Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

,hajiya mama kuwa kwata kwata batason irin kallon da suke ma wa yar jikartan tsaye ta miƙe tace ma rufaidar"ke tashi muje ki gaida kawun ki yana ciki.
batare da bata lokaci ba rufaida ta miƙe ta bi bayanta suka shiga sashen yaa sheik,suna sallama suka same shi ya fito kenan ya gama shiryawansa cikin babban kaya mai gare, yayi kyau acikin wata bugaggyar yadin farar shadda datasha adon brown zare..Da sanyin ladabi rufaida ta rusuna agaban sa ta gaishe sa yana daga zaune yana saka mata albarƙa
arayuwanta

babu bata lokci hajya mama tace yawwa,zaidu nace gata nan tazo ai sai kuyi magana, kuma dai kasan gobe zasu wuce kano ko,kaga akwai makarntan malak bazatay wasa da karatunta ba.

yaa sheik cikin gyara zaman sa yace eh haka ne .toh meye ne matsalan?

gabanta taji ya fadi dan bata san me ake magana akai ba.ji kawai tayi hjya mama tana kawo mishi batun zancen komawarta makaranta..
wani irin dadi tji acikin ranta

shima yaji dadi sosai, amma in ya tuna one or two things sai yaga babu alfanun sa da sake shiga cikin hidimar su da garaje duk tunanin shi shine tunda shine kawai yayansa ya tsana gwara ya na jan baya baya karyaje ya rusa musu dan damar yin zumuntan da suka dan ƙulla..yace ah too mama ai wannan maganan taku da mufrad zaku yi shi..inde ta nine akoina rufaida tace zatayi karatu zan bata goyon baya.amma ynzu a sameshi agaya masa tukuna,shi zaifi sanin mezaiyi akai.

wani dududumm kirjin rufaida ya buga jin an ambato sunan sa..tab yaushe zata iya kara hade ido dashi bayan rashin kunyar data tafka masa ajirgi,hakan ma kawai saida taji tamkar guduma aka buga mata akirji .

babu tantama hajya mama ta amince da batun,sabida kwana biyun nan ko ita ta fi ganewa da yanayin tunanin ƙaifin mufrad din.

daga cikin falon kuwa su rufaida suna bacewa ganin su,suka hayayyaƙo da gulma, kamar wanda dama jira kawai suke hajiya jasmine ta tashi tabar wajen

itakam kitchen ta nufa danta duba lamarin abincin ƙaryawan su ganin lokcin ci din yayi.

aikuwa tana bada baya,shukra ta dira agaban su hajya adada da hjya goggo da bayanai har saida tayi refreshing musu memoryn su tsaf akan rufaida

gaban dayansu mamaki ne ya gana rufesu kowa na nata tambayar dama wannan yar ce ta kashe mijinta??
hjya goggo datayi da fuskanta kamar na wanda aka mata mutuwa ita kam ba iya damuwarta ba
kenan,"aranta tace hasiya ta cuce ta..ta debi arzikin jikanta zaidu ta tarawa wa jahilin danta..dan yau ko yanka wuyarta za ayi bazata dubi rufaida tace tana cikin talauci da jahilci ba

yo ina harta samu daula ta wanƙu haka in ba kudin zaidu ake kwashewa ba..?kuka ta fashe dashi ta kama hanya ta wuce daki batare da sunsan dalilinta ba
dul sundauƙa dan batason hada zuri arta da wayannan ne kamar yadda take yawan fada cewa ta tsane dayan dan cikin hasiya sabida shi babban jahili ne kuma matsiyaci.

hajya adada kuwa tsabar ta damu har
kasa yin wani kwakkwaran motsi awajen taji tayi"
..she is finding it really hard to believe this..kai itakam dole saita yi verifyng maganan daga bakin hasiya aiba tsoronta takeji ba..."duk damuwar nazli kayan da suka sa da iphone din dake hannunta...
she actually can handle the blow data ga ajinsu yazo kusan daya..gaba daya sai taji mood din ta ya hargitse ranta yana baci taciki wani irin kishin hakan takeji kamar ta hadiye ranta..harji take kamar taje ta canja dressing..but no..bata son agane ta...bata son kayan raini.

****
*kafin nan*

yau tun 4am mufrad ya farka daga bacci a tsanake ya gama aikin dake gaban sa a toilet din ƙasa yay alwalan sa ya fita masallaci yana idarwa ya dawo gida,tunda ya shiga daki ya cigaba da aikinshi sai kusan 6:30 ya gama yay wanka,wata skinny rimmed jeans blue colour ya saka da plain rigar marks nd spencer ya daura tuxedo na girgio armani white colour daga sama ,kayan baƙaramin amsar jikin sa tayi ba kasamcewan shi dogo,agogon rolex ya makale a hannun shi ya fetsa turaren baccarat 450fough dake oil perfume ne qamshin yana tashi sosai,karfe 7:30 ya gama shirin sa ya samu ainau gaban madubi tana zaune ta gama shirinta cikin wata dark brown super holland Riga da skirt an mata dinkin fitted dayaji uwar pattern ajiki,.."cike da karairaya da yanga ta iso gareshi game da riƙe hannun sa babe muje ƙasa kaci abinci ganin yadda yay kyau yau tanason agansu tare ,kallonta yay da takaicin yarda tayi treating dinsa jiya cikin dare..yace "cikin naki ya dena ciwon?..ita ta manta ma gaba daya da tayi ciwon ƙarya,tunowa tayi da abunda yasata yin ƙaryan,dan karamin tsaki tayi daga ciki..aranta tana satan kallonshi tace hmm muffyn nan fa jarababbe ne hmm shiyasa kwata kwata bana son zaman shi anan gidan wllhy,dataga yana kallonta ta washe baki tace "eh nayi bacci na tashi naji ciwon cikin ma ya dena,juyowa da ita yay yace dama ba al'adar kin bace kenan?idonta ta dan kifta akan nashi tace mishi"yes ba period din ba ne..ajiyar zuciya ya sauƙe batare da ya kalleta ba yace"i'm leaving any moment amma bazan dade a kano ba zan dawo abuja...yakamata daga kin huta yau ki koma can gidan pls,nd make sure u find time to take care of the house kafun in dawo,cikin karairaya murya ta kwanto mishi ajiki tana narkewa,"babe zaka tafi kuma shine saina koma can ni gaskiya a'a...
jan jikinshi yy cikin datsar numfashinta ya dago yace hey stop it nace zaki koma gida period..,zata riko hannun shi ya janye jikinshia fixge cikin yar muryan masifa
"yace babe gaba daya kin mayar dakanki wata lazy,na dawo baki wani kula dani ba gashi har zan tafi, and now dont you dare give me any excuses dat aiki ne zaina hanaki kulamin da gida na,u have to step up,alkawari kikamin kikace zaki canza,infact munkusa ma mudena zama anan gidan entirely inshine yake lalata ki...pull ur self togther nd take up ur roles as my wife im tired of all this ainau..,wani mugun hade ranta tayi game da harde hannunta a kirjinta tana yatsine cikin mita da tsiwa,sanda taja lkci snn ahkli tace"kawai ka fito fili ka fadi abunda yake ranka kadena wani kwane kwane..kawai dan jiya nace cikina na ciwo saika dau fushi dani?muff ranan daka dawo fa munyi abun nan,d oda day nagaji amma haka kasa nayi maka BJ,all this while zakace banyi kkri ba?inba ma kai ba wayake tursasa matarsa tanayin abu wai har aikin gida fa.. msww?"kallon kanta tayi tace just take a look at me, mace har mace awaje, amma waini a gida na ma baza a barni inashan iska ba?..all my friends are laughing at me bcos of you, i can't even concentrte on my business kuma duk kaine kake jawomin haka da taƙurin ka,u refuse to let me follow my dreams kamar kowacce matan aure,..ehmm,gaskiya we need to talk about this nima ai inada haqqin yin rayuwata aure fa ba bauta ba ce...zuciyanshi yaji tana harbawa wajen racing da jin tukikin haushin maganan banzan ta dabaiji da alaman ta kama masa hankli ba,"a tsime ya dubeta muryan sa kasa kace kamar mai tsoron dagawa waniji yace Aww haka kikace?..kala batace mai ba,ajiyar zciya ya sauƙe yace okay..so what do we do now?im not satisfied with how u treat me,kuma kince kema hakan ko?...
juyowa tayi da dan fargaba ayanayin muryanta jin kalar salon dayay maganan kamar wanda zai dau mataki .tace
"nifa cewa kawai nayi kadan dagamin ƙafa kamar sauran matan...babe wallhu i need to concentrate on my business,haushi ya kamashi yace is dat all that matters to u?kafadunta ta daga game da ce masa yes for now..kaima ai.. tsareta yay da hannun sa ranshi adan bace "yace ya isa haka..stop comparing urself to me okay?..just do what eva dat matters to u..muje ƙasa kawai muci abinci..ko ajikinta ta taɓe baki, ƙaramin veil dinta ta yafa a kafadunta suƙa sauko har cikin falon daf lokacin su rufaida na fitowa daga sashen yaa sheik su biyu tare da hajya mama.

[12/22, 11:31 PM] MAMAN ASLAM: #SURAYYAHMS

tun Daga bakin kofa zulai tayi musu sallama ta koma sashen hajya mama domin ƙarasa goge gogenta kamin lokcin serving din abincin safen su yay,bude kofar gidan sukayi suna takunsu mai sanyi da kuma ɗaukar hankli cikin yanayin aji da nuna sanyin nitsuwarsu,ƙarasowa sukayi har izuwa kofar shiga babban falon sannan rufaidah ta danna door bell yy ƙara haifi da minti guda ba dagata taciki aka zo aka bude musu malak ce ta fara yin sallama ta shigo da sanyin muryanta sann rufaida ma tayi tabiyi bayanta

Babban palourne mai tsananin kyau sai kamshin tiraren wuta na maiduguri dayake da sanyin qamshi dake tashi acikin wajen,,hajya mama ce a kujeran dake farko ta saka sakakken dinkinta na riga da zani na atmfar originl cote divore green colour ta lullube kanta da jan mayafi,Hajiya jasmine na daga gefenta,itakam wani hadadden cotton lafaya baki tasaka mai adon ja ja ajiki ta nannade jikinta gaba daya dashi hannunta da kafarta dake nunawa awaje sunsha gwalagwalai da hadadden zanen jan kumshi,.daga can gefen kuma shukra ce data saka wani fitted gown na designer material an mata dinki mai bajajjen hannu da jela,nasha nasha ta kwantabtabi ta makale ajikin hjya goggo tana zuba shagwaba dan har yau bata dena kukan kaita kitchen da hjya mama tace za'ayi ba..dayan gefen kuma Anty laila ce as usual ta saka riga da zani tayi dauri mai kyau tana riƙe da iman anty fareesa na gefen ta itama.

kansu tsaye suka nufo inda mutanen gidan suke zazzaune ayayin da kowa awajen ya maido da hanklin sa kansu yanata kallon su tunkan su ƙaraso jin wata bugaggiyar qamshin turaren jikinsu dake tashi yana bugan hancin kowa awajen,nan danan hjya jasmine ta juyo cikin ƙure rufaida da wani irin sassanyar kallo mai daukar zuciyq,wani irin kawataccen murmushin da bata shirya masa bane yake wanzuwa akan fuskarta,wanda daga ganinshi kasan zuciyarta ne ya bala'In girgiza da mamakin ganin rufaida ayanda ta dawo wata kyakkwa tayi haske tayi kyau tafito zak sarauniya kuma da kalar dressing din datayi its soo astonishing its wowwww she love her dressing sense already,taga fuskarta babu wani kwalliyar hayaniya,and the dark green cover shoes heel,amina muauddi, aranta tace hmmm a girl with a great fashion taste ,wankarta ya nuna aji da wayewa matuƙa, tamkar asace ta tsaban haduwar datayi,tun daga ƙasa har sama take kallonta ta with so much adoration and bewildement ayanayinta tace
" Oh masha Allah"
look who we have here.."murmushi suka hau yi suka rusuna agaban su suka hau gaishe da kowa cikin sanyin ladabi,rufaida ta sauƙe kanta can ƙasa sabida yadda idanun sukay mata yawa yana ƙara mata fargaba,musamman ma shukra da bata wani dago fuskarta ba gwanda ma malak ta san fuskrta sosai,direct take binsu da ido da wani tuƙikin kishi idanunta baya ko kiftawa,da sauri malak ta zuba agaban hajya mama tana cewa"yàyya ishéñà..ishéna à..tana nufin gamu nan toh munxo..
"hjya mama ta kalleta tana murmushi sosai.
ahankli tace musu "kunyi kyau" rufaida ta ƙaraso jikinta ta zauna ƙasa kusa da ita.."ta kalle rufaidar tayi dariya aahhh yar amana"tussunà rukdi!!"tana nufin kwana biyu bamu hadu ba nayi kewarki">a hnkl rufaida tace "hnnn "nda rui sha,jirem gidi.."..nifinta ni ban yarda ba kamar dagaske,"Anty fareesa ta saka musu baki suna tayin yarensun ana raha,shukra batace urfan ba,hajiya jasmine ita kadai aka barta tana kallon su asace tana famar sakar murmushi...ba zallan kan hjya goggo bane a dore dan hatta anty anu bata gane suwaye wayannan ba.
kamar wanda hajiya mama takarance ta tana murmushi ta juyo tace musu rufaida Wannan ma antynku ce,ta nuna anty anu da anty faressa atare cikin harshen yarensu tace"âwàñña(same father)..atare suka ce ohhhh..sann suka ƙara gaishe da anty anu wanda bakomai ya dada burgeta da yaran ba face yaren dataji sunayi so confidently,ta tuna yadda tayi spending early 20s dinta wajen koyan al'adun su na baggara...she is so passionate about her tribe wanda ya kasance jinin rufaidace gaba da baya amma su ba wani sosai suke son damuwa dashi ba..By now anty laila kam babu wani abun su na al'ada da bata sani ba kama dagakan rawa abinci dressing da sauran sha"anin aladun kanurai
kansu ta shasshafa itama ta musu yaren tana cewa
"Àlà bàrga njò beutiful pricesses
(Allah yay albarka)
suna murmushi sukace mata ameen
Tashi sukayi ita da anty fareesa suka wuce sama da niyyar kimtsawa akfin azo cin abinci

Hajiya mama tana shirin introducing rufaida wa hjy goggo kenan caraf saiga sallamar nazli da hajiya adada a falon,sun kure kyau sunci ado,as usual tayi shigarta na kasaitattun hajiyoyi masuji da mulki da kudi, tasha dinkin bouboun ajikin wata dankakriiyar golden code lace wanda yasha tsadaddiyar aiki tun daga saman shi har kasa,wani jimmy choo mai dan uban tsini ne akafar nazli tana takawa kwas kamar zata karye,itakam ma english wears ta saka,chinesse straigth gown in kamfanin fenty baki tasaka da golden pendant da turban cap shima golden
,..gabanta ne yay mummunan faduwa data dora idanuwan ta akan rufaida..wani irin satan kallonta takeyi"..cikin ranta tace woww wannan kuma waye haka kyakkwa..kai kai kyan ma yay yawaaa mtsw,..tana raya hakan aranta ta dauƙe kanta akansu cikin mugun jan aji taje tazauna abunta batacewa kowa uffan ba
..malak tace "ina uni anty nazli,.wani irin kallo tamata sann ta yatsina fuska kadan tace "au kece?malak tayi mata shiru, atakaice tace toh ya gida..malak tace lpya,..ita jira take taga ko rufaida zata gaisheta saita ga yarinyar ma bata ko kallon inda take kamar batama lura da shigowarta wani tsaki taja aranta itama ta dena satan kallonta tamaida idanunta kan wayarta tana latsawa,wayar anty anu ne yaya ƙara hajy ta umarce malak data dauka tabisu da shi ciki

kan rufaida na can kasa,duk ta kasa yin wani motsi,ita kallon da hajya adada takeyi mata ne ma ya mugun daga mata hankli ayanzu duk ma
atare suka juya suka gaisheta da malak,da irin amsa su datayi a hakimce wa malak dinma kawai tay magana
"Tace mata yaya karatu yay kuma babanki.malak tace lpy alhamdullhi,sai a sann ta kalle rufaidar da kyau tana jin wani abu mai nauyi aranta jin kamar ta tsane yarinyar,cike da izza da nuna mulki tace ke kuma yar gidan waye"..malak a ina kika samo wannan kuma..cikin sauri hajiya jasmine ta cape maganan abakin hjya mama data hayayyko zata bada amsa..hjy jasmine tace "wannan ai rufaida ce..yar gidan Yaa malam ce..saitayi shiru bata kara cewa komi ba"..wani kallon ta karabin jikin rufaidar dashi
snnan ta dauke kanta a fixge
...karamin tsuka mai tafe da sigar koinkula taja snn ta nemi waje tazauna kusa da nazlin ta..can da abun ya ciccyota tace ke jasmine"..waye kuma shi wanna din..ni bansan shi ba fa...ta kara kallon rufaida da alaman akanta kawai take magana"..hajya jasmine tace cousin sis din su shukra ne ,ahnkli tace but she looks familiar..
babu wanda ya ƙara ce mata uffan awajen dan already shukra ta gama harsashen ta harta dago wacece ake magana akai mamaki ne ya gama cikata ashe wannan ce rufaidar ?tana ta satan kallon fuskar nzli kodama zasu hade ido tay mata gulma ,cos she neva imagine her to be this unimaginably beautiful and classy danmm..ta dauka da akace rufaida yar gidan yaa malam zataga wata "hag" in "rag" ne mai yamutsasen jiki da yagaggen kaya.
ba itace akace tama kashe mijinta ba?but she dint even look like ta tabayin aure anya kuwa?..hmmmmm
daga nan wani shiru falon ya dauƙa kowa nata sake sake aransa ,hajiya mama kuwa kwata kwata batason irin kallon da suke ma wa yar jikartan tsaye ta miƙe tace ma rufaidar"ke tashi muje ki gaida kawun ki yana ciki.
batare da bata lokaci ba rufaida ta miƙe ta bi bayanta suka shiga sashen yaa sheik,suna sallama suka same shi ya fito kenan ya gama shiryawansa cikin babban kaya mai gare, yayi kyau acikin wata bugaggyar yadin farar shadda datasha adon brown zare..Da sanyin ladabi rufaida ta rusuna agaban sa ta gaishe sa yana daga zaune yana saka mata albarƙa
arayuwanta

babu bata lokci hajya mama tace yawwa,zaidu nace gata nan tazo ai sai kuyi magana, kuma dai kasan gobe zasu wuce kano ko,kaga akwai makarntan malak bazatay wasa da karatunta ba.

yaa sheik cikin gyara zaman sa yace eh haka ne .toh meye ne matsalan?

gabanta taji ya fadi dan bata san me ake magana akai ba.ji kawai tayi hjya mama tana kawo mishi batun zancen komawarta makaranta..
wani irin dadi tji acikin ranta

shima yaji dadi sosai, amma in ya tuna one or two things sai yaga babu alfanun sa da sake shiga cikin hidimar su da garaje duk tunanin shi shine tunda shine kawai yayansa ya tsana gwara ya na jan baya baya karyaje ya rusa musu dan damar yin zumuntan da suka dan ƙulla..yace ah too mama ai wannan maganan taku da mufrad zaku yi shi..inde ta nine akoina rufaida tace zatayi karatu zan bata goyon baya.amma ynzu a sameshi agaya masa tukuna,shi zaifi sanin mezaiyi akai.

wani dududumm kirjin rufaida ya buga jin an ambato sunan sa..tab yaushe zata iya kara hade ido dashi bayan rashin kunyar data tafka masa ajirgi,hakan ma kawai saida taji tamkar guduma aka buga mata akirji .

babu tantama hajya mama ta amince da batun,sabida kwana biyun nan ko ita ta fi ganewa da yanayin tunanin ƙaifin mufrad din.

daga cikin falon kuwa su rufaida suna bacewa ganin su,suka hayayyaƙo da gulma, kamar wanda dama jira kawai suke hajiya jasmine ta tashi tabar wajen

itakam kitchen ta nufa danta duba lamarin abincin ƙaryawan su ganin lokcin ci din yayi.

aikuwa tana bada baya,shukra ta dira agaban su hajya adada da hjya goggo da bayanai har saida tayi refreshing musu memoryn su tsaf akan rufaida

gaban dayansu mamaki ne ya gana rufesu kowa na nata tambayar dama wannan yar ce ta kashe mijinta??
hjya goggo datayi da fuskanta kamar na wanda aka mata mutuwa ita kam ba iya damuwarta ba
kenan,"aranta tace hasiya ta cuce ta..ta debi arzikin jikanta zaidu ta tarawa wa jahilin danta..dan yau ko yanka wuyarta za ayi bazata dubi rufaida tace tana cikin talauci da jahilci ba

yo ina harta samu daula ta wanƙu haka in ba kudin zaidu ake kwashewa ba..?kuka ta fashe dashi ta kama hanya ta wuce daki batare da sunsan dalilinta ba
dul sundauƙa dan batason hada zuri arta da wayannan ne kamar yadda take yawan fada cewa ta tsane dayan dan cikin hasiya sabida shi babban jahili ne kuma matsiyaci.

hajya adada kuwa tsabar ta damu har
kasa yin wani kwakkwaran motsi awajen taji tayi"
..she is finding it really hard to believe this..kai itakam dole saita yi verifyng maganan daga bakin hasiya aiba tsoronta takeji ba..."duk damuwar nazli kayan da suka sa da iphone din dake hannunta...
she actually can handle the blow data ga ajinsu yazo kusan daya..gaba daya sai taji mood din ta ya hargitse ranta yana baci taciki wani irin kishin hakan takeji kamar ta hadiye ranta..harji take kamar taje ta canja dressing..but no..bata son agane ta...bata son kayan raini.

****
*kafin nan*

yau tun 4am mufrad ya farka daga bacci a tsanake ya gama aikin dake gaban sa a toilet din ƙasa yay alwalan sa ya fita masallaci yana idarwa ya dawo gida,tunda ya shiga daki ya cigaba da aikinshi sai kusan 6:30 ya gama yay wanka,wata skinny rimmed jeans blue colour ya saka da plain rigar marks nd spencer ya daura tuxedo na girgio armani white colour daga sama ,kayan baƙaramin amsar jikin sa tayi ba kasamcewan shi dogo,agogon rolex ya makale a hannun shi ya fetsa turaren baccarat 450fough dake oil perfume ne qamshin yana tashi sosai,karfe 7:30 ya gama shirin sa ya samu ainau gaban madubi tana zaune ta gama shirinta cikin wata dark brown super holland Riga da skirt an mata dinkin fitted dayaji uwar pattern ajiki,.."cike da karairaya da yanga ta iso gareshi game da riƙe hannun sa babe muje ƙasa kaci abinci ganin yadda yay kyau yau tanason agansu tare ,kallonta yay da takaicin yarda tayi treating dinsa jiya cikin dare..yace "cikin naki ya dena ciwon?..ita ta manta ma gaba daya da tayi ciwon ƙarya,tunowa tayi da abunda yasata yin ƙaryan,dan karamin tsaki tayi daga ciki..aranta tana satan kallonshi tace hmm muffyn nan fa jarababbe ne hmm shiyasa kwata kwata bana son zaman shi anan gidan wllhy,dataga yana kallonta ta washe baki tace "eh nayi bacci na tashi naji ciwon cikin ma ya dena,juyowa da ita yay yace dama ba al'adar kin bace kenan?idonta ta dan kifta akan nashi tace mishi"yes ba period din ba ne..ajiyar zuciya ya sauƙe batare da ya kalleta ba yace"i'm leaving any moment amma bazan dade a kano ba zan dawo abuja...yakamata daga kin huta yau ki koma can gidan pls,nd make sure u find time to take care of the house kafun in dawo,cikin karairaya murya ta kwanto mishi ajiki tana narkewa,"babe zaka tafi kuma shine saina koma can ni gaskiya a'a...
jan jikinshi yy cikin datsar numfashinta ya dago yace hey stop it nace zaki koma gida period..,zata riko hannun shi ya janye jikinshia fixge cikin yar muryan masifa
"yace babe gaba daya kin mayar dakanki wata lazy,na dawo baki wani kula dani ba gashi har zan tafi, and now dont you dare give me any excuses dat aiki ne zaina hanaki kulamin da gida na,u have to step up,alkawari kikamin kikace zaki canza,infact munkusa ma mudena zama anan gidan entirely inshine yake lalata ki...pull ur self togther nd take up ur roles as my wife im tired of all this ainau..,wani mugun hade ranta tayi game da harde hannunta a kirjinta tana yatsine cikin mita da tsiwa,sanda taja lkci snn ahkli tace"kawai ka fito fili ka fadi abunda yake ranka kadena wani kwane kwane..kawai dan jiya nace cikina na ciwo saika dau fushi dani?muff ranan daka dawo fa munyi abun nan,d oda day nagaji amma haka kasa nayi maka BJ,all this while zakace banyi kkri ba?inba ma kai ba wayake tursasa matarsa tanayin abu wai har aikin gida fa.. msww?"kallon kanta tayi tace just take a look at me, mace har mace awaje, amma waini a gida na ma baza a barni inashan iska ba?..all my friends are laughing at me bcos of you, i can't even concentrte on my business kuma duk kaine kake jawomin haka da taƙurin ka,u refuse to let me follow my dreams kamar kowacce matan aure,..ehmm,gaskiya we need to talk about this nima ai inada haqqin yin rayuwata aure fa ba bauta ba ce...zuciyanshi yaji tana harbawa wajen racing da jin tukikin haushin maganan banzan ta dabaiji da alaman ta kama masa hankli ba,"a tsime ya dubeta muryan sa kasa kace kamar mai tsoron dagawa waniji yace Aww haka kikace?..kala batace mai ba,ajiyar zciya ya sauƙe yace okay..so what do we do now?im not satisfied with how u treat me,kuma kince kema hakan ko?...
juyowa tayi da dan fargaba ayanayin muryanta jin kalar salon dayay maganan kamar wanda zai dau mataki .tace
"nifa cewa kawai nayi kadan dagamin ƙafa kamar sauran matan...babe wallhu i need to concentrate on my business,haushi ya kamashi yace is dat all that matters to u?kafadunta ta daga game da ce masa yes for now..kaima ai.. tsareta yay da hannun sa ranshi adan bace "yace ya isa haka..stop comparing urself to me okay?..just do what eva dat matters to u..muje ƙasa kawai muci abinci..ko ajikinta ta taɓe baki, ƙaramin veil dinta ta yafa a kafadunta suƙa sauko har cikin falon daf lokacin su rufaida na fitowa daga sashen yaa sheik su biyu tare da hajya mama.
[12/22, 11:31 PM] MAMAN ASLAM: #SURAYYAHMS

Daga cikin falon daga hajiya adada ne sai nazli da kuma shukra lkcin har sun gama yin gulmansu kenan suna zazzaune,su hajy mama nayin sallama acikin falon duka suka juyo suka bi kansu da ido atake hjya adada ta miƙe tsaye burinta kawai ta tambaye hjya mama taji batun gaskiyar lamarin rufaida dan ita kam bata gama amincewa cewa itan bace,atake rufaida taji bugun zuciyarta na ƙaruwa,rage saurin tafiyarta tayi ta dawo tana takawa a hankli kirjinta na bugawa da mugun karfi addua ta farayi acikin ranta sann suka karaso cikin falo ta nemi waje ta zauna a dofane
,shikuwa tun daga kan matakalan da suke takawar yake hango kyakyawar fuskrta wanda a kullum yake saurin dauƙar hanklin sa,zuciyarsa na racing wajen bugawa Numfashin da yake shaka ya ji yana sauyawa da wani irin mayataccen kamshin turaren da yasan ba daga jikin matarsa data naniƙe agafensa yake

Please Login or Register in order to submit comment