Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya taso min gobe insha Allahu zamuyi mgna.�
Bai tsaya jin abinda Hamza zai ce ba ya katse kiran ya jefar da wayan kan sofa ya nufi wajanta da sassarfa ya damqo hannunta ya juyo da ita gabansa ya riqo k'ugunta ya mannata da k'irjinsa ya tura fuskarsa tsakanin k'irjinta yana shafa k'ugunta can k'asa² ya ce.

“My baby me nayi take fushi Dani haka? Haba my honey wata uku bama keb'ewa yau kuma kina fushi da Abienki abin sonki?�
Kukan shagwab'a ta saka masa ta ce.
“Yo My Abieh ba kaibane ka wani shareni d'azu da yamma yaranka kawai ka kula, ni kuma inata kewarka inata missing d'inka inata sonka my Sweety darling. �
Ta k'arashe mganr tana kallonsa tana turo baki.
Abie ya d'auketa sama yana juyi da ita tsakiyar falon ya ce“Wallahi nafi damuwa dake nafi sonki akan yaranmu ki Lura mana babyna Ummina na wajan ba daman na rungumeki na miki kiss yanzu dai yi hkr na amshi laifina OK? �

Ashagwab'e ta ce “Ok naji toh goyani.�
Bayansa ya sab'ata yana zagaya falon da ita tana b'angala dariya, kamar wata baby ya nufi bedroom d ita.

Kwantar da ita yay ya nufi wajan yaransu ya tofesu da addu'a ya dawo ya kashe wutan d'akin ya haye bed qamqame juna sukayi suna murmushi Abie ya fara cire kayan jikinta yanabi ko ina nata da kiss na fece sabida yau aikin babbane.

B'angaran Ja'afar ma da Ibtisam yau sun raya darwn ciki da dumbin tarihi sun gurji junansu.

Washegari Rahma jikinta ko ina ciwo yake mata sabida da asubaha ma bayan sallah sai da yay making love.
Misalin goma ta farka lokacin Abie ya shirya yaran yazo ya sanyasu gabanta ya basu abincinsu saida suka k'oshi ya kaisu wajan Jaddatu.

Breakfast tai ta sake shayar da yaran ta ta barsu ta tafi b'angaran Meerah.

Bayan wata d'aya, Rahma yaranta tsotsa yanzuma tserewa tai b'angaran Abie2 ta barosu wajan Jaddatu.
Iskowa tai Meerah ba lafiya zazzab'i sun dawo daga asibitin ciki wata biyu.
Rahma tai ihu ta b'ire kan Abie2 tana fad'in.
Abie2 nah Ashe bayan kai zan sake ganin dangin Mamyna.?�
Abie2 yay murmushi ya ce.
“Rahma bakya girma ai mu kam tinda munada Abie da Ummi sun ishemu sune komai namu ga kuma Meerah zata fara bamu sabuwar zuri'ah.�
Meerah ta ce.
“Ni kun wareni kenan?�
Rahma ta Saki Abie2 ta rungume Meerah ta ce“Ai kam kallon Abie nake miki har abadan mamyna.�
Dariya sukayi nan sukaci gaba da hirasu sai da Abie2 ya kori Rahma dan batada niyar tafiya.

Kwance tashi ba wuya har Allah ya sauki Rayyana lafiya ta samu 'ya mace mai kyau wace ta d'auko baqin mahaifinta amman sosai tana Kama da Rayyana. An samu Asma'ulhusna, sosai take samun kulawa wajan mijinta yarinyarta kuwa ita kanta tasna tanada gata wajan yayunta.

Auntien saro ma ta samu wani dattijo na gari tayi aure suna zaune lafiya bata rufe wata shidda ba itama ciki ya b'ullo.

Aishatu Gabon itama tanada ciki haihuwa yau ko gobe sai muce Allah ya raba lafiya. Ma'aruf yanzu kam.kud'i Hamdan ba laifi sunfi qarfin abincinsu motar hawa sutura ga shi da bayar da sadaka Farook anyi wayo sosai masha Allah.

Meerah ma ciki ya tsufa taso zuwa gida haihuwa Rahma ta roqeta ta bari bayan haihuwarta zasuje tare itama tana son zuwa ganinsu Abby Morocco.
Ibtisam da Ja'afar anata zuba love suna renon Rafael sai wayo yake masha Allah yana tafiyarsa ko ina kamaninsa da Ja'afar na qara fitowa.

Masha Allah Ja'afar harakan kasuwancinsu na company na k'ara hab'aka, addu'a ba dare ba Rana duk wani me nemansu da sharri Allah ya tsaresu.
Harisu anyi bikinsa da Maimuna k'anwar Ja'afar, Taslim ta samu wani yaro mai shegen kud'i ga hankali bikinsu watan gobe su Ibtisam sai shirye² tafiya akeyi.

Inna yanzu masha Allah an FASA tuyar waina Ja'afar ya hana tin kafin auren Maimuna ya kashe gidansu an yimusu gini mai kyau na zamani abun sai Wanda yagani Mal Adamu ma ya hanasa siyar da ruwan duk da yaqi yana zuwa abinsa, ya ce baya son zaman gida hakan bai saba.
Mahmoud ma a samu aikinsa ba laifi shima bayan sallar azumi bikinsa da wata yarin nan bayan layinsu.

Jaddatu Alhmllah zamu sabida tana qoqarin kulawa da Rahma da Abien, jikin tsufa yau da lafiya gobe jiki ya tab'u haka lamarin yake amman masha allahu har yanzu da k'warinta.
Sosai Ibtisam da Rahma suke zumunci masha Allahu, Abie ya d'auki Ja'afar kamar d'an uwansa.

Rahma tsaye ta fito da wanka.

Idanu ta zaro ganin Dady da Mamy tsaye suna janyo kayan kwaliyarta suna watsarwa, sunyi baja-baja da kayan dressing mirror.
“Wayyo ni Rahama na shiga uku Yara wata goma Sha uku amman sun iya shegiyar b'arna haka sabida Allah, wlh sai na zaneku.�
Ta k'arashe mganr tana nufar wajansu aguje suna ihu suka fita suka nufi falo ta biyosu.

Jikin Abie suka fad'a suna sakin kuka.
Turis ta tsaya tana hararensu.
Abie ya ce.
“Don Allah Baby kije Allah ya baki hkr zan biyaki abinda suka lalata kinji amman bar raza min su.�

Baki ta zumb'uro ta ce.
“Ai wallahi daman nasan ni yanzu tawa ta qare baka sona sai Dady da Mamy.�
Ta k'arashe mgnar tana juyawa bedroom.
Dariya Abie yay yana rungume yaran ya ce.
“Ku kam Allah ya shiryamin Ku kuna d'aukomin mgna wajan Manmmy yanzu dai cikin wata biyun nan ramuwa nawa kuka sakani wajanta?�

Dariya kawai sukeyi dan basu Iya magana ba sam.
Miqewa yay dasu ajikinsa ya fice ya kawai Jaddatu su ya dawo yay rarrashi.
Zama yay a falon har ta fito.

Tsaf ta shirya cikin doguwar riga maroon colour tasha adon stones falo ta isko Abie yana waya.
Saman cinyarsa ta zauna ta zagaye hannayenta bayansa ta kwantar da kanta a 'kirjinsa, ta ce.
“Ba ni ba dai Sweet darling. �
Abie ya matseta ya ce.

“Yes my baby love bakeba ya lafiyar babyna hope baya baki wahala?�
Rahma tai saurin kame bakin Abie ta shiga masa wani irin kissing Wanda ta kusa haukatashi yaje maida martani ta zame ta zuba aguje tana fad'in haka kawai Abie sai ka k'ullamin sharrin ciki bayan rasss nake yaran da ko nono basu gama shaba zakace inada ciki bayan banyi kwana 20 da gama period ba.�

Ta k'arashe mganr ashagwab'e ta hararesa, sai kuma ta dawo wajansa ta haye samansa zatayi magana wayansa da take hannunsa ta d'auki ringing.
Ganin Abie2 ne ya d'aga tare da sallama.
Abie2 daga can yana washe baki ya ce.�
“Alhmdllh Meerah ta sauka yanzu Yara maza biyu.�

Abie ya ce“Masha Allah bark barka Abdulmajid na tayaka murna amman ya akayi kuka tafi asibiti bamu saniba ko Jaddatu bata Sani?�
Abie2 ya ce.
“Wlh na rud'ene kuyi hkr ina Rahma?�
Abie y bata wayan ta cika masa kunnen da ihun murana ta ce.
“Ganina zuwa yanzu Abie.�
Wayan ya kashe ya Kira Jaddatu ya gaya mata.
Rahma ta ce“Abie muje don Allah naga k'annena Allah wani irin farin ciki nakeyi.�
Sumbatar labb'anta yay ya ce.
“Ok My Baby muje ki shiryani.�
Maqalqaleshi tai tana dariya ta ce.

“Ok muje Abieh abin sona Allah kullun k'aramin sonka da 'kaunarka akeyi, kai kuma su Dady duk sun amshemin Rabin sona azuciyarka.�
Ta fad'a tana shafa lips d'insa fana cinno baki gaba.�
Abie ya ce.
“Hummm! My baby rigima bari mu dawo na gayamiki matsayinki a zuciyata duk da kin Sani.�
Ya qarashe mgnar yana cirata sama tana dariya suka nufi bedroom domin ta shiyarsa sutafi asibiti....

Toh Alhamdulillahi Jama'a anan zan ajiye wannan labarin ba dan ya gundireni ba sai dai duk labarin da ya cika tsayi sai ka rasa me zakace zaka shiga shirme kuma maau bibiya zai fita akansu, amman Allah ya sani ina son labarin Abie da Rahma, amman Iya nan ya dace a tsayar da shi.😂😂


Whtspp number😊
_*+22796515805*_

_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels

Please Login or Register in order to submit comment