Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuma Nihla na qoqarin hawa kan jikinta tasan me take so, lokacin shan Nonon dare yayi saboda ba tare take kwana da ita ba a gurin little take kwana tunda ta shekara. "Mammi i just heard Dady telling Sister and Bro that he will get another Mum for them since you are not taking care of them the way you did to me" a nutse yake maganar sa babu hayaniya ko kadan just like mahaifinsa. Ana cewa Suna Kama da Abdulmalik amma tana haifar Junior Ammi tace ga Abdul'ahad nan dalilin da ya sa ya mayar masa da sunansa Kenan.

Wani irin bugawa qirjinta ya shigayi amma ta danne dan kada yaron ya gane ta shiga duniyar tunani, ze iya zama gaskiya, jiya taji lokacin da suke magana da Master akan wata yarinya Amal yar Minister Lafiya da take bala'in so sa bata daiji takaimai man me suke cewa ba amma tabbas taji an ambaci Amal da kuma aure, kishiya Abdul'ahad zeyi mata kenan??

"Mammi i know you love Dady so much but Don't stress your self ok, i promise i will beat the hell out of who ever he brought to this house. No one will compete with my Mum" dukda yanayin data shiga amma seda tayi dariyar maganar sa, haka Ragowan yaran da Dady da suka shigo duk suka sa dariya.

"Look at him abeg who will beat who" Little ta fada tana nunashi tareda ci gaba da dariya, seya sauka daga jikin Hamdah ya nufi qofa yana wa Little alaman zasu hadu. "Ok guys you all go and sleep ok you all have school tomorrow, Little you wait and take Nihla with you"

Idonta a qasa tana shayar da Nihla bata so ta dago Little taga yanayin da take ciki ta sani yanzu zata tashi hanklainta dana yan uwanta gaba daya in har suka ga hawayenta. Qoqarin sauka da Nihla ta fara yasa ta saketa sannan ita ma ta miqe suka fice a tare tana qara danne kukan dake neman kwace matan, seda ta shiga dakin Yara mazan already sun kwanta har sun kashe fitila kowa na kan gadonsa se Qur'an reciter dake karatu a hankali. A gefen kan Abdul'ahad ta zauna duk suka tashi zaune suka shiga karanta addu'ar bacci kaman yanda ta saba yi musu ko kuma Dady har suka gama tayiwa kowannensu kiss a goshi sannan ta fita.

Haka tayiwa Little da Nihla da har tayi bacci sannan ta nufi dakin zuciyarta ma mata wata irin suya. Lallai Namiji, wato auren ma a bakin Yayansa zataji Namiji abarshi kawai. Yana zaune akan gadon yana duba wasu takaddu ta shiga, doguwar rigar saman kayanta ta cire da Hular da ta saka ta haye gadon tareda jan bargo ta rufe har kanta, seta tattare takaddun ya watsa su qasa tareda janyota ya lullubeta cikin jikinsa, abinda take jira kenan kawai ta saka masa kuka.

"Naga alama se randa aka fara kiranki Granny zaki dena kuka kedai yanzu meye laifina dan nace zan qara aure. Wai ke Mammi duk kinbi kin tattare akan Yaranki kwana nawa ina miki nacin muje hutu amma kinqi ke ba zaki bar jaririyar yarki a gida ba sedai da ita bayan na gaya miki matata kadai nake so tare dani, to ba sena auro wadda ko bangon duniya nace ta bini muje zata yarda ba?"

"Babu wani kawai kace na tashi aiki a gurinka na haifi yara hudu kana so ka auro yarinya ka more quruciyarka da ita ne me Nihla ta tare maka yanzu kuma? Da kace nafison Junior shi kadai na damu dashi a gidan yanzu kuma ka dawo Nihla ka ma fito a mutum sak kawai" seya juyo da ita yana kallon fuskarta data jiqe da hawaye, "Do you think akwai wata mace da zata qarayi min kyau a idona bayan ke, kina zaton akwai sauran space din soyayyar wata mace bayan Hamdah? You are mistaken, i have only loved you and i will only Love you Hamdah...."

"What about Amal da kuke maganan ta da Mustafa jiya" seya kyalkyale da dariya harda riqe ciki ya tashi zaune yace "ke baki iya jin gulmar ba, An kasa mijinki amma baki jiyo nan gurin ba Kishi ya rufe miki ido ko? Shikenan Amal is getting married next week IV din aka turamin muke maganar but indai baki chanza sabon halin da kika samu ba zanyi aure da gaske" seta sake rushewa da kukan gaske harda sheshsheqa, har ga Allah tsokanarta yake a tunaninsa kuma ta gane. Se ya shiga rarrashi ganin tana nema ta bata masa dare daya ci buri.

"Wato bazaki haqura ba kin haifi ne maka dake bata dakko wannan koke koken ba shine yanzu kike so se kin liqawa Angel dina ko" yai maganar yana kashe mata ido, seta dakata da kukan tana kallonsa

"Yes ko kina zatan bansan cikine dake ba?" Setai saurin dafa cikinta tareda fiddo ido sosai bakinta har rawa yake tace "waya gaya maka, i mean ya akayi ka sani?"

"Waini zaki ninke ba wallahi cikine dake two months na sani kike wani bazaki bar Babynki ki bini ba to se kin Yayeta bazaki jamin yarinya tasha ciki ba kuma twins zaki haifomin mata kinji ko". Seta saka dariya ganin yanda ya dage harda fadin abinda za'a haifar masa seta miqe zaune tana cewa "koba twins mata ba, ni maza zan haifa, Baba da Abbana".
"As long as its from you, everything is a blessing, be it boys or girls ima so" ya fada kafin ya janyota ta shige cikin jikinsa gaba daya.

So it happens, watanni bakwai da suka biyu baya ta haifi Abdallah da Ahmad da sunansu ake kiransu dan Baba da Abbah duka sukace sun yafe a kirasu da sunan su na gaskiya daga nan tace ta gama taci gaba da kulawa da mijinta da Yayanta baki daya.

Tammatbihamdillah.

Anan na sauke wanna littafi Mai suna RUBUTACCIYAR QADDARAH. Ina fatan Allah yasa mu amfana da darussan da suke ciki ya yafe mana kurakuren da muka aikata.

Na sadaukar da wannan littafi ga dukkan masoyansa musamman RUBUTACCIYAR QADDARAH NOVEL GROUP da HAUSA NOVELS GROUP one love 😍😍😍









An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment