Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

batare da ta sanya mayafi ko wani abu ta rufe jikinta ba, yau dai kam ta ƙudurta aranta cewa, zata bawa kanta nutsuwa daga garesa koda ƴar kaɗance.
Ahankali ta tura ƙofar ɗakin nasa ta shiga.
Yana zaune a tsakiyar gado yasa system ɗinshi a gaba wayarsa na riƙe ahannunsa yana dannawa.
Jin ƙamshinta ya cika masa hanci ya sashi ɗago da kansa, inda ya sauƙe idanunsa akanta.
Dai-dai lokacin ta maida ƙofar ɗakin ta rufe.
Ƙura mata idanu yayi yana me bin ko ina na jikinta da kallo, sosai shape ɗinta ya bayyana har takai ga yana iya hango komai na ƙirjinta.
Cikin salon jan hankali tashiga takowa zuwa garesa, inda ta kafesa da idanunta wanda suke cike da mayen soyayyarsa, shiɗin ma yau dai kasa ɗauke idanunsa daga gareta yayi.
Ahaka taci gaba da ta kowa zuwa garesa, tana isowa kusa dashi ta lumshe idanunta tare da haurawa kan gadon, kanshi ya ɗan kauda ya maida ida nunshi kan wayarshi,
shiru yayi ya bar daddanna wayar tashi jin ta matso kusa dashi gab da gab,
juyowa yayi ya ɗan kalleta kwaɓe fuska tayi tare da cewa.
"Zan kwanta bacci nakeji."
Da idonshi ya nuna mata wurin kwanciya,
Madadin ta kwanta inda ya nuna matan sai kawai tasa hannu ta ture system ɗin na shi,
da sauri ya sunkuyo dan tare system ɗin daga faɗawa ƙasa, sunkuyowan da yayine ya bawa jikinsu daman haɗewa,
fuska ya haɗe tare da yi mata kallon zaki min ta'adi.
A hankali tace.
"Sorry."
Daga nan ta koma ta kwanta,
shi kuwa ya ɗan jima a zaune yana chat da Ishaq, in da yake ce mishi yanzu dai saura shida Mudassir suyi aure, tunda shi dai sun nace sun liƙa mishi mata.
Jin hakane ishaq yace.
ina amaryar.
ɗan juyowa yayi ya kalleta, da sauri ya kauda kanshi ganin har yanzu batayi bacciba kuma shi ta zubawa ido.
Taɓe fuska yayi tare da rubutawa ishaq.
"Gata nan a gefena ta zuba min ido kamar mayya ina ga dai yau kam cinyeni zatayi."
Ishaq na karanta saƙonshi ya turo mishi amsa.
"In ta cinyeka ma ai halal ɗinta taci,
Pleess Saifuddeen mu bar wasa, kayi ƙoƙarin yiwa yariyar nan adalci."
Da sauri ya maidawa ishaq amsa cewa.
"To naji me nayi mata na rashin adalci, me ta nema ta rasa ban zagetaba ban doketaba,
Da tace ɗakina take son kwana ma ban hanataba, kuma gadona na bata ba'a ƙasa nace ta kwanta.
Me ya rage zan mata?."
Da sauri ishaq yace.
"Haƙƙin aurenta mana wanda yake kanka, waji bine bayan ciyarwa da shayarwa ka biya mata buƙayar ta na ƴa mace ka kawar mata da buƙatan Namiji."
Uhum Saifuddeen yace lokacin daya karanta batun ishaq cikin sanyi yace.
"To ai batace tana soba. Ni kuma banji inada buƙata ba, amman in tace tana so ai gani gata ba sai tayiba tunda ai tasan komai, kuma a ɓurme take tunda ta taɓa aure wani gardin ya taɓa ɓurmata, ni ba rami kawai aka kawo min ba."
Sosai ishaq yayi dariyar daga bisani yace,
"Tana mace ya za'ayi tace tana so."
Cikin ƙosawa da zancen yace.
"Uhum baka santa bane wannan da idanu a tsakar ka, ai fyaɗe ma zata min. Kuma na gaji sai da safe."
Yana faɗin haka ya rufe data sannan ya ajiyo woyar da laptop ɗin bisa bed side kana a hankali ya kwanta tare da yin miƙa, a hankali yake sauƙe nufamshi dan ya daɗe a zaune gugunshi ya gaji.

Shiru sukayi baki ɗayansu a tunaninshi Amina tayi bacci.

Ita kuwa idonta biyu, jin motsin ya kwanta ne yasa, ta ɗan buɗe idonta a hankali ta mirgono ta matso kusa dashi.
ƙara matsoshi tayi cikin tsananin ƙaunarsa ta manna ƙirjinta da bayanshi,
yana jin hakan a jikinshi yace.
"Uhummm ta nan kikafi ƙarfi."
A zahiri kuwa juyowa yayi da niyar yaga fuskarta sai kuma yayi lub bisa gadon jin ta ruggumeshi da kyau, wani irin yam tsikar jikinshi ta bada,
ita kuwa Amina kanta ta ɗan nago ta kalli fuskarsa cikin sanyi ta mirgino jikinta kanshi gaba ɗaya tayi mishi rumfa,
hannunta tasa tana shafar sajenshi,
har zuwa haɓarshi a hankali ta lumshe ida nunta kana ta manna bakinta kan nashi,
da ƙarfi ya sauƙi numfashi lokacin da yaji ta lome tattausan lips ɗinshi tanayi musu wani irin zazzafan tsotso wanda yasan hucewa takeyi a kansu.
Shiru yayi mata kamar baisan me takeyi ba ya dai bata jikinshi tayi yadda takeso dan bashi da hurim hanata,
ita kuwa lallatseshi tayi son ranta sannan ta sahirta mishi ta koma ta konta, tana sauƙe numfashi.
shi kuwa gaba ɗaya yama rasa meke gudana a jiki da zuciyarshi.
A haka duk sukayi bacci.

Washe gari da safe, koda suka haɗu a falon Ummi ƙin yarda yayi su haɗa ido ya lura so take ta titse mishi idanu.
Ganin ta dameshi da kallone ya sallamesu ya fita.

Kasan cewar yau jumma'a kai tsaye shirin zuwa masallaci yayi.
Wata ɗanyar shadda mai kalan sararin samaniya ya sanya, sosai shaddan tayi masifar yi mishi kyau, hulan zanna bukar ya kafa akansa, inda ya ɗaura tsadadden agogon apple watch a hannunsa, yayi kyau ƙwarai, sai tashin ƙamshi yake, ƙwarai Saifuddeen ya iya tsantsara gaye sosai.
Direct wajen Ishaq ya nufa.
Daga wajen ishaq ɗin kuwa gidan Baba malam suka wuce,
dan kai mishi gaisuwar jumma'a kamar yadda suka saba.
Nan suka samu Ya Aminu da Ya Habu kana da Malam Adam, cikin mutunci suka gaisa, kana suka ɗan taɓa hira,
a nan Ya Aminu ke cewa zai kawo Maryam taga amaryarshi,
sosai kuma yaji daɗin nasihar da Baba Malam da Malam sukayi mishi suma dai sun jaddada yayi mata adalci a cikin zaman nasu.
Daga ƙarshe duk suka tafi masallaci kofar sarki a tare kasan cewar Baba malam ne limamin masallacin.

Daga masallacin gidansu Ishaq ɗin suka wuce wanda a nanne ya samu Hayatuddeen Zakariyyah da isma'il da Sulaiman
Da Khamis sabon abokin Hayatuddden, daga ganin yaron Saifuddden ya karan ceshi ɗan banzan yarone da fuska kamar faskaren wawa ya ƙudurta yana gama aikin da yakeyi, zai maida akalan ƙoƙƙofinshi kan autan Ummi da wannan abokin nashi dan sam bai konta mishiba.


Zaleeha kuwa sosai ta saba da Aisha wanda zuwa yanzu mahaifin Aisha Man liman da kanshi yace a ajiyewa Zaleeha kwaryan abinci daga gidanshi wanda kullum yara ke kai mata.
Wannan abin yayi matuƙar yiwa Zaleeha nauyi inda taso taƙi amman fir dottijon ya hana,
To yau kusan a nan ta wuni ita da Aisha sai yamma ta tafi.
Bayan tafiyarta ne, Inna ta kalleshi cikin son fahimtar wani abu tace.
"Meyasa ka sawa lamarin yarinyar nan ido ne?."
Kanshi ya jujjuya tare da cewa.
"Lamarin yariyar akwai abin tausayi, ta gefe biyu ake jefanta da sihiri,
Asali zuwanta garin nanma ture akayi mata,
kana kuma an kafata anan ɗin bazata iya komawa inda ta fitoba in ba an karya abinda ke jikinta ba, kuma aikine mai wuya dan matsafine yayi aikin,
Sannan akwai wani sashin da ake binta da sihirin lalata rayuwarta, wanda badon tana da ƙarfin imani da riƙo da ibadaba da karuwa aka a maidata,
ina son ku jata a jiki kuji meya kawota nan, yarinƴar abar tausace dan akwai fushi a kanta."
Wani nannauyan ajiyan zuciya Inna ta sauƙe tare da cewa.
"In sha Allah za'ayi haka, zan sanarwa Aisha manufarka."
Kanshi ya rausayar tare da cewa.
"Ƴar birni kamrta mai cikar gata da jin daɗi da wayewa musulma mai ibada me zai sa ta baro inda take cikin jin daɗi tazo ƙauye tsakiyar kafurai ta zauna ai dole da walakin goro a miya."
Cikin gamsuwa inna tace.
"Gsky kam baza'a rasa ba."
daga nan Man liman yaci gaba dayi mata bayanin abubuwan da yake gani a jikinta, wanda duk sihirin Mamane da Ruda sai Bilkeesu dake yi mata dan ta lalace.

A haka kwanaki suka ɗan miƙa.

Saifuddeen kuwa ya gama tsinkewa da lamarin Amina don yanzu kullum dere da salon da take zuwar mishi, ta kai matakin da tana iya kama kamoi na jikinshi ta tsotsa ko ta kamo hannunshi ta kai inda bai zataba a jikinta.

Yau kuwa tun da Yamma Amina keta shirya kanta dan yau dai tayi niyar malaka mishi kanta,
ya isheta zamansu a haka zata mori ƙuruciyarta da santalelen mijin da Allah ya azirta-ta dashi.

Wani tsumi wanda yaji haɗi sosai ta kafa kai tasha har kusan rabin gora, sannan ta ajiye, ɗan madaidaicin maƴafinta ta yafa inda kai tsaye ta wuce ɓangaren Ummi.
Nan falon ta iske Hayatuddeen da kuma Raliya zaune acikin falon, inda suke buga wasan game, wanda sukai connecting da tv, Hayatuddeen sai buga rinto yake, yayinda ko ya faɗi sai yace.
"Sam shi bafaɗuwa yayi ba, ko kuwa yace ai bayagani da kyau ne." Raliya kuwa masifa kawai take ta zazzaga masa, don tasani sarai abun nasa zallan rinto ne.
Zama tayi agefensu, inda tashiga tayasu game ɗin. Haka dai sunayi suna kuma ɗan taɓa hira, har Ummi ta fito ta iske su, zama Ummin tayi suka ɗan taɓa hira.
Ganin magriba ta gabato ne yasa Ameenan komawa part ɗinta.
Wanka tayi tare da ɗauro al'walan sallan magriba. Koda ta fito wata simple jallabia irin ta mata ta sanya. Darduma ta shumfuɗa tare da ta da sallah.
Koda ta idar kuwa bata tashi akan sallayan ba, saida ta gabatar da sallan isha.
Tana sallamewa kuwa tashafa addu'an da tayi, ƙarasawa gaban mirror tayi bayan ta cire jallabiyan dake jikinta. Wani body lotion mai ƙamshi ta shafa ajikinta, sannan tabi jikinta da wani oil ɗin turare irin me kama jikinnan. light meckup tayi akan fuskarta, babu laifi kuma tayi kyau, wani lip gloss me zaƙi ta shafa akan laɓɓanta, wardrobe ɗinta ta buɗe inda ta zaro wani fitinanniyar rigar bacci, wanda take kama da rariyan tata, sam bata ɓoye komai na jiki. Sanya rigar tayi wanda ta tsaya iyaka guiwanta, nan ta sake feshe jikinta da turaruka, wanda musamman anyisu ne don jan hankalin namiji, kasancewar anzuba wasu irin sinadari acikinsu.
Zama tayi abakin gadonta, inda ta ɗauki wayarta, ganin lokacin ƙarfe 8:40 na dare ne yasa ta kunna data'n ta, don tasan ba lallaine zuwa yanzu idan taje tasa mesa ba, wata ƙila ma yana ɓangaren Ummi.

Shikuwa Saifuddeen kasancewar yau ɗin bai wuni agida ba, hakan yasa yakejinsa agajiye, saboda haka yana idar da sallan isha, bai wani jima a waje ba ya dawo gida, haka kuma kaitsaye ɓangarensa ya wuce baije part ɗin Ummin nasa ba.
Yana shiga cikin ɗakinsa, ya soma rage kayan jikinsa, saida ya rage dagashi dai dogon wandon jeans, wata farar riga irin me aninayen nan ya sanya, laptop ɗinsa ya jawo, dan kuwa akwai wani aiki me mahimmanci da yakeson yi, duk dama dai bayajin ƙarfi ajikinsa.
Sama-sama yaɗan danna laptop ɗin, jin idanunsa na lumshewa, yasa ya aje komai, hawa kan gado yayi, tare da kashe ƙwan wutan dake ɗakin, blanket ya rufawa jikinsa, kwanciya yayi tare da lumshe idanunsa, cikin ransa yace.
"Ya Allah kasa bacci ya ɗaukeni kafun wannan natacciyar tazo, saboda yau bansan da wani salo zata zo ba, ayi mace kamar mayya, shegen kallo, bayaga haka ma, yanzu tagano salon lashe-lashe sai tayi ta lasheni, kullum bata da aiki sai tsotse-tsotsen jikin mutum."
sake gyara kwanciyarsa yayi tare da lumshe idanunsa.

Ameena kuwa chat ta ɗan taɓa ita da ƴan uwa, da kuma abokanta na can wajen aikinsu, ganin tara da kusan rabi, yasa ta kashe datan nata, nan tasake fesawa jikinta turare, kashe duk wani hasken wutan ɗakin nata tayi, sannan tafice daga cikin ɗakin.

Koda tashiga falon nasa, ganin babu wadataccen haske yasa ta gane cewa, yadawo, don aɗan zaman da sukayi ta fahimci cewa, bai cika son haske ya yi yawa awaje ba.
Ahankali ta murɗa handle ɗin ƙofar ta shiga, duhun da tagani ne yasa, taƙarasa jikin makunnin wutan ɗakin ta kunna, take haske ya gauraye ko ina.
Saifuddeen kuwa da har yanzu bacci bai ɗaukesa ba, ganin hasken wuta ya sashi ɗago kansa, nan suka haɗa idanu da ita, kallonta yayi, inda ta sakar masa murmushi, haɗi da ɗan sunkuyar da kanta, don masifar kwarjini yake mata, aduk sanda ta kalleshi.
Cikin wasu ƴan sakanni ya gama ƙare mata kallo, maida idanunsa yayi ya rufe, tare da fesar da numfashi, cikin ransa yace.
"Tofa yau kuma da salon da akazo kenan, ni Saifuddeen naga takaina."

Ƙarasowa cikin ɗakin Ameena tayi, bayan ta kashe ƙwan wutan, bedside lamp ta kunna, wanda shi ya ɗan haska ɗakin.
Cikin nutsuwa haɗi da sanyi ta haura saman gadon, amaimakon ta kwanta, saita ɗan zauna tare da tanƙwashe ƙafafunta, tayi irin zaman nan na sallah, hannunta tasanya inda ta kamo hannunsa ta riƙe acikin nata.
Jin haka yasashi juyowa ya dubeta, kallon tsab yayi mata, sai kuma ya tuna da cewa, tabbas akwai haƙƙinta akansa, bacin haka da shareta zaiyi, don agajiye yake.
Cikin body language ɗinsa, wanda taɗan fara ganewa, yace da ita.
"Wani abu na damunki ne?."
Kanta ta jinjina masa, tare da ƙara matse hannunsa dake cikin nata.
Ɗan yunƙurawa yayi inda ya tashi zaune, saidai rabin jikinsa akwance suke.
Asanyaye Ameena ta sake matsosa, nan take ta shige jikinsa, tare da ɗaura kanta adai-dai wuyansa, ƙamshin turarensa ta shaƙa, tare da sauƙe ajiyar zuciya, sake shigewa jikinsa tayi, inda ta matso da fuskarta kusa da nashi, ahankali ta kawo bakinta dai-dai saitin laɓɓansa, zaro harshenta tayi inda tashiga laso kyawawan laɓɓansa, masu matuƙar kyau.
Idanunsa ya lumshe yayinda yaji zuciyarsa na bugawa, can cikin ransa kuwa cewa yayi.
"The first wannan itace matsalan auren macen da tasan namiji, gaba ɗaya bazata barka ka huta ba, ta dinga lashe ka kenan kamar sabuwar mayya."

Hannunta ta ɗaura akan chest dinsa, ahankali ta shiga wasa da aninayen gaban rigar tasa, cikin sanyi take lasan laɓɓansa, kana tana kusanto da lips ɗinsa kusa da nashi. cikin yanayin sha'awa wanda ƙamshin jikinsa ya sake jefata, ta zame gaba ɗaya aninayen rigar tasa, ahankali tayi ƙasa da rigan nasa, rigar baccin dake jikinta ta zame, sake shigewa cikin jikinsa tayi, take ta sauƙe wani irin ajiyar zuciya me ƙarfi, dan kuwa haɗuwar fatar jikinsu waje ɗaya, yaso zautar da ita.
Cikin matsanancin feeling ta jefa bakinta cikin nasa, aɗimauce takamo harshensa tana tsotsa, inda ahankali take goga masa ƙirjinta ajikinsa.
Sam yakasa tantance wani irin yanayi yake ciki, sai-dai kuma yasa aransa cewa kome zatayi masa zai daure bazai hanata ba dan haƙƙinta ne. Haryanzu mamakin ta yake, musamman yanda takasa haƙuri, kullum nuna masa zalamarta afili take, shikam dama ae tun ganinta yasan dacewa itaɗin ba ƙaramar jarababbiya bace, kuma shine don munafurci, lokacin da za ai masa aiki, da aka sata cire masa kaya, daganin abunsa ya tashi shine harda wani tsorata, ashe duk tsoron munafurci ne.
Ita kuwa ɗan zamewa tayi inda ta ƙarasa cire komai najikinta, inda ta zama naked, ƙara shigewa jikinsa tayi, yayinda ta kuma sauƙe wata irin wawiyar ajiyar zuciya, musamman alokacin da zallan fatan ƙirjinta suka haɗe da nasa, cikin wani irin yanayi ta sake kamo harshensa tana tsotsa, numfashi kawai take ta faman sauƙewa akai akai, ahankali ta zare bakinta daga nasa, cikin nutsuwa ta shiga kissing ɗinsa, akowani ɓangare na jikinsa, harshenta ta ɗaura akan nipples ɗinsa tana jujjuyawa, har cikin jikinsa yaji hakan, amma sai-dai baisan ta yaya zai iya nuna mata cewa, yana enjoying mood ɗin.
Cikin salonta, tazage belt din wandon dake jikinsa, anutse ta rabasa da komai nasa.
Jin yanda ta maidashi naked yasa shi ɗan buɗe idanunsa, ya saci kallonta.
Tabbas ya gamsu cewa, idan ya hanata ƙudurinta, to tabbas zata iya danneshi, abu me sauƙi ne kuma awajenta tayi rape ɗinsa.
Ameena kuwa bazata iya tantance awani yanayi take ciki ba, abu ɗaya ta sani shine yauɗin tana matsanancin buƙatarsa fiye da ko yaushe, sannan rashin samun abun da takeso kan iya haifar mata da matsala, musamman ma yanda magungunan da tasha suka soma yi mata aiki.
Harshenta ta sanya inda take lashe stomach skin ɗinsa, har wani yaarr haka ya keji ajikinsa.
Ahankali tayi ƙasa da hannunta inda tashiga shafa saman mararsa ahankali, harshenta ta ɗaura asaman marar nasa insa tasoma yawo dashi, har ta iso dai-dai kan babban manhood ɗinshi, wanda take ganin ya kai biyun na Ya Amir ahankali ta ɗaura bakinta akai, kana ta sa harshenta tana juyawa abakinta.

Wani irin abu Saifuddeen yaji acikin kai zuwa tafin ƙafansa, take tsikar jikinsa suka soma zubawa, yaso daurewa, amma ta iso inda bazai iya daurewa ba, hakan yasa shi sakin wani irin nannauyan numfashi mai zafi.
Idanunsa ya lumshe, tabbas yanajin daɗin abun da takeyi masa sosai.
Ganin yanda gashin jikinsa suka mimmiƙe kana ga manhood ɗinsa da ta ta cika mata baki, yasan ya taɗan janye bakinta, kana ta haurawa saman jikinsa tayi inda ta jawo blanket ta rufesu, ahankali Saifuddeen yaɗan ja jikinsa, inda ya jingina bayansa da jikin gadon, hakanne ya taimakawa Ameena, sake shigewa jikinsa tayi, ɗan lumshe idanunta tayi bayan ta dai-dai-ta manhood ɗinsa ta yanda zai shige jikinta, ahankali take turasa ajikinta, duk da cewa tasha magunguna da yawa, babu wani wadataccen ƙofa ko dan hakan ya faru ne sanadin haɗe-haɗen da tayi kana kuma tayi katari da inƙarman namiji, amma hakan bazai hana komai wakana ba, wani irin ƙara ta saki alokacin da ta game jikinsu waje ɗaya, lokacin da abun nasa ya gama shigewa cikin jikinta, cikin wani irin pleasure tasamu kanta, irin wanda bata taɓa jiba arayuwarta, bakinsu ta haɗe waje ɗaya.
Bisa mamakinta sai taji shima ya cabke lips dinta, yana ɗan tsotsa ahankali.
Hakan shiya ƙara taimaka wa wajen mantar da ita, duniyar da take, nan take tashiga sarrafa jikinta ta yanda zasu amfana su duka biyun.
Harzuwa yanzu bakinsu na haɗe waje guda.
Idan yace baijin daɗi a yanayin da yake cikiba tabbas yayi ƙarya, saidai kuma yanajin cewa kaman akwai wani abu guda wanda bai kammala ba, hakanan yakejin wani abu na daban, a maimakon tunanin Ameena yataho zuwa mine ɗinsa, sai gashi tunanin Zaleeha haɗi da tsantsar soyayyarta sune suka bijiro masa, adadin yadda yake tuno Zaleeha adadin haka Saif ɗinshi ke harbawa yana zautar da Ameena.

Ameena macece saboda haka dole take da rauni, sannan ba zata taɓa iya jure yin abun da cikakken namiji mai lafiya zaiyi ba, hakan yasa cikin 30 minute kacal gaba ɗaya tayi weak, nan ta mirgina gefensa tare da kwanciya tayi luf kana tasa hannu ta mirginoshi kanta sabida bin shawaran likitoci, ajiyar zuciya kawai take ta sauƙewa akai akai, wani irin mugun gajiya takejin tayi.

Shikuwa Saifuddeen a hankali ya zame daga kanta bayan yazazaga ruwan fitinarshi a jikinta.
Juya mata baya yayi tare da lumshe idanunsa, ajiyar zuciya ya sauƙe, yayinda yakejin wani irin sanyi, da'alama zazzaɓi ke son shiga jikinsa, abuku da wanda bai taɓa ba, bai kuma saba ba kuma ga raunin nakasarsa, kusan duk yanda Ameena takai ga jin gajiya, zai iya cewa ya fita bashi yayi aikin ba, amma shiyake jin gajiya, hakanan yakejin jikinsa duk ba daɗi.
Cikin ransa yace.
"Wayyo Allah na shikenan nikam ta tsotseni, ta kwashe duk wani ɗan kuzari da nake dashi, indai kuwa naci gaba da biye mata, nan gaba kaɗan baza'a sameni da ruwa ajikina ba."
Ɗan tashi yayi tare da ɗaukan dogon wandonsa ya sanya, wheelchair ɗinsa ya jawo inda ya hau kai, kai tsaye ya nufi bathroom, kasancewar yasan cewa kwana da najasa ba kyau, sannan kuma dole yayi wanka da ruwan ɗumi ko zaiji ɗan dama, dazaran ya fito a wankan kuwa, dole ya sha maltina da fruit salad don kuwa yana zaton cewa, Ameena ta tsotse masa gaba ɗaya ruwan jikinsa.




Littafina na kuɗine idan ba son karanta na sata kikesoba to ga number ta 09097853276 turo katin mtn na 300 kacal ko kiyi min transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz bank Aisha Aliyu Garkuwa sai ki turo min shaidar biyan ki ta wannan no ɗin 09097853276


By
*GARKUWAN FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid:        

Sbpett Lumshe idanunta tayi tana mejin wani irin sanyi na shiga jikinta, cikin wani irin tsantsar farin ciki ta samu kanta, hakanan takejin zuciyarta fes, gaba ɗaya duk wani damuwarta ta kau,  sake shigewa cikin blanket tayi,  cikin zuciyarta tace.  
"Tabbas shiɗin na dabanne, duk da cewa namiji ɗaya na taɓa sani kafun shi, amma  nasan cewa, samun irinsa abune me matuƙar wahala."
  murmushi tayi tare da ɗan cije laɓɓanta, cikin zuciyarta ta kuma cewa.
"Wai ahakan ma don bashi da lafiya, duk lokacin da yasamu lafiya yaya kenan, tabbas ranar zai zautar dani zai sani duniya gajumare." 
hannu tasa ta ɗan rufe fuskarta, sakamakon wani irin kunya da taji ya rufeta.    

Can  cikin toilet kuwa Saifuddeen ne kwance cikin bathtube ɗin wanka,  yayinda kansa ne kaɗai ke waje,  ya lumshe kyawawan idanunsa, masu matuƙar kyau, ahankali yake fitar da numfashi,  wani irin sanyi haɗi da zazzaɓi zazzaɓi yakeji,  cikin yanayin dauriya haka yayi wanka, wheelchair dinsa ya jawo, kana ya hau kai, ƙarasawa gaban wani ɗan glass, dake kamar sip yayi, nan ya zaro ɗaya daga cikin bathrobe's ɗin dake cikin glass ɗin, sanyawa yayi ajikinsa, yayinda ya riƙe towel ɗaya ahannunsa yana goge jiƙaƙƙen gashin kansa, madannin wheelchair ɗinsa ya danna, tare da nufan hanyar fita daga bathroom ɗin. Ahankali ya buɗe ƙofar ya fito. 
      Cikin nutsuwa ya tura kekansa zuwa  gaban mirror, handryer ya jona tare da busar da gashin kansa,  turarensa mai sanyin ƙamshi ya fesa, nan ya ƙarasa gaban drawer'nsa, dogon wando da t shirt ya zaro, tare da sanyawa ajikinsa.  
Nan ya nufi gadon nasa. Wanda har yanzu Ameena ke kananna ɗe akai.   
Hannunsa yakai inda yaɗan janye bargon da take rufa dashi, kasancewar duk abun dayakeyi tana jinsa ba bacci take ba, hakan yasa   ta ɗago da kanta ta kalleshi.    
Ganin cewa ba bacci take ba, yasashi jan kekensa baya,  yasake komawa gaban dressing mirror.       

Ganin ya juya mata baya, yasa ta tashi daga kwancen da take. 
Rigarta dake yashe bisa kan gadon ta ɗauka, nan ta sanya, ahankali ta sauƙo daga kan gadon, cikin yanayin sanyi ta wuce bathroom.         
Dukkan abun da take yana lure da ita, dan yana ganinta ta gefen idonsa.   
  Ganin ta shige bathroom ne yasa shi, ƙarasawa jikin gadon, hannunsa yakai inda ya yaye bedsheet ɗin dake shumfuɗe akan gadon, cikin wani durtsbin wanda yake aje, ƴan kayayyakin da ba a wanke ba,  ya jefasa, sannan ya ciro wani sabo acikin drawer ya shumfuɗa, kasancewar sa mutum me tsananin son tsabta,  shiyasa baijin zai iya kwana akan  wannan bedsheet ɗin, domin idanunsa sun gane  masa sperm ya zuba kaɗan ajikin zanin gadon.             
Yana gama shumfuɗa zanin gadon, ya sauƙa daga kan wheelchair ɗinsa, hawa kan gadon yayi  tare da jawo sabon blanket ya rufa ajikinsa.                   
Kwanciya yayi tare dayin lub, sannu ahankali  yakejin zazzaɓin jikinsa na ƙaruwa.             
Can cikin toilet kuwa  wanka Ameena tayi, sannan ta ɗauro alwala,  itama ɗaya daga cikin bathrobe ɗin nasa ta sanya,  nan ta fito daga toilet ɗin tana me goge kanta.        
Handryer'n da yayi amfani wajen busar da gashin kansa, itama dashi tayi amfani, wajen busar da gashin kanta, daba yawane dashi ba, saidai yana da ɗan cika, amma baida wani tsawo.
Dubanta takai garesa, ganin ya naɗe akan gado  tare da ɓoye jikinsa cikin blanket, yasa tayi tunanin cewa ko bacci ne ya ɗaukesa.    
Ganin cewa bata da kaya anan ɗakin nasa, yasa cikin nutsuwa ta buɗe kofar ɗakin  ta fice.   
Kaitsaye ɗakinta ta wuce.
Nan ta sanya wata ƴar doguwar riga marar nauyi ajikinta,  turare ta fesa sannan  ta koma zuwa ɗakin sa, don ayanzu batajin zata iya kwana awani ɗakin bayan nasa, koda ta kwana anata ɗakin ma, tasan cewa bazata ji daɗin kwanciyar ba, kasancewar ta fahimci cewa, bacci yafi mata daɗi idan tana shaƙan daddaɗan ƙamshinsa.

Koda ta koma ɗakin nasa, hayewa saman faffaɗan gadon tayi  tare da jawo sabon blanket ɗin ta rufe jikinta, kanta ta ɗaura akan pillow tare da lumshe idanunta.         

Please Login or Register in order to submit comment