Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nan fa kanmalalle ne,ai hajya mama tana sane da komi ko?..wani irin rikitaccen kallo shashasha kawai yay mata ya kara hade ransa a mugun dame tace",..I don't get it,yanzu me akayi marar kyau?yo shikenan haka kenan zamu zuba ido muna kallon sa yana yadda yaga dama?

wani kallo ya mata Kasar wyarshi yace mata "uhum"
.ai gwara mu zuba ido muganshi yana abunda yakeyi da abun kunyar da kuke shirin janyo wa su baba,juya kanta tayi gefe batace mai uffan ba,yace..have u thougt of the consequences?..kallon shi taybda sigarn irin karka maidani bansan abunda nakeyi ba..bakinshi ya tabe snn yace
"look sis, no matter what idan gwamnati tace zataa rabaki da ƴayan cikinki bazaki ji dadi ba,so how is this ur plan gonna work out for the future of this family?.naga dai ba akan ita kadai yarinyar yakewa muguntarsa ba harda sauran yaynsa harda matan sa,ko abun naku dama warayya ne?
kenan nan gabama haka zaku rabashi da dukkan sauran family?..hujjarku kawai shine dan baya yin adalci wajen hukuntasu?

Zatayi magana ya kara datsar numfashinta a mugun natse
"fareesa U have to think carefully abt this,ku fahince kawu bukar tukuna kafun kuce zaku dau wani tsstsararn mataki
kowa yasani Shi mutum ne mai taurin kai da son bin ra'ayin kansa,kuma akan wannan ra'ayi nasa zai iyayin komi
I dont need to give u exmple ai kema kintaba kinji ajikinki if ur husband was not kind enough da bamu san mezai fara daukar familyn mu ba,kudena tunzira kawu.

Ure all obsess with his faults baku duban laifin aproach dinku

inda kin tsaya kinyi tunani da kinsan cewa abu guda shi kawu yake so,yace ku kyale masa ƴayansa kuma shi bazai dauke su ba, bayana nufin hakan bane aranshi,shidai damuwarsa shine kar yagansu gauraye da ku,and dats bcos he is an extremist anti modern u all know that,..cike da bashi cikakken nitsuwa anty fareesa tace yes..yace okay
"aganina tunda Zamansu gidan tsohuwar can bazai sakashi ya damu ba kodama bada izininsa suke wajen ba,why not mu taimaka wa tsohuwar a bata rayuwa mai inganci da kulawa na kwarai ta inda zatana tallafa ma rayuwar ƴan uwan mu suma,is alot of blessings dat way feressa.basai an nuna mai mune muke kulawa da rayuwansu ba bare ya damu barema nasan muddin ba daukarsu akayi ba bazai damu ba.

mutum ne dayake da luggansa inkabiya shi asalon shi zaka iyacin shi da babban yaqi,now
u wanna take him to human right cikin mutanen daya tsana are u insane ?he will do nothinh but' hate us and his children forever, kuma mafi akasari akan baba tsanar zaifi ƙaimi..
ajiyar zuciya ta sauke ta koma jikin cushion din ta lafe tana cigaba da sauraron sa jikinta a muce

yace "To me kukayi kenan?yaran ma in suna da hankli ai bazasu so arabasu da mahaifinsu ba.
Sannan shikuma kun zalunce rayuwar shi it doesnt matter what he did to them he is still thy father

anan ta miƙe zaune cikin sauke nannauyan ajiyar zcya tace "i got u.
but maganan imad fa?ya riga ya fara processing case wajen barister nadra
yanzu haka wajen zanje.
dan shiru yy sann ya kalleta da gefen ido
"zakisan yadda zakiyi,If imad is madly driven by his obsession ai ke baikamata kibiye musu ba,kodan kawu yazo har gida ya tabaki shine kema kika dau zafi?hmmm ai ke kikajwo wannan.
kuma kinsan halin human rights thy are too coy and bias basayin wani la'akari,tsaye ya miƙe yana duba loci a agogonshi snn ya daga ido ya kalleta ahnkli ya furta
..sis im highly disapointed in you, Dama zuwa nayi in gaya miki kisan yadda zakiy ki fadama baba komi kafin na dau wannn matakin da kaina

miƙewa tsaye tayi cikin damuwa muryanta harna rawa"..muffy dan Allah ka tsaya tukuna let me think first

hular kanshi ya gyara baice mata uffan ba ya saka hannun sa aljihu ya zaro pile din 20k sabbi kar kar ya miƙa mata..ta amsa kudin tana mamki yace "kisaya ma yaran nan ice cream insun dawo
ni natafi.
kan ta dago har ya fara tafiya tace"toh an gode...har ya bace ma ganin bata dena bin kofar dayay din da kallo ba.

wani tunani tayi cikin sauri ta dauki wayarta ta tura wa imad text akandu hadu a office dinta kawai ita zataje yanzu tayi pocessing case din da nadra in person tunda dukansu mata ne
bayan samun saƙon amincewarsa jinginuwa tayi da kujera tayi wani tsam da idanunta akalla tafi minti talatin cikin wata nannauyar tunani

sai jan dataji ta samu yar nitsuwa sannan ta miqe ta tattara wajen ta dau jakarta ta wuce office din nadra bata wani daɗe da isowa ba kuwa aka kaita har ciki suka samu tattaunawa ta fahimta inda nadrar ma ta dada kara mata haske akan yadda zasu bi da abun batare da an bata gaba ba.
yanzu damuwar ta imad ne dantasan dakyar ne yau ya amince da wannan salon danta lura gaba daya hanklin sa ya koma ga case din ne

a fannin su rufaida kuwa tun asubahin fari yau suka firfito suna kwashewa da su mamm abdul atsakar gidan su, suhn da yakumbo ne iyayen amsawa rufaida na tdaye a wajen batace uffan ba,dake yau anyi rasuwa ata bayansu sai gaba daya matan anguwar suke leƙowa gidan dansuyi sana'arsu ta gulma.

jiya har labari tabisaga garesu ance musu yaa malam yazo da dorina ya casa ƴayanshi.."matar sojan can harda cewa hala yawon banza sukeyi yaji labari yazo domin ya dauki mataki.
matar mai anguwa kam ma ta dena zuwa gidan duk dama yau taji kwadayin ta shiga
taga rufaida azahiri taga yadda ta dawo dan tuni rahamatu ta fetsa mata zazzafar 'labarin cewa taganta jiya bul bul a murmure kamar ba ita ba inko hakane aranta tasn bazataji dadin ganintan bama

yau haka ta wuce bata tsaya ba sauran matayen anguwa kuwa ɗaddaya ne wanda basu ratsa sun tofa albarkacin baƙinsu akansu ba

gulmace gulmace kala kala harda mocking dinsu akeyi musaman da sukaga koffarsu a balangawaje duk ya ragwaje, da maman iman da ƙawayenta cewa suke gidan wane ƙambon ya gudun hijira,wata tace zataso taga yadda ruwan sama zaiyi dasu acikin gidan,wai ahakan duk acikin musu rahane ana tafawa ana shewa ana fetsa musu ɓaƙaken magana cikin wasa ana kwasar dariyar mugunta.

sosai suhan ta zuciya ta ɗaure fuskanta dan duk jikinta ɓari kawai yakeyi,yakmbo ce ta shigaa danne ta tana cewa duk kibarsu su fadi abunda ke ransu bashi sukaci kowaccen su zatayi amai ta lashe.

maman iman da matar soja da rahamatu da magananta na ƙarshe yafi dama

"rantsuwa mamn iman takeyi tana cewa ita bata kaffara bazarayo amai ta lashe ba"..yakmbo kenan yo ai har ki mutu bazakiyi arziki ba,mufa munsan ki ke kika ƙirikiro talauci kika kawosa nan ƙauyen
da tsaurin ido rahamatu tana murguda baki da hanci cikin azaban baqin ciki tana ta kallon hadadden jikin rufaida wanda yake matukar haukata ta haushi da zafin kishi mai saka gaba aranta tace insha Allah sai ƴayan hadiza sunbi 'layi kamar yadda nabi...wani boyayyiyar murmushin mugunta ta sake aranta tana shirya wata gurmi akanta ita kadai.

"duk kallon da sukeyii musu shine na cewa aynzu haka suna cikin tsananin baqin cikine da damuwa sabida haka zasu bukaci taimako musamman na maza masu shi kota halin ƙaka ne

kuma dama can alajin lagos yazo ya share filinsa ya gina wata katafaren gida acan bakin titin anguwar,wata haɗaddiyar flat ce mai bangare biyu masu tsararun dakuna uku uku self contain, ginin ya mugun tsaruwa fentin sa kalar gwaiduwar kwai mai tsada da kuma kalar toka wanda ya dan shiga sosai, komi na cikin gidan na zamani ne,sunan wani wai taɓa ka lashe,gidace duka dauka shidaya kwallin tal amma saida yay ficen fitina acikin anguwarsun kowa akansa yake saka mumuumnan buri.

dake gidajen haya masu kyau da armashi ata zallan bakin titin anguwar kawai ake ginawa
duba da anguwar yay bayan gari dayawa masu ilimi basu cika son gaurayuwa da tarukecen magulmata ba

abunda ya ƙara sa wa gidan alajin legos ƙwarjini da ƙima baifi wata madaidaiciyar masallaci daya gina akofar gidan ba,ya share bakin gate da kwalta ga manyan over head tanks da wasu hefty black resevoirs guda biyu, ruwan bohul gana famfo ata ciki yana gudana,gida sosai yaji inter locks masuji da rai ga shukokin zamani da suka ƙawata koina aciki data waje

ƙwadayi da azarbabin yan unguwa gaba daya
yanaga kan wannan gida ne abun kamar na hauka kusan kowa saida yasaka ransa akai wasu damuwarsu bama su siyan bane,no, so suke sukaga wanda zai mallake gidan dansu bibiye hanyar arzikinsa da gulma, dan ako a hayar ma alajin legos cewa yy in yayi alfarma ne toh yabayar a milliyan 4 da rabi cass cass xaibarshi ashekara guda.

inkuma siyane yace saidai a bashi kudi milliyan talatin da biyar.

da tayin ƴan azarbabi ya ishe alaji yace shi yafasa siyarwan ma haya kawai zai saka ma manyan ma'aikatan gwamnati.

haka kowa yaja da bagun talaucinsa yana tura hanci da baki,ahakaman ma ba'a rasa yan hassada masu jiran gidan ya Ƙone,ko barayi su zo sufar masa..wasu ma cewa suke gidan bazai taba sayuwa ba.

rahamatu kuwa tay iya baqin kkrinta ka'in da nain wai dan ahadata da alaji koda kuwa karuwarsa ce ta yarda ta zama dantayi burga amma da Alajin legos yaganta cewa yay bata masa kyau ba.
da gefen idonta ta dada kare masu rufaida kallon kurel duk taji ta rude ganin acikin su babu na yarwa
asalin kyau fuska da na halitta kam kokai ka kawo kushe duniya bazaka kallesu kace basuyi ba.
banda ma damiwa da ya naksa suhan tadan rame,da itan kawai zatafi samun shiga ta wajenta
rufaida kan tasan da kamar wuya tunda ita maganan ma wuya yake bata

haka kuwa suka kammala barbaden su suka bar wajen babu wanda ya ƙara kulasu.

around 9am suhan ta fito da niyyar zataje har bakin titi danta samo mai gyara yazo ya gyara musu gidan su koda wani abun zai ragu

ficewarta ke da wuya sukayi karo da wata dan ƙarariyar motar prado fara ce kal kamar ba ataba shiganya ba ganin motar yay ta kanta yasaka ta razana tare da dakatawa gefe da tafiyar datakeyi".yana kara sowa daf da ita kuwa ya sassauta gudun motar sannan yay sauke glass din motar daf gabanta suna hade idanun su ta tsuguna har ƙasa cike da ladabi tace mai ina kwana yaa mufrad..farar glashin dake manne da kwayar idanun shi ya zare yana kallonta"..ina zakije da sassafen nan..kafin ta tattari nitsuwarta amsa shi taga harya maida gilashinnkan kwayar idanunsa kofar gaba taga ya bude a hnk'i yace mata ta zaga shigo,
zagowam tayi cikin sauri ta bude kfar ta shiga banda hadadden qamshin turarenshi dana sanyin Ac mai dadi babu abunda yake kashe mata jiki bata ma lura ba sai can data dan farga taga ba hanyar gida suka nufa ba,kanta a dore ta sace kallon sa saidai batada wani ƙarfin gwiuyar iya tambayarsa inda suka dosa.

300 ne kacal 08060711446




hanyar cikin gari taga sun dosa aftr like 20 min drive yay
horn agaban wata hadaɗiyar waje mai kama da gidan masu kudi anma shigensa kamar ba gida ba.,mai gadi ne ya dan leƙo acikin arm uniform green yana ganin motar ne awaje ya koma da gudu ya bude gate din ya tsaya agefe a tsime yana sarawa,suhan dake kallon waje taga hanklin mufrad baya wajen,kanta kamar zai juya take kalle kallen wajen dan bakaramin haɗuwa wajen yayi ba,a cikin wata sharbabeiyar parking space ya ajiye motarsa yana sauƙowa kasa yabiya ya buɗe mata nata kofar ya umarceta data sauko ta biyo bayansa,kanta a kasa tahau binshi cikin takunsa mai sanyi da nitsuwa har suka kaiga wani kofar madubi datake budewa da kanta suka shiga ciki,lumshe idanunta tayi atake taja wata boyayyar numfashi jin wani irin qamshin abinci mai bala'in dadi daya gaurayeta.

a hkli ta bude idonta sai taga kamr wajen baimata kama da wajen cin abinci ba dan hadadden falo kawai take kallo agabanta da hadaɗɗun Leda cushion masu L shape da babban center table an kunna Tv ana kallon kwallo,zama tayi agefe kusa dashi amma dakyar dan sukam basu saba raina nagaba da su ba..shiru ne ya ratsa wajen kafin can wani junior naval offficer ya taho yana sara mashi suna magana da harshen turanci..,"yana sallamar shi saiga masu aikin wajen sunsha gogaggen uniform dinsu blue colour da aprons asce suhan ta karance badge dinsu tagane ashe nan wajen cin abincin ne dagske saidai dagani kasan ba wajen zuwar kowa da kowa bane.
mamakine yacika ganin agabanta kawai aka sauƙe farantin abincin wanda shikansa warmers din da aka sako abun kallo ne.

sai famar fadanci suke mata suna tambayarta me zaa fara zuba mata ita batama san mesuke cewa ba,a nitse kukun tayi serving dinta a neat plate tancikashi da soyayyen chips da miyar kwai da kuma manyan manyan cinyoyin kaza,yawunta taji ya tsinke sabida tsabar ɗadaddan qamshin abincin,shayi mai kauri wanda yaji kayan qmshi aka damata mata aka bata kopin a hannunta ta amsa tay kurbi kadan sann ta ajiye,.tsaye ya miƙe da wayarshi a hannunsa suna dan haɗe ido cikin taushin muryan sa mai sanyi yace kici abincin ina zuwa"gyada mai kai tayi tace nagode.
sannan ta wuce ciki

abincin ta jawo kwadayi da aroman abincin ya gama zautar da ita dan rabonta dataci abinci mai dan kyau haka harta manta,
tun tanajin dar dar hartagaji, ganin itakadaice kawai awajen yasa ta dan sake ranta tahaucin abincin da imaninta saida tayi nak cikinta ya dauka sannan tahau tunowa dasu yakumbo.
adan takure tazauna shiru can saiga masu aiki sun bullo da fa'arsu suka tattara wajen suna fita saiga wasu mutane sun shigo,daga ido taga yaa mufrad ne da wancan mutumin da suka zo jiya lawyar rufaida

Da sallama abakinsa ya shigo ya zauna ata gefenta ta juyo da sakin fuska ta fara gaishe shi..imad yana murmushi sosai yace "yay kike tace lpya kalau..

da alamun yau hanklinsa akwance take saboda bayanin da hajya mama takirasa awaysa tayi masa da wanda anty fareesa tay masa tunma kafun suyi ido hudu da muffy..

tunkafun su shigo ya masa bayanin komi akan sun samu mafita amma bai bude masa ko daya daga cikin plan dinsa ba, musamman ma na siyamusu sabon gida,cos yasan ba aikin wani bane nasune, kodan su ƙare martaban su gaba dayansu a idanunshi nan gaba,shiya matsa akan lallai zaizo yaga suhan din cos yau yanada aiki mai matuƙar muhimmaci dazaije yay da safen nan a office dinshi kuma dagacan yana so ya wuce BUK yaga malak dinsa datayi banza da shi,yasan fushi kawai tay dayazo tun shekarn jiya bainemeta ba,bayan sun gaggaisa da suhan ya miƙe ya fita yabarsu awajen, mufrad ne ya kara daukarta suka koma anguwarsu ta bayan gari sukahau surveying sababbin gidajen dake anguwar wanda a ra'ayinshi gaba daya basu masa kyau bama,duk inda yaje ya dawo dai gidan alajin lagos kawai ake mai talla sabida shiyafi kowani gida kyafuwa da tsaruwa

Alaji kuwa tunda yaji ance captain ne guda yake neman gida,gaba daya yabi ya susuce, ƙira akan ƙira yana neman layukan dillalansa da dattijan anguwa dan su matsa kar wannan damar ta kufce masa ya shugga uku

suhan tana tare dashi ne kawai amma bata fahimce komi ba sunsha zagaye kam sai yanzu taga alfanun kaita wajen cin abincin da yayi taci ta koshi,ƙarshenta da kyar ya haƙura da survey din yace zai siya gidan alajin legos din,tunda dai babu wani gidan dayafi shi, sannan babu wata mafita dan daxu dayabar gidan fareesa gida ya wuce direct kafin yazo nan,shikansa ya damu dayaga yadda hajya mama tayi sanyi duk tabi tana ta bawa kanta laifi yaga ko abinci ta kasa sakawa abakinta gaba daya ta rasa meyasaka da can batayi duk wayannan tunanin ba?..da kyar ya lallaɓeta anan yagaya mata cewa zaije ya fara nema musu gida,taji dadin hakan sosai aranta ita tabashi shawarar duk yadda za'ayi kar a fitar dasu acikin anguwar sabida hakan ne kawai zaifi mata sauƙi wajen shawo kan bukar harta kwato ma ƴayansa haqqinsu.

bai mata musu ba
sai gashi ya taho ya kumaci karo da suhan,agabnta tana kallo akayi kome alajin legos har faɗuwa kasa yakeyi tsabar rawan jiki da yaga kudi,tuni ya kwaso takardun gida da komi da komi ya damƙa wa mufrad ahannun sa da sunan kakanshi ya siya gidan aka rubuta hajiya hasiya matazu,kowa ya saka hannu itama suhan din tasaka a matsayin shedarsu
atake ya rubuta cheque na kudin gidan aka miƙawa wa alaji dayaketa washe bakinsa kamar an masa albishir da aljanna.

har cikin gidan suka ƙara shiga da suhan yana zagawa tana biye dashi abayanta suna dada kallon tsarin gidan,manyan sashe biyu, babban dake tsakiya shine main flat mai dakin bacci manya guda biyu,sai babban falon wanda akalla zai iyacin manyan set din kujeru uku
da babban kitchen taciki mai kofar sa ta bayan backyard wajen shima yay kyau sabida bishiyar kwaiba da na gwanda aka shushuka sun girma sun taso sunyi kyau
,sauran sashen kuwa self contain ne ciki da falo da bayan gida,kirjinta na tsananin bugu idanunta kuma sun cika da tsabar ruwan murna,da gawutarcten farinciki daya gama mamaye cikin ruhinta ya kuma kashe mata gangan jiki,ako wani murmushi tayi sai hawaye mai sanyi ya sauƙo irin feeling din nan na farinciki wanda da girmanshi bazai iya misaltuwa a zuciyarta ba takeji.

sai wani rawa jikinta da muryanta yakeyi
tunda yace mata gidan nasune taji kalman data dace tayi magana dashi ma ya dauke mata abaki,baiko damu da shirunta ba har suka kammala duba komi na gidan sukaga komi intact yayi.

..a can gindin bishiyar backyard din baya ta wajen kitchen suka dakata adan spce din wajen dayasha inter'locks,hada wani ƙaramin local store mai ƙofar ƙarfe ata wajen, bayan sun gama kallon koina,a tsaye yake ita kuma ta rusuna a ƙasa daf dashi,ajiyr zuciy ya sauke cikin son ya nitsar da ita sabida tuntuni hawaye kawai takeyi,can yahau mata bayanin akan komi game da dawowar su gidan nan, yace mata yana son nan da kwana biyar suyi maza su dawo, a cewarsa ta nitsu ta saurare sa ynzu don shi ajiyeta kawai zaiyi agidan sun shizai wuce ne kenan ita zatayi bayanin komi ma su yakumbo da sauran yan uwanta.

a nitse agaban sa ta rusuna kai ya fara mata da nasiha cikin tausashiyar muryan sa mai mugun shiga jiki, ya mata fada da jan kunne akan su kama mutuncin kansu,kullum kuma suzauna cikin ƙare kima da martaban fanmlynsu da na iyayensu, sannan kar suga kamar dacan baiyi musu komi ba,yace yanayin rayuwa ne ta canza masa kuma yana fatan zasu fahimce shi,yace har abada su ƙanne ne awajensa shi bazai taba kinsu ba.
duk wata matsalar su da damuwarsu yace daga ynzu taje ta nitsar da yan uwanta tagaya musu shizaina musu komi amma bai yarje musu da suna kai damuwar su da matsalarsu wani waje na daban ba sabida babu wani mutunci aciki.

aranta tasan dai shi ya siya gidan da kudin sa amma saitaga bai fito fili ya gaya mata hakan ba,yace mata abunda yasa yakeso tace kakanshi ne ta siya ma yakumbo gidan sabida baison ace shine ya siya direct ta inda zai batawa baban su ranshi yaji haushin maganan yace bai yarda ba yace mata duk abunda zasuyi suna girmama ubansu sabida shi ya haifesu kuma har abada yana da wannan haqqin akansu.

sosai ya mata nasiha masu shiga jiki,wanda ahaka takejin kamar wnke mata zuciyarta da soso da sabulu yay

tabbas zafi da zuciya da fushi dashi bazai ficcesu a lamarin baban su ba,yin masa addua da yin takatsantsan a lamuransa shine kawai masu mafita
kamar yadda yau magangaun yaa mufrad ya saka dukkan lamarin zuciyarta da kwakwlta ya fahimce abun sosai
hawayenta ta share tana murmushi tace
"yaa mufrad Allah ya saka maka da mafificin alheri..Allah ya m
Ameen yace cikin katseta dan bayason hakan kwata kwata koda batace mai uffan ba yasan hakan durtyn shine.

sannu a hnkli yasan zai iya inganta rayuwarsu

keys da komi na gidan ya damƙa a hannun suhan
shikuma ya riqe takardun gidan ahannun shi sannan suka shiga mota ya wuce da ita gida

koina shiru banda motsin dabbobin dake wucewa babu abunda akeji tun kan ta sauka ya bude flap din gaban motarsa ya dauki bunch din 1k baimasan nawa bane aciki yay wraping a envelope ya rubuta lambar wayarsa ajiki 00005500 haka
ya mika mata da kudin yacce gashi kije maza kisiya makanki wayar dazan na samunku inji ko akwai wata matsala,snn inna kammala abunda nakeyi ma zanzo.
godya ta masa sosai sannan ta sauka daga motar lokacin har ana kkrin ƙirar azahar shabiyu ta gauce batare da bata lokaci ba yaja motar sa ya bar wajen.

tsaye tayi awajen da tarkacen keys da kuma kudi wani gajiyayya kuma sassanyar murmushi da hawaye massu yawa na ɗiddiga a saman fuskarta yana sauka

kallon motarshi ta dingayi har ya bace ma ganinta,da kyar tayi calming kanta ta samar kanta cikakken nitsuwa sannan ta nufi cikin gida jikinta a mugun sanyaye,lekawa ta farayi a sace snn tace "salam alaikum yakumbo?tun kafin ta amsa, ido hudu sukayi da rufaida akan tabarma tayi alwala kenan ta zauna cikin rabza wani uban tagumi

atare suka mike tsaye cike da kufuluwa yakumbo tace 'ke wallhy anyi shashashar ƴa toh ina kikaje haka tun safe,kikasa mukayi ta zaga cikin gari nemanki kamar wasu mahaukata

wani shiru rufaida tayi ganin yananyin suhan din wani iri atake tasha jinin jikinta, suhan ta rasa nacewa saitanfashe da wani irin rudadden kuka cikin sauri da tashin hankli yakumbo tayo kantan ta rungumota jikinta cikin matsancin yanayin tsorata ,a cikin yanayin damuwa rufaida ta dan matso kusa batama lura da ababen dake hannun suhan din ba,muryanta na rawa ba tace,lpyarki kuwa Adda?..ajiyar nunfashi suhan taja snn tadan tsagaita kukan dukan su suka zube awajen suna kallonta tana tare hawayenta tana kuma murmushi

kallon yakumbo takeyi kafun tace komi ta miƙa mata maƙullan gida da envelope din kudi

Acikin nitsuwa sosai ta danne kukan tahau yin musu bayani filla filla,wanda tunkan tagama bayanan jikin yakumbo harya ragwabe tayi zugum a kasa tana ta hawaye sosai.
aikuwa kamar yadda mufrad ya tsara mata haka ta fada harda nata ƙarin wajen gaya musu harda kawunsu zaidu abatun zanca musu gidan,amma wannan karon sunce komi da izinin babansu za'ana yinshi sabida su ƙare mutuncin kansu da ƙimar mahaifinsu awajen mutane,a hnkli rufaida ta lumsshe idanunta tanajin wani diran sauƙar mikiya."dama can aranta saida tace "kawu zaidun su bazai taba kyalesu hakanan kawai ba,take saitaji duk wani haushin sa datakeji aranta ya washe kamar anyi ruwa an dauƙe ,duk dama an ambce sunan hajya mama acikin axancen ita dai bata wani damu da wann ba,dan tasan hjy da zafin kai da son lalata alaka da fushi,da wuya in itace ta kawo wannan shawarar game da rayywarsu,aganinta kawu zaidune kawai tasan zai iya kawo wannan ƙakkarfan tunanin dan tasan shine kawai dama bayason anayin abu cikin hatsaniya da sabawa baba

cikin gargadinsu sosai suhan tace amma fa kuriƙe bakinku akan maganan nan
karfa ku ce ma kowa komi,ke yakumbo yaya mufrad yace min in gaya miki cewa in baba yazo dakansa ya tambayeki akan gidan kice masa ai gidan na hajya mama ne data baki kyauta, ance inkika gaya masa haka bazaice komi ba da ace munje kawu zaidu ne ko ƴayan sa.
ta kalle rufaida wanda haryanzu idanunta a lumshe suke tace sannn yaya mufrad yace mukama mutuncin kanmu,ta maimaita mata abubuwan da yafada,wanda ysaka taji wani mugun sanyi aranta dan sosai hakan yatafi daidai da raayinta dan harga Allah tafison ayi komi cikin mutunci da bada ƙima wa mahaifinsu bada rabuwar cin zumunci da tsinuwa ba..
nan danan suhan ta ware cikin zumudi tahau basu labarin tsaruwar cikin gidan
"wallh yakumbo bakiga gidan bane aikinsan gidan alajin legos ko?toh wallh cikin gidan ya wuce duk yadda kike gani ata waje wallh gidan ya hadu sosai.yakmbo da ke cikin wani hali tayi zugum cikin tunanin sha'anin rayuwa ahnkli cikin goge ƙwallarta tace suhane waye kuma baisan wannan shahararren gidan ba,kaf anguwar nan babu y kamatta
..kuka ne mai ƙarfi ya subuce mata tahau nuna kanta cikin tsananin rudewa da mamakin iko irin na Allah,muryanta a toƙare tahau cewa ashe harni aishatu zan rayu acikin gida mai kyau har haka?ashe darabon zan rabe hanyar arziki?ashe..bata iya karasawa ba kawai ta fashe da kuka sosai tanay wii wii kamar wata ƴar karamar yarinya kwakwalta gaba daya yakasa daukar abun,ɗaurewa kawai takeyi tanajin su kamar a mafalki musmmn in tana tuno da duk wahala da mugun gorin talauci da ake mata

Please Login or Register in order to submit comment