Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ne ya gina na musamman domin su zauna tare da ƴarshi ana kulawa da ita.

Daga isarsu gidan yan uwan maman ta suka hayyaƙo su da bakaƙen magana saidai ita kuma laila Baƙaramin murna tayi data gansu ba sabida irin gorin da ake mata nacewa ita outcast ce bata da matsuguni a familyn matazu shisa bazasu taba zuwa inda take ba
danko dacan ma in ita taje musu hutu,in aka cire mahaifinta daya damu da ita hajiya mama ne kawai suke nuna mata ita ma ƴace agidan,tana son hjya jasmine sabida kirkinta amma haryau bata wani sakewa sosai da ita gudun wannan mummunan tarihin da mahaifyarta ta kafa arayuwarsu wanda duk a ta sanadiyar son zuciya da kishine.

sosai tayi murnan jin zataje hutu abuja anan sokoto ynzu haka tasan bamai auranta sabida sunan gidansu daya riga ya lalace.

she is almost 31yr old and yet unmarried amma sabida tsananin kamun kai da kwalisarta bazaka taba fahimtar hakan ba..Hali dayane ga anty anu,inkayi da ita,itama za tayi dakai,amma inka ƙi ta toh zata janye jikinta dakai sosai.

tunda suka zo gidan take musu hidima cikin girmama su
tanayi tana kuma shirya kayanta dan agoben sukace mata suke da niyyar komawa gida.


ata fannin su hjya goggo kuwa tun safiyar data farka take saka idon ganin shigowar yaa sheik gaishe su bai tashi shigowa ba sai around 9 bayan ya gama shiryawan sa tsaf cikin wata bugaggiyar shadda coffe brown colour ta alfarma wanda ta mugun amsar sa.

samu yay har su uwani sun kammala cike gaban su da kayatattun nau ukan breakfast a sashen su da fara'an sa da komi ya jona su suka ci abincin tare,hajiya adada tana ta jansa da hirarrarkin duniya basuko damu da su tambaye lpyar maman shi datazo gidan jiya ba,dake sun saba da sassafe hjya jasmine ta saba zuwa ta gaishe su so basu wni daga hanklin su akanta ba saiyau din da sukaga batazo ba hjya goggo tafara tunanin kodan hasiya ta dawo ne take kkrin juya musu baya,shikuwa baison jin ana kushe matar sa shiyasa ma tunkan maganan yay nisa ya fada musu cikin raha cewa maman shi ta dau matarshi rakiya da sassafen na sunje sokoto zasuje su ga lpyar yarshi laila datake zama acan,.ai tuni annurin dake kan fuskokin sa ya sauya"..hirar ta juya ta dawo daga hmm sai uhumm..dan sun tsane zancen lailan nan,musannm ma hjya adada datake ganin kawo laila cikin family zai iya bata musu suna maƙiyansu zasu iya amfani da hakan su tono wata maganar batanci akan familyn su.
sunji tuƙikin bakinciki da akayi tafiyar nan ba tare da sannin su ba da wallahy bazasu taba yarda hakan tayuba hjy goggo tahau masifa tana bori"tace..hasiya tasan abunda ta ƙulla na munafurci shiyasa ko darajar gaisuwa ban samu ba daga gareta,toh inna ga dama kuwa ayadda taje ta dauƙo yar nan haka zata maidata
..zancen banza zancen wofi..ana zaman lpya zata debo silar idanun makiya akanmu
hasiya kam toh dai
shidai hakuri kawai yake basu cikin tausashiyar murya yanayi kamar bai san wani abu bama
kawai ya dauƙa normal ce tunda duk inda akaje aka dawo anu ma yarsa ce,baxai taba kinta sabida mummunan ƙaddararsu da mahaifyrta ba.

babu tantama sukam ransu baiso haka ba,hjya adada taja tsaki yafi sau a kirga,ince dai hutu kawai zatayi ta tafi?
u cant force me to love her,she is not my grand doter,wannan yar ba taka bace zaidu, yarsu ce can su da suka laƙa maka wannan mummunan qaddarar..thank god
ma su nazli na zasu dawo jibi..yan albarka i cant wait to see them again.

baice musu uffan ba suka gama duk maganan su,shidai yasan ya sanar dasu abunda yake son suji, at around 10:30 ya wuce office. aka bar gidan dagasu sai masu aiki,zulai ta rasa meke mata dadi saboda irin zagin ta da hjya Adada tayi ta korata acikin main house dan bakaramin haushin hajya mama yau suke jiba,gani suke kawai tazone danta nuna musu isa da ikon ta akan gidan danta,yau banda gulmnta babu abunda suka wuni yi yau a sashen su suna kitsa nasu tuggun nacewa hasiya bata isa tahana ruwan su gudu acikin gidan ba.

shirye shiryen tarban su nazli hajya adada ta somayi,at around 5 na yamma tafito taci wankan kece raini driver yakaita babban mall na garin abuja ta shiga tattaro musu kayan tarɓa dana oyoyo kala kala,haka aka cikke bayan booth da kayan kele kele
su chocolate teddy bears lingeries perfumes kayan kwalliya...sosai ta saka yaran aranta tanajinsu kamar ita ta haifesu.

fannin Ainau kuwa tunda ta farka ta buga wankarta ganin bayanan yasata tacikawa rigarta iska dan yau tana da muhimman inda zataje..yanzu burin ta baifi ta zamo ahead of kawayenta ba dan haka ta shiga harkan neman batacciyar hanya da zata kulla wata alaka da mai 50% share na business dinsu...so take daga zarar sun hadu sun tattauna zata ƙarbi kudi wajen mijinta ta saka share sudawo patners a boye,kafin abokanta su zo su gane haka saidai suga har tayi musu nisa.

shikuwa mufrad yau baije koina ba ya wuni acikin base dinsu yana dan lura da one or two things na aikin su,..

ranan monday za'a yaye sabbin sojojin navy masu tuƙa jiragen yaƙi,so babu wani babba a ƙasa da zai jagorance shirin face shi hakan yasa zuwan sa abuja ya ƙara zamowa mai matukar
muhimmanci agare sa da sauran mates dinsa..captain ray yana samun isowa daga kano,zirga zirga ya karayin masa yawa tun safe daya fice bai kara lekowa gidan ba sai can cikin dare yana shigowa ma bai kula komai ba yay baccin sa washe gari sassafe ya fita.
[12/18, 12:13 AM] MAMAN ASLAM: _#SURAYYAHMS_ .

malak tana zuwa suka mimmikawa kowa abinda yace yana so suka koma wajensu suka zauna,wani nannuyar ajiyar zuciya rufaida ta sauƙe,daga nan basu fi minti biyar da zama ba akayi announcing passengers in kano to Abuja su fara boarding yanxu jirgi zai tashi, mikewa sukayi suka isa inda jirgin Med View ke tsaye suka hau matakalar suka shiga ciki,a first class suka sami wajejen su suka zazzauna anty ta riga ta hada malak da aikin rike iman da jawad rufaida ce karshen shigowa abayan su sau bata samu wajen zama kusa da su ba, duk seats in sun cika sai last two seats in karshe ne wanda da daga shi sai na economy class

da ta duba taga babu kowa kuma a wajen saita karasa ta zauna abunta,tana zama ta cire sabuwar wayarta daga cikin jaka da ear piece inshi sannan ta saka jakar daga sama inda ake ajiye luggages, wayarta tasa a flight mode ta jona ear piece in da wayan ta makala a kunnenta taga ma duk karatun qur'ani ya sakata mata complte, a hankali ta jinginar da kanta a kujerar tare da lumshe idanuwanta,
heart beat inta ne ya kara karuwa this time kamar zai fito daga cikin riganta, seat belt din jikinta tayi unfasten snn ta shiga karanto addu'a a hnkli a xuciyarta tana dan jujjuya kanta, ji tayi kmr mutum na tsaye kanta don wani dad'da'dan kamshi ne ya bugi ramin hancinta mai mugun ratsa kwalwala da saka zuciya a rudani, duk da hka bashi yasa ta bude idonta ba sai da ta gama addu'ar da take snn ta bude idonta a hnkli, wani mugun faduwa gabanta yyi ganin Wanda ke tsaye kanta idonsa a kanta ko kiftawa baya yi,itama ta tsaya kallon sa acikin ranta tace gayen nan ya hadu wallh,, yana da irin kwarjinin nan na ƴayan sarakai he is damn bold nd manly,and cute,nd hansome,ohh beutiful..damn sweet natured..nd weird,fierce..unique..and classy,saita sace kallon dressing dinsa wata hadadiyar rigar ralph lauren ce orange colour ajikin shi yahadeta da bakin shots din fendi kafafun sa ya sanye da wata arniyar balenciaga softy sneekers itama kalar wandon sa,ganin suna neman daukar lkci akan juna yasashi farga , dauke kai yyi da sauri fuskar nn tasa a mugun daure yace"my space, sai a snn ta lura da handbag dinta da ke ajiye kan seat din dake gefenta. daukewa tayi ta mayar kan cinyarta da sauri snn ya xauna, mamaki ne ya cika ta ba kadan ba yau ita zata zauna kusa da yaa mufyy ajirgi tabbb, mikewa tayi ta ajiye handbag dinta taji bazata iya zaman nan ba kawai xata fita duk da bbu takamaiman abinda xata je yi amma ya ki bata hanya ko motsi baiyi bare ya kalleta , itama haka yi shiru kuma taki cewa ya matsa matan ta wuce karshe komawa tayi ta xauna ranta yyi mugun baci data zauna nan , to wai shi wnn din me yake daukan kansa?, me ma yasa zai zo kusa dani ya zauna at d first place, ko ina ne sai mun hadu,dan ƙaramin tsaki taja ta kawar da kanta tana kallon waje ta window, tsakin da taja ne ya sashi kallonta, lokaci daya yyi kwafa ya dauke kansa da yaga hankalinta baya wajen,announcement akayi jirgi zai tashi anada bukatan kowa ya saka seatbelt,yaga kowa ya gama sakawa amma ita bata ko motsa ba,juyowa yy da kyau yaga kunnenta a toshe da erpice ya buga handle din seat dinta da karfi nn ma bai ga alamar tasan yana yi ba, jin announcement din da ake yasa yyi saurin jawo seat belt din ya shiga kkrin fasten din mata belt,saukar hannun shi ajikinra yasa taji kamar fitsari ake tunkodo mata a mararta
kawai jin hannun mutum tayi jikinta, ta bude ido cikin sauri tare da cire earpiece din kunnenta tace "meye? meye haka..." Shiru tayi ganin har ya gama sa mata ya dauke kansa, lkci daya ya lumshe ido kamar mai bacci, takaici ne ya isheta bata san lkcn da ta furta "Hw dare you! da fushi muryanta kamar zatayi kuka ba" Bude ido yyi da sauri ya xuba mata manyan idonsa yana kallon cikin kwayar idonta murya can kasa yace"u want me to slap u?!" hawaye ne ya cika idonta, lkci daya ta turo mai baki ta rufe fuskarta da mayafin jikinta tahau kuka marar kara, dauke kansa yyi ba tare da ko dar ba bayan yan mintuna ta bude fuskartan suka hada ido taga ya ƙura mata ido, hawaye ya gani shrkaf a fuskarta, lkci daya yaji jikinsa ya bi ya mutu saiya najin ya tsani kukan tan, a hnkli ya furta "ke kenan kullum hawaye?ke ƙaramar yarinyace?shiru tayi ta bata rai,juya kansa yay "ko meh nayi mata oho," kusan a zuciyanshi ya fadi haka, handkerchief inshi dake aljihun wandon shi yadauko ya miƙa mata ba tare da ya kalleta ba fuska daure, kin karba tayi, haushi ne ya kamashi ya maida handkerchief inshi ya ruko kafadanta da karfi, "will you clean that nonsense on ur face?idanunta ta gwalo masa a mugun shagwabe ya wani lumshe idanun sa a hnkli snn ya kuma budewa yace
"keeee.. bana son in sake ganin hawayen nan, don babu abinda nayi maki I only helped you fix yr belt, ko kuma kibar seat din nan immediately..".. saketa yayi dan ƙaruwa hawayen sukayi tafara jan wani munafikin sheshheka,wani dogon tsaki yaja ya tsuke idonshi daga wajenta, sake juyowa yayi bayan yan mintuna yaga har lkcn hawayen takeyi tana sharewa tazauna a matse kamar wanda ya sato ta,da kanshi ya dauki handkerchief din ya fixgota jikin shi ta lafe kadan ya shiga goge mata hawayen yanayi tana ture hannunshi dayake taba mata fuskanta,cikin fushin ta mai cike da shagwaba tace mishi "yaa ni ka rabu dani da hawaye na, ai fuskana ne kuma hawayena ne, let me be,baiko kulata ba..can tace yaaa muffy,yaa muff plss stop it ni bana so,yana saketa ta juyar da kanta tana kallon gajimare da sauri .

ƙarfe 12:10 daidai jirginsu yayi landing a filin jirgin Nnamdi azikiwe international airport dake Abuja, jirgi na tsayawa taga baiko motsaba har sanda kowa ya fita sann ya dan matsa mata bangaje shi tayi ta fice da gudu tayi wajen su anty ƙirjinta na bugawa

daga nan bata ƙara barin sun hade ido dashi ba ɓare su ƙara cin karo,haka suka makalkalewa juna da malak babu yadda hajya batayi akan ta wuce sutafi gida ba amma haka fir taki tace sam ita awajen malak zata zauna haka suka tafi acikin motar dr mehra sukayi ministers qtrs, wajajen goma saura kwata su hajiya suka iso zayd matazu residence a anguwar maitama mufrad kuma yabi hanyar gidan sa na asokoro.


Daga isar su gidan kusan komi ya canja ya kacame kowa cikin su tsoffin ya ɗaure fuskan sa yana jan aji yana shan qamshi wa juna, tun bayan yar gaisuwa da sukayi hajiya mama bata wani kula su ba ta wuce sabowar sashenta na gidan tahau baje kayanta,wanda tabbas yafi wancan gidan yelwa da fadi dakunan bacci uku ne aciki banda babban falo kitchen da sauran su,yau da buhun masifarta takeji dan haka kowa saida yasan da shigowarta garin abuja,sai fade fade takeyi,yadda taga tsarin mutanen gidan sam baiyi mata ba yagana zulai najinta agefe,kuma duk ta fahimce metake cewa,tabbas itama ta kwashi kallon banza kallon kazanta da tambyar tutsuye awajen waencan mutanen duk iya tsamin bakinta yau saida tayi shiru agaban su hjy adada dan babu wani alaman zasu amsheta cikin aminci wani irin kallo sukeyi mata harsanda zulai taji zuwanta habujan yafara tsane mata atake.

amma yanzu dataji hajy na masifar cewa ba a isa a nuna mata iko a gidan danta ba sai taji sanyi aranta
"..aranta mamaki take yadda matayen nan suke baza sha'anin su,duna magana cikin nuna mulki da isa.shikan sa alhj zayd dinma ta lura basu barshi ya fito ba haryanzu ohh Allah sai kace su suka kawosa duniya tabb di hmm kome suke kitsa mashi oho...

tana gama raya haka aranta ta leka kofar dakin,, ganin hajiya mama nacan uwar daƙa da surkuwan ta bata fito ba ya sata sulalewa ta nufi can cikin gidan,facal facal tafito ko ajikinta take tafiya kamar wacce dama can tasan waje sai kallle kallen datakeyi kamar wacce zata ƙarya wuyanta,..

Aikuwa tana shiga main house ta wuce sashen su hjya Adada direct,laɓewa tayi jikin bango jin irin masifar da take mashi,"..mu ai ka riga ka nuna mana matsayin mu..ka nuna bamu isa dakai ba..."hjya goggo cikin yar rudanin tsufa tace toh ba a isa ba..kai jinina ne bazan saka ido a gidan nan ana mana abunda aka ga dama ba..muna nan zama daram babu wanda ya isa ya ƙoremu da baqin hali a gidan ka zaidu.."shikam baiya cewa komi sai haƙuri kawai yake basu da axauna lpya...komi da akeyi xulai naji daga ta ciki tana gyada kai hmm,jin motsi yasata saurin barin wajen ta juya agarin sauri sai gimmm taci ƙaro da wata mata ta debo hilimin kwanuka akan tray din kawo abinci,"kallon ƙurel ta kare mata..tana washe baki tace "malama hannun ki..."uwani tana kallonta a tsime ganin ta yar kauye riga daban zani da ban tace yawwa ..ke kuma daga ina,zilai ta shareta ta cigaba da kalle kalle bata amsa ba tsaki uwani taja zata bar wajen taji an wani damƙo kafadunta zulai tagani tana zare mata ido kamar yar daba "ke mata wani kike jawa tsaki?tunkan uwani ta amsa ta dungure mata gefen hanci "haaa in gurje maki baki".kin dauka bani da wayo ne?toh na hango na hasko kuma nagane ke wacece...aiki ya kawoki nima shiya kawoni ƙarki yadda kice zakina jamin tsaki eheh, "uwani cikin jin mamaki da mugun tsoron zulai tace "Ahhhh malama da Allah cikani ni ba bakuwar zafi bace,ki cikani mana baki ganin abubuwa ne a hannuna ?..cikata zulai tayi tare da dora hannu a kugu tace aiho koda babu abubuwan ma babu abunda kika isa kiymin..uwani bata kulata ba ta wuce da abincin kan dinning ta hau jejjerawa dan baƙaramin girkin tarban baƙi yau sukayi ba,tana gama jera abinci zulai ta zo ta sake sabontawa da nata salon,sai kuma yay kyau fiye da yadda suka sabay kullum saboda sosai zilai tasha training a fannin kimtsa gida sakamakon aikatau din datayiyyi a gidajen masu mulki da sarauta sosai zulai ta iya aiki bana wasa ba,matsalarta daya tanayi tana masifa uwani tarasa me xatace mata dan bata taba ganin mutum mai tsaurin ido da masifa kamar zulai ba.

a Haka abasu san juna ba tabita suka wuce har cikin kitchen din,dake tana son aiki within no time tahau taya uwani wanke wanke da shara sukayi mopping kitchen din tsaf anan uwani takejin labarin cewa ai ita sabuwar ƴar aiki ce,,zatana koyawa yaran gidan
dafa abinci...sosai uwani taci dariya acikin Zuciyarta tana cewa tab ana wata ga wata,wai balagagge yaga gindin maman shi..
..kawai tuna halayen yaran gidan tayi ta kuma kalle zulai,wacce adan kankanin lokci taji kamar ta karance yanayinta na tsaurin ido abun saiya balain bata dariya.

bangaren su rufaida kuwa murna a gidan su malak babu iyaƙa dan tamkar wacce tayi shekara haka iyayenta suka nuna farincikin ganin ta,barinma da suka ganta tare da rufaidar,they are sooo free nd happy kamar wasu yan uwan juna,duk wani fargaban anty meera nacewa malak zata iyajin ƙewarsu acan saida ya kawar data ga yanayin su da rufaida atake taji komi ma ya dauƙe mata acikin zxyarta
yau tare duka suka cicci abinci ansha hira da kallon pics din matric bayan sun huta malak ta wuce kasa tare da baban ta suna hirar su mai dadi,rufaida dake zaune a falo tare da anty meera sai satar kallon su takeyi sabida tsabar yanayin yadda shakuwar su yake nunawa a fili gwanin ban sha'awa da saka nishadi
,wani bin saita rinƙa imagining inama ace tana da uba kwatankcin haka koda ace bawanda zai dora ta a cinyar sa yana petting dinta ba, atleast wanda zai dan jasu ajik yaji damuwoin su kodanma suji cewa suma yaƴane.
atake kuma saita bawa kanta a sam tace"hmmm inde wajen yaa malam take mafarkin samun haka toh ashe zata bushe tabi ta kangare ta dawo toka hakan kuma bazaiyu ba...can data gaji da tunanin ta miƙe tsaye cikin sanyi ladabi tahau tattara pictures din da suka barbaza a kasa tana cewa anty meera zata wuce dasu daki,ga kayan su da suka barbaja zataje ta kikkimsa su..anty tana murmshi ta amsa mata da toh sann ta bi matakala ta koma dakin malak,babban dakine mai mugun kyau na yar gata komi acikin room din is pink nd white colour,whith alots of girly stuffs na ƴayan masu shi,tana shiga ta sauƙe ajiyar zuciya tare da fadawa kan babban gadon dake tsakiyar dakin ahnkli ta kwanta, sannn ta lumshe idanunta tayi wani irin shiruuu for while batare da tayi tunanin kowa ba.

tana cikin wannan yanayin ne wayarta yay ƙara,"babu tantama ta dauka ganin sunan dayake kai yasata sakin wani kayataccen murmushi,cikin sauke murya can kasa game da kashe shi cikin sauti mai ratsa zuciya ce tace "salam rabin rai.."wani irin maraitaccen numfashi yaja muryan sa a tsananin tausashe yace"..baby rabin rai kuma? ina sauran rabin yaje.dariya tayi sann suka tsundumuma cikin wata shaukakkiyar hirar su ta soyayya kowa da abunda yake yawo dashi najin dadin yanayin su mai yawo dasu a can sararin gajimare.

har malak ta shigo tayi wanka ta canza kaya ba agama wayar ba,..kitchen ta nufa danta hado musu favorite smoothie dinsu na cocumber parsely nd avocado with cocunut milk.


karfe 10 saura Mufrad ya buga horn a kayataccen gidan sa mai dauƙe da fentin ruwan madara an sankame sa da wani babba kuma dogon steel gate mai taya,gini ne na celebrity mansion maiji da lpya wanda ya siya domin zama da iyalin shi personaly saidai tunda ya auro Ainau Allah baiy zamansu a garin abuja ba saiyanzu.

babu wani abunda babu acikin gidan 5 bedroom bungalow mansion with all the luxuries daya kawata shi ciki da waje,..yana isowa ciki yaga koina shiru,ga dai yanayin cikin gidan wani iri kamar ba ataba sakamai tsintsiya ko mopper ba,hatta hannun shi daya dora kan stand din matakala yau saida ya kwashi kura a ranshi yafara tunani ko Ainau bata dawo gidab bane kamar yadda ya umarceta last week,shiduk yagama bari a ta dawo din ne shisa ma ya wuce direct yaxo nan, yasan kuma bata son zama anan gidan probably might be the reason dayasa bata neme wayarsa ba.

daga nan dakin shi ya wuce direct,bai iyayi yin komi ba sabida kuran daya tarar aciki,Da kyar ma ya samu yay wanka ya bude babban wardrobe dinsa ya sauya kayan jikin shi,agurguje ya sauƙo kasa nemanta yana lura da yanayin gidan ranshi adan bace dan zuciyar shi har harbawa takeyi ita dakanta da bacin rai
shi mutum ne daya tsani ƙazanta

"toh meye ainau takeyi da gidan sa zai kasance haka duk datti..."
mind dinsa nata tunxirashi dan ya soma fahimtar wani abu amma ya kaucar kawai yace bari ya fara nemanta.

fannin Ainau kuwa marmaza take cuccusa kayan data shigo da su yanzu duk ta daburce cikin rasa ta inda zatay muffy ya zamto bai fahimce cewa yanzun nan itama tayi shigowarta ƙasar ba.
kominta na ƙasa, wayarta ma kashe shi tayi mai gaba daya,ahujajan tahau tattare tattaren ƙarya,koda ya shigo dakin ya sameta da kaya kaca kaca haka ta shararo ƙarya tace masa
aikin ya mata yawa ne gana office bla bla shiyasa bata samun lokcin tsaftace gidan ba
ahaka har sanda ta sakashi ya nemi cleaners tundaga wani waje sukazo sukayi goge gogen kafin aka dan samu sa'ida.

kafin nan hartaje taci wankanta ta sako wasu tsinannun kaya tay nasha nasha a falo ajikinshi,ita bazata iya girki ba,nan ma hakan yay odering musu abunda zasuci aka kawo musu har gidan itace kan gaba aci.

hira kala kala babu wanda baisha ba kuma ya lura duk ta sake jikinta tanayi ne dan kar yagane wani abu daga gareta

da damuwar yanayinta fall ranshi ya wuni sai can cikin dare daya gaji da matse kanshi ya nemeta suka fara romancing juna ahakan ma shiya soma tsokano ta dan Sosai yake bin jikinta da wani irin rikitaccen salo mai'tsayawa a rai ƙaƙƙameshi tayi sosai tana jin abinda yake mata har cikin ranta ganin ma tsayuwar bazai musu bane yasa ta kama hannunsa suka zube ƙan gadonta sai daf ya kawo saita juya mai baya, nannauyar ajiyan zuciya take sauƙewa a hankali ya ɗago da rinannun ldanunshi tare da watsa mata suna haɗa ldo ya lumshe nasa cikin wani irin salo tare da manna ƙansa da kirjinta kamar daga sama taji sauƙan maganarsa. "meke damunki ? naganki wani iri u okay ? kala batace masa ba saima kwantar da ƙanta da tayi jikinshi ta kara narkewa ajikn shi sosai ɗagowa yai yana kallonta again,ya dade yana kallon fuskatta ina tambayarki?mikewa zaune tayi,tare da langwabar masa da wuya"muffy wallh nagajiiiii..am not in d mood...da Allah kayi hakuri kabari mubar abun nan sai gobe,..daga kwancen ya kalleta a hnkli ranshi kuma a dagule.."yace what?kina hauka ne kwana na nawa banganki ba yau nazo sai kicemin ure not in d mood?..zatayi magana ya jawota jikinshi da karfi ya matse ta yana wani irin kallon cikin idanunta..so roughly kuma ahnkli yace mata"fuck ur moood.i need it now"bata hankara ba taji kawai koinanta ya dauƙa da zazzafar touches din sa..

he dint wait for her kawai bukatarsa ya biya,ta gama kuka da fushinta kafff yana jinta,bai sauƙa akanta ba sanda yaji koinan shi ta dawo daidai.


a fannin su rufaida kuwa tun around 11 malak tagaji da jiran ta tayi bacci,basu da gama wayar ba sai wajen 1,ta fito daga bathrum bayan taje ta wanke fuskarta ta shafa nite cream sai taji ta nemi bacci kuma tarasa a idanunta

bedside lamp na iya gefenta ta kunna ta dauko daya daga cikin english novels din malak ta soma budewa wai don ya kawar mata da nacin tunanin dare da ya daura aure da zuciyarta cikin dan lokaci kalilan.
cikin kowani dakika ta tsaya nazari saita tunoshi a dukkanin abubuwan da suka wakana ayau din

can saita fara tunanin dan zaman su da sukayi acikin jirgi tana riƙe da littafin amma kowanne shafi data bude fuskar yaa muffy ke appearing a maimakon taji bugun zciyar yau kuma Kuka sosai tafara na tunanin ko wata cutar kwakwalwar ne ya same ta,wani tuƙikin haushin kanta takeji,tsaida kukan ta yi, ta koma bathrum ta wanke fuskarta da sabulu sannan ta fito sai ita ma ta bi lafiyar gado yau wani sabon dare ne a gareta mai cike da rudaddaiyar salo mai balain cusawa xuciyarta jin tsananin haushin kanta.....





#SURAYYAHMS

6.30 am hajiya Adada ta gama wankanrta kenan tana zaune agaban wani sharbaben dressing mirror game da

Please Login or Register in order to submit comment