Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Abie.
Cikin bacci yake jin shasheqar kukanta tana kiransa tana karya mutu ya barta.
Firgigit Abie ya farka yana bu'de gajiyayyun idanunsa.
Riqeta yay gam yana matseta cikin jikinsa, ya tallabo kanta yana girgizawa ahakali yake kiranta.
“Baby Ummi! Oya bu'de idanunki ga Abienki tare kuke ban mutu ba.�
'Kananun kyawawan idanunta wanda sukayi jajir ta bu'de jikinta na tsuma ta kalli fuskar Abie.
Hannunta ta sanye ta shafi fuskar shi taja dogon hacinsa ta 'dora yatsarta akan lips 'dinsa ta shafa bakinta na rawa ta ce.
“Ya Allah karka tasheni daga wannan mafarkin da nake kasa na dauwama ahaka Karna tashi ace da gaske jirgin su Abie ya fa'di...�
Abie ya girgizata yana shafa fuskarata, idanunta ya gwala mata ya hura mata sansanyar iskar bakinsa ya manna bakinsa saman kunnenta ya hura mata da 'dan 'karfi ya kirata.
“Babyna please ki nutsu Abienki ne ba mafarki kike ba, ba jirgin Espagne ne ya fa'di ba, na Singapore ne oya bu'de idanunki kinji Baby.�
Ya 'karashe mgnar yana riqe fuskarta da hannayensa.
Hawaye na kwaranya saman fuskarta ta mari kanta ta shafa fuskar Abie tana Jan gemunsa ta kai fuskarta dab da tashi tana sunsunawa 'kamshinsa ya cika mata hanci ahankali ta kirasa “Abie Rabin raina!�
Cikin farin cikin ya amsa “Na'am Babyna ruhina.�
Wani irin kukan da'di ta Saki tana qamqame Abie ta shige jikinsa kamar zata koma cikinsa ta rungumeshi sosai tana kuka iya 'karfinta.
Abie ya sauke 'katuwar ajiyar zuciya, yana fa'din.
“Ya Rabbi! Oh! Baby pls kiyi shiru nine ga ni kusanki ba abinda ya sameni, yi shirunki kinji?�
Ya 'karashe mgnar yana matseta gam yana shafa bayanta bakinsa dab da kunnenta yana hura mata iska cikin 'kofar 'kunnenta.
Shiru tai tana sauke ajiyar zuciya tana sake maqaleshi ta tura kanta cikin 'kirjinsa tana shaqar daddan 'kamshinsa.
“Baby bari na ha'da miki tea ki sha OK? �
Kai ta girgiza tana sake shigewa jikinsa.
Dogon gashinta ya tattare mata, ya 'daure da ribbon ya sumbaci tsakiyar kanta yana sake matseta jikinsa ya lullu'besu da lallausan bargo.
Sauka numfashinta yaji awuyansa ta kuma bacci cike da nutsuwa ta maqaleshi gam bata barinsa yay 'kwa'kwaran motsi kamar za'a amshe mata shi, ga shi anyi kiran sallah yana son ya yi sallar raka'atanil fajir.
Sai da ya bari baccinta yay nisa sosai ya samu ya janye jikinsa ya runguma mata pillow ya sumbaci goshinta ya kamo tafin hanunta ya shafa ya sumaci zoben hannunta yana murmushi yaja hancinta ya sauko ya shige toilet.

*Niger Tahoua*

Misalin 'karfe 8 na safe.
Inna na hura wuta tuyar waina, sai ga Dadda ita da Taslim, suna kwa'da sallama.
Inna Hansatu ta kallosu tana amsawa fuska ba yabo ba fallasa.
Tabarma ta shimfi'da musu, suka gaisa ta isa ta hura wuta.
Dadda ta ce“Hansatu dan Allah ko kinada labarin su Ja'afar tinda duk tare suke? Wlh hankalina ya tashi tin shekaran jiya Tanko ya ce zasu taso har yanzu bana samunsu awaya.�
Inna ta gyara zamanta saman kujerata, tuyar wainarta, tana zuzuba mai acikin tandar.
“Eh Dadda jiya da dare suka iso Malam ya kira yana fa'damin, Masha Allah Ashe yarinya ta warke barka Allah tsare gaba...�
Mahmoud ne ya shigo da sallama yana fa'din.
“Ya Ja'afar ga Innar kana jina?�
Inna ta washe baki tana fa'din.
“Kai Masha Allah yaron albarka tinda safe ya nemi mahaifiyarsa su gaisa.�
Ta amsa tana kara wayar akunnenta tare da sallama.
Lokacin Ja'afar suna cikin taxin baba Tsalha zasuje gidan Abie.
Amsawa yay yana gaisheta ya 'dora da cewa“Innata jiya muka sauka Alhmdllh! Ibtisam ta warke, inna umma deluwa aban ita mugaisa.�
Inna ta washe baki ta ce“Masha Allah yaron albarka haka akeson 'da nagari Allah ya maka albarka, ina baaban naka? Deluwa ta yi sammakon zuwa asibiti bata dawo ba 'diyar 'kaninta aka riqe. Ga Dadda zauna kakar matarka tana neman labarinsu Tanko surukinka.�
Dadda da Taslim suka kalli juna suna mamakin lamarin innar.
“Toh gata bari abata amshi Mahmoud. �
Mahmoud ya amsa yabama dadda.
Sallama ta amsa suka gaisa cikin mutuntaka, tana tambayarsa su Ibtisam.
Ja'afar ya ce“Wlh layinsa tin jiya bai gansa ba amman suna lafiya yanzu idan na isa sai na basa wayana ya kiraku da numberki insha Allah.�
Dadda ta masa godiya tai masa barka da arziqin samun lafiyar Ibtisam, sukayi sallama ya kashe wayar jin innar na 'kananun magana.
Dadda ta ce “Hansatou zamu tafi mun gode sosai Ashe sun dawo Tchad sai gida.�
Ta ce “Eh insha Allah. �
Waina zubin farko ta zube musu duka da miya, dadda ta yi godiya inna ta saka Maimou tuyar ta rakasu har 'kofa suka tafi da mamakinta akwai kirki akwai tsiya inna haka take.
Suna zuwa gida su Aydah suka baibayesu suna tambayar labarin Ibtisam da babansu.
Taslim ta ce“Kai Ramadan kamar kafimu son Baba da Anna da auntie Ibti akanmu.�
Labari dadda ta basu sai lokacin hamkalin yaran ya kwanta sukaci wainar suna hirasu suna jiran kiran Tankon.

Acan kuwa Tchad.
Ja'afar yana zuwa bayan sun gaisa ya basa wayan ya kira Dadda, aka kira su Laraba har su sukayi hira, dadda jin murya Ibtisam harda kukanta dakyar ta lalla'bata tai shiru.
Ja'afar sai satar kallon Ibtisam yake lokacin da take wayan.
Ku'din ne da suka qare ta basa wayansa suka koma ciki, bayan sunyi breakfast Ibtisam aka koma bacci saman lafiyayyan bed.
Ja'afar kuwa can gidansu suka koma su Harisu sun ce bazasu je aiki ba, yau.
Falmata ce ta matsa ma Ja'afar tana son ganin Ibtisam, suna son zuwa ganinta ko za'a barsu su shiga gidan?
Dole ya rakasu.
Ibtisam sosai tai farin cikin ganinsu Falmata da suka tashi tafiya ta ce zata bisu da yamma sai ta dawo, Ja'afar bai hanata ba, murna ma yay zai samu damar ke'bewada ita.

A can Espagne
Abie dakyar ya samu ya tashi Rahma ya ha'da mata ruwan gumi tai wanka, tai sallah, ya bata tea ta sha ya bata mgani ta Sha. Dr ya dubata ta koma bacci wanda fafur taqi, sai jikin Abienta dole ya hkr ya mannata jikinsa ya lullu'beta ya zagaye hannayensa gadon bayanta tana baccinta anutse.
Misalin 11 Meerah ta kawo musu ha'daddan kayan breakfast ta gaishesa ya amsa tana tambayar me jiki ya ce “Da sauqi yauwa Meerah bari naje gida nayi wanka na canza kaya kafin ta tashi zo zauna kusanta.�
Ahankali ya zameta daga jikinsa Meerah ta maye gurbinsa.
Ai kuwa ya zame jikinsa tana farkawa.
Yana dab da fita ta sanya masa kuka tana kiransa “Abie!�
Tamkar 'karamar yarinya.
Da sauri ya dawo ya ce“Meerah sauko.�
Meerah ta sauka ya zauna ya ware mata hannaywnsa tai saurin shigewa jikinsa tai luf, tana kuka ahankali.

Bayanta ya buga can 'kasa² yake mata mgna kusan kunnenta.
“Baby kiyi shiru ba abinda zai sameni insha Allah sai wanda Allah ya rubuta ba ganiba, taso kiyi breakfast pls kinji Babyna.�
Shiru tai ta bar kukan ta yi lamo jikinsa tana saqalo hannayenta wuyansa, ta tsura masa kyawawan 'kananun idanunta wanda suke ciki da ruwan hawaye.
'Shima kallonta yake yana shafa dogon gashinta wanda rabi ya zubo kan fuskarta.
'Dan 'karamin bakinsa ya 'dora saman gazar² 'din gashin idanunta ya sumbata.
Idanunta ta rumtse tana kwa'be fuska.
“Pls baby ummina abinci ka'dan zakici.�
Idanunta ta bu'de ahankali ta bu'de 'dan qaramin bakinta ta ce“Abienah kai kaci wani abun ne?�
Hancinta yaja ya ce“Ta ya kina gadon asibiti kike tunanin zan iya sakawa cikina koda baqin ruwa ne babyna?�
Zabura tai da 'dan sauran 'karfinta tana son miqewa ta ce“Abie pls kaci wani abun zanci nima wlh.�
Cikin farin ciki ya kamata ta zauna sosai ya jingina mata pillow, ya sumbaceta agoshi ya shafi fuskarta, ya sauko ya nufi toilet ya fa'din.
“Meerah ha'da mana tea mai kauri sai ki zuba mana abinda kika kawo.�
Meerah da gama shagala da kallonsu tai firgigit ta amsa da “Toh Yalla'bai.�
Ta shiga kiciniyar ha'da masu tea.
Abie ya shiga toilet.
'Kofar aka turo da sallama Anee na gaba Rafeek na baya wanda hango Rahma zaune ta amsa kyau matuqa sanye take da wata Riga da skirt Ash kala kayan Espagane , marar kwaramniya sun 'dan kameta, wanda ya bayyana kyawun surata, kanta bu'de gashinta ya baje gefen fuskarta, tayi wani irin kyau, 'kafarta zuwa 'kwabrinta waje sarqar 'kafarta sai walwala take. Hakan ya saka
Rafeek yay saurin wuce Anee, ya nufi wajan Rahma fuskarsa na nuna tsantsar damuwarsa, masoyiyarsa gadon asibiti.
Rahma ganin Rafeek amugun tsorace ta zaro kyawawan 'kananun idanunta waje, tana kallon 'kofar toilet....

_💃�'Yar Ajin Ma Sha Allah🥰_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
3/12/22, 00:27 - Buhainat: ```D A```

```59&60```

_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉�300N +22796515805*_

Sosai Rahma ta shiga ru'du gabanta na fa'duwa, ganin Rafeek na dimfarota Abie na toilet.
Da sauri ta tan'kwashe 'kafafunta, tana janyo mayafin kayanta ta lullu'be kanta
Hannayenta ta ha'de tana roqon Rafeek ya fita, hawaye har ya fara gangarowa saman kumatunta.
Cikin rawar murya ta ce“Pls Rafeek ka fita Abiena na nan kaji?�
Rafeek ya waiga baiga Abien ba, ya girgiza kansa yana zuba hannayensa cikin aljihun wandonsa ya ce“Haba! Baby cute harda kora? Ai koda ace yana nan bai fita ba, nasan murna zaiyi mai son 'yarsa yazo ganinta tana gadon asibiti.�
Duk cikin harshen turanci sukayi mgnar.
Dab da ita ya zauna ya qureta da manyan idanunsa, cike da tsananin tausayinta, ya furta “Baby cute sannu Allah ya baki lfy, yanzu Anee take fa'damin na ce sai na biyota, ya jikin?�
Rahma kasa mgna ta yi kicin² gabanta na fa'duwa har wata 'yar zufa ta karyo mata saman goshinta.
Anee ta zauna tana murmushi ta kama hannayenta,tana fa'din.
“Habibty sannu ya 'karfin jikin? Wlh jiya naji tsoron halin da kika shiga, amman yanzu Alhmdllh! Ina Abie ko ya tafi gida yazo? Yanzu me kikeji? Sannu Rahamata. �
Ta 'karashe mgnar tana ta'ba wuyanta.
Rahma duk ta diririce ta rasa abinda yake mata da'di.
Wani irin yawu ta ha'de mai 'daci tana kallon Anee wacce take 'ko'karin amsar tea 'din da Meerah ta ha'da ma Rahma.
“Anee pls Rafeek ya tafi Abie yana nan, ke kinsan komai.�
Rafeek ya amshi cup glass 'din me 'dauke da tea sai tiriri yake yana fitar da 'kamshi citta da kananfari.
Bakin Rahma ya nufa yana hura mata ya matsa dab da ita, ya ce“Haaaa baby cute.�
Kai ta girgiza cikin kuka ta bu'de baki zatayi mgna ya kafa mata cup 'din tea 'din, wanda yay dai-dai ta fitowar Abie daga toilet 'din.
Ba Rahma ba Anee ma ta firgita da ganinsa, dan bata san yana toilet ba.
Manyan shanyayyun idanunsa ya zuba saman hannun Rafeek me 'dauke da cup 'din wanda ya kafa saman bakin Rahma.
Rafeek cike da muguwar kunya, ya janye cup 'din daga bakinta ya miqa mata a hannunta, ya sauko ya zube 'kasa yana gaishesa cikin girmamawa cike da kunya kamar yadda yaga Anee ta yi.
Abie ya qaraso ya amshi tea 'din da Meerah ta ha'da masa, ya shiga kur'ba da zafinsa, yana Jan kujera ya zauna nesa da gadon, yana amsa gaisuwar fuska asake, yana fa'din.
“Anee yayanki ne wannan ban San shi ba? Meerah sake ha'de tea cup biyu mana.�
Anee duk ta daburci ta 'daga kanta ta ce“Eh Abie nace zanzo ya biyoni yaga jikin nata.�
Ku'bar tea 'din ya kuma yi yana murmushi ya ce“Masha Allah, yaron kirki Allah ya yi albarka, miqe ka zauna mana.�
Rahma ta kafe Abie da ido hannunta me riqe da cup na rawa cup 'din na qoqarin su'buce mata.
Rafeek ya miqe yaja kujera ya zauna.
Meerah ta ha'de tea Abie ya amsa da kansa yana murmushi ya beqawa Rafeek cup 'daya Anee 'daya, suka amsa suna godiya.
Kallon Rahma yay yana murmushi ya ce. “Baby ki sha mana ko akwai zafi ne?�
Rahma tai 'kasa da kanta tana kallon tea 'din bakinta baki 'daya 'daci yake, hankalinta tashe yake, tasan Abie mugun fushi yake da ita.
'Kamshin turarensa ya kawo ma 'kofofin hancinta farmaki,kafin taji hucin numfashinsa, dab da fuskarta, sai saukar tattausan hannunsa taji saman nata yana janye cup 'din hannunta, kafin sautin muryasa mai fitar da amon da'di ta bayyana dab da fuskarta, yana fa'din.
“Sorry baby karki zuba ajikin ki mana. Anee 'kawarki bata son cin abinci tanada lafiya ma bare yanzu.
Oya babyna sha tea 'din kinji haaaa pls kar Anee da yayanta su mana dariya Baby taqi cin abinci hannun Abienta.�
Ya qarasa mgnar yana 'dago da ha'barta, yana sakar mata lallausan murmushi, yana mata wani irin kallo, wanda ya kusa sakata makancewa, baki 'daya jikinta rawa ya fara, bata san lkcn da ta bu'de masa bakinta ba, ya shiga bata tea 'din.
Anee da Rafeek kamar ha'din baki suka sha tea sosai sbd da'din da ya musu.
Abie yana tallafe da fuskar Rahma sai da ta sha tea 'din, yana jan su Anee da fira.
Farfesun kayan cikine da sinasir Meerah ta girka ta zuzzuba musu a plates, ta basu Rafeek kunya ta hanasa ci, Anee ta amsa tana cin abunta.
Abaki Abie yake ba Rahma tana amsa tana ci cikin dauriya, ta gama ya bata ruwa ta Sha ya goge mata baki da tissue, idanunsa ya saka cikin nata ya motsa la'bbansa, “Kwanta maza.�
Ba musu ta kamo hannunsa ta damqe anata ta kwanta, ta ce“Abie lullu'be sanyi nakeji.�
Fuskarta ya shafa ahankali ya furta.
“Ok.�
Lullu'beta yay da tattausan bargo ya sumbaci kumatunta, ya miqe yana zuba hannaywnsa cikin aljihun wandonsa, ya ce.
“Anee zanje gida na dawo akula da ita, Meerah sai na dawo.�
Cikin girmamawa suka amsa.
“Toh Abie adawo lafiya.�
“Allah yasa�
Ya amsa ya beqama Rafeek hannu sukayi musabaha, ya fice ba tare da ya kalli inda Rahma take ba.
Runtse idanunta tai tana jin kuka na neman 'kwace mata, ta ce“Don Allah Rafeek ka tafi kaban lokaci zanyi mgna da Abie pls.�
Rafeek ya miqe ya dawo kujera dab da gadonta ya zauna yana mgna 'kasa².
“Wlh ba inda zanje ina nan har Abie ya dawo, ai tinda yaban fuska yanzu zan bayyana masa kaina, Abienki baida matsala wlh, Baby cute pls ki ban dama na fito aurenki nake son yi...�
Cikin zafi ta ce“Ka rabu dani inada miji don Allah.� ta qarashe mgnar tana juya masa baya ta rufe kanta da bargon.
Anee dariya tai ta ce“Pls Rafeek ka barta har ta warke yanzu dai mu kula da ita har Abie ya dawo sai muje ka saukeni gida nayi wanka na koma school.�
Meerah dai kallonsu take tana dariya.

Abie su na zuwa gida wanka yay, ya zauna falo, yana waya dasu Jaddatu da Abie 2.

*Gabon*
Daga wanka ya fito yana goge jikinsa da towel, wayansa ta 'dauki ringing ya waiga ganin sunan da yake yawo akan screen wayan yaja tsaki, ya 'daga cikin masifa ya ce.
“Wai GANAU me kuke nufine? Shin Ana abu dole? Nine babba nace na daina komai na tarwatsa komai Chad 'dinma na daina zuwa, bari kaga.�
Ya katse kiran yana huci ya kira number Ja'afar, bugu biyu Ja'afar ya 'daga tare da sallama.
Ma'aruf ya amsa ya na fa'din.
“Ja'afar! Sannu ya me jikin? Allah ya qara sauqi, ina son Ja'afar ka amshi key 'din motar da ka kaiwa megadi ka riqe na mallaka maka kyauta, bazan sake dawowa Chad ba, yau zan saka asiyar da gidan ku'din abawa marayu sadaka.�
Ja'afar da suke zaune shi da su Harisu sai da ya miqe tsaye ya ce“Oga kyautar mota sukutum! me uban ku'di hakan?�
Ma'aruf ya numfasa ya ce“Eh na baka sannan ka yafemin na maka laifin da kai kanka baka saniba nasaka kamin wani aiki baka cikin hayyacinka na godema Allah da ya shiryeni tin da jajayen sawuna.�
Ja'afar ya ce“Anya kamin laifi kuwa? Gaskiya ban gansa ba azaman mu koda ka min na yafe maka Oga ngd Allah ya qara girma, da kafin Allah ya ha'dani da kai da Abie na tsani alaqa da masu ku'di sbd wulaqancin su amman Ku ba haka kuke ba!�
Ma'aruf yay masa godiya ya katse kiran nan take ya kirayi wata number ya gayama mutum yadda za'ayi da ku'din idan an siyar da gidan kayan sawarsa arabama mabuqata.
Yana gama wayar ya dinga jin qaran doorbell ba qaqqautawa, yaja tsaki ya qarasa shiryawa cikin dakekiyar shaddah ya fesa turare, ya fito yana baza 'kamshi.
'Kofar ya bu'de yaja baya tiris yana ha'de ransa.
Cikin fushi ya ce“Ke! Mayya me ya kawoki bayan kinsan Aishatu na wajan baki agabana da kukayi waya ta ce miki gata zata fita tin safe? Wlh wlh ayau zan tona miki asiri wajanta, tinda ke sakarace baki san amana ba me zanyi mace irinki ko mata sun qare aduniya shashasha! Kawai.�
Rabi'ah sanin gidan ba kowa har Uwani aka tafi wajan bikin ya saka tai saurin shigowa ta maida qofar ta rufe ta shige jikinsa ta qamqameshi tana sakin kuka ta ce“Haba! Don Allah mon Cheri meye laifina dan ina sonka? Wlh mugun sonka nake bazan iya rayuwa babu kai ba, ka tausaya min don Allah. �
Ta qarashe mgnar cikin kuka tana qara maqaleshi tana Goga masa 'kirjinta.
Ma'aruf wani irin 'kamshinta ne ya buwayeshi tin shaqar farko yaji baya hayyacinsa, sosai yakejin feeling lokaci 'daya qamshin ya kashe masa sansan jikinsa, ya kasa 'kwace kansa daga gareta baki 'daya 'kamshin ya 'daga masa hankali ya rasa ma duniyar da yake ganin Rabi'ah yake ta koma masa Aishatunsa sak.
Rabi'ah ta maqaleshi ta tallafo kansa ta ha'de bakinsu ta shiga basa hot kiss wani irin sha bakinsa take tana tura masa sweet 'din bakinta tana lalubo lungu da saqon bakinsa, ta kamo hannunsa ta tura cikin rigarta.
Wani irin yamm yaji Sam baisan yadda akayi ba ya fara murza mata nipples 'dinta yana lailayawa, suka zube saman doguwar kujera suna haukata juna idanunsa Aishatu kawai yake gani qamshin Rabi'ah ya fitar da shi hayyacinsa take ya fara nuna mata salonsa wanda ya saka ta fara kuka tana maqaleshi tana fa'da masa abinda ni bazan iya rubutawa ba, naga dai sunyi tsirara suna shafar juna kafin su dunqule waje 'daya ya shiga jikinta ya fara haqarta suna ihun da'di baki 'daya sun rikice sai sambatu suke, Rabi'ah wani irin mahaukacin da'di takeji ta qamqameshi tana fa'din“ Wlh bazan iya rayuwa babu kainl ba, ashe abinda Aisha take fa'di gaskiya ne mugun da'di gareka? ga kana rats....yadda nakes... Ma'aruf ka aureni don girman Allah.�
Ni ko na ce “Oh! Daman Rabi'ah ba budurwa ba ce ba?🙆��♀�😨🤔

Can kuwa gidan bikin daman da rana za'a saka ankon atamfa Aishatu Ashe ta manta tata da lace kawai ta zo, ta Kira Ma'aruf ta ce ya biyo mata da anko 'dinta taji bai 'daga kiran ba, har Kira goma, sai kawai ta kira Rabi'ah sbd ta ce mata tana hanya dan ta ce ta biya ta kawo mata itama shiru, dole ta kira Nura direba yazo kai uwani ta kawoma lokacin da yazo Uwani an aikesu kasuwa kawai sai ta fito har yayarta Munnira na cewa.
“Aishatu nasan halinki da shiririta kije ki biyema Ma'aruf kiqi dawowa da wuri.�
Dariya tai ta ce“Wlh baya gida tinda na kira bai 'daga ba, haba Aunty yanzu zan dawo bikin Mimi ina naga damar wuni agidana Tabb wlh ban 30 minutes zan dawo kinga ya hanani tuqi ya ce sai na haihu, idan su Rabi'ah sun iso don Allah su zauna sai na dawo.�
Ta fice tana dariya.
Bayan motar ta shiga suka nufi gidan.
“Nura Ma'aruf ya fitane? Ina kiransa baya 'dagawa.�
Nura direba ya ce“A'a Hajiya yana gida naga motarsa ajiye.�
“Ok nasan wani aikin yake.�

*Chad*
Rayyana zaune saman kujaran bedroom 'dinta ta yi tagumi, rayuwa sam bata mata da'di, an kasa fahimtar irin nadamar da tayi.
Number Abie ta 'kurawa idanu ta danna kira.
Cikin ikon Allah bugu 3 ya 'daga tare da sallama.
Rayyana ta amsa tana gaishesa da tambayarsa jikin Rahma ta 'dora da cewa. “Yanzu ne naji su Ummi na mgnar ance tana hospital, Allah ya bata lfy.�
Abie da yake miqewa dan zuwa hospital ya amsa da “Ameen Amin Ngd Rayyana ya jikin naki?�
Cikin murna ta amsa “Da sauqi har yanzu tana hospital 'din?�
Abie ya amsa da “Eh amman nasan za'a sakemu yau insha Allah. �
Addu'a taimasa na fatan samun lafiya ya amsa sukayi sallama.
Idanunta kan wayar ta danna kiran Auntie Saro.
Har ta gama ringing bata 'daga ba, sai da ta sake kiranta ta 'daga.
Dakyar take amsa gaisuwarta.
Rayyana ta ce“Auntie Saro! Dan Allah ki sassautamin wajanki nake ganin zan samu sauqi amman kema ga shi kina shareni wlh nayi nadama, ni yanzu ki ban shawara ya zanyi Abdulmajid ya sauko ya zauna dani wlh ina sonsa.�
Auntie Saro daga can taja ajiyar zuciya ta ce“Ga irin ranan da nake jiye miki nan ta zo, babu irin nasiha da ban miki ba akan ki ajiye hankainki ki zauna da mijinki kiyi hkr jarabawar da zai miki ta lokaci qalilance, ki kawar da kanki akan 'diyarsa amman fafur kika qi kika biyema Wahida ita gatacan tana aurenta lafiya lau ke zata kaso miki naki, humm! Kiyi addu'a ba abinda ya gagari Allah amman kin tafka kuskuren ba lallai bawan Allah'n ya zauna dake ba!�
Rayyana kuka ta saki tana sambatu dakyar Saro ta lallasheta tana kwantar mata da hankali,has taji nutsuwa ka'dan.

'Bangaran Ja'afar kuwa cikin murna da farin ciki suka tafi gidan Ma'aruf dasu Yahuza ya amso motar takardunta da kome suna cikinta, ya kira baba Tsalha suka sanya masa albarka.

Ibtisam zaune ita da Binta da Falmata baba Tsalha ya shigo yana washe baki, ya ce“Kuje Ku sanyawa Ja'afar albarka me gidansa ya masa kyautar mota.�
Ibtisam baki ta ta'be a'boye tana kauda kanta.
Binta ta Kama hannunta suka fito.
Ja'afar da kallo ya bita ganin tana hararensa.
Kicin² yay da fuska ya dawo Ja'afar 'dinsa sak ya ce“Wuce muje na kaiki gida lokacin shan magani ya yi.�
Ganin yanayinsa ya saka ta Sha jinin jikinta, tai 'kasa da kanta.
Falmata sabulu da turaren wuta ta ba Ibtisam ta ce zasu zo kafin su wuce Niger.
Gaba ya ce ta shiga Su Harisu na baya dan Ja'afar ya ce suje idan sun ajiyeta zasuje yawo sbd yaji da'din kyautar fiye da tunanin mutum.
Har suka iso bai kalli idan take ba sbd yaga take takenta sai ya yi da gaske zasu shirya zai shareta daga nan har zuwa bikinsu.
Kallon yay daqile ya ce“Fitar min a mota malama.�
Kallonsa tai ganin fuska ba wasa tai saurin ficewa daga motar aranta tana fa'din.
“ Motar sadakar aikin banza. Eh dai ban sonka sai ka gaji ka sakeni jaraba kawai, ni ban ma San ya akayi na soka da farko ba mutum sai baqin ran tsiya, balarabe mgnarsa ma murmushi ne.�
Fuuu tai ciki sashen su Abie 1.
Ja'afar basu bar gidan Abie ba sai da ya nunama Mal Adamu moto dasu Tankon and Abie 2 suka sanya masa albarka Mal Adamu ya saka Ja'afar ya kira masa Ma'aruf ya yi godiya amman wayan tana shiga ba'a 'dauka.
Yo ina zai 'dauki kwaya yana can agajimare yana yawo.😂🤣���♂�

A can Kuwa Espagne Rahma baccin 'karya tai, har na gaskiya ya 'dauketa, Anee da Meerah and Rafeek suke hirasu gwanin burgewa.
Dr yazo ya duba Rahma tana bacci ya ga ba wata matsala da zasuci gaba da riqeta ya ce idan babanta yazo yaje office sai abasu sallama taci gaba da shan magani.
Anutse ya turo 'kofar bakinsa 'dauke da sallama.
Rafeek ya amsa yana masa barka da zuwa Abie ya sha mamakin Rafeek bai tafi ba.
Fuska asake ya amsa yana isa bakin gadon ya janye bargon daidai kanta ya ta'ba goshinta ba zafi.
Anee ta ce“Abie Dr ya ce kaje idan kazo. Abie zamu tafi Allah qaro sauqi munada lecture qarfe 3 idan mun taso zan biya can gidan.�
Abie ya jinjina kai ya ce“Mun gode Allah bada lada.�
Rafeek aladabce ya masa sallama suka fita Abie ya nufi office 'din Dr.
Takardar sallama ya basu.
Merrah ta kwashe kayan ta kai mota tana jiransu.
Zaune yake bakin gadon ya sanya hannayensa ya tattarota jikinsa ya tallafo fuskarta ya 'dora 'dan 'karamin bakinsa kan goshinta ya sumbata ya dawo kumatunta, ya sumbata.
Manyan kyawawan idanunsa masu matuqar sakata ta yi taushi, ya zuba mata ya zura hanunsa cikin rigarta saman lafaffan cikinta yana shafawa.
'Dan zabura tai tana mutsitsika 'kananun kyawawan idanunta.
4 eyes sukayi da Abienta.
Sosai ta kafesa da idanunta wanda suka fara tara ruwa ta kwakwa'be fuska ta zura hannunta cikin rigar ta 'dora hannunta saman nashi wanda yake shafa mata cikinta tanajin wani irin abu na ratsata, gashin da yake kwance abayan hannunsa ta shafa, tana lumshe idanunta ashagwa'be ta ce“Abie Rabin raina pls karkayi fushi dani wahala nakeji kaji?�
Cikin wata kasalalliyar murya yay mata mgna dab da kunnenta yana zaro hannunsa waje daga cikin rigarta gudun kar ya kauce arashin Sani.
“Babyna me kika min zanyi fushi dake dan kin kira saurayinki yazo ganinki bayan kinsa ke 'din matar wani ce?�
Ya qarashe mgnar yana cizon fatar kunnenta.
Kukan shagwa'ba ta sakar masa tana qamqameshi ta ce“A'a wlh ban kirasa ba ni dai kayi hkr karkayi

Please Login or Register in order to submit comment