Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da cewa.
"To Allah yasa mudace ya bashi lfy".
Amin Amin yace kana yace ta bawa Rashida waya nan yake ce mata anjima zaizo ya ɗauketa.

Randa sukayi kwana biyar da tafiya a ranar Saminu da Raihana suka koma KD.
To Alhamdulillah shiyasa Zaleeha ta ɗan samu sakewa a tsakiyar gidan dan ta lura sam Raihana bata sonta.

Yau kwanansu bakwai a India kuma yaune Dr Acash prasat ya shigo New Delhi da Doctor'n, da zai ƙara duba Saifuddeen.

Bayan duk sun gama aune-aunensu ne,
suka nufi wani ɗakin kuma da Saifuddeen, kafin su wucene Dr. Malik Khan ya kira Ameena aka wuce da ita.
A wani ɗaki na musamman aka shiga dashi Ameena kuwa Office ɗin Dr. Acash prasat suka nufa ita da Dr. Malik.

Su kuwa sauran Doctors ɗin suna shiga,
Dr. Arjun ya kalli Saifuddeen cikin kula yace ya tashi zaune.
yunƙura yayi tashi jin bayanshi sakayau ba azabebben ciwon da yake jine yasashi yunƙurin miƙewa tsaye.
Kusan atare Doctors ɗin suka bashi hannunsu da nufin ya riƙe,
kai juya alamun su bari, miƙa tsawonshi yayi ya tsaya cur kan ƙafafuwan shi, sai dai ƙafafuwan sai rawa sukeyi kar-kar.
Tafi sukayi a tare domin wannan shine matakin nasara,
wasu rubuce-rubuce sukayi tayi a na'urorin dake gabansu,
Dr Acash prasat kuwa kiran Dr Aleeyu yayi video call ya saita komai yadda zaiga Saifuddeen a tsaye car da ƙafafuwanshi,
kabbara Dr Aliyu yayi tare da cewa.
"Alhamdulillah jiki yayi sauƙi da izinin Ubangiji".
Kai Dr. Acash ya gyaɗa mishi alamun haka.

Bayan sun gaba duddubashine sukace ya gwada takawa da ƙafafuwanshi, to amman ina ya kasa ɗaga ƙafafuwan dole suka haƙura, nan suka bashi magunguna da allurai na tsawon sati uku,  cur wanda kullum sai an mishi allurar biyu ɗaya da safe ɗaya da yamma,
Alluraine da ko wanne ɗaya kuɗinshi ya kai dubu ɗari da ashirin. Nan suka bashi damar komawa masauƙinshi.

Koda suka fito suka dawo Office ɗin Dr Acash inda suka samu Ameena da Dr Malik.

Da sauri Ameena ta miƙe ganin kyakkyawan mijinta zaune bisa kekenshi mai masifar kyau, rungumeshi tayi cikin jin daɗin tace.
"Alhamdulillah Abban Adeel ya jiki".
Murmushi yayi tare da rungumeta murya ras yace.
"Alhamdulillah Ummu Adeel jiki kam da sauƙi sosai ma".
Dr. Arjun ne dake bayanshi yayi ɗan dariya tare da cewa.
"Duk nasarar aikinsu bayan nawane, dan jinyar da nayi tafi kyau".
Dr. Arjun shine likitan dayayi aikin kunnen Saifuddeen, tun zuwansu wancan kuma dama tun a lokacin ya shaida musu aikinshi yayi kyau."
Zama sukayi baki ɗayansu, Dr. Malik ne ya kira Dr.Adnan  dan yaji dukkan bayanan da zasuyi.
Dr. Mahesh Deera ne ya ɗan gyara zama,  cikin harshen nasara ya fara musu kyakkyawan bayani inda yace.
"Yanzu dai ana iya ganin Saifuddeen ya mike yana tafiya da ƙafafuwanshi a cikin ko wanne lokaci, domin sanadin sex ɗin da yayi ya motsa ƙugunshi, hakan kuwa  ya taimakawa babbar jijiyar bayanshi na laka daman harbawa, sanadin harbawan da yayi ne kuma dukkan ƙananan jijiyoyin dake sarƙafe da jijiyar wanda yake kamar wayarin na wutan lantarki, shine ya isar da saƙon dukkan sauran jijiyoyin, cikin hakane jijiyoyin kunnenshi dana wuyanshi dama na sauran sassan jikinsa duk suka amsa,  shiyasa tun a lokacin jinsa da maganarsa suka dawo.
Akwai ɓuƙatar ya fara ganin Orthopeadic surgeon likitocin da suka kware fannin ƙashi, da kuma Neurosurgeon waƴanda suka ƙware  fannin ƙwaƙwalwa, sune zasuke dubashi duk bayan sati ɗaya zasuna mishi aiki na tsawon sati uku,  alluranshi da magungunan shi da aikin likitocin duk na sati ukune, sai bayan wata ɗaya zamu sake dubashi daga nan kuma sai bayan wani wata ɗayan zamu kuma dubashi."
Gaba ɗaya duk sunji baya nan sun kuma gamsu sosai ya ƙara yi musu bayani,
Nan Ameena ke tambayarsu za'a iya bata alluran su tafi dashi masauƙin su, in yaso ita ta rinƙa yi mishi sai bayan sati satin su rinƙa zuwa likitocin na dubashi,
Sun amince da hakan sun bata dama, Dr. Malik da kanshi ya maidasu masauƙinsu.

Wonka yayi kana ya canza kaya, itama wonka tayi ta canza kaya, sannan sukazo suka konta zuciyoyinsu fal farin ciki,
A hankali yace.
"Ameena miƙo min wayata sati guda banyi magana da Ummina ba".
Miƙewa tayi ta ɗauko mishi wayar kana tazo ta miƙa mishi,
Number Umminshi ya kira da layinshi nan ƙasar India.

A can gida Nigeria kuwa  kasancewar da yamma ne duk  suna zaune a falon Ummi,
Raliya nata cakuɗa gashin Zaleeha wai zatayi mata kitso.
wayar Ummi dake gefensu ne ta fara ringing, da sauri Raliya ta miƙe da wayar a hannunta tana cewa.
"Ummi ga wayarki anata kira".
ta ƙarishe mgnar tana shiga ɗakin da sauri ta amshi wayar tana ta amsa kiran jin muryar Saifuddeen ne yasata cewa.
"Alhamdulillah babana Alhamdulillah Allah abun godiya".
Shi dai sai murmushi yakeyi.
"Babana ya jikinka, ya bayan dai yau sun fito da kai kenan?".
Murmushi yayi tare da cewa.
"To Ummi kaddai wata taji kina magana dani, gwara ki koma ɗaki musha hirarmu ba wanda ya sani".
Dariya tayi tare da cewa.
"Ba kowa kusa dani sai Raliya itama ta fita, wacce kake ɓoyewa lafiyar taka duk ta sauya tunda kuka tafi tasa damuwa a ranta,  kullum a ƙalla sai tayi maganarka kaida Adeel sau biyar ko sau bakwai".
Murmushi yayi mai kama da dariya kana yace.
"Uhum ashe ana sonmu?".
Dariya sosai Ummi tayi tare da cewa.
"Sai an gaya maka".Dariya yayi kana yace.
"To Ummina ya gida ya ayyuka ina auta, ya Raliya Ahmad ya tafi ko, an kai kayan auren Ishaq ko, ansa ranar bikinne?".
Ya ƙarishe maganar yana ɗaura kanshi akan cinyar Ameena.
Hannu tasa tana shafa fuskarshi.
Ummi kuwa cikin dariya tace.
"To wacce tambaya ɗaya zan amsa maka?".
A hankali yace.
"Ummi duka".
Cikin jin daɗi ta zauna bakin gado tare da cewa.
"Gaya min tukuna ya bayanka?".
Dariyar shagwaɓa ya ɗanyi tare da cewa.
"Ummi baya yayi garau, ina zamana yadda nakeso, ba ciwon baya".
Nan yayi mata bayanin da likata ya musu.
Sun dade suna hira kafin Hayatuddeen ya shigo nan ta bashi suka gaisa.
Hakama ta bawa Raliya dan Lokacin Zaleeha ta tafi ɗakinta, sun daɗe suna hira kafin sukayi sallama, har zai katse kiran yaji Ummi na cewa.
"Kayiwa ƴarinyar nan magana fa kota WhatsApp ko hankalinta zai ɗan konta".
Cikin jin daɗi yace.
"To Ummi yadda kikace haka za'ayi".
Daga nan yayi sallama da ita.

Ahmad ya kira suka sha hira kana ya kira Ishaq.
Ya Adnan kuwa shi yayiwa Adda Rahma bayanin komai,
sosai yayi ta kiran ƴan uwanshi da abokanshi.
Kafin ya gama wayar magriba tayi.
Shafa fuskar Adeel daketa bacci yayi yatashi zaune ya kalli Ameena yace.
"Kin barshi yana baccin yamma kin sanshi sarai anjima zai tasomu gaba ya hanamu bacci".
Miƙewa tayi tare da cewa.
"Ya zanyi na hanashi na hanashi yaƙi".
Kai ya jinjina kana ya hau kekenshi ya nufi bathroom.
Bayan sun idar da sallan magriba zama sukayi kan sallayan dan  yin azkar.
Har saida lokacin isha yayi sannan sukayi sallan ishan,
daga nan sukaci abincin da Ameena tasa aka kawo musu.
Wonka ta shiga dan yin shirin bacci bayan tayi wonka ta fitone ta tsaya tana kallon Adeel da sai yanzu ya tashi daga baccin yamman sai jujjuya kai yake a kan gado,
babanshi nata ɗaukan shi  hoto,
cikin sanyi tace.
"Oh ni Aminatu yanzu Adeel ina shirin bacci kai kuma kana farkawa?."
Shafa kanshi Saifuddeen yayi tare da cewa.
"Kizo ki bashi nono yasha kiyi mishi wonka da ruwan ɗumi sosai wata ƙila zai maida baccin".
Isowa tayi tsakiyar ɗakin tare da cewa.
"Uhmmm Adeel ɗin ai wlh da nasanima da na barshi wurin Ammin shi."
Kissing goshin yaron yayi kana ya shiga wonka,
Mai ta shafa tare da feffesa turare kana ta kimtsa cikin wasu  kayan bacci masu kyau da taushi,
tana gama shiryawa yana fitowa wonka, shafa mai ya ɗanyi kana ya gama jikinsa da turare kayan baccin da take miƙo mushi ya amsa tare da cewa.
"Sannu".
Cikin jin daɗi tace  "Yauwa".
Riga da wondo ne masu taushi farare ƙal-ƙal.
Yana gama kimtsawa ya hau kan gadon.
Ita kuwa tana ƙasa bisa tattausan carpet dake gaban gadon,
madara take bawa Adeel ɗin.
A hankali ya koma ya kwanta ganin tana hidiman yaron su.
Wayarshi ya jawo, data ya buɗe,
Sosai yaji saƙonni nata shiga,
saida ya bari suka gama shiga kana ya lalubo number Zaleeha "My Happiness"  shine sunan dake liƙe a jikin numbern nata.
da sauri ya duba hoton dake jikin dp ɗinta,
hotonsu  ne shida ita, wanda a wurin diner aka ɗaukesu, sunyi masifar yin kyau a hoton kuwa,
wani irin murmushin ne ya suɓuce mishi, ganin abinda ta rubuta ƙasan hoton.
_Ranace mai daraja ranar da inada dama da na maimaimata sau babu adadi a rayuwata_
Assalamu alaikum ya tura mata ganin tana online.
sai kuma ya ƙara da cewa.
"Wacce ranace haka mai daraja?".
Dai-dai lokacin itama Zaleeha a konce take, hotunanshi sun zame mata abin ganinta,  har yau tana son tuno inda ta taɓa ganin makamanciyar fuskarshi.
Ganin an mata magana da sabon number  kuma code ɗin India sai tayi sauri ta shiga wurin saƙon.
murmushi tayi dan idonta ya hango mata hotonta ita da Adeel a dp wani irin fitinennen daɗi taji dan ta gane shine,
Wa alaikassalam ta amsa sallamarshi, tare da cewa.
"Waye?".
murmushi yayi duk da yasan ta gane sai ya rubuta mata.
"Mijinki".
Wani irin sanyi taji a ranta
cikin kunya tace.
"Hamma Saif ina wuni ya jikinka?".
"Lfy lau , Alhamdulillah jiki da sauƙi." da haka ya maida mata amsa,          _"ina my love?"_ ta kuma tura mishi dariya ya ɗanyi tare da cewa.
_"Na ɓoy eshi cikin boxer ko in fito mikishi ki ganshi ne?"._
Ido ta zaro da sauri tace.   -"A'a Adeel nake nufi"._
juyawa yayi rigingine tare da shafa fuskarshi kana yace.
"Gashi can ya hana Mamanshi bacci".
"Uhmmm". tace dan kada ta sake wata mgnar ya kuma rarako mata wata mai zafi.
Shi kuwa rubutu ya kumayi, inda yace.
_"Ya jikinki?"._    a nitse tace.
_"Da sauƙi"._       kamar tana gabanshi ya ɗaga gira tare da cewa.
_"Da gaske ciwon ya worke?"._
_"Eh da gaske ya worke"._ Tabasa amsa ataƙaice.
Murmushi ya ɗan yi kana ya rubuta mata.
_"To bari in gayawa mai jiyar da ciwon ya shirya Rafin daɗi kuma koginsa da yafi zuma zaƙi, ya samu sauƙi, mu dawo kawai"._
Ƴar dariya tayi tare da cewa.
_"No ban workeba"._
Shima ƴar dariya yayi kana yace.
_"Ƙarya ne"._   Kwabe fuska tayi tare da rubuta mishi.
_"Da gaskene Hamma Saif"._
hannunshi yasa ya shafi Saif ɗin shi da fara tashi,
cikin kasala ya rubuta mata.
_"Naƙi ƴarda, sai dai ki turo min hoton wurin in ga zahiri"._ aljanin nan na WhatsApp  wato emoji, mai zare ido ta tura mishi tare da rufe ido,
shi kuwa fuska ya ɗan sha tare da cewa.
_"Da gaskefa nakeyi, ki turo min inga ciwon dana jiyar ɗin"._
Rubutu tai mishi.
_"Ni bani da ciwo a jikina"._
kanshi ya ɗan ɗago ya leƙa Ameena yaga tuni tayiwa Adeel wonka har ta kwantar  dashi kan carpet  alamu so take tasashi bacci,
miƙa yayi da kyau saida Saif ɗinshi ta miƙe samɓal, a cikin wondon ta tashi sama kamar zata fasa wonɗon ta fito, hoton wurin ya ɗauka kuma hoton ya fita ras.
tura mata hoton yayi tare da rubutu a ƙasan hoton, inda yace.
_"Abokinki na gaisheki, kuma yace yayi missing ɗinkin"._
Tana ganin hoto ta danna buɗewa dan ita a zatonta hoton Adeel ne, tana buɗewa taga abu him,
da sauri ta rufe idonta, tare da ajiye wayan agefe.
Shi kuwa Saifuddeen chat ɗinshi da ita ya gigitashi,
a hankali ya fara kiran.
"Ameena! Ameena!! Ameena!!!".
Cikin ɗan baccin daya fara ɗibanta tace.
"Na'am Abban Adeel".
miƙa yayi tare da cewa.
"Yayi baccin ne?".
Cikin sanyi tace.
"Eh yayi".
Kanshi ya ɗan maida tare da cewa.
"To barshi a wurin kizo kiji dani".
A hankali ta miƙe hannunshi yasa ya kamo nata hannun.
kan Saif ɗinshi ya ɗaura hannunta tare da cewa.
"Yaƙi muyi bacci, yace dole in kira mishi aminiyarshi".
raɓawa jikinshi tayi ta konta cikin sanyi tace.
"Uhummm".
Shi kuwa jawota jikinshi yayi da kyau  a hankali ya zare kayan jikinshi da nata,
cikin sanyi yace.
"Taimaka kar ya tsinke". Ya ƙarishe maganar yana haɗe bakinsu,
sosai suka shigewa juna, suna gudanar da romance.

Zaleeha kuwa  kife wayartata tayi akan ƙirjinta da haka  bacci ya ɗauketa.

Su Ameena kuwa, washe gari da safe bayan sun gama karyawa,
ta haɗa ruwan alluranshi tazo ta sameshi a  zaune a falo yana ganinta da allurar ya kwaɓe fuska,
dariya tayi tuno yadda sukayi jiya da yamma hannu yasa ya ɗan janye rigarshi yace.
"Zo kiyita, naga daɗi kikeji in zakimim allura, kiyi yadda kike min allurar haka nima zanyi ta miki tawa allurar, dan yadda zata ƙarawa ƙashin bayana ƙarfi haka take ƙarawa ko wacce jijiyar jikina ƙarfi."
Dariya tayi bayan ta mishi allurar tace.
"Ato ai dai ni ba raguwa bace".
Kanshi ya gyaɗa alamar zanyi maganinki a zuciyarshi kuwa cewa yake.
"Kin saba shiyasa ai zaki daure, amma Zaleeha kam da take sabon shiga, sam ba dauriya, harda su suma, well nasan very soon zata saba itama".

Haka rayuwarsa taci gaba da tafiya, yau ne suka cika sati da fara alluran, dan haka yau zasuje asibiti ganin doctor.
Shiyasa sukayi sammako cikin sa'a kuma suka samu ganin doctor ɗin a sauƙaƙe kusan awa biyu sukayi suna murza mishi ƙashi da jijiyoyin bayanshi dama na jikinshi baki ɗaya, kuma Alhamdulillah jinya na tafiya yadda akeso.

Yau kwanansu  goma da fara alluran sunyi kwana 17 kenan da zuwa kuma.
Da yamma bayan sunyi sun dawo daga ɗan yawon ganin gari Ameena tazo da Allura tana isa yace mata.
"Ina Adeel?."
Tace. "Yayi bacci".
Kai ya jinjina kana yace.
"Muje ciki to".
Ba musu tabi bayanshi, suna shiga yace.
"Kai Adeel falo kizo".
Nanma ba musu ta kaishi tana dawowa tayi mishi allurar,
ta juya zata koma falo kenan ya riƙota cikin sanyi yace.
"Kinyi taki allurar yanzu kuma ni zanyi tawa".
Kamar da wasa taga dafa gaske yakeyi. Sosai ta fahimci yanzune asalin jarabarsa ke baiyana,

Zaleeha kuwa kullum sai ya birkita mata lissafi da irin zafafan kalamanshi  ta chat, wani lokacin sai taji kamar ta nitse ƙasa dan kunya.
Sun saba sosai. Yana yawan magana da Ummi  har ma da su Ahmad Ishaq dasu Adda Rahma.

Randa ya suka cika sati ukun ya gama alluran likita yace yanzu sai bayan wata ɗaya zasu kuma ganinshi.
nan yace likita, shi zai koma, saboda baison sake ƙara wani wata ɗayan a India.
To basu hana shiba tunda ya nuna musu yanada babban uzurin da zai koma yayi.

Alhamdulillah Hayatuddeen da Khamis sun nitsu sosai yanzu babu ruwansu da fitina, karatunsu kawai sukeyi, ko chat din kirki ma basayi, saidai time to time always karatu kawai suke, sannan abotansu kuma ya ƙara ƙarfi.

Ummi kuwa wani sabon yanayi take gani tattare da Zaleeha, sam bata da kuzari kamar da. Kana bini-bini tasha tea, abinci kuwa sai ta girka kowa yaci amman ita sai dai tasha tea, koda Ummi ta tambaye ko bata da lfy ne, tace lfyarta lau sabida, bawai wani ciwo takejiba.

Auren Ishaq da Rashida kuwa Ishaq yace baza'asa rana ba sai amininshi ya dawo, dan acewarsa Saifuddeen ɗan uwa rabin jikinsa ne.

Yau tun safe da suka dawo ganin doctor ɗin sukayi wonka suka fita
Suka jejje wuraren shaƙatawa da wuraren sayayya, nanne a yawace-yawacen nasu yaga wani babban asibitin ido
_Shroff eye sentre New Delhi_ daga nan yayi niyar insha Allah zai kawo Ishaq ɗinsa.

Basu koma masauƙinsu ba sai dare.

Wonka sukayi kana suka konta dan dama sunci abinci a wojen,

Kiran Ishaq yayi bayan sun gaisa yace.
"Ishaq next week fa zamu dawo, asa bikin aure nan kusa, dan inaga bayan wata ɗaɗɗayan da sukace in dawo da kai zamu dawo dan naga wani babban asibitin ido  sunada manyan ƙorarrun likitoci zasu duba min kai".
Dariya ishaq yayi tare da cewa.
"Uhum ɓarnan kuɗi ko, koda yake baifi musha amarci a nanba nida Rashida na".
Dariya ya ɗanyi tare da cewa.
"Oho muku ni dai likitan ido zan kawoka ka gani ba cin amarci ba".
Dariya sukayi baki ɗaya kana sukaci gaba da hira.
Bayan sun gama hirar ne ya taɓo Zaleeha,
tana chatting da Rashida ne taga mgnarsa ta shigo.
"Salama Boɗɗin kinyi bacci ne?".
Murmushi tayi dan tun kafin aurensu da akace mata shine Malam Saifuddeen, ɗinta bata wani tuno komai a kanshiba sabida lokacin tana ƙarama,
ko sunanshi bata iya kira da kyau sai dai tace Malam Caifuddeen shi kuma yana kiranta Boɗdi na,  wato kyakkyawata kenan.
to kiranta da sunan da yayi yaune sai wasu abubuwan suke ɗan dawo mata na ƙuruciyarta.
cikin murmushi ta rubuta mishi.
"Na'am Malam Caifuddeen".
murmushi yayi sosai wato ta tuno haka take kiranshi dariya yayi tare da cewa.
"Bani haddar dana baki inji kin itane?".
Murmushi tayi cikin jin daɗi tace.
"To Malam Caifuddeen in na iya zaka saya min sweet?". Shauƙine mai ƙarfi ya rufesu domin sun tuna baya can lokacin tun yana magana bai kuramce ba, lokacin shekaranta 5 shi kuma 13.
Da sauri ya rubuta mata.
"Eh zan baki Boɗɗi na karanta min inji".
Ido ta lumshe tare da rubuta mishi.
"To Malam Caifuddeen bani sweet ɗin a hannuna tukun".
A lokacin in tace hakan sai ya bata sweet din yanzu kuma sai ya rubuta mata.
"Sai na dawo zan baki sweet ɗinki kisha ki more yanzu yana cikin wondo sai motsi yakeyi yaji muryarki kin ganeshi ai yanada zaƙi ko?".
A kunyace tace.
"Sai da safe".
Da sauri yace.
"Karki wani ce saida safe nasan kema yanzu kina tsiyaya, dan jinina da naki iri ɗaya ne duk yanayin da nake ciki kina ciki, tun kina karama ko zazzaɓi kikayi sai nayi, kece kika raɓa min baƙon daura da zazzafin sankarau har suka sankaremin kunne da maƙogoro, so nasan duk motsin bugun zuciyarki".
Cikin sanyi tace.
"In sha Allah zaka samu lfy".
Da sauri yace, sabida kuma ni kurmane akace ba'a sona. Alhalin kecema sanadin kuramtar".
Da sauri tace.
"Waya ce maka ba'a sonka?".
Gyara konciyarsa yayi tare da cewa.
"Ke mana bakya son Nakasasshe".
Da sauri tace.
"Wallahi Wallahi wallahi baki uku kenan narantse da mahaliccina ni ban ƙika da Nakasarkaba".

"To don me kima ƙini harda guduba?".

Cikin sanyin jiki tace
"Saboda wani daliline da kuma yin halacci ga wanda ya sadaukar da rayuwarsa a kaina".

Da sauri yace.
"Kada ki sake kira min wani, ba dai bakya sonaba?".
Da sauri tace.
"Ina sonka mana!".
Saida har ta tura text ɗin kuma sai tai maza ta goge dan bata san ya akayi ta rubuta hakan ba.

Shi kuwa dariya yayi dan tuni yaga saƙon,
cikin jin daɗi yace.
"Sai na dawo ki nuna min zahiri,
in baki minti mai madarar nan kisha minshi sosai".
A hankali tace.
"Allah ya dawo da kai lfy".
Amin Amin yace kana ya ɗaura da cewa.
"Zaki sha ko?".
Cikin kunya tace,
"Duk abinda zai saka farin ciki ko jin daɗi zan makashi Malam Caifuddeen".
Dariyar jin daɗi yayi tare da cewa.
"To tashi kije kiyi tsarki da ruwan ɗumi kizo ki kwanta dan nasan dai yadda nake haka kike gwara ni ga wata kusa dani".
Wani abu taji a ranta mai zafi, kishi kumallon mata cikin kishi tace.
"Sai ka cinyeta ai".
Tana faɗin haka ta rufe data.
Shi kuwa Saifuddeen dariyar jin daɗi yayi shi kanshi ya yasan Zaleeha na sonshi amman bai gamsuba, kuma yafi son ta soshi a kurma gurgu, shiyasa yake ɓoye mata lfyarshi
ta soshi a nakasasshene da izina ne ga mutane shima Nakasasshe yana da damar da zai nemi zazzafar macce, kyakkyawa yar gayu wayayya kuma ta soshi kamar sauran lafiyayyu dan NAKASA BA KASAWA BACE.

Cikin ɗan bacci Ameena taji yana shasshafata,
a hankali ta juyo, ta shige jikinsa,
hannunta ya ɗaura kan Saif ɗinshi a hankali yace.
"Sorry har kinyi bacci na tada ke ko? Yaƙi muyi baccin ne".
Kai ta gyaɗa mishi cikin sanyi tace.
"Jikina ba ƙarfi Abba Adeel bazan iya maka yadda kakesoba".
gyara mata konciyarta yayi tare da yunƙurawa yayi mata rumfa.
Ida nunta ta buɗe da kyau jin wani sabon lamari yau shida kanshi zaiyi abinda bai taɓa yiba.
Yunƙurowa tayi zata tashi da sauri ya meda ita tare da cewa.
"Barni mana hanani zakiyi ne?".
Cikin sanyi tace.
"A a to amman zaka iya n...".
Wani irin fitinenne rugguma tayi mishi tare da haɗiye regowar magarta jin yadda ya ratsata.
wani irin sakalin nishi tayi tare da cewa.
"Wayyyyyyy Abba Adeel zan mutu".
Shiru yayi a jikinta tare da cewa.
"Shiii bazaki mutuba".
a hankali ya kuma sarrafa ɓalgaceccen ƙugunsa da ya fara miƙewa,
da ƙarfi ta kuma sakin nishi.
"Ohhhhhhh numfashina zai gudu".
gyara kinciyarsu da kyau yayi tare da fara fatauci da zafin nama.
cikin wata duniya da Ameena taji kanta ta saki wani kuka tare da surutai.
"Wayyo Abba Adeel dama ka iya haka".
zuwa yanzu shima nishi yake, sama sama yake ɗan fitarda numfashi.
gaba ɗaya ya gigitata sai yau Ameena tasan ashe da kam duk shafa-shafa sukeyi tunda duk gwazonta bata wuce minti 30 ashe ba isanshi takeyiba tunda gashi yanzu da yake da kanshi yayi 1hour cas yana fatauci".

Koda suka gama wonka sukayi kana suka konta.

Washe gari da safe sai tsiya yake mata wai taji kayan aiki harda masa ihun daɗi
dariya tayi ta sunkuyar da kanta.

Ranar ya gayawa Ummi sati mai zuwa zasu dawo ranar al'hamis kenan.


Ranar ne kuma Ummi ta ƙara zarginta kan ko Zaleeha nada ciki, dan sosai alamun ciki suka baiyana a jikin Zaleeha tayi fiyau da ita.
Cikin mmki Ummi ke mgnar zuci lokacin da ta karewa Zaleeha dake fita kallo.
"To anyama kuwa tasan tanada ciki? To in ma dai ta sani Babana bai saniba dan nasan tabbas in ya sani zai gayamin".
Wayarta ta kuma jawowa da niyar zata kirashi sai kuma ta fasa tare da cewa.
"Tunda sati mai zuwa zasu dawo bari sai sun dawo muyi mgnar". Sabida ita kanta bata gama tabbatarwa ciki bane tana dai zatone.

Haka kuwa ranar Al'hamis da la'asar jirginsu ya sauƙa a babban birnin taraiya.
Ƙarfe huɗu dai-dai kuma jirgin da zai kaisu gombe ya tashi.

A nan gida Gombe kuwa anata shirin tarbansu....

*Kuyi haƙuri dan Allah akan rashin jina da wuri wlh wani babban uzurine ya tsareni*




By

*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: *Wannan shafin nakane kai ɗaya ban haɗaka da kowa ba, YUNUSA ADAM LAPAZEEE lallai kam sunanka yayi dai-dai tsananin harcenka. Da farin duk wacce ta karanta HUKUMCIN ALLAH tasan sunan da nasawa wannan littafin a yadda nai tallanshi Babu Nakasasshe sai rago, shine ya canza sunan labarin da LAPAZEEN'nshi ɗaya tak ya canza min sunan littafin bai yi daɗi. Bama dashi naka mgnarba amman buɗar bakinshi sai cewa yayi kisa. NAKASA BA KASAWA BACE! a take kuma zuciyata ta yarda da kaifin lafazinshi, domin kalmar daya bada ɗin itace tafi dacewa da sunan lbrin, sai da nai tambaya anka ce min sunanshi YUNUSA ADAM (LAPAZEE) nace lallai ya amsa sunanshi (Lapazee), yayi zarra a fagen sarrafa harshe aminanshi, abokanshi, dama maƙota sukace Dai-dai tacciyan (LAPAZEE) ne kaɗai ke fita a bakinshi duk sanda yayi mgna ko anƙi mgnar da forko daga bisani sai an bita, sabida mafi akasari in yayi mgna sai abin ya tabbata a yadda yace ɗin, hakan yasa suka saduda cewa Allah ya mishi baiwar harshene da tsabtatettun (LAPUZU,) shiyasa inkiyar sunanshi ya kasance (LAPAZEE) ya zama kamar shine ma sunanshi. Fatan al'khairi a gareka Yususa Adam Lapazee dan ka bada babbar gudumowa sunan littafi nan, GARKUWA na al'faharin kasancewar abokin ƙaninta, Allah ya rayaku ya inƙanta rayuwarku ya sanya al'barka a lamuranku, na sadaukar da wannan shafin gareka Lapazee gaba ɗayanshi*


Acan Gida ɓangaren Zaleeha kuwa, sanin cewar yau zasu dawo yasa tun safe bayan tayi breakfast ta shiga side ɗin Hamma Saif ɗin,
ta kimtsa masa bedroom ɗinsa, da falonsa bathroom, ta gyara komai tsab tsab, ta canza mishi sabon zanin gado wanda yake cikin sabbin zannuwan gadonta ne sannan ta feshe ɗakin da airfreshener me daɗin ƙamshi, sanyinsa har ratsa zuciya yake.
Jawo ɗakin nasa tayi ta rufe, sannan ta koma sashinta.
Kayan jikinta taɗan rage, towel ta ɗaura sannan ta shige bathroom, bayan ta haɗawa kanta ruwan wanka.
Kwanciya tayi acikin bathtube tare da ɗan lumshe idanunta, wani irin diffrent feeling takeji akan Hamma Saif ɗin, bazata iya faɗin yaushe ne ko kuma ta yayane ta fara jin wani abu dangane dashi acikin zuciyarta ba, saidai kuma tasan koma menene ayanzu babu abun da take so da ɗokin gani kamar shi, so take ta kalli kyakkawaar fuskarsa da ta jima bata gani ba, sannan ta kuma kalli kyawawan idanunsa masu tsuma mata zuciya.
Cikin nutsuwa tayi wanka'n, sannan ta fito daga cikin toilet ɗin. Agaban dressing mirror ta zauna, tare da jawo body lotion ɗinta ta shafa, sama sama taɗan murza fowder akan fuskarta, kana ta goga kwalli da kuma lipstick me kalan pink.
Tashi tayi tare da ƙarasawa gaban drawer'nta, wata baƙar abaya gown ta zaro wanda taji adon stones, koda ta sanya, da ɗan kwalin abayan ta yane kanta, sosai tayi kyau, duk dama ba wani meckup tayi ba.
Flat shoe ɗinta kawai ta zura, ahankali ta murda handle ɗin ƙofar ta fita.

Kai tsaye sashin Ummi ta nufa.
Da sallama ɗauke abakinta ta shiga falon, rashin ganin Ummi afalon yasa

Please Login or Register in order to submit comment