Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kai ba, haka ma babu macen da ta isa ta haɗa shimfid'a da mutumin da na ware shi domin kai na."

        "Bani zakiwa iyayi ba, wanda ya kirani turakar shi ma, shine zakiwa kashedi"  d'aga hannun tayi zata mare ta, aka rike hannunta.
"Bana son hauka, wuce abinki." Ya cewa Mahlika.
"Mehran me kake nufi?" Banza ya bawa ajiyarta, sake binshi tayi zata mishi iya shege ya daka mata tsawa, sai da ta shiga hankalinta,  fita yayi daga gidan baki daya, ya sami saukin abinda yake ji.

          Yadda iska ke  ƙadaiwa sai yake jin kamar Ikram tana kusa dashi,. Da wutsiyar idanun shi ya kalli gefen da yake tsammanin haka yaga babu kowa, mai da kallon shi yayi inda yake hango kad'awa bishiyoyi. Duk da dare ya fara yi amma kewar Ikram a jinin shi take, shi yasa ya zabi zama a inda yake ganin nan ne zai ɗebe mishi kewa.

           ---
Tun da yamma ya shigo garin SAMAIND, amma kuma yadda zai shiga Cikin masarautan ya rasa, dan haka ya nemi masauki ya kwana a guri, abincin da aka kawo mishi ya tab'a sannan yayi Sallah bayan yayi wanka ya kwanta,

       Washi gari
Da wuri ya isa fadar Sultan Mehran, ya nime iso dashi. Ana gaya mishi ga Amir Rahil yazo yace a kai shi falon ganawa ba baki, tunda ya shiga yake kallon yadda yanayin gurin yake, yana nazarin littafan da aka ajiye su na tarihi da na addini.

    Da sallama ya shigo, a hankali ya juya tare da amsa mishi. Yana murmushi.
"Ya naga kamar Sultan Aamaan Mehran ya faɗa ko jinya kayi ne bayan tafiyar abincin ruhu ka?"

Murmushi mara sauti yayi sannan yace mishi.
"Me kake tunani? Ai namijin duniya ba a san shi da saka tunani a ranshi ba, domin kullum ana mishi kallon sadaukarwa ne. Meke tafe dakai dan samari?"

Ya zauna bayan ya daura kafa daya akan daya, murmushi yayi sannan ya zauna shima yana kallon shi.
"Na zata zan zo na samu anyi bikin ka ne da Yayan gwamnonin ka? Ashe ba haka bane. Koda yake babu wacce zata iya da halinka sai Ita, gashi kuma wacce kake so tana can zata zama matar da zan aura nan da kwanaki, toh kasan mata irin su Ikram ba kowa yake samun shi ba domin tsada ne dasu, shi.yasa naki barin damar na rasata na kafe zan aureta, koda yake ba zaka gane haka ba, domin baka bada damar haka ba, ga sakon gayyatar mu nan, ko zaka bikin mu."

Duk da ya gama jin haushin abinda yake mishi amma bai ji a ranshi ko zai iya mishi wani abu ba, asalima girmama shi yake sabida ko babu kome a cikin wata uku yaga wani na kusa da Ikram. Murmushi yayi sannan yace mishi.
" Ayya kazo a lokacin da bai dace ba domin Al'umma ta, tana faman da fari, ba zan iya tafiya na bar su cikin.wani yanayi ba, ina muku fatan Alkhairi."

"A'a kace dai ba zaka iya kallon wani namijin ya auri matar da kake matukar kauna ba? Koda yake ai ba sabon abu bane dan kaki zuwa auren mu, amma abin kunya ne a ce mutumin da Ya rike hannun Ikram na shekara  daya ya kasa zuwa bikinta, ban ga laifinka ba, tunda Abrad zai je da sauki. Amma zan gaya mata gaskiya da take damuwa akan ka kai baka dace a damu da kai ba, sabida cikin gidan ka cike yake da Kwarkwarorin. Ita"
"Ya isa!" Ya daka mishi tsawa, kafin ya mike yana kallon Rahil.
"Kai kamar Ubane a gare ta domin ku biyu ne kuka ragewa Sultanah Balkisu Ikram. Ina girmama Ikram dan haka kai ma haka nake girmama ka, me yasa zaka kawo min shirme? Ba zan sami zuwa ba, Allah ya baku zaman lafiya, na gaya maka ina da Uzuri!"

"Uzurin ya kai na wacce take kukan akan ka ne? Ko ya wuce nata ne? Kasan yadda namiji yake ji idan ya fuskanci macen da yake so bata kaunar shi wani take so? Mehran meye kafi ni dashi da Ikram take kuka akanka?"

Kura mishi ido yayi a tsannake, yana tuno ranar da yayi mata tambayar meye Noman ya fishi take kuka akan shi yau gashi Rahil yana tambayar haka. Cike da Mamaki yake kallon Rahil.
"Dama yana kuka ne akai na?"
"Ga sakon daurin auren mu, idan kana son amsar shi ka halarci bikin mu, zaka sami amsar da kake nima." Yana gama fadar haka ya juya abin shi.

    Tabbas idan ya cigaba da zama a Samaind kome zai faru, dan haka ya juya tare da barin garin baki daya, domin so da kishi sun mishi yawa, idan ya cigaba da tuna Ikram tayi mishi nisa zai iya yunkurin kashe Mehran, haka kuma zai saka a kashe shi.

Tausayin kan shi yake, sai dai ya barwa Allah zavin duk abinda ya bashi Alkhairi ne.

          Tunda ya bar Mehran a falon baki ya shiga rudani domin baki daya ya rasa abinda zai yi ya zama gaskiya, gani yake kamar karya ne Ikram ba zata yi kuka saboda shi ba, ashe kuwa zama bai gan shi ba, ba zai iya wannan sadaukarwa na, ya hakura da Ikram kamar ya hakura ne da rayuwa shi hade da mulkin shi. Lumshe idanun shi yayi bayan ya  gyara zaman shi a kujeran da yake, ya zubawa takardan gayyatar, bude lumshasshen idanun shi yayi tare da kankancewa, yana jin wani  irin yanayi yana kuma kara tabbatar mishi da kasancewar shi da ita. Duk da yana kewar ta haka sai ya shi jin kamar ba gaskiya bane da Rahil yake gaya mishi tana kuka da kewar shi,

  Kenan itama tana jin yadda yake ji akanta, kenan dukkan su suna yiwa juna kurman Kauna?  Toh indai karayar da ya gani akan idanun Rahil, haka ne toh ba maka ba zai zare rai akanta ba, ba zai cire samunta ba. Ba zai cire yakinin zama da ita a inuwa d'aya ba. Kai wannan abun yayi mishi dadi bai tab'a jin labari me dad'i irin shi ba kamar na yau.

  Lallai shi din dan gata ne, ashe akwai lokacin da Ikram zata yi kuka akan shi, murmushi ya sake sannan ya gyada kan shi yana me jin lallai shi din me rabone, dan haka duk me yiwa dole ya tafi ya ganta kodan yadda yaji labarin tana mishi kuka.

     Murmushi ne me sanyi ya sake ba tare da ya shirya hakan ba, ya mike zuwa fada, kallon manyan mutanen yayi cikin tsantsan farin ciki yace musu.
"Kuyi duk yadda zaku yi, sannan Ni zan tafi kasar Yamma domin gudanar da bincike akan maganin da zamu yi amfani dashi na kashe farin,  nan da kwana uku ne tafiyar kuma zai kai ni sati biyu Insha Allah. Sannan a rabawa mutane abinci da abin amfani kafin Allah ya dawo dani."

Ya faɗa tare da mik'ewa zai bar fadar,kallon juna suka yi kafin suka ce.
"Amma dai baka shirya tafiyar ba sai da ka sami labarin Auren Baiwarka da..."

A nutse ya juyo yana kallon Zuhair, wanda shi yayi magana, murmushi yayi mishi sannan yace mishi.
"Bikin zan je, akwai matsala ne?"
Ganin yadda ya juya cikin wani irin izza, yasa duk suka nutsu. Matsalar Mehran ba wai kawai iya magana bane a bakin shi kwarjinin shi hadda kayan jikin shi yana bayyanawa, mutum ne da yasan darajar abinda zai fada. Shi yasa yayi musu zarra, gashi nan dai yaro ne a cikin su,sai Zuhair amma a ruwan sanyi ya kusawa manyan da suka yi jika dashi  tsoron shi.

   Suna masifar shakkar abinda zai biyo baya, shi yasa  idan yayi magana kamar yankan wuka jikin shi har rawa yaƙe.
"Akwai abinda ka ajiye min ne?"
Ya tambayi Zuhair bayan ya dawo fadar ya zauna, kallon manyan fadar yayi sannan ya cigaba da juya zoben hannun shi na azurfa.
"Tambayar ka nake?"
"Kayi hakuri Sultan Mehran! Yaro ne bai san kome ba."
"Nasan da haka" ya faɗa tare da jingina kan shi yana me kumshe idanun shi, kafin ya tsinkayo Muryan Zuhair yana faɗin.

"An gaya mishi gaskiya, shi waye da zamu ji tsoron shi, mulki hauka ce, ko aba a bashi yan mata bane?  Sannan meye Jasrah tayi da za a kai ta gidan Azaba?" Murmushi yayi sannan ya kuma kallon Amir Hood da hankalin shi yayi mugun tashi, danne Zuhair yake amma fir yaki shiru zai da ya tsinka mishi mari yayi shiru. Mikewa Amir Hood yayi zuwa gaban Mehran.

     "Kayi hakuri kasan Yarone kuma bai da hankali, duk abinda ya fito bakin shi yake faɗa." Bude idanun shi yayi akan Amir Hood, sannan yace mishi.
"Meye ya faru?"
Jikin kowa ne yayi masifar sanyi.
"Kayi hakuri Mehran"
Kurawa Hood idanu yayi sannan ya tab'e bakin shi, sannan ya kalli Fudail ya gyada mishi kai. Ya fita.

Tare suka fita. Kallon shi Fudail yayi sannan yace mishi.
"Sultan me yasa kaki amsar hakurin da yake ba? Sannan kuma baka hukunta shi bayan kuwa sunyi maka laifi." Murmushi yayi sannan yace mishi.
"Kasan me yasa na tura Mahaifiyata daga jikina? Kasan me yasa naki magana akan Mutuwar Mahaifina? Shi yasa naki kula batun shi, Amir Hood yayi laifi bana son na hukunta shi idan na tab'a Zuhair har abada ba zan iya hukunta kowa ba, sabida zasu ce ina amfani da mulkina ina zalinci, Babban Damuwa na talakawa na, suci su koshi..bana son na bar garin suna cikin wani yanayi na wahala.

          Sannan idan na hukunta shi ,.daga baya suka sami labarin naje daurin auren Ikram zasu rena ni, amma da nayi shiru zanyi magana ba, ai ya wuce.. koda sunji labarin ba zasu zarge ni ba, kaina Yana ciwo sai magana nake, kuma ban gama ba."

   Haka suka koma dakin shi, yana yiwa Fudail bayanin abinda yake shiryawa, tare da tsarin da zasu bi a taimakawa Talakawan shi.

     ----
Kwance nake hawaye na zuba daga rufaffen idanuna, ina jin kome da ake yi amma bani da ikon na amsa musu, sai dai ina jin su da tattaunawan da suke a kaina.
Suna son na bude idanuna amma fir naki, sai ma kara rufe shi da nake yi..shafa hannuna Sultanah Amrah take yi tana gogen min zufar da nake.

    "Ikram meye yake damun ki?"
Ta tambaye ni kumshe idanun na kuma yi, ajiyar zuciya na sauke,.a sanyayye sannan na bude idanuna akanta kafin  nace mata.
"Mehran!"
"Shin ba zaki hakura dashi bane? Mutun kamar wanda yayi.miki asiri na fara gajiya."

"Amma dani ko? Domin ni bana gajiya da Mehran. Kuma ba dan tab'a gajiya dashi ba har karshen rayuwata, Mehran naso Mehran zan cigaba da so.

Koda kuwa haka zai zame min.rayuwa da mutuwa amma Mehran wani tubali ne a rayuwata,.da zaran na rasa shi na rasa kome na duk na Shine."

Buge min baƙi tayi iyaka razana na razana, kuka na fashe da shi ina kallon ta, nace.
"Me yasa kike son Rabani da rayuwata? Me yasa kuke son tirsassa min? Da iyayena na raye ba zasu tab'a min dole ba, kowa zai bani abinda nake so ne?

Ko tausayina matsayin mariniya baku yi amma kuna son nayi muku biyayya bayan nima ba bani abinda nake so kuka yi ba, sannan ku Fahimci ni da ku akwai bambancin ra'ayi da al'adu. Ku mulki ya ginaku, kun taso cikin al'adar shi.ni kuma na taso inda aka boye min asalina me yasa ba zaku kyale Ni ba, wallahi nayi imani matukar kuka bani damar zama da Mehran zan yi farin ciki har karshen rayuwata, amma idan kuka bani wanin shi zan amsa da nayi muku biyayya ne ba dan na fahimci irin gatan da kuke min ba. Ya dace ku duba ni ku duba maraicina, Mehran wani yanki ne na rayuwata. Ba zan iya samun wanda ya fishi ba, ya koya min son shi tun ban kai haka ba, shine namijin da na zauna dashi bai tab'a yunkurin keta min mutuncina ba.

Shine namijin da kome zanyi baya kallona da idanun shi sai ma ya dauke kanshi wani namiji ne kuma basarake za same ni bai kwanta dani ba, tunda baiwar shi ce Sai Mehran, sabida ba jikina ne a gaban shi ba, Ni ce abar son shi. Shi kenan shi kenan, shi kenan na hakura dashi domin nayi muku biyayya....
[5/22, 7:48 PM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

10
"Ba hanaki farin cikin ki muka yi ba muna hango miki abinda yake tattare da wancan daular ce, kiyi hakuri iya gatar da zamu miki kenan."

Girgiza mata kai nayi tare da kallon yadda take kokarin nuna min gaskiya,
"Ba zan Fahimta ba, ba zan tab'a Fahimta ba, zuciyata kawai nake fahimta bayan ita ba zan iya fahimtar kome ba, idan kuka bani damar zama da wanda nake so zan yi alfahari da haka da akan. Amma ba kome ba kome. Shi kenan."

Na fada tare da juya mata baya, tabbas wannan shine abinda ake cewa an b'ata goma daya bata gyaru. Yarinyar duk ta fita hayacinta, sai dai gaskiya barinta tayi aure a Samaind kamar kashe ta da rayuwarta suka yi.

      Kukan da nake ne yake kuma tab'a mata zuciya, shafa bayana tayi sannan ta mike tare da barin d'akin, tana jin kamar tayi kuka.
Fadar Sultan Mu'allim ta nufa, inda tace Mishi.
"Sultan ina son ganawa da kai"
Jinjina kai yayi sannan yace mata.
"Ki shiga cikin gidan gani nan zuwa."

      "Nagode!"
Ta juya tare da komawa gida, tana jiran shi, bayan wani lokaci ya shigo suka sake gaisawa. Sannan ta gaya mishi abinda ya kawo ta, shiru yayi sannan yace mata.
"Kiyi hakuri! Na rigada na yanke shawara, ta shiga hankalin ta karta sake nayi fushi da ita aure ne babu fashi."
"Allah ya huci zuciyar ka." Ta gaya mishi sannan ta tashi tabar falon sai yanzun take kuma hango kamar akwai son zuciya akan auren domin dai ba wai dan suna son Yarinyar bane sai dan kawai ta biya musu bukatar su.

    Allah ya kawo mata dauki, ta faɗa a ranta. Domin kuwa bata hango yadda zata iya taimaka mata. Da wannan zancen zucin ta isa cikin gidan, tasa bayin da suka rakota fara shirya tafiyarta zuwa wani sati su dawo.

       ****
A hankali yake takawa har cikin haramtacciyar fada, zama yayi tare da kallon Sultanah Fazilatul nisa, kan shi a sunkuye. Sannan yace mata.
"Zan tafi bikin Ikram"
"Allah ya tsare hanya."
Mikewa yayi tare da barin gidan.

              ..... Haka suka shirya cikin.dakaruk karta kwana da Sarwat da kuma Fudail bayan ya barwa Zunnoon garin shi, a karo na biyu. Ana bikin saura kwana biyu. Suka nufi Merocco. Tafiyar da ta dauke su wuni daya da rabi.

   Dan sun yi tafiyar ba tsayawa, sun shiga garin ana shagalgular bikin. Duk da dare ne sosai, amma ana akan shagali. Masauki aka kai shi yayi wanka tare da hutawa, sannan ya fito kamar yadda kowanni sarki yaƙe, ya nufi gurin shagalin.

      ...... Tunda aka shirya Ni sanye nake da zinari bayan kayan da aka sami, sai zinarar da aka min wanka dasu, hannu da wuyana. Kai na har da kafana, ko yayya nayi motsi sai kaje karar su. Kaina a sunkuye ina me kallon zobben Mehran karamar azurfa wacce ta kuma kara haska hannuna da yake dauke da zinarai.  Riko hannuna Rahil yayi tare da cewa.
"D'ago kanki mana na nuna miki wani abu"
Kamar ba zan d'ago ba. Na dai d'ago ina kallon shi. Nuna min wani guri yayi da idanun shi. Mehran na hango a zaune fuskar shi tayi wani irin kyau, kasa dauke idanuna nayi. Sannan na juya ina kallon shi. Bakina cike da tambaya.
"Yaushe yazo?"
"Kina son ganin shi ne?"
"A'a;"
Na fada a sanyayye ni daya nasan yadda nake ji akan shi, dan haka na kuma riko hannun shi nace mishi.
"Zan koma cikin gidan na gaji."
"'a'a kice baki son ganin shi dai"
"A'a ba haka nake nufi ba!"
"Toh me kike nufi?"
"Shi kenan"
Haka ya mike tare da cewa.
"Barka da zuwa manyan bakin mu, kama daga manyan Sarakunna zuwa shuwagabannin yankunan jazziratul Arab,.muna muku Barka da zuwa. Ina kuma yiwa babban Aminin mu Barka da zuwa Sultan MEHRAN. Barka da zuwa a kurarren lokaci. Sai Sultan Abrad wanda shima ya iso akan lokaci,.muna muku Barka da zuwa. Dan haka zan raka Amirah Ikram cikin gida ta gaji."

           Kallon Juna Abrad da Mehran suka yi, murmushi Abrad yayi sannan yace mishi.
"Kazo ganin abinda zai faru ne? Idan da Ikram tana cikin lardin ka ne, Yanzun tana cikin inda zan gudu da ita, nayi ta cinta ina kuma shan nonuwarta wanda suka cika tam din nan"

         "Toh ina ruwana da kai, idan ka gadama ka ɗauke ta mana, hana ka nayi ko tsorona ne Yasaka gaya min abinda zaka aikata?" Ya tambaye shi yana murmushi,.domin tabbas bai zata Mehran zai zo ba, shi yasa ya kasa fahimtar abinda yake fada.
"Hmm!" Yacewa Mehran.

    .....
Fisgo yayi tare da rungume ta, sannan yace mata.
"Ki kula min da kanki ban son naji labarin kin je inda yaƙe"
Kura mishi ido nayi sannan na kwace kaina nayi gaba abuna, sabida nasan dai zuciyata tana kwaɗayin ganin Mehran amma bana ganin zan iya zuwa gare shi .
        Gabaki daya daren kasa barci nayi, ina ta juyi kamar zan yi yayya. Har gari ya kusan wayewa sannan na tashi nayi wanka da alola, ina idar da sallah barci na dauka na.

       ......
Dakyar Fudail ya samo Izmah, zama tayi tana dariya tare da cewa.
"Nimrah kake son na kawo maka?"
"A'a gashi ki kaiwa Amirah Ikram, Sultan MEHRAN yana son ganinta."

       "Toh amma zata iya fita kuwa? Domin an zuba matakan tsaro fa akanta" ta faɗa mishi.
"Ki bata zata iya!"
Juyawa tayi tare da nufar hanyar gidan, koda ta shiga dakin ta samu Suna cin abincin tare da Amir Rahil, irin cin masoya din nan sai hira fita tayi tana mamakin yaushe suka shirya haka, nan kuwa ba kome bane sai yadda Ikram ta sake jiki dashi ganin Sultan Mehran ne ba kome bane.

       Bayan sun gama ya sumbaci goshinta sannan ya fita, yana fita Izmah na shiga d'akin, mika mata wasikar tayi, ta buɗe.
*ina fatan zaki zo gare ni ina ji ranki mako har kullum Bawanki Mehran*

Tausayi ya bani, tare da nad'e takardan, murmushi jin dadi nayi ko babu kome zan kuma ganin Mehran, sai dai kuma har ga Allah abinda nake ji akan shi, zai sani na iya bashi kaina, Insha Allah da na bawa Rahil gwara na bawa Mehran, koda haka zai zame min abun kunya na karshe a rayuwata.

     Dan haka kayan gyaran jikin da suke bani bana sha duk su na kama na shanye tass, sannan na gyara jikina ko ina na, da kaina nayi ta gyara, har dare gyaran jikina nake ana min ina yi da kaina, wasan al'adar masarautan aka fara suka ce naje nace ba zani ba, dan haka kowa ya fita sai masu tsaron kofar aka bar min, jakuna aikuwa na bude taka na zarga zanin gadon na sauka abuna, tunda na sauka na nufi hanyar da zata kai Ni wajen gari. Dakyar na sami masaukin shi..shima bai fita ba, dake shigar maza nayi ina zuwa na buga kofar ya taso ya bude, kurawa juna ido muka yin, kafin ya bude min kofa na shiga, ina shiga yana rufe kofar, fisgo ni yayi kirjin shi. Cikin wani irin azazzaben SOYAYYA ya dauke ni cak, makale shi nayi tare da lallubar fuskar shi ina sake mishi sumbata,  jingina yayi da kofar, muna yiwa Junan mu wani irin shegen sumbatar da ta sani ji kamar zan narke a jikin shi, hannuna suka biyu suna keyar shi, nashi kuma yana bayan, yayi min kyakyawan riko, zare mayafina yayi ya wurga tare da kallon yadda na tattara gashin kaina, a Keya, sannan ya shiga sumbatar wuyana har kirjina, ji yaƙe kamar bai tab'a mu'amalantar wata mace ba,sake kan shi nayi tare da warware rigar jikina, dama ban daure kirjin ba, idanun shi ya sauka akan abinda bai taɓa tsammanin zai gansu cikin sauki ba, kifa kanshi yayi a tsakiyar su. Yana jin wani irin yanayi yana ratsa shi. Gadon ya nufa dani, ban ji ko dar ba.  Kayan jikina ya raba ni dashi, sannan ya zare nashi yayi min rumfa, cikin wani irin salon da ban tab'a ji ba, yake goga min kirjin shi akan nonuwana, rike zanin gadon nayi da mugun karfi na rintsa idanuna, kafaffuna suna manne da juna sai murzasu nake, Mehran zai kashe ni da salon shi, yana goga min yana sumbatar bakina, yana goga min yana lasar haɓɓa na, cikin wani irin fitar numfashina, nace.
"Mehkram!"
Harshen shi.ya kai wuyana  yana lasar shi tare da sumbatar shi, hankali ya sauko kan cikakkun tsayayyun nonuwar da suka tsaya kam, ya kai harshen shi. Rungume kanshi nayi tare da sake ajiyar zuciya, gabaki daya na zauce saboda yadda yake lasar saman nonon.yana kuma mirza daya, kuka ne ya kwace min na rasa yadda zan yi ina azabtuwa da kewar shi, hannun shi ya kai saman cinyata, ya shafa har zuwa, kogin maliya yaji hannun shi jike, bude kafar yayi tare da kallon yadda nake zufa, zanin gadon yaja tare da cewa..
"Innalillahi wa'inna ilaihi rajioun, Ubangiji ka kare mu daga sharrin shaidan." Ya mike tare da nufar ban daki ya barni a wannan yanayin, kuka ne ya kwace min, na tashi tare da saka kayana, bai fito ba nayi tafiyana, sabida abinda yayi min mugun wulakanci ne, taya na kawo kaina gare shi zai nuna min wani abu na daban.

   Haka na koma gida har d'akina, na shiga na cigaba da kuka, shigowa Rahil yayi sannan ya kalle ni.
"Kin hanani kanki amma kin bawa wanda kike so ko? Dama gashi ya saka ki kuka."

"Waye ya gaya maka gurin shi nake?"
"Ai Ni ba yaro bane. Ko ance miki ban san kin fita gurin shi bane"
"Toh naje sai me? Kai na, na bashi sai me? Idan ka ji haushi ka fasa aurena."
A fusace ya fice daga dakin, nima kuka ya kuma ni, haka ya nufi gidan shi shima yana jin haushin kome, amma kuma idan ya tuna soyayyar da ya ga suna yi sai yaji kamar ba zai iya ba,

   ..... Tunda ya fito ya samu bata nan, dai dai kuma ɗan abin daure gashin kanta, tayi mugun bashi tausayi, sabida ta kawo mishi kanta, kuma yaki amsa.

Haka ya shirya ya ficce daga cikin gidan, zuwa gurin taron. Duk wanda ya gansu, ya san yana cikin damuwa, abu biyu yake damun shi,.bukatar mace da kuma damuwar rashin Ikram da yake dab da riskan shi, yasan zai rasata shi yasa ya hakura bai kasance ta ba, domin kuwa yasan darajar yadda ake tasa kima yake.

      Domin anyi amfani da rashin kimarta an tinzira kishin shi, don haka ba zai tab'a barin haka ya faru da Rahil ba, kuma idan ya duba ai haka ba dai dai bane.

    Ko da yaushe musulunci tayi mishi gata, ba zai iya lalata musu auren su ba, domin idan yayi haka tamkar ya haramtawa Rahil  Ikram sai tayi idda,

       Tausayin kan su da makomar soyayyan su yasa shi, jin kwalla me zafi ya sauka mishi, tabbas yayi kuskuren a baya, amma a yanzun ba zai kuma aikata hakan ba, koda kuwa Ikram zata bashi kyautar kanshi ne sau dubu sau dubu, damke hannun shi yayi yana me jin kamar zuciyar shi zata buga.

                ---
Washi gari.
Aka tashi da shirin daurin auren, tunda aka fara shirin babu wanda bai shirya ba, masarautan kowa yasan ana shirin daurin auren

   Dan haka Abrad shima gefen shi.yana sawa a shirya dauko mishi Ikram, sabida zai tafi da ita sannan daurawa Mehran sharrin shi ya sace ta. A hankali fadar ya fara cika, kafin lokacin yayi fadar ya cika makil babu matsala tsinke.

       Ana ta shirin daura auren, har takai da Sultan Mu'allim ne kawai ake jira,  lokacin na ta tafiya kowa sai magana yaƙe, can wajen mintinan arba'in da wani abu ya fito, aka fara hidimar daurin auren,

      "An daura auren

Please Login or Register in order to submit comment