Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yayi a hankali yaja hannunta,
bata hanashiba, kiss bayan hannunta yayi,
kana ya ɗaura shi kan ƙirjinta,
yanaja a hankali har zuwa kan mararshi,
wuƙi-wuƙi tai da idanu, sai dai kuma jin hannunshin na kan nata shike sarrafa hannunta ne yasa ta kasa janye nata,
ido ta zaro jin ya cusa hannunta cikin boxer ɗinshi,
hannunshi yasa ya kamo abinda take masifar tsoron,
yasa matashi cikin tafin hannunta kana ya rumtseshi da hannunshi,
karkarwa hannunta ya farayi,
jin haka yasashi ruggumeta da kyau da ɗaya hannunshin,

haka yasa ta gaza janye hannunta sai karkarwa da yakeyi,
tanajin yanayin wasu abubuwa da hannunta bisa Saif ɗinshi ba damar kwace hannu,
can kusan awa biyu sai taji yana nishi tare da ruggumeta gam, sai kuma taji damshi-damshi cikin tafin hannunta.

jin ya sake mata hannunne yasata, zaro hannunta,
baki ta ɗan tura jin hannunta da abu,
kaman madara cikinsa tasa hannunta tana gogewa tare tura baki.
Murmushi yayi mai cike da jin daɗi ya jawo hannun nata ba zato taji ya goga mata hannun kan fuskarta,
da sauri ta cusa kanta a wuyanshi tana gogewa,
dariya yayi kana ya ruggumeta, sun jima a jikin juna a haka kafin can, ya miƙe ya hau kekenshi yaje yayi wonka, kana yana fotowa yace taje tayi wonka, cikin bacci-baccin daje tai wonka, kana suka konta liƙe da jikin juna
a haka sukayi bacci.

Asuban fari ya farka,
kai tsaye bathroom ɗin ta ya wuce wanka ya kumayi da sosonta da sabulu ta kana yayi al'wala, sannan ya fito da towel a jikinshi,
Jallabiyar sa ya zura dan ya bar mata boxer ɗinshi a bayan gidanta,
ido ya zubawa fuskarta da baya cikin borgon,
a hankali ya motso jikinta har yasa hannu zai tasheta sai yaga kwayar idanunta na motsawa alamar ta farka kunya ne ya hanata buɗe ido ganin haka sai yasa hannu zai yaye blanket ɗin, ai da sauri ta riƙeshi,
girarshi ɗaya ya ɗaga mata kana ya fita ya tafi side ɗinshi yaje sauya shiga sannan ya nufi masallaci.

Ita kuwa Zaleeha bayan tayi wonka tayi salla ne ta gyara ɗakinta,
sannan tayi shigar atampa kana ta nufi cikin gida.

A falo ta samu Adeel na zaune shi ɗaya,
da sauri ta ƙarasa gareshi ɗagashi tayi ta ruggumeshi tare da cewa.
"Ayyah my papy aka bar min kai kaɗai a falon".
Murmushin Ameena tayi wacce ta fito daga kitchen, da alamun breakfast take shirin haɗa musu,
cikin kula tacewa Zaleeha.
"Ina kwana".
Murmushi Zaleeha tayi tare da cewa.
"Naƙi wayon, ki ɗaga min gaisuwa ki samu lada mai yawa".
Murmushin sukayi baki ɗaya kana Ameena tace.
"To ai kullum kece kike samun ladan.
Dan haka yau nawane,ina kwana ya jiki?".
Cikin jin daɗin yadda Ameena ta sake mata fuska tace.
"Lfya ji kam da sauƙi bari inje in gaida Ummi inzo muyi aikin".
Tana faɗin haka ta wuce ɗakin Ummi.
Raliya da ke sauƙowa kan step ne ta kalli Ameena cikin ganin darajarta tace.
"Barka da safiya Aunty Ameena".
"Barka dai Goggon Adeel ya gajiyan aiki?"
"Gajiya tabi lfy". Raliya ta faɗi tana ƙoƙarin shiga kitchin.
Dai-dai Lokacin kuma Ummi da Zaleeha suka fito,
cikin sakin fuska, tacewa Raliya.
"Kuje ku huta yau tunda ina off ni zan mana girki".
Zaleeha ce tace.
"Ato ai baki hutaba kenan, bari kawai muyi".
Dariya Ameena tayi tace.
"Uhum Ummi kiji mara lfy da ƙarfin hali, toma na gama komai saura kaɗan".
Shigowar Ahmad da Saifuddeen da Hayatuddeen ne yasasu juyowa garesu.
bayan duk sun gaggaisa ne,
Ameena ta koma kitchin dan ƙarisa aikinta,
tuni ta fara jera musu abin ci dana sha ɗin.

A tsakar falon Ummi kuwa duk nacin Saifuddeen nason su haɗa ido da Zaleeha taƙi bashi dama, dan wata iriyar zazzafar kunyarshi takeji takanji wani daɗi a ranta in ta tuna yadda suka kwana jikin juna jiyan.

A haka sukaje kan dinnin table,
sukayi breakfast, kuma sosai girkin Ameena yayi daɗi,
suna gama cin abinci.
Hayatuddeen ya tafi school,
Ahmad kuwa ya tafi kasuwa.
Zaleeha kuwa dole ta bar falon Ummi dan ta lura Hamma Saif ƙureta yakeso yayi idanunshi na fitinar.

Koda ta fita baccinta taje tayi a ɗakinta.

Ita kuwa Ameena da Ummi da Raliya da hira sukayi tayi.
Kana Saifuddeen kuwa ya tafi ofishin su na DSS.

12 dai na rana, Zaleeha na cikin baccinta taji ana jan ƙafarta da sauri ta buɗe idonta.
cikin mmki ta tashi ta zauna ganin ƙawarta Rashida,
cikin jin dadi tace.
"Rashida kece a gidana kai yau naji daɗi".
Dariya Rashida tayi tare da cewa.
"Iye amarya Hamma Saif kina hutawanki wannan bacci haka, nayi sallama yafi baki biyar ba amsa".
Musussuka ido tayi tare da fuskarta Rashida data zauna kan bedside cikin, yanayin bacci tace.
"Wallah jiya da dare ban samu isasshen bacci bane, zazzaɓi ne ya rufeni".
Dariya Rashida tare da cewa.
"Ni bance ki gaya min abinda ya hanaki bacci ba".
miƙewa tayi da sauri ta nufi falo da nufin kawowa Rashida ruwa, bin bayanta Rashida tayi,
koda ta ciro goran ruwa a firiji da kuma juice,
tsakiyar falonta suka zauna ita da Rashida,
bayan tasha ruwa suka gaisa cikin sanyi tace.
"Ban san kin dawoba sai shekaran jiya Ya Ishaq ya gaya min, wai ashe tun randa Adda Maryam ta rasu kika dawo.
Nace meyasa bai gaya min da wuriba, sai cemin yayi wai suka sani ko zaki sake guduwa".
Kanta ta sunkuyar cikin sanyi ta kamo hannun Rashida murya a sanyaya tace.
"Kice ma Ya Ishaq bazan sake guduwa ba har gaban abadan sai dai in mutuwace ta gudu dani, kice masa tun a forkonma kaddarar zuwan Ummu Adeel da haifan Adeel ne ya korani da kuma sanadin musuluntar mutun har goma shabiyar.
Kuma da tasirin zugar ƙawa da da kuma ƙarfin ikon uwa.
Dan Allah Rashida ki bawa ya Ishaq haƙuri a bisa mugayen furucina garesu".
Kai Rashida ta girgiza tare da cewa.
"Ya Ishaq ya yafe miki Zaleeha yanzuma tare dashi mukazo, yana side ɗin Ummi ne,
yana jiran amininshin ya dawo zasu iso wurinki."
Ido ta zubawa Rashida cikin sanyi tace.
"Rashida kodai da Malam Ishaq za'ayi bikin ne?".
Murmushi Rashida tayi tare da gyaɗa mata kai alamar eh.
Wannan abu sosai ya sata jin daɗi, nan sukaci gaba da hira cikin hirar ne ta kalli Zaleeha tare da cewa.
"Bilkeesu tazo ko?".
Haɗe fuska Zaleeha tayi tare da cewa.
"Bana buƙatar zuwanta Rashida nayi dana sanin ƙawancena dan Bilkeesu ba ƙawar arziƙi bace".
Sosai Rashida tayi daɗin yadda Zaleeha ta sauya ta kuma gane gskyar waye bilkisu, cikin wasa da dariya tace.
"Yau dama lalle nazo inyi miki tunda baki bari an miki lallen aureba yanzu zan miki".
Baki ta ɗan taɓe tare da cewa.
"Kaiyya barni kawai banda lfy mafa".
bata kulataba ta jawo hand bag ɗinta ta ɗebo sajan ta fara kiciniyar kwabashi.

A can falon Ummi kuwa sosai take hira da Ishaq yayinda shi kuwa yake ruggume da Adeel,

Ameena kuwa tunda suka gaisa suka ɗan taɓa hira ta koma kitchin ita da Raliya.

Cikin kula Ishaq yacewa Ummi.
"Ummi gobe za'a kawo miki kayan lefen ki ganshi kafin a kaishi".
Fuska cike da mamaki tace.
"Ishaq har an gama haɗa lefen bani da labari, haka zakayi min?".
Murmushi yayi cikin sabonsu yace.
"To Ummi ni kaina jiya naga lefen, ni duk a zatona sai next month za'a haɗa lefen, kawai jiya Saifuddeen yaje ya shida Aunty kubra suka sai komai suka kai gida ni sai da Umma ce ta kirani take sanarmin".
Sosai Ummi taji daɗin halaccin Ɗan nata,
cikin happy tace.
"A to yayi kyau Allah ya bar muku zumuncinku yara da jikoki".
Amin Amin yace cikin jin daɗi dai-dai lokacin kuma Saifuddeen ya shigo nan sukayi ta hira, sosai Ishaq yaso yayi godiyar amma Ummi ta hanashi.
Cikin yadda suka saba mgna yacewa Saifuddeen tarefa suke da Rashida tana side Zaleeha ne,
dariya Saifuddeen yayi kana ya gaya Ummi ai da amaryar sukazo tana ɗakin Zaleeha. Ameena da yanzu ta fito tace,
"A a ashe da amaryar ake tafe shine ba'a gaya minba inje in ganta".
Dariya yayi kana yace.
"Uhum kuma yanzuma ta kirani tace in kai mata Adeel love".
Cikin sakin fuska tace.
"A akai matashi, bari in ƙare aiki zanzo mu gaisa".
Kai Saifuddeen ya gyaɗa kana suka fita suka nufi sashin Zaleeha.

Koda sukaje, hira suka kama sosai Zaleeha ta saki jiki da Ishaq, cikin kula take ce masa.
"Malam Ishaq ina mutanena? Nayi kewarsu, ina son aikina, amman na rasashi".
Gyara zama yayi tare da cewa.
"Baki rasashiba in mijinki ya yarda, dan har yanzu bawai sun sallameki bane".
Murmushin jin daɗi tayi ta ɗan kalli Saifuddeen, tura baki yayi alamun karki wani kalleni".
jin sallamar Ameena ne yasa suka juyo gareta,
trayn abincin ta ajiye musu tare da kallon Rashida cikin ƴar fara'arta tace.
"Amaryarmu barka da zuwa".
A kunyace Rashida tace.
"Yauwa Ummu Adeel ya Adeel".
"Lafiyar shi lau sai rigima".
Ƴar dariya tayi tare da cewa.
"Zaku bamu shi ai in munyi aur.."
Sai kuma tayi shiru, Ishaq ne yayi murmushi tare da cewa.
"Bari in karasa miki in munyi aure ko".
mayafinya taja ta rufe fuskarta,
cikin dariya Ameena tace.
"Ga Amminshi in ta yarda dai mun baku".
Da sauri Zaleeha tace.
"A a kam ban yarda ba sai dai ki haifo wani ki basu wannan kam is my on".
Dariya suka ɗanyi kana Ameena ta ce musu.
"To ga abinci".
Har taje bakin ƙofar fita Zaleeha tace.
"Ngd Ummu Adeel".
Murmushi Ameena tayi tana mmiki yawan godiyan Zaleeha ta lura ɗabi'artace ko me akayi mata sai tayi godiya, muryar Zaleeha ta kuma ji tana cewa.
"Yauwa kuma in kin gama aiki Rashida zatazo tayi miki lalle naga kina son lalle".
Cikin jin daɗin dajin ƙaunar Zaleeha tace,
"To ba matsala in ta gama tazo ni na gama sai yamma kuma zan shiga kitchin ɗin".
To rashida tace.
Kana suka ci gaba da lallensu shi kuwa Saifuddeen da Ishaq falonshi suka shiga nan suka ci abinci.

Ita kuwa Rashida sosai ta ƙenƙesawa Zaleeha zanen lalle, kana ta miƙe da nufin zataje tayiwa Ameena, cikin kula Zaleeha tace.
"Yauwa Rashida dan Allah kiyi mata mai kyau kar nawa yafi kyau sabida kar taji ba daɗi taga ko kin fifitani danni ƙawarkice".
Cikin fidda numfashi Rashida tace.
"Allah mai iko kai Zaleeha Allah ya bani irin kishinki".
Murmushin kawai ta ɗan yi a ranta tace.
Kishin da yake sani inji kamar ba nunfashi a jikina, inba dagewa nake ina dannewa ba ai wata ran sai dai su ganni a sume.

Koda sukaje a falon Ummi aka zanawa Ameena lallen ganin yamma tayine yasa Zaleeha ta shiga kitchin tana goye da Adeel dan yana son kwaɓa lallan Mamanshi.
su kuwa nan suka zana lallensu ita tayi girki da Raliya ma an zana mata a hannu.

Sosai Ummi taji son Rashida a ranta dan ta gane ƴar mutuncice.

Ishaq kuwa da Saifuddeen tare suka fita Sai da yamman suka dawo,

Nan Ishaq ya ɗauki Rashida suka tafi da direbanshi har gida suka maida ita.

Suna nan falon Ummi gab da magriba Hayatuddeen da Khamis sukazo nan suka ce ya basu woyoyinsu,
Ameenan ya aika ɗakinshi yace taje ta kawo mishi, wayar Khamis,
koda taje tayi mmkin canjin gadon data samu,
amman sai ta tuna Ummi tace mata, ya bawa Goggo Dada tsohon gadonshi so sai bata kawo komai a rantaba duk da tajin wani sashi na zuciyarta na raɗa mata wani fitinan.

Koda taje wayar Khamis ya karɓar miƙa mishi,
cikin tsoro Hayatuddeen yace..
"Hamma nawa fa".
Fuska a haɗe ya mishi alamun bazai bayarba,
ganin haka Khamis yayi sumai-sumai ya tafi shiko autan Ummi ya tura baki kana yana mai jin fargaba dan yasan dole akwai abinda yasa Hammanshi karɓar wayar.

Ganin magriba tayine duk suka watse kowa yayi haramar al'wala.

Bayan sunci abincin dere sun ɗan taɓa hira kamar yadda suka saba, kowa ya nufi makoncinya,

Zaleeha tana zuwa ɗakinta wonka tayi ta ɗan kimtsa kana ta konta bacci.

Ameena kuwa sosai ta kimtsa da tayiwa daren yau ɗin shirin tarban mijinta da kyau.

Hayatuddeen kuwa har ya konta ya fito ya nufi ɗakin Ummi a bakin ƙofa suka haɗu tana ƙoƙarin fitowa zata rufe ƙofarta.
ido ta zuba mishi ganin yadda yaketa zumbura baki cikin haɗe fuska tace.
"To uban zumbure-zumbere me hakan?".
Kanshi ya ɗan tonƙoshe cikin sanyi yace.
"Ba Hamma Saifuddeen bane".
A daƙile tace.
"To me yayi maka?".
Cikin son kuka yace.
"Kwace wayata yayi ni Ummi kice masa ya bani wayata".
Fuska ta haɗa sosai cikin faɗa da bai taɓa ganin ta mishiba tace.
"Bazai bayarba, ya kwace kuma ya kwatu! In kanada ƙarfi ka danneshi ka ƙwata! yanzu kai auta in kana da hankali zakayi fushi da duk hukuncin da Hammanka ya yanke a kanka da wani abu na kane!?, anya kuwa kodai zargina dai-dai ne baka da gsky tsiya kake shukawa a woyar to kaji da kyau nice nace ya ƙwace wayarka ya binciki me kakeyi dan na lura ko ƙura'ani baka yawan dubashi kamar yadda kake duba waya, gaba ɗaya alamomin rashin gsky sun baiyana a kanka, bakasan idona dana Hammanka a kanka yakeba, to wlh a hir! ɗinka!! ko bayan raina!!! Saifuddeen shine madadin uba a gareku musamman kai kaɗai kayi mishi gardama a kan komai, domin yayi maka dukkan abinda uba keyiwa ɗansa, shi ya tare maka maraicinka kai baka san maraiciba duk ƙarfin maraicin a kansa ya sauƙa shine Garkuwa ku ko Rahma da take babba a kanshi yana hukuntata yasata abu kuma dole tai ko bata so bare ku ƙannenshi. wuce ka bani wuri".
Sum-sum ya wuce domin ya gano an ramfoshi.

Saifuddeen kuwa, wonka yayi ya kimtsa kana ya nufi side ɗin Zaleeha,
koda ya shiga batayi bacciba tana riƙe da wayarta,
hotonshi kuma take yawan zubawa idanu, Allah ya sani akwai wani abu da yake mata gizo a fuskarshi, da tanada dama da fuskarshi ta zahiri zata zubawa ido ko zata samu ta gano abinda take son tunowa, tana ji kamar ta taɓa ganin makamanciyar fuskarshi.
batayi auneba taji yasa hannu ya amshi wayar, tashi zaune tayi ta zuba mishi ido.
Shi kuwa hotonshin ya zubawa ido,
fuskarshi ya nuna mata da ƴar yatsarshi alamun gani kalleni a zahiri,
cikin jun kunya ta kauda kanta,
shi kuwa, murmushi yayi dan yana hango wani abu a ƙasan Idanunta hannunta ya kamo yasa mata wayar sannan ya mata saida safe ya juya ya fita.

Ƙeyarshi ta zubawa ido har ya ɓacewa ganinta Allah ya sani ƙeyarshi na mata kyau yadda suman wurin ke kwance lib-lib murmushi tayi kana ta kwanta tana tuno yadda sukayi daren jiya lips ɗinshi nada ɗan karen taushi, hakama fatar jikinshi abubuwan da yake mata kuma sunyi tasiri a ranta dan ko yanzu data tuna saida taji duk jikinta ya amshi saƙon.

Shi kuwa kai tsaye sashin Ameena ya wuce,
yana shiga ya hangota zaune bisa kujerar dressing mirror,
a bakin ƙofa ya tsaya tare da buɗe mata hannunshi,
ganin haka cikin jin dadi ta taso ta nufeshi, shima danna masarrafin kekansa yayi suka haɗu a tsakiyar ɗakin
ruggumeta yayi da kyau tare da fara sunshina wuyanta itama ƙamashin jikinsa take shaƙa,
cikin begen juna suka haura kan gado,
ido ya jujjuya mata alamun yayi kewarta,
lafewa tayi a jikinshi yau babu faɗa bare fushi bare raki,
wani irin kula na musamman suka bawa juna,
sun raya daren iya son ransu.
Saida aka gama kashe arna sakalin Ummi ya lafe lub bisa gado yana maida numfashin gajiya.


Washe gari talata Ameena zata koma zuwa aikin dare so ranar ma a gida ta wuni.

Sai dai Ranar Saifuddeen bai wuni a gidaba domin ya samu labarin Dalla ta sanadin bibiyar wayarsa to tunda ya dawo ƙasar yana da labarin komai a kanshi to ya tsarawa yaranshi su samo mishi zazzafar budurwar da zai fara gigita gombawa dayi mata fyaɗen.

Bayan sallan isha Ameena ke shirin tafiya aikinta, cikin nitsuwa.
Yayinda Adeel ke can wurin Zaleehan tana shiryashi dan tafiyan dare dai dole a tafi dashi.

A hankali Saifuddeen ya shiga ɗakin Ameena ido ya zuba mata tanata haɗa abincin Adeel a hand bag ɗin ta,
Ganin yadda ya zuba mata idone yasa ta ɗan.
Kalleshi ganin kamar ransa a ɗan ɓace. gefenshi ta zauna cikin sanyi tace.
"Abban Adeel lfy naga kamar ranka a ɓace".
Kan shi ya ɗan manna da jikinta rubutu yayi mata a wayarshi,
"Bana son wannan aikin daren sam wlh ji nakeyi kamar na hana aikin gaba ɗaya, bana son kina nesa dani".
Cikin jin daɗi da tsoron kadafa yace zai hanata aikinta tace.
"To Abba Adeel menene a ciki yanzufa bani kaɗai bace ga Aunty Adeel in na tafi ta meye maka gurbina".
Hararanta ya ɗanyi tare da rubuta mata.
"In saci girkin ki in kaimata ne ko meye kike nufi".
Da sauri ta girgiza mishi kai cikin sanyi tace.
"Babu batun satan girki Abban Adeel,wlh wlh in dai bana nan na yafe maka duniya da lahira na yarje maka in kaji kana da ɓuƙata kaje gareta harga Allah na yafe".
Idan yace baiji daɗin mgnar Ameena ba yayi ƙarya, kuma darajarta ta hauhawa a idanunshi, to amman shi adalci yake son wanzarwa a tsakaninsu shiyasa cikin hikima ya nunamata, yanafa buka tarta yanzu gashi yaga shiri takeyi zata tafi.
Murmushi ta ɗanyi tare da cewa.
"Kaje wurin Aunty Adeel na yafe".
ta zugenshi ya fara kuncewa abin kamar watsa Saifuddeen ya tubure mata dole ya watsa mata shirinta suka shiga wata duniyar.

Zaleeha kuwa Sauri-sauri ta gama shirya Adeel saɓashi a kafaɗa tayi tare da cewa.
"My papy muje in kaika Mamanka nasan ta gama shiri".
Ta ƙarishe mgnar tana barin side ɗinta.

A hankali ta shiga falon Ameena bakinta ɗauke da sallama,
sallama ta kumayi nanma shiru, karo na uku ta kuma yi sallama tare da shigowa dan a zatonta ko salla Ameena takeyi,
tana gab da isa bakin ƙofar bedroom ɗin ta tsaya cik,
sabida wani yanayi da take jiyowa a cikin ɗakin.
A hankali da ƙarfi suke numfarfarshi,
wani irin duhune taga ya rufe mata idanu jiyo sautin muryar Ameena na mgna a hankali.
"Wayyyyyyyyyyo Hihhhhhhhhh ha ha ha Wash Abban Adeel na gaji".
Cikin azaban sauri Zaleeha da ƙarfinta ta juya har tana cin karo da kujera,
da gudu ta ƙarisa fita jin muryar Ameena na cewa.
"Waaashhhhhhhhhhhh wayyoooo".
side ɗinta ta koma kai tsaye bedroom ɗinta ta nufa,
zama tayi a bakin gado ta ruggume Adeel, haka nan taji wani irin abu ya caki zuciyarta take taji numfarfashi na koran juna ji takeyi tamkar ta kurma ihu,
sai kuma ta miƙe da sauri ta goyi Adeel a hankali ta fara maimaita.
"Innalillahiwainllailaihirajiun, tanayi tana ɗan jin zuciyarta na sanyi".
Kafin ta ankara Adeel yayi bacci ita kuma, ƙaho kishin daya tokareta yake neman kasheta ya ɗan saketa.

Acan wurin Ameena da Saifuddeen, suna gamawa Ameena taje tayi wonka tana fitowa tace.
"Ayyah karɓo min Adeel kafin nan na gama shiryawa,
kai ya gyaɗa mata kana ya hau kekenshi ya nufi ɗakin Zaleeha.
A bakin gado ya sameta
yana shiga kallo ɗaya tayi mishi ta cire ido,
shi kuwa a hankali ya mata nuni ta bashi Adeel ba musu ta kunto Adeel tazo ta bashi shi,
kana ta matsa gefe.
kallonta yayi da mamaki dan yaga kamar ɗan hararanshi tayi,
ita kuwa Zaleeha ganin ya tsareta da idone ya sata tura baki tare da cewa.
"Jarabebbe kawai ka iya sa mutun cikin fitina ka tafi can kayi ta biyan buƙatar ka".
Wani irin masifeffen signal yayi mata, kana ya juya ya fita ranshi fes karon forko ya hango sonshi da kishinsa cikin kwayar idanunta.
A ranshi yace.
"Bakisan ni jarabebbe bane tukun da sauran ki, karki damu lokacin nan tafe".
Yana zuwa Ameena ta amshi ɗanta ta tafi aikinta, shi kuwa ya koma ɗakinshi dan a gajiye yake haka yasa yayi baccinsa.

Washe gari da Safe Ameena ta dawo,
Ranar kuma Zaleeha ce da Saifuddeen.

Tun wayewan garin yake kan system ɗinshi, ba abinda ke ɗagashi kanta sai salla da cin abinci aiki sosai yakeyi.

Biyar dai-dai na yamma Bilkeesu ta fito daga cikin gidan Radio vision FM Gombe.
A hankali take tafiya
Har ta isa bakin titin wani taxi ta hango kusa da ma'aikatar nasu,
cikin yauƙi ta ƙaraso kusa dasu tare da cewa,
zakuyi cikin garine?".
Da sauri Lado yaron Dalla yace.
"Eh Hajia shiga muje".
Ba tare da tunanin a a meya tsaidasu me sukeyiba a wurinba kawai ta shiga.
Su kuwa dama abinda ya kawosu kenan,
Domin tun a wurin auren Zaleeha sun gano Bilkeesu ƙawartace sun kuma samu cikekken bayanin ta a wurin Sululu ɗaya daga cikin yaran Dalla wanda ɗan unguwar su Bilkeesu ne,
sanin ƙawar Zaleeha ne yasa Dalla yace ita yake son a kawo mishi kafin ya isa ga sauran.
Suna gab da isa cikin gari bala ya turawa Dalla saƙon cewa,
ga ƙawar Zaleeha mun kamota yanzu gaya mana inda zamu kawo maka ita amman text zakayi mana sabida kar ta gane.

Jim kaɗan sai ga saƙon adireshin ya turo inda zasu kai mishi ita a gidanshi dake nan rumbuna,
Sai kuma ma yace su watsa mata powder iblis su bugar da ita wanda dama saida powder ne babbar sana'ar Dalla da ita ya samun manyan kuɗaɗen.
Sai dai duk saƙon da ake tura mishi Saifuddeen na gani.
Su kuwa nan suka hurawa Bilkeesu powder a take tayi lib cikin motar.

Ƙarfe biyar da rabi dai-dai na yamma,
duk suna falon Ummi, cikin sauri Saifuddeen ya shigo ya sallami Umminshi cewa zai tafi Office DSS.
A dawo lfy sukayi mishi kana ya fita ya tafi.

Kai tsaye Office ɗin shugaban su ya nufa ya kwashi dukkan hujja daeshaidar daya haɗa a kan Dalla ya basu,
kana ya basu adireshin da zasu kai Bilkeesu,
Nan take shugabansu ya bada umarnin a kamo Dalla da adireshin inda yake.
A take aka haɗa ƴan sanɗan ciki da sojoji suka tafi harda kuma Saifuddeen.

Sai dai kafinma su isa Dalla ya samu nasarar yiwa Bilkeesu fyaɗe mai muni sosai ya rarake budurcinta.
Suna isa kuma suka kamashi dashi da yaranshi baki ɗaya ga ƙarin shaida da fyaɗen ido da ido ga jakukkunan koken,
Anan ne kuma Saifuddeen ya gane dalilin da yasa su Dalla ke bibiyar Zaleeha domin shi dai ya gane Dalla amman shi Dalla bai haneshiba.

Take suka damƙa Dalla hannun hukuma,
Bilkeesu kuwa akayi asibiti da ita.

Koda ya dawo gida da dare sosai jikinsa yake a mace domin ya tausayawa Bilkeesu duk da bai mance rashin mutucintaba.
Allah ya kare mishi Zaleeha'nshi kana ga farin cikin nasarar kama babban ɗan kalaren daya buwayi al'ummar gombe da kewaye.

Koda aka gama hira kowa yayi shirin baccinsa.
Tuni Ameena kuwa ta tafi wurin aikinta.

A hankali ya shiga ɗakin Zaleeha konce ya zaune ya sameta bisa gado, cikin nitsuwa ya zauna gefenta, tare da, kamo hannunta,
A hankali ya rubuta mata cewa.
"Ina ƙawarki Bilkeesu?".
Cikin sunkuyar da kai tace.
"Nima ban saniba".
Jawota jikinshi yayi kana ya rubuta mata.
"Tana asibitin su Ameena bata da lfy."
Ba tare da damuwa ba tace.
"Oh".
Ɗan gyara zamanshi yayi bisa tsakiyar gadon kana ya rubuta mata.
"Fyade fa akayi mata".
cikin tsoro ta zaro ido tare da cewa.
"Innalillahi fyaɗe kuwa, Allah sarki Bilkeesu wanne azzalumin ne yayi mata fyaɗe?".
Ta ƙarashi mgnar hawaye na zuba Allah ya sani taji tausayin Bilkeesu, shi kuwa rubutu ya mata.
"Mutu minki ne ya mafa fyaɗe ya huce a kanta".
Cikin tsoro tace.
"Mutumi na kuma waye mutu mina, ni kuma a a ni bani da wani mutumin da zai mata fyaɗe".
Kanshi ya jinjina dan ya lura tana da rainin wayo tasan abu sai ta nuna bata saniba a ranshi yace dole mana kice ba mutuminki bane tunda ba ke ya tsinkawa jijiyar bayaba nida ya kusan kasheni ai ban manceshi ba,
A zahiri kuma haɗe fuska yayi tare da rubuta mata.
"Dama ai ke haka kike kin san abu sai ki nuna kamar baki saniba, ai da ke ya kama da kin gane kurenki kinaga ina lallaɓaki in shine babu ruwansa da lallaɓaki yagaki zaiyi".
Baki ta tura sabida wlh har ga Allah bata gane manufarsa ba kuma daya kira mata sunan Dalla da zata gane.
Shi kuwa Saifuddeen cire jallabiyar cikinshi yayi ya ajiyeshi gefe kana ya kwanta tare dasa hannunshi ya jawota jikinshi,
tare da fara tura hannunshi cikin rigarta, jin haka ta mirgina gefenshi,
shi kuwa rongofowa ya ɗanyi ya zare mata rigar jikinta ya cillashi gefe rumfa yayi mata da jikinshi tare da manna bakinsu wuri ɗaya,
da sauri ta ɗan lumshe idanunta, tanajin yanda tsikar jikinta ke zubawa, wani irin yarr yarr haka takeji ajikinta, gaba ɗaya abun yazo mata abaƙon yanayi.
Saifuddeen kuwa wani irin ajiyar zuciya me ƙarfi ya sauƙe, tare da sake matseta ajikinsa, hannunsa ya ɗaura akan waist ɗinta, ahankali yake yawo da harshensa acikin bakinta, wanda hakan yasa lips ɗinsu haɗewa waje ɗaya, ahankali yake yawo da tausassun hannunsa akan waist ɗinta, wanda haɗuwar laushin fatarsu waje ɗaya, ya haifar musu da wani irin yanayi, gaba ɗaya duk wani tunaninta ya tsaya cak, sosai jikinta ke rawa, jin yanda hannunsa ke yawo akan lafaffen cikinta, yasa bugun zuciyarta tsanantawa.
Ahankali ya haɗe harshenshi da kuma sweet lips ɗinta yana tsotsa, wani irin kissing yake mata mai ratsa jiki da jijiya, yayinda haɗuwar ƙamshin jikinsu waje ɗaya, ya bada wani irin ƙamshi me daɗi, da sanyaya zuciya, yanayin yanda yakejin taushin lips ɗin ta, shine ke ƙara zautar masa da tunani, wani irin ɗanɗano na musamman yakeji acikin yawunta, sosai wani irin fitinannen feelings ke taso masa, har hijiyoyin jikinsa na miƙewa.


Please Login or Register in order to submit comment