Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ƙanwa da wanta,
zuwa yanzu rasuwar Adda Maryam ta fara bin jiki da zuciyarsu, sai dai time 2 time in Ziyada ta tunata takan zauna taita kuka.
Kamar yadda yanzuma tana ɗakin tana konce a kan gado tanata kuka sabida hotunan ƴar uwar tata data gani,
tana begen ƴan uwanta rayayyu da matacciyar
tun ramda aka ɗaura aurensu da ya Aminu bata ƙara ganin Zaleeha ba hakama Zahira,
ga begen Adda Maryam.

Shi kuwa ya Aminu, rumtse ido yayi sabida Allah ya sani yana jin begen mace,
ta yaya sai fiskamci Ziyada ƴarinya mai kunya,
tabbas yanada buƙatar mace,
yana cikin yanayin yaji sautin kukanta na tashi daga can ƙasa.
a hankali ya miƙe tare da fitowa,
a hankali yake taku har ya iso ƙofar ɗakinta,
inda take sautin kukanta ya cika mishi kunne,
A hankali ya tura ƙofar ɗakin,
cikin sanyi ya maida ƙofar ya rufe,
Bakin gadon ya zauna a hankali ya kira sunanta.
"Ziyada".
Jin bata yi shiru bane yaci gaba da cewa.
"Kiyi haƙuri, ki dena kuka".
Da sauri ta tashi zaune murya na rawa tace.
"Ayyah Aminu ka kaini gidan Adda Zaleeha mana ina son ganinta, ina kewar ƴan uwana".
Juyowa yayi suna fuskantar juna cikin sanyi yace.
"To ki bar kukan, ko dai so kike nima ki sani kukan ne?".
A hankali tace.
"A'a".
Hannunshin yasa ya kamo hannunta a hankali ya kontar da ita,
cikin tausayin kanshi da kanta ya konta gefenta abinda bai taɓa yiba,
ido ta rufe ganin yadda ya konta kusa da ita shi kuwa a hankali yace.
"Zan kaiki gidan Adda Zaleeha amman sai gobe kinji ko?".
A hankali ta gyaɗa kanta alamar to,
cikin sanyi ya ƙara matsowa jikinta,
a hankali ya haɗeta da jikinshi murya can ƙasa yace.
"Haka muke konciya da Adda Maryam ɗinki, bata bari inyi nesa da ita, in kuma zatayi kuka a jikina takeyi".
yana kaiwa nan yaji muryarshi na rawa,
alamun kuka zai kwabce mishi,
a hankali yaci gaba da cewa.
"Baba Malam ya aura min kene, dan ki zama min madadin Maryam, Ziyada ina son kulawarki, ki zama matata a aikace. Ziyada ina da rauni, akan Maryam sabida ta nuna min so da hallacin da bazan taɓa mancewa ba, ki amince min in raɓi jikinki ko zanji sanyi a raina".
Cikin kuka ta manna kanta a jikinshi murya na rawa tace.
"To ya Aminu ka gaya min duk abinda Adda Maryam takeyi maka, in sha Allahu zanyi maka".
Cikin rawan jiki ya fara janye rigar jikinta a murya na rawa yace.
"Maryam bata hanani jikinta a duk sanda na buƙaceta, kuma bata konciya da kaya a jikinta in muna tare, tana daurewa buƙatuna har sai taga na gamsu".
Jin kalamanshi yasa bata hanashi cire mata rigarta da yakeyin ba.
yana cire mata rigar ya tashi zaune kana ya jawota zaune cikin rawan murya yace.
"Idan na cire mata rigarta ita ke cire min nawa".
faɗawa jikinshi tayi dan bazata iya cire mishi rigarshi ba,
fahimtar hakane yasa, a hankali ya zame rigar jikinshi kana ya zare mata nata,
meda ita yayi ya kontar cikin muryar kuka yace.
"Ran darena na forko na da Maryam ce min tayi.
Ya Aminu ina tsoro".
Da sauri Ziyada ta kalleshi murya a hargitse tace.
"Ya Aminu nima tsoro nakeji".
Ruggumeta yayi jikinshi tare da cewa.
"Karkiji tsoro Ziyarda a hankali hankali zan......!



Littafin nan na kuɗi ne turo katin mtn na ɗari uku ta wannan number 09097853276 ko kimin transfer ta asusuna na 0005388578 jaiz back Aisha Aliyu Garkuwa, sai ki turo shaidar biyarki ta wannan number 09097853276.




By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: "Karkiji tsoro Ziyada ahankali hankali zan miiki, bazan iya cutar dake ba, bakuma zan miki da zafi ba, saboda keɗin har yanzu matsayin ƙanwa kike awajena, bazan miki abun da zanyi miki dan son zuciya ba, kiyi hakuri kinji Ziyada, mukarɓi ƙaddaranmu ayanda tazo mana, saboda babu wanibawa da ya isa gujewa ƙaddaransa, Allah ya tsara hakan tunkan ya halicce mu, nasan hakan abune me matuƙar girma, saidai hukuncin ubangiji ne bamu da iko ko ƙarfin musawa, kiyi hakuri kinji Ziyada".
Ya faɗi maganan yana me shafa gefen fuskarta, idanunta da suka cika da ƙwalla ta lumshe, gaba ɗaya tsoro,fargaba, da kuma nauyi sune suka cika zuciyarta, tayaya zata iya ɗaukan nauyin Yayan nata, takanji kaman kanta zai fashe idan ta tuna da cewa, shiɗin mijin yayarta ne kuma yayanta, tabbas tanajin abun wani iri, girmansa take gani sosai, saidai kuma haƙiƙa itama tayarda cewa ƙaddara ce da babu me iya kauce mata, duk kuwa abun daya faru ga bawa, rubutuccce al'amarine kuma tabbatacce, tuntuni Allah ya riga daya tsara hakan. Ahankali taɗan motsa laɓɓansa, cikin muryanta dake rawa tace.
"Zanyi maka dukkan abun da Adda Maryam take maka Insha Allah." idanunsa ya lumshe tare da ɗan ranƙwafowa ya manna mata kiss akan goshinta, ahankali yake kusanta fuskarsa da nata, har takai ga tsinin hancinsu yana gogan na juna, ga numfashinsu daya gauraye waje ɗaya, wani irin fat fat zuciyar Ziyada keyi, ƙirjinta ne ke wani irin dukan uku-uku, hakan yasa ahankali jikinta keɗan rawa, shikansa Ya Ameenu wani iri yakeji ajikinsa, jin abun yake wani iri kaman badai dai ba, saidai kuma amatsayinsa na musulmi dole ne yayi imani da ƙaddara, me kyau ko marar kyau, sannan idan yace zai bari sucigaba da zama ahaka, zai cutar da kawunansu ne, saboda yasan yana da buƙatar mace, kuma koma ba haka ba, ayanzu Ziyada takai munzalin da dole watarana zataji feeling, ya kuma san tana ganin girmansa, tayanda bazata iya faɗa masa halin da take ciki ba ya sani ko auren so sukayi bazata iya kai mishi kantaba a matsayinta na yarinya mai kunya kuma budurwa bare kuma irin wannan auren nasu na ƙaddara.
Ahankali ya sauƙe laɓɓansa akan nata, cikin sanyi ya haɗe bakinta da nasa waje ɗaya, dukansu saida sukaji wani irin abu yabi ta cikin jikinsu,
jawota jikinsa yayi sosai har saida fatan jikinsu suka haɗe waje ɗaya, sake tura bakinsa acikin nata yayi, cikin sanyi da nutsuwa ya laluɓo harshenta yana ɗan tsotsa, gaba ɗayansu hawayene ke tsiyaya daga cikin idanunsu, zuciyarsu kuwa bugawa suke sosai, kowannensu da abun dayakeji, acikin rai da zuciyarsa.
Tun yana Kissing ɗinta ahankali,har ya soma yi da ɗan ƙarfi, zare bakinsa yayi daga nata, ya gangaro zuwa kan wuyanta, cikin nutsuwa yake kissing ɗinta, har ya kawo zuwa kan ƙirjinta, wani irin gigitaccen romance yake mata, saboda yanaso ta fita hayyacinta, dan hakanne kaɗai zaisa koda ya shigeta bazata jigata ba,
hakanne kuwa yakasance dan tun Ziyada bata enjoying mood ɗin har ya soma shiga jikinta, hakanne yasa duk jikinta ya sake, ta ƙara shigewa cikin jikinsa, hannunsa yakai yayi light off ɗin wutan ɗakin, ahankali ya ɗan buɗe ƙafafunta, tare da rungumeta sosai... Cikin nutsuwa yakeyi mata komai, yayinda yake tattalinta kaman ƙwai, komai ahankali yake mata saboda bayason ya jigata ta. Lokacin daya samu ƙofar shiga jikinta ne ta sakar masa sassanyan kuka me sauti, haɗe bakinsu yayi, yana kissing ɗinta, asannu kuwa ya samu daman daidaita komai.

Yanayin yanda yake sarrafata da nutsuwa yasa bata ji wani zafi sosai irin me gusar da hankalin nan ba, sosai kuma tayi iya ƙoƙari wajen daure ciwo da zafin da takeji. After 45 minute ya ɗagota tare da ɗaurata asaman ƙirjinsa, ya rungumeta ƙam, tabbas ya samu gamsuwa hundred percent daga gareta, ya kuma ji daɗi sosai, dan itama Allah yayi mata baiwar ni'ima, jin yanda sakin sheshsheƙan kuka ne yasashi ɗagata caɗak ya nufi bathroom, ruwan zafi ya haɗa mata a bathtube, da kansa yayi mata sit bath har sau biyu, saida yasa tayi wanka, sannan shima yayi, shida kansa ya shiryata, sannan ya jawota suka kwanta akan gado,
rungumeta yayi ahankali yake shafa bayanta, jinta ajikinsa yasa ta ƙara ɓoye kanta aƙirjinsa, cikin sassanyar muryarta tace.
"Dan Allah Ya Ameenu, ka kaini gidan Aunty Zaleeha".
gashin kanta ya shafa, cikin kulawa yace.
"Kiyi haƙuri kinji, zan kaiki gaba idan Allah Ya kaimu, kinga yanzu yamma tayi, kuma gashi naji jikinki da zazzaɓi, zan sayo miki magani kishi saikiyi bacci kinji." Kai ta gyaɗa masa alaman.
"To." sumbatar goshints yayi, tare da cewa. "Yauwa mar'atus saliha na, nagode sosai, tabbas kinyi ƙoƙari matuƙa da kika iya ɗauke buƙatana Allah Ya miki albarka." Kanta ta ɓoye acikin jikinsa dan nauyinsa takeji sosai.
Sama da 10 minute suna kwance ahaka har bacci ya ɗauketa, jin tayi bacci ne yasa ya zare jikinta, shirya kansa yayi ya fice daga gidan baki ɗaya.


Acan gidan su Saifuddeen kuwa, wanka yayi inda ya shirya kansa cikin wata maroon ɗin shadda wanda taji aiki, yayi kyau sosai, haka ma Ameena wanda da itane za'aje ɗauko auren Ishaq ɗin, itama shigan atamfa me ɗan ratsin maroon colour tayi, itama tayi kyau dan atamfar ya amshi jikinta sosai. Yau da kansa yayi driving, dan yanzu Alhamdulillah yana ɗan iya motsa ƙafarsa sosai yana ƙoƙari wajen sarrafa mota, kasancewar dama ya ƙware awajen iya tuƙi, dan koda can dayana cikin yanayin kurumtansa, Salisu shine wanda ya fara koya mishi mota, Alhamdulillah dan kuwa ya ƙware sosai, dama matsalan ƙafartasa ne tasa baya tuƙi da kansa.
Haka dai suka tafi suna hiransu acikin motan, koda sukaje ɗauko auren ya iske abokansu da yawa acan, haka dai suka gaggaisa sannan aka fito musu da amarya, da kuma ƙawayenta, saida amarya ta shiga mota sannan dukansu suma suka koma nasu motocin, daga gidan su Amaryan kuwa kaitsaye gidan Ishaq ɗin suka nufa, wanda yake nan cikin shango estate yayi gininsa me matuƙar kyau da burgewa,
basu wani jima agidan amaryan ba suka dawo gida, kasancewar yau ɗin Ameena nada night duty, suna dawowa kuwa ta shirya cikin uniform ɗinta, ganin idan ta tsaya diner zata makara ne, yasa Ummi da kanta tasa mata abinci a food flask tace mata tatafi dashi wajen aiki', hakan kuwa akayi tana amsan food flask ɗin tayiwa Ummi sallama tatafi.

Da dare kuwa ƙarfe 8 dai-dai za'a fara diner, wanda kuma shida Zaleeha ne zasu je, koda ya dawo daga sallan isha, part ɗinsa ya wuce, sabon wanka yayi, koda ya fito daga wankan rigar wankane irin fara ƙal ɗinnan ajikinsa, gaban dressing mirror ya ƙarasa, mai ɗinsa me daɗin ƙamshi ya shafa sannan ya feshe jikinsa da turare, ƙarasawa gaban drawer'nsa yayi, wata irin haɗaɗɗiyar getzner me masifar kyau da tsada ya zaro, wanda taji ɗinkin half jamfa da kuma wando, sosai aka ƙawata gaban blue colour getzner ɗin da haɗaɗɗen aiki me burgewa, koda yasa kayan sosai suka zauna ajikinsa, yayi matuƙar kyau, wani haɗaɗɗen blue half cover shoe ya sanyawa fararen kyawawan ƙafafunsa, wata haɗaɗɗiyar hula mai ɗan ratsin blue ya sanya akansa, tare da ɗaurawa wrist ɗinsa tsadadden agogon apple, yayi kyau sosai sai baza ƙamshi yake.

Acan sashin Zaleeha kuwa saida tayi wanka, sannan tayi sallan isha, tana idar da sallan mai ta shafa, kana tabi jikinta da daddaɗan humra me ƙamshin gaske, zama tayi akan stull inda ta shiga tsantsarawa fuskarta meckup, take zallan kyawunta ya sake bayyana, tana kammalawa kuwa ta ƙarasa gaban drawer glass ɗinta, wani tattausan yadi me kalan blue and peach colour ta ciro, yadi ne me azabar kyau da tsada, dan sai shining yake yana ɗauke ido, ɗinkin doguwar riga akayiwa yadin, wato fitted shape gown, dikine da yayi matuƙar kyau, koda tasa kuwa ɗas ya zauna ajikinta, yayinda ya bayyana haɗaɗɗen surar jikinta, ga kuma shape dinta daya ƙara bayyana, hips ɗinta sun ƙara girma sabida jaririn cikin dake gareta, tubke dogon gashinta tayi, sannan ta kafa ɗaurin ɗan kwali me kyau akanta, take ta fito ɗas da ita, wani haɗaɗɗen sarƙa da ɗan kunnen gold ta sanya, wanda ya ƙarawa shigar tata armashi, dogon takalmi ƙiran kamfanin Italy ta sanya aƙafanta, wanda yake shima blue ne me ratsin peach, ganin yanda shape ɗin jikinta ya bayyana yasa, ta yane jikinta da wani zazzafan lafaya babban mayafi me shara shara, saidai har sama ta ɗaura mayafin akanta ta yane kanta tamkar balarabiya, tayi kyau sosai sai baza ƙamshi take, ƙoƙarin fita daga cikin ɗakin take, ya rigata, ahankali ya turo ƙofar ɗakin nata ya shigo.
Idanunta taɗan lumshe sakamakon wani daddaɗan ƙamshinsa da ya bugi hancinta, ahankali taɗan ware idanun nata ta sauƙe su akansa, yayi mata masifar kyau, har batasan sanda ta saki wani irin ƙawataccen murmushi ba, shiɗinma idanunsa ya zuba mata, dan hakanan yake ga kamar yaune ranan daya fara ganinta, tasake kyau da cika, ga wani irin hasken da ta ƙara, fatarta so smoth har ɗauke ido take, murmushi ya sakar mata, tare ta bude mata duka hannuwansa alaman ta zo, babu musu kuwa cikin nutsuwa ta ƙarasa garesa, saidai bata shiga jikinsa kaman yanda ya buƙata ba, saboda yana zaunene akan wheelchair ita kuma tasaka hill shoe, hannunsa ta kama ɗan ƙasa tayi da kanta, cikin nutsuwa tace.
"Kayi kyau sosai, saidai kuma gaskia am jealousy."
Idanu yaɗan zaro cikin body language ɗinsa yace.
"Because of what?." Idanunta taɗan juya, akasalance tace "Saboda nasan bani kaɗaice zanga wannan kyawun naka ba, nasan ƴan matan wajen diner ɗinma zasu gane mana kai"
ƙasa-ƙasa tayi maganan tayanda tasan bazai fahimci abun da take faɗa ba, saidai abun da bata sani ba shine, yajita raɗau da kunnuwansa, wani irin haɗaɗɗen murmushi yayi, ahankali yaɗan murza ƴan yatsunta dake cikin tafin hannunsa, yi yayi kamar baiji maganan ba, cikin body language ɗinsa yace. "Kema kinyi kyau sosai, kina ta shining like sabuwar amarya." Murmushi kawai tayi masa, tana ɗan satan kallonsa, cikin ranta kuwa moment dinsu na ɗazu take tunowa, tabbas yasata acikin wata duniya me daɗin gaske, batasan cewa sex na da daɗi ba sai ayau, duk da cewa ta ɗanji zafi, amma zafin ɗan kaɗanne daɗin da taji yafi zafin yawa. Hannunta dake cikin nasa ya kama suka fita daga cikin ɗakin, kaitsaye sashin Ummi suka nufa, ganin sun kusa kaiwa falon Ummi yasa ta janye hannunta daga nasa, suna shiga falon kuwa suka iske Ummi da Raleeya da kuma Ahmad azaune suma cikin shirgarsu ta alfarma da shirin fita, gefe Hayatuddeen ne ke zaune yasaka roban Ice cream agaba sai sha yake, yana jujjuya kai, dan earpiece ne akunnensa.
Ummi na ganinsu haka ta saki murmushin jin daɗi, dan tabbas sunyi kyau sosai, ga kayansu kala ɗaya, sunfito ras dasu gwanin burgewa. Saida Ahmad yaɗan tsokane su sannan sukayiwa Ummi sallama, har bakin mota Hayatuddeen ya rakasu, saidai awannan karon ba Saifuddeen ɗin bane zaiyi driving, Sule driver ne Ahmad kuwa da Raliya suma motarsu suka shiga,
saida Hayatuddeen yaga tashinsu sannan ya koma cikin gida shima ya ƙarisa shirinsa dan Khamis zai biyoshi suje suda Imran, Sulaiman, Isma'il Zakariyya.

Suna ɗaukan titi taɗan jinginar da kanta akan kafaɗansa, lumshe idanunta tayi tana shaƙan ƙamshin jikinsa, ganin haka ne yasa shi zura hannunsa a ƙugunta ya rungumota, ahankali yake ɗan hura mata iskan bakinshi akan fuskarta, hakan kuwa sosai yayi mata daɗi, gaba ɗaya sun shagala hannunta tasa tanata shafa sajenshi, ahaka suka ƙaraso wajen da za'ayi diner'n, wato Madugu Guest Palace, sosai wajen ya ƙawatu da decoration me kyau da burgewa, gaba ɗaya wajen cike yake da jama'a, kusan kowa yazo, amma Ishaq yakafe kan cewar baza'a fara gudanar da diner ɗin ba, har sai anjira Amininsa wato Saifuddeen ya ƙaraso.
Da isowarsu kuwa MC yafara shelan zuwansu, nanfa jama'a suka zubawa ƙofar shigowa ido, dan ganin wanene shi Aminin Ishaq ɗin, da kusan inbashi babu biki. Cikin nutsuwa suka raso cikin hall din, hannunsu sarƙafe acikin na juna, sunyi wani irin fitinannen kyau da dacewa.
Suna shigowa kuwa waje ya ɗinke da surutu, dan kowa ganinsu yake tamkar taurari ne suka sauƙo ƙasa, saboda tsabar haɗuwa, kyau, da kuma dacewa, har wani irin yanayin kama sukeyi, wanda hakan yasa suka ƙara ƙayatarwa. Har suka ƙarasa wajen zaman da aka tana da musu na musamman, MC baidaina wasa suba, mutane da yawa saidai kawai suce.
"Masha Allah." dan kuwa su Saifuddeen ɗin sunyi kyau matuƙa. Suna zama kuwa aka soma gudanar da diner ɗin, sosai abun ya ƙayatar, dan babu laifi Ishaq ya kashe kuɗi sosai, hakama Saifuddeen kusan komai shiyayi, dan wani abun ko Ishaq yace bazaiyi ba, saboda kashe kudin zaiyi yawa, Saifuddeen ne ke tuburewa, yace sai anyi, babu wani nuƙu-nuƙu kuma ya buɗe bakin al'jihunsa, dan yanason bikin abokin nasa kuma amininsa yayi armashi. Alhamdulillah anyi diner lafiya, taro yayi daɗi, haka kuma anci ansha ankuma yi ɓarin naira, biki dai saidai ace masha Allah.

Ƙarfe 10 dai-dai aka tashi awajen diner'n, saida amarya da ango suka tafi, kafun suma su Saifuddeen suka kamo hanyar gida.
Tun acikin mota takejin cikinta na hautsunawa, ga kuma wani irin jiri dake ɗan sanɗanta, haka duk takejin bakinta ba daɗi ita sai lokacin ta tuna rabonta da jin wani abu tun jiya da dare sai dai in taji yunwa tasha ruwan tea to kuma yanzu tun rana bata kuma cin komai ba.
Suna shigowa cikin gida, direct sashin Ummi suka nufa, afalon kuwa suka tarar da ita, tana zaman jiran dawowansu, dan bazata taɓa iya bacci, batare da taga dawowansu ba, saida safe suka mata, suna fitowa daga sashin Ummi, ya riƙo hannunta, dan yaga kaman gaba ɗaya gauraya hanya take, shiyasa yayi tunanin ko bacci ne yaci ƙarfinta, direct part ɗinsa ya nufa da ita, har cikin bedroom suka ƙarasa, sakinta yayi ta zauna akan gado, ɗan jingija bayanta da jikin gadon tayi, tare da lumshe idanunta, tun rana rabonta da abinci, amma kuma batajin zata iya sawa cikinta wani abu, wani irin tashin zuciya da amai takeji, saidai abun beyi ƙarfi ba ga wani fitinenne gajiya da takeji. Shikuwa cikin nutsuwa yaɗan rage kayan jikinsa, ganin ta lumshe ido kaman me bacci ne yasashi wucewa toilet, ya sakarwa kansa shower, har ya fito daga wankan tana nan zaune a inda ya barta, still idanunta arufe suke, saboda jirin da takeji, shirya kansa yayi, cikin wasu riga da wando na bacci, masu taushin gaske, wanda suke da kalan navy blue, sunkuwa yi masa kyau. Ahankali ya turo wheelchair ɗinsa, har zuwa inda take, hannunta ya kamo, tare dasa ɗaya hannunsa ya shafi gefen fuskarta, hakanne yasa taɗan bude idanunta wanda suka ɗan soma lumshewa, giransa ɗaya ya ɗaga mata, tare da yi mata alaman "Kingaji ne?."
Kanta taɗan jinjina masa, tare da karyar da wuyanta gefe, dan gajiya takeji ajikinta sosai, jawota jikinsa yayi, cikin kulawa ya zuge zip din rigar dake jikinta, sam bata hanasa ba, dan dama tana da buƙatar hakan, kawai dai kuzari ne da bata dashi, anutse ya cire mata doguwar rigan, tare da ɓalle mata maɓallin bra ɗinta, wani farin towel ya ɗaura mata, shida kansa ya kama hannunta suka shiga toilet, ruwan wanka me ɗan ɗumi ya haɗa mata, tare da zaunar da ita acikin bathtube, duk yanda yabi da ita haka take binsa, wanka yayi mata sannan ya kuma ya ɗauka mata towel, yana riƙe da hannunta suka fito daga cikin toilet ɗin, shida kansa ya zura mata doguwar rigan bacci, irin me lafewa ajikin nan, wanda take sak kala da nasa, ganin yanda jikinta duk ya sake ne yasashi ɗanjin tausayinta ya kamashi, akan gado ya kwantar da ita, tare da zama akusa da ita, yana shafa lallausan gashin kanta. Cikin abun da baiwuce 15 minute ba kuwa bacci ya ɗauketa, ganin hakane yasashi ɗan janye jikinsa daga nata, laptop ɗinsa ya jawo, cikin nutsuwa ya soma gudanar da binciken da aka basa, wanda zaiyi akan wani riƙaƙƙen robber, wanda yake ta bawa manyan jami'an tsaro wahala, dan duk yanda suka kai ga ƙwarewa sun kasa kamashi, hakanne yasa suka damƙa aikin ahannunsa, dan sunyi matuƙar yabawa da ƙwazonsa, kasancewar idan yasa aiki agaba, sai ya cimmasa. Yajima yana aikin sosai, sai kusan ƙarfe 12 sannan ya kwanta, bayan yayi nasaran samun duk wani imformation da yake so ya tattara ya turawan shugabansu, abayanta ya kwanta tare da jawota jikinsa, yayi hugging ɗinta, sannu ahankali yake shaƙan daddaɗan ƙamshin jikinta har bacci ya ɗaukesa. 2:00 am, ahankali take ɗan bude idanunta, har ta gama waresu tas, ahankali taɗan zare jikinta daga nasa, tare da tashi zaune, wani irin amai da tashin zuciya na murɗar yunwa ne, suka taso mata, take taji kaman ana sukan ƴaƴan hanjinta, cikin sauri ta diro daga kan gadon, har tanayin tuntuɓe wajen shiga toilet, tana isa bakin sink kuwa ta soma kakarin amai, saida ba komai a cikinta sai aman ruwan takeyi, aman tayi sosai sannan ta wanke bakinta, awahalce ta jingina bayanta da jikin bango, tana meda numfarfashi ahankali, saida ta ɗauki kusan mintuna 10 tana maida numfashi, jin ɗan dama dama yasa ta fito daga cikin toilet ɗin, komawa tayi ta zauna, ai ko wasu mintuna goman ba'a ciki ba, taji sabon amai yasake zuwar mata, nan ma dai toilet ɗin ta shige ta dinga kakari kamar zata amayo da ƴaƴan hanjinta, tana gamawa kuwa ta sake wanko bakinta, saidai kuma tunkan takai ga fita daga toilet ɗin, ta kuma sake sakin wani ama'n. Cikin baccinsa yake jiyo ƙaƙarin amai, tun yanajin abun sama sama, har ya maye jinsa, aɗan zabure ya tashi daga baccin, jiyo sautin aman Zaleeha'n acikin toilet yasashi jawo kekensa cikin sauri ya

Please Login or Register in order to submit comment