Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

akanta yay balain yin ma zuciyarsa nauyi,he feel he is no longer confused about his feelings for her anymore.
Sosai yakejin sonta aransa kamar ana diga masa shi kullum da karfashin dalman dake diga daga alkamin wuta.

With each drop sai yaji dede wajen ya soye yy wani choiii, azaban radadin wutar soyayyarta har yana neman zautar dashi

Baisan da cewa kwana biyu da bayajin zarah a kusa dashi shiya kara taimaka masa wajen dawowa cikin hayyacinsa ba,normal sense din sa ta da can ne ta dawo mai,tund yazo saudi bayajin saikasalar yin ibada hakama baiya iya tuna wata zarah aransa face sai ansakota cikin tadi in ana hirartan ma baijin wani dadi aransa sabanin yadda ya rinkajin wani abu akanta dayake abuja


Zamansa Anan saudi Arabia tare da mutanen yaa sheik suna jagorantar su akan yawon neman ilimin alkalanci da ibada ya so ya sauyamai tsarin rayuwarsa sosai.

Shikadaine acikinsu yaro,sauran kaf sunhaura shekaru akalla hamsin,dan haka yasa baya ma son cika fita yawo a cikin su,ya zamto queit bayason cikoa leka koina, banda dan aikin lawyancin su daya kawo su daga sun dawo masauki ya dan sha shayi ya huta zai wuce masallacin kasar ya zamansa yana rayuwar shi,dama shi baicika son cin abinci ba,most time sai gaka har yana azumi,he only enjoy reading, learning getting closer to Allah at sacred of all times,wani bin aransa yknji da ya zauna yin tunanin duniya ya gwammaci yaje cikin masallacin ya zauna koda baya aikata komi, haka zaka ganshi zaune shiruu har na tsawon lokaci kafin dan anjima ya tashi fita ya wuce bacci.

Dagata bangaren umma hadiza kuwa tunda ta same karfin jikinta take kkrin lallai ta zame agidan yau koma yayane tana so tje taga lapyan yayanta.

Bacewar yaa malam a gari kwana biyu tasan bazai wuce yin kykaywar nasaba Da tsofin malaman da akace sunzo daga can garin mahaifinsa ba.

Babu shakku hala shina yana can yana neman wani lakanin awajen su,danshi mutum me mai mugun son buga kirji da yin alfahari da abunda yaje ya samo nadaban fiyye da uban kowa musamman ma na ilimi ko waraka ko sirrin sihiri..
A kullum adduarta bai wuce Allah ya kawo musu mafita ba

Washe gari asabar da sassafe ta farka da ayyuka,ta tande cementin gidanta tass da shara ta sharesa tsaf da lallausan tsinsiyar laushi ko ina a tsakar gidan ya dau kyalli,hakama dika shashunan gidan tabi ta tsaftace,ta dade a tsaye cikin yanayin tunani da kokonta can kuma ta sauke wani nannauyan ajiyan zuciya kamar ana tunkuda ta shiga cikkn dakinta da mugun sauri,nan ta dauko babban hijabinta black colour ta sakaya ajikinta wanda ya rufeta har can kasa, kofar kitchen ta nufa ta bude dan karamin dorowa ta yayumo wani ajiyayyen poly bags.

Duka Kayan abinci ne da dan guziri datake yawan tarawa domin wata rana inta samu chance takaiwa yaranta duk da haka kirjinta yana balain bugu harta fito sarari

Kan kurho ta wuce cancak ta dauke tukunyar dake kai ta juye abunda yake ciki a yar cooler cikin sauri ta nannadeshi tayo waje..tafiya take jin yadda krijinta yake bugu,ita kanta tasan bata da bukatar kowa yagane cewa ga inda ta dosa

Hanyar baya tabi duk da nisarsa bata damu ba jim kadan saigata a cikin gidan yakumbo bakinta dauke da yar sallama

Dukansu biyunne suka amsa sallamar ta atare da fara'a a muryoyinsu Kkrin mikewa suhan take daga kwance duk jikinta ya sake,dan tun zuwanta gidan ta lalace gaba daya bata tabuka ma yakumbo aikin komi face ta kwanta mashak akan tabarma tayi shiru tana cusawa kanta kunci.

Wani kallo umma hadiza tabi ta dashi
Ayayin datazo har gabanta amsar ledojin data riko a hannu jin wani dadaddan qamshin pepper soup din kaza ta hadiye miyau tana faman washe baki

"Laaa Umma na sannu da zuwa..
Umma hadiza ta amsata da yawwa ciki ciki tana me naiman wajen zama kusa da ykmbo dake kokowa da daurin zaninta dayake shirin kunce wa,ykmbo Tace Hadiza yaukece agidan namu?lale marhaban

Kallo daya umma tayi ma wajen taga Ga tarin wanke wanke ga shara komi ma ba ayi ba
Umma sai taji ta kasayin haquri,cike da tuhuma ta juyo ta kalli suhan murya ashake tace"Ke kuma Ya naga gidan kaca kaca haka?.aikin me kikeyi da kikabarta tana fama da ruwan sanyi ga kufar jiki kin wani shimfida tabarma kina kwance kamar gawar sababi shin baki da lpya ne komiye?

Adan razane Suhan ta bude baki zatayi magana,caraf yakmbo ta amsa tareda fashewa da wani rikitccen kuka,aikuwa tuni tahau tona ma suhan asiri agaban ummanta, bata rage komai daga cikin labarin dan uban lalaci da tunani data saka agaba ba

Tace..."o..o oni A'shatu,yo baga irinta nan ba wllhy dik ni na jawo makaina,ina zaman zamana da yarinyar nan rifaida yarinyar kirki,ranar kawai matar nan tazo da baqar mota tayi min wayo wai zaaje a duba ta,daga haka aka rabani da rifaidata yarinya mai tausayi da taushin hali.
Wayyo rifaidata inakike shige oni yasu...hadiza dan Allah ki gafarce ni..wallh dana san matar nan bazata dawomin da rifaida a baqar motarta ba ta da bazan taba yarda ta dauketa ba.

Wani zumbur umma hadiza tamike tsaye cikin tsananin kaduwa da fargaba da dan kar fi tace bangane ba Yakumbo kikace mene?wata mata ce kuma?wai inama it rufaidar take ne?
Wata matace tazo ta dauketa?daga ina?ykumbo wai meye kk cewa ne?adan rude ta kwalla kirar sunan rufaida da bataji an amsata ba tuni idanunta suka cicciko da ruwa

Suhan daga gefe tana kallonsu tana tsaye ta cuna baki batace musu uffan ba Yakumbo tace
"Yoh ai duk laifin wannan mayyar ce data sakota da gori da baqar magana wai ta kashe mata aure..shine fa..nan ta bawa umma kaf labarin abunda ya faru tsakaninta da anty fareesa tamkar ma jiya abun ya afku

Bugun zuciya shiya turneke wa umma mafitar numfashi Daga nan bata kara iyajin karfin gwuwar kara bata wani lkci agidan ba,rudanin daya cike mata kai da kwalkwa ta sauke hucinsa akan yarta suhan dan kiris ya rage tayi mata shegen duka.

Ykumbo kuwa sosai ta damu ta daga hanklinta tayi tsuru tsuru agefe a tsomare ganin hadiza batace mata uffan ba">..ta dade bataga hadiza tana mita mai yawa kamar nayau ba duk ta rikita yarta da masifa tuni suhan ta daburce ta dau tsintsiya da bokiti tahau share share ta kama aikin gida
Cikin bambamin masifa tace"Yanzun nan Zan dawo dan wallhy ban gama dake ba.Tana gama fadar haka ta dauke ledojinta datazo musu dashi a takaice tacewa ykumbo tana zuwa..kafun ma ta amsa ta harta bace a farfajiyan gidan ta nufi titi tana neman adaidata sahu.
Jim kadan Wani dan saurayi yay parking agabanta ta shiga ta zauna "yaro ka kaini anguwan manya"..amma ina sauri ne..mai napep dake mata kallon wata yar aiki ko kwaram yace ba matsala, "kudinki dubu..yaga batace mai uffan ba tsanani baifi akai mutum dari uku ba,duk dama batay masa dibi da talaka futuk ba,amma yasan bazata taba kasancewa yar wannan anguwar ba ba har sukayi nisa umma bata kulashi tunaninta naga abunda zataje ta tarar"ko miye ya same rufaidar farisa tazo ta dauketa?amma meyasa ba a gaya mata ba.

Inde a radin kai fareesa tazo ta dauke rufaida toh tabbas batayi mata adalci ba dan kuwa ita kadai tasan kalar gagarumun matsalar da zaije ya dawo kuma mafi akasari laifin akanta zai sauka.

Tunani kala kala ta tsundamayi har sanda mai napep ya kashe keken sannan ta farga,saukowa tayi cikin sauri ta yayumo ledojinta a hannu, dan dubun tata kenan dama ta rikoshi ne danta damkawa yakumbo..

Haka ta fiddashi dallin dal ta mikawa mai keke napep wanda tuni ya shagala wajen kallon makeken gidan data dosa zata shige cike

Tana kwankwasa get a Daidai kuwa yaa liman mai gadin su yana bude gate din,suna hade ido suka sake ma juna murmushi tace sannu da aiki wajen farisatu nazo tana nan kuwa?jinta kira sunan ogarsa gatsau gata da sanyin salon manyanta har kasa ya dan gurfana kansa cikin girmamawa Yanai mata sannu da zuwa..yana mai bude mata kofar

Sai a sannn mai keken nan ya farga yabar wajen a mugun tsorace tunanin shi wata babbace kar tasa akamashi,tuno da irin izgilin magana dayay ta yaba mata acikin kekensa wanda bamajinshi tayi ba kawai dai aransa batama masa kalar da zasuyi mu'amala da wannan kyafaffen anguwar ba.

Ko su masu kabo kabo bakasafai suke samun damar shigowa Anguwar ba

Direct umma ta shigo har cikin fankacecen falon dake gidan,ta dan tsaya daga bakin kofa tana kare ma wajen kallo falon gwanin ban sha'awa ya gaji da haduwa ga wani sassnyar qamshi da ac ke busowa mai ratsa jinin jiki.

Yayan Anty fareesa ne a xaune agaban tv da alama basu ma farga da shigowarta ba sun bada hanklinsu ne sosai suna kallon fav tv program dinsu na nickledeon
Henry danger da jaspher anata fafatawa

Gyaran muryn datayi yasa jawad juyowa cikin sauri atunanin sa anty rufedarsa ce ta kawo musu abun dadi

A gidan kowani rana musamman da safe akeyi ma rufaida kitchen classes,anty fareesa dakanta take shiga kitchen tana koyama rufaida varieties na kalolin abinci na zamani, small chops with evry delicious recipes na daidai da ajinsu na masu shi har a internet takan bibiye shafukan da suke sarrafa abunci just to learn sumtin new
Sai abawa malm liman yaje shoprite ko wani bbn super market ya tarkato haryau basu taba bari rufaida ta taka kafarta koda nan da bakin gate ba

Wasu abubuwan girkin ma anan kawai ta soma sanin cewa akwaisu kuma suna existing a duniya

In anty fareesa tana da aiki wani bin rubuta mata yadda akeyin abu kawai takeyi ta fita ta kyaleta dashi,to kafin ta dawo zata samu ta dage hartayishi zak koma fiye,sumtimes kuma aci gyaranta

Yau Tun Karfe bakwai na safe rufaida ta fito kitchen din tana famar aikace aikace
Daga ita sai anty fareesa dan tahana yaranta damunta da surutu intana girki karsu dauke mata hnkli,shisa aduk sanda suke kitchen to a falo kawai zaka tsince yaran suna kallon tv,sun san duk abunda akyi masu dadi antynsu rufaida zata kawo musu suy testing


Hijabin ta cire kanta babu dankwali gashinta mai cika da tsahon gaske ya bayyana yololo kamar na sadaka yalla ta nannade shi acikin yar robbering,
Satan kallonta anty takeyi ganin yadda suman ya wani kwanta agaban goshinta musamman sabida hamamin turirin ruwan shayi datake kkrin hadawa
Tana kashe last tea pots ta juyo a takaice tace
"Anty na gama"

Caffeine spectrum
Tea,Green tea,black tea,matcha,espresso,hot coffe,milk coffe,cold brew,and nitro..kowannen su da kalar sa,da kuma cup din datayi using da kuma irin yadda ake serving dinsu misali shi expresso ana shan shine a coffe cup dan dogo bamai hannu ba sannan ba acikashi kamar saura dan kadan sosai ake zubawa akasan kofi,..

Nan anty ta matso kusa tahau testing kowanne spectrum one after the other harta kammalasu tsaf

Har iyanzu kirjinta bugu yake tana ta tsamamnin jin coments din antyn ta

Jiya mijin anty shiya judging dinta he was tough though kalolin smoothie ne aka koya mata hada su jiyan including the six healthiest recipes under 250 calories.

Avocado spinach cocumber which is green in colour,blueberry+ kiwi shima darkpupl,Straw berry,mango da banana, ya bata peach colour,water melon +orange, mango + pineapl,sai banana +avocado.
Tayi kkri sosai amma Bai bata marking dayawa ba sabida bata san cikakken amfaninsu ga jikin dan adam ba saida ya ilimantar da ita

Yace mata yin abinci da iyashi bashine nasara ba,sanin fa'idar kowanne girkinku ajikin dan adam shine asalin kwarancewa da kuma nasarar ya mace a fannin abinci

As a wife, When you are aware of the dangers or importance of what ure cooking wasu mugayen cuttuka kamar stroke, diabetes(ciwon sugar)hawan jini,(hypertension)ciwon hanta(hepatitis),ulcer,inflamtions,cancers(daji),tumors(kumburi) da sudden death da ake fama dashi ynzu bazasu samu mafaka ba

Sosai ta gamsu da bayaninsa shisa yauma tayi browising tasan amfanin shayin da aka koya mata
Hibiscus tea is for liver,Orange tea for anti inflamation
Blueberyy tea for immune system
Charminille tea for sleep and relaxation
Pepr mint for relive of migraine,strnthen neuro system..

Habiscus tea din anty faressa ta dauka ta kara kurba
Cikin gamsuwa da dadinshi tace my dear congratulations,infact Ure the best tea cook ive ever seen..

Wani Washe bakin bazata rufaida tayi kamar tayi cillo can sama dan dadi

Tace nagode sosai anty

Dama wannan ajin shine karshe ko?gyada kai tayi tana murmushi sosai

Anty Tayi dan jimm kamar mai shirin tuno wani abu,idanunta tayi rolling ta saki karamr humm
"Next week zamuje spa din mama kuma ko..shiknan Na cika alkwari?

Da tsallen farinciki rufaida ta amsa da "yes anty" cos she is dying to comeback to her real skin,she really want her confident back.

Acikin wannan yanayin murnan sukaji an bude kofa
Caraf rufaida ta hade idanuwanta cikin na ummanta wanda atake tayi suman tsaye duniya ya dauke mata cak tsabar wani sanyin dataji yana shigarta
Ganin yarta rufaida acikin tsananin yanayin farinciki da walwala,tabi ta sauya gaba daya ta murmure.

Umma?
Da qarfi rufaida ta tsala ihun tsananin murna da mamaki,arazane su jawad da suka jajibo umma xuwa kitchen din suka koma suka makale jikin maman su dake basu tabajin rufaida ta bude muryanta da qarfi haka ba.

Kafin umma ta dawo cikin hayyacinta har rufaida ta fado jikinta ta kankame ta sosai,lumshe ido umma tayi dan
Tamkar an watsa ma zuciyar ta ruwan kankara haka ta dingaji.anty fareesa ce tayi musu jagora suka koma falo da kyar har aka dan gaggaisa

Da kyar umma ta yadda tasaka ruwa abakinta tsaban rudani,tabbas taxo da niyyar daukar rufaidace ta maidata gidan ykumbo ta kuma sanar dasu bataji dadi amma kuma dataga rufaidar ta garau da lpyarta cikin farinciki kuma taji gamsashun bayanan anty sai jikinta gaba daya yay sanyi.

Abatayi niyyar zama ba sai gashi taja lokaci agidan tare da yar autan ta datake mutuwar so take kuma jin matikar tausayi

Sun dade suna hira mai cikke da shakuwa da soyayya irinta ya da uwa umma ta hau bata labarai kala kala tana feeding dinta ppr soup din datazo mata dashi abaki itama takan yanka ta bata taci umma ta dade batayi hawaye mai tafe da farinciki ba face yau da lamarin rufaida ya tsammace ta

Allah yasha godiya dan tabbas tasan wnn niimar daya jefasu aciki ynzu yinshine,saidai bata san me zatace ma fareesa yayi dede da kalman godiya ba, yauda farisan tayi musu da ita akan zaman rufaida cikin depression umma ta gane wani wautarsu da sukayi da suka barta haka kawai da yakumbo

Koda shike tsoron mijinta yaa malam shiyake damunta. kuma tasani,Amma banda haka normally ita kanta ta sani cewa ba damuwa ne yake yawan kashe mutane ba,mugun baqi irinta magulmata da jahilai shikadaima ya isheka kaji kana son mutuwa.

Bata iya yanke wani hukunci akan zaman rufaida anan ba,amma kuma tasan zcyrta bazai taba barinta ta datse ma yarta yanayin sauki da niimar da ta tarar da ita aciki ba Dan haka tayi shiru akan maganan itadai batace musu uffan ba amma daga yanayin wasan jika datakeyi wa yayan anty fareesa anan suka fahimce cewa ba daukar rufaida zatayi ba.

Anty farisa kuwa dama sosai ta daga hanklinta,ta razana sosai ko kwyar idanunta sanda suka nuna alamar batason arabasu da rufaida, ayanzu ta dai bari aranta cewa abarta kawai izuwa wani lokaci. ta dade tana neman kalamn da zata furta danta gamsar da umma akan ta bar musu rufaidar.

Saigashi umman ma ta kasa taro karfin gwiwar dubar kwayar idanunta ayau,wani tsabar kunyarta takeji,bata san metayi wa faresatu a duniya take daraja ta har haka ba.
Cikin yanayin wannan tunanin kawai sukaga ta sauke hawaye.
Rufaidace ta tattara yaran suka barsu awajen,sai sannan umma ta furta kalma ta mikawa anty godiya tasaka mata albarka da addoi masu kaifi wanda sukafi mata komi dadi.
Cike da bada kansu karfin gwiwa suka lazimtu da zimman cewa rufaida zata zauna anan kafin aga yadda hali zaiyi"dama umma ta riga ta cusa hakan aranta cewa koma mezai biyo baya ta hqra asauke buhun balain kawai akanta,ta yarda zata dauke laifin komi muddin rufaida xata cigaba da zama ayanayin dataganta ayau,duk kin rufaida yau saida tayi kuka sosai dataga ummanta tay ma anty sallama zata tafi,har get suka rakota da sauran tarkacen ledojinta nasiha da qarfin gwiwa babu kalar wanda bata kara mata ba,ta kuma gargadeta akan tayi ma antynta biyayya sosai.

Abuja.
Zayd matazu resident

Yau asabar da Sassafe karfe Aina'u ta farka tayi ibada sabida kasancewar mufrad atare da ita dayake yawanyi ynzu,Ta cancada wanka tay kyau tana zaune a bakin gado tana famar tunaninsa ashe har yagama amsar wayar dayakeyi har yazo kusa daita yana zama ya busa mata iska a fuskarta ya kuma kamo yatsun hannuwanta yana dan wasa dasu

"Murmushinta mai aji ta saki batace mai uffan ba tabishi da kallo irinna kamammun mata
Da murmushi a fuskansa Yace tunanin mekeyi, banson tunanin nan fa ki fada min idan kina da wani damuwa zan miki maganinta muddin bata fi karfina ba .
dan kinsan tunanin yana jawo matsala.
Babe, mema yasaki tunani ,na rokeki kada ki boye min wani damuwarki since we talked over this kisanar dani komi kinsan fa amanarki iyayenki sukabani .

Atake Tayi murmushi mai fadi sosai dan bata sabajin kalar kalaman nan daga bakinsa ba,koda can data saba jin makamancin su suna fitowa daga bakinsa itakanta Asan zallan na yaudare ne dats in desiren shi ya taso zai kwashe jikinta yaji sauqi,..saidai komi ya sauya tsakanin su a yanzu,he is more softer nd kindier to her,kallon yanaynin sa take a sace tana sake jin wani azaban kaunar mijin nata har cikin kokon zuciyarta yana mata yawo

Ahnkli ta sumbuci hannushi cikin ynyin basarwa tana cewa karka damu Allah bbu abinda ke damuna...yace sure?ta gyada mai kai,aranta tana son tace kawai Ina tunaninka ne amma sai taji kamar kalaman is too much of a privilage for him,itade bazata taba koda namiji ba sam batason ta raina kanta agbansa
,basarwa tayi ta dan jingina ajikinsa tayi lamo yayi murmushi yace kin tabbata ko? ta daga masa girarta daya to yace ya tsaya iya tunanina kadai yana dan shafa gefen kumatunta

He is trying his best yanata kkrin ya ga ya bude mata zuciyarsa da qarfin tsiya dan yaga ko lallai rashin adalcin daga wajensa ne da yasa tuntuni aransa baijin dadin zaman aurensa

Yasan dai inhar ya daure sosai ya sauke duk wani hkkin kyautatawa na aure tsakaninsa da matrsa ainau maybe, hala itama zata saduda ta sauko da halayyarta na banza ta fahince shi,hala har suyi rayuwa mai inganci da juna.

Daga jikinshi ya mikar daita tsaye yace tashi mutafi in rakaki kasuwar yau shikennan hankali Sai ya kwanta?suna hade ido ta turomai baki irin abun bai darata ba ta, Wani narke mishi ta karayi ,can kuma yayi shar yanata kallonta, amman fa kmr kwalliyarkin tayi yawa fa Gsky kayan ma kamar sunyi shara shara dayawa..xaki zanzasu ko?

Take ta dan bata fuska dan tasan halinsa na rainin hnkli...dressing kam ai yasan ta kure iyashi..meye zaiga hadadden jumpsuits dinta ajikinta daya mata cass cass snn yace mata haka?ta kalli kanta kasa da sama a sace...all she thoug of her self is being classy right Now..and uptill date..gaskiya bazata sauya wani wanka ba.

Ganin yanayinta kamr bata aminta da maganansa ba yasashi yakara cewa muje ki canza wasu kayan nace

taja ta tsaya tana dubansa a rainance dan Allah ni kabar min kayana muffy

ya hade fuska cikin wasa,duk dan yakasance miji mai sauki agareta amma taki ganewa yace Ina wasa dake ne dazaki tsaya kina min musu ?

Ta shareshi, hannuta yaja kawai ta kwace hannun ta sake turjewa Yace wallahil azim bada wasa nake ba saifa kin canza kayan nan
Haka ya tasota gaba har gaban wardrobe dinta .

Ya dauko mata rigar black abaya mai swarosvki stones yana shinning da takalkmin da jaka mai dan karan kyau yace tasa dakyar tasaka sai yaga yafi ta farkonyin mata kyau,sai dai fa sosai ta hade ranta a ba yadda Ta iya da maseefar sa dan Allah Allah take subar gidan kar Yace anfasa zuwa da ita kasuwar dan tasan zai aikata .

Kwaliyar fuskarta ma kaf ya goge tare da kai bakinsa kan lips dinta ya tsotse lips din tas ..sai dayaga bbu komai
Tukun hankalinsa ya kwanta ya sake zuba mata ido yaga kamar ma kyau takara yi da aka rage kwalliyar haukar,a cikin tsokana yace anya kuwa tafiyar nan bazamu fasa ba kuwa...wani tsaki ne ya subuce mata"
After all what u did to me?come on..ta fada a mugun izzance.."gaskiya ni saika kaini and i want eveything u promised me..ya juyo a hnkli ya mata wani irin kallo,batare dayace mata uffan ba ya dan dauke kansa akanta dan har cikin ranshi ya tsani ma aja mai tsaki,but zai shanye.he had already decided in his hrt to make his marriage work dis Time,baban shi da imad bazasu masa karya ba,his heart is bleeding wrongly aftr all ciwon dake cin zucyrsa da alama har abada bata da Wani magani,maybe he should forget abt His heart dayake kin sakewa da Ainau And make things right with her no matter what,she is His Wife and she deserv better

Haka suka bar gidan yanata wayannan tunanin aranshi suna tafy a hnkli,jim kadanya wuce da ita babban super market din dake cikin garin,anything she wants take daukawa tamkar wacce zatayi hadin sabuwar akwatin aure,one thing about her is bata iya malejin kudi ba,duk wani abunda taga yay mata kyau ranta ya biya to tabbas extravagantly zata sayi,kuma ita sam bata tayi,girman kan dake nanike ajiinin jikinta yakn sata taji kamar tafi karfin sayan abu dan daidai,shikuwa ko ajikinsa dan bai wani damu da kashe kudin ba.
He knws she can take as much as she wants kayan sayawa dai dana kyakyalin kwalliya yasan bazai tabayi ma arzikinsa illaba ba..


Bayan sun kammala siyayya haka ta rinka janshi yawace yawacen da babu ma'ana harsanda taga sauyin fuska daga gareshi dan shibai saba yawo ba, itakuwa a tunanin ta ai yanzu same level suke,inhar zai iya hanata saka kayan datake so ko ya goge mata make up toh dole ne shima yanayin abubuwan datake so inhar zaman lapyar yakeso dagaske


Can dare suka dawo cikin gidan Yana parking din motar sa a tsakiyar gidan ya sunkuceta a hnnunsa cak sai tsakiyar bed dinsu

A mugun hargitse yasoma cicire mata kayan jikinta yana shafata arikice neman ya sauke dan uban gajiyar data taramasa ajikinshi,a hnkli sanda daya rabata da komai na jikinta ,a zabure yake kallon boobs dinta da suka taso soo freshh nd fair sunji man bleaching sunyi laushi sosai yana jin wani irin feeling na sake kawowa jikinsa farmaki dagske a hankali sosai yakai hannushi yana mamatsa dukiyar fulaninta atare suka dinga jin wani yrrrrrrrrrrrrr ta rungume wuyarsa da hannayenta ta sakalo shi da kafafunta tana mannewa dashi sosai

cikin sanyin jiki yakai hannushi kasan mararta ya hau shafawa dan yaji wajen yayi tudu kadan ya kara matsawa dan yaji wani abu tuni tasa kara tana kokarin mikewa zaune ahnkli ya maidaita tare zuba mata rikitattun idanunsa.
Ta mugun hade ranta sanin meyake nufi da ita,waike nan haihuwa yakeso kome?,cike da fargaban harsasho hakan aranta tace masa What? muryansa a sanyaye tamkar ta mashaya yace
Yace wannan kullin dake kwance a mararki fa babe ?
Ta hade rai tace nima bansan komeye ba i Think i over fed Ya tabe bakinsa Yace
"zaki sani inna tabbatar miki da ajiyar dazan yi.
Batace mai uffan ba tsaban takaici ta koma ta kwanta tayi shiru A hankali yasoma shashafata yana aika mata da sakwanninsa masu wuyar mantawa.
mimikewa tasoma yi yayinda taji yakamo boobs dinta yana murzawa tare da kife hannushi akan bakin nononta yana musu wani irin murza Atake kuma yakai dayan bakin nonon cikin bakinsa yashiga tsotsa a hnkli daya kuma yana murza mata shi a xauce tuni ta fita haiyacinnta saboda wani irin salo yake mata wanda yake sake siyar zuciyarta .

' Sosai ya dinga murzata yadda yake so kusan daren ranar basu samu rintsawa ba suna jiyar dakansu dadi .
Saidai aduk sanda ta tuno da cewa ayanzu fa burinsa haihuwa ne,sai taji komi yana neman tsane mata ba

Yes, ita dai batace bazata haihu ba amma why in a rush

A tunaninta yadda ynzu suka koro dadin sabuwar rayuwarsu mai tsafta da dadi toh kawai amance da komi acigaba da holewa inyaso daga baya zasuyi shawara akan haihuwa.

Saidai fa Gaba daya ta rasa ta yadda zata fara fito da wannan maganar,washe gari tun bai farka a bacci ba ta nemi zarah a waya ta fetsa mata bayanai,zarah ta mugun dadewa

Please Login or Register in order to submit comment