Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dan kamar fizge mishi ƙugunshi akayi, cikin gigita ya kuma, kusanta Saif ɗinshi da sashinta, wani irin karkarwa jikinta ya farayi cikin azaban da taji yana neman ratsa ta kuma sakin wani irin gigitaccen ihu mai azaban ƙarfin amo.
kamar daga sama! Saifuddeen yaji ƙaran sautin ya shigo kunnensa, a take ya jin wani abu na bugan kansa, kaman wanda ake kwaɗawa guduma haka yakeji, dan kuwa wani irin bugu kan nasa keyi, yanajin kamar zai fashe, gawani irin abu dayakeji acikin kunnensa mai kama da ƙara, kaman bugun ƙararrawa, haka yakejin abun gau! gau!! gauuuuuuuuuuuuuuu!!!!!!!!! babu ƙaƙƙautawa.

Acan waje kuwa sautin ihun Zaleehan da ta kumayi ne, ya ziyarci kunnen Ummi, cikin sauri ta kalli Hayatuddeen dake ƙoƙarin buɗe murfin mota, fuskarta ɗauke da ɗan mamaki tace.
"Hayatuddeen da gaskiyan kafa, tabbas yanzu kunnena kaman ihun Zaleeha suka jiyemin."
Aɗan tsorace Hayatuddeen yace.
"To Ummi me yake faruwa, kodai wani abune ya sameta, muje mu duba Ummi kar wani abune yake faruwa da ita."
Ɗan jim Ummi tayi, tare da girgiza kanta, cikin sanyin murya tace. "Wata ƙila fa kunnen mune yake ji mana ba dai-dai ba, amma bayan haka mezai sa Zaleeha ihu acikin daren nan kaji gidan tsit babu wani mugun abu, gacanma mai gadima a barandarsa bisa alamu ma nafila yakeyi."
ɗan jim sukayi su dukansu, wai ko zasu sakejin wani ihun nata.

Saifuddeen kuwa gaba ɗaya ya gigice, jiyake kaman kansa zai tarwatse, abubuwa biyu ne suka haɗu masa a lokaci ɗaya, samun kansa acikin wata sabuwar duniya da yayi, wanda baitaɓa sanin akwai ta ba, duniyace wanda zaƙi da daɗinta ya zarce duk wani misali, haka yakejinsa kaman yana shawagi asararin samaniya bisa gajumare, gefe guda kuma wani irin bugawa zuciyarsa keyi, kansa na bala'in yi masa ciwo, babban tashin hankalin daya fara samun kansa aciki kuma shine yanda yakejin wani irin sauti na tashi acikin kunnensa, kaman kunnen nasa na ƙoƙarin jiyo masa wani sauti.
Zaleeha kam ta shiɗe, ta kuma gigice dan ta fara fita hayyacinta, wani irin azaba da kuma raɗaɗi me zafi ne ke game dukkan sassan jikinta, zafi takeji ga kuma wani abu dake ratsa ƙwaƙwalwarta, cikin azababben wahalan da takesha tasakeyin wani ihu tana bugun ƙirjinsa tace.
"Hamma Saif zafi! zafi!! Zafi!!!. Wayyo Allah na Hamma Saif zan mutu, wayyo Allah na wani ya taimakeni mana, Hamma S...a...i..f zan mutu, zafi nakeji, ahhhhhhhhhhhhhh!!!...." tasaki wani irin ƙara.
Kaman acikin mafarki haka yaji ihu da kuma abun da ta faɗa sun daki dodon kunnensa, haka yaji muryar ta cikin wani irin amo ta ambaci sunanshi, jiyayi gaba ɗaya duniyar na juya masa, samun kansa yayi cikin wani sabon al'amari, wanda koda wasa baitaɓa zato ko tsammani ba, cikin zaucewa haɗi da fitar hankali ya ɗan ɗagota, dan gaba ɗaya ya ruɗe ya kuma zauce, hakanne kuma ya bawa manhood ɗinsa dama wajen sake nutsuwa cikin jikin Zaleehan.
Wani irin razanannen ƙara ta saki, tare da nutsa hannunta acikin dantsen sa, kuka take irin na fitar hayyaci da raɗaɗi.
Ga mamakinsa ji yayi, yanajin ihun nata da kuma kukanta acikin kurmantattun kunnuwansa, wanda suka jima da toshewa tsawon shekaru 20, Allah mabuwayi me iko, karon farko kenan aduniyarsa bayan shekaru 20 da suka wuce, da yaji sauti da kuma magana acikin kunnuwansa, jikinsa ne gaba ɗaya ya ɗauki rawa, sam baya cikin hayyaci da nutsuwarsa, so yake ya buɗe idanunsa, amma ya kasa saboda nauyin da suka masa, ji yayi jijiyoyin idanunsa da kuma na kansa dana kunnuwansa, sun riƙe gam har yana jin yadda jijiyoyin gadon bayanshi ke mimmiƙewa. Zaleeha kam ta riga da ta sadakar saboda ita kaɗai tasan azaban da take sha, kuka take sosai tana buga ƙirjinsa, tare da ƙiran sunansa, wanda duk kalma ɗaya da zata fito daga bakinta sai yajisu acikin kunnensa, saidai jin muryar tata yake tana fita da wani irin amo, wanda yakeji kaman jijiyoyin kansa zasu tsinke.
Acan waje kuwa jin shiru basu sake jin wani ihun ba yasa Ummi kai dubanta ga Hayatuddeen cikin kulawa tace. "Maza ɗauko min maganin mu tafi, dama inajin kunnuwan mune kawai suke mana gizo ba ihun Zaleeha bane."
Jiki asanyaye Hayatuddeen ya ɗauko maganin suka nufi falon Ummi'n.
A can wurin Hamma Saif da Zaleeha kuwa. Wani irin riƙo Saifuddeen wanda baya cikin hankali da tunaninsa yayi wa Zaleeha, gaba ɗaya jikinsa rawa yake, ahankali yaɗan soma motsa laɓɓansa wanda suke rawa, cikin zuciyarsa ya ambaci sunan Allah, amatuƙar firgice yaji sautin muryar tasa ta fito, tare da dukan dodon kunnensa, jin haka yasashi ƙara gigicewa, sunan Allah ya kuma ambata,.
"Lailahalillaha Muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi wasallam, Lahaulawalaƙuta illabillah, Hasbinallahuwani,imalwakil Subahanallah".
still kuma ya sake jin muryarsa ta fito raɗau, fashewa yayi da wani irin kuka me matuƙar ƙarfi, lokaci ɗaya yaji wani irin ƙarfi ajikinsa tamkar zaburarren doki cikin zafi-zafi ya rinƙa sarrafa ƙugunshi da bayanshi yana iya motsa ƙugun yana sama da ƙasa kuma da azaban ƙarfi dan kamar fizgarsa akeyi, hakan ne yasa cikin kiɗima da zaucewa ya sake tura manhood ɗinsa da ƙarfi cikin jikin Zaleeha'n, wani irin azababben ihu ta saki, wanda har ya fin na farko ƙarfi, saboda ayanzu ne ya shiga jikinta sosai ya kuma fasa virgin ɗinta, ihun ta kumar a gigice take murza kanta tare da riƙo damatsan hannunshi da ƙarfi take cewa.
"Wayyyyyyyyyyo Allah na, Wayyo Baba Malam, Wayyo Mamy Wayyo Mama Hamma Saif zai kashe miki Zaleehanki, wayyo Ya Ahmad, wayyo Adda Maryam zai kasheni".
Jin yadda ya kuma cusa Saif ɗinshi da ƙarfin ya gama ratsa gaba ɗaya budurcinta ne yasa tayi wani irin zillo tare da sake hannunshi kana ta buɗa ƙafafuwanta da ƙarfi rumtse idanunta tayi da iya ƙarfinta tace.
"Wayyo Ummmmmi kizo Hamma Saif zai kasheni Ummi kice ya barni kar in mutu".
Ihun nata yayi dai-dai da shigan su Ummi falo, wanda kuma dukansu sunjiyo ihun ta da kuma abinda duk ta faɗan.
Hayatuddeen ne ya zaro ido, cikin tsoro yace. "Kinji ko Ummi, wallahi ihun Adda Zaleeha ne wannan, munshiga uku Ummi meya sameta? kinji sunanki fa take kira me Hamma na keyi mata, ko dai dukanta yakeyi ne?."
Dai-dai lokacin kuwa Ahmad ya sauƙo daga sama, wanda shima yana daga cikin ɗakinsu, ya jiyo ihun da Zaleeha keyi maganganun da takeyi cikin kiɗima da rawar muryarta magiyar Zaleeha'n,
Aɗan tsorace Ummi ta dubeshi, hankalinta amatuƙar tashe tace. "Ahmad kaima kaji ihun Zaleeha'n ko, me yake faruwa ne wai, me tayi mishi zai kama dukan ƴar mutane a tsakar dare, karfa yayi mata illa bamu sani ba!."
Ummi ta ƙare maganar cikin tashin hankali. Kai Ahmad ya jinjina, cikin nutsuwa da zallan jin daɗi dan ya gano cewa yau Saifuddeen yana magance ƙafafuwan guduwan ne, kanshi ya ɗan kauda kana yace.
"Eh naji, amma inaga bawani abun tashin hankali bane, wata ƙila ko mummunan mafarki tayi."
Raleeya dake sauƙowa daga kan step, amatuƙar ruɗe tace. "Mafarki kuma, nidai tsoro nakeji wallahi, kada ya mata illa kasan Hamma baji yakeyi bare yasan tana ihu da magiyar ya barta, dan Allah nikam muje mu dubata."
Ta faɗi maganar tana yayyarfa hannuwanta alaman tsoro. Murmushi Ahmad ɗin yayi, danshi hakanan jikinsa ya basa cewa, Saifuddeen ne yayi ritsi yake kwasar ganima da ladan sadakinshi, ɗan hararan wasa yayiwa Raleeyan tare da cewa. "Kije ki duba kuma? me zaki duba dan kece uwar dube- dube, mace na tare da mijinta dan tayi ihu saikice zakije ki duba dan kece uwar taimako da dube-dube ke waya dubaki randa kikayi naki ihun?, nina faɗa muku wata kila mafarki ne, idan ba mafarki bane to zallan raki ne kawai irin na Zaleeha."
Duban Ummi yayi wacce take can gefensu dan yanzu ta gano dalilin ihun Zaleeha, cikin son kwantar mata da hankali yace.
"Dan Allah Ummi kije ki kwanta, kinga fa yanzu dare ne, koma miyene ni inaji ajikina cewa ba wani babban abu bane, bare ma nasan ba komai."
ya faɗi maganar yana ɗan sakin murmushi, har da ɗan ciza lips ɗinsa, Ajiyar zuciya Ummi ta sauƙe, tare da ɗan jinjina kanta, ita kam dai tabbas ta tsorata dan tasan koma menene wannan dai kukan wahala takeyi hakan ya nuna Saifuddeen bai bita a hankali ba, sannan haka nan takejin ƙirjinta na bugawa, saidai jin kalaman Ahmad ɗin yasa ta ɗanji sanyi, musamman ma yanda taga Ahmad ɗin yana ƴar dariya ƙasa-ƙasa, duban Hayatuddeen tayi, cikin kulawa tace. "Hayatuddeen wuce kaje ka kwanta, sai da safe." Ɗan karyar da wuya Hayatuddeen ɗin, yayi dan har ga Allah shi bai gane komaiba cikin sanyi yace.
"To Ummi amma bazamu je muɗan duba ta ba, wallahi tsoro nakeji."
Kai Ummi ta girgiza tare da cewa.
"Kaje ka kwanta nace, wataƙila ma ba ita bace, kunnen mune kawai ke mana gizo."
Jiki asanyaye haka Hayatuddeen ya tafi ya shige ɗakinsa, itama Ummin bata sake cewa komai ba, ta nufi ɗakinta.

Ganin haka yasa Ahmad ya kama hannun Raleeya suka haura sama, sai murmushi yakeyi, wanda yasa Raleeya ta saki baki tana kallonsa,
Suna shiga ɗaki ya jawota jikinshi suka faɗa kan gado, cikin tsoka yace.
"Ni kizo ki bani abin daɗina, itama a hankali watarana ita da kantama zata nema yau dai ta kira rayayyu har ta kira matattu, kema haka kikayi in kin manta in tuna miki, harda Ya Nuruddeen da Abba kika kira dan kawai na ɗanyi aikin samun ƙofar lamɓun daɗin mu".
rufe idonta tayi tare da faɗawa jikinshi a hankali tace.
"Allah ni tausayinta nakeji sabida nasan irin azabar da take sha, ku ba ruwanku sai kun kai mutun hanyar lahira ku kuna jin daɗi ku".
Mirginata yayi ta konta kana ya durƙusa tare da zare wonɗon jinshi kana ya zare mata rigarta,
rumfa yayi mata da jikinshi,
ido ta lumshe tare da ruggumeshi,
da sauri ya yunƙura kamashi tayi ƙam a jikinta,
dariya ya ɗanyi tare da cewa.
"Daɗi ko?".
Kanshi ta gyaɗa mishi,
fuskarta ya ɗan shafa kana yace.
"To muma maza ran forko wahala muke sha, ance miki buɗe hanyar sauƙi ne dashi, yadda kukejin zafi muma munaji musamman in namiji saurayine".
kai ta gyaɗa mishi kana tajawo musu blanket.
Acan ɓangaren Zaleeha kuwa, wani irin azaba Saifuddeen ke jiyar da ita, zafi da raɗaɗi sun soma zautar da brain ɗinta. hakanne yasa lokaci ɗaya numfashinta ya soma wani irin fusga, take kuma duk jikinta ya sake, idanunta ne suka rufe, lokaci ɗaya numfashinta ya ɗauke, komai na jikinta ya daina aiki. Saifuddeen kam yayi nisa tayanda bazai iya sanin cewa tana motsi ko batayi ba, shikansa baisan awani hali yake ciki ba, har yanzu jikinsa rawa yake, ga kuma wasu irin hawaye masu zafi dake fita daga cikin idanunsa, ya kasa sanin awace matsaya ko duniya yake, duk da kasancewar azauce yake, amma hakan bai hanashi jin zallan ni'imar Zaleehan ba, wanda take ratsa gaba ɗaya ilahirin jikinsa, har kuma tayi nasaran ciresa a hayyacinsa.
Ummi kam koda ta koma ɗakinta kwanciya tayi, zuciyarta cike da tarin saƙe-saƙe iri iri, tabbas ta tsorata, amma ganin yanda Ahmad ke sakin murmushi, yasa taji wani sabon tunani ya ziyarci ƙwaƙwalwanta, lokaci ɗaya taji zuciyarta ta karye, tausayin Zaleehan ne matuƙa ya kamata, dan hakanan ta tuna da ranan da aka kai Raleeya ɗakin Ahmad, kwana tayi batayi bacci ba.
Da tunani kala-kala acikin ran Ummi haka bacci ya ɗauketa.

Sama da 50 minute ya ɗauka yanajinsa acikin wata duniya ta daban, cikin abun dabai wuce 3 minute ba ya fara sakin wani irin gurnanin nishi, mai ɗauke da wani irin sauti, lokaci ɗaya yaji bayansa na riƙewa, kaman wanda ake buga masa wani abu gaba ɗaya jijiyoyin bayanshi yaji suna ta riƙewa, wani irin nishi me ƙarfi yayi azauce cikin wata irin muryar dake bayyana zallan yanayin da yake ciki, bakinsa na rawa yaƙira sunan "Za....l..eee...haaa...." Murya ararrabe, wani irin jiri ne yazo masa, hakan yasashi faɗawa saman jikinta, inda ya ɗaura bakinsa adai-dai saitin kunnenta, wani irin numfashi me zafi yake fitarwa, komai na jikinsa yayi rauni, lokaci ɗaya wani irin zazzafan zazzaɓi ya dirar masa, harta haƙwaransa saida suka soma rawa suna haɗewa da juna.
Ɗan mirginawa yayi daga kanta, cikin azaban ciwon da kansa yakeyi masa ya zuro da ƙafafunsa ƙasa daga kan gadon.
Baisan tayayane ko kuma yaushe ne ya iya yunƙurin tashi ba, saidai ga mamakinsa samun kansa yayi atsaye tsam da ƙafafunsa, idanunsa wanda sukai ja kaman anzuba masa barkono ya zazzaro waje, yana kallon ƙafafunsa dake rawa kaman wanda aka jona musu shocking, take yaji bayansa na duka kau! kau!! kauuuuuu!!! haka kaman ƙashin bayanshi zai ɓalle, jiri ne ya ɗebesa, take ya zube akan gadon, zazzafan zazzaɓi me tsanani ne yasake hawansa, haka yaji ko kansa bazai iya ɗagawa ba, ga kuma bayansa dake masa azabebben ciwo.
Hannunsa dake rawa ya kai kan fuskar Zaleeha tare da shafawa, ƴar yatsansa yasa adai-dai ƙofar hancinta, jin bata numfashi ne yasashi rumtse idanunsa da ƙarfi, take wasu irin hawaye masu zafi suka silalo daga cikin idanunsa.
Duk bayan second ɗaya kuwa bugun zuciyarsa ke tsananta.
Gaba ɗaya ɗan kuzarin da ya rage masa ya tattaro tare da yunƙura ya tashi zaune.
Ƙokarin miƙewa yake kaman yanda yaga yayi ɗazu, amma sai ya kasa, saboda yanda bayansa ya riƙe sosai, awahalce ya jawo wheelchair ɗinsa ya hau, ko zama da kyau bai iya ba, saboda yanda yakejin bayansa na sarawa.
Dishi-dishi yake gani haka ya nufi bathroom, adaddafe ya ƙarasa gaban shower, inda ya sakarwa kansa ruwa. Jikinsa na kakkarwa haka yayi wankan tsarki, tare da alwala, koda ya fito daga toile ɗin baya wani gani sosai, take kuma yaji wani irin fitinannen sanyi na huda kowani ɓulin gashi na jikinsa, yana shiga ko ina a sassan jikinsa, ciwon kai, zazzafan zazzaɓi, da kuma matsanancin ciwon baya sune abun da suka kassara gaba ɗaya kuzarinsa, har kuma yakejin raɗaɗinsu acikin ƙwaƙwalwarsa jiki na rawa ya buɗe firiji ya ɗauki goran ruwa mai sanyi.
Da ƙyar ya iya kai kansa kan gadon kwanciya yayi, abayanta buɗe goran ya watsa mata ruwan amman a banza kuma watsa mata yayi, wani dogon numfashi taja, jin haka ya ajiye goran kan bedside, jiki na rawa ya jawo rigar baccinta ya saka mata a daddafe ya lalubo hijabinta ya rufe mata daga cikinta zuwa ƙasa, kana ya konta tare da jan blanket ya rufa gaba ɗaya jikinsu, wani irin runguma yayiwa Zaleehan wanda da ace tana cikin hayyacinta, da sai tayi kuka, saboda yanda ya maƙalƙaleta sosai jikinsa ke rawan sanyi, haka haƙwaransa ke haɗewa suna kakkarwa, idanunsa ne suka rufe saboda sunyi nauyi sosai.
Ita kuwa Zaleeha daga numfashi ɗayan bata kuma sake waniba bare tasan inda take.
Ahankali cikin ransa yasoma karatun alƙur'ani, wanda tun yanayi azuci, har karatun ya fito fili, wanda ma da ƙyar muryarsa take fita, dan ciwon kan nasa bawai ya ragu bane, gashi bayansa nata ciwo kaman zai ɓalle.
Haka ya dinga karatun al'ƙur'ani, da zaran ya kai ƙarshen sura sai ya kamo wata surar ma ya karanta, shikam ayau bashi ma da bakin da zaiyiwa Allah godiya, tabbas tsarki ya tabbata ga Allah Ubangiji, majin ƙan kowani bawa, me amsa addu'a, me cuta me kuma waraka da yayewa, sarkin da babu kamarsa, mamallakin abun dake fili da ma wanda ke ɓoye.
Sosai yake karantun, tun muryarsa naɗan fita har yazamana ko ya motsa bakinsa muryarsa baya fita, saboda yanda kansa ke masifaffen ciwo, ga kuma ciwon bayan nasa daya tsananta,
Wasu irin hawayene suka silalo daga cikin idanunsa, alokacin da yaji ƙiran sallan asuba acikin kunnensa, wanda rabonsa da jin hakan yau sama da shekara 20 kenan, tun yana ɗan shekara 13 rabanso daji da mgna, lokacin Hayatuddeen bai cika shekara uku bama a duniya wani irin kuka ya fashe dashi mai tsuma zuciya, take kuma ya zamo daga kan gadon, durƙushewa yayi ƙasan tiles tare dayin sujjada, ya kuma fashewa da wani sabon kuka mai tsuma zuciya, me zaicewa mahaliccinsa? wani irin godiya zaiyi masa? haƙiƙa bashi da wannan bakin, saida yayi kuka sosai, sannan ya ɗago daga sujjadar, adaddafe ya shiga toilet ya ɗauro alwala yana fito ya zura jallabiya bisa gajeren wondon da ya saka,
sallah raka'a biyu yayi, ko acikin sallan saida yayi kuka sosai, haka da zazzaƙar muryarsa ya dinga yiwa Allah kirari da sunayensa tsarkaka, yana idar da sallan, yaɗan janyo jikinsa ya jingina da bango, hannunsa yakai yaɗan taɓa Zaleeha, gani yayi komai nata asake yake gashi kuma bata numfashi, hawayen tsananin tausayinta da kuma ƙarin ƙaunarta ne suka kwaranyo daga cikin idanunsa, hannunta ya kama ya riƙe gam, haka yakeji kaman ya maida ita cikin jikinsa. Tabbas Zaleeha rayuwarsa ce, itace silan komai na nakasarsa, itace gaba ɗaya duniyarsa kuma yanzuma gashi itace silar warakanshi. Samunta HASKE ne acikin rayuwarsa. Jin ana ƙoƙarin shiga sallan asuba, yasa adaddafe yayi sallan dan bayajin zai iya zuwa masallaci, saboda ko zama me kyau baya iyawa, koda yazo yin sallan ma saida yaɗan jingina, saboda yanda jiri da kuma zazzaɓi me zafi da suka rufeshi ga ƙugunshi da yakeji kamar ya ida gwamɓalewa, idan yayi sujjada kuwa da ƙyar yake iya ɗagowa, saboda yanda bayansa ke riƙewa.
Yana idar da sallan, adaddafe yajawo kekensa ya hau, ko iya jingina bayansa da kyau bayayi, saboda yanda yakeji, haka ya nufi sashin Ummi, yana ganin dishi-dishi a idanunsa. Da ƙyar ma ya iya bude ƙofar falon yashiga, babu kowa afalon, kaitsaye ɗakin Umminsa ya nufa, jikinsa gaba ɗaya ba ƙarfi, hakan yasa ahankali ya ɗan murɗa handle ɗin ƙofar, jin ƙofar arufe gam yasashi, juyawa, ya nufi ɗakin Hayatuddeen yana zuwa kuwa, ya samu ƙofar abuɗe, koda ya shiga ɗakin bai taradda Hayatuddeen ba, da alama baidawo a masallaci ba. Ƙarasawa cikin ɗakin yayi, inda yaɗan zamo daga kan kekensa, akan lallausan gadon Hayatuddeen ɗin ya kwanta, tare da jawo blanket ya rufa ajikinsa, har yanzu jikinsa rawan sanyi yake, saboda tsabar karkarwan da jikinsa keyi kuwa, hatta gadon ma saida ya ɗauka.
Hayatuddeen kuwa tare da Ahmad suka dawo daga masallaci, sai faman zuba hamma yake dan bacci bai ishesa ba.

Kai tsaye ɗakin Ummi suka nufa, Hayatuddeen ne yayi knocking, Ummi wanda idar da sallanta kenan tasowa tayi ta buɗe ƙofan dan tasan bazai wuce suɗin ba, cikin girmamawa Ahmad ya durƙusa ya gaisheta, fuska asake ta amsa masa, Hayatuddeen kuwa cikin gigin bacci ya gaisheta, amsa masa tayi tare daɗan ranƙwashin kansa, murmushi sukayi su duka, sannan Ahmad ya juya ya haura sama, shi kuwa Hayatuddeen juyawa yayi ya nufi ɗakinsa.

Yana shiga kuwa ya ja kofar ya rufe, juyowan da zaiyi ne idanunsa suka sauƙa akan wheelchair ɗin Saifuddeen, da kuma shi kansa Saifuddeen ɗin dake kwance yana ta masassara, har kana iya jiyo hucin numfashinsa daga bakin ƙofar ɗakin. Idanu Hayatuddeen ya zazzaro, atsorace ya ɗan dafe ƙirjinsa, cikin sauri ya juya ya fice daga ɗakin har yanacin tuntuɓe.
"Ummi! Ummi!! Ummmee"
Haka yake ƙiran sunan Ummi da ƙarfi.
Ummi dake zaune aɗaki jin yanda Hayatuddeen ke ƙiranta, yasa taji gabanta ya faɗi haka yasa jiki na rawa ta miƙe ta buɗe ƙofar ɗakin jin yadda Hayatuddeen ke danna mata kira babu ƙaƙƙawautawa, tana saƙo kanta woje shi kuma yana sako kansa ciki haka yasa sukayi kiciɓis a bakin ƙofar.
A birkice Hayatuddeen ya kamo hannunta cikin firgita yace.
"Ummi Hamma Saifuddeen! zo muje kiga Hamma a ɗakina baida lfy sai rawan sanyi yakeyi".
A take Ummi taji wani zufa ta karyo mata haka nan taji jikinta na rawa, dan kuwa mafarkin da tayi daren jiya ne ya faɗo mata wai ƙugun Saifuddeen ɗinta ya ida gwambulewa.
Cikin sauri tabi bayan Hayatuddeen.
Ahmad kuwa har ya haura sama jin yadda Hayatuddeen ke ƙiran Ummi a gigicene ya sashi juyowa zai sauko dan hakanan yaji a jikinsa cewa ba lafiya ba.

Cikin sauri Ummi ta shiga ɗakin Hayatuddeen ɗin, hankalinta a tashe isa zuwa jikin gadon Hayatuddeen ɗin wanda Saifuddeen ke kwance, akai yanata faman masassara, cikin sauri Ummi tasa hannunta ta ɗan yaye blanket ɗin daya ya rufe jikinsa dashi, ganin yadda gaba ɗaya jikinshi karkarwa ne yasa tace.
"Subahanallahi Saifuddeen meya sameka? dama baka da lafiya ne?."
Tayi maganar tana ɗan jijjigashi sanin da tayi cewa idan bata taɓashi ba bazai gane tazo ɗinba, saboda ya bawa ƙofar shigowan ɗakin baya.
Shi kuwa Saifuddeen Jin muryar Umminshi ne cikin kunnuwanshi wanda rabon da yajita tsawon shekaru 20 kenan.
A hankali ya ɗago kansa wanda yake jinsa kamar zai rabe biyu,
wasu irin zafafan hawaye ne suke zubo mishi daga ida nunshi.
Ganin haka Ummi tayi masifar gigicewa cikin tashin hankali da kiɗima tace.
"Innalillahi wa innalillahi rajiun, Saifuddeen meya sameka?, ina Zaleeha meya meya sameka?"
a hankali ya lumshe Idanunshi tare da motsa lips ɗinkin cikin wata iriyar murya mai ɗauke da rauni da baiyanar da azabar da yakeji yace.
*"Ummy"* cikin wani irin fitinenne ruɗani fargaba da kuma kaɗuwa Ummi taja da baya, lokacin

Please Login or Register in order to submit comment