Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ta fada mishi bama jinta yake ba,hanklin sa ya tafi wani waje, cos he already picking up kawai exact wajen ne yadan kwace masa,

tafiya sukeyi babu wanda ke cewa kowa komai sai qamshin jikinshi da ƙarar air conditioner gaba daya hankalinshi na kan tukin da yakeyi

ita kam tsoro yasata riqe jikinta da ƙarfi har hannunbta na yin gumi saboda kwata kwata she is not comfortable, Allah Allah take su ƙarasa gidan su dataga yay mata nisa yau,wani hanyan yabi wanda bata taɓa bi ba har suka isa karshen titi

suna zuwa ya sassauto da tukin motan dayakeyi ya juyo ya sake tambayanta " Ta ina gidan yake" juyawa tayi tabi window da kallo taga bata san wajen ba,a hankali tace mishi yaa ba nan bane fa"aransa yace what?wani irin kallo ya watso mata wanda yayi saurin sata sadda kai ƙasa

gefen titi ya gangara da su snn ya tsaida motan,dago kanta tayi taga ita yake kallo,da alama jira yake ta ƙara yi mishi bayani..
yatsun hannunta tahau murdawa a tsorace tana dan satan kallon shi can cikin karyayye murya tace "Nifa ban taba ganin nan ba, mu koma gidan ku sai in nuna maka hanya daga farko zaka gane inda hanyan gidanmu yake, ko kuma ka kira malam liman sai ya ɗaukeni shi ai yasani"....
bai ce mata komai ba sai da ya bari ta gama maganan tayi shiru, sannan ya tada motan yaci gaba da tafiyar sa tsaki yayi tare da duba agogo yaga ƙarfe bakwai daidai,

daga nan Sun kusa minti ashirin suna zaga arean wajen neman hanyan shiga gidan amma basu samu ba,for the last time ya sake tambayanta, cikin kakkausar murya yayi mata maganan da fada wanda take jikinta ya fara rawar hawayen dake maƙale a idonta ya ƙarasa gangarowa kasa ta tusashi da ido tana kallon sa a tsorace wani shiru tayi ta kasa ce mishi komai, magana ya sake yi " Are you this stupid? ta dago jajayen idonta ta kalleshi da yanayin fushi yace..."if ure not this dump saiki gayamin hanya cos ure wasting my time, ce mishi tayi a dan fusace "Nifa ban gane hanyan nan da ka bi ba, ba ta hanyan nan muke bi ba mu in zamu zo ai kaine ka kwaba hanyar....., bai bari ta karasa magana da ta keyi ba cikin hatsala yace mata "GET THE HELL OUT OF MY CAR" kai ta dago ta kalleshi dan ta ƙara tabbatarwa da abunda yace,"..I SAID GET OUT MY FRIEND...SILLY GIRL", kasa yin komai tayi a lokacin saida ya miƙa hannun shi ya bude mata ƙofan ya turata waje sannan yace mata.."OUT".. ko enlope dinta bata bata tsaya dauka ba ta fita,tana fita ya fizgi motan kaman wanda zai tashi sama yabar waje.

IS NOT FREE PAY 300 INTO ACCT 0152983148
MOHD SULE SURAYYA
GTB
CONTACT 08060712446
[12/14, 12:41 PM] MAMAN ASLAM: SURAYYAHMS


Bugun zuciyanta ne ya kara tsananta, Bata juyo ba kuma batayi magana ba har sai da ya ƙara maimaita maganar amma yaji shiru a hnkli ya dago dara daran idanun sa, ransa ne ya ɓaci sosai ya taso dan yaga abinda takeyi da har ya hanata amsa shi, yana zuwa baijira ba ya fizgota da ƙarfi da har saida ta fado akan kirjinshi kamin yayi sauri ya janyeta baya tareda da rike
mata hannu

tsayawa yayi ya na kallonta ita kuma kanta na can kasa tanaji kamar ta sullebe kasa ta dawo ruwa ta narke awajen, ba a Jin komai sai motsin bugun zuciyanta da ya kara tsanantuwa

juyo da ita da yay ne da kuma rike mata hannun dayay yasa bugun nunfashinta rikirkicewa hakan yasa hawaye taruwa acikin idanun ta

kiciniyar kwace kanta ta fara yi daga wajenshi amma yaki saketa sai kallon fuskartta kawai yakeyi Dumi yaji a hannunshi ruwa na sauƙa ya juya yabi hannun nashi da wani irin kallon hawayen da ya gani ne yasa shi sakinta a hankali ya juya mata baya a dan rude, juyowa ya sakeyi zai yi mata magana yaga wai har bata wajen

tsaki yaja aransa,baikoma kan dinning din ba Parlour ya koma zauna yabi stairs din da ta bi da wani irin kallo snn yabi ya lumshe idanuwan sa, lokaci daya ya shiga kwada ma malak ƙira, A bakin kofa ta kusa cin karo da rufaida tayi zuru zuru,malak tace oh god yaa muffy ne ke kiran "babe kinga abinda nake gaya maki ko ni wallhy da fita mukayi kawai mukaje spa muka shirya abunmu,I Wonder why he is calling me now bata karashe maganan ba tayi shiru ta riko hannun rufaida a tsarge tana tambayar ta "ruffy lafiya yanaga kamar kinyi kuka? Mey ya sameki kuma idonki ya canja kala , kamin ta bata answer ta sukaji muryan shi ya sake kwada ma malak din kira, bata jira cewan rufaida ba ta sauka kasa tace "Gani Yaa muffy" a nutse ya juyo ya kalleta yace "come here..tana isowa daf ta dan rusuna yace.."Who is she? wani irin kallon rashin fahimta tay masa ya gwalo mata idanun shi a dan masife yace"...I mean that girl...ita kurma ce? doesnt she talk.. ko kuma gaisuwa ne bata iya ba? A zuciyanta cewa tayi "Innalillahi wa inna illaihi rajiun,Yaa muffyn nan komai saiyay ƙorafi,nima ynzu in nayi magana yace na cika surutu, yanxu kuma rufaida bata yi magana ba ya ƙirata kurma, Tana cikin tunanin taji yace "am i not asking you ko kema bakijine ?..cikin i i na tace "No Yaa muffff dama fa bata jin dadi ne shiyasa bata gaishekan ba wai kantane yake mata ciwo, "Ce miki nayi "daga ina take?

muryanta kamar na wanda zatay kuka tace "yaya Rufaida cefa, kuma kawata ce,ka tuna itace wacce har kace bazan kwana agidan su ranar ba.

Hannu ya daga mata alaman ya isa

jeki miqomin ruwa mai sanyi a fridge kiyi tafiyarki, da wuri ta juya ta dauko mishi bootle water da glass cup a kan center Table din gabanshi ta ajiye ta juya ta bar falon cikin gaggawa

cikin Ɗakin su ta nufa,tana shiga ta tarar da rufaida tsaye tana riqe da jaka da gyalenta a hannu idanunta sun fiffito waje,suna hade ido tace"babe ni Zan tafi gida wallh...im going..da ƙarfi malak ta tura kofar ya bugu ta ƙaraso ciki da masifa "yadai Ban gane zaki tafi ba saboda me? ta tambaya rufaidar sai taga bata amsata ba,kallonta tayi ahnkli tace ,hey ko Yaa muffy yayi miki wani abu ne? dan nasanshi da son yiwa mutane masifa,da wuri rufaida ta dauke kanta..A'a Ni baiyi min komai ba kawai zan tafi ne ..

"yoh In kinje toh me zaki cewa Su Addah suhan ya dawo dake bayan kincemusu har dare yau zaki kaimin kuma in hajiya ma ta dawo me zan fada mata ince musu kinzo har kin koma? Indan Yaa muffy ne fine baza mu sake bin hanyan da yabi bama nima haka yake min shi ai masifaffe ne.cikin sauƙe ajiyar xcya rufaida ta juyo Toh naji bazan tafi ba amma baza mu je inda yake ba ko!...?yadda tayi maganan so funy nd innocent yasaka malak kyalkyalewa da dariya tace,"Keh da kika ce zaki iya fada mishi koma menene ynzu kuma ke da kanki zaki ƙi bin hanyan da yabi
cike da turo baki ta kumbura tce "Ni ki rabu dani ai dan babu abinda yayi min ne kuma zan iya fada mishi din,a haka suka ci gaba da hirarsu har rufaida ta manta da batun wani yaa mufrad a gidan

daga ƙasa kuwa Yana zaune a palon shikadai bayan ya kurbi ruwan tunani yayi na lokacin da ta bige mishi ido da jikakken suman kanta a garden da yadda taki tace mishi sorry har yanxu da ta zo gidan su yaga hawaye a idonta

hawayen da ya tuna ne ya sashi ajiye ruwan yana fadin.."silly girl ..a hankali,ya kuma cewa "sturbon" Yana cikin tunanin yaji an bude kofan palon a nitse,Anty fareesa ce tare da ƴayanta a bayanta suka shigo tasaka purple embroided atampa ƴaƴanta sun saka light brown shadda, da hajya suna yar hira,ciki suka karaso suka zauna a palon yayi musu sannu da zuwa

hajiya ce tace kai jawad haura sama ka duba min malak kace mata ta taho, sama jawad ya haura ya kwankwasa kofar yahau fadawa malak saƙon da aka bayar tundaga bakin kofan baima lura da rufaida ba har sanda malak ta tashi tsaye tana cewa rufaida "toh muje ki gaisa da mutanen gidan Anty kam nasan baza ta hawo nan sama ba shiyasa hjya ta sa a fadamin kitashi muje.

rufaida kamar zata miƙe tsaye saikuma ta tuna da shi ta koma sikinini ta zauna abakin gadon
"Ni sai kinje kin duba mana in wancan Yaa mufrad din baiya falon tukunna zanzo wajen malak tace are you are kidding me?taso mu tafi jorrrr ai inma hjya tana nan bazai yi miki komai ba..
bare gasu anty ga yara?

duk da haka itadai bata gamsu ba, hannun ta malak ta jawo suka sauƙo ƙasan badon taso ba,aikuwa suna sallama lokaci daya ta dago kanta suka hada ido hudu dashi da mugun sauri ta dauke nata ido, da sauri ta karaso ta wuceshi ba tare da ta kallesa ba suka iso gun Anty,iman da gudu ta karasa gunta tana fadin "Anty rufeda shine kika qi dawowa gida kinbalni inata jiran ki koo.dariya tayi abaxata ta jawo iman din jikinta tare da rungemeta sosai tace"im soo sorry princess piona',dariya jawad yasaka sabida shi kullum cewa yake princess din bata mishi kyau tafiye ƙiba,iman ta daka tsalle zata hau bori,ta kara janta tana lallashin ta da ƙaryan ai zata zo anata musu dariya.

Daga xaunen inda yake kai xakace idanun sa akan tv kawai yake hanklin sa baiya kan
su,saidai sosai hanklin san yake kansun yana kuma jin duk abunda suke fada shi mamaki ma suka bashi wai har yaushe suka saba da juna haka har sun sassan abubuwa dayawa akan juna can ya dauƙe kansa ya mike yay waje

aikuwa kamar an bude sabuwar party awajen aka bude wani sabon surutu awajen harda tafi da kyar yaran anty da hajya mama suka kyalesu dan suje su shirya, make up artist din da suka gayyato ita zata farayi wa malak kwalliya ta shiryata, so gudun karsu bata lokaci yasa rufaida ta sa anty ta kira musu daya daga cikin ma'aikitar su ta spa dake ma spa din banisa yake dashi da gidan ba within some minutes sai ga anty ta aiko akira
ta,sanadiyar hakan yasa ta bar malak a dakin ita daya snn ta sauko ta wuce gues room dan anan zaa shiryata itama acan ita kadai, wata mata ce fara yar siririya da murmushi a fuskanta ta shigo da wani dan madaidaicin akwatin make up a hannunta ta ajiye a ksa sai da ta zauna sannan suka gaisa da rufaida, matar ce tacewa rufaida yanxu zamu fara ko dan kince 10 ne event in naku da ehh rufaida ta amsa mata sannan tace nude make up zakiyi min, ko foundation bana so a sa min, just my brows then liner da contours, i just want everything light" murmushi matar tayi tace mata "Na gane but brows inki are soo full, ko zan danyi carving arage da sauri tace mata a'a" inbaxaiyi bama a barshi ahakan
,murmushi kawai matar tayi sannan suka fara, tara da rabi saura minti biyar suka gama kwalliyar su tsaf, ba ƙaramin kyau rufaida tayi ba, matar ce ta ciro mata sabbin kayanta a package inta da takalmi da duk abinda zata buƙata wanda malam liman yakai, matar ce ta taimaka mata ta saka kayan, dogon gown ne black colour mai bajajjen ƙasa sai wani silver plated pendant da haddadiyar chain inshi,calmy matar ta saka matashi a wuya na alexander mac queen da agogonshi sai pin earing da matching bracelet na sarkan.

wani clean nd soft cashmer scarf baƙi mai tsiririn silver crystals ta daura mata akai kamar turban,yawan sumanta ya bulloko da daurin ya mata acuci, ga wani kwantaccen silky smooth front hair dinta da ya fito ya kwanta lub lub akan goshinta sai ya ƙara mata wani azaban kyau, wani murmushi ta saka da taga kanta a mirror,ko ita tasan ba ƙaramin kyau tayi ba, takalmin manolo blahnik heel silver colour ta saka,a hankali take takawa har ta fito daga dakin ta sauƙa ƙasa, sai ga Aunty suna hade ido tace tubarka Allah duk da sauran yan uwanta kyakwa n amma aranta tasan rufaida duk ta fisu kyau,tace taho dama Baba ne yace kuxo, kinyi kyau my dear"da murmushin ta mai kyau tana danjin kunya tace "nagode Anty"
dakin malak suka shiga suka sameta an mata kwalliya tayi mugun kyau ta fito sosai,maroon English suits ta saka da black accessories, tayi kyau ba kadan ba kasancewarta itama fara,atare duka sukace "Masha Allah,rufaida tana dariya tace kinyi kyau fa" murmushi tayi haɗe da cigaba da battling eyes lashes dinta da sukayi fika fika tace "wai danma ba convocation bane babe",rufaida bata bi ta kanta ba ta wuce gaba tana dariya ƙarfe goma saura minti uku suka fito daga dakin sukayi dakin hajy mamah ganin itama hata shirya tasa pink voile da hijabi, tana ganinsu tace "inyeeee jibesu Allah kunyi kyau" a kunyace malak ta tace "mun gode" rufaida kam ta zumburo baki,ƙasa suka sauƙo suka wuce can wajen yaa sheik suka sameshi yanata waya suna kyakyala dariya da matarshi,bayan ya kammala suka gaishe shi break fast sukayi dukkan su kowa sunsha kaya sunyi kyau


bayan sun kammala sun fito matar da tayi mata makeup ince ta sauko ta miko mata dutch bag inta shima silver shima na manolo blhanik sannan tayi musu sallama.

ƙarfe goma da rabi land cruiser da benz guda daya da suka cike aciki suka isa conference hall inda venue in matric din yake, tun daga waje manyan motoci ke a parking..,

suma ƙarasawa sukayi ciki ganin decoration in wajen yayi kyau kalan academic gown in dark read and blue, sai da suka shiga malak ta saka gowninta da hular ya mata kyau sosai

side din da aka tanadawa freshers in tabi, kujeranta ta nufa seat number 2,
jawad ne daga hagunta sai iman daga gefenta
tambaynsu tayi har yanzu uncle mad bai ƙaraso ba, basu bata ansa ba sabida wani guy dayaxo zai zauna,malak ne ta dubesa bayan ya zauna, mitsitsika idonta tayi sannan tace "sorry this is my best friends seat,can you kindly move to the next seat".sikini guy din ya matsa saiga rufaida ta iso ta wajen.., dariya tayi ta dan dugure mishi kai tace "Allah ya shiryaka jawad dariya shima ya saka malak tace "Besty you look soo gorgeous, i mean i cant say how much beautiful you look i wish uncle mad is the first to see this
ta fara share hawayen ƙaarya, dariya ma ta bata tace"su siddy da su Farida fa they aint here....."bata ƙarasa maganan ba malak ta ciro wayanta kenan zata,sai taji bugun zuciyanta ya ƙaru kirjinta na bugawa da uban sauri, lumshe idonta tay a zuciyanta tana cewa kanta "No no, not today, let me be, its my babes first day,first step in jouney of life.." sannan ta fara ambaton Innalillahi wa inna illaihi rajiun, tana cikin addu'an taga siddyka tazo kusa da jawad ta zauna,da harara tabi malak da ido acikin sigar wasa.

jawad ne ya kare siddy da hannunshi yacewa anty rufeda wannan ma tana kallonki ai sai ta ji tsoro,dariya sukayi babe ya akayi kikayi latti, tace i was waiting for those girls daga can ta nuna shauran friends dinsu dama nagajine ma na fita", ajiyan zuciya malak tayi tace "ai garaku amma baza ku gane waye Yaa muffy bane,im sure uncle mad yaje dauƙowa amma duk da haka shine yayi ta ɓata mana lokaci,uncle mad is my god father forgod sake, i knw dashine nasan da halama anan wajen zanzo in sameshi,i knw ya muff is der wasting his time.. ni ya mayi ya bar mana gida ya tafi can wajen super egoistical wife dinshi a abuja mu samu mu huta,"rufaida ta juya kirjinta na bugu ta mata kallon irin ohh ashe ma yana da mata?"..malak tace eh mana but kinsan Allah sau daya nataba ganin ta da kyau,itama batada sauƙin kai,kuma wllhy inkin ganta mummuna all bleached up like a witch ko dacewa dashi basuyi ba, anan kam baiyi da taste..dariya rufaida tayi batare datasan ma dalilin yin dariyar ba tace mata "babe you are too much wallhy", kinga lets forget about him nd concentrate on what we are here for, take suka maida hankali kan speech in da VC insu keyi, ita dai rufaida kawai tayi shiru ne amma bugun zuciyanta ƙaruwa yayi dan har hawaye ya fara taruwa a idonta

jim kadan wani Shiru hall in yayi ana sauraron speech in da VCn keyi, da ya gama ne sauran members in High table in suma suka karbi mic suna yiwa fresh students in Nasiha game da rayuwansu da kuma wanda zasu fara a cikin university, sai da aka gama speech ne aka fara presenting musu cohorts na school da wasu abubuwan

dukan su basu lura ba ashe seat dinsu ne shida imad ata gefe da saetin fuskar su, imad tunda yazo ya zauna yaketa kallon ta daga nan zuciyarshi tayi wucewar sa can sama ta ajeshi cikin gajimare yanata gararin soyayya,shi kuwa muffy kwata kwata bai ganeta ba ma dan wani karayin kyau tayi masa harda dan tsawo obviiusly saboda heel din dake ƙafanta

can imad dake zaune gefenshine ya taɓa shi yace "Ya kaga yarinyar nan is she not damn hot, kaga wani kwalliya da tayi yau, wallh bari mu fita sai na tambayeta yadda akayi tayi tsawo
ya karashe mgan yana dariya ganin muffy bai kulashi ba illa wayarshi da ya lalobu ya ci gaba da dannawa, haka aka ci gaba da ocasion daga ƙarshe aka rufe da addu'a aka tashe su,su malak da kawaƴenta tun suna ciki suka fara selfie har suka fito waje ba aji za adena ba daga nan Kowa wajen family members dinshi ya wuce dr mehra ya kira video call shi da matar sa yace mata "Mamana Allah yasa Albarka, Allah ya taimaka" mahaifyar ta ma haka,tana cewa Amin..bayan sun gama wayar wajen su Aunty ta koma, da murmushin murna a fuskanta ta shafa kanta tace Allah yayi albarka Allah yasa anfara a sa'a".
Hotuna sukayi tayi dama sunxo da photo graphers insu
imad ya makalkale wa rufaida sunata bawa yan kallo salo
tunda suka cikaro bai kyaleta ba,itama din ta manne mashi sunata hira cos she actually enjoy his company batajin akwai wanda yake iya saurin kwantar mata da hankli kamar shi, malak kuwa duk yan gidan sai da tabisu sukayi hotuna daya bayan daya sannan sukayi na Friends, sai can da lokaci ya fara ja Aunty ta aiki malak ta same rufaida a inda suke zaune da imad tace "babe kixo A nata jiranki tun dazu muyi pictures,iman taqi ayi wai sai kinxo, murmushi rufaida tayi tace "toh muje nima yanxu nake tunanin zuwa wajen ku,saita juya ta kalleshi tayi murmushi,snn a hnkli cikin sauke murya kasa kasa tace"toh prince charming ka tashi mutafi,shima murmushin yamayar mata snn ya girgiza mata kai alaman a'a cos he is photo phobic sam sam baya son daukar hoto arayuwan shi"..kije yanzu ki dawo ina jiranki anan..zata kara magana cikin turo baki malak tace "ki kyaleshi baya daukar hoto koda can ma abuja haka yake he hate cameras...ta juyo ta kara kallan sa da mamakin jin haka..tace "but why"murmushi ya sakar mata i wll tell u why inkin dawo,
daga haka suka tafi suka barshi awajen

wajen su Aunty suka karaso anty tace wa hjya abari mufrad ya gama gaisawa da mutane ya karaso kafin ayi hoton,aikuwa suna zaunawa rufaida ta riƙe hannun malak da ƙarfi, kallonta malak tayi tace babe lafiya,fuskarta da yanayin damuwa tace "I dont know y, but kwana biyun nan i use to feel restless kuma heart beat ina na ƙaruwa", da damuwa a fuskan malak ta tace "Dont worry babe kiyita addu'a nothing bad will hapen insha Allah
daga nan k'arasawa wajen su sukayi,...
[12/15, 7:37 AM] MAMAN ASLAM: _#SURAYYAHMS_
Dauƙawa yay batare da yay wani tunani aransa ba dama dagashi sai yar wata doguwar wando fari kat dayasaka wanda kasan inba baccin ba baida wani amfani,gata nan dai yololo sakakke yabar faffadan kirjin shi da damatsan sa awaje baisaka koda wata yar riga ba,bude saƙon yay ayayinda kirjinshi yake wani harbawa expecting to see the worst gudnite mesg
but sai yaga an rubuta masa wasu kalmomi kamar haka
_"perhaps,you smell like vanilla and daisies,and sound like an angel who miracously descend from the heavens,what good did i have done to known you?if i lost my way to you,will you find me down?i wonder if our attachment strings are breaking.😞😤_
yana gama karantawa yay wata kayattacen murmushi mai mugun taushi, miƙewa daga kwance yay ya jingine gadon bayansa da pillow sannan ya hau rubuta mata amsa
,after like 2min tana rungume da wayar a kirjinta taji ƙarar shigowar sako itama da sauri ta farga ta bude tafara karantawa"
_"tell me if u come from heavens,cos u talked like an angel,your feather like hair nd sweet mersmerising words,your reek of kindness nd love,ur smile and the way u look .."i just dont want to look away baby"..can you forgive me?_
murmushi tayi snnan ta rubuta
_"No, cos im not as special as ure..u are an angel in human form,my raw admiration for you makes me simply human just as i am_
dada gyara zamanshi yay sannn ya rubuta amsa atake danji yake kamar ana lightining mood dinshi..yace
_"how long will we last before the castle in the air began to fade,pls do tell me if u know_
take itama ta maido mashi da amsa.
_"im not sure about acquietances,But what i do know is together we wll write our troubles in the sands,and carve our blessing on the stone.._
yana gani ya rubuta
_my day witout u is horrible,im so lovesick dear,ur calming words that i awaits had sprinkle on my woe and despair..i love you💘_ jin hakan yasata jn sanyi aranta atleast she is realive kwafa tayi da har zata fara rubuta kalman i love u too din,harma ta fara rubutawa sai taji kawai tafasa, jitayi kamar kalman yanayi ma yatsun hannunta da zcyarta nauyi dan ita haryau bata gama yarda da kanta ba,shauran saƙon kawai ta turo.
an rubuta
_"..but i need to know if ure okay!ya jikin mama..koda shike kace kar afadamin😞,just wanna let u knw dat i miss u trout the day."_
wayar yakai kan goshinsa ya buga kadan yarasa mesa malak bata da rufin asiri, sai ya rubuta _"can i call u now baby..please?_

tana maida masa amsa saiga shigowar ƙirar sa bata daga ba sanda ta karasa shigewa cikin bargonta ta lullube jikinta har izuwa kan ta snnan ta amsa wayar a hankli cikin sanyin murya"tace salam love?.wani irin maraitaccen ajiyar zucya ya saki snn ya lumshe idon sa..wasalam babish,did i get my permission to talk?".shiru tayi..shima bai kara cewa uffan ba, wani shirune ya gifta tsakanin su suna shakar nunfashin juna,cikin wani irin kasalliyar yanayi mai fitowa da maraitaccen shauki yace"...waime ya hanamin baby na bacci ne yau?..bakin ta ta turo gaba a shagwbe tace "uhm ai ka tambaye ni..tunda u were not picking my call..u left me worried,cikin sanyin yanayi da mairaice sautin murya yace "im sorry okay,jikin mama ne..but..ta katse shi cikin sauri..."no its okay malak tamin bayani,Allah ya bawa maman mu lpya,i hope she gets better soon,
"murmushi mai dan sauti ya saki gameda jin dadin abunda tace har cikin zuciyarshi, cikin sauke ajiyar zucya yace well alhamdullhi jikin ma fa ya warware yanzu she is more than okay now"..sai yadan yi shiru,can kuma ya cigaba da mata bayani cikin tausashiyar murya yana cewa"..kiyi hkri bawai bana son in fada miki bane,ita malak zata fi fahimta ta sabida tafiki sanin waye mahaifyta,my mum has this intense attachement with me tun bayan rasuwar mahaifin mu,kwata kwata mama bataso nay nesa da ita..i wnted spending the day with u amma kiy hkri kinji baby?"yadda yay maganan sounding soo worried yasa ya ƙara bata tausayi sosai tace"nifa kadena ban hqri i do understand u,,kuma ai mahaifiya ta wuce komi insha Allah zata samu sauki.."ajiyar zcya yay yace Allah

Please Login or Register in order to submit comment