Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shafa fuskata ta ra'damin akunnen.
“Sweetie ni kai nakeso ba kome ba burina na kasance da kai har Abadan na mallakeka ni 'daya muyi rayuwarmu wlh ina kishinka bazan jure ganin wata ta rab'eka ba, zan riqemaka kaina da yarmu baby Ummi da wanda zan haifama nan gaba ka'dan Amana.“
Murmushi nayi nace“Allah ba ki iko Naja'atu ngd Allah ya miki albarka.�
Ta amsa da “Amin sweetie, tana kame bakina.
Haka rayuwa taci gaba...�
Shiru Abie yay jin shasheqar kukan Rahma tana qamqameshi.
“Ya Salam! Baby me nayi kuma? Fa'damin pls kinji Ruhina?�
Kukan ta ha'diye ta sake qamqameshi cikin sanyin murya ta kirasa.
“Abienah Rabin raina Babyna!�
Wani irin sanyi ya ziyarci zuciyar Abie ya amsa da “Na'am My heart my baby Mah chocolate. Muahhhh I love you kinji Tawan.�
Sosai Rahma ta samu nutsuwa daman batasan ya akayi ta kece masa da kukan ba.
Akunne ya ra'da mata“Kin hkr My Ruhi?�
Kai ta 'daga tana sake shigewa jikinsa tamakr zai gudu.
Sumbatar tsakiyar kanta yay ya ce“Shkuran Babyna.

Haka rayuwarmu ta ci gaba da tafiya sam Naja'atu bata nuna kishinta akan yadda kike min shagwa'ba bakida wajan zama sai ajikina idan ina gida sai dai kuma idan karatu take koya miki, hakan ya qaramata daraja ashe dai ita tafi zuwaira mugunta sbd ita ba da gangan ta kashe 'dantaba jin dariyarmu yasa ta manta tana rungume da pillow ta sakeshi sai saman fuskar 'danta.
Ajiyar zuciya ya sauke.
Auremu shekara biyu har lokaci ban ta'ba kamata da laifi ba, kumanbatayi cikiba har lokacin tana min qorafi sai na ce mata komai daga Allah ne, kuma alokacin ne kika cika shekaru shabiyu kin fara zama 'Yar budurwa duk da alamun budurcin basu fara bayyana ba.
Ana Baku hutun makaranta kika matsa zakije wajan Saleeha Yemen Inda take aure wanda lokacin bata wuce shekara da aure ba dan ke kallon 'yan gidansu uncle Aliyu kike dangin mamarki sabida hakan families 'dinmu suka tsara har sai kin girma kafin kisan gaskiya, shiyasa kike 'daukarsu iyayan Aymana ni kuma mahaifinki Jaddatu kakarki wanda kece kika dasa mata Jaddatu.
Kasancewar Hanan ba ahannun ummi ta girmaba tana Yemen hannun yayan Abbu bai ta'ba haihuwaba 'kanin matarsa Haleesa take aure shiyasa abu dayawa bata saniba agame da sha'aninmu tasan dai ke 'diyar Aliyu ce bata san ajiyayyar mgnar aurenmu ba, da yake rabonta a Morocco Allah ya ha'data da miji a nan gida sojane, can yake da zama kinsan labarin auren bayan kinada shekaru tara akayi shi tare mukaje bikin, tanada shekara akayi na Haleesa ummiterh kumaa duk tana gabansu duk ita ce 'kanwar Haleesa ita karatu ta yi me tsayi, fatan kin gane bayanina my baby?�
Kai Rahma ta jinjina, tana shafa sajansa.

“Cikin shiri na fito ina zaune a falo ina waya da commando, kuka shigo keda Naja'atu niqi² da kayan tsarabar zuwa Yemen, har iman lokacin tana rarrafe bata iya zaman da yaron Haleesa kin musu tsaraba.
Kina zuwa kika 'dare saman cinyata kina maida numfashi.
Kanki kika tura cikin 'kirjina ashagwa'be kikace“Abienah na gaji wlh, duk laifin Momy ne wai sai mun tsaya wajan wasa mukayi wasanmu yanzu duk jikina ciwo yake.�
Kika qarasa mgnar dab da fuskata kina kallona 'kur kamar sabuwar halitta.
'Yar dariya nai na kamo hannun Naja'atu na zaunar gefena na kwantar da kanta kafa'data,na ce“Iyayan wasa sannunku ya gajiya?�
Naja'atu ta saqalo hannunta wuyana tana kallo cike da tsantsar 'kaunata ta marerece can 'kasa ta ce“Sweetie pls tausa wlh nagaji.�
Sanin bakiji mgnar ba na ce“Ok an gama amman sai anjima jirginsu Baby ya tashi ko?�
Cikin murna ta ce“Shkuran Sweetie ta sakeni tana zama 'kasa saman carpet ta fara bu'de mana kayan tana numanin ni kuma ina miki tausa bayanki zuwa 'kafafunki kinyi lamo jikina idanunki a lumshe.
Nasan duk kina tune ko babyna?�
Rahma ta 'daga kanta cikin sanyin murya ta ce“Pls Abie na 'kagu ka fad'amin me Momy tai kamar baya inata bin kanka.�
Kwaikwayon mganarta yay ya ce.
“Nan take bacci ya 'daukeki na kwantar dake saman sofa na sauko 'kasan muna duba kayan, nan muka lalace wajan romance daga massaging, na 'dauketa muka shige ciki.
'Karfe biyar muka nufi gida da kayanki kin shirya domin kimasu Abby sallama.
Daga can muka biya gida ka musu sallama, nan muka isko Zaidu mijin Hanan dan daman da shi zan ha'daki.
Jaddatu ta ce“Toh takwara ki gaishe da kowa na Yemen banda rashin jini ki kula sosai kinji?�
Kika 'daga kanki kina kallon na 'daga miki gira.
Zamu tafi Abbu yay gyaran murya ya ce“Abdul Ku dawo tanan idan kun dawo daga airport harke Naja'atu.�
Cike da ladabi muka amsa muka tafi.
Sai da jirginku ya tashi muka dawo gida, wanda kewarki ta isheni.

Zaune muke gaban Abbu da Ummi.
Gyaran murya yay ya ce.
Abdulmajid ayau bayan sallar juma'a na sauke nauyin da yake kaina, na cika alqawalin Aliyu da Ummul Aymana, na aura maka 'yarsu, sai ka riqeta amana, har zuwa lokacin da zata girma.
Naja'atu kiyi hkr nasna kowace macace idan an mata haka zataji ba da'di amman kiyi hkr dole tinda kina cikin families 'dinmu kisan matsayin Rahma wajan Abdul 'kanwarsa ce ba 'yarsa ba yau ta zama mata garesa don Allah kici gaba da mata kallon 'ya ba kishiya ba.�
Ba Naja'atu ba nima na girgiza da labarin kum wlh masallaci 'daya muke zuwa sallar juma'ah masallacin da yake mallakinsa kawai yau sai naga nayi latti sai na tsaya na barikin sojoji nayi sallata.
Naja'atu kallo 'daya na mata naji taban tausayi duk da ta yi namijin qoqari wajan danne kishinta da tashin hankalinta amman ina dole zaka gane ta shiga tashin hankali.
Kanta k'asa ta ce“Allah ya sanya alheri Abbu ba komai.�
Jaddatu ta ce“Allah ya miki albarka gaskiya Abdul ka samu mace tagari.�
Adaren kwana nayi ina lallashinta sbd taban tausayi kuka kawai take tana cewe“Kishinka nasan shine zai kasheni duk radda Ummi ta girma muna jerawa matsayin kishiyata.�
Kalamai na mata masu kwantar da hankali har ta 'dan sakko.

Bayan tafiyarki da kwana 6 wani irin matsanecin ciwon ciki ya kamani wanda anyi likita banji sauqi ba Abbu ya ce mu dawo gida adinga addu'a.
Kwananmu biyu naji sauqi Ummi da Abby da Naja'atu murna sosai sukeyi.
Ana gobe zamu tafi gidanmu cikin dare naji Naja'atu ta raba jikinta da nawa ta sauko daga gadon tana kallona sai nayi kamar irin bacci yamin mugun 'dauka, kirana tai nayi shiru nazata fitsari zatayi sai naji ta bu'de 'kofa ta fita.
Zatona shan ruwa zata, falo jin ta jima bata dawoba na miqe na fito wayam bata falon.
Kitchen na nufa nan ma batanan, na fito naji magana 'kasa² kamar ana waya, muryar Naja'atu kuma 'dakin Abbu ba ummi ba.
Gabana naji ya fa'di nai saurin isa 'kofar na Kara kunnena.
“Yauwa Ku shigo na kammala nawa saura naku na bu'de 'kofar shigowa gidan na bu'de ta falon Ku farama medagi jina-jina Ku 'daure shi yadda komai zai tafi 'daidai.
Ga shegen tsohon gabana na luma masa wuqa Ku Kuwa tsohuwar zaku shaushauta min, karku kasheta nima Ku yankeni ka'dan sai Ku yanki mijina ka'dan amman sai kun 'daureshi sojana mai masifar 'karfi ne...�
Idan nace miki ina fitar da numfashin kirki ko akwai sauran jini ajikina alokacin na miki 'karya, sabida wani irin razanannan ihu nai nama 'kofar bugu 'daya duk 'kwarinta sai gata 'kasa na shiga aguje ina kiran“Abbuna...�
Cak na tsaya ina kallon Naja'atu riqe da wuqa sharkaf da jini 'kafarta 'daya saman halittar Abbu ta caka masa wuqa aciki da ma'koshi ko ina jini yake zuba ajikinsa baya motsi...�
Wani irin kuka ya ku'bucema Abie ya 'kam'kame Rahma jikinsa na rawa.
Rahma ta ce“Innalillahi wa'inna ilahir raji'un! Abie sabida ni aka kashemana Abbu? Ta 'karashe mgnar cikin wani irin matsanicin kuka. Wani irin kuka suke rungume da juna ba maiba wani hkr....


_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: ```D A```

```87&88```


Sai da sukayi kukan su suka gaji ba me rarrashin wani, kafin Abie ya yi jarumta ya miqe zaune, janye Rahma daga jikinsa, yay ya sakko daga saman bed 'din, ya ware mata hannayensa ya ce“Taho My Baby muyi hkr kinji?�
Kai ta jinjina masa ta rarrafo ta miqe tsaye ta sakko ta shige 'kirjinsa.
Zagaye hannayensa yay bayanta, ya matseta sosai, itama haka tai suna sauke ajiyar zuciya, ajere-ajere.
Sun jima ahaka kafin Abie ya zareta ajikinsa, ya kunna 'kwan wutar 'dakin, ya zaunar da ita bakin bed, ya sumbaci kumatunta, ya shiga bathroom.
Bai jima sosai ya fito ya Kama hannunta yana qarema rigar baccinta kallo 'yar mintsina komai nata waje.
Cike da jin kunya ta sinne kanta ta runtse idanunta.
Murmushi yay ya miqar da ita tsaye yaja har qofar toilet ya ce“Oya kiyi alwala ki fito.�
Kai ta 'daga ya bu'de mata 'kofar ta shige.
Ta 'dan jima ka'dan ta fito 'daure da towel, tana noqe², sanye da jallabiya ta iskoshi, yay 'yar dariya ya kamota ya sanya mata jallabiyar hannunsa, ta mata ya yane mata kanta da mayafi, ya shimfi'da musu dadduma.
Sallar nafila da yake duk daren duniya wadda gajiya bata hanashi yinta sai dai ko halin ciwo, yaja su raka hu'du, fiye da awa 'daya suna zaune yana kwararoma iyayansu addu'a itama tanayi.
Shafawa sukayi ya miqe ya kamata ya ciremata jallabiyar ya warware mata mayafin ya saka mata rigar bacci, ya 'dauketa ya kwantar saman bed. shima ya canza kaya zuwa na bacci ya rage hasken 'dakin ya hauro saman bed 'din ya 'dorata 'kirjinsa ya lullu'besu da bargo yana shafa bayanta, ya kirata cikin ra'da.
“My Baby ummina!�
Rahma ta amsa cikin sanyin murya da “Na'am Abie.�
Sbd tusayinsa take matuqa yanzu fiye da kanta, dan ita 'din tasan ba marainiya bace tinda tanada Abienta, sai dai taso ace iyayanta na raye tanajin 'duminsu, amman Allah baya barin wani dan wani yaji da'di.
“My baby bacci kikeji ko?�
Hannunta ta tura cikin sumar kansa tana shafawa ta ce“A'a Abie qarasa min labarin pls.�
Murmushi me ciwo ya yi ya ce“Ok Babyna.
Naja'atu tsabar firgici da tashin hankalin da ta shiga alokacin bakina ya yi ka'dan na zayyano miki su, sai dai na kwatanta, dan zaune tai kusan gawar riqe da wuqar ta kasa motsawa, na iso jikina na tusma ina ta'ba Abbu ina ya mutu, saman gawar na zube ina wani irin kuka ina kiran sunansa.
Can kuwa kafin sukai ga ta'ba megadi sojojin da suke tsaron lafiyata sun dam'kesu sun saka musu ankwa, ko mantawa tai akwai jami'an tsaro agidan masu kulawa da lafiyata, sannan gidan Abbun kansa akwai security.
Ashe ihun da nayi sunji wasu na tare da 'yan fashin.
Ahalin da suka iskomo ya gigitasu, Naja'atu jini ya 'dauketa ta shiga beqa musu wuqar tana fa'din.
“Nice na kashe Abbu ya aurama mijina yarinyar da na Rena ina mata kallon 'yarsa don Allah kuce ya yi hkr kar ya sakeni...�
Wani soja ya kifa mata gigitaccan mari wanda yasa tai shiru sabida bataji ba gani.
Handkerchief wanda ya mareta ya sanya ya amshi wuqar hannunta, ya cema sauran sojojin.
“Ku kaita mota ko ha'data da sheguncan.�
Kasa cewa komai nayi kallonta kawai nake ina mamakin abinda ta aikatama mahaifina.
Hanawa nayi akai Abbu hospital sbd yariga ya mutu, ita kuma amman Ana kai su Naja'atu police station dole 'yan sanda suka zo suka tafi damu da gawar hospital, sai bayan mun tafi na saka aka kawo Ummi wacce tashin hankali ya saka ta suma sai asubah ta farka a lokacin an gama bincike an gano Naja'atu ce ta kashe Abbu aka bamu gawar nida Ummi muka masa wanka zuwa 7 na safe gidanmu ya cika da jama'a ba masaqar haqqi, labari yaje kunnensu Haleesa da Hanan nace su bari sazo anutse tinda kin tafi can su zauna dan Allah idan zaki dawo kuzo tinda yanzu ba gawar zasu iske ba.
Humm mahaifin Naja'atu da kansa ya tsine mata albarka haka uwarta bayan kwana uku da rasuwar Abbu kotu ta yankewa Naja'atu hukuncin kisa sbd cikakken shedu.
Mutuwar Abbu bata 'karasa wata 'dayaba naji na tsani 'kasar da take mahaifata baki 'daya, na fara bincike 'kasar da take akwai larabawa amman wa'danda suke marasa arziqi dayawa, kuma wacce take cu'de da baqar fata.
Nan goggle nasamu sunan Chad na fara bincike.
Cikin lokaci 'kan'kani na tarkata kan dukiyata, wacce take mallakina wacce nake nema da zufana dan ina manyan Business ga aikina na soja, wanda ina samun albashi me yawon gaske.
Randa nace nabar aikin soja na mayar musu da komai nasu har manyana sai da sukayi kuka, ba ka'dan ba.
Na gayama Abby shawaran da na yanke akan barin 'kasar Sam bai hanani ba, sbd yasan naji zafin kisan gillar da Naja'atu tama mahaifina.
Ni na fara zuwa Chad kai tsaye gida na nema mai kyawu da tsari na siya, na kuma sayi 'katon fili wanda nakeson na za'bi kalar ginin da nakeso.
Ina dawowa na siyar da gidana na bar 'katon gidan mahaifinmu wanda nasan dole zamu dunga zuwa, dukiyar abbu kuwa duk abanki sbd nida Hanan ne 'ya'yansa, na 'dauki mahaifiyata muka koma Chad.
Cikin wata 'daya na fara haraka business 'dina, Haleesa da Hanan dake kuka zo Chad kina ta famar tambayata Naja'atu na dai ce miki mun rabu Abbu kuma ya rasu kikayi ta kuka.
Na nema miki makaranta me tsada kikaci gaba da karatunki, karatun Qur'ani kuwa da sauran litattafan addini malami na 'dauka yana koya miki agida. Cikin shekaru hu'du a Tchad da nayi, nayi suna sosai kamar wanda akace arziqina agarin yake abun har tsoro yake bani ashe da ba arziqi gareni ba, cikin shekarun nan nayi gidaje uku manyan amman wannan da muke ciki yafi girma, nayi companys biyu kowa kaji yana kiran sunana inada manyan abokan kasuwanci k'asashen duniya da dama wanda nake zuba hannun jari a companynsu.
Ni dake shaquwarmu tafi ta da, ina 'dan tuna miki an miki miji ki riqe kimar kanki kisan kinada aure, sai kiyi dariya ki rungumeni kice.
“Abienha wasa kake na Sani ai.�
Ni kuma nayi murmushi na sumbaci kumatunki na ce“Iya gaskiyar na gaya miki Babyna.�
Sanin ke d'in halalinace ban damuba da duk irin shigewar jikina da kike ban ta'ba sakawa araina ba, inajin wani abu game dake dan nasan akwai lokaci. alokacin ne kuma kika kammala secondary school, kika ce Espagne kikeson karatu sai da na fara siya miki gida a can tamfatsetsan sa na 'daukeki na kaiki alokacin ne kuma mata suka addabeni wlh ni kuma bana son ko mgnar so wata mace tamin, shiyasa duk nacinsu sukayinsuka barni, amman Rayyana ta addabi rayuwata duk da ganina na mata wahala amman tsabar naci irin Nata sai da ta samu ganawa da Ummi ta shiga jikinta wataran har wuni take zuwa nan ta yi ta mata hidima ta zamar kalar tausayi anfi shekara ahaka ban ta'ba ko amsa gaisuwarta ba, ummina tausayin Rayyana yasa ta sameni ta min mgna akan nayi hkr na aureta tinda karatunki da saura sosai, ba duka mata suka taru suka zama 'dayaba ta jaraba Rayyana ta ga tsakani da Allah take sona, kawai dai na bita da toh ne amman zuciyata San bata kwanta min da ita ba.
Kamar wasa Ummi ta tisoni gaba lokacine kuma na siyi gida a Australia me azabar kyau, na kuma siyi filinki anan Chad wanda zan Gina asibitin Yara babba da sunaki.
Ganin Ummi ta matsamin na samu Rayyana na gindaya mata sharu'dana akan bazan kusanceta ba sai naga yadda zamanmu ya bada, ban kuma San ranan ba, sannan karta dinga shiga sabgana idan bani ne na nemeta ba, na haramta mata zuwa sashena har sai idan nine na nemeta karta kuskura ta tambayeni na sauke mata haqqinta tinda na fa'damata gaskiya, banda takurama 'diyata idan tazo hutu,duk ta amsa da ta amince cikin 'dauki, nan na saka aka gyara musu gidansu ba laifi na siya musu kujero da kayan kallo da komai aka zuba agidan, sai lokacin nake fa'da miki kikayi murna sosai amman lokacin kuna jaraba ba damar zuwa.
Bayan magnar da wata 'daya aka 'daura aurenmu, Sam banyi wata gayyar jama'a ba sosai wajan 'daurin aure.
Farkon zuwanta sosai ta kwantar da kanta tana bin dukkan dokokin da na gindaya mata, tanama Jaddatu biyayya sosai komai ita kemata, amman hakan bai saka na yarda wani abu ya ha'damu ba,iya gaisuwa har ta cika wata biyar ko shidda ne na manta alokacin kuka samu hutu kikazo sai dai naga kamar babu ruwanki da ita sabgar gabanki kike duk da kuna mutunta juna, azuwanki ne bai fi satiba ta fara min qorafin sai na bata haqqinta wanda lokacin 'koshi ya gama ratsata ga jin da'din duniya wanda ni kaina nasan tana buqatar namiji, naso sallamarta amman ina ganin bai daceba.
Akuma zuwanki ne na fahimci tana masifar kishinki sosai sbd yadda take ganinmu dake komai nawa kece ashine ta 'kulla wannan tuggun da zuciyata takusa bugawa, wanda Allah ne kawai ya dubi zuciya sbd da shi ka'dai na dogara ya kuma ce mu dogara da shi zai yayema dukkan damuwarmu sai dai wani lokacin rashin ha'kurinmu yake sanya muga kamar mun roqi Allah bai amsa mana ba, amman da zamu tsarkake zuciyarmu idan munada buqata wajan Allah idan mun roqesa mubar wasiwasi tabbas zamuga sakammako mai kyau, kamar yadda na amshi jarabawata akanki da soyayyar Ja'afar da nayi gajan hkr ko amatsayina na mai ku'di nace na 'dauki mummunan mataki, akansa kafin na gano tuggun Rayyana ne toh da nine zanyi nadama ba Rayyana ba, amman ina sane na shareta na sakamata idanu ban fasa gayawa Allah Rana tsaka ta tonawa kanta asiri bayan Allah ya warware 'kullun da ta muku.
Ajiyar zuciya ya sauke ya ce“Tana sona amman tanada son zuciya abin duniya take so tabbas nan gaba idan ta samu waje zatayi abinda yafi na farko kina zaman 'diyata ta cutar dake bare matata, banida burin ha'daki da kowace mace ke 'daya kin isheni rayuwa, zaman da nayi da ita darajar mahaifiyata ce yasa na zauna da ita, amman tin bayan da asirinta ya toni ta matsa na saketa daman jira nake kisan matsayinki ta kuma sheda hakan agaban kowa kafin na saketa na bata jari ta qara gaba, idan kuma tazo da hauka sai na fasa ta qara gaba ina duba maricinta ne da yayarta tanada kirki ba wai dan halinta zanyi ba. Baby kinji dukkan abubuawan da suka faru arayuwarmu.�
Ya 'karashe mgnar ya tallabo fuskarta yana kallonta, murmushi 'dauke akan fuskarta.
Itama kallonsa tai ta jinjina masa kai cikin sanyin mgna ta ce“Abie ashe ammi ce ta ha'dani da yaron nan? Taje na yafe mata amman Abie karka saketa sbd dani pls kaji?�
Hararenta yay ya sanya bakinsa saman la'bbanta ya cijeta ka'dan, ta saki qara tana qamqameshi ashagwa'be ta ce“Abie Rabin raina zafi.�
akunne ya ra'da mata, “Sorry my baby ko za ki ramane?�
Ya tambayeta yana cizon fatar kunneta ahankali.
Qara ta saki tana fa'din“Wayyo Abie zafi fa!�

Yanayin yadda tai masa mgnar ya saka shi shiga wani yanayi na shauki.
“Baby muyi bacci pls, rugumeni gam musha bacci, pls ki cire kunyata don Allah muzama kamar baya OK my baby?�
Rahma rungume Abie tai bata basa amsaba ta lumshe idanunta.
“Uhmmm! My baby toh kiyi addu'a.�
Ya 'karashe mgnar yana sake shigar da ita jikinsa, suka dun'kule waje 'daya kowane na karanto addu'ar bacci.
Ba jimawa bacci ya sacesu. Asuba tagari.

Washegari.
*Gabon*
Murtala A jiya bai rumtsaba sai da ya gana da Ma'aruf, abinda ya faru kuwa ajiya shine...
Misalin qarfe tara na dare, zaune yake acikin falonsa, yana sanye da kayan shan iska.
Tv ya qurama idanu amman azahirin gaskiya, tunanin duniya yake da irin abubuwan da shuka, sai da ya tuba 'kaddara zina ta ha'dashi da k'awar matarsa.
Kansa ya dafe yana fa'din.
“Astagfirullah wa'atubu ilaik, ban ta'ba aikata zina ba duk da kuwa yadda mata suke min tallar Kansu, sai ga shi nayita ta idan ban zataba na tafka abin kunyar da ba zai goguba...�
Knocking 'din 'kofar falon akayi ne ya sanya, ya miqe yaje ya bu'de 'kofar.
Kallon Murtala yay kallon rashin Sani.
Sallama Murtala yay masa ya beqa masa hannu.
Ma'aruf ya amsa sallamar yana beqa masa hannu, sukayi musabaha.
Murtala ya ce“Nasan baka saniba? Wata muhimmiyar mgana ta kawoni wajanka.�
Ma'aruf ya ce“Ok bismillah.�
Ciki suka shiga ya nuna masa wajan zama, Ma'aruf ya ce“ina saurarenka.�

Murtala ya ce “Mgna ce akan 'kawar matarka...�
Nan Murtala ya zayyane masa komai da ake ciki.
Ma'aruf yana zaune sai ga shi atsaye yana Kama sunan Allah ajere² har baisan adadin ba, dakyar ya iya fa'din.
“Hasbunallahu wa ni'imal wakeel lahaula wala quwwata Inna billah.�
Zaune ya yi aqasa yana dafe goshinsa wasu zafafan hawaye suna sauka saman fuskarsa yana kiran sunan Allah, idan dai kwanakin da aka fa'da kwanakin cikin ranan suka aikata alfasharsu da Rabi'ah.
Kuka me ciwo ya Saki yana fa'din.
“Rabi'ah kin cuceni wace irin masifa ce wannan cikin shege nine nawa wata.
Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! don Allah tashi kaje naji.�
Murtala yanayin da yaga Ma'aruf ya basa tausayi amman kuma tuna zina sukayi Allah ya basu goranta.

Murtala yana fita Ma'aruf ya Kira Aishatu.
Har ta katse bata 'daga ba, a Kira na Tara ta 'dauka cikin masifa ta ce“Malam lafiya wa�
Kukan Ma'aruf taji yana fa'din.
“Aishatuna haqiqa abubuwan da na aikata sune suke bibiyata duk da na tuba na watsar, bazan 'boye miki ba nayi zaman babban 'dan kidnapping da safara acikin matan da ake safarasu akwai yarinya d'aya wacce tayi ciki alokacin tana kuka ta ce min idan har da haqqinta Allah ya nuna mata 'karshena ya hukuntani da irin hukincin da zanji kunya aduniya Allah yasa na samu tabon da zai bini har lahira wanda za'a nunashi agareni.
Alokacin duniya na gayamin 'karya nayi dariya ban damuba na saka mayar da ita wajan iyayanta na samu labarin cikin ya zube har ta auri babban mutum, tabbas mummunan kalamanta gareni sunyi tasiri, Aishatu sabida son da nake miki da tsoron makomata wajan Allah yasa na watsar da koma amman Rabi'ah ta jefani halaka, yanzu yayanta ya fita wai ciki gareta Iya kwanakin na ranan da kika kamamune ya zanyi da raina? Don Allah ki temaka min da mafita baki 'daya rayuwar ta isheni nafi buqarta mutuwa, akan rayuwa Aishatu ki temaka min.�
Aishatu na zaune sai da ta miqe tsaye, zufa ta karyomata jikinta rawa kawai yake, bata ta'ba shiga tashin hankali irin wannan ba, ko randa ta gansu turmi da ta'barya bataji wannan tashin hankalin ba, iya la'bbanta ta ce“Ciki?!�
Komawa tai ta zauna da'bas hawaye ya wanke mata fuska, ahankali ta ce“Ma'aruf ka gama tozartamana families baki 'daya. Ina zuwa daina kukan.�
Wayar ta kashe ta miqe hijab ta saka ta 'dauki ku'din taxi ta fito falon, mahaifiyarta ta kalla ta ce“momy zanje na dubo Ma'aruf baida lafiya.�
Kai ta girgiza ta ce“Ku dai kuka Sani sai kin dawo.�
Tana fita ta samu taxi ta hau.

Zaune ta iskoshi yana kuka har yanzu sbd baki 'daya baisan me zaiyi idan ba kukan ba.
Jikinsa ta fa'da tana kuka ta ce“Kaga abinda ka jayomana ko? Me zamucewa duniya? Wai tin yaushe kuke alfasha?�
Riqeta ya ce“Wlh Randa kika ganmune kuma bana hayyacina.�
Kai ta jinjina.
“Don Allah zan baki maquddan ku'di ki kai mata ta zubar da cikin.�
A'a ba ruwana bazaka 'doramin alhakin kashe raiba, ai zunubin sai ya muku yawa dole zata haifeshi idan Allah yace...�
Zaiyi mgna ta ce“Wlh idan ka zubar da cikin nan bani ba kai, abun kunya kunyi ai shikenan kawai. Ni zan koma zanje har gidan gobe na mata kashedi itama.�
Tana gama mgna ta zame jikinta ta tafiyarta.
Dukkansu ba wanda yay bacci kowa damuwace aransa ba ya Rabi'ah da Ma'aruf...

Acan kuwa Chad Rahma Abie na tafiya masallaci ta gudu 'bangaranta tai wanka ta yi sallah, ta kwanta tana tunanin rayuwar Abie da ita, haka bacci ya saceta.
Abie yana dawowa ya isko bata nan.
Sai kawai ya tafi 'bangaran Abie 2.
Abie na zaune yana karatun Qur'ani.
Abie ya zauna yana latsa waya har ya 'kare suka gaisa, Abie 2 ya ce“Yau hira safe na samu?�
Abie ya kalleshi ya murmusa ya ce.
“Eh don Allah me sunana kasan wata mata Aminatu da 'yarta Ummul Aymana? Akwai 'kanninta da yayunta amman duk an kashesu.�
Abie 2 ya miqe tsaye jikinsa na rawa ya ce“Sun kashemun kowa ance Aymana ita ta tsira na nemeta aduniya na rasa daga baya akace sun koma Iran ankashesu da mijinta da 'danta. Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un!�
Ya qarashe yana fashewa da kuka, ya zauna zaman raqumma yana kuka.
Abie ya ce“Don Allah kayi shiru kana ina alokacin?�

Abie ya ce“Nine babba mu 7 ne Ummul Aymana itace mace acikin maza mu shiddane, mun samu karatun boko da addini me zurfi duk da muna talakawa, 'kasarmu Iran ta kasance 'kasar da ba kwanciyar hankali, kullun mutanan 'kasar cikin zullumi suke barin mu 'yan 'kauyen anfi kashemu.
Ina karatu acan babbar birninmu sbd qoqarina na kammala.na samu aiki na saya mana gida a can birni na kwashe iyayena da qannina, ashe hutun

Please Login or Register in order to submit comment