Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

idanunta na tara ruwa, ta ce“Babu Abie2 kuma insha Allahu zan kiyaye dukkan abinda ka lissafomin, zan kasance mai basa kulawa da dukkan iyawata.�
Abie2 ya ce yauwa Ngd Allah ya miki albarka, Abdul Majid nason kulawaki da tattalinki, gare shi bai ta'ba jin da'sin aureba da kwanciyar hankali sbd sonki kawai ya Sani acikin zuciyarsa, ki zama mai hkr da juriyar zama da shi na har Abadan duk da nasan zo mu zauna zo mu sa'bane watarana dole a samu matsala tsakanin ma'aurata toh da hakan ta faru karki yarda kiyi fushi da shi ki cije ki daure kici gaba da kulawa da mijin ki idan ta Kama ki basa hkr ki basa, dole zan fa'da miki gaskiya sbd nine matsayin mahaifiyarki da kike gani ayanzu.�
Rahma ta jinjina kanta ta ce.
“Nagode Abienah insha Allah zan kiya.
Ta kamo hannunsa tana fuskantarsa ta ce“Dan Allah Meerah bata ta'ba burgeka ba?�
Abie2 ya ce“Ikon Allah! Babyn Abie yau kuma da wace irin mgna kika zo?�
Rahma tai murmushi ta ce“Ni wlh sonake ka aureta tanada hankalina nasan bazata qika ba don Allah idan ka amince zuwa dare zan mata mgnar.�
Abie2 shi kunya ma Rahma ta basa ya kasa mgna.
Dariya tai ta ce“Abie2 shiru ma mgna ce bari kaga naje muyi mgna da Meerah nasan bazata qiyaba, sai muyi mgna da Abie.�
Ta 'karashe mgnar cikin murna tana miqewa, ta fice harda gudunta tana tsalle.
Abie2 kai ya girgiza yana murmushi.

Rahma tana shirin Kama handle 'din 'kofar falonsu Abie na bu'dewa waya manne kunnensa, yana mgna yana sakin murmushi, ya sake sabon shiri wani hatsabibin yadi ne blue ajikinsa sai baza 'kamshi yake.
Rahma ta tsareshi da idanu, ganin naso wuceta ba tare da ya mata mgna ba.
Hannunsa ta riqo, ta shiga gabansa kamar zata shige jkinsa, ta marerece fuska, tana kallonsa kyawun da ya mata yasa ta manta da 'yar kunya take da shi.
Asangarce ta kirasa.
“Abienah!�
Ajiyar zuciya Abie ya sauke, yana damqe hannunsa cikin nata me 'dauke da safa yana murzawa ayanzu Babyn nasa baya son abinda ya rabasa da ita nan da can.
“Hello pls Nasir zan kiraka.�
Ya katse wayar yana zurata cikin aljihun wandonsa ya amsawa da.
“Na'am My Baby menene um?�
Kasa jurewa kallonsa tai ta sadda kanta 'kasa tana wasa da zoben yatsarsa, cikin sanyin murya ta ce“Uhmm! Abienah karkayi fushi dani pls kaji? Idan laifi na maka ka yafemin.�
Jikinsa ya shigar da ita yana 'dago kanta ya janye niqab 'din fuskarta ya sumbaci kumatunta ya lashi 'kananun la'bbanta, ya ce“I love you my baby oya shiga ciki sai na dawo, zan siyo miki abun da'di.�
Kallonsa tai ta ce“Abienah idan ka dawo zanzo muyi mgna akan Abie2 kuma Nima ina son....�
Sai ta kasa qarasawa cewar tana sonsa ta shige cikin falon da gudunta cike da kunya.
Murmushi yay yana shafa sajansa yana binta da kallo mai cike da tsantsar 'kaunarta.
Kai ya girgiza ya rufe 'kofar yasa kai yay tafiyarsa.

A falon daga Jaddatu sa Ummiterh da twins d'inta suna fira.
Akunya ta zauna kusan Jaddatu, sai take ganin kamar duk abinda sukayi da Abienta angansu, duk da kuwa nisan 'kofar falon zuwa cikin ga corridor amman sai ta tsargu, sbd 'kamshi Abie da yake tashi ajikinta.
Ummiterh ta ce “ y'ar gidan Abie an dawo?�
Rahma ta kalleta ta ce“Eh ina Meerah ko tana samane?�
Jaddatu ta matso ta rungume Rahma ta ce“Ni kam wai me kike nufi dani?�
Rahma ta sunne kanta jikin Jaddatu, ta ce“Kai Jaddatu wlh ba kome fa! Bari na hau sama zanyi mgna da Meerah.�
Twins suka ce“Auntie Rahma Abie zai kawomana chocolates da biscuits. �
Rahma tai murmushi ta shafi Kansu ta ce“Ok nima bari na dubo acan sama zan kawo muku.�
Ta fa'da tana meqewa, ta tafi su kuma sai murna suke, suka koma suka zauna kallon Tv tashar MBC 3.

Rahma tana hawa sama kallon 'kofar 'dakin Abie tai ta girgiza kanta tai gaba.
Tana hayewa sashensu 'dakin Meerah ta bu'de tana sallama.
Shiru ba kowa nata ta shiga a falo ta ga Meerah na gyaran falon da goge².
Rahma ta ce“Ashe kina nan? Toh zo zauna muyi mgna.�
Meerah ta ce“Eh ina nan ina miki duk da kinyi hijira.�
Rahma kai ta girgiza tana murmushi.
Meerah ta zauna 'kasa dab da 'kafarta.
Rahma ta Kama hannunta ta ce“Haba! Miqe don Allah wlh bana son ganin wanda ya girmemin yana min irin haka.�
Kusa da ita ta zaunar da Meerah tace.
“Toh Meerah shawarace nazo miyi amman ba dole sai idan zuciyarki ta kwanta da lamarin.
Kinga yanzu aqalla shekarunki zasu kai 27 koda 28 shiyasa tin a Espagne naso kije gida kema ki samu ki aura kikace A'a kina tare dani, har Allah ya baki miji.�
Meerah ta yi murmushi ta ce“Bakiyi 'karya ba Rahma shekaruna 28 aduniya, wlh ina son aure Allah baiyi ba�
Rahma ta kamo hannunta ta ce“Kina son Abie2 da aure? Don Allah karki ji kunyata ki fa'di min gaskiya?�
Meerah kanta ta sadda tana wasa d yatsun hannunta, ta jinjina kanta ta ce“Wlh madam bazan ta'ba 'kin jininki ba, duk abinda yake tare dake bazan 'kisa ba Rahma.�
Murmushi Rahma tai cikin farin ciki ta rungume Meerah ta ce“Ngd ngd ngd Allah ya tabbatar da alkhairi.�
Meerah ta ce“Ameen nima ngd da kika za'beni na zama d'aya daga cikin zuri'arku.�
Rahma ta miqe cikin farin ciki ta sauko ta koma wajan Abie2 ta zayyane masa duk yadda sukayi da Meerah.
Abie2 haka kawai ya tsinci kansa cikin farin ciki amman kunyar 'yarsa tasa ya yi shiru baice komai ba...


*Niger*
Ibtisam ta Sha bacci sosai, kafin ta farka cikin ikon Allah ba zazzab'in.
Kunyar maimou ya saka taqi miqewa ta yi tafiya, cikin sa'a Maimou ta fita ta koma falo ta miqe ta shiga toilet dakyar tana cije baki, ruwan zafi ta 'Kara shiga kamar yadda Karime ta gayamata.
Tana fitowa daga wanka yana shigowa 'dakin.
Jikinta ya fara rawa tana zaro idanu.
Kamota yay yana murmushi ya ce “mon cœur nutsu ba abinda zan miki, kinyi sallah?�
Kai ta girgiza cike da tsoronsa.
Jikinta ya goge mata ya shafa mata mai, ta sanya kaya doguwar rigar atamfa ta mata kyau, ya Kama hannunta ya ce.
“Kiyi sallah sai muje kici abinci kisha magani.�
Kallonsa kawai take cike da mugun tsoronsa hawaye ya wanke mata fuska ta ce“Wlh bazan iya sallah atsaye ba.�
Bakinta ya sumbata ya ce“Ok kiyi azaunen.�
Saman darduma ta hau ta zauna ta tayar da sallar.
Falon ya foto Maimou na zaune.
Kallonta yay ya ce“Ke! 'Dauko plates ki zuzzuba mana abinci idan kinci sai ki tafi gida ke zakiya mana na dare, ma kai kaji ana gyara.�
Maimou ta miqe tana fa'din.
“Lah! Ya Ja'afar ai da ka kawo na dafa.�
Hararenta yay ta fita kitchen.
Ja'afar ya dawo 'dakin ya zauna saman katifa yana jiran Ibtisam ta gama sallah.

Tana idar da sallah kwanciya ta yi saman darduma.
Ja'afar ya miqe yana 'kumshe dariya sa ya ce.
“Haba! Mon cœur yi hkr muje kici abinci kisha magani.�
Ya 'karashe mgnar yana kamota ta miqe tsaye, ya Kama hannunta, ahankali take takawa, cikin rawar murya ta ce“Don Allah zanci anan, kar Maimou ta ga irin tafiyata.�
Tsayawa yay yana kallonta, sai ta basa tausayi ya rungumota ya sumbaci bakinta ya ce“Ok an gama.�
Saman carpet ta zauna tsakiyar 'dakin ya fita.
Maimou kuwa ta ha'da abinci ta zuzzuba a plates tana jiransu.
Ja'afar ya fito ya ce“Yauwa kici naki.�
Na 'dauki plates biyu ya koma bedroom ya dawo ya 'dauki ruwa da juice ya koma.
Kusanta ya zauna ya ajiye mata plate agabanta ya ce“Oya ci.�
Nasa abinci ya fara ci.
Ibtisam yinwa takeji sosai amman bata buqatar cin kome, spoon 'daya tai ta ajiye.
Ja'afar ya matso ya rungumeta jikinsa ya shiga bata abaki, yana ha'dawa da nama, sosai ta ci shinkafa da Jar miya Tasha naman rago zuqu².
Ya bata juice ta sha, da ruwa ya 'ballo maganinta ya bata ta sha, tana jikinsa ya ci abincin yana gamawa ya miqe ya kamata ta miqe taje ta kwanta.
Shi kuma ya kwashe kayan ya fita.
Maimuna ta kammala cin abincinta har ta gyara wajan. Ja'afar ya bata ku'din keke napep ta shiga tama Ibtisam sallama ta tafi.
Kwanciya yay kusanta yana rungumota, ya mata ra'da akunne“Na miki tausa?�
Jikinta na rawa ta ce“A'a jikina baya ciwo.�
“No! Yana yi bari na matsa miki.�
Ya 'karashe mgnar yana bin jikinta da lafiyayyar tausa yana sumbatar fuskarta zuwa wuyanta.
Yadda yake binta sannu ahankali yana yana mata massage, yasa taji gabobinta da suke ciwo suna saki ahankli, ga sumbar da yake mata mai tsayawa azuciya, sai kawai ta sakar masa jiki yana mata massage.
Bacci ya fara fizgarta taji yana kissing 'din bakinta, hannunsa na shafar 'kirjinta.
Kuka ta sakar masa, dole ya hkr yana buga bayanta, haka bacci ya kwashesu.
Kiran la'asar ne ya tashe sa ya zare jikinsa ya shiga yay alwala ya fito yazo ya tasheta ya temaka mata ta shiga toilet ya tafi masallaci.
Ai kuwa Ibtisam na gama sallah 'yan gidansu na zuwa da 'yan gidansu Ja'afar.
Haka ta daure ta saita tafiyarta ta fito.

Can kuwa gidansu Ibtisam sun ciki da murna da farin ciki Ibtisam ta kai darajarta.
Karime ta kalli Laraba wacce bakinta yaqi rufuwa tin safe, yanzu ma cikin zuciyarta addu'a take ma su Taslmi da Aydah da Nadra Allah ya tsaremata su da sauran 'ya'yan musulmi.

“Laraba duk murnace?�

Laraba ta ce.

“Bari Yaya Karime Allah dai ya shirya mana 'yan baya.�

Karime ta ce“Ameen ya Allah, naba Shamsiya garin bagaruwa nace ta ce mata tashigacikin ruwan zafi sosai sai wancan ha'din da na amso shi sai bayan kwana uku zanje da kaina na hwada mata yadda zatayi.�
Laraba ta ce“Ikon Allah! Ashe rabo da ya kasheni Jafar mijinta ne.�
Ta 'karashe mgnar tana goge hawayen fuskarta.
Karime zatayi mgna sukaji sallamar su Ja'afar da abokanansa.
Karime ta amsa ta miqe tana fa'din.
“Ku shigo mana.�
Tabarma 'katuwa suka shimfi'da musu Laraba ta kawo musu ruwa suka zazzauna aka gaisa cikin mutunci, suna tambayar Tanko.
Karime ta ce“Ya fita.�
Sukayi godiya da kyautar 'diyar da aka basu, Harisu ya ajiye musu ku'di masu yawa suka miqe suka musu sallama.
Karime ta 'dauki ku'din tana fa'din.
“Masha Allah, ubangiji ya albarkaci aurensu.�
Laraba ta amsa da“Ameen.�

Acan Gabon kuwa.
Aishatu tin bayan da tasan Rabi'ah Nada ciki, ta tattara al'amarin tabarma Allah tana 'kudirin da jikinta ya qara sauqi zata koma gidan Ma'aruf duk da batajin nan kusa zata iya amincewa da shi.
Rabi'ah kuwa gabaki 'daya duniya tai mata 'kunci, batajin da'din rayuwarta ga laulayi ya sakata gaba ga tsangwamar da take sha agidansu, ta yi kuka har ta gode Allah, banda nadama ba abinda take.

*Tchad*

Abie tin fitar da yay bai dawoba sai dare, yanzu da dare wajan 9 dan har sun gama abincin dare.
Rahma bacci takeji sbd ayau batayi baccin Rana ba, jiran Abie take yazo ta masa mgnar sai ta kwanta.
Zaune take kusan Jaddatu da shigar ninja kamar kullun, tana Danna wayanta.
Jin sallamar Abie ya sanya ta sauke ajiyar zuciya, ta 'dago asace ta kalleshi.
Su na gaisawa da su Abby.
Zainabu ta ce“Yau wane dawa ya cinye mana Kaine?�
Kallon Rahma yay cike da kewarta yana zama ya maida hankalinsa wajan Zainabu ya ce“Wallahi abubuwan ammi sai ahankali,Baby ba gaisuwa ne um?�
Rahma tai saurin kallonsa ta yi narai² da idanu, sbd muguwar kunya takeji idan ya mata magana kowa na falon.
A daburce ta ce“Abie ina wuni sannu da zuwa.�
Ta janye idanunta kansa ta miqe sum² ta nufi bedroom 'din Jaddatu.
Hanan tai dariya ta ce“Ummi ya Kora miki 'diya.�
Jaddatu ta ce“Barni da shi zai Sani.�
Abie ya miqe ya ce“Dan Allah Jaddatu akai min wani abun naci zan shiga wanka nagaji sosai. Ina ummiterh da yaran?�
Jaddatu ta ce“Ai suna ciki kamar bokaye daga aikin waya sai waya su kuma kamar wasu jarirai suna niqe da ita. OK zan turo yarinyar kirki ta kawoma.�
Abie kamar an saka shi a cikin aljanna amman ya waske yana shafa sumar kansa ya ce“A'a Ummi aba ko Hanan ta kai min ita da guduna ma take.�
Dariya abin ya ba Abby ya ce“Mutum da 'yarsa 'kanwarsa matarsa ba ruwanmu kunfi kusa.�
Abie hayewa sama yay yana addu'ar Allah yasa Rahma zata kawo masa abincin.
Rahma kuwa tsakiyar Ummiterh da yaranta ta shiga suna hira, wayarta ahannunt tana shiri turama Abie saqo.
Jaddatu ta shigo da sallama.
“Takwara ta so ki kaiwa Abienki abinci kina kaiwa ki dawo kinji?�
Rahma kanta k'asa ta ce“Toh Ummi.�
Jaddatu ta fita tana girgiza kanta, ita kam batajin da'din sauyin Rahma.
Rahma akunyace ta miqe ummiterh na mata dariya ta ce“Uhmm! Wai yaushe Abien naki ya zama surukin ki sai kunyarsa kikeyi?�
Rahma ta langwa'bar da kanta ta sanya niqab 'dinta ta ce“Uhmm wlh azabar kunyarsa nakeji ayanzu.�
Ta 'karashe mgnar tana ficewa daga 'dakin.
Koda ta fito falon ta isko Jaddatu ta ha'do masa komai, banda coffee.
Kitchen ta nufa ta isko Latifa ka'dai tana wanke² ta ce“Pls Latifa ki ha'do coffee me da'di sai ki kawo sama wajan Abie ina jiranki pls.�
Ta 'karashe mgnar tana ficewa.
Latifa ta amsa“An gama uwar 'dakina.�
Tray'n Rahma ta 'dauka cike da kunya ta nufi sama.

Abie kuwa yana shiga ya rage kayan jikinsa ya shiga bathroom, ya saki shower, bai wani jimaba gudun kar Rahma ta shigo ta tsere.
Agaggauce ya shirya da yake daman ya yi sallar isha a waje, kayan shan iska ya saka wando iya guiwa sai singlet lafiyayar fatarsa sai sheqi take, gashin kansa wanda yasha gyara sai sheqi yake jikinsa me 'dauke da gargasa ko ina baqiqiran sai sheqi suke, yana baza 'kamshi ya fito falon ya kunna Tv CNN, ya zauna yana lumshe idanunsa jiran Babynsa 'duminta kawai yake son ji ba wai dan zai iya cin abinci ba.
5 minutes da zamansa tai knocking 'kofar, ya bata izinin shigowa.
Bu'dewa tai ta shigo 'dauke da tray tana sallama.
Amsawa yay ya waigo ya zuba mata idanu.
Akunyace kanta a'kasa ta fara takowa wajansa, gashin jikinta har miqewa yake ganin yadda komai na Abienta abayyane, gashin cinyarsa sai qyalli yake.
Saman center table ta ajiye tray'n.
Ta du'ka zatayi serving nasa ya damqe hannunta ya janyota jikinsa ya kanainayeta ya cire niqab 'din ya sumbaci wuyanta ya hura mata iskar bakinsa, idanunta da 'kofar kunnenta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce“Abie zan ha'da maka abinci ne, kuma Jaddatu ta ce nayi sauri na koma.�
Fuskarta ya tallafo yana shafawa ya tsareta da manyan idanunsa cikin wata irin murya mai dadin gaske ha'di da shagwa'ba wacce ya karaya mata dukkan kuzarin jikinta ya ce“My baby ni banson abinci ke nakeso nagani akusa dani me yasa bazaki bari na saka amtso da ranan bikinmu nan kusa? Pls ki bari naji 'duminki na rasa me yasa ayanzu na fiye ha'dama akanki.�
Ya 'karashe mata tambyar yana sumbatar goshinta ya kamo le'benta na kasa yana tsotsa, ahankali yana mata wani irin shu'umin kallo, hannunsa 'daya yana murza fatar wuyanta.
Rahma kallonsa tai wata irin azababbiyar 'kaunarsa take ratsa dukkan illahirin jikinta barin da ta tuna nasihar abienta.
Hannunta ta 'dora saman fuskarshi ta shafi sajansa ta lumshe idanunta tanaji yana shan le'benta na kasa ta zagaye hannayenta bayansa tana shafawa sannu ahankali.
Qamqameta yay ya zura mata la'bbansa biyu cikin bakinta.
Kawai sai ta tsinci kanta da kamowa a ahankali ta fara tsotsarsu idanunta a lumshe, awannan lokaci batada burin da ya wuce ta kwana da Abienta su kasance ahaka manne da juna bakinsu cikin na juna suna shan zumar bakinsu.
Abie ya cusa hannunsa cikin lallausar sumar gashinta yana caku'dawa yana shanye yawunta wanda take tura masa cike da shauki.
Da sauri ta zare bakinta acikin nasa, tana maida numfashi cikin fizgo numfashi me qarfi ta ce“Abie zan tafi Jaddatu ta ce kar na tsaya.�
Idanu ya kafa mata cike da zallar 'kaunarta, yadda take mgna cike da zallar shagwa'ba tsoro 'karara ya bayyana akan fuskarta.
“Uhmm! Babyna mgnar gaskiya bazan barki ko 5 minutes bakiyi ba ki tafi...�
'Kofar Rahma taji anyi knocking, ta fara qoqarin zare jikinta yaqi.
Ahankali ya ce“Wai Baby me kike hakane? Ko cinyeki zanyi?�
Rahma ta sadda kanta tana girgizawa, ta koma jikinsa ta kwanta tayi shiru tana sauke ajiyar zuciya.
Ahankali ta ce“Abie Latifa ce ta kawo coffee ni nace ta dafa.�
Ha'barta ya 'dago cikin sanyin murya ya ce“Pls kalleni my baby.�
Rahma ta kalleshi akunyace.

Wani irin rikitaccan kallo ya aika mata cikin 'kwayar idanunta tai sauri 'dora hannunta kan 'kirjinsa tana rufe idanunta cikin kasala ta ce“Ya Allah! Abie ka bari na amso maka coffeen.�
Murmushi yay ya sumbaci 'dan qaramin bakinta ya ce“Ok amso my baby.�
Kamar jira take ta miqe daga jikinsa tana tangadi, yay saurin riqota ya miqe ya mannata jikinsa ya riqo 'kugunta yana magana 'kasa².
“My baby ki nutsu karki jimin ciwo.�
Kallonsa tai cikin kasala ta ce“Tom Abie.�
'Kugunta ya murza ya sumbaci kasan wuyanta ya ce“Pls kice min Baby nafi jin da'di kinji?�
Rahma ta tsinci kanta kamo 'kugunsa tana kallonsa ta ce“Babyna bari na amso coffeen.�
Sumba me tsada ya bata a lips 'dinta ya 'dauketa cak har 'kofar ya ajiyeta ya la'be bayan 'kofar Rahma ta bu'de 'kofar Latifa na shirin shiga ta ce“A'a kawo ki koma zanzo yanzu.�
Latifa ta ce“Jaddatu ta ce kizo yanzu.�
Rahma ta shiga raba ido ta ce“Ok jeki gani nan.�
Latifa ta juya ita juyo ba tare da ta murza key ba, ta kalli Abie tana marerece fuska ta tako kusansa har sunajin hucin junansu ta ce“Abie amsa na tafi Jaddatu tana kirana.�
'Kugunta ya zagaye ya rankwafo dab da kunnenta yafara mata ra'da.
“My baby tafiya zakiyi ki barni?�
Rahma idanunta suka ciko da 'kwalla ta ce“Abie Baby kayi hkr Jaddatu ce kaji?�
Numfashi ya sauke mata acikin kunnenta ya saketa ya Kama hannunta suka nufi saman kujera.
Saman cinyarsa ya zaunar da ita ya ce“Ban coffeen sai ki tafi Allah ya karamin hkr.�
Tausayi ya bata ta kwantar da kanta 'kirjinsa tana shafa kansa ta 'dago ta fara hura coffen, ta tallafo fuskarshi tana basa abaki ya fara Sha kawai sai taji hannunsa cikin rigarta yana shafa cikinta ya gangaro 'kirjinta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta ce“Abie ka bari kaji?�
Kai ya girgiza yana kamo nipples 'dinta yana murzawa ahankali.
Saura kadan ta saki cup 'din coffee 'din, ya tare ya ce“Baby za ki 'kona min kanki.�
Kukan shagwa'ba ta sakar masa.
Hannunsa ya zaro yana buga bayanta ya ce“Na bari ban coffeen nasha da kaina.�
Kafa'da ta maqale taci gaba da bashi coffeen har ya shanye, ta miqe ta zuba masa jalof din shinkafa 'yar saudiya taji naman rago, da hannunta take basa abaki yanaci yana mata ra'da ko me yake gayamata oho sai baki take turowa idan zata saka masa kuka sai ya ce“Shi kenan My heart. �
Sai data bari yaci ya 'koshi ta shige jikinsa, ta ce“Abie albishirinka?�
Gashinta ya sumbata yana mata chakulkuli ya ce“Goro baby muje bedroom ki fa'damin.�
Bai jirata ba ya miqe da ita ya nufi bedroom.
Rahma kuwa dariya take dan ta shagala Sam ta manta kowa da kome Abienta na da take kallonsa.
“Abie goyani don Allah.�
Ta fa'da ashagwa'be.
Bayansa ya goyata yana dariya yana dab da shiga bedroom yaji bugun 'kofar falon murya Jaddatu da kanta tana kiransa.
“Kai! Abdul Majid! Ni zakawa iya shege bu'dema yarinya k'ofa wlh ba ruwana da girmanka sai wanwanka maka Mari aiki zaka maidamana baya?�
Rahma ta zazzaro idanunta gabanta na fa'duwa cikin murya kuka ta ce“Abie kagani ko ka jamana sauke ni kaje ka kwanta sai nayi 'karya nace kanka yake ciwo dakyar kaci abinci.�
Abie ya ce“Oho! Baby 'karya ciwo idan kuma nayi ciwon da gaske na mutu na barki ya....�
Wani irin ihu Rahma tai tana beqa kanta ta wuyansa tana ha'de bakinsu, ta qamqameshi, hakan yayi daidai da bu'de 'kofar da Jaddatu da Hanan sukayi aguje suka shigo jin ihun Rahma.......

_Sai kuma Allah ya kamu bayan sallah zamu qarasa idan Allah ya ban iko wandan kuka min uzuri kuka gane nagode wanda baku fahimceni ba ma banga laifinku ba ku'di kuka biya, duk ina muku fatan alkhair._

_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
5/6/22, 18:01 - Buhainat: ```D A```

```95```

_Rahmerh ladingo😉_

*Eid Mubarak.*

_Tak'abbalullahu minna wa min kum_

Jaddatu da mugun sauri taja burki, tai tsaye cak, sai kuma tai azamar juyawa, har tana neman fa'duwa.
Hanan tai sauri riqota sabida ita tuntuni ta juyar da kanta, sakammakon ganin bakin Abie da Rahma ha'de waje 'daya, kuma tana kwance gadon bayansa ta bayansa ta beqo kanta, yanayin ya bada wani irin salo, me buegewa, yadda suke adunqule waje 'daya. kuma alamu ya nuna Sam basuji shigowar su Jaddatu 'dakin ba.
Dan zatonsu wani abun ya samu Abie shiyasa Rahma ta saki ihuuu abinda ya rikitasu kenan suka shigo basu jiraba an bu'de musu qofa ba.
Jaddatu ta qara rintse idanunta, tana fa'din.
“Kai innalillahi! Wallahi Abdul yaushe ya 'batamin yarinya haka sbd Allah kidiba kiga tana bayansa amman fuskarta ha'de da ta shi, ai sai wuyanta ya karye, ni bu'de min qofa na wuce wallahi zan ha'du da shi naji tun yaushe ya b'atamin yarinya da wannan shirmen banzan...�
Hanan ta zube qasa tana 'kyal'kyala dariya, harda riqe cikinta, tana fa'din.
Sbd Allah Ummi mutun da matarsa, yo me naki aciki?�
Mgnar Hanan ta janyo hankalinsu Abie.
Rahma tai sauri zare bakinta daga na Abie, ta 'dago kanta tana kallon bakin 'kofar falon.
Muguwar kunya ta kamata, ganin Jaddatu ta basu baya,tana surfama Hanan masifa akan ta bu'de mata qofa ta tafi, ita sai ta tsaya ta kwana wajansu, tinda bazata tafi ba.
Cike da muguwar kunya ta diro daga bayan Abie ta shige bedroom 'dinsa aguje tana sakin kukan takaicin ahalin da Jaddatu da Hanan suka gansu.
Saman bed ta fa'da ta shige bargo tsabar kunya, dan gani take ita kam bazata sake yarda ta sake ha'da idanu da Jaddatu ba.
Abie ya dafe goshinsa yana me jin kunyar Jaddatu, ga kukan da yaji babyn nasa ta fashe da shi.
Cikin dakiya ya nufo wajan su Jaddatu yana zura hannayensa cikin aljihun wandon baccin sa.

“Wlh Hanan idan baki bu'damin k'ofa ba, zan ci qaniyarki fa! Ni mahaukaciya za ki sakani gaba kina min dariya..?�
Abie ya iso wajan yana murmushin qarfin hali, ya ce“Wai Ummi me ya farune?�
Ya 'karashe tambayar yana zaro hannunsa waje ya riqe Jaddatu, ya Kama handle 'din qofar, yana kallon Hanan, wacce har yanzu dariya take tana kallon shi.
Ido 'daya ya kashe Mata, ya ce“Allah ya shiryeki Hanan, Ummi muje kiyi hkr wlh ba abinda kike tunani bane yanzu zan kawo miki 'yarki.�
Jaddatu tai mutuwar tsaye, tana kallon Abie, rashin kunya qiri-qiri.
Fuska ta ha'de ta ce“Bud'e min 'kofa na wuce, ai ba damuwa kai da matarka, idan ma ka ce a daina gyaran da ake Mata tazo kenan ai shikenan tinda daman ka ce baka son ayi wani biki ka riqeta kawai...�
Abie yay murmushi ya ce“Tuba nake ya mahaifiyata, wlh minti biyar bazata qaraba zan kawo miki ita muje.�
Jaddatu bata sake magna ba, ya bu'de qofar yana riqe da hannunta suka fito, Hanan ta miqe ta biyo bayansu tana qyalqala dariya.

Sannu ahankali Abie ya sakko Jaddatu qasa, bai zame da ita ko ina ba sai bedroom 'dinta, ya samu ya lalla'bata, Hanan na musu dariya.

A qudundune ya iskota cikin bargo tana famar kuka.
Saman gadon ya haye ya janye bargon da ta rufa,ya sanya hannayensa dukkan ya 'dagota ya 'dorata saman cinyarsa ya tallabo fuskarta, ya tsirama kyakkyawar fuskarta manyan kyawawan idanunsa, cike da matsanaiciyar 'kaunarta, iska ya hura mata saman idanunta da qofar hancinta, ya matso fuskarshi dab da tata, yana goga mata kwantaccan sajansa, ha'di da hura mata iskar bakinsa mai fitar sanyin qamshi.
Yay mgna can qasa cikin kwantar da murya.
“Please mn my Baby. toh meye ma na kukan? Ni bana son kukanki yi hkr ta shi muje na rakaki.�
Ya qarasa mgnar cike da sigar lallashi, yana zura harshensa saman fuskarta yana lasar hawayen da yake silalowa kan fuskarta.
Qamqameshi tai, cike da shagwab'a ta ce“Rabin raina! Kunya Jaddatu nakeyi, kwance gadon bayanka ta ganin, bayan haka bakina na cikin naka, lokacin da kamin zancan mutuwa bansan lokacin da na aikata hakan ba.�
Labb'anta ya sumbata ya Mata ra'da akunnenta yana sake qamqameta yana shafa bayan.
Zabura tai tana qasa da kanta cike da kunya ta girgiza kanta, tana me wasa da yatsun hannunta.
Dariya yay ya miqe tsaye ya sakko daga saman bed, ya kamo hannayenta ya ce“Oya My baby love.�
Ba musu Rahma ta sakko ya gyara Mata fuskarta yana maqale da hannunta suka fito falon.
Kallon so ya mata ya ce“Ko na goyaki?�
Shagwab'e fuska tai ta maqale kafad'a ta ce“Abie ni dai da mun kusa sauka ka barni ka dawo zan qarasa kaji?�
“Ok Baby love naji ai dole naji Ruhina.�
Rahma tai murmushi tana qara damqe hannunsa cikin nata, tana jin sonsa na qara shigar dukkan wata gab'a ta jikinta.

anutse suke tafiya yana kasheta da kalamai masu sanyin dad'i.
Dab da zazu sauko, ta zame hannunta ta qara gaba.
Kai ya girgiza ya juya yana fa'din.
“Ruhina kiyi mafarkina.�

Rahma cike da kunya ta shigo bedroom 'din tana rarraba idanunt, jin har lokacin Jaddatu na masifa.
Hanan ta ce“Ummi sai kiyi hkr gata tazo, Ummi ai nazata Chan zaki kwana?�
Rahma taji kamar ta nutse dan kunya,

Please Login or Register in order to submit comment