Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

tayi tana kallon sa kafin cikin kuka tace "Wai...wai sabida yace na daina zuwa wurin ku, dan kawai kai da shi bakwa shiri, shiyasa yayi min wannan dukar a cewar sa wai kaɗan ma na gani idan na sake kuma aikata abu makamcin haka, ka...kashe ni zaiyi" ta ƙarashe cikin sakin kuka sosai.

Sosai ran ZEEYAD yayi mugun 6aci da jin abinda ta faɗa, sosai yaji tausayin ta, ya rasa maiyasa masu kyawawan halin cikin su suka kasance ƴaƴa ga azzaluman MASARAUTAR, yasan Sooraj bashida hankali koh kaɗan, but bai ta6a kawowa a ranshi zaiyiwa mace haka ba, macen ma kuma ƙanwar sa, lallai dukkanin abinda akace masa Sooraj ya aikata ba zaiyi musu ba, komin munin abin kuwa.

"It's Okay, Stop crying" ya faɗa cikin son lallashin ta.

Tsagaitawa tayi da kukan nata, nan ya ciro farar handky a aljihun sa yana miƙa mata yace "Wipe your tears."

Amsa tayi kafin kuma ta shiga goge fuskar ta da idon ta dashi.

Juyawa yayi ya kalli Grandma da Sadeeq dake kallon su, gira ɗaya ya ɗaga cikin mamaki ganin ta tana murmushi.
_"Seems like she is so happy dan na kula yarinƴar nan, stop thinking something else Grandma, it's just that tausayin ta nakeji."_

Juyowa yayi ga Jalilah yace "You should get going."

Kai ta jinjina masa kafin kuma ta buɗe ƙofar tana ficewa.

Da kallo ya bi ƙofar dashi kafin ya sauƙe ajiyar zuciya yana juyowa ya dawo ciki.

Har ya zauna suna kallon sa, cikin mamaki ya ɗago yana kallon su yace "What, maiyasa kuke yimin wannan kallon?."

"Are you worried about her?" cewar Grandma.

"Of course i am, i mean it's just that ta ban tausayi ne."

"Pity leads to love you see" cewar Grandma tana kallon sa cikin murmushi.

Wani irin tsuke fuska yayi yace "Stop it Grandma, ba sonta nake ba."

"Really, then ka faɗamin wacece kakeso, i know ba zaka rasa budurwa ba."

Miƙewa yayi tsaye yace "Yes, i was once in love but yanzu am free, i mean babu wata yarinƴa kuma a zuciya ta i promise" ya faɗa in a serious tone yana 6ata rai.

"Really?, you were once im love kuma baka ta6a faɗamin ba?, zo nan kazo ka bani labarin ta."

"Grandma i don't want to talk about this please" yana faɗin haka ya fice daga cikin falon.

Baki sake suka bisa da kallo kafin Grandma tace "This is serious."

Koh da ya fita Garden ɗin part ɗin Grandma kawai ya nufa ya tare a chan.

Koh kaɗan he doesn't want to talk about lamarin sa da DEENAH, ya fara mancewa da ita, duk da kuwa tana maƙale cikin zuciyar sa, but ya daɗe da yin erasing duk wani memory nata da yake ɗauke dashi a kwakwalwar sa, baya tunanin yana jin sonta har yanzu, sabida already ya sami komai a wurin Grandma, baya buƙatar wata Girlfriend, koh da kuwa zaiyi soyayya toh ba nan kusa ba, sai ya bari zuciyar sa ta gama hutawa kafin.

Hango Jalilah yayi zaune ta chan cikin garden ɗin ƙasar bishiyar cashew, mamaki ne ya kama shi na abinda takeyi a wurin ita kaɗai zaune.

Kamar ba zai tashi ba, sai kuma wani abu yace dashi yaje ya duba.

Miƙewa yayi daga kan Chair ɗin da yake ya tunkari wurin ta ta yadda ba zata san da akwai mutum a bayan ta ba.

Tsaye yayi a kanta yana ganin rubutun da takeyi a ƙasan wurin ita kaɗai.

Sai da ya gama karancewa tsaf kafin kuma yace "What are you doing?."

A ɗan razane ta juyo tana kallon sa kafin tayi saurin share abinda ta rubuta ɗin da hannun, tana miƙewa tsaye.

Ta6e baki yayi a zuciyar sa yace _"Daga baya kenan."_

Cikin in ina tace "I...i ina ɗan zane ne."

Kallon ta ya tsaya yi from head to toe kafin kuma ya juya ya barta nan tsaye tare da komawa inda ya taso ya zauna.

Mara masa baya tayi inda yake binta da kallo ganin yadda take tafiya cikin ɗingishi har ta ƙaraso wurin sa.

Tsaye tayi a kansa ba tare da ta iya cewa komai ba.

"Sit" taji ya faɗi hakan.

Murmushin farin ciki tayi tana mai zama kusa dashi.

Shiru ne ya biyo bayan zaman nasu like kamar 10mins tace "Ka...ka kalli abinda na rubuta a chan?."

Juyowa yayi yana kallon ta kafin kuma ya girgiza mata kai alamun a'a.

Murmushi tayi tana mai jindaɗin ganin ta zaune kusa da ZEEYAD, ba ƙaramin farin ciki da hakan takeyi ba.

"Zan wuce tun kafin Sooraj ya fara nema na."

Kallon ta yayi yace "Are you scared of him?."

Shiru tayi tana sunkuyar da kai kafin tace "If he founds out cewar nazo gidan ku then he will be mad at me, and bayajin maganar kowa a gidan kowa tsoron sa yake."

Murmushin gefen baki ZEEYAD yayi kafin kuma ya tsare yana kallon wani wurin.

Miƙewa tsaye tayi tace "Bye."

Kai kawai ya jinjina mata ba tare da ya kalle ta ba, nan ta wuce tayi tafiyar ta.

Tafiyar take cikin ɗingishi ta fito daga cikin part ɗin Grandma ta nufi hanƴar gidan su.

Tsaye tayi tana waro manƴan idanun ta, ganin Sooraj tafe kamar zai tashi sama tsabar bala'in dake cinsa.

Wani irin mugun tsoron da fargaba ne suka darsar mata, nan ta hau juye-juyen neman wurin 6uya.

Kafin ta ɗaga ƙafa ya dako mata tsawar da ya sanƴa ƴan hanjin cikin ta hautsinewa, tun kafin ya ƙaraso wurin ta fashe da kuka dan kuwa tasan yau tata ta ƙare, ta gama numfashi kenan a duniyar.

Yana isowa ya ɗau hannu tare da wanke ta da marin da ya sanƴa ta zubewa nan wurin idanun ta na juyi.

Damƙo gashin kanta yayi yana miƙar da ita tsaye cikin muguwar 6acin ran da yake ciki ya hau faɗin "i will make sure na ƙona wadannan ƙafafuwan naki da basu iya zama wuri ɗaya ba once and for all, how many times kike son naja miki kunne akan zuwa gidan nan, but dayake ke mai kunnen ƙashi ce kika bijirewa dokar da na sanƴa miki, wannan karon zan sanƴa dokar da tafi kowacce tsanani, daga yau you will be living in the storage room tare da 6erayen dake ciki, babu ke babu kallon hasken rana ever again, kina wahalar da kanki akan wani ZEEYAD da baisan da kina yi ba, yaron da ya ƙaro uban wulaƙanci baya ganin kan kowa da gashi shi zaki bi ki maƙalewa, ke chewing gum ce or what?."

Cikin kuka tace "Dan Allah Akhi kayi haƙuri, ba zan sake ba."

"Ba zaki sake ba?, haka kullum kike faɗa no more excuses this time, this will be the last time da zaki sake aikata hakan, i promise you" ya faɗa yana tunkuɗa ta gaba ta faɗi.

Kuyangun da suka tsattsaya suna kallon su yabi da kallo, kafin ya daka musu tsawa yace "What are you all staring at, get out of here before i pluck the hell out of your eyes out" ya faɗa cikin hargowa kamar jijiyoyin wuyan sa zasu tsinke.

Duk watsewa sukayi cikin sauri dan kuwa sun san halin Sooraj da muguwar mugunta yanzun nan sai ya sauƙe fushin sa akan su, ƙanwar sa ma bai bari ba bale su banzaye.

Maido duban sa yayi gun Jalilah yace "Zaki tashi daga nan ne koh sai na tattaka ki?."

Cikin kuka tace "Ba zan iya ba, ƙafa ta ta riƙe."

"Alright, ki za6i ɗaya koh ki tashi mu tafi kokuma nayi dragging ɗinki a ƙasa har zuwa gida, i don't fucking care kema kin sani."

Kallon sa kawai take dan kuwa tana tunanin ya sake targaɗa mata ƙafar ne, sam ba zata iya tashi ta taka ba.

"Get up now" ya faɗa cikin tsawa.
"I can't" ta basa amsa.

Zuwa yayi ya fizgi hannun ta ya fara janta a ƙasa yawa wanda ya sami buhun wani abu mai nauyi da ba zai iya ɗauka ba.

Duk abinda suke ZEEYAD na tsaye daga ta part ɗin Grandma yana kallon su, sosai zuciyar sa ke muguwar tafarfasa ganin yadda Sooraj ke jan Jalilah a ƙasa kamar ba mutum ba.

Runtse idanu yayi ya juya ya fara tafiya dan kuwa koh kaɗan bayason shiga sabgar da bata shafe sa ba, but tsayawa zaiyi yaga kamar Sooraj na wulaƙanta mace haka kuma ya bar sa ba tare da ya tanka ba.

Tsayawa yayi da tafiyar da yakeyi ɗin ya juyo yayi hanƴar fita daga part ɗin.

Daga inda yake tsaye ya kwala kiran "Sooraj?."

Tsayawa Sooraj dake jan Jalilah a ƙasa yayi yana sakin wani shu'umin murmushi yace "Finally, ka shiga hurumin da ba naka ba."
Kafin kuma ya tamƙe fuska yana juyowa yana kallon ZEEYAD dake tsaye hannayen sa zube cikin aljihu.

Sakin hannun Jalilah yayi yana tunkuɗa ta gefe, kafin kuma ya fara takowa inda ZEEYAD ke tsaye zuciyar sa cike taf da ƙiyayya yana kallon sa.
"You don't have the gut to shout out my name like that you know" cewar Sooraj ɗin yana kallon sa.

Kauda ido ZEEYAD yayi daga kallon sa kafin ya ra6a sa ya wuce yayi gaba.

Sosai Sooraj yaji haushin rashin tanka masa da baiyi ba, yanajin zuciyar sa kamar ta wantsalo waje tsabar ƙuna.

ZEEYAD ƙarasawa yayi gun Jalilah dake zaune tana kuka, durƙusawa yana bin ta da kallo yanajin zuciyar sa na zafi.

"Get up" ya faɗa yana kallon ta.

Kallon ƙafar ta da yayi mata nauyi tayi kafin kuma ta fara yunƙurin tashi.

Ƙafar tata yabi da kallo kafin kuma yace "ba zaki iya tashi ba?."

Kai ta jinjina masa alamun Eh, miƙewa yayi tsaye kafin kuma ya kira wasu kuyangun da suka zo wucewa.
"Take her home" ya faɗa yana kallon Jalilah ɗin.

Amsawa sukayi cike da girmamawa kafin su taimaka mata ta tashi, kallon sa tayi tace "I won't go home Sooraj kashe ni zaiyi."

"Don't worry, i will take care of him."

"Wow, har kai kanada gut ɗin shiga hurumin da bata shafe ka ba?, this is between me and my sister, why not ba zaka ja girman ka and stayed out of it ba?."

Kallon su ZEEYAD yayi yace "Kuje."

"Don't you dare take a step" faɗin Sooraj yana mai aika musu da mugun kallo.

"Listen abandoned prince, this is between me and my sister, so why don't you stayed out of it, babu wanda ya gayyace ka nan, i mean maiyasa zaka shiga hurumin da bai shafe ka ba?."

Chuckling ZEEYAD yayi kafin kuma yace "Yeah babu wanda ya gayyace ni, but don't you think time yayi yanzu da yakamata ka shiga taitayin ka, sabida kana wuce gona da iri abinda kakeyi koh ɗan da ya fito daga cikin sarki baya yinsa, so who the hell do you think you're, lokaci yayi Sooraj, lokacin da yakamata ka girbi dukkanin abinda ka shuka."

Kallon sa Sooraj yayi yace "Mai kake nufi da hakan?."

Ɗagowa ZEEYAD yayi ya kallesa tare da yin murmushi kafin yace "Lokacin da yakamata ace an taka maka burki daga duk wani shashanci da isa da kakeji dashi."

Dariya Sooraj ya fashe dashi kafin ya tsagaita yana gimtse fuska yace "Waye, wa ya isa ya dakatar dani koh da tsohon ka mai Mar..."

"Don't you dare?" cewar ZEEYAD cikin tsukewar fuska yana kallon sa, kafin yace "Are you trying to insult my father infront of me, and kana tunanin zan barka kayi hakan koh, No" ya faɗa cikin tsare gida kafin ya ɗaura da faɗin "Don't let that be the biggest mistake da zaka aikata a rayuwa, insulting my father infront of me is like tsokano dukkanin wani 6acin raina ne, do watch your tongue."

Mamaki ne ya cika Sooraj wai yau har ZEEYAD ne ke kare mahaifin sa.

"So Sooraj i guess it's time da yakamata a kai ka gidan gyaran hali, Guards" ya faɗa cikin ɗan ɗagun murya.

"Mai kake shirin aikatawa wannan karon?" faɗin Sooraj.

"The right thing" ya bashi amsa kafin yace "Take him, and make sure kun koya masa yadda ake girmama mace komin ƙanƙantar ta."

Muguwar riƙo sukayi wa Sooraj sakamakon son kwacewa da yakeson yi, yana ƙoƙarin kawowa ZEEYAD ɗin hari.

"You won't get away with this easily ZEEYAD, i will make sure kayi nadama, i swear wannan alƙawari na ne, baka isa kaci bulus a kaina ba, you will regret this, i will make sure na ɗau fansa na akan koh waye naka ne, gaba tsakani na da kai yanzu ya soma ZEEYAD" yana faɗin hakan ne har aka fice dashi daga arear kamar zai kwace.

Kallon Jalilah da itama ke kallon sa tunɗazu yayi.

Rungume sa tayi tace "Thank you so much Akhi" hawayen idanun ta na samun damar zubowa.

Murmushi ZEEYAD yayi yana shafa doguwar gashin kanta yace "It's alright."

"Yo, are these love birds or something?" cewar YAZEED dake ƙarasowa wurin fuskar sa ɗauke da murmushi.


Ɗagowa tayi tana share hawayen fuskar ta, kallon kuyangun yayi yace "Take her home."

Kama ta sukayi kafin suyi gaba.

Juyawa YAZEED yayi yana kallon Jalilah yace "What's wrong with her, she looks like kamar wacce aka kwato daga bakin kura."

Murmushi ZEEYAD yayi kawai yana kallon YAZEED ɗin, kallon sa yayi yace "Oh sorry, are you guys in love?."

Tsuke fuska ZEEYAD yayi kawai yana juyawa ya fara tafiya.

Saurin mara masa baya YAZEED yayi yana ɗaura hannaye kan kafaɗun sa yace "I have something to gist you."

"Really?" cewar ZEEYAD.

"Of course bro, muje ciki, Grandma ma yakamata taji labarin nan."

Murmushi kawai ZEEYAD yayi suna ƙarasa shigewa part ɗin Grandma.






*Jiya ina typing ina gyangyaɗi kamar kaina zai faɗi ya tsinke😂🤌🏽, nace ba dole bane nasan zakuyi min uzuri koh, dan kuwa ba'a wasa da bacci wlh🫡*







*MHIZZ JIDDHERR...................✍🏽*
[8/3, 11:42 PM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```






*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*



*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*






*035...*




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_




_________Tsaye take a kitchen tana chopping tomato kan board inda duk hankalin ta yayi nisa bata ma san da abinda ke wakana around ita ba.

Ɗaga wuƙar da take amfani dashi tayi tana kallon sa.
Babu abinda kwakwalwar ta ke ayyana mata face huɗuba da yakeyi mata na cewar ta ɗau wuƙar ta cakawa kanta, maybe taji sassaucin halin da take ciki kullum.

Sosai brain nata keyi mata whisper ɗin aikatawa kanta mummunar abu a duk sadda ta ɗau wani abu da zai iya harming lafiyar mutum.

Wuƙar ta kai saitin kan jijiyar hannun ta, inda kuma cikin kanta takejin ana yi mata umarnin ta aikatawa kanta hakan.

Sake saita wuƙar tayi tana ƙoƙarin yanka kan nata kamar yadda kwakwalwar ta ke ayyana mata.

"Meow" taji kukan kuliya, hakan ya sanƴa ta sakin wuƙar a razane.

Duba ta ƙasar ƙafarta tayi tana ɗauko kyakkyawar magen tata a hannun ta.

Ajiye ta tayi kusa da ita kafin ta ɗau wuƙar ta cigaba da aikin ta.

Komai yinsa take cike da rashin sukunin da take ciki har ta gama girkin tayi serving akan plate ta ɗaura kan tray ta fito dashi falon.

A gaban Umma da Jafar ta dire tray ɗin kafin taje ta ɗauko musu abin sha a fridge ta dire musu a gaban su.

"Ina naki abincin?" cewar Umma tana kallon ta.

"Na ƙoshi" kawai ta faɗa kafin ta wuce ciki ta barsu nan ba tare da ta jira cewar wani daga cikin su ba.

Koh da ta shigo ɗakin nata key tasa masa kafin ta haye kan bed tana janƴo bargo ta rufe kanta.

Wayar ta ta ɗauka tare da sanƴa ear-piece tana lumshe idanun ta.

Yau tsawon sati biyu kenan da samun lafiyar ta, sai dai tunda taji sauƙi ta bidiro da wani hali inda zata rufe kanta a ɗaki ta rufe kanta da bargo komin zafin da akeyi, ta tsani shiga cikin mutane fiye da dah, indai har ba wai school taje ba, shima idan taje har ta dawo ba zata yi magana ba, haka kuma ba zata kula kowa ba, koh da a gida ma ba magana take da kowa ba indai har ba ta kama bane, sosai ta zama so silent, koh kaɗan batason hayaniya, burin ta a kullum bai wuce ta ganta ita kaɗai ba wanda kullum tunanin ta baya wuce ta kasance ita kaɗai a duniyar ba tare da kowa ba, she feels so very empty ji take a yanzu batada wani amfani, haka kuma takejin kowa ya daina sonta hatta Umma da Jafar, ganin kowa take a matsayin masu son kai, she just wished inama kowa yayi disappearing a duniyar nan koh hakan zai kawo mata farin ciki, but a yanzu zuciyar ta a matuƙar cunkushe take haka ma kwakwalwar ta, babu abinda zata gani wanda zai sanƴa ta dariya koh jin farin ciki, jinta kanta take a cikin duhu koh ina nata bayida haske, bata da wata walwala koh annashuwa, she is always bored, kukan da takeyi ɗinma yanzu ya daina zuwan mata, sosai takejin jiki a wannan hali da ta tsinci kanta a ciki wanda har rama ya sanƴa ta.

Ta gama yadda da cewa ta rasa ZEEYAD, rashi na har abada, but tasan ita kuma tata rayuwar ta lalace kenan har abada.

Juyi kawai take akan bed ɗin ta rasa inda zata sanƴa ruhin ta taji daɗi, ji take ta tsani komai da kowa kamar yadda take ganin kamar kowa ya tsane ta, tana cikin matuƙar ƙuncin da koh da mutum batason taga yana dariya hakan na matuƙar sake ƙona mata zuciya da sake jefa ta cikin halin loneliness.

Fiddo da kanta tayi daga cikin bargon tana fuzge earpiece ɗin kunnen ta ta sauƙo daga kan bed ɗin.

Bakin window ɗin ɗakin ta taje ta tsaya tana mai yaye labulen window ɗin, tsaye tayi tana ganin waje wanda batasan iya adadin lokacin da ta ɗauka a hakan ba, kafin kuma ta sake dawowa ta zauna kan bed ɗin tana mai zame hulal kanta inda dogon gashin kanta da ba'a kame yake ba ya zubo mata har kan kafaɗa.

Jelar gashin ta kama ta shiga lailayewa a hannun ta, kafin kuma ta sake zubewa kan bed ɗin tana mai kwanciya flat idanun ta kan P.O.P ceiling ɗin ɗakin nata.

Ganin hakan baiyi mata bane ya sanƴa ta miƙewa zaune, kafin kuma ta tashi tsaye ta shiga zagaye ɗakin, tana mai ra6ar bangon ɗakin.

Dawowa tayi ta zauna tana mai facing ɗin mirror, sosai take ganin fuskar ta da ta zama so very pale, idanun nan sun ƙara girma, kallo ɗaya zakayi wa idanun ta ka gane ba ƙaramin jinƴa ta sha ba.

Gashin nata ta kama tana mai kallon sa kafin kuma ta miƙe tsaye daga inda take zaune tana zuwa ta janƴo drawer ɗin jikin mirror ɗin ta hau bincika shi tare da ciro scissors a ciki ba tare da ta kuma gyara abubuwan da ta watso daga cikin drawer ɗin ba.

Komawa tayi ta zauna tana kallon cikin mirror ɗin kafin ta tattaro gashin kan nata tana kama jelar, inda ta saiti iya inda yayi mata tare da sanƴa scissors ɗin ta yanke shi.

Da kallo tabi gashin dake cikin hannun nata, kafin kuma ta watsar dashi tana jefar da almakashin tare da komawa ta kwanta tana rungume kanta.

Hakan ma baiyi mata ba, dan kuwa a matuƙar takure take jin kanta.

Zubewa tayi a ƙasan ɗakin zaune tare da ɗaukar gashin kanta da ta yanke ɗin ta shiga zare shi ɗaɗɗaya tana jefarwa.


Knocking ɗin da ake tayi a bakin ƙofar ɗakin nata bai sanƴa ta ɗago ba, haka kuma batada niyar tashi taje ta buɗe, sai ma yi da tayi kamar bataji ba.

"DEENAH?" taji Umma ta kira ta.

Shiru tayi bata amsa mata ba saima cigaba da abinda takeyi da tayi.

Sosai taji Umma ta dame ta da knocking da kiran sunan ta, yayin da kuma ranta ke sake jagulewa, a fusace ta miƙe taje ta buɗe ƙofar kamar zata haɗiyi zuciya.

Magana Umma zatayi sai kuma ta kasa sakamakon ganin gashin DEENAH da tayi a yanke bai wuce iya tsayin wuyan ta bane ya rage.

"What...what is this?" cewar Umma tana kallon ta.

Kallon ta kawai DEENAH keyi cikin 6acin rai dan kuwa ganin Umma babu abinda yake ƙara mata kullum sai 6acin rai.

"Miye hakan kikayi MADEENAH?" cewar Umma tana kamo bakin gashin.

Ra6a ta Umma tayi ta shigo cikin ɗakin, inda ta hau binsa da kallo ganin duk ta birkita kayan cikin closet nata ta zubo dasu, ga kuma gashin kanta da ta yanke nata yawo tsakar ɗakin.

"What the hell is this DEENAH, meke damunki ne haka?" cewar Umma tana fizgo ta.

"She is Depressed" cewar Jafar dake tsaye daga bakin ƙofa.

"What...mai kake nufi?" cewar Umma tana ƙarewa DEENAH kallo.

"Your daughter is depressed, and i hope you know that depression leads to death" ya faɗi hakan ne cikin muryar dake nuna shima haƙuri kawai yake da halin Umma ɗin.

Kallon DEENAH kawai Umma keyi ba tare da tace komai ba.

"Depression!, she is too young to suffer from depression, i mean she is not lonely."

"Ofcourse she is, you really think that zamu iya bata dukkanin farin cikin da take buƙata ne, you took someone very important away from her, and you expect her ta wanƴe lafiya ba tare da ta faɗa cikin wani hali ba, you're the cause of everything dake faruwa da DEENAH Umma, maybe idan ta mutu nan ne zaki fahimci kuskuren da kika tafka" ya faɗin hakan cikin muguwar 6acin rai kafin kuma ya fice daga ɗakin.

Fizge hannun ta DEENAH tayi daga riƙon da Umma tayi mata tana barin mata cikin ɗakin.

"DEENAH!, DEENAH?" ta faɗa tana mara mata baya.

Riƙo ta tayi tana shirin ficewa daga falo tace "Ina zaki?."

Kallon ta kawai DEENAH keyi ba tare da tace komai ba.
"Talk to me mana" ta faɗa tana kallon ta.

Shiru tayi mata haka ma bata daina kallon ta ba.

Rungumo ta Umma tayi jikin ta ta hau bubbuga bayan ta.
"Am so sorry Sweetheart, ki yafemin kinji?, i did all this for your own good, but kunƙi ku gane hakan keda ɗan uwanki."

Kwace jikin ta DEENAH tayi tana komawa cikin ɗakin ta ta sake sanƴa masa key.

Kunnen ƙashi tayi tare da ignoring dukkanin kiran da Umma keyi mata har ta gaji ta daina.



**************************



__________"So Grandma as i was telling you, the girl isn't actually my patience and ba ƴar nan ƙasar bace, she is sick aka kawo ta nan treatment, ina yawan ganin ta da wasu nurses suna fitar da ita zuwa motsa ƙafa, and i fell inlove with her, and now i don't know yadda zan sake haɗuwa da ita so i have to wait har sai sun dawo check-up, it's been a month kenan da ƴan sati kenan tun bayan komawar su i have to wait for another month da ƴan sati akai kafin na sake sanƴa ta cikin idanu na, my biggest fear is that kada tace batasona while nikuma nake kwana da ita kullum na tashi da ita, actually Grandma i never thought zan iya son wata yarinƴa kwatankwacin yadda nakejin sonta a raina, the girl is amazing, beautiful and above all she is decent, calm and has an innocent cute face, shine abinda ya birgeni tattare da ita Grandma, i really love her Granny" ya faɗa yana lafewa jikin kujerar da yake kai yana mai lumshe idanun sa.

Murmushi kawai Grandma take tunda ya fara bata labarin DEENAH, she is happy for him dan kuwa tamkar yadda ta ɗauki ZEEYAD haka ta ɗauki YAZEED, sai dai halin mahaifiyar YAZEED kaɗai ya isa ya

Please Login or Register in order to submit comment