Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yake taimakwa kwarai da gaske wa fatar hannu againts tear wear and any foam of wahalhalun da akeyi da hannu.
No wonder babu wani tabo ko alamun da zai nuna cewa yana rike bindiga da miyagun makamai bcos of how he take care of his skin very well,bakaramin pamparing kanshi yakeyi ba sosai yake tattala duk wani abunda ya shafi kyau da lpyar fatar jikinshi kamar wani baby dan wata biyu haka yake bi dashi.

All his body products are strictly from la mer kamar yadda ake cewa no beauty products is ever complet witout la mer,mini facial device dinsa dake kamar remote ya dauka ya danna a fuskar sa duk dama ba wrinkls din zaka gani ba,kawai dai sabo dayi yasa dole yake kunnawa.
Bayan nn wardrobe dinsa ya bude bai tsaya dubawa ba ya jawo iya abunda hannun sa yakai kai ya mayar ya rufe ya shiga closet, Agurguje yay sauri ya kammala saka kayansa sann ya fito wani dark blue jeans ya saka data dan dameshi ta kafa dake booth dinsu na military zai hadata dashi sai bai damu ba,jacket mai kyau fara ya hada ta da wata hadadiyar marks and spencer tshirt ta ciki, yahau daura farin chain rolex watch ya feefesa dfrenr brand na turare designers da suke qamshi ajikinsa sunkai kala hudu,dagowa yy suka hade ido da imad wanda ya sauke yar karaman ajiyar zuciyar datazo mai a bazata.."yace "Thougt ure out..
bai amsa shi saida ya dau wani file din dake aje a kan table ya rike a hannu yana shirin budeta a nitse yace not yet, wasu aiyuka ne suka tsareni tun jiya ban huta ba sai yanzun nan dakaga na fito daga wanka,
Ya karashe maganan hanklin sa nakan file din da already ya budeta,imad Yadan yi shiru,can yace toh muje yaa sheik na kira,hadeda takune fuska alaman baida lokaci isashe na amsa wani kira,can kasar wiyarsa ya firta damnnn,sai ya ya juyo da fuskar sa kadab".. Mad Can you please cover up for me?..imad ya kawar da idanun sa gefe kamar badashi yay ba "pls kace kazo baka ganni ba i really need to catch a meeting with d defence minister righ now .

Imad yace sai ince mishi kace meeting dinka da minister ya fi muhimmanci than kirar mahaifinka.

Wani Hade ransa yay atake yace
"Kaima kasan ba haka bane..u just dont get it,i cant miss dis meeting,in bamu hadu yau ba nasan bazan samu damar yin tafiyar danake so inyi ba ne harsaiya dawo..and dat shud be in 2_3weeks time bana so a batamin lokaci na har haka

Imad ya miqe tsaye
Cikin yanayi shan qamshi aransa ya gama kilewa yanata kunkini,...malam zaka wuce mujene ko sai naje nafada mishi gaskiya?,tsaki mufrad yaja yana mai niyyar share sa kawai, sai kuma yaji muryan imad din ya fito feettt cikin sauri kuma a mugun tausahe.yace"Muffy kenan ni bansan ya zanyi harka fahimce ni ba..dont you think ur family also need ur attention right now?gaskiya fa akwai matsala agidan nan kuma abunda fa kakeyi baida kyau.

Cikin tsare sa muffy yace hey hey hey wani matsala ne agidan na ? ina dai cewa zakayi banda lokacin kaina but i do have they time okay?Imad ya tabe baki irin hmm
A dunkule yace mashi"toh kaji dashi dan nidai ban gani ba,and There is more to life dan All this stuff da kafiye damuwa akai,yy maganan idanunsa nakan file din yana hararsu..nide bazan masa karya ba inkaga hakan shine daidai awajnka ai saika tafi saika dawo... daga nan bai kara cemasa uffan ba ya kama hanyar sa ya fice,bayansa yabi da kallo cikin dakikar da baifi a kayyade ba ya fahimce komi"..toh shi me?ya rasa mezaina musu a gidan inya zauna,tunanin mai yay oho sai ya dauke kansa, gaban bedside drawr ya nifa ya tattaro wayoyinsa dake table din ya dura su a aljihu ya dau key din car dinsa yay gaba.


Daidai isowar imad kofar palon kenan saiga sallamar doc mehra shima ya shigo ,binshi yy da fara'ar sa suka shiga harciki suka gaisa agaban sa yaa sheik suka hau tattaunawa game da tafiyar malak makaranta dake a tarayyarsu kwata kwata basa banbata abunda ya shafi familyn su yadda yake iko da yayanshi hakan yaa sheik ma yakeda wannan daman dan bakaramin yarda da wani iri shakuwar fitina sukayi da juna ba,inda yaa sheik ya rinka turje musu akan lallai malak day kawai zatayi bazatay boarding ba tunda akwai fareeesa da hjy mama a kano dole ne tazauna agaban daya daga cikinsu..

Karshen ta a haka suka tsaida magana,su biyun suka fita aka bar imad agidan shikadai tsammanin shi inya koma daki zai ga mufrad ganin wayam babu kowa yasa yaji ransa ya sosu,har wani ziriya yakeyi shikadai yakasa samun nitsuwa He cant just believe it,wato abunda yake son kawai shiyakeyi
Which is soo wrong toh inde tarayyarsu ta gaskiyace yau saiya hankarar dashi akan aikinsa
Ya zaiyi yace masa mahaifinsa na kirarasa ya share kirar akan ganin wani wawan meeting dinsa da minister

Shidai yasan Duk wannan muhimman abubuwan dayake kin basu muhimmaci arayuwa tabbas sune nan gaba zasu zo su rufa masa asiri ba aikin san nan ba,gaba daya yarasa yadda akayi mufrad dinshi ya dawo haka,yea he is obsessd with his work amma bahar haka ba,sabon salon taurin kai da walakancin shi sosai yake nunawa kuma ya gama lura dashi kamar ma kowa yakei..

Mufrad care very less about anyone

Dayan Wayarshi ya dauka ya kira wata private lambar mtn
In few min aka turamai number sectaryn minister
Baiyi wata wata ba ya hada fake urgent appointment da higher ranking officers wanda yasan definately bazai bari mufrad ya samu cikar burin shi ayau din ba


7:30am

Kwance take tsakiyar gado tayi lub ayanayin ruf da ciki idanunwanta duka biyu a lumshe
Wani mayattacen qamshin turaren wuta ne ya tada ta,
Jin sautin sallamar anty fareesa yasata mikewa zaune cikin sauri kunya yasa ta hau mutsike idanunta"..Tun kan tayi gaisuwa Anty fareesa tarigata yin magana cikin sanyin murya tace rufaida kin tashi lpya?har kasa ta zamo daga kan gadon tana dan jajjan wuyar vest din dake jikinta cikin sanyin murya tace "lpya lau anty..'
Zama anty fareesa a bakin gadon daf da ita ta kara da cewa.."yay jikin toh? akwai inda yake miki ciwo ne?shiru tadanyi kafin ta girgixa kai alaman a'a anty tace Alhamdullhi..
Toh Yanzu za'a kawo miki sauran kayanki dana siya miki saikiyi sauri ki shirya ki same ni a kasa,ba musu tace toh sannan anty ta miqe ta fice,ajiyar zuciya ta sauke tana bin rufaffen door din da kallo can ta juya karaf idanunta suka cikaro da madubi. Wani irin kallo tayi makanta ganin yadda ta dawo babu marabarta da gwarngal tamkar ba ita ba Ta kusa minti 10 a tsaye tana kallon kanta kawai,
ji tayi ta burme dan yatsun hannunta acikin kashin wuya dan batama san sanda tahau shafa jejjemewar da wuyarta yayin ba.

Hawaye ne taji suna shirin sauko mata amma data tuno da maganan dr kabeer sai tayi saurin shanye hawayen
,ajiyan xuciya ta sauke har sau uku kamar yadda doctor yake umartan tayi in ta cikaro da wani abunda ya tokare mata kirji,cike da dauriya ta kau da idanunta a sadaf sadaf ta wuce bathrum ta tube kayanta karankaf bata tsaya kula xuciyarta dayake ta son zugata ta damu da yanayin zubewar jikinta ba, ta kunna shower ruwan dumi mai yawa ya soma sauka akanta shaaaaaaa,sosai takejin dadin saukar ruwan sabida hnklinta dayake dada kwnciya.

Sabulan wanka na alveeno ultra da hydrating shower gel ta gogga ajikinta dats so soft and silky tuni yadau qamshi da qyalli
Fuskanta ma sosai ta wanke sa da scrub din neutrogena tayi brush tayi marmaza ta kashe shower ta dora towel ta dawo cikin dakin tahau shafa man Alveeno da wasu rejunevating creams dakema yana farfado da yamishewar skin fata tayi sumul tayi laushi,dadin sa ya saka sanda ko inan ajikknta yaji man sosai ko wani powder bata shafa ba tahau saka dogon rigar abaya baka dataga an ajiye mata awajen

Ita duk batasan yaushe aka siya mata su ba dukansu jallabiya ne na mata sunkai kala biyar da inners da pad tampoons da panty liners,dan haryau bata taba fitowa ba a kuma basu taba barinta ta tsinana komi agidan ba,toh ko gaisuwa ne saidai taga anzo an mata a daki, face yau da akace mata ta sauko kirjinta nata bugawa ta lillibe kanta da mayafin abayar ta sauko.





*™✓SHADE OF RUFAIDAH*


_BY_
_SURAYYAHMS_


_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_


BISMILLAHIRAHMANIRAHEEM.


Part1:chapter 44


Flat shoe ne mai kyau marar kara daya kara haskaka tsabar hasken da fatar kafafunta yay,a hnkli take taka matakalar tana saukowa cikin saibin jiki da kasala dan tamkar wacce kwai ya fashe mata aciki haka take sauke kafafunta akan kowani step tare da saukar numfashi jin jikinta yanayi mata wani irin dadin da bata sabajin irinsa ba,wani wasai takeji acikin zuciyarta ga kaucewar jiri da yawan jin gajiya da dacan su suke bala'in addabarta sukesa ta jin tagaji da komi kamar rayuwan ne kwata kwata baiya mata dadi,jin yadda waje yy shiru yasata kara ware Fararen idanunta tana mai zubasu cikin falon tana dan waige waige koda zataji motsin su yaran gidan,ganin shiru yay yawa yasa ta kara kutsowa cikin falon aikuwa tana kaiwa tsakiya taji kyat an dauke wuta nan da nan waje ya gauraye da uban duhu sosai taji kirjinta ya buga.

Wani strange shaukin tsoro ne ya hau balbaleta babu abunda brain dinta yahau tunawa face randa aka soma kaita gidan mijinta.

Cikin sauri da azama ta juya zata bar wajen sai taji ta katsa motsi kamar dai an rike mata kafafu dago idanunta sama da zatayi kawai ta cikaro wasu bunny scoopy doo dolly dogs sunayi mata yake mai ban dariya da manya manyan hakwarar su farare tasss

Maimaikon abun yabata dariya sai kuma taji ta balain tsorata takai makura,rawa jikinta yahau yi ta tsaya cak bata iya yin wani motsi ba,jin dolls din sun mamaye jikinta sun rungumeta suna mata wani abu dayayi kama da wasa ya kara rikita mata yanayi,its really funny amma ta kasa jin hakan a ranta,ita kanta tasan duk wanda ake tickling dinsa da sigar nishadi ai dolene ya tsinci kansa cikin dariya itakanta taso tayi hakan amma kuma hawayen tsoro ne yake zubowa daga cikin idanunta ta ma rasa metakeji aranta dan wani abu daban kwakwalta yake qudurtawa wanda yakesa zuciyar tunzirata dataji tsoro,".Sautin muryan iman dake fitowa cikin duhun yake dan karfafata gwiwa amma duk da haka ta kasa iya daurewa kokrinta kawai ta yafacesu ajikinta ta bar wajen,tana kuwa kufce musu suka hau lalumenta cikin duhun da uban gudu
Suka hau zagaye falon suna ihun sunan ta suna dariya nai qarfi suna cewa "yeeyyy aunt rufeda"..,sau daya zakaji sautin muryoyin su kasan murnan fitowarta zuwa kasar yau kawai sukeyi,rufaida ta kasa cewa komi hawayen ta baidena saukowa ba, sosai takan rude harma takan rasa yadda akeyin wasa da dariya arayuwarta haryau cikin koya ma kanta yon wasu abubuwan takeyi musamman ma wayanda sukayi ban kwana da ita tun tuni na farinciki jin dadi, walwala, da kwanciyar hankali,yunkuri tay tana shirin bude baki tayi magana sukaga har an kunna wuta wajen ya dauka da haske wanda yyi daidai da sauke hannun abban su akan switch,da alaman yajiyo muryoyin su ne tun daga falonsa.

Da gudu suka gudu suka koma bayanta suka wani kankameta ta rasa yadda zatayi itama tsuru tsuru tayi tana kallon yadda ya bada hankalinsa akanta yake kallon ta..

Saukowar Hawaye da tsorata dayaga tayi yasa shi kafeta da idanunsa cikin mamaki da tausayi
"Good mrning s..ir
Ta fada a hnkli cikin rawan murya da tsoro dan haryau bata gama sakewa da shi ba Da mugun tausayin ta a muryan sa,ya murmusa yace
'Rufeida?why are u..sai baice crying dinba ya tsallake kalman yace "ah'a..what is wrong with u,yara suna damun ki ko?jin yaran sun kara kankameta yasa tayi saurin girgiza mai kai tahau share idanunta,can cikin dauriya tace "A'a fa uncle wasa suke..
yi..muk..keyi..

Dariya yahau yi da dan karfi wanda ya jefata cikin tsananin mamakinsa inda salonsan yayi saurin deviating mind dinta daga yanayin tsoro ya dawo na zallan mamaki.
Hannun sa akan kugun sa yace
"Come out you silly champs Waya kashe musu wuta ya nunata da yatsa yace ko kece?tsabar mamki yasa rufaida yin shuru ta kasa cewaa uffan ganin Yana kan maganan ne yana kuma kyalkyatawa da dariya sosai

Tuni Yaran suma suka fito daga bayanta stealthly kamar wasu munafukai suna hade ido da ubansu suma suka hau kyakyatawa da dariyar su atare suna tsalle, ganin baban su ayanayin da basu saba ganin shi ba iman dats so little dan batama iya fidda magana sosai ba"tace daddy my fairy montana did turn off the light yeeyyy,jawad ya daka wani tsalle cikin bori "nooo dad she is blackmailing me.. my scoopy did off the light ai ni nace muyi wasa da anty rufeda,haka suka hau musu tare da baban su kowa naso aji nashi but
Hanklin sa rabi yanaga kan rufaida

Dadi sosai yaji aransa dayaga yar draman dayay pulling yayi saurin deviating mind dinta daga yanayin tsoro ya dawo na mmakin su da ynyin farinciki a fuskarta,right from her eyes zakaga yadda dariyarsun yay affecting mind dinta yasakata jin sanyi da sakewa sosai Duban yaran yay yace "Toh Kuje daki kucire wannan abun ai angama wasan ko?eveyone look ugly in halloweens Da gudu suka wuce sama suna gyada mai kai cikin dariya,zasu koma site dinsu har sunyi nisa jawad ya dawo da uban gudu a bazata ya damko hannun rufaida "aunt aunty rufeda im glad u come out today pls karki koma dakinki kinji,u will eat breakfast with us right?..ai zan nuna miki assasin creed dina i also have ps2021 baba na ne yasiyamin sabo..zan sanmaki kema kina bugawa.."yadda yy maganan yana kankame hannun ta cikin jin dadi yasata shafo kansa itama dan batasan sanda tahau yin murmushi ba Ahankli tace 'dont worry will do anything u want"
Da murna ya sake hannun ta yana cewa "yess" yabi bayan yar uwansa ya wuce daki cikin jin dadi.

Kanta ta sauke kasa tana boye sautin ajiyar zuciyar daya kufce mata abazata
Mijin anty reesa ya sauke boyayyr ajiyar numfashi baice mata uffan ba sanda yanemi waje a babban kujerar falon ya zauna sann yace mata"sit down my dear..duk da nauyinsa datakeji batayi musu ba ta zauna adan rakube
Ya kara dagata daga kasar data rakube yace ta zauna akan kujera
Nan ma a dofane ta tashi ta zauna,
..wani shirun minti biyu ne ya gifta a tsakanin su alokacin ya dau remote a hannunsa yana kkrin kunna musu tv,bayan ya kunna channel din news ne dan haka bai wani dauke mata hanklinta sosai ba nan yay gyaran murya ya juyo ya soma mata magana cikin tausahiyar muryan sa wanda yy kama dana lallami, kaifin nasihar sa tuni ya hau shigar zuciyarta ta yanai mata debi da soyayya irinn na uba zuwaga yarsa dayake matukar kauna da kum tausayi..

Maganganun sa sosai yasata tuno da nata mahaifin

hawayene suka kwace da qarfi acikin idanunta sukahau zubowa,ta tuna tunda tazo duniya tsakaninta da yaa malam dai bai taba nuna mata yanayin tausayi ko soyayyar uba a agareta ba..

saurin share hawayen da sukekin dena zubowa tayi dan ta saurari mijin anty fareesan da kyau

A hankli harta dan samu nitsuwa,sosai ta gane cewa Bama bayarbe ba yawanci kabilun da sukagaji ilimi kuma sukeyin amfani da ilimin zaka samu basada matsala wajen muamala dana kasa dasu sam sam.

"Maganganun dayake mata a fayyace suke babu boye boye da irin feeling din nan na inferiority ko superiority irin kace bazaka gayawa mutum gaskiya ba sabida aganinka bai girma ba ko baikai yaji hakan ba ko saboda kar kai girman ka ya fado kasa agabnsa

Tabbas Da a akwai babbanci sosai wajen yin magana a tsakanin iyaye da y'ay'a,musamman ma tsakanin familyn bahaushe dana ainihin kabilar da ba hausa ba

Shi bahaushe yanada wannan dabiar kamewar sabida ansan shi da alkunya amma kabila ko da maganan tayi masa nauyi zai fadeta ne a dunkule.

Hakan yasa mijin anty fareesa yahau gayawa rufaida gaskiyar rayuwarta a tsirarsa,Babu wani boye boye ko sakayawa straight to point yake fayyacewa,in yay mata waazi sai yace toh ga abunda ya dace dake ga abunda bai dace ba
And above all ya cusa mata jin cewa sun daukota ne donsu tayata yaki da rayuwarta amma badon su tallafa mata kadai ba,hakan zaisa ta dena kallon kanta a matsayin weak and unintrested with life,da haka ya rinka karfafa mata jin cewa zatafa iya yin rayuwa mai dadi fiye da wanda tayi adacan,he stressed dat she must try and put her fear behind kuma a shirye suke da su tayata mancewa da komi..

Godiya ta rinka masa har tana sake kyawawan murmushi cikin hawayen da suke kan sauko mata da alaman ta jijji dadin abunda ya gama shawarta akai kuma zuciyarta a shirye yake daya bita wannan salon don itakanta ta gaji da rayuwar kunci aranta harso take taga ta dawo kamar da yadda take da kuzarinta da buriirkan ta na rayuwa da komi.
Alokaci kalililan taji xuciyarta ya wani cikke shaukin dawowa da kanta kamar da can koma fiye

Suna cikin tattaunawar Anty fareesa ta tashigo tahau jera musu breakfast akan dinning ta debo yaranta suka sauko kasa duka suka hadu a dinning suna ci ana dan hira tare.

Bawani sha'awar cin abincin takeji ba dakema bata wani shiri da faten wake,gizdodon ma kawai ta tula acikin plates dinta cos she kinda love plaintain soo much yanai mata dadi,hade da maganin cin abinci da aka dorata akai da yanayin sakewar su da ita yasa ta daure ta ci abincin fiye da na kullum.
Sai tsokanarta yaran sukeyi suko iyayen suna famar baza soyayyarsu mai mugun sanyi a duk yadda take kau da ido take kuna bada hnklinta akan yaran sanda yanayin iyayen ya mugun bata sha'awa da mamaki dan harga Allah bata san ana irin wannan soyewar tsakanin miji da mata ba,duba da yadda suka taso mahaifin su is alwys feeling tyrannical and superior da mahaifiyarsu basu taba ganin soyayya atsakanin su ba saidai suga tsantsar biyayya da bauta, haka suma ba'a taba sake musu fuska bare ajega wasa dasu a mtsayin y'aya ba,Kafin su kammala cin abincin Mijin Anty faressa yay hamdala yace Alhamdullhi ya kamata rufaida ta soma shiga kitchen din nan itama ta koyi Abinci da kyau it wll be better for now sabida girma takeyi she wll soon become an iyawo,anty fareesa tana murmushi tace "yes ooo good idea my darling..Ko yaya kikagani rufaida?kanta ta sunkuyar kasa ta gyada kanta a hankli tana murmushi,anty ta riko hannun mijinta "katashi muje karkayi latti,leave evrything to me honey,beside i knw she can cook umma aibazata ma kyaleta ba kawai dai zan koya mata ne irin na garinku,yadda tayi giggile yasa dukan su sukahau dariya.

Suna mugun jin dadi aransu sukaga rufaida tana kkrin yin dariyar duk dama alamar dariyar kawai zaka gani ayanayinta bawai takan sake tayishi bane har can can..

Tsaye ya mike ya doddora wa yaransa kiss ya rungume su ajikinsa sosai yahau musu addua yana lallabarsu da suyi karatu sosai kamar zasuyi kuka suke ansawa dan sunsashi da yawan tafiya wkends ba lallai sugansa anjima ba,itama rufaida sallamar yy mata, sannan ya fice Matarsa ta bi bayansa sukayi waje a tare.

Kafin Anty fareesa ta dawo ta samu har yaranta sun saka rufaida tattara empty dishess din dake dining wajen yayi fesss da mamaki ta shiga kitchen ta bude kofar a hankli ta shigo basu lura ba, samu tayi sun makalkale rufaida da surutai agaban sink suna jiran wai ayi wanke wanke dasu,sai dai kayan datasa din ne she doubt in bazata jike da ruwa ba sabida sakakken jallabiya ne mai oversized fadi musamman ma ta hannu band kafarta bata barin koinanta a waje Kallo daya zaka mata ka gane cewa she is becoming so ashamed of her once upon a time beutiful body daya zube ya yamutse.

Da gyaran murya anty reesa ta karaso
Cikin jin kunya da tsantsar yanayin girmamata rufaida ta ja baya.

Yaranta ta duba fuskan ta ba asake ba tace oya to ur study room now,
sadaf sadaf suka fice jawad yana janye da hanun yaruwan shi datake kkrin tirjewa kuma shi bazai sake tan ba,kawai shidai duk inda zaije saiya tafi da ita haka ya saba.

Bayan ficewarsu maza anty fareesa ta amshe aikin kitchen din dakanta tanayi,yau saturday tamkar house sanitation ne cikin haka ta soma jan rufaida da hirarra ki,tana dan sakata kanann aiki miko min kaza aje min kaza goge nan share nan har ta sake jikinta da haka da haka taci nasar jefa kanta cikin aikin kitchen din sosai,anan ne ma anty reesa tasoma fahimtar me ta iyada dame bata iya ba fannin abinci
Babu laifi ta iya dayawa musamman wanda suke ci agidan su,wasu kuma ta iya amma bata taba gwadawa ba.

Bayan sun kammala da kitchen suka fito cikin gidan nan ma anty ta hau gwada mata yadda ake yibin za'a tsaftace manyan faloka da sauran wajaje har suyi kyalli suna qamshi.

Dake bawai sabawa tayi ba tuni hartaji ta gaji,kallo ta kunna musu da yaran ita kuma ta shiga daki tana dan wasu ayyukan basu bar falon ba saida lokcin lunch yay sukayi sallah bacci mai nauyi ne yay awon gaba da ita.

Yau Kwata kwata rufaida bata samun tunanin kowa ba,da dare taga wai har book club sukeyi acikin dayan falon su,da ita da mijinta da yaranta kowa da kalar book din dayake karantawa and yet they discuss soo much among themselves.

Koda itama ta zauna cikinsu recomending original educative novels kawai mijin anty reeesa ya rinka mata,kamar su "the heart reawakening".
"Something about you","my delusion","forever and a day after","bitter heart" ."as long as she live".kai knovels sunkai goma wanda ya bata wai tana karantawa.
Wanda yasan it wll defintelly help her mind develop a positive thougt game da rayuwarta

Abuja..

Around 1pm na rana suka dawo daga ziyarce ziyarcen su kowa ya nufi site dinsa yahau aikata abunda ke gabansa
Ainau da zarah suna makalkale da juna banda hudubar shedan na yadda Ainau zatabi danta wajiga zuciyar mijin ta babu abunda zarah ta wuni tana dora kwakwalan Ainau akai.

Don ta lura da ainau kamr haryanzu zallan son mijin tane yake kan wahalar da ita bawai fushi akan walakncinsa ba.

"Mutumin da baiko nemeki dan ya sauke muku jarabar sha'awar dake jikin kuba ne zaki wani damu dashi koki ragar masa?"..ai kawai ki haukace masa ki nuna masa ke ma jar kanwa ce,kin san kanki

Tsakani da Allah abunda capt din nan yakeyi baida kyau,inda nice dashi da wallhy saina kai karar sa wajwn ubansa,ko da wayo ne kuwa sai mutanen gidan nan kaff sunji cewa baya kulawa da auren sa.

Laifinkine ainau Ke kike nuna masa kinajin tsoronsa inda nice da har kunnen ubansa sai anji cewa baiya bani haqqina ina koshi kuma wallh wallhy ba abunda ya isa yay ince dai tsoron karyace zai sakeki kawai kikeyi?ai ta hakane ma zaki dake sa kihana sa kuka..
Ai'nau batace uhmm ba zarah ta cigaba..."Koda shike u be big girl bakison aga ta inda kika fado kasa ko?kar ace baki iya riqe comn namiji ba hehehe,.."if na me errrrh i for don useee this oppurtunity tireeee ai kodan insaka mahaifin shi mai shegen sonyiwa jamaa wa'azin nan ya saka
Masa ido da kahun zuka zan bar kowa yaji komi kya zauna kina wahal da kanki

Tagumi kawai Ainau ta rafka dan wasu ababen da zarah take furtawa kwata shirme ta daukesu dan basubi tsarinta bama, tasan hala bazata taba iya aikatwa ba,ita harta mutu gani take baza ta taba iya yarfa kanta agaban kowa ba.

Cikin hirarsun zarah ta kikkira imad awaya sau ba adadi yana kin dagawa,koda yazo ya dauka bata tsaya da makircinta ba tahau zance tana aikin hada makirce makirce akan auren aiyn agaban ta, har abun ma ya soma ba ain din haushi.


Takaicin zarah ta rinkaji a zcyrta Musamman yadda take barbaza manyan sirrikan ta a kunnen shi da sunan tana cusa masa wani ra'ayi game da muffy.

Kwata kwata wannan tsarin baiyi ma Ainau ba but ta qudurta aranta kawai zata daure sabida cikar burinta
Akansa,dole ne mufrad yasan ita wata macen kanta tace..she owe him a big blow,..burin ta baifi taga ya dandana walaknci

Please Login or Register in order to submit comment