Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

rover 2021 strip black..white uniform din san nan bakaramin daukar hanklin ta yakeyi ba,waya tagani a kunnen shi yana amsawa a nitse,at same time yana ta murmushi hannun sa riƙe hular sa, kwantaccyar bakin suman kanshi ta hango an masa aski low cut still gashin nan yana nuna curl dinsa,gashi tasha gyara tana kyalli sai ta dada fidda masa asalin siffar sa na tsayayyen namiji kuma cikakken dan kanurai,dadin ƙarawa dayasaka wani hadaden shade akan fuskar sa mai tsiririn hannu,kuma shi ba fari ba shi ba dark ba hakama bai fiye girma ko kankanta ba, she was soo swayed at how he look,,yau ya mata kyau ne makurar haduwa...ji tayi ma kamar bata duniyan, da can takanyi tunanin love comics din indian series din nan duk karya ne saiyau da data tsinci kanta acikin gajimare ita daya awajen tana ta murmushi.

Gani tayi ya sauƙe wayar a kunnen sa,cikin sauri wani mutum ya bayyana da alaman driver ne yazo ya bude masa motar saiya shiga ciki...cikin sauri ta juya zata bar wajen dan batason ya hangota ko by mistake ne,tana juyawa caraf suka ci ƙaro da malak, suna hade ido cikin sauri ta dauƙe kanta tayi gefe, malak ta riƙo hannun ta wow babe am so glad i saw you gaba daya na razana danaga haryanzu baki fito ba...wani shiru rufaida tayi .malak tace"ohh whats wrong ..ya naga kamar..?tunkan ta ƙarasa kamar me din rufaida ta dago cikin hararta tare da rolling eyes tace
oh goshhh babe u scared me.."
murmushi malak tay tace oh, am sorry ashe nine ma,kyal kyal tay yar dariyar tsokana, wallhy na dauƙa wani abu ya faru ne..to me kikeyi anan,"kallon ta rufaida tayi."me zai faru kuwa? cikin son jin kwakwaf malak tace..u mean
yau baku yar draman ku da yayankin bane?kafadanta rufaida ta maka tace ..just shut up muguwa kawai dama abunda kikeson ji kenan kika ki rakani ai wallah saina rama,dariya malak ta cigaba dayi ehm em fa,nidai ki fadamin gaskiya tam.. da gwalo rufaida tabita"anki din..ai dama na fada miki ni banajin tsoron sa..kinga ai na bashi kayansan kuma babu abunda ya faru dani..malak ta hau gyada kai tana dariya kamar bata amince ba".but u know what babe,?wani abu ya faru amma bazan gaya maki ba..malak ta langwabar da wuta tace ah ahhh no now ?tsakanin ki da wa? juyowa tayi..tace tsakani na da wancan matar san..but babe ishe really his wife kuwa?da mamaki a fuskar malak tace u mean anty Ainau?..da sassanyar harara gami da tsiwa ahnkli rufaida tace whateva, i dint catch her name..
ajiyar zciya malak ta sauƙe "inde itace nasan dama zakice nagaya miki batada mutunci..tafiye daukar kanta soo high,rufaida ta hade ranta bata ce uffan ba..malak ta dafa ta a dame tace "amma me tayi miki?..shiru tayi can kuma sai tace"kawai bana son tane..kinga wani tsawar data min waidan ta gan mu tare a dakinshi?wlh taban haushi batada classs.to ni mema zanyi da mijinta datake min wani wawan tsawa akansa?..mtsw rubbish ..tana karashe maganan taja wani hatsalallen tsaki..she sounds really annoyed nd jelous, bazaka lura da tuntuni haushin abin nacinta a ranta ba saida tayi maganan a fili yanzu.."ajiyar zucya malak ta sauƙe cikin rasa na cewa ganin atake yanayin rufaidar ya canza mata, tace kinga
"..babe kifita a harkan ta kawai..zo muje Anty anu tace yau zata koya mana yadda ake dafa abincin gida.."cikin gwalo idanunta waje tace "really wani irin girki kenan?jan hannunta malak tay tana cewa kedai kizo muje anty anu is the bomb wlh..Suna isa sashen hajiya mama taga wajen ya dawo soo lively an kunna CD wakar yarensu mai dadi yana tashi,
waƙar"lami yencheri yancheri "yana duka a speaker Anty anu na tsakiyar falon ta lullube jikinta da gyalen lafayar anty fareesa tana ta rawansu na yan maiduguri tana kaƙƙarya kafadanta da hips dinta su iman da jawad suna zagaye da ita suna ihu suna tafi.

Da mugun gudu malak ta shige cikin su..dariya tayi ta ƙaraso ciki ta same waje ta zauna tana ta kallonsu,anty anu ta iya rawan yaren sun sosai,barin ma datayi challenging anty fareesa sukayi rawar tare abun ya mugun bada shauƙi tsabar dadi har manni hajiya mama ta musu na yan dubu dubu,abun ya kayatar sosai,son iya rawan harya yafara shiga cikin ran rufaida sosai.

its was soo fun a sashen,haka aka dunguma akaje kasuwa aka sissiyo kayan shoping na girkin da zasuyi na gargajiya"..garissa,ngurlu,kwalkwa,gwalto..denderu..guda ..kendawu feye,ndelleyi da kayan hada sinnassin.

anty anu duk ta ƙeresu wajen iya sarrafa abinci,yau
na musamman suka baje a kitchen
kowa yana son ya iya, gashi ta iya jan mutane aciki da yanayinta na kamun kai da kamala one time su rufaida suka mugun sake jikinsu da ita..
atare suka dafa komi anayi ana hirar al'ada,hajiya mama tace ai duk sanda za'ayi biki a gidan to tsarin al'adansu kawai za'a bi..
rufaida is a fast leaner kodaga wajen yin girkin kowa ya fahimce haka dan sau daya ake nuna mata amma saikaga tayishi daidai itace ma ta dafa musu
"Denderu da sinnasin"..bakaramin dadi girkin yayi ba
"denderu zallan pper soup din nama ne wanda akeyinshi under low heat harse ruwan jikinshi ya tsane namar ya dahu yay laushin fitan hankali,shikuma sinassin din tamkar dai ace dashi pizza dan babu abunda ya bambance su ta wajen hadawa

malak tabi ta daga hanklinta itama tana son taga ta iya abubuwa,hade baki sukayi wa hajya mama akan saidai anty anu ta zo musu hutu kano dansu kuyi abubuwa dayawa awajenta.
hajya mama tace
"Aiko taxo ma saidai inkun yarda ta kama kan nan naku tana kitsawa dan na gaji daku kullum kai ba kitso sai aikin cakwalgwlen daure daure ..dukan su suka daure fuskan su dan sosai ne suka tsani kitso arayuwan su barin ma rufaida da sumanta yay tsayi da yawa.


Abincin da suka daddafa hajiya mama ta saka aka zuba a cooler aka kai can cikin gida

at around 4 kusan kowa ya fito,shukra da nazli sunata shasshan qamshi
,sai anan ne malak take nuna ma rufaida keeeyan harsu ka gaisa suka danyi hira..
"shikam baida wani matsala..sai dai bai cika kawo hanklin sa akan abu ba instead ya kirasu da sunayen su saiya fara ce ma malak beauty..ita kuma rufaida yana ce mata softy..thy got along soo well saidai bai wani jima ba ya fice sabida yana zuwa wajen sports..inda yake buga favrite game dinsa na basketball

fannin Ainau kuwa wajen buga business game dinta taje tama mance da wasu tarkacen mutane agidan..shige shigenta kawai takeyi Duk damuwar ta ta samu shiga wajen wayannan mutanen batare da sannun su maryam ba,tana abunta sai sukayi kamar basu san metake ciki ba.

yau kowa yaci abincin da aka girka ma gargajiyan
including su yaa sheik,wanda yake farincikin jin ƴarsa anu ce ta girka ta kuma kawo masa har sashensa,..

Agefen shi ta zauna suna hira,hajiya jasmine tanajin su cikin jan satin abincin can saiga su shukra sun shigo suma,zama suma sukayi agefen shi.
da kamar bazasu ce mata ƙala ba nazli ta breakng silence dinta tayi ma antu anun godiyar girkin data musu suka cicci..nasiha yaa sheik ya ƙara musu
yana cewa suyi hankli da rayuwa
yau kaine gobe bakai bane..kar kaga wani acikin wani irin yanayi kace zaka tsangwa me qaddarar sa ko ka kyamace shi in Allah yaga dama kaima saiya jarrabaka kodan yaga yaya zakayi.

shukra tafara jin kamar da ita ake yin wannan wa'azin sabida harga Allah acikin zucyarta bata ajiye wani space wa anty anu ba face na tsana.

itadai bazata taba cewa anty anu dadarta bace,tunda ma ai shegiya ce..ai bada aure aka haifeta ba.

Suna fita daga wajen wayarta yay kara,tana dubawa taga shigowar tex da wani baƙon number an rubuta wani shaukakkyar
kalaman soyayya mai zafi yana turiri

ƙarshen tex din aka rubuta "prince kay"

abun ya mugun daure ma shukra kanta who is this prince kay..ita bata tabajin wannan sunan ba...tana cikin wannan zulumin caraf saiga naxli itama ta fito

ganinta all worked up a tsaye yasa ta tambayeta meya faru?..tace sis kizo kiga wani abu.tex din ta bude sann ta miƙawa nazli
kiga yanzun nan aka turamin waishi prince kay."kiga abunda ya rurrubuta sai kace ya sanni?sis im just thinking of calling him right now..sauke idanunta akan wayar nazli tay tace ke da wawiyace akan me zaki kira dan kinga an tura miki tex..just play around..duk sanda ya bayyana ma miki manufarsa nan ne zaki nemeshi..gyada kai tayi tace alright
but am really supris thoug..nazli tace forget it..d name even sounds familiar kamar ma sanshi a kano..
shukra tace kano kuma?nazli tace yeah i dont knw..
akwai dai wani dan gidan sarauta sunan shi prince kay..but i dont knw of he is d one..cos ance yaron baiyaji sabida gidansu akwai dukiya kuma iyayen shi suna mugun daure mai gindi.
he is big girls type ke maima zaiyi dake..bakinta ta tuo gaba kai sis..nima ai ina da kyau.."nazli tace "ajin fa"..ke ka cire ranki bashi bane.."insha Allahu shine ma..shukra tafada tana ta harsashen in shine din to lallai ta samu wata hanyar da zata daga swags din ta agaban su malak babu raini naxli tace ...hmm okay gudluck..snn ta kara da gaba.


a dadai kan step suka ci karo da su rufaida..malak ta taho da faraa tana shirin mata magana taga shukrar tawani dauƙe kanta.."
tsaki rufaida taja mai sauti sanda shukrar ta juyo da mamaki tana jinsu a hatsale rufaida tacewa malak
"ke da Allah ki kyale su...ana zumuncin dole ne.?wani saƙaka malak tayi da baki tace i tot we are cool toh me muka musu mu din,rufaida batace uffan ba..har suka karasa waje..kada kanta tayi tahaura sama tanajin mugun tsanar rufaidan aranta.

da yamma lis bayan sallan mahrib su rufaida suna ta shirye shiryen komawa gida,..
doctor mehra ya riga yace zaizo dakanshi bayan ishai ya kwashe su.

anty fareesa ta tambayesu dayaushe goben zasu fito dan atare da ita zasu koma kano,hjy mama da anty anu kuma zsu taho daga baya
...malak tace "daga sun karya zasu shirya su fito tunda tafiyar sun da rana ne..around 2pm zasu tafi..anty tace musu ba damuwa.

Ana daf za'a kira sallahn ishai lokcin harsun kikkimtsa kansu,rufaida ta gama wayar video call da imad kenan fuskan nan tata tasha jan hoda tayi kyau ta kara man baki akan lips dinta
da alaman duk sabida wayar ta dada gyara fuskarta tay ma habibinta imad sabon kwalliya.

hajya mama ne ta shigo ta kalleta daga can cikin rike baki"oh ni hasiya duk wannn kwaliyar ta menene awajen yar wajen bukar..toh ga dai baban naku can ya iso suna hira da zaidu acikin masallaci ai saiku cigaba da jira harsai sun tashi snn kubishi..tunkan rufaida ta amsa
malak ta cape maganan"..tace toh anji..saiki fita zamuyi waya da saurayin mune..
dariya hjya mama ta keshe dashi".
Aihooo shiyasa wannan ta bulbula badani jaka akan fuskarta..turmushe fuska rufaida tayi tana hararta tace hajya"nifa ba jaka bane..Allah yaso ma ba tare zamu tafi dake ba wallhy kinfiye saka ido.
hajya tana dariya tace"kiji da kyau yaron nan dai yafi karfinki..gangariya zamu aura masa.
zo nan ma in nuna miki sashen amaryansa agidan nan..ina me tabbatar miki da cewa bake za'a kawo masa ba..."ta murguda mata baki cikin jin haushin wnn wasan tace "uban wa yace bani bace matar san dama haka kukayi da Allahn?..malak ta miƙe zaune cikin dariya tace toh muje ki nuna mana ni zan raba muki musu,kamar da wasa suka dunguma suka je har sashen da aka gina a gidan domin imad.shine a left handside kusa da kofar massalacin cikin gida.sashen ya kyafune bana wasa ba..."ayyuriii malak ta rangada guda a kunnen rufaidar tana dariya .babe kiga sashen mutuminki ko kunayin aure da uncle mad nan za 'a kawo ki ohhhhh wowwwwww...i cant wait to bring u in as a bride ..wayyo Allah na bakaramin dacewa da gidan nan zakuyi ba evrything so simple nd classy..rufaida tayi shiru acikin su batace uffan ba itadai tana ta kallon gidan,sai can taji kuma kirjinta na bugawa da ƙarfi ga kuma wani tashin hankli mai ƙarfi dayake shirin tatsafo mata babu shiri..


haka hajy mama da malak suka gama fade fadensu suna cakalarta batace musu uffan ba har suka yi waje

kirjinta taji ya kara bugawa tana daga ido can tsakiyar kanta ta tsinkayo muryan mufrad ya tsaya acan gefe yana magana da su baban shi.."
he look very tired nd stressed uniform din ne ma ajikinshi still harya zo ya wuce su bai gansu ba..

suna isa part din hajya mama ta wuce kitchen ta harhada dan abincin da ya rage a warmers ta taho dashi...malak tana kallonta da tray tasan aika ne dan haka ta calla da uban gudu tayi cikin bayan gida.

Da lallami tazauna kusa da rufaida tana kallonta da fuskar kuliya..tace
"zo yaki amaryan gidan mu...take rufaida ta wani langwame wuyarta ta bata ranta tamkar wacce zata fashe mata da kuka hjya tace."o.o..nifa ba wani abu zan sakaki ba..yar abincin nan ne kawai zaki miƙawa yayanku..kiyi wa Allah kiyi aikin lada
kinga shi baisaba ci awaje ba..baki ganin yadda ya shigo ne wallhy yunwa ke cinshi..matan zamani zasu kashe mana jikoki..
tsabar takaici rufaida tace "shine ya fada miki hakan?
bubbga kafafunta akasa tayi "hajiya wallhy kin cika fitina..nide wallhy bazan kaiba haka kawai inje yace ma shi bai aike
ni ba..gaskiya saide inke ki je dakanki kikai masa,hajya ta cigaba da lallabata
tana cewa "wallh zaici"..haba yar amanata daga gobe fa bazaki ganni ba
kyaje can kiyita hirarki da mutuminki amaryan gidan mu..a mugun gajiye ta miƙe tana mita"ni wallhy bana son haka..da takaici ayanayinta ta amshi tray din tace toh "kawo"...gaskiya ina dawowa zan tafi gida..goben ma bazan zo ba..ke kuma babe zaki fito ki sameni..daga nan suna jiyo dariyarta

hajya mama batace uffan ba harta fita
aranta tausayin mufrad takeji bana wasa ba itadai sam ta kasa gane kan auren nan nasa.

ace miji yana saka kafa yana fita matarsa ma zata zari mayafi ta fita kuma bazata ma dawo akan lokaci bare ta kuka da miji ba?..Ga aure amma babu haihuwa..tace hmm wannan irin aure dayinshi ai gwara babu..ba abunda tayi ƙorafi ba ace ta cika fidda fice..

a fannin mufrad kuwa yana kaiwa sashen sa bai bata lkci ba ya shiga toilet ya watsa ruwa,sharp sharp ya fito ya shirya kansa snn ya sauƙo kasa cikin kananan kaya red shirt yasaka da bakin wando koinanshi yana fidda qamshin turaren sa mai mugun sanyin kamshi,agogon sa ya duba yaga har karfe takwas shaura ,wani irin kwakwuma cikin sa takeyi da yunwa saidai kwiyuwar tashi ya hada coffen yau yakeji, yana zama acikin falon baiko yi minti goma ba saiga sallamar ta cikin tsadaddiyar muryan ta mai mugun sanyi da taushi...







An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment