Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

sa akai oho?,marriage is an institute of two imperfct persons,he neva try to tolerate his woman duk dama yasan ba akoyaushe yake da laifi ba,duk da haka inyay duba da halayyar sa da abubuwan da ta baza akansan yanai mata na rashin adalci saiyaga da kamar da akwai cutarwa ajiki yau sau gashi a tsaye yana kwanma numfashi ya zuba mata idanuwanshi da suke a hargitse

Saida ta dauki dakika tana kallon kwayar idanunshi ko zata ga karya aciki amma bata qamsu ba cos yanayin shi ya makurar bata mamaki

Shima Juyowa yay ya zuba mata idanunsa da suka jima da sauya launi yanai maya kallon dabazai iya fassarashi ba atare suka mike tsaye,ta rasa mema zata furta masa.

Alkcin ji take tmkr Zuciyarta zai fashe, wani ajijiyan rudani ke debarta,indai muffy zai amshi kuskure,why not itama ta saukar da kanta kasa ta bashi haquri yanzu,ai tasan akwai laifinta itama.

Wani zuciyar yace mata sam,karkiyi hakan..mufrad ne fa?inhar kika nuna mai kin amshi kuskure nan gaba zakiyi dan danasani inya fara alakanta ki da su...besides she wll neva believe he is changed so easily
Aranta tasan daga zarar Aikin sa ya dawo to komi zai iya lalacewa harma yafina yanzu.

"Im not stupid"
ta fadawa kanta.

"Ji tayi an kamo hannayenta da sauri ta kai hannu zata safce ya dada jawota jikinshi ya manneta sosai..
Muryansa mai sanyi ya toshe ramin kunnen ta da shi
"Baby Bakice min komi ba?..i said am sorry..wani irin kallo tamai wanda ya jefata duniyar gajimare sabida tsantsar yadda ya kafeta da wasu mahaukatan desire look dake makale a kwayar idanunshi wanda atake ya narkan mata da komi na jikinta taji koinanta na sacewa kamar bata da sauran karfi..wani rudaddeiyar i i ne ya kufce mata ta hau cew "Im.. i am..am
Wani irin juyowa da ita yay ta gabansa bata hankara ba tajishi cikin bakinta.

A dan gaggauce yay kissing din lips dinta sannan ya zare harshensa idanun sa cikin nata suka kalle juna ta irin sigar da basu saba ba,hannun shi ya sakala akan fuskarta ya shafa gefen kumatunta zuwa kan habarta slowly trailing down har ya isa wuyarta yana shafa mata jikinta a hankli sosai,wani iri ta rinkaji ajikinta kamar wani abu mai tayar da hnkli namata yawo tun daga tsakiyar kanta izuwa kafafunta na tsikararta ahnkli numfashinta ya soma sauya salo.
Tanajin yadda hannun sa yake yawo a mugun nitse
Yana dawowa kan habarta ya dago fuskarta so gently ya mayar da bakinshi cikin nata yana juya harshen sa a salon daya kusa zautar da ita.

Gaba daya ta kasa gane kanshi da wani iriyar salon romance yaja ra'ayinta wanda akalla bata san lokacin data amince da hakan ba.
Yanayi ne data saba shiga mai mugun dadi da gamsarwa mai tafiyar da dukkanin wani abu dake toshe kwakwala da kassara lpyar gangan jiki

Nitsuwa kulawa da bata cikakken atttention shine ya sabunta salon yau da na koyaushe
Tsala tsala yahau bin sassan jikinta sumba yana wani irn zautartun nishi yana narkewa ajikinta tamkar anjkashi da ruwa

A hankli har saida ya zame kayan jikinta kaf ya hau tande ta evry part of her body saida ya tabbata is awaken nd calling for more
Bata taba samun wannan salon agareshi ba shiyasa yau ta sake masa ragamar kodan taga kwarewarshi mai rikitarwa

Tunda yajata suka dawo kan gadon yahau luguiguta sassan jikinta yana shigarta,mummunan shaukinsa yanai mata wani irin yawo ajikinta da kwakwalta, bai kyaleta ba kuwa saida sukaja karfe sha biyun rana,lokcin ta mugun jikata jikinta yay laushi bana wasaba

wani irin Rungume kirjinsa tay tsamm tana shako saukar numfashin sa,a take aranta ta hau kukan kada Allah yasa mafarki takeyi
,inama ace haka zasu kasance dashi arayuwa...
da dar dar aranta har suka kammala kimtsawa bathrum dinma yau tare sukaje ya tayata yon tsarki sukayi alwala snnn ya barta ya wuce masallaci

Mamaki yasa tayin sime sime zama kawai tayi cikin zillumi bata iyayin komi har saida taji alamar dawowarsa
Still taga bai bata ransa ko yaja mata tsaki ba,yau a nitse tayi sallah ta taho ta iskeshi ya kishingide yana kwance,tana zamnawa kusa dashi ya jawota jikin shi sosai ya lumshe idanun sa..
Wani irin shiru ne ya dauke wajen sai can dataji saukar numfashin sa ta tabbatar da cewa bacci ne ya dauke shi,yay ranar ta dabance bazata taba mantawa ba Bugu daya taga wai harya sauya mata koda ya farka a komi zai mata cikin nitsuwa da shaukin soyayya yakeyinshi kuma dan ya bata haquri sau goma a lokci daya yanzu ba komi bane.

Haka ranar ya kare bata gane kanshi ba,gashidai ta samu abunda take so daga wajensan amma har iyanzu acikin mugun zullumi take tana kaikawon son sanin musababbin canzawar muffy a dare daya.

Haka abubuwa suka cigaba da kasancewa tsakanin su kwana biyu wani irin soyayya yake nuna mata nakin karawa koda bata zo masa shiya daukar makansa zaije inda take,tagane ynzu baya sako gadara acikin yanayin kalaman shi, nd the sex is soo wonderful, with so much romance daga wajenshi abunshin ma sosai ya ke neman ya tsorata ta.

She was taken by suprise shisa bata iyacemai komi, Babu kuma akalla kalar tunanin da batayi akaii ba amma batagane komi ba tukuna musamman dataga yanzu har yana yunkurin son jin damuwarta da janta da hirarkin office in ta dawo..

She lived in a moment of awed kafin zuciyarta ya murda ya soma ingizata yanagaya mata cewa badon Allah muffy ya sauko ba saidan dan babanshi daya kamasu acikin wani yanayi ranar.

Wannan tunanin shiya dinka addabar zuciyarta har yasata ta hau kkrin nemo layin zarah wacce da wuya dama ake samunta a wayar ynzu...da kyar netwk yay conecting dinsu inda ko gaisawar arziki basuyi ba zarah tahau tambayar ainau Imad,itade labarin imad kawai take sonji har kamar zatayi fiffike take numfashi,ta dade tana neman sonjin muryanshi anma kasancewarta da master bazaiyu ta kira imad ba,kamar akan qaya hala take rayuwarta da master,cin safe daban na rana daban na dare daban hatta zee zee da suka bata sukayi kaca kaca ma juna saida tayi mata madallah,cikke da takaici A'inau ta sanar da ita cewa imad baya kasarma mai gaba daya.duk da haka zarah bata qamsuba tay ta bambami tana kumfar baki duk tsoronta kar ace mata imad states yakoma ya barta Ita datake shirin auren sa cikin watan nan dazai kama?..being away from him ita kadai tasan metake ji na wahalar dakon soyayyarshi aranta bare ace kuma sunyi nisa..evry moments waste make it harder nd more eager to make it happen..

Da kyar Ainau ta raba bakin Zara da magann imad kafin ta saurare nata damuwar.

Aikuwa tana furta mata abunda take harsashe akn sauyawar muffy zarah ta hau ta zauna akai daram ta hau zugata tana azzaa ma zuciyarta wutar zugi,tace dama can saida na baki shawarar yin hakan amma kinkiji
Yanzu mistakely gashi kingani, baban shi ne kawai ya gani da idonsa,a dare daya kawai sai ga captain dinki ya shiryu..A'inau started feeling foolish da batayi hakan ba tun farko a tunanin ta hakan bazai taimaka ba saidai ya lalata,
She was queit dan kuwa zarar tana da kaifin harshe,a duk sanda take magana sai ta shigarmata da wani abu na mummunan ra'ayi acikin zuciyarta da kwakwalnta.

Maganan da sukayi da zarah ayanzu shi yasatajin kamar ma gaskiyane hakan ne kawai ya faru tsakanin muffy da yaa sheik shiyasa taga sauyi mai kyau daga gareshi yau Har suka kammala wayar bata dena tabe baki cikin mamakin sa ba,tasan shi da mugun taurin kai batayi tsammanin akwai mai langwasa shi to stupor cikin kiftawar ido kamar hakan ba.
Dariya ta hauyi aranta tana cewa hmmm Wow all i have to do now is to take Advantage...
Dama ance oppurtunity comes but once,sannan babu abunda zai hanata bibiyar shawrwarin zarah daga yanzu.
Its feels like sai yanzu ta kamo bakin zaren,lokacin tane,in har batayi amfani dashi da kyau ba tasan daga baya zata zo tayi dandana sani arayuwarta

Kwana biyu saita tsira salon sake jiki dashi sosai,duk dama halayayyar girman kantan nan na makale da ita,shikuwa bai damu ba dan so yake yay kkrin danne duk abunda yakeji aransa dan ya mata adalci a zamantakewr auren su,he wants to listen to her,pamper her and fill her emotions yau ko yay tunanin mutuwa hnklinsa bazai tashi akanta ba, atake mood dinsu yay binding cikin sauri data fara biye mashi cos he was more than willing to obliged with her ita kuma a zahiri gwada shi ma takeyi danta tabbatar wa kanta komi,da bataga sabanin hakan bane ta hau sakawa da warwarewa acikin zuciyarta.

Cikin zurfin tunani mai tsanani wanda babu abunda yake zuzutawa acikin kiirjinta sai rudin duniya,atake tunanin ya cikke mata zuciyarta da damin burririka da 'kawa zuci yana kulla mata hanya da salo salo na yarda zata rabauto da sabon salon rayuwar da mijinta ya bude musu ayanzu
Tsaban abun yay tasiri a zuciyarta koda taje office aikin tunani kawai ta darsa acikin zucyarta,ba boka ba malami,aganinta alhaqinta ne ya kamashi
She took this as a great oppurtunity amma ko sau daya bata taba yin burin tayi amfani da wannan damar danta fahimce shi waye ba,shin meyake so meye baya so?meye ke hatsala shi meyake saka shi farinciki
Yaya rayuwar sa take,ita duk wannan basa gaban ta.

Rayuwar datake matukar burin samu kuma taci alwashi, su kawai take hange and she cant waste any scond dan haryau gani take mufrad zaizo ya koma ruwa,so she want to make the best of it.
Babban burinta na farko shine taga ta se shi,yakasance itace queen dinsa suna kominsu atare

Babban burinta na biyu kuwa shine taga ya zulmama cikin dan uban walakncin data dade tana shiryawa dominsa danata nuna masa itama watace ita mace ce wanda ba a tabawa a kwan lpya,akwai ounce of fear datake so lallai ta darsa masa acikin kirjinsa..nan gaba ya kasance bako wani lokaci zaiga fuskar budan bakin sa ya gaya mata wani maganan ba.
Tana so taga tana da wannan kakkarfan kwarjinin acikin idanunshi

Mata dayawa wanda basa bari namiji ya langwasa su suna balain burgeta,she have this feelings aranta na cewa da miji da mata duk matsayin girma daya suke.
If she dare fears to be insulted by him he should also feared to be castrated by her.

Jan wuya,mace mai girmammen aji wanda tasan kanta haka take son ganin futuren ta.

Very soon now muffynta zai dawo wani babba a qasa harsashen yadda rayuwar zata kasance kawai takeyi.

A kwance take amma ta gama barbaza kan gadon da birgima dan tunanin datayi yau ya balain trigering dinta ya kara hatsala ma zucyarta wuta da karfin gwiwar tada rayuwarta
.
Awani bangaren zuciyarta takan ga kamar zumudi kawai takeyi duk hakan bazaiyu ba maybe daga ganin sarkin fawa ne sai miyarta ya hau yin zaki,but still wani zuciyar ya tiqe ta da tunanin yiyuwar samun nasararta


washe gari Da misalin K’arfe hud’u da rabi yaa Sheikh ya fara wa’azi wanda ake kallo Live a gidan television d’in Abuja wanda wa’azi ne game da hukunce-hukuncen sallah da azumi yana had’awa da misalai. K’arfe shida na yamma tana cika wa ya dakata akan cewa wata sati insha Allahu zai k’arisa sannan a shiga wani babin.

Hajiy mama ne zaune a babban falon ta cikin wata zulumamiyar doguwar rigar leshi ja da fari ya mata kyau sabida hasken fatarta,remote ne a hannun ta kama tashar tana kallon tambayoyin da alammarsa yake karanto masa shikuma yake amsawa,banda kabbara babu abunda yake tashi,ita kanta tasan Allah ya albarkace ta matukar rahama daya bata zaidu a matsayin danta haifa,wani karamin ajiyar zuciya ta sauke tanata kallon fuskar sa ta talabijin din,a memakon taji wani kyakwar Alfahari ya gumeta sai taji gaba daya hankli ya balain tashi,babban danta Bukar ne ya fado mata aranta tuni taji har idanuwanta sun ciko da ruwan hawaye sosai dukkanin tijararsa ne ya shiga yin mata wani razanannen bidio akan fuskarta wanda duk wata uwa bazata so ace mata dan cikinta ne keda irin wanna halayayr ba

Kokari ta shigay dan
Ta goge hawayenta amma takasa,ta kuma rasa meyasa haryau take mutuwar son danta bukar,ta so ta tsane shi akan abunda yay ma yarsa rufaida..ko da yau ta waye gari tafarajin cewa rufaida ta dau hanyar farfadowa duk dama haryau basu ga juna ba amma a kullum farisa ta kira ta saita kwantar mata da hankli da labarin rufaida.

Dataga babu wani matsala sai kuma hanklinta ya soma daburcewa zuwaga kan danta bukar.

Ta dade tana zaune agaban talabijin cikin nisan tunani har aka kammala waazin zaidun batama lura ba
Jimami ta rinka yi akan yadda zuciya ya debe ta ta dinga tsinewa bukar,ta gyara zama ta rafka uban tagumi,taji tsananin kaico aranta ta hau cewa da ba haka tayi ba.

Abunda yay ma rufaidar ma kadai inta tuna a kwakwrta haryau takanji kamar numfashinta zai gitta ajikinta
Sai dai uwa uwa ce
A duk sanda ta tuna shi a qasar ranta takanji tausayinshi matuka,don tasan tabbas bukar ya mutu a haka iya haqqin yaynnsa ma kawai ya isa ya jefashi cikin wuta

Bata iya saka komi a bkinta ba ta shiga daki ta dau hijabinta ta drivernta ne ya kaita har gidan malamai,hannu bibbiyu suka amsheta cikin sake jiki dasu harta ta wuni musu suka sha hira.

Da zata bar wajen ta umarce su da ayi ma danta saukar qur'ani,ta debo uban kudi tasaka aka siyo abinci mai kyau da yelwa aka rarrabawa almajirai da niyyar suma sutayata da addua akan danta bukar a duk inda yake tana son Allah ya taba zuciyarsa ya dawo gida garesu suganshi da idanun su dan bata wani qamsu da tafiyar da akace mata yayi ba

Bayan dawowarta gida saitaji kuma gaba daya ta kasa samun nitsuwar zuci, sosai ta darsa tunanin shi aranta hatta bacci na neman yi mata wuya,washe gari alhamis da azumi ta farka abakinta.
Jikin tsufa da gajiyar gabobin jiki bai sakata jin yunwar azumin ba sabida tsabar cusa damuwar bukar ta dorama kanta yanzu
Fannin umma hadiza ciwon zuciya ne mai tsanani ya addabeta kull tana cikin jigilar asibiti magulmtan anguwa har sun dauka ko cikine,tabbas ta rame ta fayau tana kuma yawan laulayin zazzabi badon komi ba sai sabida yadda damuwar yayanta mata yay ma zcyrta yawa har bata san da wanne zataji ba.

Bacin matsalar rufaida da suhan ga na rukayya ma ya taso,mijinta da kishiyoynta duk sun hade mata kai sabida bata haihuwa, sanadiyar rashin yaa malam a gari umma ta taka kafarta har gidan rukayya saida zuwanta bai kareta da komi ba face baqinciki,dake rukayyar ba asalin yar cikinta bane duk laifin wa ita aka dorama,mamn rukayya harda dan sanda ta taho ta amshe takardan yarta..tana mei ajyewa umma hadizr sako akn tacewa yaa malam ita ta kwace yarta kenan na har abada.
Harya mutu bazai kara ganin yarsa rukayya ba.

Tijarar da maman rukayya ta mata ranar ya mugun shiga jikinta sosai,ita ta rene su duka tankar yayan cikinta haka take jinsu aranta,tana son su matuka kamar yadda take son su rufaida
,dangana ta shiga cusawa ranta da sanin cewa dama can rike yayan kishiya azaban wahalace dashi,in tayi kyau tasuce intayi muni nakane,duk daren dadewa sai an nuna maka ba agode ba,in har zaka rike dan kishiya saidai kayi tsakaininka da Allah,koda can ma yaa malam yakan nuna mata banbaci akan yayansa duk kkrinta akan yayn kishiya baya taba gani,ynzu haka murja ce da jadwa kadai a dakin mijinsu,tunanin su yakn dansa taji sanyi aranta,da ikon Allah kuwa kwana biyu tafarajin jikintan da sauki sosai...
Sai taji gaba daya ayanzu Rufaidarta kawai take da burin kallo.




_SHADE OF RUFAIDAH_

Page 50:
Karshen Part 1.

Assalamu Alaikum mabiya labarin shade of rufaida Anan na kawo muku karshen 'kashi daya na labarin,ina mika dumbin gaisuwa da godiya wa mutanen kirki,ma'abota hankali da nitsuwa, masoya na,wanda suka amshe labarin hannu bibbiyu suka kuma dabbaka darusan dake kunshe aciki acikin zuciyiyonsu.jazakallahu khairan Ahsani.

Kashi na biyu zai cigaba da zuwa muku amma shi na KUDI ne kamar yadda na sanar daku tun farko.
Idan kanada bukatar bibiyar labarin kayi Subscribing asaki a Group naira 300 ne ta acct 0152983148
Mohd sule surayya GTB saiki turo shedar biyanki ta nan 08060712446
In bakida acct kiy using POS ko kuma kisayi katin MTN na dari uku sai ki turo.
Nagode muku kwarai dagaske.

#Barister fareesa zayd matazu residence.

Har ila yau, Rayuwa sosai ta sauyin bazata wa rufaida. wanda ya santa a satikai uku da suka shude bazai taba yarda da cewa ita din bace yanzu cikin sauki dan kuwa jinyar da akayi mata anan ya bala'in amsar tsarin garkuwan jikinta ya saka mata nitsuwa da kwanciyar hankali,ko fatar jikinta ma daya so ya yamushe dayaji isashhen kulawa, hutu,da ingantaccun Abinci tuni jikinta ya warware ya dau wani irin haske da kyalli kibane kawai batayi ba tukuna amma tun ba aje koina ba rufaida ta fara wankuwa sosai

Wani irin tsabar kyaunta na tun usuli shiya soma hargowan fallasa kansa a fili kamar wanda dama a matse yake daya fito sarari,ba aufi rufaida ta soma dawo cikin cikakkiyar hanklinta .Dadin karawa da yanzu ta cire tunanin komi da kowa aranta ta kuma dora dammaran kai rayuwarta gaba,bayan tallafawar su anty fareesa da mijinta kai harma da yaransu,karatun novels din da sukeyi kullum shima ya balai'n taka rawa sosai wajen cire ma zuciyarta tsoron tunkarar rayuwarta na nan gaba.

Labarin novels baicika zamtowa labarin gaskiya ba, amma tabbas yana kkri wajen taimakawa phsychologyn dan adam ta hanyar uplifting din mental awareness dinsa, da consiousness dinsa game da wani rudaddiyar matsalar dake addabarsa koma na wani daban na kusa dashi,yau Hatta anty farisa saida ta komo baya tana shan mamakin irin tarin ilimin rufaida,yarinyar a mugun nitse take,kuma tana kkrin perceving knowledge dinta in a very sensible and matured manner sam sam batada ragon azanci,wanda za'a iya alakanta yiyuwar hakan,a sababin challenges din da tacikaro dasu masu nauyi da ciwo arayuwa,bahaushe yace bazaka taba fahimtar azaban zafin kunan wuta da tukunyar girkinka yake daukawa ajikinsa ba,har sai ranan da kai kanka kafada acikin wutar ko shi tukunyar ya hantsalo ya fado ajikinka.

Tabbas Wanda yasan zafin ciwo,shiyake ma wa mai ciwo sannu..

Har iyau rufaida Bata tunanin da akwai wani mahalukin mutum a duniya wanda zai iya fitowa ya buga kirjinsa yace ya fahimce asalin abunda taji zak zak acikin zuciyarta da arayuwarta akwanakin baya.

Buts she is all putting them behind now,ynxu harji take tamkar bazata kara ta'buwa kojin wani rauni a zuciyarta ba.

Ganin alaman hakan ayanyinta shi ya karawa anty farisa karfin gwiwar cigaba da taimaka mata,tamkar ciki daya suka fito haka take daukar lamarin rufaida,aynzu duk wani rayuwa mai kyau shitake ta kkrin taga ta dorata akai, saidai duk abunda takeyi har ilayau da dar dar aranta domin kuwa tasan basu sanar da iyayensu cewa rufaida tana wajensu ba,hala yaa sheik bazai zame musu matsala in yaji hakan,da akwai harsashen cewa hj mama zata iya ta sha bakinsu, amma yaa malam fa?a kullum inta tunashi sai taji mummunan fargaba da faduwar gaba,ita kanta tasan da akwai hatsari a zaman su tare da rufaida.


G.R.A
kano state.nigeria
**
Hajiya fulani ce zaune acikin wani katafaren falonta daya hakimtu da kayan alatu yana fidda wani azaban qamshin turaren wuta na yan sudan mai dan karan qamshi da sanyi,wayarta dark maroon colour kirar iphone ta ajin karshe shine a sakale a kunnenta dayaji dan kunnen saudi gold bamai tsayi sosai ba kamar dai manne

hadadden fuskarta ta kwabe kamar karamin yarinya,tana da kyaunta na usuli dan itama asalin bafulatana ce wayayyaiya,duk da girma da tsahon shekaru fuskar nan nata a tattale yake tsaf da hadadiyar kwaliyya irinta zamani mai balain kyau da tsari,a hnkli take sake sautin muryanta wanda yake fidda amonsa kasa kasa cikin kasaitaccen yanayi tana famar narkewa dan cikinta IMAD acikin yanayin salon shagwaba da lallami yanayinta kamar bataja wani shekaru ba..

Dagata dayan bangaren kuwa shine a kwance mashak yasha farar jallabiya yana famar wutsila kafafunshi da sukaji sabuwa fill din canvas na lanvin akan fankaccen royal bed dinshi a kasar saudi arabia.

Ya wani lumshe idonshi can cikin sautinshi mai balain dadin sauraro
,muryan shi a mugun kasale yace
"Mummy Yanzu meye damuwarki?

Budar baki tayi zatayi magana ya tsareta da dattijuwar numfashinsa mai rikitarwa,nan da nan yahau maimaita mata maganan da suke ta maimaita tun dazu wanda akalla tun farawarsu wayan shikadai kawai suketa discussing

Kusan abu dayane take mai zagaye gaba daya ya rasa inama zaisaka kansa yaji sauki

Shagwabe muryansa yay
Waishi dan autan mama"Yace,Maaa kince in dawo nigeria.Tace eh ..yace Kince inzo ki ganni,Tayi shiru .
yace Maaa kince in taho miki da matar Aure...da sauri ta gyada kanta duk da bai gani ba amma sanda ya saki wani karamin murmushi.
"Maaa kince ke yarana kike son gani,maa kece da maganar In jajirce akan aikina,kece mai son in shiga politics in zamo miki kamar abba na,Kece mai son inyi business irin naki,toh Mummy mekenan zan fara yi acikinsu guda daya?
im confused ki zabar min abu daya kawai..
Ajiyan zuciya kawai ta dire it feels like batama san da cewa duk ita kadai ta rinka kirgo masa wayannan abubuwan ba,well,all she wants in life is to choose the best of life for her son.

a mugun kasale cikin muryanshi mai taushi da laushi yace but maaa i cannot be a jack of all trade master of none..kiyi magana..,cikin katseshi da sauri tace Toh Auren fa?take ya sake dan karamin nunfashi "yace maa am working on it..ta kara hade rai akaro na babu adadi tace ive had enough of this..wani irin shiru ya kuma yi baice mata uffan ba,itama din shiru tay..cos ta gama lura cewa yana ta kkrin kaucewa maganan zarah ce wacce azahirin gaskiya ita hirar datake bukatar ji daga bakinsa kenan duba da yadda hajiya Adada ta sakota agaba da zancen alakarsa da zarahn wani bin har in tana bata labari akai saitaga kamar karyane cos takan kara mata sugar ne sosai yay zam zam tana kuma cikke shi da harsashe.

Ayanzu haka su biyun sun gama gamsar da kansu cewa zarah da imad masoya ne suna dating,shisa koda wasa basason suja abun yayi nisa batare da an daura musu Aure ba,zarah ta riga ta nuna mata alamomi dayawa nacewa tana mutuwar son danta,ynzu yardan dantan kawai take nema dan haryau bata gane meyake nufi da lamarin ba,sosai ta darsa ranta akan ranar aurensa,ko auren yarta na farko wato jasmine, bai samu kyakyawan matsuguni acikin kokon zuciyarta kamar yadda ta dora tsattsauran buri akan auren dan autarn ta IMAD ba.

Inda akwai ranan da take tunanin dumbin Arziki da kasaitar ta zasu karre to tabbas wannan ranar,ranan auren danta imad ne,azaban soyayyar datakeyi ma imad ya rigada ya baci ya rikede ya koma zautacciya.

matsayin data dorashi a ranta yayi nisan da baijin kira dan a duniya bata da wani mahalukin daya zauna mata a kokon xuciyarta take kuma jin sonsa kullum kamar sabo dal kamarshi,
tsananin son datayi wa mahaifinsa daya rasu irinshi ta dauko take masa,hakama son datakey wa mahaifinta datayi masa takwara da sunan shi shima haka ta kara dorawa akanshi,Ga azaban kaunarda datakeyi masa a matsayinshi na danta namiji kwalli daya,tana mugun Alfahari dashi, matukar Alfahari.a kullum wayewar gari da tunanin shi takan uni ta kwana ta kuma farkawa.

Haka kuwa Har suka karaci wayar bai bata fuskar sako xancen zarah acikin hirarsu ba,duk wayonta da kwane kwanenta haka ya shashantar da kan zancen,daga karshe lallabarta yay yace mata daga sun gama aikin daya kawosu anan saudi zai dawo kuma ko kwana daya bazai yi a Abuja ba zai taho kano musamman danya dagata can sama ya cillata yay mata lilo mai dadi,haka ya ja ra'ayinta da farinciki yanamai tuno mata da kalar daddadan moments da sukayi sharing cikin tsananin shakuwar uwa da d'a tun yana yaro dan karami,ita kuwa inta tuna guje guje da tafa tafa da sukei saita hau zubda masa kwalla,cike da dariyar barkwancin sa dayake cika ta dashi ya mata wayo ya kashe wayarsa mai gaba daya yana mai juyi da kanshi akan lallausan filonsa tare da jan wata yasashiyar shauki sanyayya mai balain shiga jiki

a hnkli cikin nitsuwa ya lumshe idanuwan sa jim kadan ya fada cikin tafkin tunanin rufaidar sa,yanayi ne fuskansa tana fidda wani maraitaccen murmushi

Ya jima ahaka can ya rashi zaune akan gadon yana mai shafe sajensa mai mugun kyau"Oh he cant wait to see dat girl"..Shidai Data so shi da karta so shi shidai yasan yana balain kaunarta ayanzu and he cant deny it anymore,this is more than what he felt about his vulnerablity,feeling din dayakeji

Please Login or Register in order to submit comment