Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saita fice a motar ta ya sauƙo yana binta,ta fara bashi strong head attidudes, shikuwa bai tsaya ba yanata binta yana bata hakri tana sharesa.
*Shade of rufaida part 2 is not free lovely sisters pls dont read it if u dint pay,to subcribe, ku biya Naira dari uku "300" ta wannan acct 0152983148 mohd sule surayya Gtb or MTN pin ta wannan layin 08060712446 saiku turo shedar biya a same phone number.*





*IS NOT FREE,TO SUBCRIBE PAY 300 VIA 0152983148 MOHD SULE SURAYYA GTB OR MTN PIN DM 08060712446*


6️⃣3️⃣


Da kallo Yakumbo da suhan suka bi bayanta ayayin da ta shigo a masife bataku kulasu ba ta shiga dakin ta boye kanta acan dungu

Jikinshi a mugun sanyaye ya leko ta cikin gidan ko zai ganta ya rabe yana sum sum, yakumbo tana ta kallon sa a sace dan itama bata san shi ba,daga can suhan ta hango shi tana sauke ajiyar zucya tace masa ya shigo ciki,tunkan ya karaso har tajawo tabarma a cikin sauri ta shimfida masa akasa ya taho ya zauna, sannan ta wuce rumfar kitchen ta ɗebo masa ruwa mai sanyi da dadi a tulunsu na kasa, a wani kofin silver tsaftatacce mai murfi ta zuba ruwn takawo har gaban sa ta aje

Fannin mufrad kuwa
A slow speed ya rinka bin yaa malam harsanda suka iso daf fa ƙofar gidan shi atare sann yaja yay parking,suna isowa daf daidai bakin zauren sa na gidan suka samu wasu manyan motocin bus guda biy da kuma mashina bajaj da wasu makiyaya akai sun rurrufe fuskokin su da banner ana sauke wasu manyan buhuna mai dauke da tambarin kayan abincin kaji ana kaiwa yaa malam har cikin gida,da kallo daya mufrad ya karewa mutanen kallo ganin yadda suke dar dar kuma tsurawa motarsa ido duk wata sigar rashin gaskiya ya bayyana ayanayin su sai yaji gaba daya baiyarda dasu ba, nitsuwa yay sosai yana kallon duk wani abunda sukeyi awajen ta cikin madubin motarsa, hakan yasaka bai sauko kasa akan lokaci ba.

Bin yaa malam da ido yay Ganin ya wuce dirrct wajen mutanen, yadda
Ya wuce gaban motocin cikin sauri sauri da kuma alaman tashin hankli ayanayin sa yasashi lekawa sosai.

"A hnkli suka shiga magana da mutanen cikin sirri Babban su yasha farar rawani sai kuss kuss akeji awajen Tambayar sa yakeyi waye wancan mai motar daya biyosa su basuson ganin bakon fuska

Shikuwa damuwar sa kayan ne dayaga ana shigar masa har cikin gida,a duk hidiman tijarar yaa malam in a duniya akwai abunda yake razana shi to harka da kwaya ko bindiga ne, shidai bashhi da sihirin s..amma haryau yakijinin yayi ta addanci ko kungiya,yana gyara zaman babban rigar saYace"yaya haka Shigafarta?saida nace kar akawo kaya nan..fisbilallhi ni mutum ne mai dumbin mutane,nayi maka bayanin nan jiya,ai yakamata kayi duba cikin lamarin,yanayi yana karya wuya dan yasan halayyarsu ynzu sai su kashe sa abanza anemi su arasa,wani kallon banza shigafartta yay masa yana tauna hartsen sa a ɗacace...fiskar shi a matuƙar ɗore yace
"Daga yau kayi na ƙarshe!!!dan malam Bakai zaka fadamin abunda zanyi ba fa..gadai kaya nan ajiyane,kuma bazasu dade ba zaa zo a kwashe su.Kada kai Yaa malam yay Baice mai uffan ba dan bayason suyi wata musu

.Bakaramin hararshi mutumin yakeyi ba.
"wato badon bukar ya iya lakanin sihiri mai qarfi ba da ta inama zaizo ya hada kai dashi?msww wawan banza yazo yazauna yana bauta wa almajirai da katon rawani akansa,wani balain haushin shi yakeji acikin ransa,shi tun a chadi daya bude masa sirrikan su na yan ta 'adda masu siye da siyarwan bindigo ma boko harams,kuma yaga yaa malam yaki fir ya bada hadin kai ya shigo cikin harkan aransa yakejin kamar kawai ya kashe shi,tabbas bukar yay musu taurin kai iya taurin kan daya mugun taba zicyarsu,yace musu shi sam bazai dawo daya daga cikin su ba, shi gadon qur'ani yay bana kisan kai da saida bindigogi ba,shigafarta kuma asalin sa babban almajirin mahaifin sa ne wanda sukayi zaman amana tun a garin maiduguri,kamar uba haka yaa malam ya dauke sa,yana kuma bada magananshi girma amma akan maganan ta'addancin nan haka firr yaa malam ya zare hannun sa aciki,toh tun kafun su dawo nigeria suke ta masa barazanar zasu kashe shi tunda har sun bude masa sirrinsu yagani amma ya juya musu baya,da kyar yaa malam ya fidda kanshi akan zancen har suka biyosa kano,sune mutanen baban san dayaje can kasar eritria saigashi ya dawo dasu..,gidan haya guda ya kama musu a matsayin masauki kuma su biyar ne cass haka yake kulawa dasu,gashi basu da wani nisa dashi sosai kuma kullum haushinsa sukeji sabida shine mutum na farko da suka buɗe masa sirrikan cikinsu aamma yaaƙi ya amshe batunsu,ayanzu ahakan ma tuno da amanar zama da sukayi karkashin mahaifinsa kadai yasaka zasu dan yarda dashi dan yana musu duk wata laƙani da asirin da zaina karesu.

Gaba daya tsoron lamarin su yakan rufe zuciyar yaa malam,ahakan ma ya kasa ya tsare ne yana saurarar amsarshi akan kayan dayaga anata shigarwa masa har cikin gida shikuwa shigafata idanun shi da hanklin sa aynxu gaba daya sunaga kan motar mufrad ne, lallai yanason yasan fuskar wanda yake cikin babban motar can,zara zaran jajayen idanunshi ya wara snn yay hannu ma thugs dinsa akan su koma cikin bus din,cikin gaggawa kuwa duka suka koma motar, mufrad yana luradasu sosai kuma sarai yaga position din hannun kowannen su acikinsu yaga alamar cewa duk bindigogi ne ajikinsu suna daɗɗanewa da riga, bude gaban motar sa yay ahnkli ya dauko wata shegiyar eye Googles mai translucent black shades cikeda ƙasaita ya manne ta da kwayar idanunshi tana da siririn hannu tayi masa kyau bana wasa ba,normal ya bude kofar motarsa ya sauko kasa yana tafiyar yana dauke kanshi gefe dan kar a wani acikinsu ya ganeshi sosai,..wani shiru shigafatta yay yanata satan kallon sa yaga yaje ya tsaya abakin zaure yana jiran yaa malam,ajiyar xcya ya sauƙe a baxata haka kawai yaji bai yarda da wannan mutumin ba,a dan gaggauce ya juyo ya kalli yaa malam "Bukar Ahe kasan shi?..bata rai yaa malam yay.."kaidai ka tafi kawai anjima zanxo"bukar ƙasan abunda zai biyo baya kuwa inka ci amana ta?gwalo idanu waje yaa malam yay "meya kawo wann magana?cikin zare ido..shigafatta yace ban yarda da hulɗarka da irin wannan mutanen bane, daga yau kar inƙara ganin irinsa anan,"cike da taurinkai yaa malam ya banka masa harara"ni nace maka ina hulda da masu siggar kafurai?daga kaga mutum yaxo saika faramin faɗa, ni wallh bana son haka
shigafatta,ni mutum ne mai yawan mutane,kuma duk wanda kagani anaan in yanada hatsari nizan gaya maka,meye ajikin wannan dan yaron dakake daga hanklin la akai,yadda ya ɗore fuska yasa shigafatta baicr komi ba,can yace masa ya kula da ajiyarsu za'a iya zuwa cikin dare a dauka kayan akowani lokaci.

Yana barin wajen yaa malam ya yo inda mufrad yake tsaye jingine ajikin bango,"..lura da cewa shigafatta yana kallon sa ta madubin motar yasakashi tahowa gaban muffy da ƙaƙƙarfan takun sa na nuna fushi da barazana..tun daga can yana duban sa yace"kai mekakeyi anan?


Take mufrad ya rusuna har kasa yana lura da yanayinsa sosai wanda yarigada yasan meyake boyewa na tsoron su shigafatta, cike da taurin kai kamar baisan anayi ba da tausashiyar murya mai matukar sanyi yace"..Baba ina kwana..a hantare yaa malam ya amsa masa da cewa "ban amsa ba marar kunya biyoni har gidan kayi kaima zaka fetsamin rashin ɗa'ar?Allah ya isana tarbiyan dana bawa ƴata kuka lalata,kuje ku riƙe rufaida a dik yadda kukaga dama zakuga sakayyar Allah..Ka kama hanyarka ka tafi kafun in warɓa wannan ɗorinar agadon bayanka, a tsawace yace "nace ka tashi kabar nan wajen,mufrd yay shiru baiko iya dago kansa ba yanata kallon kasa....ganin hakan daga nesa kuma yasa hanklin shigaffata ya kwanta,ahnkl yay ma direban alaman daya kara gudun motar subar wajen, ..dan shiru mufrad yay sannan ya kara tausashe murya yace"baba nifa nazo ne in baka hakuri gameda abinda yake faruwa,baba dukan mu bamu kyauta maka ba,shiyasa..a dake ya datsi numfashin sa da cewa.."Kuma dolene sai ka cemin baba inkana maganarka?kai?!!!.ni ba ubanka bane,ni ban sanka ba,kaji na fada maka,inka kuskura ka cemin haka agaban mutane saina sasssaɓa maka wallh"haba da Allah mutum shikenan bazai hutaba arayuwar sa ba,inde zaka kaxo har nan kasaka anaimin kallon kafiri ne wahll saina karya kafafunka,,karka kara zuwa kofar gidana lusari wannan watta iriyar shigar banzace dakai kai ynxu nay maka kama da sigar wanda zai saurareka?mufrad ya kalli kansa sama da ƙasa,snnn yaga yaa malam dinma kallon dressing dinsa kawai yakeyi yana kada kansa"amma zaidu bai iya tarbiya ba sam,Allah ya kyauta.. murmushi kawai mufrd yay ahnkli yace Dan Allah kayi hakuri bazan kara zuwa da wannan shigar ba inbaka son haka,can snn ya miƙe tsaye yana dan murmushi..toh baba ni zan wucei..amma zan dawo koba gobe ba, inada wata muhimmayar magana danake so mu tattauna dakai ne a matsayinka na kawu na..kawu bukar kace baka sanni ba,banga laifinka ba kawu,ni sunana mufrad
Nine Babban ɗa namiji awajen ƙaninka alhaj zaidu..
Yadda yaa malam ya nitsu yanajinsa yasashi jin karfin cigaba da maganan cikin salo ya shiga nuna baiya tare da kowa saishi yace
Ina neman goyon bayanka ne wajen fahimtar dasu baba kuskuren su akan lamarin ƴayanka da ragon azancin da hajya takey akan lamarin nan.
Kan Yaa malam a ɗore yake kallon tsakar idanun mufrd koda ma zaiga ɗigon karya aciki amma sai baigani ba,"aransa shi sam baison ƴayan zaidu da dik wani abun da daya shafeshi,amma bai tabayin tsammanin cikin ƴayan zaidu akwai wanda zai nuna alaman bashi goyon baya ba

Nevertheless,hakan bai hanashi hantarar sa ba.
Masifar daya saba shiya rinka sauke masa sunkai minti ashirin shiyana tsaye mufrad kuma yana daga tsugune,daga ƙarshe yace Kaje kar inkara ganin kafafunka anan ƙofar gidan..Mufrad bai damu ba yaja motarsa ya kunna ya tafi..


Ɓangaren su imad kuwa wani sabon hirarma suka buɗe tsakaninsa dasu yakumbo azarbabi yasata bashi labarin komi daya afku aranta duk ta dauka shima dan uwan sun ne,taga duk yabi ya daga haklinsa,sam ya kasa samun nitsuwa yanata leken kofar daki koda zaiga rufaidarsa ta fito da kyar ya daure ya basu hanklin sa suk fara magana ta fahimta
,imad,yanada saurin sabo da shiga ran mutane,acikin kalilan ɗin lokaci ya samo ƙarbuwa awajensu suhan da yakumbo,barinma daya sanarwa yakmbo komi gameda kanshi da kuma alaƙarsa da rufaida.

Anan ma suhan take dan fahimtar wasu abubuwan da suka faffaru da yar uwanta rufaida wanda bata tabaji ba,harda labarin yadda yaa malam yay rashin mutunci ma rufaidar alokcin datake tsakanin rai da mutuwa,suhan dataji wannan maganan sanda taji tsoro sosai ga azaban mummunan karayar xuciya daya taso mata akan bata rayyuwar,su sam ba haka aka fayyace musu lamarin rufaida ba,ashe sace rufaida akayi akaje za'a kasheta?a sace awajen ta sunkuyar da kanta tana zubda hawaye wanda duk
Sauƙarsa saiya taho mata da nadaman abunda tayi ma ƴar uwanta abaya.
,ɗukan su uku anan suka zauna suna tattaunawa kowa na ganin tsantsar laifin yaa malam kuma kowanne acikknsu da kalar haushin sa dayake ninkuwa acikin zuciyarsa.

Duk wani abinda suke cewa Rufaida tana shiru tana jinsu dagata ciki,tay hawayen sannin cewa duk akan rayuwarta suke ta wannan gwgawrmayar sai dai harga Allah batajin zimman ƙarban salo na rashin da'a da karfun gwiwar ƙauracewa umarnin mahaifinta har abada

"Ita haushi ma suke bata aynzu,her foults is der amma meyasa imad zaina fadama kowa wani abu daga cikin labarin case dinta...har mutane nawa ne zasu sani?
Itasam hakan yana matuƙar samata fargaba da tsoron ƙara sakewa dashi,tanaji daga wajje yana cewa zaiyi rubutu ya miƙa wa kungiyar kare haqqqin dan adam ta ƙasa, dan a raba tsakaninta da ya malam akan cin mutuncin dayaky mata,yace musu shi baice zai hana shi daukarta a matsayin ƴarsa ba,damuwar sa shine a saka doka mai tsauri akan duk sanda ya mata wani hukunci batare da wani kwakkwarn dalili ba toh hukuma ne zata kullesa,lumshe idanunta tayi a hnkli tanajin su daga wajje wai hatta addanta suhance yau take bashi goyon baya akan arabasu da baba!?
,"hawaye taji suna sauko mata,tanajin wani uban rurin rudani da fargaba yana mamayeta har a tsakar zuciyanta da gangan jikinta yanai kashe mata jikinta a hankli,a sanyaye ta share hawayenta ta kuma sauƙe ajiyar zucya da niyyar fitowa waje .

Jin anyi sabuwar sallama a tsakar gidan yasa ta firgita ta koma ta zauna
A mugun takure

Mufrad ne ya shigo a tsatsaye,ya kara gaida Yakmbo wanda already suhan tayi mata bayaninshi sai albarka ykumbo take samasa,"baijira ta cewar imad ba yace ma yakumbo..To mu zamu wuce,adan dolen imad ya mike tsaye badon yaso ba gaba daya haklin sa naga kan kofar dakin ynayi kamar bazaiyi ba saibi saibi hakn yasaka suhan yin murmushi tace laaa bari na kirata tay muku sallama da sauri imad ya gyada kanshi,mufrad na tsaye,Suhan tay sallama a kofar dakin ta shigo can taganta ta harta bar wajen data boyen tahau kan katifarsu ta kwanta taa juya ma kofar baya,kusa daf da ita suhan taxauna tahau rarraashinta Babu yadda batayi akan ta fito tayi musu sallama ba amma haka fir rufaida taki,tace bazata fito ba,dukan su sunajin sautin taurin kan ta daga waje,shikuma duk yabi ya damu ya nanike idanun aa ajikin kofar,ykmbo dakanta ta shigo itama ta soma mata magana,kuka rufaida ta barke dashi dataga kamar zasu matsa mata ne,ta fashe da kuka a zafafe ta mike fuu ta fito wajen amma bata ko kulashi ba agabansa ta wuce cikin sauri da fushi tabar musu gidan batama lura da tsayuwar mufrad ba,


Wani wawan Tsaki yaja aransa ya tsane taurin kai da sakalci arayuwan sa

Yacigaba da kallon yadda imad ya wani haƙikance yakumbo tanata bashi baki akan karya damu fushi tayi amma zata sauko

Takaicinsu yasaka mufrad ficewa batare da yay musu sallama..
Yana isaga motarsa ya wani haɗe ransa,meyasa ƴaraan nan baxasu lalace ba duk anbi ana binsu sau da kafa kamar ƙwai sukuma sunayi wa mutane yaranta da iskanci,sosai yanayin taurin kan rufaida ya bashi haushi,duk dama bai tsaya bata lokcinsa wajen ƙare mata kallo ba amma tuni yagane irin yarintarta,tabbas kuwa baxai laminci iskanci ba.

"Daga cikin gidan kuwa haka imad ya debo duka kudaden dake jikinsa a dunkule zasu iyaa kaiwa dubu dari ya miƙawa yakmbo yace ta amsa na gyaran kofarta da suka balla haka Fir ykmbi taki amsar kudin da wayo
Ta gudu ta boye abayan gida,da kyar ya lallabi suhan ta karbi kudin tana ta washe baki dan rabunta dataga kudi haka harta manta,sunajin horn din muffy tundaga waje aggauce ya farga yace mata zai dawo gobe yagan su tunda basu da waya agidan, Godiya tay ta masa sosai snn ta kuma rakoshi har bakin motarsa tana kallo suka bar wajen..




*IS NOT FREE,TO SUBCRIBE PAY 300 VIA 0152983148 MOHD SULE SURAYYA GTB OR MTN PIN DM 08060712446*





6️⃣4️⃣

Da murna suhan ta dawo cikin gidan da damin kudi dubu daddaya sabbi kar kar dunkule a hannunta tana kutso kai tare da sallama ta tarar da yakumbo ta fito kenan daga bayangida, da dan rawar jiki tayo kanta tana nuna mata damin kudin, Baki a bude yakumbo tace "Au Dan ubanki saida kika amsar masa kudi?hmm Toni wllh babu ruwana kinadai ganin rifaida anan ta birkice ma bawan Allahn nan da fushin da baisan Kansa ba,lamarin rifaida yana ban mamaki,ahnkli ta tabe bakinta, yo ina taje ne Baku gamu da ita awajen bane? koma binsa tayi sunacan suna shan hirarsu tana wani mana burgan fushi agaban mu,dariya suhan tayi snn ta turo Baki gaba "kema ai burgan kikeyi harda cewa yabar kudin shi? hmm ykumbo kenan, in ban karba kudin nan ba yau aina zamu kwana kofa yayi ragaga
..yakumbo batace uffan ba ta kalli yawan kudin idonta a waje tace ke,wai har nawa ne haka?..suhan tace bansani ba amma suna dayawa taba kiji tana miko mata Sai ga sallamar rufaida a tsakar gida bakinta dauke da dan karamin tsaki

Da Sauri yakumbo ta danne kudin da bakin zani tana harararta rufaida ta karaso wajen su fuskanta a mugun daure,"basu ce mata komai ba banda yakmbo data wuce bakin zauren dayan dakin tana cewa aikin kyauta makanki dakika fita kikai kanki wa majalisar gulma..

Turo baki Rufaida tayi tuna kalar karambatta datayi ynzu da yan gulma a waje,da rahamatu kuwa suka hadu duk dama bata wani kulata ba amma tasan by now labari ya riga ya gama baza anguwa,ajiyar xucy ta saki batace uffan ba ta wuce cikin daki tana shiga dakin suhan tabiyo bayanta suna daga tsaye Basuce ma juna uffan ba rufaida ce tahau tartare tattarrn kayan da suka wargaza a dakin tana gyarawa,suhan ma tahau tayata sunayi atare,tare suka firfito da katakan kofar dakin da suka zuzzube akasa suka jinginar da ragowar ata waje amma ko kallon junan su basa iyayi kowa da abunda take sakawa acikin ranta,Can suhan taja wata ajiyar zuciya mai dan nauyi,rufaida tana kkrin shiga kitchen karasa girkinta bata hankara ba taji an jawo hannun ta sunkomo baya,tana daga idonta suhan din ta gani a tsaye agabnta cikin wani yanayi mai taushi Muryanta a mugun sanyaye tace "Dan Allah rufaida in tambayeki?a sanyaye ta dago ta kalle idonta"suhan tace meyasa kikayi fushi da shi har haka yay maki wani laifi ne?dauke kai tayi batace uffan ba,suhan taja numfashi gaskiya banji dadin hakan da kikiy ma bakonmun nan ba,yazo nan ne fa dan yanason ya taimakemu,koma miyeni ai yawuce toh kiyi hakuri mana wallh bakiganshi abun tausayi duk ya damu sabida kinki saurare sa,kodan abunda baba yay miki agaban sane kike jin kunya?...da Sauri ta tsare suhan da wani irin kaklo idanunta cike ruwan hawaye da zafin kufuluwa".. Adda meyasa bazanyi fushi ba,mutumin nan fa ni bansan shi har can can ba,lawya nane fa kawai babu wata alaka mai qarfi atsakaninmu, amma kudubi yadda yake...yake ..ya daka wata tsawa wa baba kuma ya..ya,....Sai bata karasa word din ba tayi shiru can ta sunkuyar da kanta a hankli tana mai jin wani irin sassanyar karayar zuciya da gabobin jiki koinanta a sarkafe yake da wani irin mixes emotions kamar ba har cikin ranta take son bashi laifin ba,wata guguwar sanyin iska ya busota atake ta lumshe idanunta sosai takai hannunta kan labbanta saitanajin kamar sanyin bakinshi ne iskan yake hura mata awajen,ta fincike kanta cikin sauri zuciyanta na bugu tace ,Adda bawai hakan bane kawai... Hannunta nakan Lips dinta tace yay min abinda bana so ne, kuma wallhy Bansan yaya baba zai dauke ni anan gaba ba...
Suhan tace tab di, hmm ke tunaninnki baba ne ko?Toh muje kiyiwa yakumbo bayanin dayasa kikay fushi
Inyaso ita sai tajiki
Bakida hankli Aida sai abari baban ya kashe ki.

,bakin ta ta turo gaba cikin yanayin jin haushin magann ahnkli tace"Ni bazanje ba ai naga har kudinsa kuka karba nidai bada yawuna ba...
Hararta suhan tay
Ubanwa yace miki kudinsa muka karba,mudai
Kudin gyaran kofa kawai aka bamu,..hmm kawai rufaida tace ta wuce kitchen ranar gaba daya basu gane kanta ba,kudin ma basu iya tabawa ba barinma da akaje nemo musu capenter cikin anguwa kirikiri yaki zuwa atunaninsa basuda sisin da zasu biyashi shikuma bazaiy aiki a kyauta ba.


Fannin su imad kuwa hanklin sa bai wani kwanta ba damuwarshi gaba daya ya kuma ga gidan yakumbo,sam ya kasa samun cikakken nitsuwa tun zamarsa amotar wayarsa taketa famar ringing akai akai amma bai iya dubawa yaga ko wanene ba, a hnkli yake tukinshi yana bin bayan mufrad wanda already ya riga ya masa nisa within few min saigasu sun iso kofar gidan su, tun abakin gate muffy yay wani wawan parking ya fito fuskan sa adan daure,tsaye yay yana jiransa har ya karaso wajen shima yay parking ya taho ya same sa da fuskar tuhuma..."ya naga ka tsaya anan?..ajiyar xcya muffy ya sauke,
yana fetsar numfashi kadan kadan.."ya daga hannu ya kalle agogon sa batare daya dauke idanun sa akai ba yace "
"Imad ya isa haka daga nan,Grandma ce take ta kiranka kake kin dauka pls u need to go and see her now!..ta daga hanklinta,..cike da gajiya imad yace "ohh oo so what?dan Allah kabari ingama abubuwan dake gabana you have no idea what im feeling right now
Tsaresa mufrad yay da wani irin kallon daya bashi mamaki Ya dada harde ransa cikin wata dammamiyar bacin rai mai mugun sanyi..a hankli yace."Imad stop it dan Allah...wallhy yau kaban haushi..look at you, You cant even control urself now?shagwabe fuska imad yy atake yy murmushi aransa yana cewa again with the scolding yana kallon fuskar muffy daya tsime babu sauki"..waime haka..whts dis obession you have with this whole stuff..yanzu in anbarka mezakayi anan gidan din..?
"Zanje wajen hajiya mana...zamuyi magana da ita ne its very importnt..
Ya karashe tare da sauke ajiyar zuciya,
"Muffy ya kamata insamar ma rufaida.. bai barsa ya karasa ba ya tsaresa da hannu yace"ur mum needs u now, gidanku yakamata ka koma kaje ka huta, kabar maganan yarinyar nan Haka..ya isa..cikin kara jin haushi ahnkli yace..abune fa wanda bai zama dole akanka ba.

Da sauri imad ya matso kusa yana kallonshi da sigar mamaki ganin yadda ya hade rai Hannun muffyn ya riko da sauri danyaji yadda koinanshi yake mummunan diri marar tsayawa da tsananin kaunar da zucyarsa takeyi wa rufaida,ahnklli yana kkrin sauya yanayin sa izuwa na damuwa "yace ya zakace min haka mufrad?..menayi marar kyau, kubutar da ita daga dukan koko kkkrin karban mata yanci ne yaza ma laifi..im still her lwya kasan da haka?..cikin runtse ido da budewa muffy yace .."yeah i get dat ure her lawyer amma karika yin tunani akan abu tukun kafin ka aikatashi..im not againts ur help,but this is my family,yadda kakejin zafin abunda yakeyi nima hakan nakejin Zafin yadda komi atsakanin mu da iyayenmu yake dada rugujewa...tun daga kan baba na har izuwa kansu fareesa you ppl are not helpng matters
...inkun taimake yarinyar ta samu rayuwar yanci ku kun zuxguna wa mahaifinta ya rabu da kowa arayurwsa hakan shine iya nasararku arayuwa?
Imad bai amsa shi ba yay shiru..
Dada Mikewa tsaye da kyau yay yana kallon cikin idonshi "duk yadda kakejin son ta a xucyarka ,dont eva forget that he is still her father,he dersve respect from u cos
No matter what babu mai iya canja matsayinsa awajen ta har duniya ta nade,im not happy, kai ynzu kasan kalar fushin d baban yayi dakai kuwa?yace bamu da tarbiya..
Yafadi abubuwa marasa kyau akanmu dayawa.

kai kanka kasan aynzu haka bazaka iya durkusawa agaban sa kace kazo neman auren yarsa awajen sa ba..u need to slow down abit.Lets respect him first...ya zama a komi za'ayi kana da hujjarka mai qarfi akansa
,bawai shine zai samo hujja mai tsauri akanka ba.

Cikin lumshe ido da budewa imad yace
Ure right,but I dont bloody care about dat right now,fushin sa is nothing to me..inkai baka san yadda yake daukarta kamar ba shi ya haifeta ba nina sani, kuma wallhy yanzu aka fara tsakani na dashi,i wll defintly sign a case againts him tomrw,in ina raye bai isa ya kara cin zalinta ba.
Da mugun takaici a muryan muffy yace
"So u wanna have the girl witout her family's full consent?..witou her father?wha kind of life are u planning for urself imad?

Mahaifyarka inta fahimce halinda kake ciki akan lamarin nan she wll not like it kuma kaima kasani..

Ga abubuwa nan agabanka masu muhimmaci ka share su,ur mum need ur attentinon shekara ashirin da biyar tana nemanka ajikinta,Ur work too,u need to build ur life first kodan ka farantawa naka iyayen rai, Inde taimakone bamai hanaka,but i wll not allow dat to complicate my family issures, kuma Nide bazan ja wani dogon magana dakai ba ..,but i wanna remind u dat Ure not in any position to decide on the fate of this family.. pls leave it to me i wll handle it.
Yadda yay maganan da dukan gaskiyarshi da nitsuwarshi daganan zaka fahimce cewa he is stourt_ hearted.

Shidai Zai fada maka abunda ke cikin ranshi koda bazaka so ba,.
Mutunci kawai yake so yajawa familyn shi,aynzu babu ruwan sa da wani kuskuren da suka aikata abaya nakin zumunta gyaran kawai yakejin aransa zaiyi.

Imad yaja ya dora hannun sa kirji idanun sa cike da rudani da mamakin yadda muffy ya sa kanshi ga lamarin sosai.."mutumin da baima san me ake ciki ba?bai damu da kowa ba..and "You wll handle it how?
Ya masa tambayar a nitse ya tike shi da kallo yana mai saurararsa

Kansa ya kawar gefe ahankli,sanda ya danja

Please Login or Register in order to submit comment