Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Sannu ahankali jikinta ya sake, wani irin yanayi tasamu kanta aciki wanda ta kasa tantance meke damunta, baƙon al'amari ne ke ziyartan sassajan jikinta, wani irin dogon numfashi taja, alokacin da yasanya laɓɓansa yana tsotsan harshenta. Ɗan zare bakinsa daga cikin nata yayi ahankali, ya sauƙe bakinsa akan wuyanta, tare da zura harshensa aƙasan haɓanta, yana lasa, kana yana me goga mata lips ɗinsa akan wuyanta. Wani irin numfashi taja, tare da sake lumshe idanunta dan bai kashe hasken ɗakinba, hannunta tasanya inda ta kama damtsen hannunsa, tare da sakin wani ɓoyayyar ajiyar zuciya da yin ƴar miƙa ta alamun sakar mishi linza minta, yanayin yanda yake yawo da harshensa aƙasan haɓar nata, shiya sanya jikinta ƙara sakewa, wani abu me kama da daɗi takeji, gefe guda kuwa ga idanunta dake lumshewa, tanajin wani abu har cikin ƙwaƙwalwarta. Wani irin numfashi mai kama da ɗan ƙaramin nishi yake fesarwa, ƴar yatsarsa yasanya, adai-dai tsakiyan cikinta, yana jujjuyawa, tare da ƙara tura kansa acikin wuyanta, yana shaƙan daddaɗan ƙamshin jikinta, wanda shi ya ƙara haukata tunaninsa. Atare tsikar jikinsu ke zubawa, cikin wani irin yanayi me wuyar fassaruwa suka samu kansu,
yanayin yanda yake ɗan jujjuya kansa, yasa lallausan sajen dake kwance akan fuskarsa ke ɗan gogan jikinta. Mirginowa yayi, inda ya maida ita ƙasansa, ya zamana yayi mata rumfa da jikinsa da kyau, hakanne ya ƙara bawa jikinsu daman haɗewa waje ɗaya. Hannunsa ya sanya inda yaɗan ɗagota, hakanne yasa kyawawan breast ɗinta bayyana, tsumammun idanunsa dake cike da sha'awa ya lumshe, tare da ɗaura kansa akan saman ƙirjinta, ahankali yake tafiya da harshensa atsakankanin breast ɗinta, idanunta ta kuma lumshewa tare da ɗan buɗe bakinta kaɗan, ahankali ta kuma zura hannunta acikin lallausan gashin kansa, wani irin shock takeji ajikinta, abun da yakeyi matan ya zame mata baƙo abu kuka mai wuyar ta ƙishi, sannan ta kasa tantance cewa daɗi, takeji ko kuma daɗin daɗi e ji takeyi kamar ta tayashi ko zataji sauƙin zut-zut ɗin da takeji.
Ganin yanda take mimmiƙe jikinta, yasa shi ɗan yin ƙasa da hannunsa, yana shafa kan saman mararta, hakan da yayi mata ne yaso zautar mata da tunani, take taji breast dinta nayi mata wani irin abu me kama da ƙaiƙayi, sake ɗan lusmhe idanunta tayi tare da danne lips ɗinta, gudun kada nishin da take ɓoyewa ya fito. Saifuddeen kuwa laushi da taushin jikinta yasa duk ya zauce,
cigaba da shafa jikinta yayi, ahankali yakeyin sama da hannunsa, har ya kawo dai-dai breast ɗinta,
sauƙan hannunsa akan breast ɗinta, yayi dai-dai da sakin ƙaƙƙarfan ajiyar zuciya da kuma wani irin nishi me ƙarfi da suka sake atare,
hannunta ta cusa acikin gashin kansa, tare da riƙesa ƙam-ƙam, dai-dai-ta fuskarsu yayi, tare da kamo harshenta yana sucking, ahankali kuma yake yawo da hannunsa akan breast ɗinta, inda yasa yatsansa yana juya nipples ɗinta.
Tabbas ya kaita wani mataki, wanda bata taɓa samun kanta aciki ba, hakan ne yasa asanyaye ta ɗaura harshenta akan nasa, wanda ke cikin bakinta, kusan atare sukayi sucking lips ɗin juna, wani irin zazzafan hug ya bata, tare da cigaba da murzata, ya riga daya shiga wata duniya ta daban, kaman yanda take ta daban, haka komai nata yake na daban, sosai yake shan sweet lips ɗinta, har wani ɗan taunasu yake, saboda yanda yakejin zaƙinsu abakinsa. Idanunta da ke aɗan lumshe ta buɗe, dai-dai lokacin shima ya ɗago idanunsa, wanda suke cike da mayen sha'awa da kuma zallan soyayyarta,
ko adama bata iya jure kallon cikin kyawawan idanunsa, bare ayanzu da suka rikiɗe suka zama sexy eyes masu gusar da tunani.
Kanta taɗan kawar tare da matse jikinta, haka takejin mararta wani iri kaman a kumbure, jikinta ne gaba ɗaya yake rawa, har wani ɗan zazzaɓi zazzaɓi takeji saboda wani irin tsoron daya ziyarceta. Ganin haka yasa Saifuddeen ahankali yaɗan migirna gefe yana sakin numfashi, jin yanda manhood ɗinsa ta kumbura ne yasa shi ɗan cije laɓɓansa, saboda amatuƙar buƙace yake da Zaleehan matuƙa, saidai kuma yasan samunta ayanzu abune me matuƙar wahala, ba kuma yaso ya fara abun da yasan bazai....!




Kurman baƙi mai hakaline ke ganeshi. Komai yanada sanadi



Littafina na kuɗi ne


By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Na sani kuma naji bazan iya sarrafa ƙuguna da bayana ba, ta yaya zan iya ratsa jikinta har in rabata da budurcinta.
ɗan lumshe idanunsa yayi, yana me sakin nannauyan ajiyar zuciya mai cike da ƙuna, nakasarsa bata taɓa zame mishi kasawa a kan komaiba sai a yanzu akan abinda yafiso yafi ƙulafaci da muradi. Zaleeha kuwa sake ƙanƙame jikinta waje ɗaya tayi zuciyarta cike take da fargaba, haɗi da tsananin tsoro, musamman ayanda taji ƙatuwar saif ɗinsa na gogan jikinta, wannan abu shike ƙara hautsuna tunaninta, duk sai taji gaba ɗaya tsoro ya cika mata zuciya, ɗan janye jikinta tayi ta matsa nesa dashi, jikinta duk rawa da karkarwa yake, blanket taja ta rufa ajikinta, tare da sake takurewa waje ɗaya, ƙam ta ƙanƙame jikinta, numfashi kawai take fitarwa ahankali. Shikuwa Saifuddeen asanyaye ya sake matsowa gareta, hannuwansa yasa inda ya rungumota ta baya, ya zamana bayanta na gogan fatar ƙirjinsa, lumshe idanunsa yayi, tare da cusa kansa acikin lallausan gashin kanta, wanda ya watse akan pillown da suke kwance, ajiyar zuciya haɗi da wani irin numfashi yake sauƙewa ajere-ajere, yana me sake shigar da ita cikin jikinsa, dan yanayin ɗumin jikinta yasa shi jin wani sabon shauƙi na fusgarsa, Zaleeha kuwa idanunta taɗan lumshe, bata da ikon zare kanta daga cikin jikinsa, dan itama yanayin nasu na yanzu yayi masifar mata daɗi tana jin wani zazzafan abu a kanshi yana ratsa mata jiki da zuciya ji take kamar ta daure ta cire tsoron ta juyo ta ruggumeshi ta samar musu nitsuwa, a zatonta kamar tausayinta yakeji sabida yawan tsoronta ita kanta tasan Hamma Saif ɗin maƙurane a iya sarrafa mace, kasancewar akwai ɗan zazzaɓi kaɗan ajikinta, hakan yasa haɗuwar fatarta da nashi, ya zame mata kamar garkuwa. Lub tayi ajikinsa tana jin yadda zuciyarshi da Saif ɗinshi ke harbawa kamar zasu faso su fito su shiga cikin jikinta,
wani irin sassanyan murmushi ta sauƙe tare da mirginawa ta juyo suna fuskantar juna, ruggumeta yayi da kyau, kiss ya manna mata a tattausan fatan goshinta, shiru yayi jin yadda taketa shiga jikinshi tana mammane mishi da murza sawunta a jikinshi, lokaci ɗaya kuwa wani irin fitinannen bacci ya ɗauketa. Saifuddeen kuwa duk ya kasa rumtsawa, haƙiƙa yana matuƙar buƙatar Zaleeha, yanajin wani irin matsanancin sha'awarta na fusgarsa ako da yaushe, yana tsananin son ya jisa acikin jikinta, saidai kuma zuciyarsa cike take da fargaba, dan baisan ta ina zai fara ba, saboda Zaleeha bakaman Ameena bace, akwai banbanci sosai atsakaninsu, musamman idan akayi duba da cewar, Ameena bazawara ce, saɓanin Zaleeha da take budurwa, hakan yasa yakejin fargaban yanda zai fara fuskantar Zaleeha'n, ta ina kuma ta yaya zai kusanci wannan uwar tsoron da yasan bazata iya kusantanshi da kantaba tunda ita dai ba bazawara bace.
Da wannan tunanin ne bacci ya ɗaukesa batare da ya shiryawa hakan ba.


Washe gari kuwa tun ƙiran sallan asuban fari ya buɗe idanunsa, ɗan jim yayi tare da zubamawa Zaleeha kyawawan idanunsa, wanda take baccinta cikin nutsuwa da kuma kwanciyar hankali, gaba ɗaya ta wani shigewa jikinsa. Ɗan murmushi yayi tare da lumshe idanunsa, ahankali yaɗan zareta daga jikinsa,
yunƙura yayi inda ya tashi zaune, wheelchair ɗinsa ya jawo, saida ya hau sannan yakai hannunsa jikin Zaleehan yaɗan taɓa ta, kasancewar bata da nauyin bacci, hakan yasa asakalce ta ɗan buɗe idanunta, ƙaramin bakinta ta turo gaba, tare da kwaɓe fuska, kansa kawai ya girgiza, cikin body language ɗinsa yace.
"Sarkin bacci, wato kinsamu jiki na me daɗi, shine harda wani narkemin da maƙalemi harda minshari kikeyi ko, to sai kitashi kiyi sallah." Ya ƙare yanayin maganar tasa yana me ɗan yi mata hararan wasa, kana ya juya yafice daga cikin ɗakin.
Ganin fitansa yasa ta sake shagwaɓe fuska, cikin sakalci tace. "Nima ai dai jikina me daɗi ne ehe, kuma kaima ai kasan hakan, tunda saida ka riƙeni sannan ka iya bacci."
Cike da kasala ta sauƙo daga kan gadon, kaitsaye toilet ta wuce, wanka tayi sannan ta ɗauro alwala. Ɓangaren Saifuddeen ma hakance ta kasance, dan yana fita daga ɗakin nata, kaitsaye ɗakinsa ya wuce, wanka yayi sannan yayi alwala, wata brown ɗin jallabiya ya sanya, sannan ya fice zuwa masallaci.

Zaleeha kuwa koda ta idar da sallah, karatun Alkur'ani taɗan taɓa kaɗan, sannan ta miƙe, sama sama ta shafa mai ajikinta, sannan tabi ko ina na jikinta da body spray me daɗin ƙamshi, wani lallausan yadi tasanya ajikinta, wanda yaji ɗinkin riga da sket pencil, sosai kayan yayi mata kyau, kana kuma ya fitar da shape ɗin jikinta, kasancewar yadin mai kalan shuɗi da kuma ratsin pink, hakan yasa farar fatarta ya bayyana sosai, simple meckup tayi akan fuskarta, sannan ta kafa ɗaurin ɗan kwali wanda yayi matuƙar zama akanta sosai, wani ɗan siririn vail mai kalan pink ta yafa daga kanta zuwa ƙirjinta, tayi kyau sosai, ita kanta da ta ga kanta acikin madubi saida ta saki murmushi. Wayarta kawai ta ɗauka sannan ta nufi sashin Ummi.
Kasancewar ta ɗan makara wajen fitowa yasa ta tarar har Raleeya ta shiga kitchine, tamaci kusan rabin aikin, inda gefe guda kuma Ameena ke taya ta, suna ɗan taɓa hiransu,
cikinsu ta shiga tare da kama musu aikin, Ameena ce ta dubeta cikin kulawa tace. "Masha Allah Auntyn Adeel kinga yanda kikayi kyau kuwa."
Murmushi tayi wanda har saida dimple ɗinta suka ɗan lotsa, cikin zazzaƙan muryarta tace. "Nagode sosai." Murmushi sukayi dukansu, nan suka ci gaba da aikin, cikin mintuna kaɗan suka kammala break fast ɗin, Zaleeha da Raleeya ne suka jere duka abincin akan dinning area, inda Ameena kuwa ta dawo cikin falon ta zauna nan kusa da Ummi da kuma Ahmad suna hira, Adeel dake hannun Ahmad kuwa sai wasan sa yake. Tsaye take tana ƙara gyara dinning area'n, ƙamshin turarensa da tajine yasata ɗan ɗago kanta, karab kuwa idanunsu suka faɗa cikin na juna, sosai yasha kyau cikin bugaggigar shaddan dake jikinsa, mai kalan shuɗi, wato kalan kayan Zaleeha'n kenan, yayi kyau matuƙa, fuskarsa sai ƙyalli take, kanta taɗan kawar gefe tare da turo bakinta gaba, cikin zuciyarta tace.
"Kujisa dai har da wani sa irin kayana, ko wa yace masa yasama oho, thank god ma saida nasa kafun yasa, da sai ace na kwaikwayeshi."
Ta ƙare maganar zucin nata tana ɗan jujjuya bakinta.
Wani irin murmushi yayi tare daɗan lumshe idanunsa, kana ya buɗesu alokaci guda, yajima yana zargin cewa zuciyoyinsu da jininsu haɗe suke awaje guda, baikuma gaskata hakan ba, sai ayanzu da gaba ɗaya tunani da kuma hankalinsa sun sanar dashi abun da take faɗi acikin zuciyarta.
Ƙura mata ido yayi, itakuwa ɗan ɗago kai tayi, ganin cewa har yanzu kallonta yake, yasa afakaice taɗan murguɗa masa baki.
Dariya ne yaso kamasa, wanda hakan yasa duk hankalin su Ummi ya dawo kansa, shikuwa yanayin yanda tayi da bakin nata ne yayi matuƙar burgesa, murmushin daya bayyana fararen haƙwaransa yayi, tare da ɗan hararan da taɓe baki sam baisan cewa hankalin su Ummi na kansu ba, su Ummi da Ameena kuwa ganin inda Saifuddeen ɗin ke kallo, yasa suma ɗan juyawa, ganin cewa Zaleeha yake kallo yasa Ameena yin ƙasa da kanta, cikin ranta tasoma ambaton sunan Allah, saboda wani abu da taji acikin ranta, Ummi kuwa girgiza kai kawai tayi tana murmushi. Miƙewa tayi tare da cewa.
"To maza kutashi muje muyi break, kunsan yau jumma'a, kana zaune saidai kaga lokaci ya tafi."
Babu musu haka dukansu suka ƙarasa kan dinning ɗin, Hayatuddeen sai fama suɗe baki yake. Zaleehan ce tayi seving ɗinsu, sannan itama tayi seving ɗin kanta. Haka sukai break fast ɗin cikin nutsuwa, har suka kammala, Ita da Raleeya ne suka kwashe kayan suka kai kitchine, sannan suka tsabdace dinning area'n, Saifuddeen ne yace Hayatuddeen ya taso yana so ya rakasa wani waje.
Hakanan yaji gabansa yaɗan faɗi, amma sai ya dake, miƙewa yayi, ya bi bayan Hamman nasa, wanda tuntuni yayi gaba.

Ameena kuwa miƙewa tayi, cikin yanayi naɗan gajiya tace. "Ummi zan shiga naɗan kwanta, wallahi nagaji sosai, ahakan ma waidan guduwa nayi lokacin tashina baiyi ba, dana zauna kam da ni dana dawo sai 8 to 9." Murmushi Ummi tayi tare da cewa.
"Ai ma kuna ƙoƙari Ameena, night duty ai akwai wahala, jeki kwanta abunki kawo Adeel ɗin sai ariƙe mikishi, kinsan idan kika tafi dashi ma, hanaki bacci zaiyi wannan yaron naku da rigimarsa." Cikin jin daɗin kulawar Ummin gareta ta miƙowa Ummin Adeel, sannan ta wuce sashinta, dan har wani dishi-dishi take gani a idanunta, saboda rashin samun wadataccen bacci.

Su Zaleeha kuwa anan falon Ummin suka zauna, inda ta karɓi Adeel tanayi masa wasa, hira sukayi sosai kafun Ummi ma ta tashi ta wuce ɗaki.

Saifuddeen kuwa daga gidan nasu, kaitsaye Habu Hashidu Gombe Hausing Estate suka nufa, inda anan ne gidan su Khamis yake, tunda Hayatuddeen ya gansu cikin unguwan yaji gaba ɗaya tsoro ya kamashi, dan baisan me Hamman nasa ke nufi da zuwa unguwar ba, aƙofar gidan su Khamis sule driver yayi parking motar, idanu Hayatuddeen yaɗan zaro, sakamakon ganinsu aƙofar gidan su Khamis, kallon Hamman nasa yayi, saidai ganin yanda ya haɗe fuska, yasa shi yin gum da bakinsa. Sule ne ya buɗewa Saifuddeen ɗin murfin mota ya fito, bayan ya ware masa kekensa. Ganin haka yasa Hayatuddeen ma jiki asanyaye yafito daga cikin motar.
Waya Saifuddeen ɗin yaɗan lallatsa, ko minti biyu ba ayi ba, wani ya fito daga cikin gidan, wanda yake driver'n gidan ne, shi yayi musu iso zuwa cikin gidan, har falon Baban Khamis kuwa suka ƙarasa, inda suka samesa azaune. Cikin kulawa ya tarbesu, bayan ya miƙawa Saifuddeen hannu sunyi musabaha.
Dai-dai nan Khamis ya shigo cikin falon, ganin Hamma Saifuddeen da kuma Hayatuddeen yasa yaji jikinsa yayi sanyi, cikin ɗar-ɗar ya ƙaraso ya zauna.
Duban Baban Khamis ɗin Saifuddeen yayi, cikin mutuntuwa ya miƙa masa wayarsa, wanda ke ɗauke da rubutun text message, wanda kuma gabatar da kansa ne yayi, duk dama Baban Khamis ɗin yasan da zuwansa, dan ya ɗauki numbernsa acikin awayar Khamis, bayan Baban Khamis ɗin ya karanta saƙon, ɗan murmushi yayi tare da sake bawa Saifuddeen din hannu suka gaisa, cikin kulawa yace. "Masha Allah Malam Saifuddeen ina maraba da zuwanka, sannan bama sai ka wahalar da kanka wajen yin rubutu ba, muyi magana ahaka, dan ina fahimtar body language sosai, dan inada aminina shima bayaji baya mgn."
kai Saifuddeen ya jinjina cikin gamsuwa, ɗan gyara zamansa yayi, cikin body language ɗinsa yace.
"Kaman yanda na faɗa maka maganace akan yarannan ke tafe dani, bansan tayaya zaka ɗauki maganar ba, kasancewar nasan idan na faɗa zakayi mamakin jinta, saboda abune da ba zamu taɓa zato ba, Hayatuddeen ƙanina ne na jini, kamar yanda na ɗaukesa kuwa haka na ɗauki Khamis, yanda nakejin zan hukunta Hayatuddeen haka ma zan hukunta Khamis, najima inasa musu ido, ina kuma bibiyan lamuransu,
ada zarginsu nake, sai-dai tun jiya dana karɓi wayoyinsu na gano cewa suna aikata haƙiƙanin abun danake zarginsu dashi, wato neman mata da kuma kallace kallacen bad vedios waƴanda basu dace ba kwata kwata, bai kuma kyautuwa yara musulmai irinsu masu tasowa suna ganiba, wanda ya zama dole atsaya akansu gudun lalacewar tarbiyarsu da rayuwarsu."
Cike da tashin hankalin fahimtar abunda Saifuddeen din ya faɗa yasa.
Baban khamis zare hular dake kansa, ya somayi wa fuskarsa fifita, fuskarsa ɗauke da tsananin kaɗuwa da damuwa haɗi da tashin hankali ya dubi Khamis, wanda tuni jikinsa ya fara jiƙewa da gumi, sosai tsoro da rashin gaskiya suka bayyana ƙarara akan fuskarsa,
cikin tashin hankali Baban nasa yace. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un, ya Allah ka dubemu da idon rahama lallai nasan tabbas kowa da irin jarabawarsa arayuwa, ya Allah kada ka jarabcemu da lalacewar tarbiyar ahlinmu ta hanyar aikata al'fasha ko wanne irine, tunda nake ban taɓa aikata zina ko fasikanci ba, haka ma kuma sam koda ina ƙiruciyata bana kula mata, har izuwa yanzu kuwa na tsare mutumcin kaina,
Khamis kai ɗayane ɗana dana haifa aduniya, hakanne yasa na baka kulawa da duk wani gata, saboda rayuwarka tayi kyau ta inƙamta, yanda kowa zai amfana dakai gaba bawai inai maka gata dan lalata rayuwarkaba, ashe abun da kuke aikatawa kenan, ashe neman mata kakeyi Khamis da ƙananun shekarunka, so kake ka tozartani ko, ban taɓa tunanin haka daga gareka ba Khamis, ashe nuna maka gata, zai iya zama silan lalacewar rayuwarka."
Hawaye ne suka cika idanun Baban Ƙhamis ɗin, wanda hakan yasa gaba ɗaya jikin Khamis yayi sanyi, take shima hawaye suka cika idanunsa, kansa ya ɗan soma jujjuyawa cikin muryarsa da tayi sanyi yace.
"Dan Allah Baba kayi haƙuri, wallahi ni sau ɗaya ne ma na taɓa yin lalata da yarinya ɗayace , kuma ma daganan ban ƙara ba, kuma nan ma yarinyarce take ta bina, bani kuma na nemeta ba, dan Allah Baba kayi haƙuri, Allah bazan sake ba."
Hayatuddeen kuwa can gefe ya koma tuni zufa ya keto masa, narai narai yayi da idanunsa, cikin tsoro yace. "Nikam ma wallahi ban taɓa aikata zina ba, na rantse da allah da Manzonsa ko hannun mace wallahi ban taɓa riƙewa ba, Khamis shima shaidane ban taɓa riƙe hannun wata mace ba wallahi."
tuni hawaye sun cika idanunsa, wani irin tsoro da fargaba haɗi da matsanancin takaicin kansa da kuma nadama ne ya cika zuciyarsa. Kai Baban Khamis ɗin ya jinjina, cike da alhini da kuma tsoron abun da ɗan nasa ke aikatawa, tabbas yasha mamaki ƙwarai, dan ko kaɗan bai taɓa kawo aransa cewa Khamis ɗin na bin mata ba, kuma wai harma zina ya taɓayi, jiyayi gaba ɗaya jikinsa yayi sanyi, haƙiƙa Saifuddeen ya taimakesa, da bai ɓoye masa abun da yaran ke aikatawa ba, duk da cewa kuwa harda ƙaninsa aciki, yayi mamakin halin ɗan nasa ƙwarai, saidai kuma amma yasan cewa babu irin jarrabawan da Allah baya bawa bawansa, wasu tasu jarrabawan akaran kansu ne, wasu kuwa akan ƴaƴansu aka jarrabesu, kowa dai da irin nasa, tabbas basai ka kasance fasiƙi ko mazinaci Allah zai jarrabi ƴaƴanka ba, ita jarabawa da ƙaddara Allah kan ɗaurawa duk wanda yaso. Hawayen da suka cika idanunsa yaɗan share, cikin sanyi ya dubi Khamis da Hayatuddeen tare dayi musu alaman su ƙaraso gabansa yanason ganinsu, jiki asanyaye kuwa suka rarrafo kusa dashi, Khamis kam dan tsoro haka yakejin kaman ƙirjinsa zai fito waje. Cikin kulawa haɗi da sanyin jiki yace.
"Da forko dai Khamis nida kaina zan kaika ayimaka Hukuncin Allah kaida yariyar ayi muku bulalin haddi, kana tayi istibira'i, kuma in aura maka ita in ta kasance mai yin tuba na gskya."
Shiru ya ɗanyi ganin yadda Khamis keta gyaɗa mishi kai alamar to ya yarda, jiki a mace yaci gaba da cewa.
"Ku yarane wanda asannu watarana zaku zama iyaye, shin alokacin da kuka kai munzalin zama iyaye, idan kuka kama ƴaƴanku suna aikata irin abun da kuke aikatawa ayanzu ya zakuji acikin ranku? shin kuna ma da tunanin cewa ayanzune ya kamata ku inganta rayuwarku?
Nasha mamaki ƙwarai Khamis, ace kana matsayin ɗana kake aikata zina, har kana faɗi da bakinka cewa wai sau ɗaya kataɓa yi? kasan girman zina kuwa Khamis? kasan girman laifin zina kuwa? Kasan hukuncin zina kuwa? to wallahi kasani mazinata ko alahira wutarsu daban ne, ko kuma saboda kana ganin kai kaɗaine baka da ƴa baka da ƙanwa, kai kuma Hayatuddeen kana ganin cewa baka da ƙanwa, shiyasa kuke aikata abun da kukeso ko, haƙiƙa idan mu bama ganinku Allah na ganinku, kuma kome kuka aikata na zunubi sai an rubuta muku shi acikin littafinku, sai kuma Allah ya tambayeku akan hakan, kusani jin tsoron Allah shine gaba akan komai, yau idan akace baku da wani ginshiƙi me tsaya muku arayuwa, zakusha wahala, domin wannan halin naku da kuka ɗauko, bazai taɓa bari kucimma nasara arayuwarku ba, musamman ma kai Khamis, wanda wuyanka yayi kauri, har kayi riƙan da zaka iya aikata zina, wallahi wallahi rayuwar mazinaci ko mazinaciya baya al'barka, sannan komai nasu bashi da al'barka, kama daga kan dukiya da duk wani abun da suka mallaka,

Please Login or Register in order to submit comment