Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ga jerin gwanon dakaru, masu iya sarrafa takobi, suna baya, masu aiki da kibbau suna gaba, masu iya sarrafa Gatari suka tsakiya, sannan masu sarrafa nashi suna tsaka tsakiya, nasu amfani da majajjawa suna karshe.

        Sannan suna tafiya tare da kiran "Mehran"

       Tafiyar da bazata wuce minti goma kacal ba, sai gashi ta kwashe minti talatin da wani abu, kafin suka isa gurin, sannan a saman katangar gurin akwai da karu sama da dari hudu suna jiran kota kwana.

Wannan shirin duk na kare lafiyar Sultan Mehran ne.
.sarakunar larabawa da wasu sakarunnan wasu alkaryoyin duk sun halarta, zaune suke ana gabatar da kome, bayan Rakshan ya sami babban limamin kasar ya kora mishi jawabin waye Mehran, shiru yayi sannan ya cigaba da gabatar da abinda yake gaban su.

       **
Kwalin kwal kamar mayya suna barni a gidan, dan haka ina tashi na nufi ban daki nayi wanka, sannan na fito na shirya cikin wata riga da wando kayan maza ne, sai yar mayafin da na rufe fuskana, kallon shigar nayi cikin tunanin kar na fita na janyowa kai na fitina, sai na sauya tare da barin fuskana a yadda aka samun wannan bakin abun na fito. Na sami dakarun suna gadina, dole nayi musu bayani, sannan na nufi inda na je jiya.

              A hankali nake tafiya ina raba idanuna, har na isa gurin da naga yasha ambaliyar jinin, sai karnin jini yake tashi, kasa jurewa nayi na fara amai, tare da wani irin jiri.

   Faduwa nayi a gurin, ina jin gurin na juya min, a hankali idanuna suka rufe, ban kuma farkawa ba, sai bayan wasu lokuta kafin na farka a cikin wata yar bukka.

          "Sannun!"
Tashi nayi zaune tsoho ne tukuf, me yalwacce da farin gashi.
"Ayya baba,.yaushe nazo nan"

Murmushi yayi sannan yace min.
"Idan na canka dai-dai, sarauniya bilqisul Ikram nake magana da ita ko?"

    Tankwashe kafaffuna nayi, tare da kallon shi.
"Ko kai ma aljani nine?"

     Murmushi yayi sannan yace min.
"Ko daya! Ni bawan Allah ne kamar ke, saba'in ke kina rayuwa ce a kasan wasu ni kuma ina rayuwa ce a karkashin mulkin Ubangiji na."

         "Eh toh ba zan ce ba, kuma ba zan iya zartawa ba, amma ba makawa  wata dalilin ya sanya nake nan a zaune ko?" Cikin murmushi yace.
"Ita dabi'a koya ake, al'ada mutane ke samar da ita, halayyarka kuwa halitta ce a jikin ka, manuniya kadai ke isar da sakon zuciyar mutum"

     "Ban fahimci Hikimar ka ba?"
"Zamowa ko zartawa daga ahalin babban gida yake samuwa, sai dai ina kuka da kukan da zaki yi! Ina tausayin tausayawa da zaki yi,  dole haka zata faru domin zanen ƙaddara bata karya kuma bata shiga gamin gambiza."

   Kallon shi nake cikin mamaki wallahi duk na kasa Fahimtar abinda yake nufi.
"Alkarya tana ci da wuta! Zakwakurai suna huci da sunanki! Duniyar ta cika da gawarwaki, ƙishirwa a cikin zafin sahara! Duk baki Fahimci hikimar Ubangiji ba. Toh shikenan. Ga wannan sarewar ko koyi bisa shi wata rana zaki nemi idan halin haka ya samu."

    "Baba! Baka gaya min sunan ka ba!"
      Juyawa yayi ya kalle ni, sannan yace min.
"Uwaisul Qarni!"

Kallon shi nayi sannan nace mishi.
"Sunan mutumin da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yace Sayyiduna Umar idan yana nan lokacin da uwaisul Qarni zai bayyana toh yayi kokarin rokon shi akan ya roka mishi Allah ya gafarta mishi. Lallai Baba sunan ka me daraja ne, dukda ban san kome akan ka ba, sai dai zanyi fatan Alkhairi a rayuwar ka. Nagode."

     Daga haka na mike zan tafi, yace min.
"Bilqisul Ikram! Baki dauki sarewar ba, karki manta jiya ba gamo bane, aiki zakiyi da zuciyarki da karfin ki, ki ajiye batun Soyayya, kiyi aikin da duniya zata yi alfahari dake. Kuma karki zauna jiran sai an koya miki kare kanki, kiyi hakuri da inda zaki zauna da koyarwa. Dabi'arki bata karamin kofa bace,  muna da masu ilimin duniya suna ganinki zasu iya fahimtar da magautar Daular nan a rufe tarihinki.....

*Kun dai ji! Abinda yace! Gashi tayi gamo! Ga Chakwakiyya sai kara habaka yaƙe! Ga mafarkin da tayi! Ga wasu zantuntuka da Tsoho Uwaisul Qarni yayi! Karku manta duk yadda ka tafi a labarin zaka dawo domin karnin baya aka koma! Like kwarkwarah 💝💞😹🤣🤭*
*ABIKRAM*
*NOKRAM*
*NAWKRAM*
*MALAM GAMO baka da team*
        Littafin na kuɗi ne!.
#Mai_Dambu
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: https://www.wattpad.com/1034823697?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=MsMwT9n73chbpIbB7ZAzir6cYIsdC0zoLvn6XiQp94WiQ2YNqavnWKJP6fWtpJwKQ1bQOgzPnEIGILQaW8foUCMbMUkPgQHUkffR474WwVSFVgpsHqKpB8v5o%2BYVwY2O
ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜
Book 1
Mai_Dambu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
     
*Toh ni dai ban san me zance muku ba! Musamman Yan team din Abrad 😹! Noman Anwarulkharim da Nawwas basu da team ko? Toh wanca kurman fa! Gaisuwa ta ga Yan team din Kalabi tsakanin Rawuna Wato Bilqisul Ikram💝💞*

Murmushi nayi sannan na juya ga tsoho Uwaisul Qarni, kallon shi nayi sannan cikin nutsuwa na koma bakin inda na zauna, sannan na dauki sarewar.

     "Na gode sosai baba!" Murmushi yayi sannan yace min.
"Karki damu da yau, goben ki zaki duba, shine kafin ya iso miki zaki fahimci girman ƙaddara da soyayya, asa'ilin zaki Fahimci soyayya ba kome bane matukar zaka sadaukar da rayuwarka domin mutanen da suke jin ƙishirwa domin ka. Ba mamaki Mahaifiyarki tasaka miki Bilqisul Ikram ce dan kanta ba mamaki kuma ta saka miki ne kawai dan soyayyar sunan ko kuma ɗan kasancewar gobenki tayi kyau."

           Murmushi nayi ina kallon shi domin zantuntukarka shi bai wani dame ni ba, amma kuma ina kan auna shi. Kafin nace mishi.
"Baba zan tafi!"
"Toh Sultanah Bilqisul Ikram!"
Kallon shi nayi tare da cewa.
"Baba Sultanah kuma? Ina Ni ina wannan matsayin sai jinin sarauta"
Na fada ina murmushi, kallon tausayi tare da jinjina yayi min, sannan ya ce min.
"Allah ya ƙaddara saduwar mu."
Murmushi nayi sannan nace mishi.
"Amin Ya Allah!"
"Karki manta ki rike ibada da Addu'a domin itace makamin mumini, kuma bata tab'a shaida mutumin kirki sai da Ibadar shi. Addu'o'in kuma su tamkar Sulken yaƙi ce, duk yadda makiya suka kawo miki hari matukar Allah ya amsa miki addu'ar, babu abinda ya isa ya miki. Sai dai su kare da makircin su.

      Karki sake tsanani ya sa ki manta Allah, ki tuna dashi ki rike shi a ranki yana sane dake, gwabzawar ba karama bace, kasadar babba ce, zanen ƙaddara kenan, a haife ka a cikin mutane ka mutu a cikin dokar daji, karki sake wani ya sauya miki alkibla yin hakan zai iya targada miki nakasunki. Ikram ki tsaya akan kanki karki tsaya akan ra'ayin kowa."

Daga haka ya nuna min hanya, yana biye dani, amma kuma bakin shi bai  fasa kiran Allah ba, har ya fidda ni bakin hanyar da zata kai ni masaukin mu. Yana min addu'ar dacewa.

      ** Wato a cikin birnin Samaind kuwa, an rantsar da kurma injin yan majalisan shi. Lokacin da aka bashi damar yayi magana, a hankali ya tako gaban amsa kuwar, yana kallon miliyoyin al'ummar da suka kasance jama'ar shi. Kallon su yake tare da jin kuncin rashin abokin hira da raba damuwar juna. mahaifiyar shi bata bashi damar zama da kowa ba, su kansu mutanen da suke kewaye da shi kawai an basu damar kula dashi ne.

  Bawai su shaku dashi ba, rasa abun da zai ce yayi yana kallon su, suna kallon shi.  Toh me zai ce musu? Bai san abinda zai iya fada ba, kawai tsintar kanshi yayi da sake musu murmushin jin dadi. Daga haka ya sauka daga inda zai yi maganar.

    Dariya Abrad yayi tare da cewa Nawwas.
"Kaga lusaranci, maganar ma ya kasa sai dai mabiyan shi suyi, a haka zan dauki kanwata me daraja na bashi ita. Wani abun zai mun isa liyafar dare."

    Shi kuwa Nawwas wani irin haushin Abrad yake ji, musamman da yasan yadda yake kaunar Ikram, wani irin kallo yayiwa Abrad.
"Ba lusaranci bane, mulki ne yayi mishi yawa, Sultan Aamaan bai da lusaranci, ko kafin muzo shekaran jiya an kai mishi hari, shi.daya yaji da tawagar mutanen da suke yakar dakaru dari da yan kai..a kira shi lusari? Allah ya nuna mana lokacin da zai nuna bajintar shi."

              Daga fadin haka ya mike domin an bawa Sultan Mehran mulkin tare da saka mishi wata alkyaba,  daga nan aka mika mishi takobin da suka gada tun daga kan tub daga Abbasid.
  
    Ga baki daya  ya gaji an hana shi sukuni, dakyar yake d'aga kafarshi, har aka gama taron lafiya. Sannan suka fito.

        Haka kawai ya juya tare kallon Fudail da Darakshan. Cikin sauri suka saka shi tsakiyar su. Tafiya bata yi nisa ba. Kawai sai ji suka yi an sake ruwan kibbau.

        Take garkuwan yaki suka kare su, nan aka shiga guje guje, domin ceton rayuwar al'umma.  Sake sakewa suka yi aka samu aka tura Sultanah Hoyam cikin keken doki, wasu dakaru kimananin dari biyar suka kewaye ta, tare da barin gurin da ita,

     A hankali ya zare takobin yana janta a kasa, bai cire kome na shi ba.

     Takobin kawai yake ja a kasa, tare da d'aga hannun shi yana kallon dakarun shi.
"Ku ajiye makaman ku, ku barni na kare kujerar mulkina"

Yadda yayi maganar cikin wani ɗan karen murya me mugun dadin sauraro, yasa duk suka dare. Zunzurutun mugunta da mugun hali yake ji yau a ranshi sama da koda yau she.

     Kallon Rakshan yayi dan maganar da yayi yanzun ya sashi jin gajiya tsakanin wuyar shi da kai shi. Kallon dakarun yayi.
"Dakarun Samaind su koma can, maharan kuma, Sultan yace idan kuka yi nasarar  kwarzanin shi yayi alƙawarin zai zube a gaban jama'a ku sare kanshi."

     " Kai lusari, munyi alkawarin koda zaka shafe wasun mu, sai mun share tarihinka da izinin Ubangiji, dan haka a gwabzawa kawo."

               Da sun san waye yake tsaye a gaban su, ba zasu yi kokarin cimma shi da karfi da yaji ba, amma ina basu da hankali, sun makance da son lallai sai an shafe shi.

      Wato yadda suka tawo da mugun gudu, suna ihu. Bai saka ya d'ago kai ba, balle yayi musu shirin kota kwana ba, suna isowa dab dashi suka mishi wani irin zobe, yadda zasu dargargaji dan banza.(Masu karatu kuyi hakuri domin gaskiya wannan labarin yazo da sabon tsari, babu domin akwai abubuwan da dole sai na tafi dashi domin labarin ya tafi min yadda nake so. Dan haka ba wancan labarin da za'ayi soyayya bane a tashi labari ne me matukar bukatar fahimtar bai ɗaya)

                 Yadda suka mishi rumfar nan, haka bawan Allah nan yayi ta girbe halittun Allah cikin kwarewa da zafin nama,.kafin minti talatin da biyar, ya tara gawarwakin su ya jibge su. Sannan ya koma ya haura saman su..ya. Zauna tare da suka takobin shi a jikin su..yayi irin zaman sarakuna masu shegen izza da takama.

   Take Al'ummar kasar shi suka fara ihu tare da murnan sun sami mai ceton su. Ya jima yana zaune a gurin tare da su Fudail. Yana jiran daga ina sauran zasu fito.
           Ganin babu kowa yasa shi sauka akan su, ya wuce gaban dokin shi da ya dace ya fita ayi rangadi tunda anyi nadin sarautan, sai dai babu inda za shi domin yana bukatar nutsuwa da ruwan zafi. Bai cika son magana ba, amma daga lokacin da aka tabbatar zai zama sarki yake cikin duhun damuwa, kowani dan banza nima yake lallai sai ya kashe shi.

          Koda suka nufi cikin gidan sarautar, hankalin Sultanah Hoyam bai kwanta ba, sai da ta ganshi, sannan tayiwa Allah godiya. Zata addabe shi da magana yayi wucewar shi abin shi dan baya son hayaniya.

  ---
Kallon Juna suke shida Nawwas, cike da al'ajabi. Kafin yace mishi.
"Na yarda da lokaci ne zai tabbatar da lusaranci da Jarumta, yau naga wani irin yanayin da ban tab'a gani ba, Nawwas kalli yadda yake musu kisar gilla, kamar bai tab'a jin tausayi ba a rayuwar shi?"

    Yar karamar dariya Nawwas yayi sannan yace.
"Har na tausayawa ranar da zai fahimci yaudaran shi ake, kaga yadda ya tinkari mutanen hamsin babu shamaki babu kome, kuma ya girbe su cikin ruwan sanyi."

      Gyada kai Sultan Abrad yake tare da jinjina al'amarin a ranshi.

      ** Lokacin da na dawo har zuwa lokacin basu dawo ba, kwanciya naso yi amma na Fahimci lokacin sallah azzahar yayi tashi nayi tare da alola nazo na gabatar da sallah ina idarwa na kwanta. Tuni barci ya dauke ni.

          Ban tashi ba sai da la'asar, ina tashi na same su duk sun dawo, tashi nayi tare da gabatar da sallar la'asar, ina idarwa ya shigo min dakin.

"Ina kika je? Dakarun sun gaya min kin fita?"
Banza nayi dashi tare da Cigaba da cin abincina ina kallon ruwan gaba na. Dauke abincin yayi tare da gaya min bakar magana.
Mik'ewa nayi cikin zuciya nace mishi.
"Da kasaye ni nace zan zauna da kai dan dole ne? Aikin da zan maka ko ance maka ban san yafi sayata da kayi hatsari ba, idan da biyar bukatar ka ce ka..."
Marina yayi tare da rike gashin kaina,
"Abrad sake ni! Ka rabu dani,!"

  Da gaske wai ranshi ya ba'ci dan haka ya kwashe min kafa, ya shiga zane ni, ban yi kuka ba. Amma tabbas na hasala. Inda nayi ta gaya mishi magana masu zafi, abinda ya janyo hankula mutanen gidan kenan, har Nawwas yazo ya amshi bulalar hannun shi.
"Nawwas taya zan saye ta, tana min abinda ya gadama, Ni sa'an tane? Da zata na min rashin kunya?"
"Nayi maka rashin kunyar ni Baiwarka ce da zaka mai dani kamar Matarka, ina son ahalina aka raba ni dasu. Kanwata fyade maka mata, domin jinyar ta na yarda a sayar dani, ta sami lafiya kasan abinda na gani? Akan. Idanuna mahaifina ya koma ga Allah, akan idanuna naga gawarwakin mutane babu iya a jirgin ruwa. Sai kace na lankwasa kai na nayi maka da'a bayan kai ma ba d'aga kafa kake ba. Zunzurutun son kai da rashin adalci.dauko ni kayi domin biyan bashin Kanwar ka, ka tab'a sanin yadda rabuwa da d'an uwa yake da zafi?  Kanwata barin ta nayi cikin jini bata ko takawa. Amma dake ka kai kaloluwar rashin adalci kana gaya min ina da taurin kai.

    Toh gaya min, tun daga ranar da mahaifina ya auri matar shi muka fara halin rayuwa, sai me dan zuciyata ta kangare, wallahi babu wanda ya isa ya gaya min magana na kyale shi kowa shi koda kuwa zan bar duniyar ce baki daya."

    Daga haka na juya zan bar dakin ya dawo dani. Fincike hannuna nayi tare da fita daga gidan baki daya.

      Can dajin bayan gidan na nufa, ji nayi an riko hannuna a hankali na juya, Nawwas ne.
Kwace hannuna nayi tare da dauke kai na daga gare shi sabida ina jin zafin abinda Abrad yayi min.
#Mai_Dambu...
[5/19, 4:13 PM] Addah Ramla💃🏼: https://www.wattpad.com/1035082730?utm_source=android&utm_medium=link&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=Mai_Dambu&wp_originator=yUmz6Z0cBGRcg47Bgvv2ZD%2FSnDgR%2BVPsyMIvVrjo9GUw8D7lOFwC63elHnxRFmQIkdBL0Bia2oMxA%2BBjsxRPkdkT3Kn32SHlitYTOtxqCvX28M64v01jxsXY8xxzoCbs
🐾ᎠᎪႮᏞᎪᎻ 𝘉𝘐𝘠𝘜🐾
Book 1
Mai_Dambu

BISMILLAH RAHAMANI RAHEEM
     
Page 19.

"Me yasa baki da hakuri ne? Me yasa kike nuna taurin kanki da yawa ne?"

    A fusace na kwace hannuna ina kallon shi,
"Kana da d'an uwan?"
Lashe bakin shi yayi yana kallona,  gyada min kai yayi sannan yace min.
"Koma dai"
"Kasan ciwon da yake cikin rabuwa da d'an uwan ka? Kasan yadda nake ji akan kanwata? Ban ki na sami duniya da abin cikin ta toh wallahi zan sadaukar mata koda kuwa abinda nafi so yana cikin sa dan haka ka kyale ni!"

         Zuba mata ido, yayi tare da kallon yadda take fada, tayi Mishi wani irin zarra da kwarjini. Ji yaƙe kamar ya janyo ta jikin shi, amma yadda ta tsuke fusakarta yasa shi jin ina bai isa ba, wani kaya sai amale.  Haka yayi ta bata hakuri ta hakura, zama suka suna hira, wanda duk rabi labarin masoyinta Noman ne,

   Da zata fahimci yadda ya tsani Sunan Noman da bata cika shi da bashi labarin jarumtar shi. Ji yaƙe kamar yayi ta kwarara ihu. Har ta fahimci itace kawar Zuciyar shi.

         Bamu bar gurin ba sai magarib,  muna fitowa muka nufi cikin gidan, Abrad yana tsaye. Ko kallon shi banyi ba. Ina sallah na fito zan koma gurin Bayi yan uwana.

     Suna zaune su uku a falon, gani na zan wuce ya kasa hakuri.
"Karki yarda ki!" Juyawa nayi tare da matsowa kusa da shi.
"Sake nanata abinda ka fada?" Na tambaye shi,
"Nace karki yarda ki fita"
Dafe goshina nayi sannan nace.
"Wallahi nasan gamo nayi, zan cigaba da addu'a kawai!"

Na juya na koma dakin na kwanta, tuni barci yayi gaba dani har aka kawo abiinci ina barci, can naji ana lallube ni, bude idanuna nayi ina kallon Abrad, a raina nace.
*Ni kam na shiga uku! Wannan mutumin bai da aiki sai ta Iskanci*
Akan fuskana kuwa tsuke fuskar nayi domin na nuna mishi ni ba haka bace, da zai dake ni kuma ya biyo dare ya lallube ni.

        Sauka nayi daga gadon tare da zabga mishi harara, sannan na koma saman kilishin da yake kishingida na kwanta. Duk yadda Abrad yaso ya rage dare dani naki, karshe ma da ya ishe ni tashi nayi na nufi ban daki tare da yin tsarki da alola nazo na fara sallah,

   Tun yana daukar sallah wasa nake har ya gaji ya kwanta, ban tashi a gurin ba sai da sanyin asuba ya ratsa ni, sannan na gabatar da sallar asuba, na koma na kwanta,.ina kwanciya yana hayewa ruwan ciki na.

    Kirjina da basu da wadataccen girma ya shiga murza,  sosai yake murzani tare da daura min nauyin jarabar shi, dauke kai nayi dan abinda nasani bana son abun babu amfanin na cigaba da biye Mishi haka ya gama ko alamar motsi banyi ba, domin nayi alqawarin duk abinda zai min wallahi ba zan motsa ba. 

Abinda ya bashi mamaki kenan, ya sauka kai na, a raina nace.
*Allah ya raka taki gona*

   Haushi ya kama shi..haka ya juya min baya, yana jin har lokacin da barci ya dauke ni, ban kuma bin ta kanshi ba,

      * Kwance yake cikin ruwan zafi tun kusan yamma da ya shiga dakin wankar bai fito ba, yana kwance cikin ruwan zafi.

     Wato dakin wankar shi kamar za ace wata irin dutse ne aka faffe cikin shi, sannan aka tara mishi wani irin kasa a karkashin dutsen , a duk lokacin da zai yi wankar akan zo a kunna wuta a jikin ƙasar, ita zata samar da zafin da zai yi wanka dashi.

     Idan ruwan yayi yadda ake bukata sai a kashe wutar, TOH wannan zafin da dutsen ya dauka shi zai taimaka mishi har ya gama da zafi ko awa nawa zai yi a cikin ruwan kuwa.

    Kallon halittar shi na d'a namiji yayi, rabon shi da yayi motsi tun ranar da ya rabu da makauniyar nan, tun jiya yake fahimtar tana bukatar mahadinta, sake narkewa yayi cikin damuwa. Kafin ya bude idanun shi. Yana juya kafar shi cikin ruwan, wasa da gashin kirjin shi yayi sai lokacin ya kalli tafin hannun shi. Wanda suka yi jajjur,  ya mike  daga kwanciyar da yayi yana kallon yadda gurin yayi.

                Yana wanke ciwon yana kallon yadda Hajiyar shi take zillo. Kamar tana niman hanyar arcewa. Murmushi yayi sannan ya shafa kanta, tare da matseta a tsakanin cinyar shi ya cigaba da abinda yake yi. Yana gamawa ya mike zai fita. Idanun shi ne ya dauka akan wani abun shi.

    Kallon abun yayi yana kuma tare da fatan sake, share tunanin yayi tare da ficewa daga ban dakin. Yana fitowa ya zauna tare da kallon kayan shi da aka zab'a mishi. Bai saka ba haka ya cigaba da kula da ciwon shi. Shigowar Fudail da wata kyakyawan budurwa ya sashi d'aga kai yana kallon su.
"Sultan Mehran! indelah inji Sultanah Hoyam wai tazo."
Dauke kai yayi tare da kallon inda man shafawan shi yake,  wanda ake haɗawa tun daga kasar roma ake kawo mishi tun yana yaro. Fita Fudail yayi tare da bar musu d'akin.

     Takowa tayi gaban shi ta rasa me zata yi, bai ce mata kome ba. Amma kuma bai yi na'am da ita ba, asalima baya son ta tab'a shi ne. Yana lura itama tsoron shi take. Haka suka dauki lokaci suna wannan yanayin kafin, ya mike da kanshi ya dauki man ya shafa a jikin shi. Tana tsaye, kuma abinda ya hanata yin wani abu yadda ya tamke fuskar shi yasata jikin mugun shakkar shi.

    Yana gamawa ya dauki kayan shi a hankali yake saka kome na shi. Zaka sha mamakin idan kaga yana yin abu da kanshi wanda kuma zunzurutun zafin nama zai iya dukar kartin maza talatin bai gaji ba, amma hidimar rayuwar shi kuma sai ya shafe awa biyu yana Abu daya. Tun garin da haske har garin ya fara duhu. Sannan ya kammala.

   Ajiyar zuciya ya sauke tare da juyawa ya duba gadon shi, fita yayi bayan ya kalleta da wutsiyar idanun shi. Yaga bata ko motsin Arziki.
Tunda ya fito, ya kalli Fudail tare da mishi alamar ya fito mishi da wancan abinda ya kai mishi dakin. Da sauri ya shiga cikin dakin ya fito da ita, bai yi wata wata ba. Yasa a zane ta kuma ba a inda Sultan zai ji ihunta ba. Dan yana bukatar nutsuwa da hutu.

        Bayan fitar shi can ya dawo tare da cewa.
"Sultan Mehran naga bata yi kome ba, sai yanzun ne take gyaran dakin."

           Lumshe shanyayyun idanun shi yayi tare da kara shigewa jikin kujeran kamar wani zuma, shigowar Rakshan da wasu bayi dauke da katon tire na abinci.

    Tunda suka shigo aka shiga jerawa, domin abincin ma daga gurin Sultanah Hoyam yaƙe. Bayan ya gama shiryawa da wasu bayi guda biyu, sune suka shirya na Sultan Mehran, sanan suka koma gefe tare da cewa Rakshan sun kammala.

Shi kuma ya gayawa Mehran, anan ma sai da ya b'ata lokaci kafin ya mike kamar ba zai tafi ba, kuma yunwar ce take addabar shi. Koda ya zauna a hankali ya shiga juya abincin. Kallon Rakshan yayi sannan ya kalli matan guda biyu, kafin ya d'age hannun shi akan abincin bayan ya saka cokalin azurfa a cikin tasar abincin.

     Can zuwa wani lokaci ya zare, haka yayi ta duba abincin. Aka'idar azurfa ko guba mutum yaci ana sakawa a cikin abinci ko bakin shi zai nuna alama ta hanyar dafe jikin cokalin. A hankali ya shiga cin abincin bai wani ci sosai ba.

      Dan ma gasheshen nama yaci da Madara, sannan ya mike daga gurin, idan yana tafiya langwai langwai, duk da yana da jiki da kira me kyau ba zai hana ka hango lalacin shi ƙarara ba.

    Takobi ya dukka tare da nufar cikin ɗakin horo, ya shiga bawa kanshi horo, yana da yi yana nazarin wasu abubuwan, yana gamawa ya fito. Hannun shi harde a kirjin shi, kafin yace musu.
"Taswirar kasar nan!"

Da sauri suka fita, ya cigaba da zaga dakin yana nazarin abinda ya faru. Bayan kamar minti goma sai gasu da taswirar suka zuba a gaban shi.

"Ai Sultan Mehran Allah yaso mu da mun sha wuyar niman shi."
"Allah! Waye shi?" Kallon juna suka yi Rakshan da Fudail. Duk sai sukayi tsuru tsuru.

         Tab'e baki yayi sannan ya shiga zagaye makeken tabirin da suka shigo dashi aka baza tasweran.
                   Murmushi yayi sannan ya shiga duba iyakokin kasar shi. A hankali ya nuna wasu iyaka guda biyu, ta b'angaren gabas, take Fudail yayi zane a saman gurin.
     Ya nuna yammacin kasar ma, da kusancin kasar sai arewacin kasar.
"Nawa ake amsar harajin?"

     Gyara zama suka yi sannan Rakshan yace.
"Muna amsar haraji mafi girma daga fataken da suke shigowa kasar nan da kimanin kashi sha biyar cikin dari. Yan kasuwa suna bada kashi talatin cikin dari. Idan aka hada ya tashi arba'in da biyar."

        "Dame masarautan ta dogara?"
Ya kuma tambayar shi, kasancewar shi mara ilimin addini, haka bai hana shi fahimtar rayuwar

Please Login or Register in order to submit comment