Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kafin su fice daga ɗakin.

Da kallo DEENAH ta bisu kafin taje tana zama bakin bed.

Da kallo Umma tabi ta kafin tazo tana dafa ta.

Rungumo Umma ɗin ta sakeyi tana runtse idanun ta trying so hard na ganin tayi controlling feeling ɗinta dama kuma hawayen ta.

Kanta kawai Umma ke shafawa cikin kwantar mata da hankali.


***********************


________ZEEYAD tun bayan ficewar su shima ya fice, babu inda ya nufa sai gida.

Sosai yake ta jeka ka dawo cikin tsakiyar ɗakin nasa, zuciyar sa fal nadamar abinda ya aikatawa DEENAH.

Yasan yayi hurting ɗinta so deeply, how could he do such a thing bayan yaga yanayin ta, seems like har yanzu bata gama samun sauƙi ba duba da yadda ya ganta da uniform ɗin patients a jikin ta, and in the other hand DEENAH itace yarinƴar da YAZEED ɗan uwan sa keyi masa maganar ta kullum, wanda ba ƙaramin so yakeyi mata ba.

He thought DEENAH ta riga da ta zama past nasa ne, sai dai kuma ganin ta a yanzu babu abinda ya tayar masa, sai tsohon feeling ɗin da yakeji tattare da ita.

Zubewa yayi bakin bed ɗinsa yana sanƴa hannayen sa duka biyu cikin gashin kansa, sosai yakejin nadama haɗi da tausayin ta cikin zuciyar sa.

He knows koh kaɗan batayi deserving abinda yayi mata ba coz she is completely innocent, he thought koh zuciyar sa ta fara tafiya ga Jalilah ne but ganin DEENAH a yanzu ya tabbatar masa da cewa itace abinda zuciyar sa ke so da bege a kullum, kasancewar Grandma ɗinsa kusa dashi ne yasa shi jin like ya mallaki komai da komai na farin ciki, but now ya gane that da akwai abinda ya rasa tattare dashi wanda kullum yakejin sa incomplete, and now tozali da yayi da abar nan yau ya tabbatar masa da cewar he still needs her and loves her dearly, he may be sad da abinda mahaifiyar ta tayi masa but hakan ba zai ta6a goge soyayyar ƴar ta daga zuciyar sa ba, and yau ya tabbatar da hakan.

Sosai idanun sa sukayi jazir yanajin sunayi masa wani irin zugi but ya kasa yin kukan koh yaji sassaucin abinda yakeji cikin zuciyar sa, babu abinda yafi tada masa hankali wanda ya wuce son DEENAH da YAZEED ɗan uwan sa keyi.

Ya san YAZEED ba zai ta6a jindaɗi ba idan ya gano cewar yanason DEENAH, shi kuma ba zai ta6a bari wani abu ya sami relationship nashi da ɗan uwan sa ba, so the best abinda yakamata yayi shine yayi pretending like baisan DEENAH ba, yasan ba ƙaramin hurting feeling nata yayi da hakan ba, but babu yadda ya iya, wannan shine kaɗai abinda zaiyi na ganin komai na tafiya smoothly tsakanin sa da ɗan uwan sa wanda shine yayi sacrificing love nasa wa YAZEED ɗin, yasan it will be hard for him but this is the only way na ganin ya sanƴa ɗan uwansa farin ciki, and zaiyi hakan ne sabida bashida 100% sure cewar DEENAH na son sa.

"Am sorry DEENAH" ya faɗa cikin raunanniyar muryar sa.



*******************


_______Tun abinda ya faru jiya DEENAH ta sake zama so pale, batada aiki sai bin Umma da idanu duk inda tayi.

Burin ta bai wuci ta ganta a gida ba, sannan ta baiwa Jafar haƙuri su dawo kamar dah.

Tayi alƙawarin mance komai game dashi sannan ba zata sake tunanin sa ba, tayi alƙawarin moving on da rayuwar ta, kamar yadda shima yayi hakan.

Sosai take nadamar 6ata lokacin ta wurin tsayawa tunanin sa a kullum.

Sai yanzu ta yarda da wannan karin magana ta hausawa wai *Namiji ba ɗan goyo bane* akan shi ta kusa hallaka kanta, sannan take ganin babu mai sonta da ƙaunar ta hatta mahaifiyar ta da ɗan uwanta, ta ɗau gaba dasu duk sabida namiji.

Gashi yau yayi mata abinda ba zata ta6a mantawa dashi ba, yayi moving on da rayuwar sa har soyayya yake da wata yayin da ita kuma ya watsar da ita kwandon shara.

Tun jiya da abin ya faru take tsanmanin ganin sa yazo ya bata haƙuri tare da shaida mata yayi nadamar abinda ya aikata, koh hakan zai sanƴa ta sauƙowa amma bata ganshi ba, hakan na nufin yayi giving up akanta kenan completely.






*Yawan Comment, Yawan Typing*





_*Muje Zuwa Lovelies, Yanzu fah za'a soma wasar😎*_






*MHIZZ JIDDHERR...............✍🏽*
[8/12, 6:17 AM] Mhizz Jiddherr❤️: *Z E E Y A D*
```[The Abandoned Prince]```






*NA*
*JIDDAH BINT MUHAMMAD*







*MANAZARTA WRITERS ASSOCIATION*






*039...*




_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah. Please don Allah duk wacce ta san ba siyan maganin za tayi ba kada ta dauki number ko ta kira waya, kada mu 'batawa kai lokaci🙏🏻_

_*infection*_
_Muna da magungunan sanyi sadidan! wanda yake kassara kowane irin sanyi na fili da boye! infection yana karya garkuwar jikin dan Adam yana dakusar da kowace irin mu'amula mussaman ga ma'aurata, sanyi ko wane iri kike/kake fama dashi da izinin Allah idan anyi amfanin da irin maganinmu za'a dace_ _*SAI AN GWADA AKAN SAN NA KWARAI*_
_07084653262_







*_NOT EDITED_*





___________Cikin ƴan kwanakin nan babu ranar da Grandma bata zuwa asibiti duba jikin DEENAH, indai bata zo da safe ba zata zo da rana, idan kuwa bata zo da rama ba kuwa zaka ganta da dare, a haka har Umma ta saki jiki da ita suka ɗan saba, dan kuwa taga Grandma ɗin sam bata da wani matsala.

Haka ma YAZEED shima baya rabuwa da zuwa duba DEENAH, tun Umma batajin daɗin hakan har tazo hankalin ta ya fara kwanciya dasu dan kuwa ta lura su ɗin mutanen kirki ne sosai.

Yau ma Grandma ce zaune ta tasa DEENAH a gaba da zance wanda a kullum baya wuce maganar YAZEED da takeyi mata, yadda yake da kyawawan halayya dama kuma kusancin dake tsakanin sa da ɗan uwan sa ZEEYAD, DEENAH tun tana jin takaicin hakan har kuma tazo ta saba sai dai kawai tayi ta yiwa Grandma ɗin murmushin yaƙe, but deep down cikin zuciyar ta batason tana yi mata maganar YAZEED ɗin koh kaɗan.

"Ai ƴar nan nake faɗamiki indai kika amince kika auri jika na YAZEED yadda yake sonki ɗinnan, na tabbatar miki babu wani abin farin ciki da zaki nema ki rasa, ai ni a kullum banida wani buri da ya wuce Allah ya nuna ranar auren su dashi da ɗan uwan shi, na tabbata yadda duk kuke kyawawa ɗinnan ba ƴaƴan da zaku haifo sai anyi sanitizing hannu kafin ya ta6a su dan kyau" ta ƙarashe cikin dariya.

Murmushi kawai Umma dake jin su take tunɗazu, nan Grandma ta sake cewa "Koh ya kika ce Ummien DEENAH, bakya tunanin YAZEED da DEENAH ba ƙaramin dacewa zasuyi ba?."

Murmushi kawai Umma tayi tace "Allah shine masanin gaibu, Allah ya haifar da abinda shine alkhairi."

"Aameen Yaa Allah, insha Allah DEENAH sai kin zamto ɗaya daga cikin family ɗin mu" cewar Grandma cikin murmushi.

Tashi tsaye DEENAH dake zaune tayi, kallon ta Grandma tayi tace "Ina zaki kuma?."

Ɗan murmusawa tayi tace "It's hot in here, inason fita waje ne."

"Toh kodai na dame ki da surutu ne ƴar nan?."

Saurin nodding kai DEENAH tayi tace "No, koh kaɗan."

"Toh ai shikenan kije ki dawo, naga ma dare na tayi bara na kira Boy yazo ya maida ni gida."

DEENAH bata jira ƙarashin maganar ta ba ta fice da sauri, kai tsaye Office ɗin Sadeeq ta nufa dan kuwa tayi mugun gajiya da zaman asibiti, daurewa kawai takeyi.

Da isar ta door step ɗin office ɗin nasa ta fara knocking, nan take ya bata izinin shigowa.

Murɗa handle ɗin ƙofar tayi ta shiga, turus taja ta tsaya zuciyar ta na bugawa ganin sa zaune.

Saurin juyawa tayi zata fice dan kuwa hankalin sa ba'a kanta yake ba, nan taji Sadeeq yayi saurin cewa "Patient?."

Dakatawa tayi tana runtse idanun ta, ba tare da ta juyo ba taji yana faɗin "Where are you going, kodai ba nan kike son zuwa ba?."

Sauƙe hannun ta tayi daga jikin handle ɗin ƙofar tana jiyowa kanta a sunkuye ta ƙarasa tare da jan kujera ta zauna.

ZEEYAD wani irin tsuke face yayi tare da kauda kai kamar wanda bai ganta ba, sai dai tsaf yake ƙare mata kallo ta gefen ido.

Murmushi Sadeeq yayi yana kallon ta yace "Do you came to see me?."

Kai ta jinjina masa, nan yace "Alright, ina jinki."

Tattaro dukkanin nutsuwar ta tayi tana mai son kawar da existence ɗinsa a wurin tace "I...inaso ne dan Allah ka sallame mu mu koma gida."

Waro idanu Sadeeq yayi yana kallon ta kafin yace "Sallama kuma, but why?, i mean har yanzu da sauran ki baki gama warkewa ba."

"Yes i know but it's just that na gaji ne da zaman nan ɗin, i want to go home, staying here irritates me alot."

Shiru Sadeeq yayi yana kallon ta har ta idda maganar tata, numfashi yaja yace "Am sorry DEENAH but ba zan iya sallamar ki yanzu ba har sai kin warke completely, komawar ki gida yanzu babu abinda zai ƙara sai worsening ɗin ciwon ki, don't you want to recover fast?, idan kikayi haƙuri then zakiga kamar bakiyi ciwon ba."

Shiru tayi kawai tana juya manƴan idanun ta da suka fara tara ruwa.

"Am sorry Okay?" cewar Sadeeq ɗin.

Kai ta jinjina masa kafin kuma ta miƙe a hankali kamar wacce kwai ya fashewa a ciki ta fara tafiya.

"Listen" ta tsinkayo muryar sa lokacin da ta ɗaura hannun ta kan handle ɗin ƙofar da niyyar buɗewa ta fice.

Tsaye tayi tare da rolling idanun ta tana jin zuciyar ta nayi mata mugun zafi.

ZEEYAD da kamar ba shine yayi maganar ba hararar Sadeeq dake ta kallon sa yayi kafin kuma ya miƙe daga zaunen da yake yana ƙarasawa gun DEENAH dake tsaye.
Shiru yayi na wasu ƴan seconds kafin yace "I just want to ask how you're doing."

Ji tayi wani irin abu ya tsaya mata a maƙoshi yayin da haushin sa ke sake turnuƙe mata zuciya.

Bata juyo ta kallesa ba haka ma bata kulasa ba, saurin riƙe handle ɗin ƙofar da take shirin murɗawa yayi idanun sa akanta.
Bin hannun sa dake kan nata tayi kafin ta janƴe nata hannun zuciyar ta nayi mata bala'in zafi.

"Can we talk please?" ta jiyo muryar sa.

Ɗago da idanun ta tayi tana kallon sa, sam bata tunanin zata iya buɗar baki tayi masa magana, juyawa tayi gun Sadeeq da ya zama ɗan kallo tace "Why don't you tell your friend here cewa ya bani hanƴa na fice."

"Ohw" cewar Sadeeq yana bin kowannen su da idanu kafin kuma yace "Why don't you give him some seconds out of your time, he said please, if you want then i can leave you two to talk" ya faɗa tare da miƙewa tsaye ya tattari abubuwan da zai buƙata yana zuwa ya tsaya a gaban su, duk kallon su yayi kafin yace "I need a space to pass please."

Sauƙe hannayen sa ZEEYAD yayi daga jikin handle ɗin kafin Sadeeq yayi saurin buɗewa ya fice yana ɗaga masa gira, DEENAH yunƙurin bin bayan Sadeeq tayi sai dai kafin tayi hakan har yayi saurin rufo ƙofar.

Tsaye ZEEYAD yayi jikin ƙofar yana binta da kallo.

"What sort of nonsense is this?" ta faɗa tana kallon sa.

Tsuke fuska yayi tare da zuba hannayen sa cikin aljihu ya shiga takowa daf da ita.

Da kallon mamaki DEENAH ke bin sa tana sake waro manƴan idanun ta tana ja da baya.

Table ɗin da ya tare ta ne ya sanƴa ta dakatawa tana bin sa da kallo har ya ƙaraso daf da ita.

Rumfa yayi mata da hannayen sa yana sanƴa ta a tsakiya nan tayi saurin runtse idanun ta da ƙarfi tana kawar da face ɗinta yayin da zuciyar ta ta shiga beating so fast.

Kyakkywar fuskar ta yake bi da kallo kafin kuma ya kai bakin sa saitin kunnen ta ya kira sunan ta "MADEENAH?."

Sake damƙe idanu DEENAH tayi lokacin da taji sauƙar numfashin sa haɗi da sautin muryar sa cikin kunnuwan ta.

A hankali ta shiga buɗe idanun ta tana sauƙe su cikin nasa da ya kafe ta dashi kamar zai cinƴe ta.

Hannun ta ta kai kan faffaɗar ƙirjin sa tana ɗan tura sa baya sakamakon miƙewa da takeson yi.

"Please...let me go" ta faɗi hakan a hankali cikin kauda idanun ta daga cikin nashi.

"But we need to talk" ya faɗin hakan cikin cool sexy voice ɗinsa.

Sake runtse idanun ta tayi jin wani irin abu na tsirgar mata tundaga yatsar ƙafar ta.

"Please..." ta sake faɗa hannayen ta kan ƙirjin sa.

Murmushi gefen baki ya saki yana sake tamƙe face ɗinsa ganin yadda duk tabi ta rikice.

Ɗagowa yayi daga rufa mata ɗin da yayi, hakan ya sanƴa ta sauƙe wata iriyar nannauyar ajiyar zuciya tana gyara tsayuwar ta.

Da sauri ta wuce dan ficewa yayi saurin riƙo hannun ta yana dawo da ita.
"What do you want?" ta faɗa cikin rawar murya tana kallon sa.

ZEEYAD da yakejin kamar ya ɗauke ta daga duniyar nan zuwa wata chan daban suje suyi rayuwar su su kaɗai ne cikin calm voice ɗinsa kamar mai raɗa yace "I miss you."

Kallon ƙaramin bakin sa daya furta hakan ta tsaya yi, kafin ta ƙare masa kallo tsaf tana kauda kanta tace "Lies."

ZEEYAD da shima ke kallon ta ne yace "Trust me DEENAH..."

"Trust you?" ta faɗa tana kallon sa kafin ta ɗaura da faɗin "Aren't you even ashamed of yourself na tsayawa a gaba na yanzun, you missed me after all i know shine kana avoiding ɗina, you don't want me near you anymore don't you."

"Listen DEENAH i..."

"No i won't listen, Okay?, ka nuna a gaban Grandma ɗinka cewa baka sanni ba just to impress your girlfriend and make her happy don't you?, you chose to hurt me deeply just to make your girlfriend happy sabida ita ce mai zuciya ni bani da zuciyar jin zafi, right?, and kayi nasarar hakan, i was indeed deeply hurt but...but am fine now bana buƙatar ganin ka, sabida baka neme ni ba, and now that ka ganni anan you even have the gut to stop me, telling me that you want to talk to me?."

Tunda ta fara magana yake bin ta da idanu, babu abinda yake hangowa cikin idanun ta sai tsantsar ciwo, ya san bai kyauta mata ba, but he didn't mean to hurt her koh kaɗan.

Sauƙe idanun sa yayi ƙasa yana lumshe su, kafin ya sake ɗago su yana kallon ta.

"Wait... are you jealous?."

"You think we're joking here or something, you doesn't seem to care about my feelings."

"Feelings, do you have any feelings for me?" ya tambaya cikin tsare ta da idanun sa.

Kauda kai tayi kawai nan yace "Oh gashi nan a fuskar ki ƙiri-ƙiri, you've feelings for me, that is why you're hurt da abinda nayi miki, right?."

"Zaka iya faɗamin abinda ya sanƴa ka tsaida ni anan."

Shafo gemun fuskar sa yayi dan kuwa shi kansa bai san wani kwakkwaran dalilin da ya sanƴa shi tsaida ta ba, bayan ya yanke a zuciyar sa cewar zai yanke duk wani hanƴa da zai sada shi da ita, but tun ba'a je koh ina ba hakan na neman gagarar sa, he just missed her so much sannan bai ƙi su kasance tare kullum ba, and now zaiyi taking babban risk ɗin bar wa ɗan uwan sa ita, anƴa kuwa zai iya hakan?

Ganin yayi shiru bai amsa ta bane ya sanƴa ta faɗin "Baka da wata hujjar tsayar dani da kayi, right?, fine then niɗin ba wai inason jin komai daga gareka bane" ta faɗa tare da wucewa.

"Listen, it's about YAZEED."

Dakatawa tayi jin ya ambaci YAZEED, juyowa tayi tana kallon sa har ya tako gaban ta ya tsaya kafin ya ɗaura da faɗin "Yes YAZEED is my twin brother so i value duk wani abu da yake so and i will make sure ya sami wannan abin cikin salama ba tare da yasha wahalar komai ba" dakatawa yayi yana kallon ta ganin yadda ta kafe sa da idanu tana kallo.
Cikin ƙarfin hali ya cigaba da faɗin "YAZEED loves you wholeheartedly, and kamar yadda Grandma ta faɗa miki a kullum bashida wani magana da ya wuce naki, i know you got alot of questions da kikeson yimin, but we should keep that aside now and talk about something...something that will benefit you and him in the future, thats what i hope insha Allah, i want you to accept YAZEED's proposal and be his future wife please" ya ƙarashe cikin muryar dake nuna alamun daurewa kawai yayi ya faɗi hakan.

Sosai mamaki ya cika DEENAH, nan ya sake faɗin.

"Let's forget about the feelings we got for each other, i guess kunfi dacewa da YAZEED and am pretty sure you would never regret knotting ties with him, he is a Man with a good and caring heart."

DEENAH da baƙin ciki da takaici ya gama rufe ta ruf kasa cewa komai tayi, wato ma cewa yake su ajiye son da suke yiwa juna a gefe ta auri ɗan uwan sa, just dan kawai ya sami wacce ta fita.

"Okay" kawai ta iya faɗa takaici na turnuƙe ta.

Kallon ta yake yace "Okay, what?."

"I will do as you say, ba kanason naso ɗan Uwanka kuma na aure sa bane, i will do so, maybe zai bani farin ciki ma fiye da yadda ka faɗa, i will accept his love request, get engaged to him and then married him, kamar yadda ka buƙata, but before i do that inason sanin komai game da kai tukun, bama ni kaɗai ba inason ka faɗi komai ne a gaban family ɗina da naka, if you do so then zan auri ɗan uwanka kamar yadda ka buƙata."

Wani irin abinda ya tokare masa maƙoshi ya haɗiya, shi sam request ɗin da ta nema daga gareshi bai dame shi ba, but cewar ta na ta amince da auren YAZEED ba ƙaramin cilla ruhin sa cikin ɗimuwa tayi ba, wanda daga fuskar sa zaka gano hakan, bai ta6a tsanmanin zata amince da request ɗinsa ba, sai gashi kuma ta yarda zata yi rayuwa da ɗan uwan sa a maimakon shi, he can't believe it tun hakan ma bata fara faruwa ba, he couldn't describe wane irin yanayi yakeji game da hakan, tabbas yanason samarwa ɗan uwansa farin ciki but seems like hakan da zaiyi zai haifar masa da nasa baƙin cikin ne na har abada.

Ajiyar zuciya ya sauƙe kafin yace "Alright, na yarda."

Ɗan murmusawa tayi dan kuwa ita kaɗai tasan irin abinda take ƙunsawa cikin zuciyar ta, nan tace "So now tell me, yaushe za'ayi hakan and inaso kayi conviencing doctor ɗinnan da ya bani takardar sallama coz am totally fine now, dan kuwa tun kafin na fara rayuwa da ɗan uwanka nake hango irin farin cikin da zan kasance a ciki, kaga kuwa i.have nothing to worry about kokuma naji cewa that am not loved or something a duk inda na shiga, sabida kuka na yakusa ƙarewa."

Kirƙiro murmushi yayi tare da jinjina kai kawai ba tare da ya iya cewa komai ba.

Juyawa tayi ta isa ga bakin ƙofar kafin ta juyo ta kallesa kamar wanda aka zarewa ƙuzari a jiki haka nan ya tsaya, murmushi tayi kafin tace "Zaka iya sanarwa YAZEED cewar zai iya fara fitowa hira daga gobe, coz kasan dole ne mu fahimci juna dashi before abubuwa suyi nisa, right?."na

Kallon ta kawai yakeyi kafin daga bisa ni kuma yace "Yeah."

Juyawa tayi ta fice daga office ɗin tare da barin sa nan tsaye.

Zubewa yayi kan kujera yana lumshe idanun sa.
"What have i done?" ya furta hakan Inda duk zuciyar sa ta kasa samun kyakkywar sukuni.

Tashi yayi tare da ficewa daga cikin office ɗin.


*************************


__________DEENAH ɗakin ta dawo nan ta tadda har yanzu Grandma tana nan sai hira take ta zubawa Umma.

Samun wuri tayi ta zauna tana kallon su.

"Har kin dawo kenan?" cewar Grandma tana kallon ta.

Murmushi DEENAH tayi tare da jinjina mata kai.

"Toh masha Allah, bari dai na kira Boy yazo ya maida ni gida haka nan, sai gobe kuma idan Allah ya kaimu na dawo" ta faɗa tare da ciro ƴar wayar Cellular ta daga jikin handbag ɗin ta ta hau danne-danne.

Knocking ɗin da sukaji bakin ƙofa ne ya sanƴa Umma bada izinin shigowa.

Buɗo ƙofar yayi bakin sa ɗauke da sallama ya shigo yana sauƙe idanun sa cikin na DEENAH dake kallon sa, nan tayi saurin kauda kai tana 6ata fuska.

Kallon Umma da ta saki baki da hanci duka tana kallon sa yayi tare da ɗan murmusawa.

"Toh ai gashi nan ma Boy ɗin, yanzu nake shirin kiran ka kazo ka maida ni gida haka nan" cewar Grandma tana sauƙe wayar a kunnen ta.

Kallon Umma ZEEYAD yayi cike da girmamawa ba tare da kuma ya nuna wani abu ba yace "Good day Aunt."

Tashi tsaye Grandma tayi tana kallon Umma da har yanzu mamaki ƙarara kan fuskar ta ta kasa cewa komai tace "Wannan shine Boy ɗin nawa da kukaji na dame ku da maganar sa kullum, shine jika mafi soyuwa a gareni, ɗan albarka ba" ta ƙarashe cikin murmushi tana kallon ZEEYAD.

Umma miƙewa tsaye tayi fuskar ta ƙarara mamaki tace "How is this possible?" tana kallon ZEEYAD ɗin kafin ta kalli DEENAH da tayi kamar bata gansa ba tace "DEENAH?."

Ɗagowa DEENAH tayi tana kallon Umma ɗin, kafin ta shiga nuna ZEEYAD ɗin da yatsa tace "Is he not..."

"Ofcourse Umma shine" cewar DEENAH ɗin ba tare da ta nuna wani damuwa ba.

Kallon su kawai Grandma keyi kafin ta saki murmushi tace "ZEEYAD kenan, ai jika na ne, kinsan shi ne koh kin ta6a ganin sa a wani wurin, koh da yake ai ba abin mamaki bane, dan kuwa akwai shi da fita ƙasashe daban-daban, tunda koh sati uku mai kyau bai cika da dawowa daga ƙasar taku ba."

"Well Aunt i know you may find this STRANGE but she is actually my Grandmom" ya faɗa yana kallon Umma ɗin.

"But...but how comes, i mean you were homeless back then, sannan bakada wani family, how then is she your Grandma?" cewar Umma ɗin cikin mamakin da har yanzu bata gama fita daga cikin sa ba.

"Umma he would tell us everything soon, probably idan mun bar ƙasar nan tukun."

"Do you know about this?" ta faɗa tana kallon DEENAH.

Kai kawai DEENAH ta jinjina mata kafin tace "listen Umma i know kina da tambayoyi dayawa da zakiyi masa, but he promised to tell us everything soon."

"Meke faruwa ne, mai suke cewa ne?" faɗin Grandma ɗin tana kallon su.

Murmushi ZEEYAD ya ɗanyi kafin yace "The Mom is Surprised to see me."

"Ka san su ne?."

"Probably yes" ya faɗa.

Murmushi Grandma tayi kafin tace "Masha Allah, a'ina ka san su?."

"It's a long story Grandma, but i will tell you everything soon, coz da akwai abubuwan da ban faɗa miki ba."

Kallon sa Grandma keyi kafin tace "Kana nufin kacemin kayi rayuwa dasu lokacin da kaje chan Nigeria ɗin kenan?."

Kai ya jinjina mata alamun Eh, nan tace "Amma kuma shine kacemin bakasan DEENAH ba?."

Shiru ya ɗanyi kafin yace "Grandma, we should discuss this idan mun isa gida please."

Shiru tayi tana kallon DEENAH da Umma dake magana.

Gyaran murya Grandma tayi tace "Toh mu zamu wuce, sai gobe kuma."

Juyowa Umma tayi tana kallon su, babu yabo babu fallasa tace "Alright, Nagode sosai da kulawar ki."

Murmushi Grandma tayi tace "Ai bakomai, you've such a sweet daughter ne shiyasa."

"Muje mu ɗan nan, dan kuwa na fara jin bacci" cewar Grandma tana kallon ZEEYAD da idanun sa ke kan DEENAH.

Kai ya jinjina kafin ya kalli Umma yace "Good night Aunt."

Kai kawai Umma ta iya jinjinawa tana bin su da kallo har suka fice.

Juyowa tayi tana kallon DEENAH kafin tace "DEENAH, tell me ya akayi hakan ya faru, maiyasa banga wata damuwa koh farin

Please Login or Register in order to submit comment