Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kirjina yayi tare da kai bakin shi kan daya daga cikin abinda yake mugun kauna, jin yatsar shi zai saka min a gurin ban san lokacin da na ture shi ba, zan fita a ruwan, jikina yana wani irin rawa, zunzurutun zafin da naji shi har cikin raina, sake dawo dani yayi da karfi ya juyar dani zai daura Ni akan, sandan girman shi, ihu na saka mishi tare da yunkurin guduwa. Sake dawo dani yayi, shi a tunanin shi ina ina gudun shine sabida kawai na ji haushin shi, bai san akan azabar da yake kokarin nuna min bane, juyawa nayi.
"Don Allah."
"Akan me zaki hanani hakkina, dake mazan banza ne min iya basu kanki babu wani abu a ranki ni kuma mijin aurenki, kin hanani hakkina, wallahi sai bayinki sun fiki daraja a gidan nan tunda kika zab'i tozartani da hakkina, mara mutunci kawai."

Ya ture ni, tare da fita abin tana tsaye kam,saka kayan shi yayi a waje ya fita, abin shi.

Daga nan bai tsaya ba, sai dakin Jasrah, tana barci ya shige har cikin uwar d'akinta, tayi baja baja, yana shiga yayi tozali da cinyoyin ta, masu haske da ɗaukar idanu, dan haka ya haura gadon, tare da d'aga rigar ta sama, ya shiga lallubar nonuwarta yana matsawa, yana jin ina Ikram ce ma a wannan yanayin, baki daya sai mika take ta zata mafarki yake, sai da ya shiga lasarta yana kuma goga mata kayan aikin shi. Saman cinyoyinta ta bude idanunta. Zata yi magana ya zira mata harshen shi a bakin ta, ta kama da sauri, tana kuma dauke ajiyar zuciya. Cikin matukar bukace, ya gyara mata kwanciya tare da kallon cikin idanunta ya danna mata, sandar girman shi. Wani irin kara ta sake tare da ture shi, ya kuma kara wani irin sauri wanda ya sata sake kuka a cikin wuyarta, a karo na uku ne ya jishi cikin jikinta sosai, ya ji yadda take da dad'i, amma wani abin mamaki bakin shi Ikram yake ambata, zungure ta yake yana kuma karawa da raruke ta,
[5/24, 4:25 PM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

15...

Cikin rashin tausayi da jin kamar itace Ikram din ya shige ta, sai da ta sake wata irin kara tare da nutsata sosai, sai da yaji shi daidai a cikin jikinta sannan ya shiga aikin da ya dace, ihu take tare da dukar shi yana faɗin.
"Duk duniya baki rena kowa ba Ikram sai ni, Ikram meye nayi miki da kika rena ni, yau..."

Da sauran maganganun marasa fa'ida. Mehran ya gama fusata da abinda Ikram tayi mishi dan haka haushinsa ya sauke baki daya akan.

             ---
Dake kusan su Kwarkwarorin suna kusa da juna ba kamar Ikram da take nesa da su ba, dan haka suna jin abinda yake faruwa, kasa zaune Azizatul tayi tana jin ranta kamar zai fita. Tana. Kuka ne ya zo mata tana kallon wani sunduki ta ja a hankali, ciro wani batta tayi tare da ajiye shi hawaye na zuba mata  .
"Na rantse da Allah babu wacce ta dace da ɗaukar cikin ka..kuma dole na haifa maka cikin jikina a matsayin naka" ta faɗa tana kuka me tsananin zafi.

            Fitowa Sakeenatu binti Abu Waqqas tayi tana kallon kofar Jasrah, tausayin kanta ne ya kamata, a hankali ta juya zuwa d'akinta. Sannan ta haɗa duk abinda take bukata ta juya tare da barin gidan baki daya,. Ta nufi lambu a can ta zauna tayi ta kuka.

           Kafin wani lokaci gidan ya dauki bushe bushe da algaita, ana murna Yau Mehran ya yi kwantar amarci da daya daga cikin matan shi, kafin kace kwabo an saka biki sosai. Ina daki naji ana ta buga tambura, kallon Ruwaida nayi da Izmah nace musu.
"Meke faruwa?"
"Bamu sani ba sai mun leka dai." Girgiza musu kai nayi tare da bude baki zanyi magana, sai ga Mahlika ta shigo tare da wasu dakaru.
"Lafiya kuka shigo cikin?"
"Waye ya baki gubar ki sakawa abincin Jasrah. Idan Sultan Mehran ya fito d'akinta!"
"Amirah Ikram" ta faɗa kanta a sunkuye. Cike da mamaki nake kallonta tare da cewa.
"Ni yaushe kika"
"Ke kuka turo wannan wadar ta kawo min, idan Mehran ya fito dakin Amirah Jasrah, idan za a kai mata madara a saka mata a cikin abincin ta"

       Kura mata ido nayi kafin ba kalli dakarun na bude baki zan yi magana Mehran ya shigo.
"Ku tattara bayinta ku tafi dasu, ita kuma ku barta anan."

"Babu inda zasu tafi tunda nayi ce nayi laifin, ba zan bari a tab'a lafiyar su ba."  Na faɗa.
"Ku fita dasu."
" Baza su tafi ko ina Ba Aamaan" na fada mishi.
"Ka kira min, Azizatul Nissah."
  
     "Idan ba zaki bari a kai su gidan horo ba, zan saka Kwarkwarah ta zane min ke" d'ago kai nayi tare da sake murmushin takaici nace mishi..
"Aamaan.duk abinda kaga yayi maka kana da damar yin haka lokacin ka ne, Ni."

  Shigowa tayi tana me kaskantar da kanta.
"Ku fitar da ita ki zane daidai laifin da ta aikata."
"Ba sai sun fitar dani ba, Mehran zan iya fita da kafana."
Haka suka fita na gyara  zaman rigana tare da saka kai zan fita ta finciko ni.
"Sai kin biya kamar yadda na gaya miki"
"Sai me? Ka sake a kashe ni shine zai sani fahimtar kaji haushin ban baka gindina kaci ba." Na gaya mishi a fusace.
Haka na fita a gaban sauran bayi da Kwarkwarorin, ina fita ya dunkule hannun shi tare da kai naushi a jikin bango.
      "Bilqisul Ikram! Meye nayi kike azabtar da ruhina? Meye na miki haka?"

Yana jin yadda Azizatul Nissah take zane ni, tare da jin kamar finciko duk wani jijjiyar da take hade da zuciyar shi, lumshe idanun shi yayi yana jin sautin bulalar. Tun yana kirga bulalan har ya kai da ya rud'e,  ita kuwa tana yi ne da haushin ta tare da mugun kishin da yake cinta. 

            Haka ta gama sannan ta wurga da bulalar, sannan ta zauna rike da cikinta, zuwa Izmah da Nimra da suka yi, suna kuka. Suka d'aga ni, Ruwaida ta juya tare da min alamar zata goye ni, lokacin ya fito daga shashina. Girgiza mata kai nayi tare da cewa.
"Karki damu, zan iya tafiya da Kafa na."  A hankali na fara takawa har zuwa daidai inda yake, murmushi yayi min, nima na maida mishi.
"Ki iya harshenki, sannan ki iya furucin ki, uwa uba ki iya kishinki, idan na kuma jin labarin kinyi wani abu, hmm"

Ban mishi magana ba, na wuce abuna, ina shiga daki na yanki jiki na fadi. Rigana suka fara cire min domin ta bayana ya fashe sosai, haka suka taimaka min da ruwan zafi, bayan sun saka min ruwa na farfaɗo, a hankali suka gasa min bayan tare da shafa min magani.

     Tun daga ranar Mehran ya gane dadin matan da suke kasan shi, yayi ta binsu yana kwana dasu. Domin bayan Jasrah bai kuma bin wata d'akinta ba, tsakanina dashi sai dai idan na shiga lambu muke haduwa shima, kowa sabgar gaban shi yake yi. Abin yayi mugun b'ata mishi rai.

      Domin ranar da Yasaka aka zane ni, da dare liyafa suka yi tare da gabatar da ita a matsayin, shugaban Kwarkwarorin wanda ba haka suka so ba, burin su a bata matsayin magajiyar sarauta. Amma yaki magana akan haka.

        Cin mutuncin da naga Jasrah da Azizatul zasu fara min ranar na kamata na mata shegen duka, ta hanyar zane ta, wato Jasrah. Yana fadanci aka je aka gaya mishi, shiru yayi tare da cewa.
"Ku tawo da ita."
Lokacin da aka tawo dani, a nutse na shiga fadar.
"Amirah Bilqisul Ikram! Meye kike nufi da kika daki Amirah Jasrah bayan ana kyautata zaton juna biyu gare ta?"

"Rashin kunya tayi min naga ba zan iya kyale ta ba na dake ta?" Na fadawa Amir Hood,
"Baki iya magana cikin hikima bane?"
"Ba a koya min shi ba"
"Baki da da'a ce?"
"Ban san shi ba?"
"Ke Yar gidan Uban waye?"
Had'iye yawun bakina nayi sannan nace mishi.
"Almustapha Mu'allim, nasan kana da tarihin shi ai. Kwararren mai sarrafa kwari da baka."

          "Fudail ka kai Ikram haramtacciyar fada." Ya fada min yana kallon fuskana. Murmushi nayi mishi sannan muka fita da Fudail, sai lokacin na samu damar son yin kuka, dan zuciyata tayi mugun zafi Sosai. Muna shiga gidan naga Anneh, da sassarfa na isa gare ta, tare da zuɓewa a jikinta. Kuka nake mata tare da rokonta.
"Anneh kice ya sauwake min, wallahi na fasa zama dashi"
Na fada ina kuka me cin rai.
"Kukan abinda suke mike kike ko kuma kukan abinda yake miki kike?"

"Ba zan taba musu kuka ba." Na goge hawayen ina me zama tare da kallon su.
"Sultanah, ko zaki taimaka mana tayi kokarin koyar halin su." Ya faɗa tare da juya ya fita.

         Abin da Mehran yayi na banzatar da Mahaifiyar shi ya sani jin tsanar shi. Sai da na kwashe kwana goma sha biyar, sannan Mehran ya taso da kan shi yazo ya zai fitar dani. Ganin yadda Annerh take gyara min gashina, yasa shi zuba min ido, muna cikin farin cikin, tunda nazo take gaya min yadda zan  samu nasara a cikin gidan.

Murmushi tayi mishi sannan tace mishi.
"Zakina Sannun da zuwa."
Zama yayi tare da gaishe ta, sannan ya nutsu.
Wani daure fuska yayi tare da amsa mata a dakile,, dauke kai nayi kamar bana gurin,
"Idan kin gama ki tashi."
"Babu inda zani"
Tasowa yayi da nufin ya dauke ni tare da nufar kaina, kallon shi nayi domin baki daya sai wani fitar da huci yake kamar wanda ya sami sa'an shi. D'agani yayi tare da jijjiga ni,
"Kin isa ina magana kina magana, kije kika ga yadda matan da suke kasana suke kyaytata min"
"Aamaan matsalar ku ragagge ne bani da lokacin ka, kaje."

Rigima ce ta sarke a tsakanin mu, sosai tare da lallai sai na bishi nima kuma nace bani binshi.

   Karshe haka Mahaifiyar shi ta bashi hakuri, cikin masifa ya juya kanta zai mata nace mishi.
"Kul! Uwa tafi gaban haka ka kuskura ka gaya mata magana wallahi sai na bar gidan kuma na yake ka naga yadda zaka yi dani. Ka godewa Allah da ya barta a raye, ni ina son nawa na rasa su, dan haka bani hanya na wuce."

Na gaya mishi tare da juyawa ba dauki mayafina, na tafi gidan,tun daga ranar, na sake fadawa matsala da shi, domin kuwa duk abinda ya faru nice Mehran baya bincike zai hukunta Ni. Yau na fito daga dakina zan fita naji suna ta hira Azizatul tana gaya musu.
       "Karuwa ce? Kuma baiwa ce a masarautan mu, dan Sultan Mehran ya aureta aka kaita wata masarautan. Amma Ni na sha ganin yadda Yayana yake kwana da ita."

    Juyawa nayi tare da ɗaukar tufa na gutsira sai da na tattauna shi, sannan na amayar dashi dan har na had'iye na zuba a kasa, ina juyawa na janyo wuyar rigarta na kifa kanta a kan aman nawa, sai da na sata ta lashe. kan Uban Bala'i, amai take son yi na tushe mata baki, sai da ta had'iye ba juya ina kallonta kafin na fita ba bar musu gidan. Aikuwa aka kira Mehran, yazo ina lambu. Ya shigo Kamar zai tashi sama.

        Abinda ya kawo shi bai ishe ni ba, na cigaba da abinda yake gabana, yana ganin naki kula masifar shi. yasa kai ya fita.

         Haka muka cigaba da gara juna, tare da wahalar da juna, tun yana, watan cikin Azizatul Nissah shida wata ifitla'i ya dame ni. Ba kome bane sai Mehran ya sani dafa mishi mishi abinci, ina gama abincin kafin na shiga daki na dawo an zuba mishi guba, koda na juye abincin na kai mishi, zai fara ci naga kamar kasan abincin yayi bakikkirin.

     A tsora ce na kalle shi. "Guba kika saka min?" "Tun tuni ban saka maka guba ba, sai yanzun?"   Kafin kace me maganar ya bazu, ina shiga d'akina, na sami wasika .
  _Ina da yakinin Kinga abinda ya faru! Ki fito daga Masarautan ina jiranki idan kika sake yaci abincin dare yau gobe zaku shiga takabar shi ABRAD_

           Haka na dauki mayafina, tare da bin ta bayan gidan na fice, har wajen gari na fita. Kamar yasan da zuwa na, na hango shi a kofar wani gida.

    Kamar zanyi kuka nace mishi.
"Meye nufinka? Meye yasa kake bibiyana?" Takowa yayi tare da tsayawa a gabana, ban san lokacin da na mare shi, cikin kuka nake cewa.
"Kanwarka ta hanani sukuni, kai ka hanani sukuni meye ka maku ne?" Na durkushe ina kuka.
"Ina Sonki ne?"
"Babu soyayya a tsakanin mu, Kanwar mahaifiyata ka aura ta ina zaka soni?"
    Shiru yayi sannan yace min,
"Ina kaunarki har yanzun ban cire rai da ke ba, ki rabu da Mehran ko tawo gare ni, idan ba haka ba wallahi zan kashe shi." Kwalla ce ya zubo min cikin iyakacin kuka nace mishi.
"Karka sake wani abu ya same shi dan wallahi zan hauka ce maka"
Takowa yayi gabana tare da cewa.
"Ina jin zafin kukan da kike yin nan ko hakura kizo."
"Wallahi gwara na mutu bani da aure da na bika, na gaya maka ka rabu da Mehran."

   Sannan na juya na bar gurin, har na shiga ban cikaro da kome ba, sai da na shiga d'akina, na same shi zaune yana kallona.
"Ina kika je?"
Toh me zan gaya mishi, nace na tafi gurin Abrad.
"Na tafi gurin Anneh ce" wannan karyan ya fado a kaina, murmushi yayi sannan yace min.
"Ina tsoron kar na sami wani abu da zai tab'a kimar masarautun da kika fito ne, shi yasa na miki magana, kuma na fahimci ana min wasa da igiyar aurena, zan iya kome dan na tabbatar da kare hakkina. Dan haka ki fita ba tare da iznin na ba kuskure ne babba."
  Ya saka kai tare da barin d'akin, zama nayi ina jin babu dadi a rai, kamar na gaya mishi gaskiya, sai dai kuma yana fita aka gaya mishi daga wajen gari na fito.  
[5/25, 9:43 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

16...

   Zai juya cikin gidan, Fudail ya rike shi tare da cewa.
"Idan ka shiga me zaka ce mata? Kace daga ina ka fito bayan ka gama niman ta? Ka gama birkicewa daga fitar ta, shine zaka kuma komawa cikin gidan ka titsiye ta, bayan ka san ba hakuri ne da ku ba.

     A gaskiya bai dace kana zubda mata da matsayinta a gaban abokan zaman da basu kaita ba,  domin abun kunya kake shafa mata ka duba magana ta."

Shiru yayi sannan yace.
"Daga yau ka saka ido akan fitarta"
"Ni ba zan saka idanun akan fitar, ba sai dai Ko Nimrah" kallon shi yayi kafin yaji jikin shi yayi mugun sanyi, tare da juyawa ya shiga cikin gidan. Tun daga lokacin sai wani irin zargi ya kuma kulluwa, wanda takai ko ban daki ta shiga  fahimci kamar ana bibiyarta.

.......
Dan haka aka kuma ninka matakan tsaron gidan tare da saka ido a kaina, ko ina na fita sai na fahimci ana bibiyata, har ranar nake tuntubar Fudail ko ya san dalilin da yasa Mehran yayi min haka shima ya nuna bai sani ba.

     Kuma naso muyi maganar da Mehran yaki bani damar haka, shi yasa na ajiye abin a gefe. Zaman Cikin gidan babu dad'i ga munafuncin bala'i domin anata rad'e rad'e, Jasrah ciki da da ita, gefe guda cikin Azizatul ya tsufa bata cika shiga hidimar ba, sai wani abu da yaso hada su da Jasrah har ta kai sun yiwa juna su habaici da bakakken magana.

       Ina kwace, naji ina son fita zuwa haramtacciyar fada, dan haka ban gaya mishi ba, na shirya na fita abuna, koda na dawo na samu ana ta nima na.

Kallon su nayi ina kuma kallon Mehran da yake zaune a kan darduma.
"Sultan MEHRAN kayi mata iyaka da bibiyar rayuwar d'an uwana, ban da jaraba da karuwanci. Sai kace karya da auren ki ma ba zaki daina bibiyar Abrad ba, toh wallahi wani abu ya faru sai kin biya wallahi dan ba zan lamunci haka ba"

  Ta watsa min takardu a fuskana, rubutuna ne tare da tambarin masarautan. Kwalla ne ya cika min idanu, domin har da kwanan wata, da kome kallon Izmah da Nimra sai Ruwaida, sunkuyar da kai suka yi. A hankali na juya tare da kallon shi.
   "Nayi laifi Sultan Mehran, duk hukuncin da ya dace ka yanke min" na fada hawaye na zuba daga idanuna.

            Bai iya cewa kome ba sai kallona yake ya ma rasa abinda zai ce, mik'ewa yayi tare da cewa.
"Daga yau ku ninka Dakarun SAMAIND sama da wanda suke waje, sannan a nimo min Abrad a mace ko a raye a kawo min shi domin nayi alƙawarin idan ya kuma bibiyar Mata ta sai na kashe dan iska."

"Akan me? Meye laifin shi? Ga wacce take bibiyar shi ba a dakatar da ita ba sai, shi wannan ba adalci bane Sultan Mehran, wannan ba adalci bane, akan me zai bibiye ta, bayan yana da wacce ta fita, Sultan Mehran don Allah karka cutar min da shi, dan shi daya ya rage min a duniya. Idan ka kashe shi waye zan ƙalla na jin sanyi, amma ita tayi karuwanci baka ji haushi ba sai shi, karka manta Mehran shi da shugaba ne guda fa, al'umma yake jagoranta, don Allah karka kashe mana shi, don Allah ka karka kashe min d'an uwana. Idan ba haka ba kuwa zaka dauko abinda zai dame mu."

"Kiyi min shiru? Yau ne ya fara bibiyarta? Meye ya kawo shi SAMAIND? Meye ya hana shi zama a kasar da yake mulki tabbas idan muka hadu zai gaya min abinda ya kawo shi SAMAIND har yake bibiyar matar da nake aure."

    "Amma wannan matakin ba zai yiwu ba, sabida."
"Idan kika kuma wani magana wallahi sai na saka an shafe min daular ku baki daya." Ya fada a tsawa ce, wannan dalilin yasan ya ta yin shiru. Hawaye na zuba mata, kallon Ikram tayi cikin kuka tace.
"Ki saka a ranki daga yau zaki fara fuskarta matsala da sai kin gwammaci mutuwa da rayuwa."

      Ta juya a fusace, tana kuka tana shiga d'akinta wani irin ruwa ya faso mata, kafin kace me, haihuwa tazo, babu shiri aka shiga niman unguwar zoma, suka cika d'akin.

   Ni kuma wuce ni yayi tare da ja min tsaki, haka na shige cikin shashina, na zauna ina kallon inda nake da yakinin an ajiye min Abu dan ba hakan na fita na bar gurin ba, shigowa su Izmah suka yi tare da zuɓewa kasa, suna kuka.
"Kiyi mana afuwa."
Cikin matukar karfin hali nace musu.
"Ku shirya ku tafi Askandariya,"
"Don Allah kiyi hakuri, ba zamu kuma ba."
"Bana son damuwa ku shirya ku tafi Askandariya" kuka suke nima kuma hawayen nake gogewa.
"Ku shirya nace" da sauri suka shiga hada kayan su, tare da kuka domin.
"Wallahi Ikram bamu tab'a cutar dake ba. Bamu san me ya faru ba, don Allah kiyi hakuri."

             Hawaye ne ya zubo min, tabbas basu nuna min sun san kome ba, amma taya aka samu wasiku haka a d'akina? Taya aka samu abinda nima ban san dasu ba, kwalla ne ya zubo min na kuma cigaba da sharewa. Zasu Fita Mehran ya shigo dakin, ganin sun hadu a babban falon yasa shi zuba musu ido. Kafin ya shigo dakin ya same ni a zaune ina kuka.

  "Ina zasu?"
"Zasu koma Askandariya"

     Gyada kai yayi sannan yace min.
"Babu inda zasu"
"Zasu tafi fa"
"Idan na isa babu inda zasu" kallon shi nayi sannan na sunkuyar da kaina, ban ce mishi kome ba. "Me yasa kika zab'i tozartani?" Ya tambaye ni tare da matse hannuna.
"Me yasa kai baka bincike?" Na mai da mishi tambayar shi.
"Laifi na kike gani?"
"A'a ban ga laifin ki ba, sai na lusari irina, haka kike son na fada?"
"Duk yadda yayi maka Mehran zaka iya fadi!"

          Jinjina kai yayi tare da juya, kanshi yana jin kamar zai fasa ihu, amma bai ce kome ba, ya mike tare da cewa.
"Na barki Lafiya, idan kika sake wani abu ya kuma faruwa, Ikram karki yi kuka dani, kiyi kuka da kanki."

Sannan ya juya ya bar d'akin, bayan yayi mata kashedin kar ta sake bayinta su tafi, zama nayi ina son nayi kuka, amma na kasa, dan haka na yi shiru ina kallon hanyar da yabi, kamar na fasa ihu. haka nayi ta jin kamar zan mutu, wasikar na gani da sauri na dauka.
_Mijinki ya hanaki fitowa ko? Har da saka matakan tsaro? Ikram tabbas zan baki mamaki gobe zasu fita rangadi idan kin iya ki zo idan ba haka ba zaki sha mamaki_

    Na karanta sakon ya kai sau goma sha biyar, na rasa yadda zan yi da raina dan haka na zuba ido na ga me zai faru. Har dare tunda nayi sallah na kasa ko kai loma daya na abinci cikina, na zauna ina kallon abincin, karshe daukar abincin suka yi tare da fita dashi. Ina zaune sai ji nake kamar zanyi kuka.

     Washi gari.
"Ina kwance ya shigo dakin da shigar zai fita, kallon shi nayi domin yayi masifar kyau. Shima kallona yayi babu yabo babu falasa, yace min.
"Azizatul Nissah ta haihu ki shiga ki duba ta, kuma ki manta da abinda ya faru, ta samu mace."
."Allah ya raya." Takowa yayi gaba na, tare da d'aga ni tsaye muna fuskata juna.
"Yaushe zan ajiye miki nawa Yarona? Kamar yadda na ajiyewa Jasrah." Ya faɗa tare da kai kan shi wuyana, yana shinshina ni.

"Gaskiya babu rana"
"Akan me?
"Sabida Zubewar darajar gidan nan ba zai yiwu na dauki cikin Yarima me zuwa ba, sabida Ni baiwa ce da na rayu a tsakanin dauloli biyu."

    Murmushi yayi sannan yace min.
"Haka yayi ai"

            Sannan ya juya zai fita nace mishi.
"Ka kula domin za a iya farmaka ka"
"Waye me zarar farmakar zaki irina?"
"Ai yadda kake shiri haka kowa yake shiri akanka"
"Toh maji magani"
Kwanciya nayi abuna, sabida iskar da yake kad'awa, alamar zamu iya samun ruwa, haka shima ya juya tare da barin d'akin.

   Ina zaune a gurin har aka fara ruwa, me shegen ƙarfi.
----
Tunda suka fita yake bin talakawan shi yana ganin abinda ya faru, tare da sakawa ana daukar sunayen su.

         Dandazon mutane aka gani dan haka suka tsaya ana tambayar lafiya, babu wani abu. Kawai shiri aka yi akan shi, dan haka yana sauka tare da kutsawa, cikin mutanen sai ji yayi an soka mishi wuka.

_Kayi a hankali domin ana shirin farmakar ka_

    Sake suka mishi aka yi ta dayan gefen,  rike hannun su yayi sai da ya karya hannun, ihun su ya saka aka watse, jini na zuba a jikin shi ya zare takobin shi tare da sarar wuyar dayan mutumin dayan kuma ya kai zai sare shi yace.
"Abrad ne ya saka mu"
Faduwa Mehran yayi, Fudail ya karasa tare da ɗaukar shi, a baya suka nufi cikin masarautan da gudu, lokacin ana sake musu kibau ta ki ina, dab zasu shiga masarautan aka harbi Fudail a kafa, dan haka suka hantsila tare da faduwa, sake tashi yayi ya dauki Mehran suka shiga cikin masarautan.

     Lokacin da aka gansu cikin zubar jini ne aka amshi Mehran, duk wani irin taimakawa da ya dace anyi Mishi, amma babu wani abinda ya faru, dukkan mu muna tsaye akan shi musamman ma Ni da aka kawo shi d'akina, "Sun yi amfani da guba ne a wukar nasu, shi yasa."
"Toh meye mafita?"
"Wallahi bamu sani ba,"
Gyada kai nayi sannan na shiga dakin girki, na hada magunguna tare da dafa su, na kawo mishi na fata bashi yana sha. Sannan na kira Sarwat nace mishi.
"Ka tafi haramtacciyar fada ka dauko Anneh."

    Haka na cigaba da bashi kulawa, duk Kwarkwarorin suna shigowa sai Azizatul ce bata shigowa. Haka

Please Login or Register in order to submit comment