Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Compiled by Umar Dalha
Copied by Princess Aysha Muhammad


💖💝BATUUL 💖💝


1




By phartiemarhk





All Thanks to Allah (SWT) for granting me d chance,ability , previledge and knowledge to write this story. I dedicate this book to *KHALEESAT HAIDAR* (Maijidda) ,you have been an amazing writer,you make time for it everyday. You have set realistic goals,embraced the ecstacy of writing. You followed your heart not the market and fame. You don't just Start stories,you finish them,you dream big. You learn the rules,follow the rules and break them because rules are meant to be broken😅.Constructive, Criticism,Solicit,Accept and Manage. Put your ego in your back pocket and sit on it. Writing is à Journey, not à destination. Enjoy the scenery and give back to the writing community. WRITE SCARED. Remember you are the master of inspiration, not its Slave. Set your stories Free. Send them into the world .
DON'T SLACK ON THE HARD STUFF.
*PHARTIEMARHK* LOVES ❤💝You😘






Sanye take da Abaya baqa da yasha aiki da Swarovski stones ta yafo qaramin gyalen abayar ba tareda da wrapping dinshi ba kafarta sanye da slippers din vinci shima baqi mai Swarovski Stones din à jiki .Siririyace sannan ba doguwa ba tana da shape mai kyau irin wanda ake kira figure 8 bata da haske kuma bata da duhu sosai, Irin dai mutanen da ake kira chocolate color ne ko kuma wankan tarwada, dan karamin fuskar ta zagaye yake da dan karamin baki, yayinda Dogon hancinta ya dace da mazaunin sa, Idan tai murmushi kuwa dimlpe dinta yake lotsawa ya Kara hasken annurin fuskar, idanun ta kuwa haka suke tamkar farin wata wajen haske yoh masu iya magana sukace Ga Wata 🌙👈 ga Zara 😀,hooo me kr2 Idan nace zan tsaya zayyano kyawun fuskar ta toh Lalle za'a dade ban gama ba, domin dai BATUUL mai kyau ce.




riqe take da iPhone dinta à hannun hagu yayinda dayan hannun take riqe da karamin yaro da bai wuce shekara uku ba, tafiya takeyi à hankali kuma cike da natsuwa sannan ga hadari da ya rufe ko ina, ruwa ko yaushe kan iya saukowa sai iska mai dadi dake kadawa à hankali à filin Idin Ramat square dake Maiduguri ,ta juyo sannan ta kalli yaron dake riqe da Hannunta sannan tace Babich kaga kasa su Mama Sun tafi Sun barmu ko ai shikenan in muka rasa sallah yaron yayi dariyarshi mai kyau yace ai zamuyi sallah har in roqi Allah ya bani irin CLS din Yaa Ahmad tace to kaga muyi sauri sai mu yi sallahn yaron ya dubeta sannan yace yaa Baatul ai kece bakya yin sauri inata Jan hannunki tace toh shikenan zanyi saurin muje mu samesu haka suka karasa har wajen Sallahn daga gefen mata suka samu har an shimfida musu abun sallah sannan suka zauna wata farar mata mai kyau da baza ta wuce shekaru 35 zuwa 38 ba tana riqe da jariri ta juyo ta dubesu tace a ina kuka sami hulan ? Baatul tace Aunty a mota ya bari matar da aka kira da Aunty tace ai ke kika biye mishi da kin barshi yayi sallah babu hula tunda da gangan ya cire, Batuul tayi murmushi tace Aunty ai da yanxu bamajin Khuduban nan da akeyi Aunty tace hakane Baatul ta juya ta kalli wata yarinya da bata wuce sa'arta ba tace Fa'iza kin dauko min jakata da nace ki fito min da ita dan inaso inyi sadaka in an idar da sallah yarinyar da aka kira da Fa'iza tace ehh yaa Baatul na dauko gashi nan ma ta dauko wata jakar Hermès mai ruwan toka da kana gani kasan an kashe naira ta mikowa Baatul ta amsa tayi murmushi sannan tace na gode Fa'iza haka suka zauna shiru suna sauraron khuduba har aka gama aka tada sallah Baatul ta dubi Fa'iza tace tunda ba kya sallah ki karbi Aabid à hannun Aunty tace toh Yaa Baatul ta sa hannu ta karbi jaririn daketa wasa sannan ta dan koma gefe su kuma sukayi kabbara suka nutsu dan su nuna godiyarsu ga Allah (swt) da yasa suka gama Azumi lafiya har yasa suka ga sallah.




Ahaka suke Zauna bayan idar da sallah har Imam ya gama hudubar bayan sallah da wa'azi da tunatarwa , nan Dubban jama'ar da suka hallaci sallar suka fara kokarin kama gabansu.
💖💝BATUUL💖💝






3






Dedicated to *KHALLESAT HAYDAR*






Tuki yake cike da nutsuwa da kwanciyar hankali kan titin Kashim Ibrahim Road ba a jin komai sai karar AC dake busa iska mai kanshi da dadi har suka karasa masallacin suna ta fadin (Allahu Akbar Allahu Akbar Laillaha illalah Allahu Akbar kabira wal hamdulillahi kasira wa subhanallahi bukratan wa asilaah wa sallalahu ala nabiyina Muhammad wa ala alihi wa sahbihi wa sallama tasliman kabira) Abinda suke ta maimaitawa har suka isa masallacin kenan suka samu waje suka yi parking sannan ya fito ya budewa Abui kofa Farida ma ta bude ta fito ta miko mishi Sallaya daga bayan mota sannan ta kalli Abui tace bari in karasa side na mata Abui yace okay mamana



Bayan idar da sallah ne Aunty ta dauko jakarta ta ciro rafar yan dari biyar sabbi fil ta mikawa Batuul tace gashi ki bayar sadaka ai baba ya baki naki ko ? Batuul tace ehh sannan Aunty ta sake cewa Ni zamu Je mota dasu dasu Yusra dan Aabid ya fara jin yunwa in kin gama ki samemu tace toh Aunty ta karbi kudin ta saka à jaka tace sai nazo su kuma suka tafi


....Hajiya Allah yasa anyi à sa'a Allah yasa muna da rabon ganin badi Hajiya à taimaka Fisabilillahi

Batuul ce ta karasa inda mutanen nan da Almajirai suke a zaune ta ciro kudi daga jakarta na bandir din dari biyar da na dari biyu ta fara rabawa bayin Allah dake wajen su kuma suna ta yi mata addua tana cikin rabawa ne wani iska mai hade da ruwa ya fara saukowa take ba tare da shiri ba ta zube musu kudin dake hannunta ta juya zata bar wajen kenan taji tayi karo da mutum, ta dago kanta da iska ke kokarin cire gyalen da sauri tana fadin Hey am sorry, bata samu karashe maganar ba sabida yadda taga mutumin ya tsaya yana kallonta dogo ne sosai dan sai da ta mikar da kanta sosai kamin ta karashe ganin tsawonsa , kyakyawa ne sannan ba fari bane baqi ne amma baqin shi mai haske ne, yana da side burns sannan yana da dogon hanci da mitstitsin baki dake zagaye da millionnaires belt duk da akwai hula akanshi sai da ta hango gashin kanshi kanannadadde da hulan bai rufe ba haka ma gashin gira da lashes dinshi bakake ne, cikin seconds da basu fi uku ta gama kare mishi kallo tayi sauri ta saukar da kanta kasa dan hawaye taf ya cika idonta, bugun zuciyanta ya karu kamar zai fito


ya bude baki kenan zaiyi mata magana cikin sauri ta matsa baya daga wajen bata tsaya yin komai ba ta juya cikin sauri sauri da dan gudu ta karasa inda tayi parking BMW 8 séries ta bude ta shiga ta jefa jakanta baya , tana zama tayi ajiyar zuciya Aunty ta juyo ta dubeta tace lafiya kike ajiyar zuciya ? Tace Aunty ruwan nan da nayi escaping bai jikani bane ya sani yin ajiyan zuciya Aunty tace toh ni yanxu karbi key mu tafi gida Yusra ta Ce min yunwa takeji, ga Aabid ma na rigima Batuul ta juya bayan motar ta kalli wacce aka kira da Yusra tace ba sai da nace kici abinci ba kamin mu fito ba kika ki wai ke sai kin dawo Batuul ta juyo ta dubi Aunty tace Janet fa har binta ta riqayi da abincin kamin ta saka mata kaya taqi shine yanxu zata cewa mutane wai tana jin yunwa bata ce komai ba Yusran sai zumburo baki da tayi Batuul din ta sake ce mata ki bude jakana akwai TWIX ki dauko kuci ke da Hafix (Babich) ki bawa Fa'iza ma sannan ta juya ta dauki tissue à gaban motar ta goge fuskanta da ya jike da ruwa, ta bude pidgin din motar ta dauko orbit mai flavor din pepper mint ta jefa à baki sannan ta gyara gyalen ta daura shi kamar dankwali sannan tayi igniting motar ta tada suka tafi


Tunda ta bar wajen yake tsaye yana kallonta har ta shiga motar suka tafi bai dena kallon wajen ba sai da yaji an taba shi ta baya ya juyo ya ga Wanda ya tabashi

Ya kalli Wanda ya tabashin tare da Sakin Fuska yace Massa ya akayi shehu ya bari ka bar wajen shi kuma ban ga ka saka rawani ba Massan yace Man bari kawai ai bazan iya zama ayi hawan Durba dani ba yanxu haka ma gudowa nayi yace kai mey kake yi anan kai kadai bayan naga Abui ma suna tare da Shehu yace yeah abu nazo yi amma banyi bama sai nan gaba Massa yace okay muje sai da ya sake juyawa tare da ajiyar zuciya kamin yabi inda hanyan da Batuul tabi kamin su tafi
💖💝BATUUL💖💝







2


Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*





Agogon batman din dake manne jikin bango ne yayi ticking 6:30 da rabi dai dai na safe tare da yin sauti,


Tashi yayi tare mikewa daga kan lallausan katafaren gadon da yake kwance kai, yana mai karanto adduar tashi daga bacci (Alhamdulillahillazi ahyana ba a dama amatana wa illaihin nushur sannan ya kara dayiwa Annabi (SAW) salati, ya tashi ya juya ya kalli agogon da ya farkar dashi daga bacci yaga har 6:40 tayi, yayi sauri ya karasa toilet din dake manne à dakinshi cikin hanzari yayi sauri yayi brush yayi wanka sannan ya fito daga toilet din daure da towel da kuma wani towel din a hannunshi yana goge fuskarshi da ita har ya karaso gaban wani babban mirror da mutum kan kalli kanshi gaba daya tun daga kai har kafa ya karasa goge kanshi kenan zai shafa mai yaji karar wayarshi na ringing da har yayi kaman bazai dauki wayarba sai kuma ya juya ya karasa inda wayar take, yana ganin mai kiran da sauri yayi maza ya dauka tare da zama sannan ya risina kamar mai Kiran na gabanshi, zama yayi kamin ya kara wayar a kunnanshi tare da cewa Hello Ammah *nda wattu*(ina kwana) daga daya bangaren aka amsa da *kêlewa sêlai* (Lafia Alhamdulillah) sannan aka sake ce mishi Abu ka shirya ne yace à ah Amma saura kadan yanzu zan shirya in fito tace yawwa Dan Shehu yace bana karfe takwas za ayi sallah kuma kasan kaine zaka tafi da Abui ya ce *yo dai kêrma lukin*( toh gani nan fitowa yanzu ) ya katse wayar ya ajiye



Closet din kayanshi ya bude sannan ya dauko wani sky blue din shadda mai kyau da tsada ya saka ya dauko cuff links dinshi na Mandarina duck sannan ya sanya su a hannayen rigartasa tare da dauko hular Rawaram blue mai dan ratsin black brown ya seta ta a kanshi kamar da kan akayi hular ta zauna d'as agogon shi na Fendi ya makala à hannunshi na dama sannan ya dauki Turaren Tom Ford da Rasasi dake gaban mirror dinshi yafesasu à jikinshi kamin ya koma gaban coffee table ya dauki key din motar dake ajiye akai da kuma wayarsa sannan ya sako takalminshi baqi na Haven ya fito daga dakin tare da kallon agogon hannun shi yaga bakwai daidai




Saukowa yake daga kan benen cikin kwanciyar hankali da natsuwa har ya karasa sauka ya isa wani kaftareren parlour da girmanshi ya dauki set din kujeru uku, karasowa yayi cikin parlour ya isa wajen wani dattijon mutum mai dan haske yana sanye da kaya na alfarma , sanye yake da farin glass à idonshi, hannunshi kuma riqe yake da remote ya saka tashar Iqra yana kallon yadda musulmai ke nuna farin ciki ga ubangijinsu, gabanshi kuma glass table ne dauke da flask din tea an zuba Kadan a *finjal* ( karamin transparent kofi na shayi) Ya karasa tare da zama dab da kafan dattijon tare da Ce mishi Abui *nda wattu* (ina kwana) *Bara ngêmêriaa* (Barka da Sallah) Bara *Ngêmêriro* ABUTTURAB (barka dai ABUTTURAB) ka tashi lafiya yace Alhamdulillah Abui sannan yace mishi Jiya na tura Abubakar yace maka an sanar da ganin watan sallah daga *SHEHURI* (palace din sarkin Borno) yace min ka rufe kofa kuma wayoyinka ma duk a kashe yace ehh Abui na gajine jiyan shiyasa na shiga da wuri kauyukan da mukaje kai zakka ne hanyoyinsu babu kyau amma Massa ya kirani ya fadamin that babanshi yace anga wata gobe sallah kuma nasan shehu da kanshi zai qira ya sanar da kai shiyasa ban sauko na fada ba yace ehh tun jiya shehu ya kirani yace okay bari in shiga inga Ammah dan tun safe ta kirani wai ka shirya kana ta jirana yayi murmushinsu na manya yace ai Ammah tun karfe biyar da ta tashi bata koma ba sai da tashi kowa har masu aiki tun karfe biyar suka tashi suna ta hidima yace ai Ammah akwai kokari sannan ya tashi ya sauka daga kan matakala da basu fi biyar ba yabi wata hanya har ya isa kitchen tare da sallama wata mata mai dan madaidaicin jiki kyakyawa fara ta juyo ta dubeshi tare da amsa sallamanshi tace Abu kowa ya tashi à gidannan kai baka tashi ba kuma bana karfe takwas za ayi sallah Abui tun dazu ya shirya yana jiranka, yayi murmushi tareda karasawa wajenta y'a rungume matar tareda da sumbatar goshinta yace mata Ammah barka da Sallah tayi murmushi kamar ba ita ke fada ba yanxu *Baaranêm* Abu (Barka Abu) suna tsaye a haka wani saurayin yaro fari kyakyawa dogo amma bai kai Abu girma ba ya shigo tare da gyaran murya yace Ammah muna nan fa ta juyo tace Babana har ka shirya ne ya karaso tare da daukan Apple dake cikin basket à kan kitchen Island din ya dan bata rai yace Ammah an manta da damu ana kula da Babban da ya dace ace yana gidanshi yanxu, Abu y'a juyo ya harareshi yace ai sai ka kaini gidan nawa Ammah tace ai gaskiya Sadiq ya fada Abu ya girgiza kai ya fita Ammah ta dubi Sadiq tace muje kuyi breakfast mu tafi masallaci


Sun fito kenan sun karasa dining area mai dauke da round dinning table mai adon royal gold, kan dinning table din dauke yake da abinci na alfarma irin su *ndalayi*, *kisre* (sinasir) *kêmoniye*(farfesun kayan ciki) *ngaji*(burabusko) miyar kubewa, yakuwa, peppered chicken sai kunun gyada. zagaye table din yake da kujeru guda sha biyu sunja kujerun zasu zauna kenan wata yarinya fara kyakyawa da baza ta wuce 16 yrs ba ta fito à guje tana fadin Ammah wanne zan sa........bata karasa maganar ba tayi shiru tareda da riqe baqi tace ooops Yaa Abu ina kwana ya dubeta yace kin tashi lafiya tace ehhh Alhamdulillah ta juya ta kalli mamansu tace Ammi Yaa Abu ba ya tafi Umara ba ? Sadiq ya juyo yana dariya yace bai tafi kuma da shi zaki tafi masallaci tace amma lokacin da mukayi waya da ina school ai kace ya tafi, Sadiq ya sake murmushi yace toh ya fasa tace toh ta sake duban Ammanta tace Amma *ndaso yikêkin* ? (wanne zan saka ?) Ammah tace mata ki saka blue din tace toh ta juyo ta dubi Yaa Abu tace da Abui zaku tafi masallaci ? Kanshi à duke yana danna waya ba tare da ya dago ba yace mata ehhh Ammah da Sadiq basuce komai ba sai tsayawa da sukayi suna kallonta dan suji dalinlinta na tambaya amma bata ce musu komai ba ta koma jikinta a sanye tana fara tafiya taji yace Farida tace naam Yaa Abu yace mata saura ki tsaya kwalliya ki bata min lokaci ba tare da cewa komai ba ta juya taci gaba da tafiya har taje daki sannaan ta zauna akan makeken gadon dake dakinta ta fara yiwa kanta magana tana cewa Yaa Abun nan kullum wai sai da Abui zai tafi dan yasan kullum Abui nake bi shine kuma yace shima dashi zaije kuma ya dinga hana mutane magana wai shi bayason surutu, Ni nan gaba zan dena bin Abui ina bin Ammah


Ammah ce ta kira daya daga cikin masu aikin gidan tace Fanne ba a kawo shayin Abu ba da sauri mai aikin taje dauko flask din ta ajiye ta juya ita kuma Ammah ta tafi bawa mijinta abincinshi , ya dauki flask din tare da zubawa a cup yana kurba kadan kadan kanshin shayin ne ya sani matsawa baya saboda in naci gaba da shaqa toh sai nace musu su zubamin, kanshi ne da ya hada na lemon grass, na'na',citta, kanumfari da cardamom seeds da mint leaves.


Bayan ya gama shan shayin ne ya dauki saucer ya Saka kisre guda daya da miyar kubewa danya da yaji naman kaji à ciki. Ahankali ya dinga ci har ya gama sannan ya miqe ya yaje wajen hand wash basin din dake dinning area din, ya wanke hannunshi ya tsane da towel sannan ya bude fridge ya dauki robar ruwan faro, ya juyo ya tambayi sadiq bayan ya kurbi ruwan Sadiq wane masallaci zakuje da Ammah ? Yace filin polo zamuje kasan bata cika Son zuwa Ramat square dinnan ba yace Toh ni zan wuce bari inje inga ko Abui ya gama sai mu tafi Allah ya kaiku lafiya sai kun dawo ya sake cewa Sadiq kayi tuqi à hankali dont play rough with my life on road Sadiq yayi dariya yace she is mine too y'a karasa falon ya tarar Abui ya gama cin abinci har ya miqe yana saka babbar rigarshi Ammah kuma na fesa mishi turare sannan ta gyara mishi hula Abu yayi murmushi yana son yanda suke kula da junansu dukda Sun tsufa. Abui ne ya juyo ya kalleshi yawwa Abutturab muje lokaci ya kusa kurewa sai kuma ya tuna ashe sarkin rigimar tasa ba ta fito ba ya bude baki kenan zaiyi magana sai gata ta fito da murmushinta mai kyau ta saka riga da skirt din super yellow mai shudin flower ta saka hijab shima blue hannunta riqe da jakar cardio baqa ta karaso taje ta rungume babanta sannan ta tambayeshi Abui *shawangêna*(nayi kyau)? Yace mata sosai mamana kinyi kyau muje ko ? Tace okay su ukun suka fita su kaje inda motar take pake Abu ya budewa baban nasu mazaunin dake gefen driver farida kuma ta shiga baya. kamin su fita Ammah ma suka fito ita da Sadiq tana sanye da laffaya green and red suka nufi GLK din dake pake à wajen parking mota, sai da suka shiga suka tada suka fita tukunna Abu ma yabi bayansu, su sukayi hagu ta su Sadiq kuma tayi dama.
💖💝BATUUL💖💝






4





By phartiemarhk






Dedicated to *KHALEESAT HAYDAR*






A gaban gate din wani mansion ta tsai da motar tare da yin horn, masu gadine su biyu suka fito cikin hanzari suka bude musu gate din suna yi musu sannu da zuwa, karasawa tayi cikin gidan har ta isa inda ake parking, kamin ta tsaida motan Yusra tayi sauri ta bude kofan ta fita Hafix ma ya bita a baya, cikin hadin baki Aunty da Batuul suka ambaci "Inna lillahi wa inna illaihi rajiun"Fa'iza ta fito itama a guje ta bi bayansu tana fadin bakuji ciwo bako su kuma suna ta kyalkyala dariya Yusra tana fadin ai na rigaka shima Hafix yana ya rigata, suna karasawa bakin wani sliding door mai girma na glass suka tsaya dan baza su iya danna kararrawar ba yayi musu nisa sai Fa'iza ce da ta karaso ta danna musu kararrrawar suka tsaya jiran à bude musu kofar, à dannawa na biyu ne aka bude musu kofa daidai lokacin Aunty da Batuul suka karaso suka Shiga ciki, parlour ne mara tarkace amma yana da kyau, wallpaper ne baqi mai flowers fari da grey zagaye da dakin , daga tsakiya akwai farin kujera mai L shape da throw pillows akai ,karamin round Table daga gaban kujeran, office chair daga gefe sai Babban TV da ya kusa cinye bango dan girmanshi à manne da bangon.



Kanshine mai dadi na sandal wood ke fitowa daga parlour hade da iskan Ac mai dadi da sanyi ,bayan sun karasa daga ciki sun wuce wani bene mai rails silver suka isa wani dinning area shima créam ne da Brown mai dauke da dogon dining Table da kwanuka na alfarma sai chandelier daga tsakiya





Bayan sun shiga sun zauna ne yarinyar da ta bude musu kofa tace "sannunku da zuwa Aunty " cikin hausar ta da ba dai dai ba " Aunty tace mata sannu Janet, Su Ahmad Sun fita ne naga motan da suka fita dashi à parke "
"Janet tace à ah Aunty sun dawo tun dazu Sun hau dakinsune, su da babane dukkansu Sun dawo shima ya tafi sama" " Batuul ce

1 Comments On BATUUL
avatar
hafsat-9-3

1 year ago

Reply

Nice book

Please Login or Register in order to submit comment