Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Duk sanda ruwan ya taba jikinta da alaman zazzabine mai zafi ya shigeta..

Dagota yakumbo tayi a hnkli Suna takawa Sam babu karfi ajiki rufaida layi kawai take tana nishi sama sama
Cikin dakin takaita ta zaunar da Ita abakin gado cikin kulawa tana jera mata sannu,Banda layin Babu abunda takeyi idanunta da jikinta gaba daya sunyi lagwas sunyi sanyi Tanajin kanta kamar ba ita ba,Kar Kar jikinta yake rawan dari kamar wata maijin azaban sanyi Amma Daga Nan basai ma kataba fatar jikinta ba Daga nesa zakai arangama da azaban hucin zafin da jikintan yake fitrwa,a gurguje yakbo ta fice Daga dakin,ganyen RAI DORE data yanko ta tsintsinka ta murkusa sukayi lukwui ayar ludayi sannan tajikashi da ruwa ta kawo mata har dakin,samu tayi harta kwanta,bata Wani tsaya lallabata ba ta tursasa mata shan ruwan wanda tana kammala shansa baifi da minti goma ba Wani uban zufa ya shiga kewaye ta,a hnkli a hnkli sai ta soma jin sauki ajikin ta tuni zazzabin yyi kasa sosai aranta hartana ta shan mamki,itadai tasan ganyen RAI DORE abanza ma zaka gansa a jeji Kai har cikin anguwa Amma bata taba sanin yana maganin zazzabi har haka ba,

Kwanciya tayi kamr mai Jim bacci yakumbo ta koma
Waje ta cigaba da abubuwan datakeyi..

Karfe 10 saura lokacin tana famar jika saiwar magani acikin ruwan wanka saiga aikan umma hadiza,Niki Niki almajiri ya shigo da ghana most go na kaya,kayan rufaida ne acike tam da wasu abubuwan amfani da Karin tarkacen kayan abinci da sauran magungunan rufaidar da Alhj zaidu ya riga ya bayar akan kawo,acikin kayan harda Gidan soro da yar leda guda a gefe na kaza anyankashi angyarashi, takuma rubuta musu wasika akan Duk abunda ake so agaya mata zata kawo,sosai yakumbo taji dadin ganin Hakan,bata bar al'amajirin ba saida yadan jejje mata aika,yajin tafarnuwa da garin kunun jar dawa da alkalama,farar shinkafa da busashen dankli wanda yaji kayan yaji aka Niko mata
Agefe kuwa harta surfe waken suya da garin ridi wanda yyi kyau yana fidda maitar qamshi tsaban yadda shima aka fece shi aka soyashi..
Aranar kawai abubuwa kala kala ta hada Dan Gani take inbatyi Hakan wa jikin rufaida ba toh Babu shakka rufaida bazata taba dawowa sharr da jikinta kamar da chan ba..

Bayan ta Gama da nan ta nufi cikin dakin ta sameta agaba ta sawota sukayo waje da daurin kirji suka nufi bayan gida,already ta riga ta Kai ruwan maganin Adan bahu Banda wanda ta hada mata da helba da Dan gishiri,umartan tayi akan ta tsuguna gaban ruwan sanda ta kifeta da Wani zani ruwan yhau turara ta sannan ta umarceta data zauna aciki,duk jarumtar rufaida haka ta kasa daurewa Ihu ta zage tanayi Jin yadda rufan zafin ke shigarta yna mata zafi da ciwo,tsaban azaba da tsoro daukawa tayi Duk ta kone akasarta,taci kuka ba kadan ba.

Da kyar yakumbo ta maishota daki nanma bata barta ba sanda ta shassafeta da vaseline ta sama mata kaya masu kyau tasaka tuni bacci mai Nauyi ya tafi da Ita...

Nan yakumbo ta fice itama dan watsa ruwar tayi sannan ta Nemi waje tadan huta gajiyarta,sai can bayan azahar ganin Rufaida nata sharar bacci bata farka ba sannan ta koma kitchen din ta shiga shriya musu tuwon masara da miyar kubewa danya da Wani ruwan ganyen maganin wanke hanyoyin jini consisting of tsamiya mai kyau da ganyen mint data jikashi a kwanon sha tun daxu.


_7:30am ABUJA_ _Mayfair hotel,_ _maitama._


Jiya kusan atare jirginsu rufaida da nasu imad suka iso nigeria saidai su basu sauka a kano ba direct akayi dasu abuja bisa umarnin da yaa sheik ya riga ya basu dakema iyalan doc Mehra anan abuja suke da zama ba a kano ba.

Tun kan su sauko already capt muffy yasa mutanen sa Suna jiran sa a filin jirgin,it was his private plane Dan haka Babu ruwan su da hayaniyar yin clearance bare Kuma gogaggya ko gamutsa da sauran mutane...

Sojojin sama ne a jere sunkai su goma acikin shigarsu ta perfect tailored naval uniform dinsu dats so white and clean sunyi matukar kyau bana wasa ba wanda tun ana saura kamar awa guda su imad din su sauko muffy ya umarce su dasu jira isowarsun awajen,tun isowar su wajen suka tsaya bisa layi a tsatsaye Suna gadin Hakan tare da Wasu shegun baqaqen motocin su kirar bentaygas da cullinan Wanda sukenan bakake Kirin convoy yakai motoci takwas wanda banda sheqi Babu abunda sukeyi.

Ana daf da kiran sallan ishai suka iso, Wani sanyin iskar yammacine yake busawa imad na tafiyan yangansa a gefe da doc Mehra wanda yaketa famar danne dariyar sa ganin yadda imad din yasha toka yaketa kallon wajen sama da kasa da Wani irin harara yanata tsame baki, shi kwata kwata baisan meyasa ya tsane dawowar sa Nigerian bama,he just don't like da weather, tsaki yayake sakewa time to time duk dama ayanzu yasan in da xa'ace mai ya koma Vegas da wallhy bazai iya komawa ba,the breeze alone has brought him back to his senses Dan tun shigarsa jirgi bai huta da yawan tunanin rufaida dayakeyi aransa ba,har sai yanzu dayaga sun sauka..
As usual Duk wanda ya gaishe sa baya amsawa saidai yabisu da Ido cos
Rashin ganin mufrad awajen akan lokaci ya sashi Jin kamar bazai bisu ba,sanda suka shafi kusan minti sha biyar tare da Sojojin awajen imad yanata famar kukkukuni aransa,wato mufrad bazai taba sauyawa ba,he is just Neva serious wayasan ma Wani aikin yake ya kyalesu,he tot zaizo shidayansa ne yaxo ya dauke su wato shine za'a hadasa da wasu kurtayen Sojoji ko?shibaice yana son ganin fuskokin kowa ba,yana cikin Sauke bala'in aransa can saiga wata kafurar jeep wrangler ya iso ganin yadda gurds din suka Wani tsime atake suka hau sara mishi hakan yasa imad Jan wata doguwar tsaki doc mehra Banda dariyarsu Babu abunda yake..

Da sauri aka bude ma mufrad kofa ya sakalo kyawawan zaratan kafafunsa waje sanye yake da wata arniyar pure white colour Gucci write my paper shirt da wandonsa ta sojoji camouflage green wacce ta mugun axaban karban hadadde Kuma lafiyayyen dirin jikinsa wanda yake a murde kafafunsa sakale acikin wata camoulage lanvin boot, tafiyar sa yake a hnkli cikin salon takunsa mai mugun tafiya da aji mai kuma cike da kasaita da nitsuwar datake masa muguwaar kyau ayanayin sa na cikakke Kuma gwarzon namiji..


Murdadden fuskan nan Tashi bata sauya ba farinciki ne sosai aransa Amma bazaka taba iya tantacewa ba..
Har ya iso gaban su baiyi Wani kyakkwaran sake fuskar sa ba harsan da suka hade ido da imad daya mugun dore fuskansa yana harar sa ciki ciki yace ,"Dan rainin hankli kawai..Wallhy da baka cika alkwarinka ba da daga Nan wajen komawa garinmu zanyi,"..Furta hakn yasa mufrad sakin yar tsadaddiyar Murmushin sa data zo mai bazata can kasar wuyarsa yace"garinku?saiya juyo ya kalle doc mehra Yace doc kaganshi ko,Wai garin su,shi har yanzu bazai dena yarinta ba?..daga hannun doc Mehra yay yana murmushi alaman Babu ruwansa,kanma ya Gama Sauke hannun yaga harsun rungume juna suna kyakyatawa da dariya kamar wasu sabbin mahaukata Suna ta tsokanar juna,Wani Shiru wajen ya dadayi musamman wajen Sojojin dake tsaye suna kallon ikon Allah Jin dariyar sa abunda basu sabaji ba...cikin dariyar da batayi Wani nisa ba mufrad yace iyeyi kawai ai kasan zanzo din..Imad yana murmushi ya shiga nuna mai agogon sa yana cewa "I mean on time chick...Tunda kabata min lokaci Hakan zaisa ma bazan bika ba Muje gidan ba..,ni Wallhy a hotel zan kwana mu shiga motarka ka kama min Doc mehra yace hotel kuma? Ai ba matsala Muje nawa Gidan kawai,da sauri yace no no doc so nake kaima ka huta,..But u have to tell my small mum cewa awajen ta zan karya gobe',..doc Mehra yanq murmushi yace hakan ma yayi saina ganku duka suka amsa da toh sannan suka rabu...

Sojojin da suka xo daukansu su sukakai doc Mehra har gidan sa dake minister qtrs
,sukuma suka nufi wata haddiyar exclusive hotel da ake cewa Mayfair hotel dake cikin anguwan su ta maitama,it's cost $89.25 us dollars per night,babban daki suka kama su biyu,Babu maijin hirar Wani tsaban surutu kowa na Haba Haba da juna,Nan da nan imad ya shiga basa labaran cases dayayi hndling kala kala har wajajen 3am na dare basuyi bacci ba,sai can bayan sallahn asubah tukunna suka samu suka runtsa..

Basu da farkawa ba sai around 9:30am mufrad yana lullube acikin bargo bai bude idanunshi ba tukuna imad ya dau wayarsa ya kira yaa sheik ganin tun isowarsu jiya basuyi waya dashi ba,dakuma Wani makallalen zimman Jin yadda ake ciki da batun rufaida dayake ta damun zuciyarshi yahanasa sakat.

Ganin yaa sheik baiyi picking call dinba yasa ya aje wayar akan gadon ya nufi bathrum white towel ya dauka ya Dora a kugunsa sannan ya tsaya agaban sink yy brush

Ruwa yahada mai dan uban dumi a bathtube da kyar sabida gajiya ya zuba shower gel nanda nan bayin ya cika dawani irin mugun kamshi ya shiga cikin ruwan ya lumshe ido yanadan tunani, yakai kusan 5min ahaka mufrad yai knocking kofar rike da wayarshi dake ta haske murya chan kasa yace mad your phone is ringing" dan yatsine fuska yayi cikin kasalalliyar murya yace"who is calling?" kallon screen din yi ganin "mi mama" da emojin heart ajiki,a hnkli yace "is grand ma"..imad yace ok talk to her kaji mezatace..Daga can mufrad ya hararesa"
Yace c'mon am serious muff,dan Allah ka amsamin,i know mum is soo desperate to see me yaudararta ne banson inyi, Kuma kaga Yaa sheik yace Kar in yarda inzo kano toni me xance mata?..wayar na daf da tsinkewa muffy ya dauka ya sa a handsfree "gud morning grand ma..
Wani diff ta yanke surutun Daga Jin yankewar sautin muryan tan kasan mamkin Jin muryan mufrad din taji,"..tace ikon Allah
Babban Mutum ka tashi lpya?inashi imad din jasmine tace min bai isa can gida ba,a Ina kenan kuka kwana? Bai Wani amsa ba yadan tsime bayabo Babu fallasa yace grandma muna tare ne dashi,anjima kadan insha Allh zamu taho gida..
Tace to Allah ya kaimu,yace Ameen daf zai katse wayar tace wen he comes around kace yanemi ni..tell him I have a surprise for him yy sauri ya dawo gida..
Mufrd yace copy dat grand ma,baijira jin metaza karacewa ya katsae wayar...
"Kaikuma Saikayi sauri ka fito Muje gidan cos I hate too much calls..
wayasan ma jiya basuyi bacci ba..

Imad dake wasa da ruwan wankan sa yana murmushi yace wow I'm a freaking celebrity can't u feel dat?
Kowa fa so yake yaganni,mufrad Yaja tski baice komi ba ya koma cikin room ya barsa yanatayi baikuwa Gama wankansa Akan lokaci ba saida Shigowar kira kala kala daga gidan ya soma daga musu hankli...

A gurguje suka kimtsa suka fito saidai ba gidan suka nufa Kai tsaye ba,ministers qtrs suka wuce anguwan su doc mehra wanda yakasance musu tamkar God fathern su..sunfi sakewa dashi even fiye da yaa sheik..hakama shima yakejin su acikin aransa tamkar Yaya cikinsa daya haifa.






*™✓SHADE OF RUFAIDAH*


_BY_
_SURAYYAHMS_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.


Part1:chapter 27


Agaban wata katotuwar gate din wani kimtsatsen gida mai kyau da yelwa sukayi horn mai gadi ya taho cikin sauri ya bude musu kofar gidan suka shigo har ciki,Kai tsaye mufrad ya karasa dasu parking lot tun kafin ya kammala parking imad ya hau saka wayoyinsa a silent dan zuwa yanzu bazai iya kirga yawan miss calls din daya shigo wayarsan ba, Shiga cikin gidan sukayi kai tsaye Suna baza takunsu a hnkli Mai tafe da tsantsar nitsuwa da kasaita irinna zaratan maza masu ilimi da aji, Inka gansu tare gwanin sha'awa,dake ma yanayin dirin jikin su kusan iri daya ne, banbaci baifi kadan ba,dake shi mufrad yariga yasha Training irin nasu ta sojoji sai yadan fi imad fasalin kyaun dirin jiki harda Dan tsayi,shikuma imad yanada wani irin tsiririn fuska ne mai mugun dauke hankli dirin nashi jikin Bai Kai na mufrad fadada ba dayake gyara nashi dirin yake da gym routine wanda ba a koyaushe yakema iya kulawa ba.


parlour ne mara tarkace amma yana da kyau, wallpaper ne baqi mai zancen sun flower fari da grey zagaye da bangon daga tsakiya kuma akwai fararen kujera masu L shape da throw pillows dinsu wanda suke manya manya saidan karamin round Table da ke gaaban su da Wani sharbeben tvnsu dayakusa cinye rabin bangon...

Wani kamshi ne mai mugun dadi ke fitowa daga falon na turaren halut da sandal wood traditional incense hade da iskan Ac mai dadi da sanya nitsuwa,Suna zama yarinyar data bude musu kofa ta taho da Murmushi a fuskarta a ladabce tace "'Sannunku da zuwa Yaya acikin hausar ta dabai wani gama kama mata baki ba
Imad ne ya dan murmusa ya kalle ta sai ya amsa da cewa sannunki sweethrt,Murmushi tayi tana satan kallon mufrad ganin yadda idon mufrad din yake kan wayarsa stiff yana famar latsawa Baiko kalleta sai dayaba,the girl look exactly like her dad basai antambya kasan yar doc Mehra ce,She is tall and fair,tana da kyaunta na asalin baggara kominta daidai misali a shekaru dai bazata wuce irin sha biyar din nan ba,Karshen ta ita tayi musu jagora suka karasa daga can ciki,Wani bene mai golden rail suka bi suka sauko daidai setin dinning area mai dauke da dogon dinning table shima white colour with little touch of grey Wanda Already an kawata kan dinning table din da manyan kwanuka na alfarma wajen ya karayin haske sabida crystal chandelier dake sama ta tsakiyar su yana fidda wani uban haske...

Haka kawai atmospher gidan yayi ma imad dadi yakuma samasa Wani sassanyar kwarjini a xuciyarsa being around family yana kara masa nitsuwa..

Simple break fast akayi musu plaintain chips french fries na patotoes ruwan shayi mai hade da kayan qamshi da hadadden liver souce,sai tulin deserts an shirya komi a dining din da alaman su kawai ake ta jira

Cikin nitsuwa yarinyar ta soma jera musu plates da cutleries agaban su da alaman shirin yin serving dinsu..
Ganin yadda take kominta a nitse haka kawai aransa yasoma tuno da yanayin rufaida.

Wani kyakkwan Murmushi ya sakar mata wanda saida tutsiyar Karen fararen hakoransa suka bayyana yace
"Hi sweety I'm imad,and you?
Murmushin sanayya ta maisho masa duk dama bawai saninsan tayi ba da Dan karamin sweet voice dinta tace "Hi,am malak mehra,hannu ya Mika mata suyi musabaha ta maida hannunta baya ta haura sama da gudu tana boye hannun tan,da murmushi imad ya cigaba da karewa wajan kallo,sannn ya dawo da kallonsa Kan mufrad looking at his elegant and alluring look shi Baiko motsa awajen ba,can sai ga yarinyar ta Kara dawowa,nan da nan imad ya maida hanklinsa kanta yanabinta da Wani irin sassanyar friendly gesture "yace malak right?ta gyada masa kai har yanzun murmushi takeyi cos farat daya taji imad ya zauna mata a xciya,cos imad irin mutanen Nan dat are so cool and jovial,irin masu saurin shiga ran mutunen Nan ne wanda batare da saika shirya ba,awani bangaren kuwa sosai take kallon mufrad,kallo takeyi masa irin wanda bata tabayi wawani da namiji ba dan ya hadu matukar haduwa, ganin kamewar sa da ajinsa takeyi wanda tabbas tasan zai iya saka kowacce irin mace fallen masa Atake batare da yin shawara da zuciyarta ba..

Yana dago idanunsa kuwa caraf suka hade ido tayi saurin sunkuyar da kanta can kasa, muryansa ciki ciki yace wato bakya musabaha da maza Amma kin iya Kare musu kallo ko?
,dada sunkuyar da kanta kasa tayi Jin kamar ta nitse kasa,ga voice dinsa yay mata dadi.


Aje sauran cutleries dintayi tana shirin juya musu baya saiga sallamar iyayen ta daga sama Suna saukowa daga matakala, Doc mehra ne agaba fuskarsa dauke da Wata sassayan Murmushi sai matar sa Anty Ameerah wanda tayi mugun kyau acikin Tsadadden black dubai abayarta dayaji silver stones yana sheki,jakarta silver colour da talkamin sa Duk iri daya...

Da Tafiyarsu mai cike da nitsuwa da Kamala suka karaso wajen imad ya miqe tsaye cikin sakin fuska da murnan ganinsun ayanayin sa cike da zolaya ya shiga cewa Anty meerah kifadi gaskiya anya wannan babe din yarki ce yanaga girman ku daya?
Take take Anty Mehra ta hau dariya tana kallon yarta malak data kasa motsi Doc mehra yy murmushi mai sauti "mekake nufi kanason kace bata tsufa ba kenan ko..
Xugata dai...Anty meerah tace yes now,babu Wani zugi nidai ban tsufa ba,kamar yadda shima baison ya girma nima haka nake, ga mufrad nan ya ajiye mata shi Meyake jira?cewarta Hakan ysa ya hau Sosa keyar sa baisan meyasa suka dameu sosai da zancen auren San Nan bafa,Daidai lokacin mufrad din ya miqe yana Dan fidda sakayayen murmushi,a ladabce yace"Barka da fitowa Abbu...Doc mehra yace mrning captain katashi lpya?,ya juya Adan kunyace ya amsa da alhamdullhi yace "Ina kwana Anty?dan hararar sa tayi tace sanadiya dai ya jawoka gidana yau ko mufrad?hmm ka kyauta ai,..shiru yy baice komi ba,Har suka karaso dinning din kowa ya zazzauna.
Jim kadan Imad ya juya yana Kallon malak data kasa dago kanta yace c'mon Sweety zoki zauna anan Kar yunwa ya kashe mana ke..

Da kyar ta zauna a kujeran dake tsakiyarsu mum dinta tashiga serving mahaifinta abinci itama batayi kasa a gwiwa ba ta miqe tsaye ta dau serving spoon ta soma tayata, wa mufrad ta soma zuba dankalin dake shine a right hand side dinta wanda Kallon hannuntan kawai yakeyi da wutsiyar idon sa,irin kallon da baza'ama iya tantance tsawon seconds din dayake batawa akaiba tsaban kankantar sa,mamaki yaketa sha aransa ganin yadda hannun nata ke bari bari a hnkli take xuba mishi abincin kamar tanajin mugun tsoron sa,sake spoon din tayi a bazata sakamakon Jin lallausar fatar hannun sa daya dabo akan nata ya sumar da Ita,wanda batyi aune ba kawai taga wai har ya kwace spoon a hannunta yana kkrin serving kanshi dakansa,a hnkli sautin muryansa ya fito yace "bari zanyi dakaina..can ya furta can kasar wuyarsa wanda a iska ma kawai ta shaqi sautin maganan Dan har yanzu bata farfado daga sumar wucen gadin datayi ba,uhm uhmm ..gyaran muryan doc mehra ya dawo da ita cikin hayyacin ta,tana juyowa taci Karo da idanum imad Kar akanta,kunya yasata birkicewa tana shirin zamewa daga wajen ya riko hannunta yana dariya sosai
"..yace Anty Meera it seems like na samu mata na fa...Kinga tuntuni sai kunyana takeji,dariya Anty meerah tayi tana kallon Doc mehra da ya soma cin abincin sa hnkli kwance, cike da zolaya tace inakaga mata anan kanwa dai,malak is just 16,a tunanin ka sai mu jira harsai ta girma kafin kayi aure?dariya yay sosai tukun yace Hakan nake nufi Anty,Nan da 8years haka ai yayi?Wani hararar baxata doc mehra ya watsa masa,a dake yace 'kamaida hanklinka, da sauri ya toshe bakinsa yana komar da dariyar data kufce masa Jin sautin dariyarsu suma,Malak din ya juyo ya kalla wacce already ta sunkuyar da kanta can kasa tanajin Duk abunda sukeyi,sanda ya Kare mata kallo snn yace"Amarya na Toh zoki samun abincin manaa,matsowa kusa da ita yay a hankli yace mata" Kin saka ma mai mata kinbarni ko?kinga kinjawo ana min gori aida sai a bari Matarsa tazo ta samai'..mamaki ma ya bata Dan bata San harta turo masa bakinta gaba ba,Nan mufrad ya harare sa dake shi yaji maganar tasu da sukayi a tsakanin su su biyun daga nan baice komi ba,babu musu malak ta karaso kusa ta shiga saka masa komi dake kan table din dan daidai sannan ta zauna a tsakiyar su ta xubo nata tana ci tanajin su suna dan jefa hirarsu wanda mostly labarin zaman imad a America ne.

Tagama lura kamar Shi Babu ruwansa da ji da kai haka Nan yake da son sabo da kowa musamman ma ace family ne,Duk yadda malak take Jin nauyin su haka ya ringa tambyarta schl,studies da sauran abubuwa Wani bin har ayita kwashewa da dariya,sosai zuciyar ta ya amshe yanayin shi dats so elegant nd charming batare da tayi Wani dogon nazari akansa ba..

Tun kan su kammala ciye ciyen nasu kira yabi ya damesu dake ma imad din aketa kira yana dagawa yana kallo Amma baiya iya dagawa agaban su,"..Hakan yasa suka rushing din abinci agurguje suka kammala Anty meerah ta umarce malak akan dataje kitchen ta dauko cooler pounded yam da vegetable soup data dafa musu tace mata saita samesu dashi a waje,dan da alamn itama binsu can maitaman zatayi shiyasa ma tafito da shirinta.

Waje suka nufa dukan su sunai ma Anty meera godiya tana ta tsokanarsu
Doc mehra bai Wani jima tare dasu ba ya musu sallama dake shikam wajen aikin sa direct zai wuce,dan kwana biyu da bayanan yasan ba karamin bukatar sa akeyi ba..

Motar sa tana ficewa a compound din saiga malak ta fito sanye da dan doguwar riganta irn Turkish jallabiyan Nan masu zanen flower ata gaban sai tayi rolling da red scarf kalar zanen flower tayi kyau kamar ba yar 16yrs ba,imad yaso ace ta biyosu a motar su saboda son surutun dayakeji aransa yau,
Har cikin ran malak tana son tabishi, saidai daga Ganin idanun ta kasan tana mugun jin shakkar mufrad data lura cewa shi kwata kwata bason sake jikinsa yakeyi da su ba,a hnkli ta girgixa mai Kai kawai tabi bayan mahaifiyarta sikinini ta shiga motarsu suka nufi new zayd matazu resident dake cikin anguwar maitama..

Tun akan hanya malak ta shiga damun mamanta da tambayoyi game da su,ita a abuja ta taso takeyin rayuwarta bata waye da fuskokin yayan yaa sheik sosai ba,Nan maman ta shiga bata amsa daddaya dakema ta lura malak tafiye nuna interest dinta akan imad,Anty meera kuwa batason wani kulata bare ta bata Wani deceiving impression game da wasan da imad yake mata dazu na cewa ya samu matan aure,she knows perfectly well how girls can be cunny,bare yadda yarta take fama da fallin balagan Nan ai sai a hakli,ita kanta tasan halayyar yarta,
Idanunta a bude suke sosai,irin kanann yaran Nan ne masu lura da Kuma fahimtar komi,she knew her girl who is already into hausa nd english novels at early stage altho she really trusted her,saidai Duk da haka yaran zamani Suna bata tsoro shiyasa har Yau bata dena saka mata Ido ba,malak bata Wani sha mamakin kasancewar Mufrad sojaba ne,dama can sunan shi take yawanji Amma bata taba ganinsa face to face ba saiyau dayazo,ita dai imad ne yayi mata Dan harga Allah aranta tana son taga energetic and handsome men kamarshi..

Suna isowa gaban babban gate din gidan mai gadi ya bude musu suka shigo,mash mash masha Allahu gida ya balain kayatrwa Dan sosai ya Kere gidan su na kano a girma da yelwa da tsarin kayan more rayuwa.

Basu kai parking lot ba imad yay parking motar dake shiya amshe driving din,mufrad yana gefe yana famar latsa waya,yana tsayawa kuwa baijira fitowar mufrad din ba ya fito cikin sauri ya nufo su Anty meera,a hnkli malak take kallon sa Jin haryanzu gorin aure kawai ake masa shikuwa Babu kunya yana yarfata Anty meerah ta ce malak kiyi sauri kitaho masa harda abincin sa Dan anjima kadan yunwa zaiji baida mai dafa masa.."idanun sa dake waje don mamaki ya tsura mata yace wai Dan Allah dagske abincin kika biyo mu dashi?tace eh man,Babu yadda banyi abarka ka wuni mana yau ba doc yace a'a Nan dinma bazasu hakura subarka ba shine kawai Nace to muma baro muzo Nan din tare akunce jakar tsarabar agabanmu.

Tare sukayi dariya suna kallon mufrad da ya karaso cikin yar sautin muryan sa dabaison budeta da karfi yace
..."me kuke anan? Anty Muje ciki mana karya cikamiki kunne da surutu..
Yana karasa fadar hakan suka dau hanyar ciki dukansu hudu suka jera suna takawarsu a nitse,mufrd na gefen anty meerah,malak na gefe da imad tana takawa sai yadan tayata riko jakarta ita Kuma ta rike cooler abincin a dayan ahnunta..

Suna daf isa bakin kofar,saigashi har an rigasu budewa ta ciki Wani irin Ihu sukaji sanda suka raxana suka tsaya still ayayin da shukra ta koma cikin gidan da uban gudu in xciting voice tana cewa kufito kufito,oyoyo, woah woah,mumy mumy uncle Imad is here,...
Kamar yar zakara haka take cara tana daga tsalle a tsakiyar babban palon su

Keeyan da already tuntuni ya shirya

Please Login or Register in order to submit comment