin a cikin intergrater science da civic education hadin gwiwa da Agricultural science duk sun bada tabbacin kayan zaki suna washe kwakwalwa tare da goge memoryn da ke cikin brain ya koma fresh.

Driver yace ke yar nan kayan Flower ne da sugar fa?Lantan tace yo Baba kai me ka sani,ba boko kayi ba ka daina tsoma baki a zancen yan makaranta ka kyale mu wannan Harka ta yan boko ce ni da Captain shi ma iya na soja ya sani ba irin nawa ba,wato shi Ilmi fadi gareshi Baba.

Hhhh dariya suka karayi gaba dayansu,Saddiq yace Allah bar min ke yan makaranta bangaren lfy zaki karanta kina gama secondary dinki,
Lantan tace dama ni kwakwalwata sai dai harkar lfy tafi karfin sauran karatu.Driver yace Na gode uwar gidana,Lantan tace ai nan gaba Har buhun shinkafa zan dinga siya maka baba da macaroni da taliya,Baba kasan dambun couscous kuwa?Driver yace mene haka kuma yata?to Baba zan dinga siya ma har Caton dinta matarka ta dinga ma shi baka ji dadi ba,ai dambu yana kara karfin Ido tare da washe makogwaro kajishi fresh,Baba yace uhmmm ai matan yanzu basu San amfaninsa ba sai irinku yan boko.

Lantan tace kasan Fate me yake karawa kuwa Baba?,Baba yace ina zan sani yar nan ni da ban zauna a aji ba,Lantan tace wlh an cuceku an gama daku,to dafaduka fa jullof ka sani?Baba nan ma yace a'a Lantan tace tab ina rayuwa a nan ace dafaduka ma ba a San amfaninta ba.

Danwake fa da Fura amfaninsu daya Baba,Saddiq ya kara kecewa da dariya,Lantan ta harareshi wai yana disgata ita a dole yar boko tana karanta science.

anzo wani gari da kasuwa gefen titi Lantan tace dan Allah a tsaya ka siya min Doya da kwan can gata kasan tana kara sawa skin tayi fresh da laushi harda sheki,gasu can wani dan daudu na soyawa,da gani zatayi dadi kasan yan daudu sun kware wajen sarrafa Doya da kwai,Saddiq ya kalleta tare da cewa kin jawo ma abinda bazan siya ba,indai kayan dandaudu ne,me za aci da girkin dan daudu kazamai lalatattun Banza,na tsani yan Daudu.daga sunyi shigar mata?wa yace miki iya shigar mata sukeyi?neman Jinsi da munanan dabiu iri iri fa?

Lantan tace yo mu ina ruwanmu su da Allah tunda ba kai suka nema ba ina ruwanka ta kyalkyale da dariya tana kallon Saddiq tace Allah sa daya yazo yace yana Sonka,da ya zakayi?Saddiq sai kallonta yake musamman bakinta karami me kyau dariya kyau takewa Lantan in tanayi sai ta birgeka.

Saddiq yace a'a wlh sai dai na taho wajenki muyi aure ki bani naki,kasa kasa suke maganar Driver baya ji,share zance tayi tace to a tsaya mana ka zaneshi tunda kai soja ne ko Ya kace?Ke ni sa'anki ne? a'a ni na Isa ka zama Sa'a na,shuru sukayi har Lantan tayi bacci a zaune kanta ya lankwaso zuwa jikin Saddiq,Yana waya da frnd dinsa sai jin Lantan yayi ta fado jikinsa sharaf zuwa kirjinsa,Wata ajiyar zuciya ya saki,nan take jikinsa ya mace,ya koma tare da kwantar da kansa jikin kujera,Lantan kuwa tana baccinta bata sani ba ta kara gyara kwanciyarta a saman Cinyarsa,kasa motsi yayi gaba daya shima a haka ya fara baccinsa.

Sardauna ya fara shiga lamarin ayyukan Alhaji Kabiru Fakas kuma yana nasa na kansa,Nabeel da Fahat tare da Ammar duk ya koya musu harkar,kuma Alhmdllh yanzu abubuwa sun fara warwarewa komai Na Daddy ya fara mikewa aiki sukeyi sosai,duk Companies an kara gyara komai an ebi ma'aikata,da sauransu Arzikin Daddy ya fara warwarewa,Mommy Murna takeyi tare da duk wani mai kaunarsu,Nabeel ko yaushe yana kasashen waje,Ammar da Nabeela ga Fahat suna kula dana gida Sardauna yana dorasu a hanya,Dad yayi yayi Sardauna ya rike komai ya sarrafa Amma yakiya yace nasa ya isheshi shima harkoki yake ta kara bunkasawa ta ko ina,yaransa masu ci karkashinsa yawansu ya baci,Kawu Idrisa ya maidashi sabon Company nasa dake Kaduna da ya bude,
Makaranta ya nemowa Ramlat private university dake Abuja ta masu kudi ta manyan Yara,level 2suka bata Sociology nata dai da ta fara a Abu Zaria.
Tuni ba sai ta jira tayi wani arba'in ba har ta fara zuwa lecture kuma Friday,Saturday,Sunday kawai take zuwa ptime ce.

Me kula da compound gida mutum daya Sardauna ya dauka,shine yake kula da garden su flowers etc,Baba me aiki ta dawo itama zata dinga wasu ayyukan,sai Driver dattijo da yake zaune a unguwar shi yake zuwa yana driving Ramlat da sauransu,sai me Yiwa Mami da Ramlat tare da Baby wanki da guga mace Jummai,dama Sardauna wajen kai wankinsa daban,y ace baya son tarkacen masu aiki guda Hudu sun isa maza biyu mata biyu,suna part dinsu,Me kula da Compound da driver zuwa sukeyi kullum suna tafiya ba a gidan suke kwana ba sabo da suna da iyalansu basu da nisa da unguwar su Sardauna,7am suke zuwa suna tafiya 10pm,matan kuma suna part dinsu na masu aiki,amma Baba kusan kullum tana wajen su Mami dama an saba da ita,tafi rainon Little Mami ma.sai girki idan Ramlat bata nan idan kuma tana gida ita takeyi,Sardauna kullum Ramlat da kanta take shirya masa Abinci iri iri masu dadin gaske,
Sai dai in bata nan tana schl to dole sai dai yaci na Mami ko Baba.

Inda Sardauna yake birge mutane baya dorawa kansa aiki da yawa wanda zai hanashi sukuni ko kula da Iyalinsa da kansa,yana da lokacin kansa,yace zafin nema baya kawo samu,baya son takurawa kansa akan abin duniya shi yasa ma yaki karbar tayin Dad Nasu.sai taimakon masu karamin karfi yakeyi da marayu etc.

Bana Mami da masu aikin gidansa da iyayen Ramlat ya hada kaf ya biya musu aikin Hajji.
Dad ma cikin dangin mijin Hafsatu su Abu da maza da wasu ma da yawa tare da dukkan yaran Hafsatu ya tattara ya biya musu aikin Hajji ciki harda dangin Bilkisu na kauye wanda ba a biyawa ba wancan lokacin,

Yau da wuri Sardauna ya dawo daga Office yanzu fa anyi katafaran Building na gani na fada da ma'aikata Office dinsa a nan yake,
Part din Ramlat yayi Sallama ba kowa sai Jaririya tana kwance tasha kyau ba bacci takeyi ba,daukanta yayi tare da tambayar ta ina my Queen ta shiga,Jariyaya bata San me yakeyi ba,Saiga Ramlat ta fito daga wanka tana goge jikinta wanda yake Shan gyara kamar amarya sai kyalli da santsi hade da kamshi wanda duk inda ta wuce sai ta bar kamshinta a wajen a kalla sai yayi kwana 4-5 bai bar wurin ba ana zuwa za aji kamshin.
Mami na hannunsa ta fara takawa wajensa da guntun towel dinta da kadan ya rufe mazaunai,ga karami ta daura a kanta,kallonta Mohd yakeyi kamar ya hadiyeta haka yake ji ,hankalinsa ya tashi zai iya jurewa kuwa har suyi arba'in da yace? Shi fa a yau ma da kyar idan zai iya hakura da Ramlat tunda yasan yau 3wks kenan da haihuwarta ai wajen ya warke tuni Kuma ma ai ta fara sallah tun rannan.

Ramlat ce ta katse masa tunani ta hanyar dage da kafafunta ta bashi kiss a kumatu,tana U r wlcome my King, yarinyar ta karbe tare da kwantar da ita ta dawo tare da ruko hannayensa guda biyu ta shige jikinsa ta rungumeshi tsam ,hannayensa ya daura saman Mazaunanta masu tudu da fadi ga laushi yana murzawa,ido ta lumshe tare da dago fuskarta zuwa saitin tasa karan hancinsu yana gugan na juna a hankali ya hade bakinsu waje daya tare da cafko harshenta suka fara tsotse bakin juna cikin bajinta da kwarewa,
Hannayenta ta mayar ta tallafo fuskar Sardauna kamar zata cinye masa lips,Toilet ya janyeta a haka ba tare da sun sake juna ba,cikin salon Romancing ta gama rabashi da kayan jikinsa kaf, towel din dake jikinta ya zare mata har wanda yake kanta suna mirje juna cikin zallar kwarewa,shower ya danna ruwa ya fara zubo musu yayinda ya kafa bakinsa saman dukiyar fulanin ta Bai San ya fara zukewa jaririya ruwan nononta ba sabo da baya hayyacinsa,Ramlat ma hankalinta ya gushe sabo da Sardauna karshe ne wajen iya harkar nan,da kyar dai ta tuna zai kararwa yan matan ta abincinta,murya yana rawa tare da Haki kamar sunyi gudun tsere tace abincin Mami ne fa,karka manta ni breast milk dina ko me zan ci baya zuwa da mugun yawa dai dai misali yake zuwa,

ban son sharri rannan har zuba ya dinga yi da kansa fa sai da na shanye miki su zaki ce min waye waye,To so kake duk abinda naci ku kwashe min na rame,Tunda ban karbi na nan ba yana nuna mata down nata da lips nasa ai da sauki,
Da zaki taimaki marayan Allah ma yau daya tal ki bani abun dadina da kin gama min komai,Ramlat nan take mood dinta ya canja, kaine marayan?,ni...ni..ni..ka bari nama wankan mu fita pls,na kusa cika 40days din fa har nayi 3wks nima ina bukatarka my King amma yanzu ai bata kamata ba tunda har yau kashin hips dina Bai koma dai dai ba,kuma ina Jin Zafi Zafi a wajen har yanzu,wajen daya hade farkewa zai kara yi idan kayi yanzu,baka ji ba kashin gadon bayana ko sunkuyawa nayi sai yace Kas Mami tace komawa normal sukeyi, shuru taga Mohd ya mata,hannunsa ta riko am serious My King ka yarda dani,kome kake so zan maka wlh amma a bar wancan maganar na karasa cika 40days din nan,kuma kasan Babynmu bata girma ba kar a samu wani cikin da wuri Muzo muna 2-0 bamu Sami wannan ba na cikin bamu da tabbas dinsa,za a iya samun ciki yanzu tunda mahaifar a bude take,tun Sardauna baya yarda da tsarin Ramlat har ya fara gamsuwa,tare da langabe kai yana tausaya mata,yace sannu kinji ban san abin haka bane,yanzu ya hips din naki? still dai yana kara idan zanyi wani abu,Sardauna sabo da tausayi harda kamar zaiyi kuka,yana shafa mata wajen yana mata sannu,Ramlat a ranta dariya take yau wacce rana ta iya yiwa Sardauna wayo abinda bata taba iyawa ba a duniya kenan tayiwa Sardauna wayo har ya yarda abinda yasan komai,Shi kuma Sardauna yasan wayo zata masa kawai yaga bata so ne tafi son tayi arba'in shi kuma bazai iya mata dole ba,sai kawai ya nuna ya yarda da zancenta kawai aje a haka, sabo da ko yayi fushi karshe sai dai suyi fada ma,kuma ai Abu ya lalace domin bazai iya fushi da matarsa ba ko suyi ta fada a tsakaninsu akan abinda yasan dole nasa ne lokaci zaizo,karshe tazo ta rainashi ma to suna fada yana jawo laifi ko ita ta jawo a zauna ana ta rikici raini ya shiga juna,shi zaman aure dole sai ana masa siyasa sai a zauna lfy,mijin ya mata siyasa itama ta masa maimakon ayi ta rikici gwara hakan duk abinda hakuri Bai baka ba to rashinsa bazai baka ba,up..up..up Sardauna kafi wasu Manyan da dama hankali da ana samun irunku matasan yara da an huta.

Ramlat tausayinsa taji ganin ya yarda da maganarta da zuciya daya ya hakura kuma har yazo yana lallabata yana mata sannu bayan tasan karya tayi.
Wanka ta masa ya kara yin Brush suka fito bedroom,Ramlat da kanta take wa kanta hisabi tura Sardauna tayi saman Bed yana tsokanarta wai zata ce har yau tana Jin Zafi ko dai wajen dama ya rigada yayi Expired ne ake masa boye boye,
Dariya sukeyi gaba dayansu saman Bed,daga nan ta haye saman cikinsa tana daga zaune derere sai tsalle takeyi,Towel din ya zame kuma dakin da haske da sauri ta kwanta flat a samansa wai kar ya kalleta a haske,

Fuskarta ya dago a hankali ya hade bakinsu ya fara tsotsa kamar ya samu alawa,Dama Ramlat haka take so sabo da ta faranta masa tayi karya ya yarda idan ta barshi haka bata kyauta ba,
Ai dagewa tayi sosai ta gogewa Mohd Haddarsa tsab wanda shi Sardauna kamar ma yayi Sex din haka yaji sabo da Ramlat ta tsaya ta kure basirarta babu abinda bata masa ba na Jin dadi,harda latest da ta samo yau ta gabatarwa Sardauna dashi,Sardauna ansha Sambatu har ya samu nutsuwa sannan shima yace ai bazai kyale Ramlat yaji wannan dadi shi kadai ba sai itama taji,haka ya zauna yayiwa Ramlat me ingancin me dandanon ajino,Wanda ya tsaya mata a rai ko a labari bata taba Sanin da wannan salon na Sardauna ba sai yau ta gani,kuma readers baza a koya muku ba kar Ku karasa gawar da ba taku ba ta me gida da sweet😅.

Wanka suka sake sabo dal har Magrib tayi ma Mohd ya wuce masallaci cike da jin dadi da nishadi,Ramlat kuma ta ta shirya tsab ta fara sallah,
Tana idarwa tayi adduoi sannan ta fada kitchen abinda Baba ta dafa tasan Sardaunanta Bai dame shi ba Bai ci tuwon garin Semo,
Sabon girki ta shirya masa na gaske ta wuce part dinsa tare da kaiwa Mami takwararta jaririya,kayan Baccinta da komai ta kwasa ta koma turakar me gidanta kasancewar lastweek Naufal ya tafi gida Kd.

Tun bayan suna rabon Mommy da gidan Sardauna sai yau Driver ya kawota ita kadai,suna Main Palo su uku Mami tana ta faman yiwa Yar Baby rawa,Sardauna yana aiki a system,Ramlat kuma tana karatu gobe tana da test.
Jefi jefi suke hira a tsakaninsu,
Mommy ta shigo da Sallama tare da bawa Ramlat Umarnin dauko mata liquid tissue zata goge inda zata zauna saman kujera,Ramlat ta dauko mata wives ta Little Mami me kamshin gaske sabuwa danma kar tace an farka an dauka da hannu bata so,Yawwa Mommy tace kin gane ashe,zaro guda tayi tare da goge kujerar da zata zauna tsab,Sardauna kallo daya ya mata tunda yace Sannu da zuwa yayi shuru da bakinsa,
Sai da ta zauna suka gaisa da Mami tare da Ramlat,Sardauna ma ya dago yana gaisheta sai ji sukayi tace me zaka ce dani ai baka da kirki,tunda kaje gidanmu sau daya baka kara zuwa ba ai baka da zumunci wlh,
Sardauna yace ni ai bana son zuwa a dinga sani wanke wanke da fada,ana ta share waje,duk inda mutum ya taka sai an share in kaje ana kyamarka ana nunama kai baka ma san me kake ba Kazami etc.
Au...au....kaji shashasha ai annazafatu minal iman,daga anyi tsafta wanne wanke wanke da share share share akayi maka,dan nace ka wanke hannu?ko dan na wanke ma takalmi?ko kuwa share palona da nayi shine laifi?Sardauna yayi shuru ,Mami ta amshe zancen bazaizo ba a dinga tsangwamar mutane da shara da wanke waje,baka isa ka warwarsa ba sai a takura masa,yayi tunanin zuwa shi da matarsa na hanasu sai ki gyara halinki Bilkisu.

Bilkisu tace yanzu tsafta shine laifi wai ni me yake damun Hausawanmu ne?,kunfi so a zauna a kazanta?to wlh sai dai idan kar kuzo inda muke domin ni haka nake a kanku bazan fasa ba sai dai kusha zamanku,Dan baku zo ba sai me,cewa akayi damuwa nayi ko mutuwa zanyi? Kar dai ki zageni cewar Mami,Sardauna yace ayi hakuri dai haka ya isa,Ramlat ta kara bada hakuri,Mommy tace Ku dai kuka sani ni ba abin Zafi na fada ba,amma bazan daina tsafta ba na koma irinku.
Yau ma Mommy ta Dade a gidan tana ta mita da fada za a hanata tsafta sannan ta musu Sallama suka rakata har mota ta wuce gida.

Su Chuchu dai ana can cike da mamakin yanda suka ga Sardauna ya koma Hannun iyayensa suna mu'amula,ga gidan sa na alfarma da motoci,nan da nan suka dinga sha'awar Ramlat da sun zauna kawo misali da Mohd da Ramlat zasu kawo example,basu da zance saina Sardauna da Ramlat,suna jajantawa Kansu.
Su sai zaman hakuri kuma Papa yace duk wacce ta fito sai dai ta bar masa gida,shine dalilin da yasa basa gigin fitowa daga gidan mijinsu.

Dafta anyi nisa ana shirye shiryen gama Health technology dinsa sai kuma aure shi da Hajara,an fara shiri zo kuga azarbabi da iyayi wajen Dafta,yanzu turancin da yakeyi me kyaune kuma ba ko yaushe ba.

Sa'adat ana ta bacci bisa cinyar Saddiq shi kuma kwance jikin kujera sai bacci yakeyj kamar suna gida,Juyi Lantan tayi tare da sa hannunta ta zagayo kugun Saddiq da hannu biyu tana ci gaba da baccinta sosai,har suka kusa kano basu sani ba,Lantan cikin bacci ta kara cusa kanta a cinyar Saddiq kamar zata shiga ciki,Sai lokacin Saddiq ya iya farkawa tare da bude idonsa,tashin Sa'adat ya fara yi amma taki tashi baccinta takeyi,ko ta bude Ido sai tace ni....dan Allah a kyaleni sai ta kara komawa baccinta hankali kwance abinta,yunwa tasa Saddiq yace ya kamata su nemi Resturant suci abinci,Haka dole Lantan ta tashi suka shiga resturant driver kuwa yace shi baya iya cin na yan gayu a resturant sai dai yaje wajen wata me tuwo yaci,Saddiq ya bashi kudi yace amma yayi sauri,shi da Sa'adat dagwas dagwas suka shiga resturant yace muyi sauri sai muyi sallah a can masallacin mu ci gaba da tafiya.
Friedrice da kaza aka kawo musu tasha yanke yanke da hadin salat,ga wasu kuma tarkacen gayu iri iri,gefe farfesun naman rago,Saddiq yace science student me wannan take karawa?Lantan tace wannan din ma baka sani ba? Friedrice ai lafiyar large intestine take karawa tasa ya kara girma da laushin daukan abinci.Dariya Saddiq yake sha kawai,yace farfesun fa?tace wannan aikin banza ne shi da mineral lemon kwalba mountain. Dew,mirinda,Fanta,cock,da 7up aikinsu daya,asarar ci da Shane su bata lokaci ne,just a zero behind a dismal point hhhhhhhh Saddiq ya dinga dariya,Wasu ma da suke gefe sunji suna ta dariyar yar Budurwa Lantan da sheko karya, ita ga Science student sai kirkire kirkire takeyi.




Kuyi hakuri da wannan.








AsmaBaffa
[10/18, 8:49 PM] 0mmr Farouk: 🏀🏀🏀🏀🏀🏀
🏀🏀🏀🏀🏀🏀


DUK INDA TA FADI






271-275





Official





By
AsmaBaffa






Maman Waleeda Allah yasa kamar yanda kika fara Novel lfy Allah yasa ki gama lfy.

Queen Mermu da Anfa ina miko gaisuwata gareku.






Yau Ramlat ta cika arba'in dai dai da haihuwa kuma rokar Sardauna takeyi ya barta taje kauyensu da gidansu Zaria,da kuma sauran yan Uwa da abokan arziki,Sardauna kuma yace baza taje ba sabo da basu dade da zuwa Suna ba duk sunzo ta bari sai nan gaba,Ramlat tana kwance a gefensa tana wasa da botin din rigarsa sai shagwaba take masa dan Allah ka barni My King pls uhum...uhum...kukan shagwaba take masa kamar me, kina bukatar Family planning?cewar Sardauna,ya dace muje a sa miki na hannu damtse sabo da Bana son a samu matsala ki kara samun ciki da wuri Little Mami ta samu cuta,idan kuma bakya so bani da matsala kiyi ta haifosu lfy ina so,

Ramlat tace to nima ai ina so na dan dinga hutawa muyi shiri muje Hospital,
Ramlat tace amma sai dai kayi min wankan na gaji,daukanta yayi suka shiga wanka,cikin shiri suka fito tare da yiwa Mami sallama little Mami na a kafadar Sardauna sai kamshi sukeyi,hannu daya kuma jakar Ramlat ya rike mata,koda suka shiga mota Little tana saman cinyarsa dan masifa wai a haka zaiyi driving,

Suna zuwa hospital akayi musu komai na Planning direct gidan iyayen Sardauna suka nufa,Mommy yau zazzabi takeyi sama sama ba tsafta Allah ya taimakesu a kwance suka sameta,
Sai masu aiki da suke ta faman goge goge da gyare gyare,Nabeela da gudu ta fito ta rungume Ramlat tare da karbe Little Mami a hannun Sardauna tana musu sannu da zuwa,
Fahat, Nabeel da Ammar duk suna Palo nan murna ta kacame ana musu sannu da zuwa,Sardauna

Please Login or Register in order to submit comment