Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

gata dayawa.
Ke 'kanwa ce gareni Uncle Aliyu 'kanin Ummi ne duk na girmesa amman uba yake gareni shine 'karamin su, su ukune wajan iyayansu, Abby shine babbba yanada shekara 5 a haifi Ummina,daga nan Allah bai sake basu haihuwa ba, har sun cire rai sun zata basuda rabon haihuwa dayawa, dan lokacin kakarmu nada shekaru arba'in da 'daya kakanmu nada shekaru hamsin da bakwai lokacin Abby da Ummi duk sunyi aure har an haifeni lokacin aka haifi uncle Aliyu wanda kakan ninmu sun fitar da ran sake haihuwa, duk da ba shekarunsu ya wuce ba ganin an kwashe shekaru dayawa.
Randa aka haifi mahaifinki ranan kakarmu Zahra ta rasu wajan haihuwa ko jaririn bata ganiba, raino Aliyu ahannun Abby da Ummi amman ammi Zainabu take shayar da shi sbd yaqi kama nonon ummina, sai na Zainabu sbd maganin da likitoci suka bata na kawo ruwan nono har yau ba kowa yasan uncle Aliyu 'kanin Ummi da Abby bane kowa kallon 'dansu yake musu kakanmu kafin ya rasu ya ce ma Abby ya riqeshi tamkar shine mahaifinsa ya basa kyauta, shiyasa Abby suke masa kallon 'da sbd yadda suka basa kulawa da tarbiya fiye da Saleeha da Ummiterh duk da sai da ya girma ya yi wayo sosai aka haifi Saleeha kafin ummiter, na tsakuro miki labarin ne dan ki nutsu kisan ke 'din jinina ce sannan....�
Rahma ta katse Abie cikin kuka ta ce“Abie daman su Abby Morocco ba iyayan Ummita bane? Toh suwaye dangin mamata tinda kaima dingin Baba nane?�
Yatsarsa ya 'dora saman bakinta ya ce“Shiiiiiiiit! My babyna kinmin alqawali za ki ajiye hankalinki idan na baki labarin OK? �
Kukanta ta ha'diye ta sadda kanta ta ce.
“Abie nayi insha Allahu, amman inajin kunyar Jaddatu Ashe ba kakata bace uwace gareni kuma surukata, amman nake ta zuba mata shagwa'ba inata tsokanarta, da wani ido zan kalleta?�
Abie 'Yar dariya yay zaiyi magana yaji kiran sallar Maghreb, ya riqo fuskarta yana share mata hawayenta 'kasa-'kasa ya ce“My Babyna dan Allah idan mun shiga karki sauya daga yadda kike OK?
Shiru tai ta kasa amsa masa.
Akunne ya ra'da mata.
“ Yau zamu kwana tare zan baki tarihinmu baki 'daya Ok?�
Tsintar kanta tai da 'daga kanta tana wasa da yatsun hannunta.
Tausayi ta basa yasan yanzu dole sai ya yi fama kafin ta dawo kamar da.
Miqewa yay tsaye ya kamota ta miqe ya rungumeta tsam.
Akunnenta ya ra'da mata “Please My Baby hugging me.�
Kasawa tai ta runtse idanunta.
Kamar zai mata kuka yana sauke mata numfashi cikin kunnenta ya ce“Please My Baby.�
Hannayenta ta sanya bayansa ta rungumesa gam ta fashe da kuka.
“Oh! My God! Ummina! Yi shiru ko kinaso nima nayi kukan um?�
Kai ta girgiza, ya ce“Toh yi shiru pls karki rufemin 'kofa zan shigo 'karfe tara.�
Shiru tai tana tura kanta cikin 'kirjinsa tana sauke ajiyar zuciya.
Robar ruwan faron ya 'dauko ya bu'de ya tallabo fuskarta ya kafa mata abakinta.
Ahankali ta dinga shan ruwan sanyi na ratsa zuciyarsa.
Ta Sha sosai ya janye daga bakinta ya cirata sama ya rungume abarsa ya fara tafiya yana kallonta.
Rahma ta lumshe idanunta ta saqala hannayenta wuyansa, har suna shaqar hucin junansu.
Wata keb'antacciyar hanya Abie ya bi wacce take kusa da wannan 'kofar glass 'din blue.
Lambobin ya sanya da yatsarsa 'kofar ta bu'de ya shige ta rufe kanta.
Rahma idanunta ruf arufe, har ya fita daga wannan 'bangaran ya shigo 'bangaransu.
'Karan makulli taji ya bu'de 'kofar falonsa ya shige, ya rufo 'kofar.
Saman sofa ya zaunar da ita, ya sumbaci kumatunta, ya cire mata hijib.
“Ya Rabbi! Babyna kinyi kyau, zan biya kwalliyar nan yau, ka'dan zan biya,pls karki amsar kyautar.�
Rahma kamar zata nitse 'kasa takeji, wasa yake da yatsun hannunta sunsha Jan 'kunshi.
ya ce“My baby kinji an tayar da sallah, bari na hanzarta.�
Bedroom ya nufa ya yi alwala ya ce.
“Oya shiga kiyi sallah.�
Asanyaye ta ce“Abie zanyi a qasa wajan Jaddatu.�
'Yar dariya yay ya ce“Ok taso muje, amman kinsan zamuyi mgna zuwa can dare OK?�
Kai ta jinjina ba tare da ta kalleshi ba.�
“Ok good my baby kwalliya ta yi kyau pls karki cire rigan. �
Hijabinta ya sanya mata Yakama hannunta suka fito.
Falon 'kasa ba kowa ya ce taje wajan Jaddatu, ya wuce masallaci.

*Niger*
Shagalin biki ake ba qaqqautawa, Ibtisam sai gyaran jiki ake mata, ta yi wani irin kyau sai dai rame, Laraba da gaske gyaran 'yarta take, wanda Karime ce ta zo da me gyaran amarya tin daga Cameron.
Ja'afar har yau bai ta'ba zuwa wajan Ibtisam ba, ya basu Sadiya sun ha'du lefe ba laifi, akwai 6 lace da atamfa da abaya dukkansu guda arab'in jaka da takalma jaka man shafawa turare pant bra mayafai hijab kayan makeup kai Masha Allah Ja'afar ya yi qoqari, sosai 'yan uwa suke son barka da kayan.
Yau da safe aka kai kayan, gidansu Laraba sai da ya cika tabb Karime sun masu tarba mai kyau.
Laraba da ta ga kayan ta jinjinawa Ja'afar.
Misalin 'karfe 8 na dare Ja'afar ya fito da part 'dinsu sanye da 'kananun kaya, wanda suka masa kyau, sai baza 'kamshi yake.
Da sallama ya shiga gidan nasu.
Mal Adamu na zaune yau girkin innah Hansatu ne, yana cin abin a 'kofar 'dakinsa tana masa fifita sbd yau zafi ake sosai yafi na kullun, Ja'afar ya gaji da yin wanka, akwai alamun hadari.
Sallamar suka amsa.
Ja'afar ya zauna kusan Mal Adamu ya gaishesu, ya 'dora da cewa “Ga ni Baaba.�
Mal Adamu ya ce“Ja'afar ban sanka da mugun haliba, Ashe duk zaman nan da muka dawo wajan kwana goma baka ta'ba zuwa gidan su yarinyar nan ba? Ni ka 'dauka dattijon banza?�
Ja'afar ya ce“Baaba kuyi hkr na tuba hakan bazata sake faruwaba, ina bata wajene tasha iska�
Innah tace“Kamar ya tasha iska? Ko rashin kunya take maka?�
Ja'afar ya ce“A'a Innata�
Mal Adamu ya ce“Tashi kaje ka cire 'kananun kayan ka saka manyan kaya kaje ka dubata ka gaishe da iyayan nata ka shiga har cikin gidan kaji na gayama.�
Ja'afar ya amsa da“Toh Baaba an gama.�
Sallama yay musu ya fita.
Wani yadi ya saka kalar ruwan zuma ya masa kyau sosai ya 'dauki ku'din keke napep ya fita.

Ibtisam zaune sai ciccin magani take, tama k'i kllon kayan tin safe har yau, sanye take da riga da skirt na atamafa sun 'dan mata yawa sbd uwar ramar da tayi.
Karime ta kalleta ta ce“Wai ke kam kashe kanki zakiyi ko me? Ta shi dan ubanki kije ki bu'de kayan ki kalla wallahi ni ba ruwana da rashin lafiyar 'karya ki sai naci ubanki, wane irin mugun haline kika 'dorama kanki?“
Laraba ta ce“Wlh tin abunta na burgeni har ya fita araina sam Ibtisam yanzu ta daina burgeni na tsani mutum mai taurin kai.�
Miqewa Ibtisam tai ta nufi 'dakin tana matsalar 'kwalla.
Karime ta ce“Humm! Laraba daga baya kenan, nayi imani da Allah irin turbar da kika 'dora 'yarki ne tahau kai ta zauna.�
Laraba ta ce“Wlh atsakaninta da Ja'afar sai dai asha jini na, ban ta'ba zugata ba, yaron da bana sonsa ta nace nan, harda guduwa wajansa, taje ta gamu da hauka.�
Karime ta ce“Eh naji hakane amman kece sila, sbd kece kikayi asirin da Tanko da Dadda suka amince za'a aura mata Alhj Jamilu, sanadin haka ta gudu. Kyarr nake kallonki wlh ba yadda za'ayi Dadda da Tanko suna cikin hayyacinsu su amince auren Jamilu da Ibtisam.�
Laraba tai wuri² da idanu.
Sallamar Ja'afar ta kar'de filin gidan.
Karime ta amsa cikin sakin fuska tana fa'din.
“Bismillah shigo.�
'Karaso yay ya tsugunna ya gaishesu suka amsa suna tambayarsa mutan gida.
Karime ta ce“Munga abin arziqi Allah yasa ayi damu. Taslim kawo masa ruwa.�
Yaran duk suka gaishesa Taslim na tsokanarsa “Ya Ja'afar ango.�
Murmushi yay, ya musu sallama ya ta tafi wajan da suke hira da Ibtisam can hanyar waje ya tsaya.
Ibtisam najinsa batada niyar fitowa.
Taslim ta zo kiranta.
“Aunty anata jiranki fa!�
Miqewa tai sbd bata son hayaniya ta yafa 'dan mayafi ta fito ranta a'bace, ta nufi hanyar wajan.
Tsaye ta isko shi yana latsa waya.
Can 'kasa tai sallama, ya amsa ta gaishesa a daqile, tana kallonsa.
Sallamar ya amsa gaisuwar kuwa ko kallonta baiba.
Tabarma ta kawo ta shimfi'da yaqi zama.
“Ka zauna mana.�
“Ban buqatar hakan, yanzu ma badan cika umarni mahaifina ba, kinyi ka'dan ki ganni anan.�
Baki ta murgu'da masa ta riqe 'kugunta ta ce“Sai akace ina buqatarka ko? Ni wlh da zaka sakeni sai nafi kowa murna...�
Wata irin fizga ya mata ya matseta jikin bango ya riqe kanta, game bakinsu ya yi ya kamo la'bbanta ya shiga tsotsar mugunta ya zura hannunsa cikin rigarta ya damqo breast 'dinta guda yana murzawa cike da mugunta kamar zai ciremata su.
Ibtisam jikinta rawa yake tsabar azaba wani irin fitsari taji yana bin cinyarta sabida yadda yake tsotsar lebenta kamar zai ciresu da zafi² yana yi yana cizawa,yana murza nipples 'dinta, ya kamo harshenta yana cizawa ha'di da tsotsar mugunta 'karshe ya 'dure mata yawunsa ya toshe mata hanci ta ha'diye, ya ingijeta ta fa'di 'kasa ya ce“Aduk lokacin da 'kazamin bakinki yay yun'kurin min rashin kunya ko furta Kalmar saki wlh sai na linka wannan azabar da na miki ki kiyaye ni ba 'dan iska namiji bane nafi 'karfin wulaqancinki, kinci darajar mahaifa da na sakekin na samo wacce tafi hankali tarbiya nutsuwa addini sanin ciwon kai.�
Yana idar da mgnar ya sa kai ya fice yana takunsa normal cikin nutsuwarsa waya ma ya 'daga yana tafiyarsa.
Ibtisam wani irin kuka ta saki tana riqe breast 'dinta bakinta na mata zogi la'bban sun kumburo, wani irin tsoron Ja'afar ya shigeta lokaci 'daya.
Cinyarta ta shafo taji harda fitsari ta yi.
Miqewa tai tana kuka bata bi takan tabarmar ba ta ta nufi cikin gida ta 'dauki buta ta shiga toilet tai tsarki ta fito bakinta kamar zai fa'di dan azaba haka 'kirjinta.
Karime da Laraba na tambayarta.
“Lafiya meye kike riqe 'kirjinki?�
Cikin kuka ta ce“Kasheni yazo yi Allah ya isa ban yafe masa ba.�
Ta idar da mgnar cikin kuka ta ta nufi 'daki, ta cire kayan jikinta ta canza wasu,tana jama Ja'afar Allah ya isa...

*Gabon*
Rabi'ah lokacin da ta farfa'do ta ganta kwance a falonu sanyi takeji ta yunqura ta miqe.
Mama ta ce“Wlh idan baki fa'damin uban da ya miki ciki ba zan tsine miki albarka ayau.�
Rabi'ah tana kuka ta ce“Tirrr da halina kaicona kaicon rayuwata, son zuciya 'bacinta, wlh mama nayi nadama sosai, don Allah idan kinji wanda yay min karki tsinemin. Ba kowa bane sai Ma'aruf mijin Aishatu 'kawata amman shima bada son ransa bane abin ya faru....�
Wasu tagwayen Mari mamar ta sauke mata tana fa'din.
“Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un! Rabi'ah ashe karya na Haifa ban saniba? Ke yanzu ki rasa mutumin da za ki watse da shi sai mijin Aishatu yarinyar da ta 'daukeki tamkar ciki 'daya kuka fito? Wlh gwara na kasheki na huta.�
Dukanta ta shiga baji ba gani, Murtala ne ya shigo kamar daga sama ya riqe Mamar yana tambayarta, nan ta zayyane masa komai, tana kuka ta ce“Tinda mahaifinku ya rasu ya barmin Ku Allah ne shedata na Baku tarbiya daidai gwargwado kaida kake namiji ma baka lalace ba sai ita 'kaninta ma Alhmdllh amman ita ta zamemin annoba ta zubar da darajarta akan titi.�
Murtala ya ce“Kiyi hkr mama haqiqa ta zubar mana da martaba da daraja ta gidanmu Allah shedane ko hannun 'Yar wani ban ta'ba riqewaba bare ta kaini ga lalata bare aya ta sauka akan Ƙanwata. Ni da kaina zan samu mijin na Aishatu tinda abun ya zama dole ya Sani ba yanda muka iya....�

Aishatu kuwa tin bayan tafiyar Rabi'ah ta watsar da batunta agefe ta shiga sabgoginta, ba yadda Ma'aruf bai ba ta bu'de masa qofa taqi, dan yau da ta gansu waje 'daya sai taji abun ya dawo mata sabo.

Acan kuwa Tchad
Rahma kamar wacce 'kwai ya fashewa aciki haka ta shige bedroom 'din Jaddatu, ta isko suna sallah.
Alwala ta shiga ta 'dauro ta fito ta shimfi'da darduma kasancewar Jaddatu akwai yawan siyan darduma.
Salla ta tayar jiki ba 'kwari.
Jaddatu tana lazimi tana kallon Rahma tana sallah, murmushi tai tasan za'a rina idan Rahma ta gane Uwa take mata kuma surukartar.
Rahma na azkhar Hanan ta ce“Ummi ina mijin naki ko rowar kansa yake mana? �
Rahma ta sadda kanta kunya takeji sosai abin yamata girma sosai.
Jaddatu ta matso ta rungumeta tana murmushi ta ce“Na roqeki daughter karki sauya min bazanji da'di ba ni ba surukarki bace uwace sannan abarta akakar banson surukunta takuramin zaiyi don Allah. �
Rahma ta tsinci kanta da wata irin kunya ta rungume Jaddatu tana sakin kuka.
Hanan tai dariya ta ce“Ai fa kuma.�
Dakyar Jaddatu ta samu ta lallasheta tai shiru har sukayi sallar isha, suka fito falon wanda dakyar Jaddatu ta fito da ita.
Suna zama Rayyana ta fito bakinta yaqi rufuwa ta zauna kusan Rahma ta ce“Wai ina sirikin namu?�
Rahma ta kalleta idanunta na kawo 'kwalla ta girgiza kanta.
Rayyana ta ce“Subahanallahi me ya faru?�
Jaddatu ta ce“Wallahi ke kam kin Iya tone² sai kin tone wuqar yankan ki, haba kiba yarinya lafiya dole ne sai ya shigo nan? Ya tafiyarsa.�
Rayyana ta ce“Allah bada hkr Ummi nayi shiru.�
Rahma ta kalli Meerah ta ce“Meerah don Allah ki Kira Latifa kuje lambu Ku kwaso kayan da kuka kai...�
Abie ne yay sallama ya shigo falon.
Suka amsa sallamar.
Rayyana ta Saki baki galala tana kallonsa ta ce“Abie Ummi yaushe ka shigo gari?�
Kusanta ya zauna da gangan yana sakar mata tattausan murmushi wanda ya kusa sumar da ita.
Rahma tana satar kallonsa ta kawar da kanta tana wasa da yatsun hannunta.
“Baby ba sannu da zuwa ma?�
Rahma duk sai ta rikice kanta a'kasa ta ce“Abie sannu da zuwa.�
Jaddatu ta bu'de baki zatayi magana Abie ya tari numfashinta.
“Don Allah Ummi yi shiru.
Rayyana me aka girka ne yunwa nakeji?�
Rayyana akayi fari da idanu ta ce“akwai couscous da jar miyar kaji sai Shawarma akwai jalof 'din macaroni, sai dambun naman rago.�
“Ok muje naci ayau banci komai ba.�
Rahma tai saurin d'ago da kanta.
Karaf idanunsu suka shige na juna.
Gira ya 'daga mata ta sadda kanta.
“Baby zo muje kici abinci pls.�
Jaddatu ta ce“A'a jeka kaci kai zamuje anutse muci namu, mu girkin surukinmu zamuci.�
Abie ya nufi hanyar da zata kaisa kan dining area, Rayyana na biye da shi.

Aikuwa girkin da aka Abie wanda aka kai masa lambu bai Ciba shi sukaci abinsu a falo, wanda sai da Jaddatu tama Rahma Jan ido kafin ta ci.
Abie zaune a falon yana waya ya ce“Eh Abby insha Allahu sai kunzo ba, Allah ya kaimu goben, ai ummiterh akwai 'kwawa ta nace sai ta biyoku, da Saleeha naso azo da ita, amman ba halin zuwa, OK bye sai da safe.�
Kallon Rahma yake wacce ta miqe ta nufi hanyar bedroom 'din Jaddatu.
“Yauwa Baby ummina zo hau sama amshi key 'daukomi wata leda mai kaya aciki.�
Rahma ta juyo da sauri tana matsar 'kwalla, ta gane wayo zai mata.
Dole ta dawo ta amsa ta haura saman.
Jaddatu ta ce“Kawai dan kaba yarinya wahala ga matarka nan.�
Rayyana haushinsu duka takeji dan Rahma ta zame mata annoba, komai ita kamar matarsa.
Rayyana ta ce“Uhmmm! Ummi ai ba komai.�
Hanan ta miqe ta kama hannun 'yarta tace“Ni kam sai da safenku.�
Abie ya miqe ya ce“Shi kenan Ummi bari na amso abuna sai ta dawo.�
Jaddatu ta ce“A'a kace taje ta kwanta nima shigewa zanyi goma fa ta wuci zaman tsegumin me zanyi.�
Abue ya 'kyal'kyale da dariya yana tafiya dan ya gano da Rayyana take.

Rahma tana shiga falon tana shiga dube² bataga Leda ba, ta shiga bedroom nan ma bataga ledaba.
Fitowa tai da niyar tafiya.
A 'kofar falon sukaci Karo.
Abie ya ri'kota ya kamo 'kugunta ya ha'deta 'kofar yana kallonta.
Cikin wata irin murya wacce ta sake nutsa Rahma a kogin sonsa ya ce.
“Sorry My heart bi sannu ki nutsu muga kan naki ban jimiki ciwoba.�
Yadda yay magnar ga shi kusan kunnenta ne sai taji dukkan jikinta ya Saki ajiyar zuciya ta sauke tana son kwacewa ya matseta gam.
Hijab 'din ya cire ya tsura mata idanu kamar yau ya ta'ba ganinta.
Rahma ta ce“Banga ledarba sakeni na tafi.�
Sama ya cirata ya murzawa qofar key, ya nufi bedroom.
Rahma kasa mgna tai da idanu take binsa, ya zaunar da ita saman cinyarsa yana 'kare mata kallo yana riqe da 'kugunta.
Kanta a'kasa cikin sanyin jiki ta ce“Abie zanje wajan Jaddatu na kwanta.�
Fuskarta ya riqe ya kamo hannunta yana murzawa yana shafa 'kunshin Jan lallen.
“Kalleni My Baby.�
Kasa kallonsa tai kanta qasa.
Iska ya zuqa ya duqo dab da fuskarta fesar mata da iskar.
“Yau bazaki kwan da Abien ki ba?�
Kallonsa tai da sauri idanunta na tara ruwa ta 'daga masa kai tana lumshe idanunta.
“Ya Salam! Ni wai me kike haka Baby? Duk 'dan guntin bayanin da na miki baki gamsuba?�
Cikin kuka ta ce“Na gamsu Abie kawai dai ni ka barni naje na kwana wajan Jaddatu.�
“Ok bakya son sanin asalainmu da yadda akayi kika zama mallakina, um my baby?�
Shiru tai tana wasa da yataun hanunta.
Yatsarta ya sanya bakinsa yana tsotsa .
Kallonsa tai ta sauke ajiyar zuciya tai 'kasa da kanta, cikin sanyin murya ta ce“Don Allah Abie zanje wajan Jaddatu.�
Ta 'karashe mgnar muryata na rawa tana son sakin kuka.
Hancinta ya lakata ya ce“Jaddatu dai kakar 'ya'yana da za ki haifamin ce ah toh kice za ki je wajan umminki kuma surukar ki.�
Kunya sosai taji, ta sinne kanta.
Zaunar da ita yay saman bed ya miqe ya shiga bathroom.
Sai da taji qaran ruwa alamar ya fara wanka, ta miqewa tai sa'daf_sa'daf ta bu'de 'kofar bedroom ta fice aguje.
Jikin 'kofar falon ta tsaya tana maida numfashi, ta Kama key zata bu'de 'kofar taji Ana bugawa Rayyana na fa'din.
Don Allah Habibyna ka bu'de ni wlh wajanka zan kwana pls, wlh ina buqatar ka sakani bacci irin na rana.�
Rahma gabanta taji ya fa'di tai saurin zare key 'din daga jikin 'kofar tana hararen 'kofar, ta yi tsaye ta kasa motsawa daga wajan, hakan Rayyana bata fasa knocking 'din qofar ba tana kiran Abie.
Rahma taku taji abayanta, sai taji Abie na fa'din.
“Ok my Rayyanat ganinan zauwa sorry wanka nake.�
Da sauri Rahma ta juyo tana 'boye hannunta me key.
'Daure yake da towel iya 'kugunsa, mur'dadd'an jikinsa, abayyane faffa'dan 'kirjinsa mai yalwar gargasa sai 'digar da ruwa yake.
Rahma wani yammm zirrr taji ajikinta, tai saurin kauda kanta tana sadda kanta ta sake matsawa da baya-da-baya tana mannewa da 'kofar.
Abie kamar bai gantaba yay ya tsaya gabanta har jikinsu na ha'dewa ya zura hannunsa ta 'kugunta yana lalubar key jikin 'kofar babu.
Matsar da ita yay yana fa'din.
“My love Rayyanat kin fiye gajan hkr key nake nema na bu'de miki.�
Rungume Rahma yay, ya 'dauketa cak ya matsar da ita daga bakin 'kofar.
ya mananta da qofar bedroom ya manna bakinsa saman kunnenta, can 'kasa ya furta.
“My Baby ina key zan bu'de ma matata 'kofa?�
Tsikar jikinta ta tashi tai kicin² da fuska ta ce“Nima ban ganiba shi nake nema zan fita najita tana buga maka 'kofar kamar zata ballata, kawai kace baka ga key 'din ba.�
Wani irin murmushi yay me 'kayatarwa ya sumbaci kunnenta ya riqo ha'barta yana mata wani irin shu'umin kallo, ya ce“No! Tana buqatata bari na 'dauko wani akwai, ke sai ki fita ita ta shigo.�
Ya 'karashe mgnar kamar gaske yana qoqarin sakinta.
Ai Rahma jin Abie na qoqarin sakinta ta qamqameshi ta fashe da kuka tana fa'din.
“Abie cikina ciwo wayyo marata zata 'balle kaina ciwo bana gani sosai, kaini 'daki ka dubamin idona wayyo bana gani!�


_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
3/30/22, 21:20 - Buhainat: ```D A```

```83&84```


Wata irin dariya ta kamashi amman ya daure ya ha'diyeta, ganin zallar kishinsa qarara wajan Babyn tashi.
Ya rufe mata baki da tafin hannunsa ya na mata mgna 'kasa² dab da kunnenta ya ce“Subanallahi my Baby duk ciwon wannan ke 'daya? Na shiga uku! Muje na dubaki, kin fasa tafiya wajan Ummin?�
Kai ta 'daga.
Murmushi ya yi ya 'dauketa ya nufi 'kofar falon yana mata ra'da.
“Toh my baby kiyi shiru kar kiyi motsi Rayyana tajiki ba ruwana, zance mata banga key 'din ba.�
Ya 'karashe mgnar ya zura hannunsa cikin tafin hannunta yana murza key 'din hannunta yana murmushi.
Rahma Kanta 'kasa idanunta rufe ta kasa ko motsin kirki, tsabar kunya Abie ya Kama key hannunta.
Cike da borin kunya murya can 'kasa ta ce“Abie kayi hkr saukeni na tafi wajan Jaddatu..."
Bakinsa kawai taji anata yana jujjuya mata harshensa, ha'di da hura mata iska.
Idanuwa ta zaro waje tai saurin rufewa tana girgiza kanta, tana son janyewa amman ina ya hanya dan ya kame harshen yana tsotsa cikin wani irin yanayi.
Kuka ta sakar masa, ya zare yana rufe mata baki.
Cikin janyo numfashi ya tsaya a 'kofar ya ce“Please Rayyana kije banga makulliba, kaina ciwo yake bana son hayaniya.�
Bai jira me zata ceba ya juya bedroom.
Rayyana kuwa tin 'dazu ta kasa kunnen sai takejin kamar tare da mace yake, jin abinda ya ce ya sanya ta du'ke wajan ta saki kuka tana fa'din.

“Wai yaushe zanji da'din aure ne? Yaushe Abdulmajid zai 'yanta na zamo kamar kowace mace mai 'yanci?�

Miqewa tai ta nufi 'bangaranta tana kuka tana qara nadamar baqin halinta ya janyo mata komai.

Bathroom ya direta ya ce“Oya wanka kizo mu kwanta.�
Kanta qasa har ya fita ya rufo mata 'kofar.
Shiri yay cikin kayan bacci milk Kala ya fesa turare ya haye gado.
Rahma ganin ba sarki sai Allah tai wanka ta goge jikinta ta maida rigar jikinta yanzu kunyar Abie takeji bazata iya ta'bara da take masa da ba.
Koda ta fito kanta aqasa sum-sum, ta tsaya nesa da bed 'din.
Da wutsiyar idanu yake kallonta.
Miqewa yay ya sauko ya iso wajanta ya kamo hannun ya mannata jikinsa ya zuge zip 'din rigar zai fitar ta riqe hannunsa tana girgiza kanta.
“No! Baby rigar ta yi nauyi takuramin ke zatayi.�
Ba yadda ta iya tanaji tana gani ya cire dogowar rigar ya sanya mata rigar bacci wata fitinanniyar rigar bacci iya guiwa wacce ya siyomata sunfi guda ashirin irinsu, komai nata abayyane.
Da kansa ya kwantar da ita ya kashe 'kwan wutar 'dakin ya hauro saman bed 'din.
Rungumeta yay ya ce“Daga yau na miki alqawali bazan sake kwana dake ba sai bayan bikin, yauma dan na baki labarin asalinmu ne.�
Ya 'karashe mganr yana sumbatar 'kasan wuyanta, ya shafi gefen fuskarta, ya ra'da mata.
“My Baby pls ki barni zanyi wasa dake ka'dan ko na nutsu na baki labarin kinji Baby please. �
Rahma yadda yake mata mgna akunne yana Goga mata sajansa a'kasan wuyanta yana sauke mata numfashi duk sai taji wani irin shaukinsa na kamata, ta dai basar ne bata tankasa ba.
Bakinta ya kamo yana Sha anutse ya tura mata harshensa ta kasa tsotsa.
Hannunsa taji saman 'kirjinta yana janye rigarta, ba zato taji yana lasar nipples 'dinta, sai taji yana tsotsa cikin wani fitinannan salo, ya 'dora hannunsa saman 'dayan, sai kawai jikinsa ya 'dauki rawa yana tsotsa yana kiranta.
“My Baby Ummi my heart pls pls pls my baby barni nasha.�

Wata irin gigicewa Rahma tai tsoro ya kamata jikinta ya 'dauki 'bari, ta dinga ture kansa tana girgiza masa kai dukkansu rawa jikinsu yake cikin fizgo numfashi tana sakin kuka ta ce“Abie bari don Allah kaji zaka ciremin kan...�
'Kam'kameta yay yana tsotsa ahankali yana rawa jiki, ji yake idan ya saki mutuwa zaiyi.
Rahma kukan ta daina tana sauke numfashi jin yau Abienta na shan breast 'din kamar yaro ya kwana ya wuni bai Sha nonon uwarsa ba.
Zafi takeji amman ganin baki 'daya ya bada rayuwarsa wajan kamar yanajin da'din abun ya sanya ta hkr tana sauke numfashi tanajinsa har sautin qara yake Saki kamar jariri.
Bakinsa ya zare yana qamqameta yana sauke numfashi ya ce“I love you My Baby na hkr badan na 'koshi ba,daga yau bazan sake ba sai mun tafi honeymoon, pls kicemin Babynki.�
Raham kanta ta 'boye cikin 'kirjinsa, bata iya cewa komai ba.
Murmushi yay ya ce“Ki temakeni ki cire kunyar nan, mu gini rayuwa me da'di.�
Sake shigar da ita yay cikin jikinsa yana shafa bayanta, yay gyaran murya, ya ce“My Baby kina jini?�
Kai ta 'daga.

“Kamar yadda kika sani sunana Abdulmajid nine babban 'dansu wanda bayana an haifi 'kannena sama da biyar suna mutuwa daga bayane aka haifi Hanan.
Mu biyune Allah ya ba iyayanmu, kowa yasan mahaifinmu a 'kasar morocco Abdulwahab shahararran me ku'dine.
Tinda na taso banda buri sai na son zama sojan qasa da qasa.
Cikin hukuncin Allah kuwa mahaifina ya tsayamin nayi karatu me nisa har na cimma burina na zama cikakken babban soja, wanda alokacin mata suka addabi rayuwata sbd kyawun da Allah ya min ga Ku'di ga zubina irin wanda kowace mace take son mijinta ya kasance.
Sai dai kashhh! Anyi rashin sa'a ni mata basa gabana, aikina kawai nake burina na kare k'asata.
Ana cikin haka aka turamu kwantar da wata tarzoma da ta tashi a iran wanda an kashema 'kasashe dayawa sojojinsu.
Mahaifina yaso hanani gani yake idan na tafi na tafi kenan.
Amman haka kawai naji ina buqatar zuwa 'kasar cike da 'kwarin haka

Please Login or Register in order to submit comment