Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

ke cemin gobe zaka tafi ,kuma kana gama aikin ne zasu tura ka waje, toh ni bazan yadda ba, kayi aurenka in yaso kaje kayi shekara goma a can banida damuwa", Abui ne ya tareta da cewa "a ah ba shekara goma ba dai, abi komai a hankali, yanxu kai Abutturab kamin ka gama contract dinnan har su turaku waje muna so ka fiddo da mata ayi muku aure, mutuncinka ma zaifi k'aruwa a idon mutane, within two weeks kayi mana introducing wacce kake so, inma babu wacce kuka daidaita zamu samo maka a family, ga cousins ďinka ko a cikinsu ka duba, in akwai wacce tayi maka fine, in kuma babu sai ka nemo da kanka, Ammah ce tace "ai ni Nafison ma mu nemo mishin dan da alamun bashida niyya", Abui yace "Aure is a life time journey, he should chose his own choice dan kada a samu matsala, Allah yayi maka albarka", baice komai ba har saida su Ammah suka gama maganan da zasuyi sannan ya ďago kanshi yace musu "In sha Allah zainyi Ammah, but inaso a ďan k'aramin lokaci, two weeks ďinnan yayi min kaďan, a k'aramin ko da one month ne, in sha Allah by then i will be done with duk abunda zanyi, sai ayi introduction ďin" Ammah ce ta sake ce mishi "Aliyu ban yadda ba, two weeks ďinnan da na faďa shi kenan, tukunna ma y'ar gidan waye kake cewa za ayi introduction ďin da ita", sunanshi da yaji ta k'ira ne yasashi saurin ďago kanshi, don ya daďe baiji ta k'irashi ko da Abutturab ba amma yau gaba ďaya Aliyu ta ambata, a hankali yace "y'ar gidan perm sect ce Engr Abba Muhammad Jidda", Abui ne yace "Masha Allah, ai Engr abokina ne, mutumin kirki ne sosai, ba komai kaje in mun koma Abuja sai kuyi magana da yarinyar akan zaka turo, tashi kaje Allah ya maka albarka" Amin yace sannan yayi musu godiya ya tafi, Ammah dai bata so haďin nan da ďanta ya samo ba, dukda tana y'ar Tchad amma bata so ďanta ya auri shuwa, amma haka dai ta hak'ura ba dan tana so ba, gara yayi auren da ya zauna babu mata, ci gaba sukayi da hiran Abutturab ďin da sauran y'ay'ansu bayan ya tafi

Suna isa gida bayan sun shiga ciki dukkansu suka zube a palon, Baba ne da ya shigo daga k'arshe yace kowa ya shiga ya kwanta gobe flight ďinsu sha ďaya ne dan haka kowa ya shirya da wuri, mik'ewa kowa yayi ya tafi makwancinshi ya shirya yin bacci, Batuul na shiga ďaki ta cire kayan dake jikinta ta ďaura towel zata shiga toilet, fridge ďinta ta buďe zata sha Fanta taga ya k'are, wayanta dake ajiye gaban mirror ta ďauka ta nufi kan gado ta zauna sannan tayi dialing number Janet, tana ďauka tace "Janet ki kawo min fanta ďakina , na fridge ďina ya k'are, "Janet ta amsa da to anti za a kawo miki wani abu dinne bayan Fanta", Batuul tace No i dont need anything else, am okay" sannan ta katse wayan ta ajiye ta shiga toilet, warm shower bath tayi ta fito daga toilet ďin, tana fitowa akayi knocking k'ofar ďakinta karasawa tayi ta buďe, Janet ce ta shigo da square serving tray na ceramic ďauke da Fanta akai, akan table ďin ďakin ta ajiye ta juya zata fita Batuul ta k'ira sunanta "Janet ku shirya da wuri gobe zamu koma,ki faďawa Fa'iza da Aunty Tabawa, karku sake delaying ďinmu kamar lokacin da zamu zo, "Toh anti zan fada musu", "kuma ba sai kunyi breakfast dayawa ba,amma kije wajen Aunty ta faďa miki abinda za ayi goben", da toh ta amsa sannan ta fita, tana fita Baatul ta shirya cikin kayan baccinta na Lulu kitty purple, ta haďe gashinta cikin hula dark purple ta gama shafe shafenta ta hau kan gado, Laptop dinta na Apple ta ďauko ta ďanyi danne dannenta sannan ta kashe ta mayar kan side drawer, wayanta ta ciro a caji, kamar dama jira ake ta ďauki wayan ya fara ringing, ganin mai k'iran ya sa wani wide smile shimfiďuwa a fuskanta, dimple ďinta sai da suka lob'a deeply, wayan ta saka a kunnenta tare da tsuke fuska kamar ba ita ke murmushi ba yanxu ta Kuma yi shiru taqi magana, daga ďaya bangaren aka ce "shikenan since you wont talk, i will end d call, da sauri tace "Affaaannn" da k'arfi ta k'ira sunan har tana jiyo dariyanshi daga ďaya b'angaren, "woh lady so kike ki min bursting ear drums ko ko ya", sake k'iran shi tayi da Affanu, "ta yaya ma akayi kika zama friend ďita ya faďa yana dariya", "I know you love me" Batuul ta faďa mishi, ce mata yayi "waya faďa miki i love you, ai d moment you left for airport na manta da momeries and friendship ďinmu", "face ďinta tayi kalan tausayi dashi ta zumb'uro baki kamar yana ganinta tace mishi "ka manta dani, nayi fushi ma tunda ka manta ni" murya ta fara yi kamar zatayi kuka, da sauri ya fara ce mata "No no no Lulu, kar kiyi kuka mana, i didnt mean to hurt, kema ai kinsan you are my potential treasure, ai nima sai ki sani kukan" ya faďa muryanshi na rawa, kyalkyalewa ta kuma yi da dariya, ce mata yayi "dariya ma na baki ko, am offended shikenan ma goodnight", da sauri ta tare shi, "wait wait pls, dagaske dariya ka bani how you reacted, so you care, intersting", dukkansu biyu a tare suka sa dariya, ce mata ya sakeyi "Amish you dearest", a hankali itama tace mishi "Amishd you too", "so when y'all coming back", Affan ya tambaya, "Gobe ina Abuja by now", da sauri Affan ya tambayeta "Dagske Lulu gobe zaku dawo, baby na fa", dariya Batuul tasa sannan tace "masu baby, toh ba gobe zata dawo ba sai nextweek, hope kana kula min da ita da kyau, jiya ma i was with her, ce mata Affan yayi "i got to call her now in roqeta su dawo before next week dan i cant wait that long" Da dariya Batuul tace mishi "Aii best friend, good night", da haka suka katse k'iran, suna gamawa tayi adduan bacci ta shafe jikinta dashi, taje ta shafe duka k'annenta har way'anda ke kwana a ďakin Aunty, sannan ta tofe duka angles ďin gidan , ta kashe bedside Lamp ďinta ta kwanta

Bayan ya koma ďakinshi ne yaji komai baya mishi daďi, key ďin mota ya ďauka ya fita shehuri ba tare da ya cewa komai ba, kai tsaye dogarai suke buďe mishi k'ofa dan sanin matsayinshi da sukayi a fada, chamber Massa ya wuce kai tsaye ya shiga, Massa ya tadda kwance a makeken gadonshi na sarauta yana waya kuma da alama yana jin daďin wayan da yake, waje Abutturab ya nema ya zauna akan ďaya daga cikin royal chairs ďin ďakin, ganin wayan da Massa keyi bazai k'are bane ya sashi tashi ya fizge wayan ya katse, "dan wulak'anci na kai minti goma ina ďakin nan, amma kakeyi kamar ba kasan ina nan ba ka zauna kana ta waya kana k'yalkyala dariya, ni banga ma abin yiwa dariya ba a waya da budurwa,mtsewww", tsayawa Massa yayi yana kallonshi har sai da ya gama yace mishi "mik'o min wayata in ka gama" mik'a mishi wayan yayi ya nemi waje akan gadon ya zauna ya dafe kanshi, ganin da Massa yayi abokinshi ba wasa yakeyi ba yasa shi zama kusa da shi dan ya san ba komai ke sashi damuwa ba, komai girman abu yana danne zuciyanshi, dafashi yayi yace "Man whats wrong, you dont look yourself, you seem to be upset, hope dai lafiya, tell me whats wrong am dead worried right now", ajiyar zuciya yayi yace "Su Abui ne suka ce that sun bani two weeks i should introduce to them the girl i would marry , ko kuma su nema min da kansu, wai bazan tafi project ďina ba mata ba" kuma you know i have no one at hand da zance musu gata am ready to marry, cikin jimamin abinda ke shirin faruwa da abokinshi yace "Man toh baga Ajiddeh ba, you guys go along well dan naga babu wacce ke samun attention ďinka kamar ita kuma ma she is beautiful and everything" wani kallo Abutturab ya watsa wa Massa, "wa yace maka dan kyanta nake kulata, yeah i know there is this ounce of affection i have towards her but bai kai har ince zan aureta ba, su Abui should understand su k'aramin lokaci, i need time, bana son yin mata biyu, so kaga i should be given time dan in samu right choice ďina" k'arashe maganan yayi tare da nannauyan ajiyan zuciya" Massa ne yace mishi kawai kayi introducing Ajiddeh tunda tana sonka you can make her all you like, zatayi duk abinda kake so, Ko Shehu bazaiyi siding damu ba saboda shima damuwanshi kenan a kanmu, sai dai ma ya ce a k'ara dani, Man kawai muyi addu'an abinda yafi alheri", cigaba sukayi da hirar neman mafita daga k'arshe kawai suka yanke shawaran ya auri Ajiddeh tunda ita kaďai ce option ďin dan basu san wacce su Abui ďin zasu zab'a mishin ba, k'arfe goman dare ya mik'e yace da Massa zai koma dan yana da flight gobe by 11:00, sun fito waje Massa na rakashi inda yayi parking mota Massa ke tambayanshi, "Man ya akayi ne baka zo ba jiya inata jiranka", tambayan ne ya sashi tunawa da duk abinda ya faru tsakaninshi da Batuul, ďan k'aramin tsaki yayi daga ciki yacewa Massa "gajiya nayi", dariya Massa yayi yana ďan tab'a kafadarshi yace "ango tun bakayi auren ba har ka fara gajiya, toh in kayi auren kuma bazamu na ganinka ba kenan", Abutturab bai ce mishi komai ba ya buďe motarshi ya shige tare da ce mishi "sai munyi waya, ni zan wuce", Allah ya tsare hanya Massa yaayiwa Abutturab sannan sukayi sallama

Bayan sallah asuba babu wanda ya koma bacci, kowa shirin tafiya ya farayi, sai hayaniya akeyi a gidan, kowa ya tashi a gidan banda k'ananan k'arshe, Janet ce tayi knocking k'ofan, bayan an mata izinin shigowa ta shigo ďakin, tarar da Aunty da Batuul a ďakin tayi,Batuul na shiryawa Aunty kayanta da zata tafi dasu a cikin jaka, Aunty ce tace mata yarannan fa har yanxu basu tashi ba Janet, maza je ki k'irawo Fa'iza kuzo kuyi musu wanka dan 8 ya wuce, da toh ta amsawa Aunty sannan ta fita k'irawo Fa'iza dan suyi aikin da aka sasu, ďaya nayin wankan ďaya kuma na shafa musu mai da sa musu kaya, Batuul na gamawa tacewa Aunty "zanje in shirya sannan ta fita daga ďakin Aunty ta isa d'akinta, wanka tayi sannan ta fito ta shirya cikin atampa exclusive green da pattern ďin yellow da bak'i, ďinkin yayi mata kyau sosai, skirt ne with peplum blouse mai three quarter hannu, ba a sa komai a jikin rigar ba sai patterns ďin atamfar aka yi mata aiki dashi, ďan kunne kawai ta saka bata sa sark'a ba, agogon gucci ta ďauka ta mak'ala a hannunta, babu wani kwalliya da tayi sai kwalli kawai da ta saka a idonta, duk da ba tsayine da ita ba, bata saka takalmi mai tudu sai slippers din versace baqi da ta saka, luggage ďin kayanta ta jawo ta ajiye bakin k'ofa sannan ta ďauko k'aramin bak'in gyale ta ajiye a kafaďarta, fitowa tayi ta sauko k'asa taga kowa ya shirya cikin kayan alfarma suna breakfast, shiyasa ma bata fara saka abaya ba dan tasan Baba sai yayi mata maganan abayar, k'arasawa tayi itama ta janyo kujera ta zauna , Aunty da Baba ta gaida a tare suka amsa mata sannan duka k'annenta suka gaisheta suma, Bismillah tayi ta fara cin abincin itama, a nutse suka gama breakfast ,tara da rabi dai dai aka fara fita da kayansu, manyan mazan kowa da hand luggage ďinshi a hannu, na Aunty, Batuul dasu Hafix kuma yana hannun su Janet, Baba ne shima ya sauk'o daga bene rik'e da nashi, Batuul na hango shi da sauri taje ta karb'a ta k'arasa dashi k'asa ta bawa driver su fita dashi, Kanta ya shafa Yace ya gode , Baba na k'arasowa duk suka tashi suka fita suka nufi inda motocin gidan ke pake, Baa Liman ne da Sunday driver zasu kaisu airport, Batuul da Ahmad, Sa'eed, Khalil, Mus'ab mota ďaya suka shiga while Baba, Aunty, Yusra, Mahir, Hafix da Aabid na mota ďaya, sai da sukayi addu'an fita daga gida da ayatul kursiyu kamin drivers ďin su fita daga gidan

Hanyan Maiduguri international airport suka bi, goma da rabi suka isa, ana shiga cikin airport ďin heartbeat ďin Batuul ya k'aru idonta ya fara tara hawaye, addu'a ta soma har taji ya ďan ragu, bayan sun shiga har ciki sun sauk'a ta isa wajen Aunty ta ce mata, "Aunty tunda muka zo Maiduguri heartbeat ďina baya running at a normal pace, yanxu ma muna shigowa airport naji ya k'aru sosai", Aunty ce ta dube ta tuna da ranan da ta dawo idanunta sunyi ja, ce mata tayi "baki da gaskiya shi yasa yak'e karuwa, dariya sosai Batuul tayi sannan tace "kai Aunty, wane rashin gaskiya zanyi har heartbeat ďina ya rik'a karuwa, ni dai babu abinda nayi", ta juya ta tafi, binta Aunty tayi da ido dan itama ta tab'a shiga yanayi irin na Batuul na k'aruwan bugun zuciya, murmushi tayi ta girgiza kai sannan ta tattara kan yaran sukayi departures waiting room suna jira a k'ira su in jirgi ya shirya
💖💝BATUUL💖💝

10

By phartiemarhk

Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*

Sweat pant blue ke Jikinshi da riga bak'a yana dadanna Macbook dinshi, tea ne a flask daga gefenshi idan yayi aikin sai ya ďan sha kaďan, wayanshi ne yayi k'ara ya ďauka yaga Amma keh k'iranshi, rusuna yayi yace "Hello Ammah", daga ďaya bangaren Ammah ce ta amsa da " ina falon sama, kazo maza ina jiranka", tunani ya fara yi akan dalilin wannan k'ira da take mishi dan tun daga muryanta ya san ba lafiya ba, maganan Ammah ya sakeji tana cewa "banji ka amsa ba", da sauri yace "Ammah ina zuwa" ya katse wayar, matsar da Macbook ďin yayi gefe ya tashi ya fita daga ďakin, hanyar falon sama yabi har ya isa, yana zuwa yaga Abui da Ammah a zaune tare a kujera ďaya, k'arasawa yayi ya nemi waje ya zauna akan tattausan rug ďin dake shimfiďe , a kusa da Abui dab ya zauna daga k'asa, kanshi dake duk'e ya ďago ya gaida su a tare, Abui ne ya fara amsa mishi sannan Ammah, bayan y'an seconds Abui yayi gyaran murya tare da k'iran sunan shi, "Abutturab magana zamuyi dakai kamar kullum akan dai maganan kayi aure ne, mun gaji da zaman ka haka", Ammah ce tayi sauri ta karashe maganan da cewa "bazan yadda da tafiyanka waje babu mata ba, wane aiki ne zakaje ka k'ara banda wanda kayi musu ba, yanxu Abui ke cemin gobe zaka tafi ,kuma kana gama aikin ne zasu tura ka waje, toh ni bazan yadda ba, kayi aurenka in yaso kaje kayi shekara goma a can banida damuwa", Abui ne ya tareta da cewa "a ah ba shekara goma ba dai, abi komai a hankali, yanxu kai Abutturab kamin ka gama contract dinnan har su turaku waje muna so ka fiddo da mata ayi muku aure, mutuncinka ma zaifi k'aruwa a idon mutane, within two weeks kayi mana introducing wacce kake so, inma babu wacce kuka daidaita zamu samo maka a family, ga cousins ďinka ko a cikinsu ka duba, in akwai wacce tayi maka fine, in kuma babu sai ka nemo da kanka, Ammah ce tace "ai ni Nafison ma mu nemo mishin dan da alamun bashida niyya", Abui yace "Aure is a life time journey, he should chose his own choice dan kada a samu matsala, Allah yayi maka albarka", baice komai ba har saida su Ammah suka gama maganan da zasuyi sannan ya ďago kanshi yace musu "In sha Allah zainyi Ammah, but inaso a ďan k'aramin lokaci, two weeks ďinnan yayi min kaďan, a k'aramin ko da one month ne, in sha Allah by then i will be done with duk abunda zanyi, sai ayi introduction ďin" Ammah ce ta sake ce mishi "Aliyu ban yadda ba, two weeks ďinnan da na faďa shi kenan, tukunna ma y'ar gidan waye kake cewa za ayi introduction ďin da ita", sunanshi da yaji ta k'ira ne yasashi saurin ďago kanshi, don ya daďe baiji ta k'irashi ko da Abutturab ba amma yau gaba ďaya Aliyu ta ambata, a hankali yace "y'ar gidan perm sect ce Engr Abba Muhammad Jidda", Abui ne yace "Masha Allah, ai Engr abokina ne, mutumin kirki ne sosai, ba komai kaje in mun koma Abuja sai kuyi magana da yarinyar akan zaka turo, tashi kaje Allah ya maka albarka" Amin yace sannan yayi musu godiya ya tafi, Ammah dai bata so haďin nan da ďanta ya samo ba, dukda tana y'ar Tchad amma bata so ďanta ya auri shuwa, amma haka dai ta hak'ura ba dan tana so ba, gara yayi auren da ya zauna babu mata, ci gaba sukayi da hiran Abutturab ďin da sauran y'ay'ansu bayan ya tafi

Suna isa gida bayan sun shiga ciki dukkansu suka zube a palon, Baba ne da ya shigo daga k'arshe yace kowa ya shiga ya kwanta gobe flight ďinsu sha ďaya ne dan haka kowa ya shirya da wuri, mik'ewa kowa yayi ya tafi makwancinshi ya shirya yin bacci, Batuul na shiga ďaki ta cire kayan dake jikinta ta ďaura towel zata shiga toilet, fridge ďinta ta buďe zata sha Fanta taga ya k'are, wayanta dake ajiye gaban mirror ta ďauka ta nufi kan gado ta zauna sannan tayi dialing number Janet, tana ďauka tace "Janet ki kawo min fanta ďakina , na fridge ďina ya k'are, "Janet ta amsa da to anti za a kawo miki wani abu dinne bayan Fanta", Batuul tace No i dont need anything else, am okay" sannan ta katse wayan ta ajiye ta shiga toilet, warm shower bath tayi ta fito daga toilet ďin, tana fitowa akayi knocking k'ofar ďakinta karasawa tayi ta buďe, Janet ce ta shigo da square serving tray na ceramic ďauke da Fanta akai, akan table ďin ďakin ta ajiye ta juya zata fita Batuul ta k'ira sunanta "Janet ku shirya da wuri gobe zamu koma,ki faďawa Fa'iza da Aunty Tabawa, karku sake delaying ďinmu kamar lokacin da zamu zo, "Toh anti zan fada musu", "kuma ba sai kunyi breakfast dayawa ba,amma kije wajen Aunty ta faďa miki abinda za ayi goben", da toh ta amsa sannan ta fita, tana fita Baatul ta shirya cikin kayan baccinta na Lulu kitty purple, ta haďe gashinta cikin hula dark purple ta gama shafe shafenta ta hau kan gado, Laptop dinta na Apple ta ďauko ta ďanyi danne dannenta sannan ta kashe ta mayar kan side drawer, wayanta ta ciro a caji, kamar dama jira ake ta ďauki wayan ya fara ringing, ganin mai k'iran ya sa wani wide smile shimfiďuwa a fuskanta, dimple ďinta sai da suka lob'a deeply, wayan ta saka a kunnenta tare da tsuke fuska kamar ba ita ke murmushi ba yanxu ta Kuma yi shiru taqi magana, daga ďaya bangaren aka ce "shikenan since you wont talk, i will end d call, da sauri tace "Affaaannn" da k'arfi ta k'ira sunan har tana jiyo dariyanshi daga ďaya b'angaren, "woh lady so kike ki min bursting ear drums ko ko ya", sake k'iran shi tayi da Affanu, "ta yaya ma akayi kika zama friend ďita ya faďa yana dariya", "I know you love me" Batuul ta faďa mishi, ce mata yayi "waya faďa miki i love you, ai d moment you left for airport na manta da momeries and friendship ďinmu", "face ďinta tayi kalan tausayi dashi ta zumb'uro baki kamar yana ganinta tace mishi "ka manta dani, nayi fushi ma tunda ka manta ni" murya ta fara yi kamar zatayi kuka, da sauri ya fara ce mata "No no no Lulu, kar kiyi kuka mana, i didnt mean to hurt, kema ai kinsan you are my potential treasure, ai nima sai ki sani kukan" ya faďa muryanshi na rawa, kyalkyalewa ta kuma yi da dariya, ce mata yayi "dariya ma na baki ko, am offended shikenan ma goodnight", da sauri ta tare shi, "wait wait pls, dagaske dariya ka bani how you reacted, so you care, intersting", dukkansu biyu a tare suka sa dariya, ce mata ya sakeyi "Amish you dearest", a hankali itama tace mishi "Amishd you too", "so when y'all coming back", Affan ya tambaya, "Gobe ina Abuja by now", da sauri Affan ya tambayeta "Dagske Lulu gobe zaku dawo, baby na fa", dariya Batuul tasa sannan tace "masu baby, toh ba gobe zata dawo ba sai nextweek, hope kana kula min da ita da kyau, jiya ma i was with her, ce mata Affan yayi "i got to call her now in roqeta su dawo before next week dan i cant wait that long" Da dariya Batuul tace mishi "Aii best friend, good night", da haka suka katse k'iran, suna gamawa tayi adduan bacci ta shafe jikinta dashi, taje ta shafe duka k'annenta har way'anda ke kwana a ďakin Aunty, sannan ta tofe duka angles ďin gidan , ta kashe bedside Lamp ďinta ta kwanta

Bayan ya koma ďakinshi ne yaji komai baya mishi daďi, key ďin mota ya ďauka ya fita shehuri ba tare da ya cewa komai ba, kai tsaye dogarai suke buďe mishi k'ofa dan sanin matsayinshi da sukayi a fada, chamber Massa ya wuce kai tsaye ya shiga, Massa ya tadda kwance a makeken gadonshi na sarauta yana waya kuma da alama yana jin daďin wayan da yake, waje Abutturab ya nema ya zauna akan ďaya daga cikin royal chairs ďin ďakin, ganin wayan da Massa keyi bazai k'are bane ya sashi tashi ya fizge wayan ya katse, "dan wulak'anci na kai minti goma ina ďakin nan, amma kakeyi kamar ba kasan ina nan ba ka zauna kana ta waya kana k'yalkyala dariya, ni banga ma abin yiwa dariya ba a waya da budurwa,mtsewww", tsayawa Massa yayi yana kallonshi har sai da ya gama yace mishi "mik'o min wayata in ka gama" mik'a mishi wayan yayi ya nemi waje akan gadon ya zauna ya dafe kanshi, ganin da Massa yayi abokinshi ba wasa yakeyi ba yasa shi zama kusa da shi dan ya san ba komai ke sashi damuwa ba, komai girman abu yana danne zuciyanshi, dafashi yayi yace "Man whats wrong, you dont look yourself, you seem to be upset, hope dai lafiya, tell me whats wrong am dead worried right now", ajiyar zuciya yayi yace "Su Abui ne suka ce that sun bani two weeks i should introduce to them the girl i would marry , ko kuma su nema min da kansu, wai bazan tafi project ďina ba mata ba" kuma you know i have no one at hand da zance musu gata am ready to marry, cikin jimamin abinda ke shirin faruwa da abokinshi yace "Man toh baga Ajiddeh ba, you guys go along well dan naga babu wacce ke samun attention ďinka kamar ita kuma ma she is beautiful and everything" wani kallo Abutturab ya watsa wa Massa, "wa yace maka dan kyanta nake kulata, yeah i know there is this ounce of affection i have towards her but bai kai har ince zan aureta ba, su Abui should understand su k'aramin lokaci, i need time, bana son yin mata biyu, so kaga i should be given time dan in samu right choice ďina" k'arashe maganan yayi tare da nannauyan ajiyan zuciya" Massa ne yace mishi kawai kayi introducing

1 Comments On BATUUL
avatar
hafsat-9-3

12 months ago

Reply

Nice book

Please Login or Register in order to submit comment