Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

asaran kudin da tayi.

Kuka Batuul ta dinga yi tana sauk'e ajiyar zuciya jikinsa, ya kasa cewa komae don har cikin ranshi yake jin kukan nata, dad'a rungumeta yayi sosae ya daura kanta a kirjinsa, a haka har ya samu tayi baccin amma har lokacin tana sauk'e ajiyar zuciya, shi kam sam ya kasa rintsawa gashi yana son yayi wanka amma ya kasa dauketa daga jikinsa, sai wajen k'arfe biyu ya samu bacci ya dauke sa shi ma, da asuba ya dad'e da tashi har lkcn tana jikinsa ya kasa kwantar da ita jin yanda jikinta ya dau xafi, kallonta yake yana kwantar mata da dogon gashinta da ya barbaje a hankali, kamar ya maidata ciki haka ya dinga ji, wani irin feeling yake ji a tattare dashi da ya kasa gane ko wane iri ne, a hankali ya lumshe ido yayi kissing lips d'inta ya kwantar da ita ya shiga toilet, da k'yar ta iya bud'e idanuwanta da suka kumbura sukayi ja jin ya shige toilet don tuni ita ma ta tashi sai dai bata nuna masa idonta biyu ba, tayi yunk'urin tashi taji wani azababben ciwo, bakinta ta toshe dan kar tayi k'ara ya jiyota, da k'yar ta samu ta miqe daga gadon tana d'ingishi ta fice daga d'akin, babu abinda takeyi sai hawaye, tana shiga d'akinta xani kawae ta iya daurawa ta fad'a kan gado ta fashe da kuka abin tausayi, sunan Aunty da Baba ta dinga k'ira, ita kadai tasan abinda take ji a lokacin, wani baccin wahala ne yayi gaba da ita, Abuturrab na fitowa daga toilet yaga bata dakin, murmushi yayi, yayi hanyan kofa zai fita yaji wayarshi na ringing, komawa yayi ya d'au wayan, da mamaki yake kallon screen d'in ganin mai kiranshi, yana d'auka yaji tace "Hello bae na dawo fah, yanxu na baro airport ina hanya, na ma kusa" girarshi d'aya ya d'age kamar tana wajen a daburce yace "ke hankalin ki d'aya kuwa? bakice min zaki dawo ba kika d'auko hanya kika taho" da mamaki tace "Haba babe, sai nace maka xan dawo, beside kwananmu nawa bamu had'u ba, ko d'okin ganina ma bakayi" ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "ohk then, Fine naji" da haka ya katse k'iran ya jefar da wayar kan gado, hannu yasa ya baje gashin kanshi ya lumshe ido, duk ya rasa abun yi, he is just confused, idonshine ya fad'a kan bedsheet d'in da yayi staining, d'an tsaki yaja ya yaye bedsheet d'in yayi toilet dashi ya jefa cikin washing machine, fitowa yayi ya canja wani, ya juya kenan zai koma toilet Ajiddeh ta turo kofan dakin ta shigo wani iska mai d'umi ya furzar daga bakinshi, a guje ta k'araso ta rungumeshi cike da farin ciki, murmushi ya kirkira yana kallonta kawae, tace "Babe jikin Mummy Alhmdllh, duk ita ce ta takura sae na dawo Wai ta ji sauki, taki bari na inje gidan 'yan uwa mu gaisa, kai babe kaga yanda nayi missing dinka kuwa" kallonta kawae yake sai dai gaba d'aya hankalinshi baya kanta, kallon gadon tayi tace "A'ah Baby kai ka canja bedsheet d'in?" kai kawai ya iya gyad'a mata da sauri, d'agowa tayi tana kallon fuskanshi tace "Baby toh mesa ka canja? Me ya same shi, ae sabo ne na shimfida" murmushi ya k'ak'aro yana kkrin controlling kansa kar ta gano sa yace "Yeah, yea coffee ne ya zube jiki, and I changed it just now" bata bari ya gama ta had'a bakinshi da nata, janye jikinshi yayi daga nata ya zaunar da ita kan gado yana murmushi yace "Am, am coming babe" toilet ya shige, yyi saurin tarawa bedsheet din cikin machine ruwa dan yasan halinta zata iya zuwa ta duba, da kanshi ya dirje sannan ya maida cikin washing machine din, fitowa yayi ya sameta zaune inda ya barta, kissing d'inshi ta shiga yi passionately, amma gaba d'aya hankalinshi na gun Batuul, so yake yaga halin da take ciki, da k'yar ya samu ya lallab'ata har tayi bacci wajen k'arfe takwas, tana fara bacci ya sauk'e ajiyar zuciya ya janye jikinsa daga nata ya dauki makullin mota ya fice daga d'akin, kai tsaye d'akin Batuul ya nufa, tana kwance kan gadon har lkcn bacci take, amma kana gani kasan a wahalce take, wani tausayinta ne yaji ya ratsa shi, dab bakin gadon ya tsaya ya d'auketa cak, kara ta saki a tsorace, yyi saurin rungumota jikinsa, har cikin ranshi ya dinga jinta" k'asa ya sauk'o da ita ya bud'e mota ya sakata ciki snn shima ya zagaya ya shiga ya tada motar suka bar compound din, hade kai tayi da gwiwa tana rera kuka a hankali, duk ya ma rasa me xai ce mata har suka isa daya gidansa, yana gama parking ya bude motar ya fito ya xagaya ta inda take ya bude, daukarta yayi kamar daxu suka shiga cikin gidan, bai direta a ko ina ba sai kan gado, ya xauna kusa da ita ya rungumota cikin sanyin murya yace "I said am sorry, kiyi hakuri plss" kuka take har da shessheka, a hankali yace "Its painful ko? forgive me plss" bata ce komai ba, ya lumshe ido yana shafa bayanta a hankali, kwantar da ita yayi jin tayi shiru sai ajiyar xuciya da take saukewa ya mike ya shiga toilet, very warm water ya hada a bathtub ya fito ya dauketa, sai da suka shiga toilet din ya fara cire mata xanin jikinta, ta rike da sauri hawaye na xubo mata tace "A'a ka bar ni xan yi da kai na" yace "But you are in pain ki bari in taimaka maki" ta fashe da kuka tace "No plss" bai kara bi ta kanta ba ya cire xanin ya saka ta cikin ruwan dumin, ihu ta kwala jin wani sabon axaban, ta dinga kiran Anty tana yarfe hannu idonta rufe don baxata iya kallonsa ba, sosai yaji tausayinta, yasan bai kyauta mata ba, tunda ba haka yayi ma Ajiddeh ba, ko da yake ita wannan bbu gardama ta bashi kanta kamar jira take, sau uku yana canxa ruwan sannan ya taimaka mata tayi wankan tsarki, tayi wanka ta wanke baki, ta dauro alwala ya dauketa suka fito, rufeta da bargo yayi ganin yanda take rawan sanyi, ya sauka downstairs don hado mata tea, da kyar ya lallabata ta sha tea ta koma ta kwanta, makullin mota ya dauka ya fita xuwa phamarcy don siyo mata pain reliever jin yanda jikinta yayi xafi sosai, ko kan ya dawo har tayi bacci, ajiye ledan drugs din yayi ya xauna gefenta yana kallonta, sai lokacin ya tuna ashe fa bai yi sallah ba, mikewa yayi da sauri ya nufi bayi ya dauro alwala ya fito ya shimfida darduma yayi sllhn. Yana xaune kan darduma har lkcn wayarsa ya fara ringing, ya mike ya dauka yaga Ajiddeh ce, d'agawa yayi daga daya bangaren tace "Babe ina ka tafi haka har yanxu?" A takaice yace "Aiki, I saw yhu were sleeping shiyasa ban tashe ki ba kawae na wuce" a d'an shagwabe tace "Toh come back early plss," yace "Ayt!" Tace "Babe ban ga yarinyar nan ba fa tun da na dawo" ya lumshe ido yace "Yea bata nan, tana gidansu wata kawarta wai, tun da kika tafi" Ajiddeh ta tabe baki a xuciyarta tace Allah sa ma tai ta tsayawa gidan kawar tata, a fili kuwa ca tayi "Eyya, ashe tasan mutane a nan" kallon Batuul dake motsi yayi, da sauri yace "look babe, We'll tok later, am busy yanxu" daga haka ya katse wayar ya nufi Batuul da sauri.

πŸ’–πŸ’BATUULπŸ’–πŸ’

67

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

A firgice ta tashi daga baccin da ta kwanta dan bata san sanda tayishi ba, d'akin ta k'arewa kallo gaba d'aya, sai a sannan ta fara tariyo abunda ya faru jiya, ba karamin tsoro ne ya kamata ba, jikinta na rawa ta jawo wayarta da ta sa k'ark'ashin pillow taga 9 na safe, da sauri ta shiga dudduba kanta hankali a tashe, ajiyar zuciya ta sauk'e ganin bata ga alamar komai ba, d'akin ta sake examining taga jakanta a bude an barbaje kayan ciki, mik'ewa tayi ta isa inda jakar yake da sauri tana dubawa taga an yashe duka kud'in dake ciki, a guje ta fito daga d'akin, kalle kalle ta tsaya yi ganin d'akuna dayawa a Jere, a guje ta bankad'a d'aya ta shiga, gabantane ya fad'i ganin irin kwanciyar da yayartata tayi, Yaa zee itama na kwance lakad'an tana bacci abinta, duka ta d'aka mata a baya tace "Yaa Zee ki tashi dalla kin kwanta sai bacci kikeyi", da k'yar ta iya bud'e ido tana kallon Ajiddeh dake tsaye, kanta ta koma kallo, a firgice ta tashi tace "keh meye zaki zo kina min ihu?", wani irin kallo Ajiddeh ta dubeta dashi wani xufa na keto mata tace "dallah ki tashi kin kwanta bacci sai kace gawa, toh mutumin nan wllh Yahoo guy ne, in zaki farka ki farka kisan inda dare ya miki", a firgice ta sauk'o daga kan gadon, sai lokacin ta lura da kayanta dake zube a d'akin, a wulak'ance ta kalli Ajiddeh tace "toh kuma meye na hargitsa min kaya?", wani dogon tsaki Ajiddeh taja tace "dallah can bakiji mey nace miki bane?, wannan taqadarin da kuka kawo mu gunshi ba malami bane, macuci ne b'arawo", a rikice Yaa Zee ta shiga duba kayan nata dake zube, wani irin ihu ta kurma tana fad'in ta shiga uku, kafad'un Ajiddeh ta kamo tana ihu tace "Keh ya cuceni, mutumin nan ya cucemu, har golds d'ina da akwai cikin jakan nan ya kwashe, na shiga uku", tsaki Ajiddeh taja ta janye hannun Zee dake jikinta, a guje Zee ta juya ta bar d'akin, a bakin k'ofa suka ci karo dasu Mummy suma sun fito jin ihun da sukayi, Aunty Jainaba ce ta rik'ota tace "shinu?, bakal abuki, ki fad'amin ihun mey kikeyi?, babu abinda Zee ke yi in banda ihu sai cewa take "Ya anahe, mun shiga uku", Ajiddeh suka hango itama tana tahowa duk ta birkice, Mummy ce ta k'arasa gun Ajiddeh tace "keh shinu dige?", baki ta tab'e tace "Oho, wai malamin nan naku ne d'an 419, ya kwashe mana komai namu, ni dama tun farko ba yadda nayi dashi ba, tun farko ma wai wa ya hada ku da shi?", hannu Mummy ta d'aura aka sukayi ta kurma ihu, straight parlourn da aka fara kaisu sukaje, ko carpet d'inma da aka shimfid'a d'azun babu bare alamar mutum, wani sabon kukan suka sake sawa wannan karan harda Jainaba, dan takaici Ajiddeh kasa cewa komai tayi sai ido da ta zuba musu tana gumi, sunkai minti talatin suna abu d'aya, tsaki taja ta mik'e tana kallonsu daga karshe tace "in zaku tashi mu nemawa kanmu mafita ku tashi, don zaifi mana da wannan zaman kukan mara amfani da kukeyi", da rinannun idanuwansu suka d'ago suna kallonta sukace "toh ya zamuyi", a k'ufule tace "Ku zauna kuyita kuka", ta juya ta koma d'akin da aka sauketa, sauran kayan da ya bar mata ta kwasosu a akwatin ta fito janye da kayan, da ido suka bita su dukkansu har tazo ta wucesu, da hanzari suka miqe sukayi ciki suma suka tattaro nasu komatsan, kiciniyar bud'e gate d'in suka tarar da ita tanayi, juyowa tayi ta kallesu tace "D'an iskan ta waje ya rufemu, yanxu sai an samu wani ya haura ya bud'emu, Mummy duk keh kika janyo wannan abin da kika wani ce mishi har miliyan hamsin zamu bashi, ai ko yana da niyyan aikinma dole shed'an ya rud'eshi da tunanin muna da kud'i yayi mana sata (Lol, nikam nace ko ba shed'an ba), yanxu sai kusan yanda za ayi a bud'e mu fita daga nan", hawaye Mummy ta share tace "Wlhy Zainab da Janaiba ne suka samoshi, bansan a ina ba", shawara suka yanke da ayi hawa hawa sai mutum d'aya ya dira ta waje ya bud'esu, Mummy ce ta fara tsugunawa, Janaba ta haye kanta sai Zee, Ajiddeh ce ta samo ta dirqo, chain d'in aka rufe k'ofan da ta warware ta bud'e musu suka fito, ba a jin motsin kowa sai kukan tsuntsaye, a haka suka fito suka kama hanya, saida sukayi tafiya mai nisa duk sun galabaita har sun fara canza kamanni tukunna suka ga wata mota da aka kwaso bunsurai a ciki, tsaida mai motan sukayi sukace mishi ya kaisu cikin gari, cikin bunsuran nan suka kutsa suka zazauna duk wari, Ajiddeh dae kasa kuka ma tayi don takaici, sai da ya kaisu cikin gari sannan Mummy ta ciro kud'in can ta bashi dan bai wuce d'ari biyar ba, sai da suka nemi abinci sukaci daga nan suka fara tunanin yadda zasu koma gida, Ajiddeh ce tace "Mum nifa ban kuma kwana garin nan, kusan yadda zanyi In koma dan in Aliyu ya gano k'arya nayi mishi to kowa sai ranshi ya b'aci", Aunty Jainaba da tayi tagumi tace "yanzu abinda za ayi, ni akwai kudi guna tunda shi d'an iskan can bai shigo ya tsiyata mu ba, amma kud'in ba masu yawa bane, ba zaiyi sponsoring mu duka ba, sai dai in zaki fara tafiya ke sai ki turomana mu koma muma, kamin nan zamu zauna wajen Ayyi har ki turo sai a San abin yi, da haka suka yanke shawara suka rakata airport suka yankar mata ticket, Mummy ta share xufa tace "Toh ae ynxu sai mu koma gun mai mana aiki da, don dama ba wai bae iya aikin bane, aikinsa daukan lkci gare shi kafin ya ci," ko kallonta Ajiddeh bata yi ba, don abun duniya sun taru sun mata yawa, ga uban asaran kudin da tayi.

Kuka Batuul ta dinga yi tana sauk'e ajiyar zuciya jikinsa, ya kasa cewa komae don har cikin ranshi yake jin kukan nata, dad'a rungumeta yayi sosae ya daura kanta a kirjinsa, a haka har ya samu tayi baccin amma har lokacin tana sauk'e ajiyar zuciya, shi kam sam ya kasa rintsawa gashi yana son yayi wanka amma ya kasa dauketa daga jikinsa, sai wajen k'arfe biyu ya samu bacci ya dauke sa shi ma, da asuba ya dad'e da tashi har lkcn tana jikinsa ya kasa kwantar da ita jin yanda jikinta ya dau xafi, kallonta yake yana kwantar mata da dogon gashinta da ya barbaje a hankali, kamar ya maidata ciki haka ya dinga ji, wani irin feeling yake ji a tattare dashi da ya kasa gane ko wane iri ne, a hankali ya lumshe ido yayi kissing lips d'inta ya kwantar da ita ya shiga toilet, da k'yar ta iya bud'e idanuwanta da suka kumbura sukayi ja jin ya shige toilet don tuni ita ma ta tashi sai dai bata nuna masa idonta biyu ba, tayi yunk'urin tashi taji wani azababben ciwo, bakinta ta toshe dan kar tayi k'ara ya jiyota, da k'yar ta samu ta miqe daga gadon tana d'ingishi ta fice daga d'akin, babu abinda takeyi sai hawaye, tana shiga d'akinta xani kawae ta iya daurawa ta fad'a kan gado ta fashe da kuka abin tausayi, sunan Aunty da Baba ta dinga k'ira, ita kadai tasan abinda take ji a lokacin, wani baccin wahala ne yayi gaba da ita, Abuturrab na fitowa daga toilet yaga bata dakin, murmushi yayi, yayi hanyan kofa zai fita yaji wayarshi na ringing, komawa yayi ya d'au wayan, da mamaki yake kallon screen d'in ganin mai kiranshi, yana d'auka yaji tace "Hello bae na dawo fah, yanxu na baro airport ina hanya, na ma kusa" girarshi d'aya ya d'age kamar tana wajen a daburce yace "ke hankalin ki d'aya kuwa? bakice min zaki dawo ba kika d'auko hanya kika taho" da mamaki tace "Haba babe, sai nace maka xan dawo, beside kwananmu nawa bamu had'u ba, ko d'okin ganina ma bakayi" ya sauke ajiyar xuciya a hankali yace "ohk then, Fine naji" da haka ya katse k'iran ya jefar da wayar kan gado, hannu yasa ya baje gashin kanshi ya lumshe ido, duk ya rasa abun yi, he is just confused, idonshine ya fad'a kan bedsheet d'in da yayi staining, d'an tsaki yaja ya yaye bedsheet d'in yayi toilet dashi ya jefa cikin washing machine, fitowa yayi ya canja wani, ya juya kenan zai koma toilet Ajiddeh ta turo kofan dakin ta shigo wani iska mai d'umi ya furzar daga bakinshi, a guje ta k'araso ta rungumeshi cike da farin ciki, murmushi ya kirkira yana kallonta kawae, tace "Babe jikin Mummy Alhmdllh, duk ita ce ta takura sae na dawo Wai ta ji sauki, taki bari na inje gidan 'yan uwa mu gaisa, kai babe kaga yanda nayi missing dinka kuwa" kallonta kawae yake sai dai gaba d'aya hankalinshi baya kanta, kallon gadon tayi tace "A'ah Baby kai ka canja bedsheet d'in?" kai kawai ya iya gyad'a mata da sauri, d'agowa tayi tana kallon fuskanshi tace "Baby toh mesa ka canja? Me ya same shi, ae sabo ne na shimfida" murmushi ya k'ak'aro yana kkrin controlling kansa kar ta gano sa yace "Yeah, yea coffee ne ya zube jiki, and I changed it just now" bata bari ya gama ta had'a bakinshi da nata, janye jikinshi yayi daga nata ya zaunar da ita kan gado yana murmushi yace "Am, am coming babe" toilet ya shige, yyi saurin tarawa bedsheet din cikin machine ruwa dan yasan halinta zata iya zuwa ta duba, da kanshi ya dirje sannan ya maida cikin washing machine din, fitowa yayi ya sameta zaune inda ya barta, kissing d'inshi ta shiga yi passionately, amma gaba d'aya hankalinshi na gun Batuul, so yake yaga halin da take ciki, da k'yar ya samu ya lallab'ata har tayi bacci wajen k'arfe takwas, tana fara bacci ya sauk'e ajiyar zuciya ya janye jikinsa daga nata ya dauki makullin mota ya fice daga d'akin, kai tsaye d'akin Batuul ya nufa, tana kwance kan gadon har lkcn bacci take, amma kana gani kasan a wahalce take, wani tausayinta ne yaji ya ratsa shi, dab bakin gadon ya tsaya ya d'auketa cak, kara ta saki a tsorace, yyi saurin rungumota jikinsa, har cikin ranshi ya dinga jinta" k'asa ya sauk'o da ita ya bud'e mota ya sakata ciki snn shima ya zagaya ya shiga ya tada motar suka bar compound din, hade kai tayi da gwiwa tana rera kuka a hankali, duk ya ma rasa me xai ce mata har suka isa daya gidansa, yana gama parking ya bude motar ya fito ya xagaya ta inda take ya bude, daukarta yayi kamar daxu suka shiga cikin gidan, bai direta a ko ina ba sai kan gado, ya xauna kusa da ita ya rungumota cikin sanyin murya yace "I said am sorry, kiyi hakuri plss" kuka take har da shessheka, a hankali yace "Its painful ko? forgive me plss" bata ce komai ba, ya lumshe ido yana shafa bayanta a hankali, kwantar da ita yayi jin tayi shiru sai ajiyar xuciya da take saukewa ya mike ya shiga toilet, very warm water ya hada a bathtub ya fito ya dauketa, sai da suka shiga toilet din ya fara cire mata xanin jikinta, ta rike da sauri hawaye na xubo mata tace "A'a ka bar ni xan yi da kai na" yace "But you are in pain ki bari in taimaka maki" ta fashe da kuka tace "No plss" bai kara bi ta kanta ba ya cire xanin ya saka ta cikin ruwan dumin, ihu ta kwala jin wani sabon axaban, ta dinga kiran Anty tana yarfe hannu idonta rufe don baxata iya kallonsa ba, sosai yaji tausayinta, yasan bai kyauta mata ba, tunda ba haka yayi ma Ajiddeh ba, ko da yake ita wannan bbu gardama ta bashi kanta kamar jira take, sau uku yana canxa ruwan sannan ya taimaka mata tayi wankan tsarki, tayi wanka ta wanke baki, ta dauro alwala ya dauketa suka fito, rufeta da bargo yayi ganin yanda take rawan sanyi, ya sauka downstairs don hado mata tea, da kyar ya lallabata ta sha tea ta koma ta kwanta, makullin mota ya dauka ya fita xuwa phamarcy don siyo mata pain reliever jin yanda jikinta yayi xafi sosai, ko kan ya dawo har tayi bacci, ajiye ledan drugs din yayi ya xauna gefenta yana kallonta, sai lokacin ya tuna ashe fa bai yi sallah ba, mikewa yayi da sauri ya nufi bayi ya dauro alwala ya fito ya shimfida darduma yayi sllhn. Yana xaune kan darduma har lkcn wayarsa ya fara ringing, ya mike ya dauka yaga Ajiddeh ce, d'agawa yayi daga daya bangaren tace "Babe ina ka tafi haka har yanxu?" A takaice yace "Aiki, I saw yhu were sleeping shiyasa ban tashe ki ba kawae na wuce" a d'an shagwabe tace "Toh come back early plss," yace "Ayt!" Tace "Babe ban ga yarinyar nan ba fa tun da na dawo" ya lumshe ido yace "Yea bata nan, tana gidansu wata kawarta wai, tun da kika tafi" Ajiddeh ta tabe baki a xuciyarta tace Allah sa ma tai ta tsayawa gidan kawar tata, a fili kuwa ca tayi "Eyya, ashe tasan mutane a nan" kallon Batuul dake motsi yayi, da sauri yace "look babe, We'll tok later, am busy yanxu" daga haka ya katse wayar ya nufi Batuul da sauri.

πŸ’–πŸ’BATUULπŸ’–πŸ’

68

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

Lumshe ido yayi bayan ta fita daga d'akin, tunani kawai yakeyi na yadda zai sanar da Ajiddeh Batuul matarsa ce, sai yanzu yake ganin rashin kyautuwar fad'a mata da bai yi ba tun farko, yasan da ya fad'a tun lokacin da duk wani rikici ya kau by now, amma gaba d'aya kanshi a k'ulle yake as of then, yana ce komai zaizo da sauk'i amma yadda yake jin Batuul a ranshi, bazai iya yin nisa da ita ba, not for a second, d'an siririn tsaki yaja ya mik'e ya koma gaban desktop d'inshi yana duba ayyukan da baiyi ba yau a office, kamar wanda aka tsikara ya mik'e ya fita daga d'akin ya shiga d'akin Batuul, har ta canja doguwar rigar dake jikinta ta saka wani d'an bingel d'in gown pink ta baje gashinta kan pillow dan yasha iska, tana kwance ta d'aura Laptop d'inta saman cikinta tana danne danne, wani irin ajiyar zuciya ya sauk'e ganin she is fine, a hankali ta juyo da kanta ganin shine ta maida kallonta ga abinda takeyi, tura k'ofan d'akin yayi ya shigo ya maida ya rufe, daga bakin gadon ya zauna yana kallonta, ya kai wajen 3mins amma ko sau d'aya bata juyo ta kalleshi ba, hannu yasa ya d'auke laptop d'in, sai a lokacin ta d'aga ido ta kalleshi, idanunsu na locking cikin na juna tayi maza ta sadda kanta k'asa ta juya mishi baya, hannu yasa cak ya d'agota yana kallonta yace "are you okay?", kai ta gyad'a mishi ta sulale zata koma ta kwanta ya rik'ota yace "then why are you like this, aman ne har yanzu?", har lokacin batace mishi komai ba sai gyad'a mishi kai da tayi, hannu yasa ya d'ago hab'arta yace "talk to me and stop nodding, wani abun ke damunki?", ganin idonta ya fara ciccikowa yasa yace "stop that, don't you dare drop a tear, tell me mey ke damunki", kamar cewa yayi ta fara kuka ta fashe mishi da wani matsanancin kuka, har cikin ranshi yakejin kukan nata, rintse ido yayi ya janyota jikinshi ya rungumeta, patting bayanta ya shiga yi har saida ya samu tayi shiru, sai ajiyar zuciya take sauk'ewa, a hankali ya d'agota yasa hannu ya share mata d'an guntun hawayen dake fuskanta ya had'e rai yace "Look at me", bata d'ago ba sai da ya sake maimaitawa jin yayi maganar in a serious tone ya sata d'agowa tana ajiyar zuciya yace "Fatima kinada hankali kuwa, keh abin kuka baya miki kad'an, ko don kinga ina k'yaleki kullum sai kinyi kuka, gari baya wayewa ya wuce bakiyi kuka ba, tell me what your exact problem is", ajiyar zuciya ta sauk'e ta zumb'uro mishi baki tace "ni ai

1 Comments On BATUUL
avatar
hafsat-9-3

12 months ago

Reply

Nice book

Please Login or Register in order to submit comment