Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kunnen shi ina lasa.
"Ikram kina kunna min wuta!"
"Haka nake so, nima ban san me naci a gurin Anneh ba nake jin wani abu."

            Dakyar muka isa dakin shi, bai sauke Ni ba sai juyo sani da yayi tare da jingina ni da bango, kwaɓe min riga yayi ya cusa kanshi a tsakanin wuyana ina rike da kanshi, murza juna muke tare da cinye bakin mu, kamar zamu haukata kanmu, a babban falon shi, muka shiga harkan arziki, lokacin da da ya shiga a tare muka saka ihu tare da ajiyar zuciya, sannan muka Cigaba daga inda muka tsaya.
"Zaki kashe ni, yarinyar nan zaki kashe ni da dadin ki? Da kin san yadda kike ba zaki na kuskuren kara min kwarin gwiwa ba, kai wannan yar arzikin irin albarka. Allah ya jikan Ammyn mu da Abban mu. Da suka haifa min kogin dad'i."

    Haka ya gama sannan ya kwanta tare da saka kaina a kirjin shi, muka kwanta. Muna sauke numfashin gajiya.
"Amma Anneh ta baki wani abu, naji kin kara min dad'i ne!"
"Mehran baka da kunya, yadda kake fadan dadin nan kunya yake sani."
Shafa nonuwana yayi tare da cewa.
"Kece sai a hankali, sai kara girma kike kamar bake ba, wallahi Nagode sosai da kare min mutuncina da kika yi."

  Haka muka kwanta a gurin, tare da hira har barci, yayi gaba damu. Da asuba ya tashe ni ya tafi masalaci, bayan yayi wanka nima wankan na shiga yana dawowa ya hauro gadon. Zare idanu nayi domin na Fahimci ba gajiya yake ba, nace mishi.
"Don Allah."
Harshen shi naji cikin nawa, hannuna da na kai zan ture shi ya rike gam, yana me goga min kirjin shi a saman nawa, sai wani jijjiga suke, idan yayi sama dasu. Hannun mu yana sarkafe da juna, kamar zanyi kuka. Amma yadda nake jin shi haka zan yi hakuri da shi.

      Kasa magana nayi ina jin dumin kwallanna zuba min, wallahi gabana kamar zai tsage, haka ya shiga yana nishin dadi, har ya samu ya tabo ni, hawaye ne ya shiga zubo min ina jin babu dad'i, sai da ya kai ni makura sannan ya samu nutsuwa, yana kallon yadda nake kuka sosai, shafa bayana yayi tare da cewa.
"Kiyi hakuri haka Allah yayi ni, wallahi tun daga ranar da na kusance ki, ban kuma jin dadi wata Ya mace ba sai ke, kiyi hakuri dani, idan kika yi kuka kamar kin gaji dani ne."

"Mehran gurin ne har yau bai saba ba, idan na cigaba da abinda kake so zan iya illata kaina, dan Allah kayi ƙoƙarin kana gayyatar Kwarkwarorin ka, wallahi ina jin wahala."

  Dariya yayi sannan yace min.
"Shikenan.....
[5/26, 9:26 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

19...

Wato abinda na lura Mehran ya zamu abinda yake so, shi yasa yake iya makale mishi sauran Kwarkwarorin baya musu haka, sannan ya kuma damu da al'amarin Ikram, wannan yakin da zai yi dan ita zai tafi, dan haka ya lallabata sai da tayi barci sannan ya samu ya sauka a gadon.

  Ya shiga wanka, ya gyara jikin shi kafin ya fito, kallonta yayi tana ta barci. Tare da ajiyar zuciya. Yarinya tana da hakuri amma akan hakkin shi sakata kuka yake, fatan shi daya Allah yasa ta sami ciki. Wannan shind addu'o'in shi a kullum, haka ya tafi ya barta bayan ya sumbaci bakinta yana me shafa kwantaccen gashin goshinta, sannan yayi mata addu'o'in kafin yayi tafiyar shi.

           ----
Bayan na farka, ake gaya min Mehran sun tafi yaki, nayi kuka sosai kafin na ji a raina, ina mishi fatan nasara, tun daga ranar babu wani abinda nake sai Azumi.

     Tare da Addu'a Allah ya bashi nasara, Azizatul da Jasrah tare da Sakeenatu binti Abu Waqqas, sun hade kan su, sai Sawda ce muke gaisawa, itama ba kullum muke haduwa ba, amma ni ina ƙoƙarin mun fahimci junar mu da sauran su.

        Sai dai su ba haka bane a ransu babban burin su, mu sami sabani yadda zasu kai karana fada a hukuntani, ana haka wata rana Jasrah ta fito daga d'akinta. Zata wuce ina kauce mata ya bangaje ni, faduwa tayi bata jima ba ta saka ihu, dole aka suka zo aka kai ta d'akinta kafin kace kwabo wai cikin wata biyar ya zube.

      Gashi Mehran baya nan dan haka Sultanah Hoyam tazo da kanta, ta saka aka kai ni gidan horo, tare da haɗawa har da su Izmah.
     ----
Sun sami nasarar kwato yankuna Shi, amma Abrad ya gudu dan haka suka dawo gida, bayan sun gama bawa kowani yanki karin mulki, sannan suka dawo.

       Tunda suka shiga cikin masarautan yaji wani irin yanayi mara daɗi, yana isa shashin sa domin dawowa dare suka yi, ya fahimci akwai matsala basu san zai dawo ba.
"Ina Ikram?"
Shiru suka yi a tsorace, suka kuma kallon shi.
"Ai  yau kwana biyar tana can gidan horo darul azab," inji Sawda da take fitowa.
Gyada mata kai yayi tare da cewa.
"Muje ki rakani"
Haka suka tafi, tare har karkashin kasa, suna shiga suka sami Izmah da Nimra suna kuka.
Kamar ya fadi haka yake ji,
"Me ya faru da ita?"
"Yau ne Sultanah Hoyam tazo ta dake ta, har a cikin ta, shine take ta zubda jini!"
Kura mata ido yayi kwalla na zuba daga ita, shima abin da yake zuba kenan.
"Taya aka yi ta dake ta a cikin?"
Ya tambaye su a raunane,
"D'azun ne da ta shigo shine Ikram tace mata tana son don Allah a kirawo mata Anneh sabida bata da lafiya,kuma tunda aka kawo mu bata da lafiya, take gaya mata cikin ta yana yawan ciwo, shine ta tambayeta yaushe rabonta da haila, shine tace yau sati biyar kenan, shine ta rufe ta da duka har da naushinta a c..."

Daukarta yayi tare da fita daga gidan,  gidan Anneh shi ya wuce da ita, yana kaita ya kwantar da ita, aka shiga bata taimako bayan an kira masu kula da su, har goshin asuba, sannan gidan cikin ya fad'i. Ana samun ya fita suka bata magani tare da musu sallama, zama yayi a dakin Anneh yayi kuka ya kuma yin kuka sabida baki daya ya ji tashin hankalin a ranshi.

Kai yadda ya rasa cikin jikinta jin shi yake kamar zai mutu, haka Anneh tayi mishi nasiha tare da cewa.
"Kaje ta farka nayi mata wanka tana kukan ciwon mara, idan ka shiga ka zauna da ita,"
Masalaci ya wuce tare da gabatar da sallah asuba sannan ya gaya musu Ikram yayi bari, tausayi ya basu..sannan suka mishi fatan Alkhairi, yana dawowa ya shigo dakin ina rike da cikina. Takowa yayi har bakin gadon.
Haurawa yayi tare,  da rungumo ni. Yana shafa bayana.
"Mehran ciwo!" Shafa goshina yayi sannan yace min.
"Kiyi hakuri! Zai daina"
"Mehran yarinyar mu aka zubar ko?"
"Allah zai bamu wani"
"Mehran nafi son wancan, Ni ka dawo min da yarinya na" na saka mishi rigima sosai, shima kuma ya rasa yadda zai yi dani.
"Insha ALLAH, Ubangiji zai bamu wani kinji, karki damu."ranar haka na wuni ina mishi rigima sosai.

     Har dare sannan ya barni a gurin ta, Yana shiga gidan bai ce musu kome ba, sai ya wuce tunatar shi, kallon juna suka yi. Haka ya kwana shi daya, washi gari ya tafi fada, ana nan aka kuma buga tambura alamar yaƙi.

       Haka yazo tare da zama yana kallona.
"Ikram zan tafi yaki"
"Mehran!" Na kira sunan shi idanuna na cika da kwalla,
"Duk sabida me yasa wannan yaƙin?"
"Sabida ke, sabida ke ake shirya min makarkashiya. Basu son ki amshi ragamar Sultanah."

    "Taya aka yi kasancewa."
"Zan dawo ki kula min da kanki."

    Kwalla ne ya cika min idanuna, tabbas akwai matsala. Haka ya tafi ya barni ina kuka, bayan ya tafi Sultanah Fazilatul nisa, ta saka Ni a gaba da gyara irin wanda zai saka ka jin kamar ka kai kanka gurin mijinka, wannan karon sai da yayi wata daya sannan ya dawo, ranar da ya dawo ne ya dauke ni muka bar Samaind zuwa Makka, a can naga tarin kauna da soyayya, sai da naji duniyar babu wata wacce ta fini sa'ar miji a duniya, sai da muka yi umra sannan muka wuce sudan, kallon shi nake cikin farin ciki.

Kwanan mu biyar a jirgin ruwa muka isa, daga nan muna shiga keken shanu sai gezira, lokacin da muka isa garin ya zama alkarya, na rasa gane inda zan nufa.
    Kallon wani yayi yace mishi.
"Gidan su Noman Anwarulkharim,zaka kai mu."
Haka mutumin yayi mana jagora, har gidan su, sai lokacin na gane gari, gabatar da kan shi yayi sannan ya nuna mishi Ni. Mahaifin noman yayi kuka sosai, sannan ya saka aka kira mutanen garin aka mana Barka da zuwa, anan aka fara min gaisuwar mutuwar Airan,sai lokacin kuka yazo min, rike hannuna yayi tare da lumshe idanun shi.

   Bayan mun huta muka nufi gidan mu, wanda ya zama na matar baban mu, tana nan ta haukace tana gani na takama ihuna kirana,ban bi takan ta ba, na shige tsohon dakin mu,na shiga gyara mishi,ko ina sannan aka. Kawo mana abinci daga ko ina zinari na bada aka kawo mana kayan shimfid'a,  kallona yake, ina fitowa na kira wasu suka fitar min da matar baban mu daga gidan, zai magana nace mishi.
"Karka ce min kome," haka na gyara gidan, murmushi yayi sannan ya zauna yana cin abincin da na kawo mishi, muna ci muna hira, daga nan muka kalli juna kayan yaki ya bani bayan na sauya kaya na muka fita lokacin dare ya fara yi domin sai da muka yi sallah sannan muna fito, babu mutane kowa ya shiga gidan shi. Sabida samarin da suke kawo musu hari, muna isa bakin kogi ya sani na shiga ruwan muna fara wanka, wanda kusan duk soyayya ce kawai muke yi, muna cikin haka sai gasu.
"Ranar da aka kashe Mahaifiyar ki, fyade suka mata, ki tattara fansanki ki dauka akan su Aamaan Abdus Samad Mehran na biyu yana bayan ki."

Daukar gatarin shi nayi tare da nufar su, na shiga musu wani irin sara tare da kuka ina kashe su, sai da yaga zasu rufa min ya dauki nashi, a tare muka nufe su, bamu kyale su ba, sai da muka ga bayan su.

Amai ne ya zo min sakamakon karnin jinin da ya ke jikina, daukana yayi zuwa cikin ruwa ya wanke min jiki.
Ikram ba dai wani cikin ne dake ba?"
"Ban sani ba Mehran" na gaya mishi haka na kwana da zazzaɓi bayan mun dawo gidan, washi gari ya faɗawa Baban Noman mune muka yi aikin,. Sannan ya saka ka kawo min me magani ta dubani. Murmushi tayi sannan tace mishi.
"INSHA Allah muna saka ran Zuwan Yarima ko Gimbiyar kasar SAMAIND."
" A'a Gimbiya muke so ko Ikram"
Kunya yasani sunkuyar da kaina, haka ya fita shi kuma ya haura shimfid'ar tare da daura akan shi a cinyata, rungume kan nayi sannan na sumbace shi, haka muka kasance a gezira har na sati biyu sabida jikina. Ina jin sauki muka wuce Askandariya.

Anan naga gata da kauna, har ina Mantawa da Mehran, amma ina shiga hannun shi nake tunawa dashi, Mehran jaraba. Ko ya muka hadu sai ya zungure ni, kuma ki a jikin shi.

         Yau ma daura ni yayi akan cinyar shi, tare da aika min sakon shi,. Zaro idanu nayi tare da jan numfashina.
"Kiyi hakuri! Wannan yar albarka ne ta kara miki lafiyan dadi."
Make bakin shi nayi domin na Fahimci kunya bata wadacce shi ba, haka muka gama kwanakin mu, sannan muka wuce maroko. Murna kamar zasu cinye ni.

Musamman yadda Mehran ya makale sai dai mu koma masaukin shi. Sultan Mu'allim sai da ya girmama kaunar da bamu b'oyewa a gaban kowa, kwana nayi a cikin gidan sarauta, aikuwa washi gari Mehran ya birkice min dai da nake ya zungure ni, sannan ya samu nutsuwa, kamar mayye.  Rayuwar mu cike yake da farin ciki daga nan sati Daya muka musu aka kuma hadani da wasu bayin, sannan muka dawo Samaind lokacin cikina wata huɗu.

      Koda muka dawo babu wanda yasan dashi sai ma, sauke Sultanah Hoyam da yayi, zai daurani aka fara samun matsala.

Dan haka nace mishi.
"Mehran! Ni mulkin nan baya gabana."
" Na sani!" Ya faɗa tare da juya min baya. Fushi yayi. Kwantar da kaina nayi.
"Kiyi hakuri"
Juyowa yayi tare da shafa fuskana,
"Ya wuce,"
Washi gari aka sami sako daga Abrad, abinda ya fahimta abrad na cikin masarautan shi. Dan haka ranar da ya koma gida yace min.
"Zan tafi."
Shafa kan shi nayi, shi kuma ya sumbaci cikin, sannan ya fita..

     ----
Yawo suka yi a cikin garin SAMAIND kafin suka sami wani gidan gona da yake, sannan Suka fuskanci juna. Murmushi suka yiwa juna sannan Mehran yace mishi.
"Yau kam babu gudu babu tsira, naso na maka adalci amma baka lura da haka ba, Na so nisanta ka da rayuwar mu amma baka fahimci haka ba, Abrad Mata ta tun tana budurwa kake bibiyarta haka bai ishe ka ba sai da ka cusa min zarginta a zuciyata, bayan kasan karya kake babu namijin da ya ratsa tsakanin ta."

  Shiru Mehran yayi sannan ya cigaba da cewa.
"Ba zan tab'a yarda ka lalata min rayuwa ba, sabida wannan shine damar da nake dashi na bata Sultanah, amma kake yunkurin tozartani, Ikram kusan Y'a ce maka. Amma dattin dake zuciyar ka Ya hana ka fahimtar kome. Zan kashe ka, matar da ka aura mahaifiyar Ikram ce ta sha nono ta bar mata, yau idan mahaifin Ikram yayi maka ko akan Yarka ta zaka ji?  Dan haka idan da gaske kaunar Ikram kake ka sadaukar da rayuwar ka domin ita"

      Yarda takobin hannun shi yayi tare da durkusawa a gaban Mehran, yana kuka. Badan kome ba sai dan tunan da yayi da Yarshi shi da Mehran ya kawo mata misali, kuka yake tare da cewa.
"Mehran waye zai kula min da Y'ata? Don Allah karka kashe ni, nasan nai laifi amma So ne silar kome don Allah"

"Na baka damar haka a rayuwar ka, kuma na baka damar da fahimtar haka, amma kayi kunnen uwar shegu dani."
Dan haka ya tako gaban Abrad ya d'aga shi, tare da zaro wuka a rigar shi yayi ta soka mishi. Sai da yaji yadda Abrad din ya rungume shi.
"Mehran! Me yasa?"
"Kishi ne a tsakanin zubda jini! Nayi kokarin ganin kauce maka amma kaki, ko a lahira ka kalli Ikram sai na roki Alfarmar Ubangiji ya bani damar kashe ka. Balle kuma a duniya da nake kokarin tsaya mata zaka hanani? Ai baka iska ba, Sultanah Bilqisul Ikram Mustapha Mehran. Shine sunan da nake son ganin yana fita a bakin al'ummar SAMAIND."
[5/26, 2:56 PM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

20...
Hawaye ne ya zuba daga idanun su, lokaci guda sabida yadda suka kasance, d'ago kai Abrad yayi jini na zuba ta hancin shi da bakin shi.
"Don Allah duk laifin da Azizatul Nissah zata maka ka dubi girman soyayyar ka da Ikram ka, kayi hakuri. Kar...ka...cu...tar.."

           Daga nan ya koma jikin Mehran ya kwanta, numfashinsa yana kaiwa da komowa, hawaye ne ya zubo mishi, ya kuma jan wukar ya caka mishi.
"Kana son Ikram da yawa, ni kuma ina tsanar duk wanda zai sota, koda kuwa haka yana nufin zan bada rayuwata ne!"

     Kwalla ne ya zubo mishi tare da rike Mehran, har rai yayi halin shi, sake shi yayi a hankali tare da juyawa ya bar gidan, ya samu su Fudail suna jiran shi, kallon juna suka yi.
"Ka ɗauke shi a binne shi. Tarihin shi ya ƙare."

      Haka suka dawo gidan, ina kwance ya kalle ni tare da cewa.
"Ki shirya gobe za a baki matsayin ki."

      Kallon shi nayi tare da jin tausayin shi, kafin nace mishi.
"Toh nagode"
Haka ya shige yayi wanka tare da komawa dakin shi ya kwanta, a daren kasa runtsawa yayi yana kukan zuci.

Zama nayi ina nazarin abinda muka tattauna da Anneh akan makomar mulkin kasar, da ake nazarin bani, da kuma abinda ta gaya min. Sai da na zubda hawayen dan tausayinta.

    Da asuba na riga shi tashi, dan haka ina gamawa na nufi dakin shi, na sami dakin da duhu Sosai. A hankali na shiga na same shi yana kuka kamar karamin yaro, a hankali na isa gare shi. Daura kanshi nayi akan cikina, tare da rungumo shi. Nima hawayen na zuba min. Duk abinda Mehran yake sabida ni yake, kuma duk wani matakin da zai dauka duk sabida ni ce, wai wacce irin kauna ce haka da ya gwammaci ya sadaukar da kome na shi sabida ni?

       Rungume ni yayi yana cewa.
"Duniya abun tsoro ne, Ikram karki juya min baya."
"Ina tare dakai har karshen rayuwata."

              Haka muka rungume juna muna kuka, kafin na taimaka mishi akan ya shiga yayi wanka, yana fitowa muka shirya kallona yake, yana murmushi yayi sannan ya ce mata.
"Yau da jiya ban duba yallabai na ba!"
Tura baki nayi tare da dauke kai na, shafa cikin yayi tare da cewa.
"Don Allah" hannuna na zuba a kafad'ar shi. Haka muka haura gadon, daga nan muka cimma matsaya akan ra'ayin mu, kuma ya biyar dani duk da girman cikina, sai da ya sami nutsuwa sani sannan ya kyale ni.

   Bayan na samu nayi wanka dashi muka shirya.
"Wannan mulkin yaki zaki taya ni, kiyi kokarin ganin kin labtar da kowa imma Ni ne, karki raga min. Kiyi hakuri sosai."

   Haka ya gaya min haka muka fita har inda aka bani mulkin, tare da gabatar dani. Nasha kuka lokacin da aka saka min kambun.
"Ni Bilqisul Ikram Mustapha Mu'allim, nayi alƙawarin rike masarautan nan da gaskiya da Amana, zan tsaya akan aikina kuma xan bawa Al'ummar Samaind kariya, sannan zanyi kokarin kamanta adalci da gaskiya. Sannan". Juyawa nayi tare da kallon Mehran. Sannan na cigaba da cewa.
"Zan bawa mijina Sultan Aamaan Abdus Samad Mehran, goyan bayan dari bisa dari! Allah ya tayani riko"

Na fada hawaye na zuba min, tsayawar da nayi sai da kafaffuna duka kumbura.

      Kuka ne ya kwace min, haka ya tako tare da rike Ni, muka koma gurin zama, nan aka shiga shagali da bukukuwa, kafin muka koma cikin gidan, a ranar Anneh ta dawo, Daga nan aka shiga turo min gaisuwa da manyan biranen ana gabatar min da sarakuna, Mehran da Anneh suna gaya min abinda zan gaya musu.

          ---- a hankali kome ya cigaba da tafiya ga shi cikina yana girma dan ya shiga wata shida,ga Sultan Mehran yana tsaye a gefena. A hankali na fara aikina, inda na bankad'o kashe Sultan Abdus Samad.

    Ana fara wannan binciken, kawai aka sami labarin an kawo maai hari, a wasu kauyukan da suke yankin Samaind, dan haka suka shirya tafiya har da shi Mehran, suka tafi.

     Zan iya cewa tunda aka fara binciken sai ya zamana na fara. Samun matsala daga yawan kawo min guba a cikin abincin. Ko a ruwan wanka na, yau ma zan yi wanka aka kawo min ruwan kallon ruwan nayi domin sai an kawo min na duba tukun zan shiga wanka.

      Kallon ruwan sannan na kalli bayin da suka haɗa ruwan.
"Gubar furen gulsana, Sultanah"

Kallon su nayi sannan nace musu.
"Wacece take saka min guba?"
Na tambaye su.
"Wallahi bamu sani ba"
"Nimrah kisaka Sarwat yayi ta dukar su."

Haka aka fita dasu, ina kallon ruwan, na koma na hada da kaina, nayi wankan ina zargin Hoyam da Azizatul Nissah, dan haka ina gama wanka na shirya tare da nufar shashin Sultanah Hoyam.
Tana gani na ta fara kokarin tashi zaune.
"Zauna Sultanah!" Tace min.
Zama nayi ina kallonta, sannan nace mata.
"Barka da hutawa"
"Barka dai Sultanah!"
Shiru ne ya ratsa tsakanin mu, sannan nace mata.
"Kina kokarin ganin bayana ko? Ban san meye nayi miki ba? Daga guba a cikin abinci sai a cikin ruwan wanka na"

"Idan da zan kashe ki, tuni na shafe tarihinki, dan haka bani da lokacin ki."
"Hoyam kenan, kin san lokacin da Sultan Abdus Samad ya rasu an kama Sultanah Fazilatul nisa ce rike da wukar ko? Wannan zoben da aka samu a jikin wukar fa? Sannan a ranar kafin mutuwar shi Sultanah Hoyam ta shiga dakin tare da wasu mutane uku suwaye su? Ni nasan su, amma lokacin da ake hada baki da Abrad nasan kome, kawai nayi shiru ne,"

      "Ikram! Kina tono masifa, wanda baki san farkon shi ba balle karshen shi. Abinda kike aikatawa zai janyo zubda jini!"

Murmushi nayi domin na Fahimci abunda nake bukata, dan haka nace mata.
"Karki damu, idan na fito da dalilin da yasa ake mu'amala da Darakshan duniya zata Fahimta."

      Daga na mike a hankali, nace mata.
"Na barki Lafiya"
Nayi tafiya ta, abuna kamar zata yi hauka bata san kunnata nayi ba, sai gata zata gidan Amir Hood.

     ---
Zama nayi tare da tsare Mahlika da ido kafin nace mata.
" Haka yayi amma ki sani ba zan tab'a yarda da munafunci ba, dan zan dauki mataki akan ki." Daga haka na sallame ta.

      Haka na cigaba da kuma da Masarautan har Mehran ya dawo, sannan muka shiga binciken abinda ya faru.

              ***
"Sultan MEHRAN har yanzun ban ji labarin Dan uwana ba"  ta faɗa tana zubda hawayen bakin ciki.
"Me kike son na miki? Ko na boye shi ne?"
"Amma dai ko yayya ne zaka saka a nimo mishi."
"Bani da lokacin akan haka"
"Amma akan wancan munafukai kana da lokacinta ko?"
Zuba hannu yayi yana kallon fuskarta tare da murmushi sannan yace mata.
"Zaki iya fita ko yayya"

Haka ta saka kai tafiya ina, sannan na shigo dakin.. a hankali da katon cikina tare da kallon shi.
"Ya naga tana kuka bayan ta fita?"
"Niman magana take, kuma bani da lokacin ta, akan mutumin da na goge tarihin shi."

     Takowa nayi a nutse ina kallon shi.
"Mehran baka gaya mata gaskiya bane?"
"Eh ban gaya mata ba"

Zama nayi muka Cigaba da tattaunawa, ina bashi labarin binciken da nayi da kuma irin abinda ya faru a cikin masarautan, rike hannuna yayi tare da cewa.
"Ina son kiyi aiki. Da zaki bawa kowa mamaki amma kuma yallabai na ya hanaki sakata nima ba jin dadin rayuwa nake ba tunda wannan abun ya fito"

        Zama nayi tare da kallon shi, sosai na kwanta a jikin shi muna hira, kafin nan ya shiga kawo min Yaren da yasan na kware gurin shi. Sosai muka gurji juna, kafin na kwanta a hankali ina kallon shi nace mishi.
"Jasrah tana tare da kai ne sabida ka kashe an kashe mata  mahaifi, Azizatul Nissah ce ban san dalilin ta ba,. amma nasan dan ture ni suke tare da kai, idan zaka tuna Jennah lokacin da aka harbeka da guba, itama tazo daukar fansa ne lokacin.

   Darda yana tare da Sarki Abrad, ya bani horon yaki kafin kai, sai Sakeenatu binti Abu Waqqas, ta haka zo ne sabida zunzurutun tana sonka amma munafuka ce, Mahlika tana nan ne sabida Sultanah Fazilatul, tazo daukar fansa.

           Sai Hoyam da Amir Hood,wanda suke juya kansu kamar masu gaskiya."

    "Ikram yaushe kika sami wannan bayyan? Domin na jima ina niman hanyar da zan warware rikicin masarautan nan. Ban samu ba gashi lokaci guda kin fitar da komi." Ya tambaye ni tare da kallon na.

   Murmushi nayi sannan nace mishi.
"Na jima ina zargin haka, amma abin mamaki anan shine wani bayani da na samu akan Azizatul Nissah ya daure min kai, meye laifinka da yazo domin Ni? Dan haka ka zuba ido yadda kome zai wuce, Sawda kuwa tana da masoyinta, domin kuwa sane da ta gaya maka tana da wanda take so shi yasa baka tab'a tunanin mu'amalantar ta ba.".
"Eh haka ne, shi yasa na rubuta na ajiye bata cikin Kwarkwarorina, dan haka ki sallame ta taje ta auri wanda take so.
       Sannan Ina niman auren Nimrah da Fudail, itama wannan yar wadan na tura a dauko mata SAURAYINTA dan haka Nagode sosai."

"Mehran kayi hakuri ka rufe idanunka zan yi aiki ne na jahadi, idan kana kallona ba zan iya ba,

Please Login or Register in order to submit comment