Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

nayi ta kokarin ganin gubar ya sake shi.

       Sai da muka kwana muka  wuni, sannan ya farka lokacin Anneh tana tare da shi,  lokacin da ya farka ya kalle ni.
"Taya aka yi kika san za a kawo min hari?"

   Shiru nayi sannan nace mishi.
"Naji haka ne a jikina".

      ----
"Amma ai ba haka aka yi da kai ba, cewa muka yi Bama son ya rayu shine zaka bashi damar ya rayu." Inji Amir Hood da Hoyam sukewa Abrad magana.

         "Ya kama min mutane na, sannan kuma zaku min maganar banza, ku yi min sanadin da zan sami Ikram ni kuma zan kashe shi." Ya faɗa.
"Wai me yasa kake son Ikram din nan ce?" Inji Amir Hood.
"Sabida Ni na kawo ta, kuma akwai sirri a tsakanin mu, dan haka ku kira shi ku tambaye shi ni ita nake so shi kuma zan kashe muku shi."

"Amma ka kawo abinda shawara, zamu turo maka ita."

         Daga haka suka yi mishi sallama.
     ----
Sati biyu da faruwan Al'amarin, ina goge mishi jikin shi, sai ji nayi hannun hannun shi cikin rigana, ban san lokacin da na make hannun ba.
"Baka da lafiya amma hannunka ba zai zauna guri daya ba, dalla sake ni."

   "Wai ke haka ake aure a garin ku?" Ya tambaye ni yana lashe bakin shi.
"Sai dai na tambayo maka."
"Amma Ikram amma dai da baki da nono naga yanzun nonuwar suna cika min hannun."
Buge hannun shi nayi tare da Cigaba da abinda da nake, haka muka Cigaba da rayuwa, tare da bashi kula, ranar da yaji sauki ya fara fita Fada.

"Sultan MEHRAN, meye alakar Matar ka da Sultan Abrad?"

    Zuba musu ido yayi sannan suka ci-gaba da kawo magana irinta ta shin hankali.
"A bisa kudirar masarautan nan, duk macen da aka samu tana da alaka da wata masarautar ta hanyar sirri, toh hukuncin kisa ne akan ta, imma ya kashe ta da hannun shi, ko kuma mu mu kashe ta da hannun mu."

    "Sannan kun manta ne, nan gaba wacece Sultanah masarautan nan?" Suka tambaye shi.
"Ikram! Bilqisul Ikram Mustapha Mu'allim itace Sultanah na gaba"

"Ba zamu bata sabida tana da alaka da masarautan da ta kawo maka hari, ta zama munafuka kenan. Sabida  muna zargin wani abu na daban."

             Rigima aka fara a fadar kamar za a daku, Yana shigowa cikin gidan ya mike dakinta......
[5/25, 9:43 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

17..

   Cikin tashin hankali ya nufi shashinta, yana shiga ya samu su Izmah suna zaune.
"Ina Ikram?"
Shiru yayi tare da fahimtar, bata nan, shiga dakin ta yayi tare da duba ko ina, ya samu bata nan. Fita yayi daga d'akin, aikuwa ya fita tare da nufar turakar shi, ya dauki gatarin shi.

     Yayi shirin yaki sannan ya saka kai ya fita, cikin fushi. Ya fita daga Masarautan ya nufi wajen gari, tafiya me nisa yayi kafin ya hango su, hadiri ya mamaye garin tare da sake iska. Koda ya isa gurin su, wani sabon bakin ciki ne ya turnike shi domin kokarin da Abrad yaƙe na sai ya kwantar da ikram, ita kuma tana ya kai mishi duka.

     Kamar zai mutu haka yake ji, dan haka yana isa ya finciko ya, suka fara wani irin dambe na fitar hankali,, ruwan da ake tsulawa ne yayi masifar daga mishi hankali, dambe sosai dakyar wani tsawa ya raba su, kafin Mehran yayi wani yunkuri, Abrad ya gudu, juyawa yayi tare da kallona, yana zuwa ya shiga jana. Ina mishi magana amma fir yaki kula ni haka muka shiga cikin kasuwa Mehran yana jana kamar kayan wanki.

   Har cikin masarautan bai d'aga min kafa ba, sai da ya dangana ni da dakin shi, kafin ya shiga kwab'e kayan shi, a tsorace naja da baya.
"Mehran? Karka tozartani, don Allah karka wulakantani Mehran, don Allah ka tsaya nayi maka bayanin abinda yake faruwa."
Rufe kofar dakin yayi tare da kashe hasken dakin sai hasken tagar da take shigowa tare da iskan ruwan da ake, jana yayi tare da cillani saman gadon.

       Ya cire kayan shi tsaf, dan rashin imani, haka yayi ta yaga na jikina, Kwarkwarorin shi suna jin shi yana masifa da ihu, kuka ne ya kwace min, domin kuwa maka nonuwana yayi ya matse sai da na fasa ihu, me ƙarfi zunzurutun azaba, ya juyar dani, ya ma rasa abinda zai min yaji dad'i, kawai sai saukar dani yayi tare da matse ni da bango, ya d'aga kafana, tare da shuga jikina da mugun karfi, kokarin kwace kaina na fara, sabida naji zai ya galgalani, amma idanun shi ya rufe jikin shi wani irin rawa yake, burin shi ya biya bukatar shi kawai a wuce gurin.  Kuka na saka tare da juyawa na kwaci kaina,muka shiga wani irin dambe, tare da fashe fashen duk abinda muka yi karo dashi, dambe me sunan dambe, ganin naki na barshi yayi yadda yake so dani kawai ya kuma juya ji da karfin tsiya, ya danne Ni, sannan ya kifa kanshi, ta shige ni da mugun karfi tare da jin wani irin yarrrrrrr a jikin shi.
"Wayyo Allah na!" Iya abinda na faɗa kenan, tare da kifa kaina a jikin matashin da saka min kaina, sake shiga yayi sai da naji abin har cikin cikina, ban san lokacin da na furza da amai ba, sake shiga yayi da karfi, shi da kanshi yasan ya ji min ciwo, domin kuwa abinda yake tsammanin na raba a waje sai ji yayi baki daya ya rasa tunanin shi.

       Kwanciya yayi a jikina muryan shi na rawa, Yace.
"Me yasa kika min shiru? Me yasa baki tab'a kyamar kalmar da nake gaya miki ba? Me yasa kika boye min wannan al'amarin? Nayi ta azabtar da ke baki gaya min kome ba, haba ikram, toh sai ki amshi laifin shirun da kika min"

   Idan nace Mehran na da Imani, toh ba mamaki ina kaunar shi ne, amma yafi dacewa da layin mugayen karshen karni, domin kuwa sai da yayi min yaga yaga, sannan ya janye daga jikina, kan gadon kuwa ya jike da jini, da ruwan da ya zuba a jikin mu,  juyar dani yayi yaga na koma da baya, baki daya ya gama lalata kome. Rud'ewa yayi ya shiga ban daki ya dibo ruwa ya kwara min, ajiyar zuciya na sauke sannan na bude idanuna,  ji nayi kamar ba jikina ba, dan haka ina kallon ya koma ban daki, na samu na janyo zanin gadon na rufe jikina, tare da mik'ewa da kyar, na nufi hanyar fita. Ina fita nayi karo da Kwarkwarorin shi suna kallona. Wani kuka ne ya zo min, a lokacin ban iya kukan ba, sai da na nufi d'akina, suna me bin jinin da yake zuba a jikina da ido. A tsorace suna shiga cikin dakin shi. Ganin yadda aka yi barna kafin bukata ya biya, ga gadon shima babu sauki, yasa su cewa.
"Wannan karya ce, taya za ayi jinin budurci ya zuba haka sai dai idan akwai abinda aka yi."

           Fitowa yayi ya same su a tsaye, daure fuska yayi da sauri suka fita, kallon dakin yayi ya tabbatar na fita, dan haka ya saka riga ya biyo bayana, ina shiga d'akina na zube a tsakiyar falon ina maida numfashin da yake kokarin barin jikina.

     Lokacin da ya shigo ya samu su Izmah suna kokarin kai Ni d'akina, daukana yayi tare da wucewa dani dakin, da kan shi ya taimaka ya hada min ruwan zafi, saka ni yayi ban san lokacin da na zabura zan mike ba, ya kuma danna ni cikin ruwan.
"Mehran!!"
Na fada ina kuka, shafa kaina yayi tare da cewa.
"Qurratulain! Kiyi hakuri kinji Sirrintacciya na, nayi miki laifi. Kiyi hakuri da Mehranki bai da kirki. Sannun kinji da nasan haka ne ba zan tab'a yarda na kusance ki haka ba, da zan kusance ki da soyayya ce yadda kema zaki gamsu ina kaunarki,,

   Ina me baki hakuri da abinda nayi miki, kiyi hakuri Ikram dina, INSHA Allah daga yau duniya sai ta sheda ina kaunarki, kiyi hakuri kishinki ya sani kasa Fahimtar ki."

             Hawaye ne ya fara zuba min domin wallahi na tsane shi, burina na gudu matukar na samu sauki zan gudu na bar shi ba zan iya ba, kashe ni zai yi.

Haka ya gama taimaka min nayi wanka, sanan na fito. Dakyar nake daga kafana.

Ina fitowa Izmah tana mika min madara, dakyar na sha kamar magani, sannan suka bani doguwar riga na saka, sannan suka  dauki zanin gadon zasu fita dashi ya amshi abinshi.
"Ku kula da ita."

Barci me nauyi ne yayi gaba dani.
     Lokacin da ya shiga dakin shi gyara ko ina yayi da kanshi, wani irin yanayi na farin ciki yake jin shi, kamar bashi ba, yanzun ya san ya hadu da mace, jaruma sai yanzun ya sami abincin ruhinshi, bayan ya gama abinda zai yi ta dauki zanin.

    Kiran zaman gaggawa yayi tare da gabatar musu da shaidar kwanciyar da yayi dani, take aka nimo kwararru kuma masana akan jinin budurci, suna zuwa suka zuba zuba ma turare akan zanin gadon, ganin kalar bai sauya ba dasu cewa.

   A kira musu Ikram din, Fudail aka tura, tunda yazo nace su gaya mishi ban da lafiya bazan iya Fitowa ba, haka dai suka tabbatar lallai sai na fito. Alkyaba na saka a saman doguwar rigar, sannan na nufi fadar inda nake tafiya dakyar da taimakawan Nimrah, zamu shiga fadar aka dakatar da ita, na shiga ina jan kafar kamar wata yar kaciya, kunya ta gama kama ni, kai na a sunkuye. Na isa tsakiyar fadar. Kallon manyan matan da aka kawo dan su duba Ni suka yi.
."a shiga a duba mana ita"
D'aga idanu nayi zan kalli Mehran ya sunkuyar da kan shi, haka suka kai Ni dakin da yake fadar, suka umarce Ni da na kwanta, haka suka d'aga rigar jikina suka shiga duba ni, hawaye yana zuba daga idanuna. Ina jin dayan na cewa.
"Gaskiya baki kyautawa kanki dubi yadda ya farka miki jikinki ke zaki ji dad'i yadda aka ji miki ciwon nan kuwa? Baki ji idan kika yi tafiya numfashin ki yana hawa ba, karki kuma yarda yazo da zafi ya amshi hakkin shi. Babu kyau wallahi."

     Hawaye ne ya shiga zuba min, a hankali suka shiga gyara min jikina tare da bani kulawa, sannan suna gamawa suka taimaka min na mike, a hankali na fito sai lokacin na ke jin kuka yazo min tasowa yayi tare da riko hannuna na fada jikin shi ina kuka, kujeran shi ya kai ni na zauna, baki daya manyan fadar suka mike tsaye. Kallon shi nayi.
Zan bude bakina nayi magana wani daga cikin yan fadan yace.
"Amma kuma ai mun sami labarin ta tab'a aure? Sannan kuma ta tab'a mu'amalantar maza"

   Daga Ni har shi kallon juna muka yi, sannan na mike na sauka a kujeran.
"Sai kun tabbatar babu wannan zargin akanta zamu bata damar zama Sultanah a hakan kuma sai ta dauki cikin da namiji zamu kara yarda da abinda zamu bata, dan haka mu ma zamu fara binciken abinda yake yawo a tsakanin bayi na cewa ta tab'a aure."

            Rike hannuna yayi muka nufi cikin gidan, yana me jin kamar ya kama Abrad ya mishi yankan rago.
"Me kika fahimta akan abinda yake faruwa?" Ya tambaye ni tare da daukata,
"Su suna son mulki, Abrad yana son ganin na rabu da kai, shi yasa suka hada karfi da karfe gurin ganin bayan ka."

"Meye kika sani da hakan?"  Kai hannuna nayi kafad'ar shi, ina me kwantar da kaina, nace.
" Ba me yawa bane, kawai dai nasan dai akwai wani abu a kasa"

     "Ya kike ganin zamu yi da Abrad?" Kallon shi nayi domin gaskiya yaki ya kamata ayi dashi, amma sanin cewa SAMAIND suna da karfin dakaru yasani cewa.
" Ban sani ba"

  Haka ya shigo dani, duk Kwarkwarorin suna kallon mu ya kai ni dakin shi, tunda muka shiga ba zance kome ba, amma duk kulawar da ya dace ya bani, Mantawa yayi yana da wani abu a gaban shi, sai da nayi kwana biyu a dakin ranar ya fita, ashe wai yaki aka shirya, zasu rushe Abrad, sannan itama Azizatul Nissah zata kawo mishi wargi ya saka aka kai ta gidan Horo.

   Kwanta daya aka sakota, tun daga nan muka shiga wani irin rigima da ita, wanda ta kai na kasa zaman lafiya da kowa sun hade min kai, babu zamanin lafiya, haka kuma ba karamin d'aga min hankali yayi ba, koda aka tafi yakin manyan malamai da mutanen Oman suka roki Alfarmar ba zasu iya yaki da Mehran ba, dan haka yayi hakuri idan suka sami Abrad a hukunta shi.

   Satin shi daya suka dawo lokacin na warke sosai, amma maganar gaskiya, Mehran ya dasa min shakkar shi, wallahi ko muryan shi naji sai na razana, dan haka ina kwance ya shigo shashina, tsayawa yayi a kaina tare da bude min hannu, kallon shi nayi domin nayi kewar shi sosai, a hankali na isa gurin shi, na fada a kirjin shi, daukata yayi tare da cewa.

"Ina son kiyi min abinda muka yi ranar da kika zo min a masarautan ku, ina son kiyi min shigar."

"Mehran! Baka ji kunyar tambayana nayi maka wani abu ba? Tun daga wannan ranar nake kika da kai, kawai ka kyale ni" na fada hawaye na zuba min.
"Kiyi hakuri nace nayi ta baki hakuri baki hakura bane" ya faɗa tare da rungumo ni Sosai. Kuka ne ya kwace min, dan haka ya kai ni kan kujeran tare da zama yana kallona yace min.
"Kiyi hakuri! Yadda aka gaya min dole naji.babu dad'i ashe gadar zare aka kulla min, gashi nan Allah ya wanke ki, Amma me yasa baki bawa Noman hakkin shi ba."

      Kallon shi nayi sannan na share fuskana nace mishi..
"Wancan ranar nayi kokarin ganin na bashi hakkin shi, amma halin da muka tsinci kanmu na sumammen mutanen ka."
"Mutanen Abrad dai, shi ya tura Nawwas ya kashe miki mijinki sannan ya daura min."

     Kura mishi ido nayi domin na tsorata da abinda ya gaya min.
"Me yasa Abrad yake min haka?"
"Sabida yana matukar kaunarki? Abrad na sonki duk da yasan haramun ne aure a tsakanin ku, shi yasa yake ta kawo min hanyar da zan nisanta taki da ni."

Kuka ne  ya kwace min, tare da kallon shi.
"Mehran! Me yasa ya zab'i b'ata min rai, ka cutar da Ni ba zan tab'a yafe maka ba.....
[5/26, 9:26 AM] Mehkram1256: +2347035133148 Zahrah Adda Ramlat
Book3
_Wannan littafin na kuɗi ne! Idan baka siya ba, karka karanta! Idan ka karanta kuma ka fadi ALKHAIRI ko kayi shiru Allah ya jikan Iyayen Mu_

18...

Kura min ido yayi, cikin nutsuwa sannan yace min.
"Nasan nayi laifi, amma kishinki ne yake damuna, ina da zafin kishi akanki, don Allah karki azabtar dani da abinda na aikata miki nasan nayi laifi amma don Allah karki rike hakan a matsayin abinda zai zame miki daukar fansa."

   Tashi nayi daga cinyar shi, zan bar gurin yana kallon yadda nake tafiya a hankali, sai yaji ta bashi tausayi. A zafaffe ya mike tare da bin bayan ta, jin sautin takun shi yasa ta tsayawa cak. Tana me jin kwalla na zuba mata.

       Yana tawowa ya rungume ta da dukka zuciyar shi, wani irin yanayi suka tsinci kansu, suna masifar kaunar junan su, amma zunzurutun taurin zuciya yasa dukkan su, azabtar da junar su. Juyar da ita yayi.
"Kiyi hakuri mana?"
"Ba hakuri ne ban iya ba, hakuri ce ba zan yi ba"

    Murmushi yayi sannan yace min.
"Toh hakkina fa?"
A razane na kalle shi, kwalla na zubo min, bakina yana rawa nace Mishi.
"Mehran! Har yanzu ban warke ba, kuma gurin na..." Rufe min baki yayi da nashi bakin tare da dauka na, yana min wata irin sumbatar da tasa ni jin tsigar jikina ya mike Yarrrr, hannuna na kai keyar shi tare da cusa shi cikin gashin kanshi, a hankali ya dawo damu saman kujeran da ya bari, zama yayi tare da janye fuskana yana kallon yadda na rufe idanuna, hura min iskar bakin shi yayi tare da kallon yadda na sauke a jiyar zuciya. Hannun shi ya saka tare da cire min rigar jikina. Rungume kanshi nayi tare da sauke wata irin nishi, wanda ya samu asali daga cire min nono da yayi ne.

    Shafa su yayi sannan yace min.
"Ikram Kinga yadda nonuwar nan suka kuma cika? Gaskiya ni dan baiwa ne."

Lumshe idanuna nayi, tare da kai kana kafadar shi, shafa bayana yayi tare da cewa.
"Kiyi hakuri kinji"
"Babu batun nayi hakuri, gaskiya dan na cutu."

     A hankali na sauka a kan cinyar shi na gyara jikina, sannan na bar shi a zaune, sai da na koma dakin na Fahimci yadda na tsira a hannun shi, shigowa yayi tare da kallon yadda nake cire kayana, shima cire nashi yayi yana me takowa inda nake.
"Mehran! Don Allah karka dame ni, don Allah ka kyale Ni bani da lafiya."
"Ikram ina zan kai bukatar da ta dame Ni? Me yasa kike da taurin kai ne? Toh ki bani hakkina yau kusan sati biyu bana nan, na dawo hakkina sai kowa ya jimu."

    Kuka na fasa mishi tare da yarfe hannuna, ina girgiza kai na.
"Wallahi ba zan iya ba, na gaji ciwo gurin zai min. Na ranar da kai yi ma, ba warke ba."

           Fisgo ni yayi tare da turani kan gadon ya hauro, ban san lokacin da nayi tsalle zan sauka ya rike kafana. Murmushi yayi sannan yace min.
"Wallahi idan baki dawo nayi kome cikin nutsuwa da sallama ba, toh ba shakka idan na saka karfina sai na yaga ki gida biyu na ajiye wallahi tallahi."

      Kuka ne ya kuma kwace min na kuma yunkurowa zan sauka, kawai ya fisgo ni tare da kamo nono na.
"Baki jin magana ko? Bari nayi maganin wadannan marasa kunyar abinda suke auna min rashin mutunci." Mirza min yayi ban san lokacin da nace mishi.
"Wallahi zan baka hadin kai"

Na fada a raunane, dawowa nayi tare da komawa saman gadon na dunkule guri daya, dariya na bashi, dan mugunta, kallona yayi tare da haurawa saman gadon, sannan yayi min rumfa da kirjin shi, a hankali ya shiga tab'a ni, musamman inda yayi mishi albarka yake saka mishi sosai, kafin kace kwabo ya gama hauka ta min lissafi. Ni da kaina na taimaka mishi.

         Sai da yazo inda na birkice mishi da kuka ne, ya rufe min baki na da nashi, a hankali yake tafiyar dani, yana bina cikin nutsuwa da adalci, yana kuma kara rarrashina, tare da nuna min sakamakon yadda yake son rayuwa dani,  a hankali yake tafiyar da kome, sai da yazo masaraffan ne, kuma na sake wani irin kuka wanda Ni kai na nasan Abu daya ne zafi da kuma shaukin Mehran.

    "Allah yayi miki albarka gaskiya wannan gurin ba karamin dad'i yake dashi ba, Allah Nagode maka da ka bani damar samun guri me dad'i kamar me? Wai... Wai... Wai, wayyo ikram tsaya kar naji miki ciwo, Kinga tsaya na sha sandar arziki, sandan dad'i me zane yan matan Mehran, wayyo Allah na. Na shiga wallahi karki yi kuka karki yi ihu, Ni daya ne akanki. Ashe rashin kunyar nan da hujja, bude min na shiga. Yarinyar arziki, Sannun Jarumar mata, wai.. wai... Wai ... Me suka saka a gurin nan ne, wannan gurin kowa yake hari. Allah na gode da ka bani gurin Ni daya."

Ya faɗa tare da shiga jikina, hawaye ne ya sauko min, tare da sake kara, shima kuma ya sake. Yana faɗin.
"Sannun yar Aljannah. Wai kaji dan karamin guri sai dadin bala'i. Na baki kai na, na baki Fudail ke Ni har masarautan na baki."
Ya fada yana auna min lissafi, kuka ne ban yi ba shar shar amma kuma na zubda kwalla. Sam babu dad'i shi daya yake kidan shi da rawan shi. Yadda yake wani irin nishi ya sani fahimtar kome ya kawo inda yake bukata, a hankali ya  kwanta a jikina yana sumbatar bakina. Kallona yayi tare da shafa fuskata, yana murmushi.

   "Ikram Nagode!" Ya faɗa min ko kallon shi banyi ba, da taimakon shi, nayi wanka tare da gyara jikina sannan nazo na gyara gadon, jikina a mace. Shafa kaina yayi tare da cewa.
"Ina zuwa." Ya tafita, kwanciya nayi abuna barci me nauyi yayi gaba dani.

           Na gaji ainun, dan haka na jima ina barci, ina farkawa na kuma shiga ruwan zafi nayi wanka, sannan na fito daga ban ɗakin, zama nayi na b'ata lokaci ina tsara kwalliya, ina gamawa na saka wata doguwar riga, sannan na yafa mayafi na daidaita nutsuwata, kafin na shiga cikin kitchen na dauki kayan abincin da aka shirya min na nufi gidan Anneh, tunda na shiga na ganshi a zaune yana me kaskantar da kanshi, d'agowa yayi tare da mika min hannun, kin zuwa gurin shi nayi sannan na wuce gurin Anneh, na zauna.

"Ikram Sannun ya jikinki? Yanzun yake gaya min ashe baki ji dadi ba kwanakin baya!" Kunya yasani kasa d'ago kai na, dariya yake min, sannan yace mata.
"Anneh ni tsoro nake ji, domin sun kafe akan lallai Ikram bata dace da Sultanah ba, sai dai na bawa daya daga cikin matan gidan."

     Shafa kan shi tayi sannan tace mishi.
"Eh suna ganin matukar suka bawa Ikram akwai yiwuwar samun dukkanin mulkin ka, sannan zata iya lalata musu goben sune, dan haka kayi ƙoƙarin gano inda Abrad yaƙe, ka kashe shi."
Da sauri na d'ago kai na, ina kallon ta.
Zan mata magana naji an busa, alamar ana shirin yaki, mik'ewa yayi na rike hannun shi.
"Ina zaka Mehran!"
Durkusawa yayi tare da kallon yadda na b'ata fuska,
"Alamar yaki yana tun karo daular mu ce, bari naje masarautan na dawo zan zo daukar ki, karki yarda wani yazo yace Ni na aiko shi."

     Gyada mishi kai nayi, har zai tafi na kuma mik'ewa na rike hannun shi.
"Mehran ina jin tsoro"
Saka hannun shi yayi tare da rungume ni, yana faɗin.
"Mehran ba zai tab'a barin ki ba, ki kwantar da hankalinki,zan dawo gare ki."

        Shafa kaina yayi tare da sumbatar goshina, sannan yayi min sallama, haka na koma jikin Anneh na kwanta, ina jin wani irin yanayi a raina, shafa kai na take, tare da cewa.
"Zai dawo Insha Allah."

    ***
"Toh ga sakon Abrad sun amshe manyan biranen mu, sannan sun kashe mutane babu adadi. Abu daya yake so ka sake mishi Ikram, ko kuma ayi ta gwabza yaki."  Magatakardan.

Lashe baki yayi sannan ya kalli manyan mutanen da suke fadar yace musu.
"Ba zan iya sake mishi mata na ba?"
"Amma yace akwai sirrin da yake tsakanin su, wani irin sirri ne?"

Rintsa idanun shi yayi tare da kallon su, sannan yace.
"Ban sani ba, amma babu makawa zan shiga yaƙin a shirya dakarun" ya fadi haka yana mik'ewa tare da barin fadan.

Gidan Anneh ya tafi, yana shiga yaji kamshin gidan ya sauya, abinci ya samu dan haka ya zauna ya fara ci yana raba idanun shi, fitowa tayi ya zuba mata ido.
"Anneh ina son wancan mahaukaciyar?"
"Toh ai kuwa ba zan baka ita ba"
"Don Allah ki rufa min asiri"
"Ai kasan da haka"
"Bazan kuma ba"
Har na isa gurin su, zama nayi tare da fara cin abincin ya'yan itacce ne ma, na fara ci muna hira. Ina gamawa nasha romon kazar da tayi min da kayan kamshi, ina gamawa na koma jikinta ina faɗin.
"Anneh anan zan kwana."
"Anneh nima anan zan kwana."
"Toh wallahi baku isa ba,"
Haka muka yi ta hira, da zamu tafi muka mata sallama, wani abu ta bani tana kallona tace min.
"Har yanzun tafiyarki bai daidaita ba, amma gashi kina sakawa a ruwan zafi kina tsuguno akai, sannan Insha Allah zaki ji dadin jikinki"

     Haka ta bani abubuwan gyaran jiki. Muna fita na kalle shi cogewa nai a kofar gidan, juyawa yayi tare da kallona, a hankali ya tako, sannan ya juya min baya na hau, muka fara tafiya ina cewa.
"Mehran! Ina son." Cak ya tsaya tare da kallona.
"Kina sona"
"A'a ni bana son ka!"
Na maida kaina izuwa

Please Login or Register in order to submit comment