Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

zaka ce ka yafemin but sai ma wani ƙarin baƙin cikin da ka cusa min akan na dah, gaskiyar yaya Jafar ganin ka babu abinda zai ƙaramin sai damuwa, you want to hurt me so bad kuma kayi nasarar hakan, and you're happy with that aren't you?" ta ƙarashe tana goge hawayen fuskar ta.



Tunda ta fara magana ZEEYAD ke kallon cikin idanun ta, babu abinda yake gani sai tsantsar ciwo da zafin da zuciyar ta keyi, ofcourse so yake ya cusa mata baƙin ciki and yayi nasarar hakan, kuma koh kaɗan bai damu ba coz ganin yake that is what she deserve.



"Are you done?" ya faɗa yana kallon ta.



Shiru tayi tana kallon sa bata ce komai ba, nan yace "Get out, coz am sick of seeing your face."



Yanzu koh kaɗan maganar da tayi bai ta6a masa zuciya ba kenan sai ma korar ta da yakeyi ta fita ya gaji da ganin fuskar ta, shine tunanin da tayi a ranta.



Tsayawa kallon sa tayi nan kuma yace "Kina tunanin sharrin da kikayi min kaɗai ne yasa nake fushi dake?, No, sabida ke nayi losing the most Precious thing a gare ni, My diamond Necklace that is worth billion of dollars with my Mom's photograph in it, that diamond Necklace can change my life in just 5mins, but i choose not to sell it sabida dashi ne nake tuna Ummie na, and all just because of your selfishness i lost it, i lost my entire Happiness just sabida ke, that's the last gift that my Mom gave me on her dying bed, banida komai kuma banida kowa except wannan sarƙar and now i lost everything, my life would never be completed without that Necklace, but you..." ya faɗa yana nuna ta da yatsa 6acin rai ɗauke fal akan fuskar sa yace "You take everything away from me, you took my Mom away from me, sabida duk sadda nake tare da sarƙar nan i feel like am with my Mom, get out of here, idan ina ganin fuskar ki then sake tsanar ki nake" ya faɗa yana juya mata baya.



Sosai jikin ta yayi bala'in sanƴi da jin abinda ya faɗa _Kenan wannan Necklace ɗin dake wurin ta diamond ne, amma toh a'ina ya sami diamond Necklace bayan a chan baya rayuwa yake kamar almajiri kuma marar gata, Who is he?_ Shine abinda ta faɗa a zuciyar ta.



"Get out" ta sake tsinkayo muryar sa cikin tsawa har tana tsorata.



"I.." bai bari ta ƙarasar ba ya juyo tare da kamo hannun ta ya fitar da ita waje yana rufe mata ƙofa a fuska.



Tsaye tayi tare da dafa ƙofar tana kuka sosai, sai da tayi mai isar ta kafin taja ƙafafun ta da takeji sunyi mata nauyi ta bar wurin...........



******************



...........Jafar da ya kai almost two hours yana jiran fitowar ta ne ya hango ta tafe tana kuka.



Da sauri ya fice daga cikin motar yana zuwa ya taro ta.



"DEENAH?" ya faɗa.



Kuka kawai takeyi sosai, riƙo ta yayi ya shigar da ita motar kafin ya zagaya ya shiga ya tada motar suka bar cikin hotel ɗin.



Tafiya suke amma babu abinda takeyi sai kuka "I warned you, didn't i?" ya faɗa.



"Yaya ka maida ni gida wurin Umma" ta faɗa cikin kuka.



Ba tare da ya musa mata ba suka kama hanƴar gidan su, horn ya danna a bakin gate ɗin gidan nan mai gadi yazo ya Wangale masa ƙofar ya kutsa kai ciki.



Inda ake parking ya nufa yayi parking motar "Umma bata gida" ya faɗa.



Bata kula sa ba ta fito tayi cikin gidan da gudu.



Ɗakin ta ta nufa ta sanƴa masa key kafin ta faɗa kan gado tana sakin kuka sosai.



Knocking Jafar keyi mata akan ta buɗe ƙofar sai dai taƙi, sai ma sake cusa kanta da take a ƙarƙashin pillow, haka nan ya gaji ya rabu da ita ya fice daga gidan ma baki ɗaya............




******************



........."DEENAH has went through alot and still, you aren't ready to forgive her?."



Ajiye Pencil ɗin hannun sa yayi ya ɗago ya kalli Jafar yace "Maiyasa ka kawo ta gare ni?."



"Sabida tanason ganin ka, nikuma na gaji da ganin ta cikin damuwa kullum, Although na faɗamata meeting you won't do her any good, but dukda haka ta yarda, she just wants to meet you and apologise for her misdeeds."



Shiru yayi ya ɗau Pencil ɗin ya cigaba da zane-zanen shi.



"Kace baka shirya yafe mata ba, and here you're now kana zanen ta, i just don't understand what kind of person you're" cewar Jafar yana mamakin ZEEYAD ɗin.



Murmushin da shi kaɗai yasan ma'anar sa yayi kafin yace "Already na daɗe da yafe mata, i just want to hurt her sabida Necklace ɗina da tayi sanadiyyar 6atar wa."



"But maiyasa baka faɗa mata hakan ba?, na baro ta a gida yanzu crying her heart out, she is in deep pain."



Shiru ZEEDAN yayi bai ce komai ba, Jafar ganin yayi shiru ne yasa shi faɗin "DEENAH is a good girl...."



"I know that, i know she was forced by your Uncle da yayi mata barazanar kashe ka da Mom naku."



"Yeah ni na faɗamaka haka, but you doesn't seem to believe me."



"Jafar, maybe we should talk about something else" ya faɗa yana ɗagowa ya kalli Jafar.


"Yes Sir" ya faɗa.


Murmushi yayi kafin yace "Am leaving tomorrow, ka bani bayanai akan yadda business ɗin nan ke tafiya"ya faɗa yana ajiye Pencil ɗin hannun shi...............




**********************




.............Rungume take a jikin Umma tana kuka inda ita kuma ke ta lallashin ta.



"Umma yaƙi ya yafemin kuma yace wai ya tsane ni, baya ma koh son ganin fuska ta" ta faɗa cikin kuka.



"Kiyi shiru haka nan MADEENAH, ni na kasa gane bayanai koh ɗaya da kikayi min bari mu jira zuwan Jafar idan yaso sai ya sanar dani komai dan kuwa ni kai na ya gama ƙullewa."



"Umma zafi nakeji a cikin zuciya ta, baya sona kuma bayason gani na."



"Ke kam kiyi shiru haka nan mana, za fah ki ɗaurawa kanki wani ciwon fah, kiyi shiru nace miki."



Sassauta kukan nata tayi tana sauƙe ajiyar zuciya...........




*********************




...............Umma ce tace "Jafar ni fah kaina ya ƙulle, dagaske ne kaga wannan yaron nan balarabe har ka kai DEENAH wurin sa?."



"Kwarai Umma dagaske ne" faɗin Jafar dake danne-danne cikin system ɗinsa.



"Dan Allah ni ajiye abin nan haka nan ka saurare ni haba."



Rufe system ɗin yayi yace "Ina jin ki Umma."



"Bani labarin abinda ka sani game da balarabe."



Shiru yayi yana kallon Umma kafin yace "Umma mai kikeson sani game dashi?."



"Komai da komai ma" ta faɗa.



"Toh ai Umma bakomai bane na sani akan shi."



"Naji faɗamin iya abinda ka sani akan sa."



"Iya abinda na sani shine shi ɗin Boss ɗina ne, sannan kuma shine mai Mall ɗin da nake aiki a matsayin MANAGER."



"Wasa kake koh?."



Dariya yayi yace "Umma zancen gaskiya nake faɗamiki, idan ba zaki manta ba Last year da naje ni Kano Interview ɗin aiki a wani Company ɗin sarrafa shinkafa, i was asked to met with the CEO of the Company, and to my surprise Balarabe shi ne mai wannan Company ɗin, Shine ma wanda ya gane ni coz ni ban gane shi ba sabida yadda ya canza, da sunana kawai ya gane ni, na tambaye shi taya akayi ya gane waye ni and then ya bani labarin rayuwar da mukayi dashi a baya, sai kuma anan ne na gane fuskar sa ta faɗo min na gane tabbas Balarabe ne, kuma abinda na sani shine Asalin sunan sa *ZEEYAD AL-ABBAS* Kamar yadda na gani ajiye a Tag ɗin offishin sa, sannan shi ɗin Cikakken Balaraben Egypt ne gaba da baya."



Baki Umma ta buɗe tana kallon Jafar nan tace "Sai kuma miye?, ya akayi yayi kuɗi haka har ya mallaki Companies dayawa irin wannan?."



"Wannan kuma bansaniba, all i know is he is an artist sannan yana yiwa ƙasashen turawa dayawa aiki, sannan kuma ba ƙaramin kuɗi suke biyan sa ba, i guess zai kai shekaru shida zuwa bakwai yana aiki dasu."



"Allahu Akbar, Masha Allah, lallai babu abinda Allah baya iyayi, Allah mai canza tsarin rayuwar mutum cikin sakon ɗaya, bamu san tarihin rayuwar sa ba, amma idan aka bibiya tabbas ya cancanci wannan sabuwar rayuwar tasa."



"And yes Umma i heard him talking about wani Necklace that he lost it because of DEENAH, the Necklace is so Precious to him coz it contains his Mom's picture, yace tun yana ƙarami yake tare da Sarƙar but yini ɗaya ya rasa ta sabida abinda DEENAH tayi masa, wannan ne dalilin da yasa har yanzu yakejin haushin DEENAH, but already yace ya daɗe da yafe mata."



"Sarƙa?" ta faɗa.



"Yes Mom."



"Wane irin sarƙa?."



"Is like yace it's a diamond Necklace."



Idanu ta waro tace "Diamond?."



"Yeah."


La6e take tana jin dukkanin abinda suke faɗa, komawa tayi cikin ɗaki tana zama bakin bed.


"Idan na basa Necklace ɗinsa that means zai dai jin haushi na kenan?" ta tambayi kanta.



Miƙewa tayi ta shirya ta fito.


"Ina zaki?" cewar Umma.


"Umma gidan Mami zanje."


"Da wannan daren, mai zakiyi?."



"Kaya na zan ɗauko."


"Wuce ki koma, kya bari gobe kije ki ɗauko."



Tsaye tayi kawai tana kallon su.



"Wuce ki koma babu inda zaki da wannan daren."



Wucewa tayi ta koma ciki hawaye na kawo mata, indai har bata samu ta kai masa sarƙar zuwa gobe ba da zai koma ba, kenan ba zata sake sanƴa shi a idanu nan kusa ba, har ma ya daina jin haushin ta ba.



Tuno da irin maganganun da ya faɗa mata tayi, nan taji zuciyar ta tayi baƙa, but ita ba zata riƙe sa a zuciya ba, dole ne ta danne zuciyar ta ta maida komai ba komai ba.............




***********************



...........Washe gari bayan ta gama ayyukan safen ta Umma ma ta fice zuwa wurin aiki, shiryawa tayi da sauri taje ta gidan Mami.



Amirah da Anty Khadija kawai ta tarar a cikin gidan, dan haka ɗaki kawai ta wuce ta sauƙe ƙaramar akwatin ta.



Kayayyakin ta ta jera a cikin akwatin nata, kafin ta shiga neman ƙaramar jakar ta da ta sanƴa sarƙar a ciki.



"DEENAH mai ya faru, mai kike nema, maiyasa jiya baki dawo gida ba?" cewar Anty Khadija cikin jero mata tambayoyi.



"Abuna...jaka ta nake nema wani baƙin purse baku ganshi ba?."



"Wane Purse?" cewar Anty Khadija.



Kallon Amirah tayi tace "Amirah wannan purse ɗin da kika ga na sanƴa sarƙar nan a ciki, ina kika ga na ajiye shi?."



Tunani Amirah ta tsaya yi kafin tace "A cikin wardrobe naga kin saka ai koh?."



"Ban ganshi ba" ta faɗa tana cigaba da bincika wa.



Nan suka shiga taya ta dubawa kawun ta jiyo Anty Khadija na faɗin "Shi ne wannan?" tana ciro shi daga lungu.



Da sauri tazo ta kar6a hannu na rawa ta buɗe shi ta ciro sarƙar.



Murmushi tayi tace "Shi ne" ta faɗa kuma tana barin ɗakin cikin gudu.



Duk da Kallo suka bita cike da mamaki.



Koh da ta fita adaidaita ta tara ya kaita har cikin hotel ɗin da yake.



Bata yi wata wata ba ta isa ga flour ɗin da yake.



Kafin ta tsaya a bakin ƙofar ɗakin ta shiga Knocking.



Handle ɗin ta murɗa ta ji shi a rufe, nan ta cigaba da knocking kamar zata 6alla ƙofar tana faɗin "Gashi nan na kawo maka sarƙar."



"Hajiya lafiya dai?" cewar wani Ma'aikacin hotel ɗin.



"Yauwa...dan Allah mai ɗakin nan, yana ina?."



"Ohh ai ya kai awa ɗaya da barin cikin hotel ɗinnan" ya faɗa yana kallon ta.



"Ya tafi?" ta faɗa a hankali kamar zata yi kuka.



Wucewa kawai yayi yayi tafiyar sa ya bar ta nan tsaye................





*_Zan dinga posting ranar Asabar amma banda Lahadi_*




*Idan kin karanta kiyi sharing saboda Allah*👏🏽






*MHIZZ JIDDHERR................✍🏽*
[8/30, 9:32 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```





*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*






*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*






*018...*





_Kuyi haƙuri yau na gantalar daku👏🏽😰_




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_





*_Banyi Editing ba_*





................Barin ta hotel ɗin babu inda ta nufa sai wurin aikin Jafar, koh da taje dakyar aka bar ta ta shiga dan kuwa ba waya ce da ita ba balle tace zata kira shi.



Kuka ta sanƴa mishi tana faɗin "Yaya ya tafi naje ni ban ganshi ba."



Zaunar da ita yayi yace "Wa kenan?."



"Balarabe, naje ni inda ya sauƙa ban ganshi ba."



"Balarabe yana nan, he is in the Gym."



Miƙewa tsaye tayi tace "Really, he is here?, Dan Allah Yaya ka nuna min ta inda yake, inaso nayi magana dashi ne please."



"DEENAH, why are you behaving like this, ki bar shisshige masa haka nan please" ya faɗa yana samun wuri ya zauna.



Kwa6e fuska tayi tana zuwa kusada shi tace "Dan Allah yaya, ka kai ni wurin sa abin sa kawai nakeso na basa ba wani abu ba."



"Abun sa, what's that?."



"Sarƙar sa, sarƙar sa na wuri na all this while."



"What, how comes, sarƙar sa na wurin ki?."



Kai ta jinjina masa tace "Eh."



"But how...how comes ya akayi sarƙar yazo wurin ki?."




"Ranar nan ne, da mukaje Umma taje yin bailing nasa, a ranar ne sarƙar ya faɗo daga wuyar sa, and i silently took it ba tare da sanin kowa and i kept hiding it har izuwa yau."



Sarƙar ta ciro ta nuna masa tace "Here."



Idanu Jafar ya waro yana kar6ar sarƙar yace "This..diamond Necklace ɗin ne wannan?."



Kai ta jinjina masa tace "Dan Allah yaya ka kai ni wurin sa."



"Sure" ya faɗa yana miƙewa tsaye tare da damƙa mata Sarƙar yace "muje."



Da sauri tayi gaba tana ficewa daga office ɗin, waje suka tare da nufar motar sa suka shiga.



Sun ɗanyi tafiyar da bai wuci 3mins a mota ba suka iso gym ɗin.



Da sauri ta buɗe ta fito tana nufar hanƴar cikin Gym ɗin, nan yace da ita "Ba nan ba, that way" ya faɗa yana nuna mata wani hanƴa ta chan ƙarshen building ɗin.



Biyo sa tayi suka nufi wurin har zuwa hawa na uku.



Sosai floor ɗin ya sha tsaruwa da haɗuwa, ɗaki na uku ya nufa tare da danna wasu codes ƙofar ta buɗe da kanta suka kutsa kai ciki.



Zaune ta ganta da wani ɗingilelen riga sai kuma matsetsen mini-skirt a jikin ta tana daddana waya.



Sosai ƙaton ɗakin ya ƙawatu da abubuwan motsa jiki kala daban-daban. (Nidai ba sanin sunan su nayi ba balle na lissafo muku su🥴).



Daga chan ƙarshen ɗakin yake zaune cikin gym wears ɗinsa baƙaƙe har takalmin ƙafar sa, yana motsa hannun sa da wata nannauyar ƙarfe.



Ganin ta yasa shi ajiye ƙarfen nan yana sake tsuke fuska a zuciyar sa yace _Am just sick of seeing her everyday_ tare da kauda kai kamar bai gansu ba.



Samun kujera tayi ta zauna akai tana kallon Surayya da kallo ɗaya kawai tayi musu tare da kauda kanta zuwa ga wayar ta.



"Excuse me ma'am, please ina sir yake?" faɗin Jafar ɗin yana tambayar Surayya dan kuwa bai ga ZEEYAD ɗin ba.



Kamar ba zata amsa masa ba tace "Yana chan ciki."



"Come on" ya faɗa yana kallon DEENAH, nan ta tashi tare da mara masa baya.



"Who is she?" DEENAH ta faɗa cikin hankali.



"Shushh" kawai ya faɗa suna ƙarasawa chan ciki.



Zaune suka same sa inda Jafar yace "Sir."



Ɗagowa yayi ya kalli Jafar nan ya tashi tsaye yana ajiye abinda yake motsa hannun nasa yace "I told you kada ka sake kawomin ita nan."



"Sir tanason yin magana ne da kai."



Wucewa kawai yayi yana ɗaukar ƙaramar toilet ya shiga goge fuskar sa.



Nan duk suka mara masa baya.



Ruwa Surayya ta miƙa masa nan ya amsa tare da furta "thank you" yana samun wuri ya zauna.



"Sir maybe i should get going" juyawa yayi ga DEENAH yace "Idan kin gama kizo ki same ni" ya faɗa yana shirin wucewa.



Riƙo sa tayi tace "Ka tsaya na bashi sai ka tafi" ta faɗa a hankali.



"DEENAH baki ga na bar mutane dayawa suna jira na ba?, idan kuma so kike muje mu dawo bayan na sallame su shikenan."



Sakin sa tayi tace "Okay."



Murmushi yayi ya wuce yana ficewa.


Tsaye tayi a kansu kamar wacce aka dasa tana bin su da kallo ta ƙasan ido.


Sosai take mamakin ganin sa tare da christian, bayan ya gama ci mata mutuncin tana bin maza amma yau ga shi tare da karuwa a wuri ɗaya.



Muryar Surayya ta tsinkayo tana faɗin "Babe, jibi birthday ɗina, what kind of gift are you buying me?."



Ɗan ɗagowa tayi ta kalli Surayya ɗin kafin kuma ta sake sunkuyar da kai.



Ɗan satar kallon DEENAH yayi yace "What do you want?."



Cike da zumuɗi Surayya tace "Really, kana nufin duk abinda nakeso?."



"Yeah" ya faɗa.



"Alright, tunda kace haka so nake ka turo gidan mu a sanƴa mana ranar aure" ta faɗa cikin murmushi.



Kallon ta yayi shima yayi murmushin yace "Done."


"Oh really?, Oh my GOD thank you, I love you" ta faɗa cike da jindaɗi tana tasowa daga inda take zaune ta rungume shi.



DEENAH ji tayi wani irin abu ya tokare mata zuci nan tace "I want to talk to you."



Murmushin gefen baki ZEEDAN yayi yace "Talk."



"Not here" ta faɗa kamar zatayi kuka.



"Not here, a'ina kenan?."



"Maybe somewhere else."



"What do you want from me, i told you that i despised seeing your face, didn't i?."



Shiru tayi tana kallon sa da Surayya da har yanzu bata bar jikin sa ba tace "Fine then, am leaving" ta faɗa tare da juyawa da niyyar barin ɗakin.



Da sauri ya ture Surayya dake jikin sa yana aika mata da wani irin mugun kallo kafin ya maida duban sa gun DEENAH dake kiciniyar buɗe ƙofar amma ta kasa.



"Kin manta ne sai kin sanƴa code kafin ƙofar ta buɗe?."



Tsayawa tayi ba tare da ta juyo ba zuciyar ta nayi mata zafi.



"Come let's talk then" ya faɗa yana juyawa yayi inda ya fito.



Juyowa tayi tare da mara masa baya tana satar kallon Surayya dake bin su da kallo.



Tsayawa yayi tare da zuba hannaye cikin aljihu yace "Tell me."


Ɗago da watery eyes ɗin ta tayi ta zuba masa, taune le6e yayi tare da kawar da kai gefe.



Goge hawayen nata tayi tace "Inaso na baka wani abu mai muhimmanci but you aren't ready to listen to me."



Ta ƙasan idanu ya kalle ta nan yace "Something important?" he then chukles and said "You have nothing important to give me, wait" ya faɗa yana kallon ta kafin ya ɗaura da faɗin "Something important kina nufin kin jawo ni nan ne dan ki danne ni kiyimin abinda kika saba?, i see nothing important left in you..."



"Stop this, stop it, i have had enough of this, maiyasa kake danganta ni da irin mummunar abin nan ne?."



"Because that's what you're."



"Kana yi min abubuwan nan ne duka dan kawai kanajin haushin 6atar sarƙar ka da nayi sanadiyya right?" ta faɗa cikin sanƴin murya.



Magana zaiyi nan ta ciro sarƙar tana nuna masa.



Da sauri ya kai hannu zai ɗauka tayi saurin damƙe shi a hannun ta tana kawar dashi.


"My..m..my...that's my Necklace" ya faɗa cikin rarrabewar harshe idanun sa akan hannun nata yana ƙoƙarin kar6a.



Sake damƙewa tayi a cikin hannun ta tace "Sabida shi ne ka tsane ni kuma baka son gani na isn't it?, ka faɗamin baƙaƙen maganganun da sukayi matuƙar ƙona min zuci duk dan abinda ya faru shekaru goma da suka wuce."



"Give it" ya faɗa.



"Zan baka sabida mallakin ka ne, but you've to admit your mistake for insulting me first, and you've to apologise."



Wani irin kallo ya zuba mata jin abinda ta faɗa, wato ya bata haƙuri.



"Apologise now" ta faɗa tana kallon sa.



Iska ya furzar yana sake kallon ta from down to top.



"Kana targeting yadda za'ayi ka kwace ne, toh ba zaka iya hakan ba, sabida ba zan bari ba nima har sai ka bani haƙuri."



Resting bed ɗin dake wurin ya samu ya kwanta yana ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tare da lumshe idanun sa.



Mamaki ne ya kama DEENAH nan tace "Do you think am joking, ba zan baka ba har sai ka..."



"Toh ki bushe tsaye anan mana" ya faɗa kafin ya sake lumshe idanun sa.



"What!?" ta faɗa.



"Alright then, am leaving" ta faɗa tana juyawa ta bar wurin tare da nufar ƙofar direct da niyyar buɗewa ta fita.



Ji tayi wani irin kunƴa ya zubo mata, dan kuwa batasan pin ɗin buɗe ƙofar ba.



Satar kallon Surayya dake bin ta da kallo tayi kafin kuma ta sake jan ƙafafu ta koma inda yake tare da yin tsaye akan sa.



Fuskar sa ta ƙurawa idanu tana kallo babu koh kyaftawa tana jin wani abu na taso mata daga ƙasan zuciya tare da bin surar jikin sa da kallo.



Saurin kauda idanun ta tayi nan ta tsinkayo muryar sa yana faɗin "Da alamu zaki iya yi min fyaɗe da wannan kallon da kike yimin ɗin" ya faɗa yana tashi zaune.




"Give me the Necklace" ya faɗa yana kallon ta daga zaunen da yake.



"Apologise first" ta faɗa.



Kai ya jinjina yana miƙewa tsaye kamar mai shirin make ta hakan yasa ta jan baya da sauri.



"What?" ya faɗa yana kallon ta.


Tsuke fuska tayi tace "Ka buɗemin ƙofa."



Murmushi yayi jin yadda tayi maganar nan yace "Na buɗe miki ƙofa while kuma kina riƙe da farin ciki na, do you think kwakwalwa ta irin naki ne?."


Matsowa yayi kusa da ita yace "give me the Necklace."



6oye hannun sarƙar tayi a bayan ta tana sake tsuke fuska.



"Give it" ya sake faɗa.



Sake matsowa yayi daf da wanda har yana jin sauƙar numfashin ta akan fuskar sa yace "Give me the Necklace or else i will kiss you."



Da sauri ta ɗago ta kallesa, nan take kuma hawaye ya taru a idanun ta, kwafa tayi tare da ciro hannun daga bayan ta ta buɗe masa.



Tsaya kallon Necklace ɗin nasa yayi yana murmushi kafin ya sanƴa hannu ya ɗauka tare da sumbatar sa.



"Finally, you're now back to me, 6arawo kuma yaji jiki" ya faɗa yana damƙe sarƙar a hannun sa.



Magana zatayi nan yace "Don't you dare say anything, so kike ki musa kice ba sata kikayi ba right?, i know abinda kike shirin faɗa kenan, can you remember ten years back lokacin da kike kallon sarƙar since from that day na fara zargin yayi miki kyau kuma kike son satar sa, but you know what a kullum bana gajiya da sallahn dare akan Allah ya bayyanar min da 6arawon sarƙa ta, then boom finally ashe kece."



"I didn't steal it."



"Ohh really, kuka zakiyi?, koh dayake dama marasa gaskiya idan aka carke su a lungu sun iya ƙirƙiro kuka dan aji tausayin su, but that won't work on me."



Wucewa zatayi nan yayi saurin dafa bangon yana tare ta yace "Where do you think you're going?, am not done with you yet."



"Mai kuma kake so?."



Shiru yayi yana kallon ta yadda hawaye suka taru a idanun ta, kafin kuma cikin calm voice nasa yace "Thank you."



Da sauri ta ɗago da idanun ta tana kallon sa, nan ya sake faɗin "You returned my Happiness to me, so ya zama dole na gode miki, and i can't believe yadda kika iya ajiyan shi har tsawon wannan lokacin, you're unbelievable and amazing."



Batasan sadda murmushi ya su6uce mata ba, nan ta share hawayen ta zuciyar ta fal da farin ciki.



"I guess i should gift you something."



Ɗago da idanun ta kawai tayi tana kallon sa nan yace "Tell me, tell me dukkanin abinda kikeso and i promise to give it to you no matter how expensive it is, koh da kuwa ba anan ƙasan yake ba i promise

Please Login or Register in order to submit comment