Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

namiji me lafiya, ahankali yaɗan lashi lips ɗinsa, tare da kai dubansa ga fuskarta, baccinta take cikin nutsuwa, ga kuma diary milk ɗin dake riƙe ahannunta, wani kyakkyawan murmushine ya suɓuce masa, saboda ya lura bata shiryawa baccin ba ya ɗauketa, gab da ita ya ƙaraso, tare da kai hannunsa yaɗan zare diary milk ɗin dake hannunta, ganin cewa chocolate ɗin yaɗan ɓata mata baki ne yasashi, kai hannunsa saman tausassun ƙaɓɓanta, yaɗan goge mata, wayarta ya ɗauka, tare da kashe mata datan, ya ɗaura mata wayar akan bedside, hannu yakai yaɗan shafi lallausan gashinta da ya watse akan pillow, anutse ya ɗan haɗe mata gashin nata waje ɗaya, idanu ya tsurawa kyakkyawar fuskarta, ji yake kaman ya buɗe cikin jikinsa ya sata aciki, kayan sunyi mata matuƙar kyau, ga kuma kyawawan breast ɗinta dake mugun ɗauke hankalinsa, saman breast ɗin nata yaɗan shafa, wani irin zut zut haka yaji mararsa nayi masa, take duk wani kuzarinsa ya kau, ahankali yaɗan ranƙwafo da kansa, kiss ya manna mata agoshinta, tare da ɗan shafa gefen fuskarta, jikinsa amatuƙar mace ya jawo blanket ya rufa mata, rage mata hasken wutan ɗakin yayi, sannan ya juya ya fice, gaba ɗaya jikinsa amace yake, wani irin fitinannen sha'awarta ne ke taso masa badan yasa a ranshi sai yaga ta nuna begenta gareshi zai kusancetaba tabbas da yau zai rabata da budurcinta, kaitsaye ɗakinsa ya koma ya kwanta, duk yanda kuwa yaso bacci ya ɗaukesa abun ya gagara, dan wani irin feeling ɗin Zaleehan yakeji, haka ya dinga juyi akan gado yana lumshe fitinannun idanunsa, sai wajen ƙarfe ɗaya kafun bacci ɓarawo ya sace shi.
Ameena kuwa, yaƙi tasha da zuciyarta harta godewa Allah, babu abun dake ɗaga mata hankali kamar yanda zuciyarta, ke raya mata cewar. "Yanzu haka Saifuddeen ɗin nacan jikin Zaleeha, sai take tuno yadda ta samu Ya Amir da Dina sai tanaga yanzu shima Saifuddeen da Zaleeha suna can manne da juna."
wannan tunanin shike ƙara dagula mata lissafi. Haka nan ta tsinci kanta da cewa.
"To sai meye ba matarsa bace, in sha Allah daga yau bazan sake sawa raina damuwar kishin baiwar Allah nan da take son ɗanaba".
a haka tayi bacci cikin sanyin rai. Washe gari da safe kuwa, Zaleeha ita kaɗai ta shiga kitchine tayi musu break fast, simple foods kawai tayi musu, sai kuma chicken egg rolls.
Ko awajen breakfast ɗin gaba ɗaya fuskar Ameena babu wata alamar damuwa, haka takejin zuciyarta a sauƙaƙe, cin abincin kawai take hankalin na kan wayarta.
Saifuddeen kuwa duk yana lure da ita, har acikin ransa yana fatan Allah ya ragewa Ameenan kishinta, dan yaga alama da kishin na sawa tana takura kanta da yawa, gashi kuma wacce take kishin dan ita, batasan ma tanayi ba, wannan shine sakai a wahala sai dai ya lura da nitsuwar zuciyarta.
Tun kafun sugama break fast ɗin ta miƙe dan tafiya wajen aiki.
Ya lura kamar bata fiyo son zaman gidanba yanzu tafi jin daɗin tafiya aikinta in ba ran girkinta bane.

Cikin kula Saifuddeen ya dubeta cikin body language ɗinsa yace. "Ta tafi da Adeel, dan jiyama da tabarsa kuka yayi tayi."
Gane hakan yasa Zaleeha ɗan marairaice fuska dan kwata kwata batason atafi da Adeel ɗin.
Ameena kuwa ɗan jim tayi tana kallonsa, dan itama bawai tanason tafiya da Adeel ɗin bane, saboda idan taje dashi ma baya barinta tayi aikinta yanda ya kamata. Ummi ce tace.
"A'a meyasa za a tafi dashi, dan kawai yayi kuka jiya, ai baizama lalle yau yayi ba." Cikin zumuɗi Zaleehan tace.
"Eh kuma ma idan yayi kukan zan dama masa madaransa yasha, nasan ma bazaiyi kuka ba, jiyan ma halan wani abune ke damunsa, dan naɗanji jikinsa da zafi kaɗan, ko kuma kunnensa ne keyi masa ciwo."
Tsumammun idanunsa ya zuba mata, da hannu ya nunata cikin body language ɗinsa yace. "Idan yana kuka kuwa, kyasan yanda zakiyi dashi."
Kanta ta jinjina masa, alaman.
"Eh taji ta yarda."
Kansa ya jinjina, tare da ɗan sakin ɓoyayyen murmushi me ɗauke da ma'anoni kala-kala. Ameena kuwa ganin haka yasa, taɗan saki murmushin yaƙe, har acikin ranta tanajin daɗin yanda Zaleehan ke nunawa Adeel ɗin ƙauna, saidai kuma babu yanda ta iya da kishin dake cikin ranta, batare da ta karɓi Adeel ɗin ba, tayiwa su Ummi sallama, cewar ta wuce wajen aiki. "Adawo lafiya."
suka mata sannan ta fice daga cikin falon. Ahaka dai suka kammala break fast ɗin, kowa yayi nasa ɗakin, Zaleeha kuwa anan falon Ummi ta zauna tana yiwa Adeel ɗin wasa, sai ƙyalƙyala dariya yake, har dimples ɗinsa na lotsawa. Hayatuddeen ne yazo ya zauna sunayiwa Adeel ɗin wasa. Saifuddeen kuwa wanka yasakeyi, bayan yagama kimtsa kansa ne yayiwa sule driver magana suka fita, kasancewar duk kwana biyun nan suna da meeting. Zaleeha kuwa yau gaba ɗaya asashin Ummi ta wuni, ita da Raleeya ne suka ɗaura dinner, koda suka kammala tuni yamma ta rufa, dan kusan ƙarfe 5 ake nema, nan wajen Ummi ta ajiye Adeel ɗin, tare da cewa Ummi zataje tayi wanka. Ai kuwa tana fita daga falon Ummin Adeel yasaka kuka, Ummi ne ta ɗaukeshi tana ta faman rarrashinsa amma fir yaƙiyin shiru. Zaleeha kuwa tana isa bedroom ɗinta, ta soma rage kayan jikinta, wani ɗan mini towel ta ɗaura ajikinta, sannan ta shige bathroom, ruwan wanka meɗan ɗumi ta haɗawa kanta, tare da zuba wani irin fitinannen turare acikin ruwan, wankanta tayi cikin nutsuwa tare da ɗauro alwalan magriba, wani baby pink towel ta ɗaura ajikinta, wanda iyakansa cinyarta, haka ta fito daga cikin bedroom ɗin tana tsane jiƙaƙƙen gashin kanta.

Saifuddeen kuwa tun safe daya fita sai yanzu yake dawowa cikin gidan, kaitsaye sashin Ummi ya nufa, yana zuwa kuwa yasamu Ummi nata zirya afalo Adeel na ɗauke akan kafaɗanta, sai kuka yake, rarrashin duniya kuwa tayi masa ya ƙiyin shiru. Ummi naganinsa tace. "Yauwa Saifuddeen, wallahi Adeel tun ɗazu yaƙiyin shiru, nayi rarrashin amma abanza, anya kuwa ba wani abune ke damunsa ba?." kansa ya girgiza alaman rashin sani, tare da kai hannu ya amshi Adeel ɗin, jijjigasa yasomayi amma yaƙi daina kukan, kallon Ummi yayi cikin body language ɗinsa yace.
"Ina Zaleeha?." "Zaleeha taje wanka, amma nasan yanzu zata shigo."
Kansa ya jinjina, sannan ya juya akalan kekensa, yana rungume da Adeel ɗin haka yafice daga cikin falon. Kaitsaye sashin Zaleehan ya nufa, dan har yanzu Adeel ɗin kuka yake.
Zaleeha kuwa tsaye take agaban mirror tana tsane gashin kanta, yayinda towel ɗin jikinta yasoma ɗan warwarewa. Ahankali ya tura ƙofar ɗakin ya shiga, dai-dai nan Adeel ya saka wani sabon kuka, amatuƙar razane Zaleeha ta juyo sakamakon jin kukan Adeel, ganin Saifuddeen ɗin rungume da Adeel yasa gaba ɗaya duk ta ruɗe, gaba ɗaya mantawa tayi cewar towel ne kaɗai ajikinta, cikin hanzari ta nufosu, hannu tasa ta amshi Adeel ɗin tana ɗan bubbuga bayansa, tare da ɗaurasa akan kafaɗanta, cikin kulawa tace.
"I am so sorry papyna, natafi nabarka ko, am sorry bazan sake ba." ɗan bubbuga bayansa take tana jijjigasa, amma hakan baisa ya daina kukan ba, hankalinta aɗan tashe ta buɗe fridge, ruwa taɗan ɗiba ta bashi yasha, still kukan nasa ƙaruwa yayi, hankalinta amatuƙar tashe ta ɗauki flask tare da haɗa masa madaransa aɗan ƙaramin cup ta bashi, sha ɗaya yayi ya ɗauke kansa, tare da sa mata ihu, haryana ciccilla ƙafa, hankalinta ne yayi matuƙar tashi, dan taga kaman Adeel ɗin na koƙarin shiɗewa, gaba ɗaya ta manta cewar daga ita sai towel ajikinta.
Saifuddeen kuwa idanu ya zuba mata, ya kasa koda kiftawa, sosai body structure'n ta ke tafiya da tunaninsa ga kuma kukan ɗansa. Hankalinta aɗan tashe ta ɗago ta kalli Saifuddeen ɗin, ɗan marairaice fuska tayi, tare da nuna masa Adeel ɗin, tace.
"Hamma Saif me yakeso? Meya sameshi? Faɗuwa yayi ne?".
dan kuka yaron yake sosai.
Baki ya taɓe tare da ɗaga mata kafaɗa, alaman.
"Ohon miki kisan yanda zakiyi dashi, ai dama nafaɗa miki, kikace kinji kin gani."
Shagwaɓe fuska tayi, take idanunta suka ciko da ƙwalla,
jikin Adeel ɗin ta shiga tattaɓawa, wai ko wani abune keyi masa ciwo, anan kan gado ta zauna tare da rungume Adeel ɗin ajikinta tuni hawayenta sun fara zubowa, cikin tausayawa tace.
"Bani number Momynshi in kirata ta dawo".

Ahankali ya ɗan turo kekensa, har ya ƙaraso gab da ita,
Ido ya zabuma mata ganin gaba ɗaya a gigice take,
hannunsa yakai jikinta, tare da kunce towel ɗin dake ɗaure kan ƙirjinta. Cikin tsananin tsoro da firgita haɗi da mamaki ta zaro Idanunta amatuƙar tsorace tana kallonsa, ƙoƙarin janye jikinta baya tasomayi tare dasa hannu zata janye towel ɗin ta rufe ƙirjinta,
hannunsa yasan ya damƙi nata hannun, wuƙi-wuƙi tayi da idanunta gaba ɗaya jikinta rawa ya ɗauka,
Shi kuwa Hamma Saif tallafo kan Adeel ɗin yayi da hannunsa ɗaya, ba zato ba tsammani taji ya sa hannunshin ɗaya ya kamo nononta tare da manna mata bakin Adeel akan nipples ɗinta.
Wani irin gigitaccen zillo Zaleehan, tayi jin Adeel ɗin ya cabke bakin nononta yana yi mata wani irin fitinenne tsotsa.
Idanu Zaleeha ta kuma zarowa afirgice, kanta ta soma girgiza tare da ƙoƙarin ƙwace jikinta, riƙeta yayi ƙam, cikin body language ɗinsa yace.
"Sai kiyi ai! dole sai yasha, wayace ki hana mamansa ta tafi dashi, kinsan abun da yakeso ai zaki zauna ki sani a gaba yana kuka kina min kuka".
Gaba ɗaya jikinta ne ya ɗauki rawa da karkarwa sai zazzare idanu takeyi tuni wani fitinenne zufa ya karyo mata, hannunta taketa yarfawa tare da fidda sautin.
"Hshhhhhhh wayyo Hamma Saif wlh zafi dan Allah ka bari, wlh bazan sake cewa mamanshi ta barshi ba".
Adeel kuwa ƙam ya kama nipples ɗin nata yana ta sha, duk da cewar babu abun dayake zuƙowa, amma bai sake mata nonon nata ba, sai ajiyar zuciya ya ke sauƙewa,
idanunta ta rumtse tare da cije laɓɓanta, wani iri takeji ajikinta, yayinda zufa keta keto mata, ko ina ɗinta rawa yake ga riƙon da Hamma Saif ɗin ya mata bana wasa bane, cikin mintunan da basu wuce 7 ba bacci ya ɗauki Adeel, ganin haka Saifuddeen daya kafeta da mayun idanunsa, ya ɗan janye Adeel ɗin daga jikinta tare da kwantar dashi can gefe dungun gadon.
Sauƙa daga kan wheelchair dinsa yayi tare da zama akusa da ita,
jin ya zare Adeel ɗin ajikinta, yasa ta tashi da sauri cikin hanzari ta nemi hanyar guduwa, hannunta ya kamo,
Da sauri ta janye hannunta tana neman hanyan gudu,
murmushin mugunta yayi tare da kamo gefen towel ɗin jikinta,
take kuwa towel ɗin jikin nata ya faɗi ƙasa, gashi dama banda towel ɗin babu komai ajikinta, Idanunta ta zazzaro da azaban ƙarfi, atsorace ta fasa ihu, tare da juyowa cikin hanzari ta faɗa jikinsa, ta rungumesa ƙam-ƙam dan wai kada ya samu ya ganta, ganin haka yasashi jawota saman gadon ta faɗo kansa, blanket ya ja tare da rufesu rib.
Idanunta ta rumtse gaba ɗaya jikinta rawa da karkarwa yake, cikin zafin nama yaɗan mirgona da ita gefensa,
yazamana fuskansu na kusanci dana juna. Idanunsa yaɗan lumshe asanyaye, ya ɗaura jajayen laɓɓansa akan nata, cikin wani irin fitinannen yanayi ya kamo lips ɗinta na ƙasa ya tsotsa, atare tsikar jikinsu suka shiga zubawa.
hannunsa ya ɗaura adai-dai tsakiyan bayanta, ahankali ya zura harshensa acikin bakinta kana ya fara lalumo harshenta, dai-dai lokacin kuwa breast ɗinta suka haɗe da chest ɗinshi, atare suka sauƙe wani irin zazzafan ajiyar zuciya, mai dauke da wani irin rikitaccen numfashi.
Sauƙan harshensa acikin bakinta, tamkar zuma ne yake lasa, haka yakeji,
laɓɓansu ne suka haɗe waje ɗaya, ahankali ya ɗanyi sucking harshenta, wanda daɗinsa ya zarcewa sweet, cikin wani irin yanayi ta samu kanta, numfashi me zafi ta fitar tare da.....


Wannan littafin na kuɗine in kina buƙata ga number da zaki yiwa mgn 09097853276 .


_Wannan shafin nakine ke ɗayanki, Fatima About MRS Sardauna Tare Ali Ibrahim Wambai inayi muku fatan Al'khairi a rayuwarku dan manyan suna gareku sunayenku nada daraja a gareni sunan uwa da uba ba wasaba🤝🏻🥰🥰🥰_




By
*GARKUWAR FULANI*
10/4/20, 7:04 PM - Mmn Khalid: Ngs,eɗɗ Sake ɗan mirgino ta yayi, tare da sanya hannunsa ya kama waist ɗinta, da sauri ta ja baya, tare da ɗauke hannunsa daga jikinta, fushi takeyi sosai dashi, saboda haka batajin zata iya biye masa awannan daren.
Asanyaye ya kuma kai hannunsa yana ƙoƙarin cire mata rigar baccin dake jikinta, ƙanƙame jikinta waje ɗaya tayi, tare da riƙe rigartata, fuska ta haɗe sosai tare da ɗan girgiza masa kai alaman bataso. Hannunsa ya zare daga jikinta, tare da zubawa bayanta idanu, dan dama ta bashi baya ne,
shi kam yarasa meke damun Ameenan kwana biyu, yasan duk bai wuce zafin kishi ba.
Ɗan lumshe idanunsa yayi, tare da gyara kwanciyarsa, cikin ransa yace.
"Bazan taɓa takura miki ba, zanjira harsai kinyi ra'ayi dan kanki." Ameena kuwa ranta ne keta ƙuna, baki kawai take ta cijewa, da ace kuka zaizo mata ma da tayi, ko zata ɗanji salama acikin ranta da zaran ta rufe idonta sai taga lokacin da Zaleeha ta sunkuyo kanshi dan bashi Adeel ita kuwa a zatonta kissing ɗinta yayi.
Suna ahaka bacci ya ɗaukesu dukansu. Washegari kuwa da sassafe ta wuce wajen aiki, ko gaisuwa ma, haka tayi masa fuskarta babu wata cikakkekiyar fara'a.
Shidai idanu kawai ya zuba mata, dan yasan fushin nata na babu gaira babu dalili ne.
Zaleeha kuwa ita da Raleeya sukayi komai na breakfast, kusan atare suka yi break fast ɗin inbanda Ameena da tatafi wajen aiki.
Suna kammalawa kuwa, Zaleeha ɗaki ta wuce ta kwanta, dan anjima kaɗan ne tafiyarsu gidan Baba Malam. Saifuddeen kuwa anan falon Ummi suka zauna shida su Hayatuddeen yana ƙoƙƙofanshi kan sabon abokinshi da tuni ya dasa mishi ayar tambaya, kuma tuni ya liƙa bincikansa kan wayar ƙanin nashi.
hira sukayi sosai, kasancewar yau ɗin jumma'a ne yasa dukansu ba da wuri zasu fita ba, Hayatuddeen kamma sai kusan ƙarfe 11 yake da lecture, nan ma kafin ƙarfe 2 zai dawo bawai wani jimawa zaiyi ba. Ƙarfe 12 Zaleehan ta dawo sashin Ummi, dan ɗaura abincin rana, zuwa lokacin kuwa su Saifuddeen din basa falon, kowa yayi ɓangarensa, dan shirin masallaci, ita da Raleeya ne sukayi lunch ɗin, sannan suka juye acikin manya manyan food flasks.
Koda suka kammala ɗaƙi ta koma, inda tayi wanka, tare da ɗauro alwala'n sallan azahar tana tunanin zaman gidan na mata yawa da zata samu dai a barta ta koma aikinta, to amman ta inama zata fara maganar.

Can ɓangaren Saifuddeen kuwa, kwalliya yasha cikin wata haɗaɗɗiyar shadda ƴar mita me kyaun gaske, wacce take da kalan dark greeen, sosai tayi masa kyau, ga kuma hulan zanna bukar daya kafa akansa, wani tsadadden agogo ya ɗaura atsintsiyar hannunsa, sosai yayi kyau, yayinda sajen fuskarsa ta kwanta lub-lub, turare ya fesa, wayansa kaɗai ya ɗauka, sannan ya fice daga cikin ɗakin, bayan yasawa ƙafansa takalma flat shoe irin na maza me tsadan gaske.
Anan compound ɗin gidan ya haɗu da Ahmad wanda ya jiƙu da ƙyau shima cikin shigar shadda milk colour, atare suka wuce masallaci. Zaleeha kuwa koda ta fito daga wankan sama sama taɗan shafa lotion ajikinta, wata haɗaɗɗiyar powder ta shafa akan fuskarta, wanda tayi mata kyau sosai, kajol da kuma lipstick kawai ta shafa, bata wani cika kwalliya akan fuskar tata ba, wani haɗaɗɗen riga da sket na atamfa tasanya ajikinta, sket ɗin irin pieces ɗinnan ne, yayinda rigar kuwa ta kasance fitted, sosai kayan sukai mata kyau, kasancewar atamfar nada kalan ja ajiki, yasa ta yafa wani haɗaɗɗen mayafi me kalan ja, wani ɗan hill ta sanya aƙafanta me masifar kyau, waya da kuma ɗan jakanta ta ɗauka, tayi kyau matuƙa sai faman baza ƙamshi take, kallon kanta taɗanyi amadubi ta numfashi ta ɗan sauƙe ita kanta taga ramarta.
Juyawa tayi cikin nutsuwa, ta fice daga ɗakin nata, kai tsaye sashin Ummi ta nufa, zuwa lokacin kuwa har sun dawo daga masallaci.
Saida Numfashinsa yakusan ɗaukewa alokacin daya ganta, tayi masifar kyau, gashi skin ɗinta ya ƙara haske. Ummi ne tayi musu fatan al'khairi da kuma adawo lafiya, sannan suka fita, yana gaba yana me sarrafa wheelchair ɗinsa, ita kuma tana biye dashi abaya.
Haka suka ƙaraso har wajen mota, Sule driver ne ya buɗe musu motar cikin hanzari suka shiga. Anan gidan baya suka zauna.
Cikin nutsuwa kuwa Sule driver ke tafiya dasu, gaba ɗaya daddaɗan ƙamshin turarensu ne ya cika cikin motar, hakan kuwa ya bada wani irin yanayi me daɗi.
Ɗan lumshe idanunta tayi tare da jingina bayanta da jikin kujera, shikuwa Saifuddeen wani aiki yake shiyasa gaba ɗaya hankalinsa nakan wayarsa ƙiran Samsung S20.
Ahaka suka isa gidan Baba Malam ɗin, jin tsayuwar motar ne yasa duk suka ɗago idanunsu, wani ajiyar zuciya Zaleeha ta sauƙe, sannan ta buɗe murfin motar ta fito, Saifuddeen kuwa Sule driver ne ya buɗe masa murfin motar ya fito, bayan ya ware masa wheelchair ɗinsa. Kusan atare suka jera, sashin Baba Malam ɗin suka nufa.
Zaleehan ce tafara tura ƙofar falon ta shiga bakinta ɗauke da sallama.
Baba Malam, da kuma su Mamy sai Ya Ahmad da kuma Ya Ameenu ne zaune afalon, can gefe kuwa wasu ayarin mutane ne wanda aƙalla zasu kai su 15, Ciki kuwa hadda Uncle Solomon da kuma matarsa Elizabet, ga kuma Baffa wato baban Aisha.
Cike da mamaki Zaleeha ta ƙaraso cikin falon tana ɗan rarraba idanunta, ganin Baffa yasa tace.
"Laa Baffa kaine agarinmu?"
ɗan murmushi Baffan yayi tare da cewa. "Ƙwarai kuwa ƴata nice." Nan ta durƙusa har ƙasa ta gaishesa, sannan ta gaishe dasu Baba Malam, wannan karon kam har Ya Ameenu ta gaisar kuma ya amsa mata.
Ƙarasowan Saifuddeen cikin falon ne yasa, Baba Malam faɗaɗa fara'ar dake kan fuskarsa, cikin kulawa haɗi da mutuntawa ya tarɓi Saifuddeen ɗin. Cikin girmamawa kuwa Saifuddeen ɗin ya gaishe dasu Baba Malam ɗin, harma da Baffa'n Aisha. Haka Baffan Aisha ya amsa fuska asake yana yabawa da kyau haɗi da kwarjinin yaron. Anutse kuwa Saifuddeen ya gaishe dasu Mamy da kuma Mama.
Fuska asake duka suka amsa masa, Mama kam sai faman sunne kai take, dan kunyar Saifuddeen ɗin takeji, uwa uba kuma kwarjinin da yake dashi. Zaleeha kuwa bayan ta gaishe dasu Mama, kusa da Ya Ahmad ɗinta taje ta zauna, zuciyarta fari tas, wani irin dadi takeji, musamman ma da take hango fariniki akan fuskar gaba ɗaya ahalin nata.
Bayan sun ɗan nutsane Baffa keyi mata bayanin cewa.
"Ai su Solomon musulunta sukazo yi, dan zamanta awajensu yasa sunji kwaɗayi da sha'awar addinin musulci, sun kuma gano cewa shine haske dake haskaka rayuwar duk wanda ke cikinsa, saboda haka suma suna so su musulunta, zasu musuluntan ne kuma ba saboda kowa ba, saidan suma su samu dacewa da rahamar Allah, sukuma samu daman ɗanɗana ni'ima da kuma baiwar dake cikin musulunci, saidai ance dama komai nada sanadi, to ita ce ta kasance sanadiyar musuluntar su Solomon ɗin wanda harda fastonsu suka zo wanda shima zai musulunta, shiyasa basu musulunta tun tana canba dan sunce sai sunar mishi koda suka gaya mishi ko shima yace

Please Login or Register in order to submit comment