Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

baby Ibtisam zata miki dariya. Za ki bini duk inda zanje? Sbd ba son ki sake ku'buce min.�
Ya qarashe mgnar cikin
wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa, yana tsareta da manyan idanunsa masu matu'kar kyau da lumshewa. Duk mgnar cikin harshen French ya mata, kasancewar bata jin hausa shi kuma bai iya larabci ba.
Rahma ta maqale hannunsa cikin nata, still itama ta kafesa da kyawawan 'kananun idanunta, cike da tsantsar 'kaunarsa, wacce bata jin zata iya rayuwa idan basa tare.
Ta gyara tsayuwarta tana maqale da hannunsa cikin nata, cikin sigar yadda takewa Abienta mgna, ashagwa'be ta ce“Eh Habiby na muje ko ina ne zan biki, na daina kukan, ni wlh su Abie haushi suke bani nagaji zama dasu, wace ce Ibtisam Habiby nah¿�
Lallausan murmushi yay mata ya lakaci dogon hancinta ya ce“Ok muje Qalbina, Ibtisam kishiyar ki ce Ku biyu zan aura.�
Kuka ta sanya masa tana dira qafa ta ce“Wlh ban son kishiya zan iya mutuwa, Habibyna kaga Allah ya ha'damu bamu san juna ba, muyi rayuwarmu mu biyu kawai, ni zan mutu ban son kishiya kaji Habiby.�
Ja'afar cikin rawar jiki, murya a raunane ya ce“No! Qalbina ban son ki mutu wlh gwara kowa ya mutu muje toh.�
ya qarashe mgnar yana goge mata hawayen fuskarta ya kama hannunta suka nufi mota.
Yana maqale da hannunta har mota, ya bu'de mata gaba ta shiga ya zagaya ya shiga yaja motar yabar wajan.

Abdulmajeed zaune cikin babban falonsa, inda yake ajiye baqi su tattauna. tin 'dazu baqin da su ka zo wajansa sun tafi, amman ya kasa tashi ya koma 'bangaransu. Banda qaran A.c baka jin komai A falon, sai fitinannan qamshinsa da ya cika falon ya ha'du da 'kamshi A.c da turaren wutar da akayi a falon.
Sanye yake da farin yadi mai laushin ga masifar kyau, yanayin 'dinki ya masa kyau.
Dafe yake da goshinsa, jijiyoyin kansa sun mi'ke sunyi ra'do-ra'do, wayoyinsa biyu sai ringing suke.
Zazzafar iska ya fesar daga bakinsa zuwa waje. Ahankali bakinsa yake motsawa yana kiran sunan ubangijin sa yana tasbihi ga Allah S.W.T.
Narkakkun idanunsa ya bu'de ya kalli IPhone 'dinsa nata famar ruri.
Tsaki yaja ya be'ka hannunsa ya 'dauki wayan ya 'daga kiran.
“Don Allah meye kike kirana muna gida 'daya?� Raiyana daga can tai fari da ido ta ce“Ai na fa'da zanje dubo auntie Saro ba lfy.�
A ta'kaice ya furta“Ok ki gaisheta.�
'Kitt ya datse kiran ya kwanta saman 3 sitter yana cigaba da abaton sunan Allah, akan ya kawo masa 'dauki ya rasa me yama Rahma take gudunsa ko mgna bata son masa, 'dazu sai bayan ta shirya ne ta fa'da masa zata gyaran gashi, bayan ya wadatata da komai na gyaran agida.
“Ya Allah!�
Abinda ya iya fa'da kenan.

Raiyana tsaye tana waya cikin shiga ta alfarma, fuskar nan tata cikin fara'a sai wani irin 'kayataccan murmushi take, ka ganinta kasan duniyar na mata da'di.
“Auntie Saro ki sha kuruminki duniya sabuwa, billahilazi la'ilah illah huwa! Bari zan fita zan biyo gida bye.�
Bata jira auntie Saro tai mgna ba, ta katse kiran ta dannawa Wahida kira.
Bugu 'daya ta 'daga, ta bushe da dariya ta ce“Tabbas bakina yay ka'dan wajan gode miki, ki shirya yanzu zanzo mu tafi Malam ya ce muzo.�
'Kitt ta katse kiran, tana murmushi ta sa'bi jakarta tana waqa.
Jaddatu zaune cikin falon, tana kallon tashar Aljazeera, Hanan na gefe tana waya, Iman nata wasanta.
Raiyana ta qaraso da sallama ta zu'be qasa dab da qafafun Jaddatu ta ce.
“Ummi zan 'dan leqo gida auntie Saro ba lfy.�
Jaddatu ta ce“Subahanallahi! Allah ya bata lfy. Wai Rahma bata dawo daga gyaran gashin ba?�
Raiyana ta kwantar da murya ta ce“Ummi ai bata jima ba zata dawo na tafi.�
Hanan ta ce“Ba dan qiwuya ba da na biki.�
Raiyana ta ce“Karki damu akwai gaba Hanan Ngd.�
Sallama sukayi ta fita.
Jaddatu ta ce“Hanan inaga Rahma fa jinnu na damunta, sbd gaskiya ta canza sosai, abin ya tashi daga kanmu ya koma kan Abienta.�
Hanan ta ce“Wlh nafi zargin wani abun yake damunta bari ta dawo zan mata tambaya a nutse.�

Raiyana Yahaya direba ya fita da ita, sai da sukayi nisa sosai ta ce“Yahaya idan munje zaka saukeni sai ka dawo, idan na gama abinda nake zan kira ka.�
Cikin ladabi ya amsa da “Toh hajiya.�

Ibtisam zaune kusan Falmata, su na gyaran shinkafar da zasu girka da dare, yayin da Binta kusan warin Ibtisam take gyara kayan miya.
Ibtisam duk bata jin da'di gabanta sai matsanecin fa'duwa yake.
Falmata ta kalleta ta ce“Ibtisam yau lafiyarki kuwa?�
Kanta 'kasa ta ce“Mamie gabana yake fa'duwa, amman inata addu'a.�
“Yauwa kici gaba da addu'a.�
“Toh mamie.�
Ta amsa ta mi'ke ta 'dauki buta ta shiga bayi.
Wayarta ta ciro arigarta ta dannawa Ja'afar Kira.

Can kuwa 'bangaran Ja'afar da Rahma, tafiya kawai suke sunata hirar soyayya kamar wasu tsofaffun masoya, sbd shaukin da suke ciki sam Ja'afar baisan sun bar gari ba har sun fara riskar jeji.
Rahma ta kamo hannun Ja'afar 'dayan yana driving da 'daya ta jim'ke cikin nata ta marerece ta kirasa “Habiby na.�
Kallonta yay “Qalbina mene ne?� ta shagwa'be fuska da larabci ta ce.
“Habiby na atini ma'ou sa ashrab.�
“Ya Rabbi! Ban jin larabci Qalbina.�
Ashagwa'be ta ce“Habiby na ka ban ruwa na sha.�
“Ok kar kiyi kuka.�
Cikin sa'a akwai robar faro guda uku ta Ma'aruf, ya gangara bakin titi yay parking ya bu'de mata murfin ya bata.
Ma'kale kafa'da tai ta ce“ban amsa kai zaka ban abaki ko nayi kuka.�
Ja'afar ya lakaci hancinta ya tallafo fuskarta da tafin hannunsa 'daya.
Idanu suka 'kurawa juna kamar zasu cinye junansu zuciyoyinsu na wani irin bugu, dak-dak.
Ita ma tattausan tafin hannunta ta sanya ta riqe fuskarshi tana shafa sajansa.
Yatsunsa biyu ya zura cikin 'dan 'karamin Jan bakinta, ya kafa mata bottle 'din ruwan ta fara kwankwa'da, idanunsu manne waje 'daya.
Tana idar da shan ruwan ta marerece ta ce“Habiby na kana sona?�
Hancinta ya lakata dai-dai zaiyi mgna kiran Ibtisam ya shigo.
Wayar ya zaro daga gaban aljihun rigarsa.
Ganin Ibtisam ce ya saka ya kalli Rahma wacce ta kwantar da kanta kafa'dar sa tana kallon ba'kar kyakkyawar fuskar shi.
Fuskarta ya shafa, yay picking call 'din ya manna wayar kunnensa yay mata sallama.
Ibtisam daga can ta sanya kuka ta ce“Mon amour kana lfy kuwa?�
Ja'afar ya ce“Subahanallahi! Mon cœur! Mene ne na kuka wlh ina lfy, yi shiru kinji.�
Ibtisam ta sauke ajiyar zuciya ta ce“Toh mon amour nayi sai ka dawo je t'aime. �
“Moi aussi je t'aime bcp bye muahhhhh....�
Wayar yaji Rahma ta fizge ta katse Kiran tai jifa da ita side 'din baya ta fashe da kuka jikinta na 'bari.
Ja'afar ya rikice hankalinsa yay mugun tashi ya tarairayota jikinsa ya mannata 'kirjinsa, ya shiga lallashinta shima hawaye yake ganin kukanta duniyar tai masa zafi, ga wani irin 'kunci da yake ji.
Jin 'dumin hawayen Ja'afar da ya sauka gefen wuyanta ya saka Rahma 'dago da kanta ta kalleshi.
Cikin rikita ta tallafo fuskarshi cikin tafin hannunta, ta ce“Kayi hkr habibyna na daina kukan amman don Allah karka min kishiya kaji¿�
Ja'afar ya ce“Zanyi qoqarin miki duk abinda kikeso Qalbina amman ki daina kuka kinji?�
Kai ta 'daga masa tana sakar masa sansanyan murmushi, ta goge masa hawayen fuskar shi, ta gyara zamanta ta basa sauran ruwan ya sha, ya ma motar key, yaci gaba da driving.

Ibtisam jin Ja'afar lafiyarsa lau, taji da'di sosai ta saki jikinta sunata aikin 'dora girkin dare.
Yahaya gidan Wahida ya ajiyeta ya juyawarsa gida.
Bayan sun gaisa suka fito bakin titi suka tari me taxi sai gidan Malam daman Raiyana sanye take da niqab.
Kai tsaye unguwan *Amriguebé*
Aka kaisu.
Wani gidane can kan tudu.
Lokacin da sukazo sama da mutum 10 suna bin layi, su ka zauna har layi yazo kansu.
Wani siririn mutum ne zaune, yana Jan wani babban casbi, wanda ya cika masa gaba, mai dubu ne cass ajere .
wankan tarwa'da ne a'kalla zai kai shekaru 45 ahaife, sanye yake da manyan kaya harda rawani na buro uba, ya na'de akansa.
Wasu irin kayayyaki ne na tsubbu ajibge agabansa, kama tin daga wasu irin qore kwalaban turaren tsubbu faifai allon 'karfe, da sauran abubuwan da sam idan ba shine ya maka bayani ba bazaka ta'ba ganewa ba.
Zaune suke gabansa yayin da suka basa dukkan hankalinsu da nutsuwarsu, su na kallon wannan uban tulin casbi wanda yake famar jansa, bai tankasu ba har yanzu.
A saman wani 'katon faifa wanda yake cike da 'kasa fara tass mai kyawu, ya 'dora casbin.
Hannayensa duka ya kifa saman faifan yana sadda kansa qasa sosai yana wasu irin siddabaru.
Wanda kakejin wani irin kuka kuka dariya dariya na tashi ka'dan-ka'dan. Sai wasu manyan kwalabe guda biyu sunata motsi suna gwara kansu, wani irin sautin qara na tashi.
Raiyana ta firgice sosai matuqa sabida afarko bataga irin wannan abubuwan ba, sam baiyi abin ban tsoroba, hoton Ja'afar da Rahma da sunayensu kawai ya ce ta kawo masa, bayan kwana 3 uku ya ce ta dawo ta amshi sakammako, shine ya bata strawberry roba biyu ya ce tai qoqari kowa ya ci roba koda 'dayace an gama aiki, sai bayan kwana biyu ta dawo.
'Kasar faifan ta riki'de ta koma baqa qirin.
“Hajiya leqo kiga aiki yayi fa! Manyan aljanune miji da mata muka tura musu, bayan sunci wannan strawberry 'din sun shigesu, tsananin soyayyar da sukewa juna itace zata dinga gudana tsakanin Rahma da Ja'afar. Dan Rahma aduniya ayanzu bata 'kaunar kowa bata son zama da kowa idan ba Ja'afar ba, ba zata ta'ba iya rayuwa a wannan qarnin da ake ciki ba sai da Ja'afar. Haka shima, sai dai shi bai kamu irinta ba, sbd yawan addu'ar da yake, ga ta iyayansa, sbd son da yakewa budurwarsa na nan cikin ransa ba zai fita ba, sai dai ayanzu zaifi jin son Rahma, ku matso kuga *BARBARUNDA DA BARA'UNTA*
Sun sakasu fita daga gari, idan kinaso suje wata qasa ko wani gari wanda har abdan sun tafi zasu iya tafiya dasu....�
Rainaya lokacin da ta ga Rahma da Ja'afar acikin faifa yana sharara uban gudu a mota, Rahma ta kwantar da kanta saman 'kirjinsa, suna hira harda dariya. Abin ya girgizata ya bata tsoro matuqa.
Cikin rawar jiki ta damqe Wahida ta ce.
“A'a Malam a maidosu don Allah karsu bar gari a maida su Rahma ta kaisa wajan Abienta ta ce shi take so a aure mata shi kuma karya musu, ya aura mata shi don Allah. �
Malam damuna yay dariya ya ce.
“Wlh bazai ta'ba kamuwa ba yadda kikeso ba yadda banyi ba dattijon atsaye yake fiye da tunaninki, ga mahaifiyarsa bata baccin kirki ko wane lokaci addu'a take masa. Abu 'dayane dai zai yarda da auren sbd tsananin son da yake mata, shima sai yaga tana neman rasa ranta, sbd bai son ta auri ba'ki yafi son balarabe 'dan uwansa. Amman ki shirya akwai wata gagarumar matsalar bayan kin samu cikar burinki, dan zai saurareki ba dan sihirin zaiyi tasiri akansa ba, sai wani dalili daban wanda Allah bai ban ikon gano ko meye ba.�
Raiyana ta dafe 'kirjinta ta ce“Na shiga ukuna! Matsala malan?�
“Eh amman zan magance miki ita, yanzu dai abinda za ki kawo abawa ma'auratan jinnu shine ba'kar saniya qosassa, sai ba'kin sa, da ba'kin bunsuru sai jar akuya da zakara uku farare tass da ku'di jaka 'dari za ki ga me zai biyo baya cikin satin nan, bayan an saka aurensu zan fa'da miki sharu'da idan kin kuskure ki tabbata akwai matsala.�
Raiyana ta ce“Ngd malan damuna za'a kawo duk abinda ka lissafa Wahida gobe sai ki kawo ku'din ya siya yanzu ga jaka 'darin.�
Ta juye masa ku'din gabansa.
Wahida ta ce“Mun gode aikinka na yadda akeso.�
Bayan sun fito bakin titi su ka tari taxi kai tsaye sai unguwar (Joumal)
Gidansu Raiyana.

Ja'afar kamar an tsikare shi ya juya kan motar ya nufo gari.
Rahma tai murmushi ta ce“Habiby na gidanmu zamu ko?�
Kallon so ya mata ya ce.
“Eh Qalbina na ajiye ki sai naje 'daukan oga lokacin komawarsa ya yi.�
Cikin murna ta ce“Amman sai na ha'daku da Abie 1 da 2.�
Ido ya kashe mata ya ce“Ki bari zuwa dare sai na dawo ko?�
Ashgwa'be ta ce“Ka tabbata Habiby na?�
Akasalance ya furta.
“Wallahi kuwa, saka min number ki sai na kira ki, 'dauko wayar inda kika wurgata,sbd zafin kishi.�
Cikin murna ta juya ta be'ka hannunta side 'din baya ta 'dauko wayan qasan kujera.
Number ta saka masa tai saving suna da My Qalbi.
Ja'afar ganin sunan da ta saka yay dariya ya lakaci hancinta.
Kamar almara sai ga su cikin gari.
Rahma ta fa'da masa sunan unguwar su tana kwatanta masa har qofar gidan ya kawota.
Hannunsa ta riqe ta ce“Don Allah Habiby na kazo da daren.�
Hannunta ya damqe ya ce“Wlh zan zo ai baxan iya bacci ba idan ban sake ganinki ba, my Qalbi.�
Cikin murna ta rataya handbag 'dinta ta bu'de motar ta fita tana 'daga masa hannunta, ta nufi qaramin gate ta tura ta shiga, yana kallonta sai da ta rufe qofar tana 'daga masa hannun yaja motar yabar wajan.
Yana gusawa kiran Ma'aruf ya shigo wayarsa, ya 'daga tare da sallama.


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
2/12/22, 20:44 - Buhainat: Ma'aruf ya amsa yana fa'din.
“Ja'afar lafiya kowa inata kiran ka ban samun ka¿�
Ja'afar ya ce“Oga afuwan gani nan ahanya.�
Da “Ok�
Ya amsa masa ya katse kiran, yayin da Ja'afar ya ci gaba da driving 'dinsa cike da 'kwarewa, so da 'kaunar Rahma ya na qara hauhawa acikin zuciyarsa.
Rahma tana shiga, gidan ma'aikatan gidan suka fara mata sannu da zuwa,tana 'daga mu su hannu.
Abbas da Khalifa suna tsaye jikin 'kofar falon saukar baqi, Abie na balbalesu da fa'da. “Sbd me zaku barota wajan gyaran gashi ko dawo gida sama da 1 hour, dan ta ce ku tafi sai ku tafi ko baro min yarinya can.? Ku wuce kuje ku taho da ita yanzu.�
Rahma tafe take cike da nutsuwarta, ta doshi part 'din Abie 2 sai ta hango Abienta, ya na kirta ruwan bala'i.
Fuska ta yamutsa, ta ta'be baki ta kauda kanta gefe, taci gaba da tafiya.
Abbas ganin yadda Abie yake fa'da ba'karamin 'daga masa hankali yay ba, ya ce“Yalla'bai ayi hkr insha Allah hakan ba zata kuma faruwa ba.�
Khalifa ya ce“Ai gatacan Yalla'bai.�
Abie ya kafeta da ido gyiba, zata wuce ko kallon arzi'ki bai isheta ba.
Cikin fizgo numfashinsa wanda yake barazanar 'daukewa sabida tashin hankali, ya furta.
“Ok ok kuji abinku.�
Ya idar da mgnar cikin sassarfa ya nufi wajanta.
Tana dab da shiga ya dam'ko tsintsiyar hannunta.
Juyowa tai tana qoqarin janye hannunta, fuskarta ba walwala.
Abie ya kafeta da narkakkun idanunsa,masu tsuma mata zuciya da gangar jikinta.
Amman sai ya ga ta kafe shi da ido fuska ba walwala, ta ce“Sakeni zan leqa wajan Abie 2 ne.�
Bai tankata ba, ya fara tafiya yana janye da ita. Falon baqinsa ya shiga da ita ya nufi saman kujera tana tirjewa harda kuka.
Abie abun ya girmame masa,ya ma rasa yadda zai mata, rungumeta yay suna tsaye sosai ya shigar da ita cikin 'kirjinsa, yana sauke wahalallan numfashi.
Fuskarta ya riqe ya ha'de face dinsu yana fesa mata 'dumamenman nufashinsa. Can qasa ya kirata cikin kunnenta.
“My baby Ummi me na miki um?�
Rahma ji take kamar garwashin wutane ya rungumeta, cikin rawar jikita take qoqarin amshe jikinta, tana kuka harda shasheqa.
Abie bai san abun yiba, sai kawai ya saketa ya Kama hannunta ya zaunar da ita saman 3 sitters ya tsugunna gabanta ya na kallonta, yana murza tafin hannunta masu matuqar taushi.
Ahankali ya ce“Meke damunki fa'da min kinji ummina¿�
Rahmerh ta janye hannunta sbd kamar yana ta'bata da wutane.
Ba tare da ta kalleshi ba ta ce“Ni ba komai daman Ja'afar zai zo idan yazo don Allah ka 'daura mana aure da shi wlh zan iya mutuwa akan......�
Wata irin birkitacciyar tsawa Abie ya daka mata, wanda ya gigitata ta rasa gabas bare yamma, wani irin tsoro ya kamata ta sadda kanta jikinta yana tsuma.
Abie dukkan illahirin jikinsa rawa yake ya zauna da'bas saman carpet, ya dafe kansa wanda yake barazanar tarwatsewa.
Rahma ganin yanayin Abie ya firgitata ta mi'ke tana kuka zata fice, ya dam'ko hannunta, ya fizgota ta fa'do jikinsa.
'Kan'kameta yay cikin jikinsa, yana sauke waltaccan numfashi zuciyarsa na matsanaicin bugu da qarfin gaske tamkar zata fasa 'kirjinsa ta fito.
Ya shiga shafa gashinta bakinsa cikin kunnenta yana shiga karanta mata suratul baqarah, yana sake qamqameta cikin jikinsa.
Rahma ta 'barke da kuka “Don Allah Abie ka sakeni ni lafiyata lau, barmin karatu akunne.�
Ta qarashe mgnar jikinta na wani mugun 'bari ta tura kanta cikin 'kirjinsa tana wani irin nishi da miqa, ta sakala hannunta wuyansa kamar 'yar maye ta ce“Abie Ja'afar nake so, nafi sonsa akan kowa zan iya mutuwa idan baku ban shi ba, ina sonsa dayawa...�
Bai San ya akayi ba ya jefa bakinsa cikin nata, ya jim'ke gam kusan second 10 sai ya jimqe harshenta da qarfi ya ciza yay saurin zare bakinsa yawunta na biyosa ya ha'diye.
Bakinsa ya maida kunnenta yana ci gaba da mata addu'a.
Rahma kuwa kamar ya saka mata makulli abakinta tinda taji bakinta anasa sai taji kamar garwashin wutane amman yana cuzawa maimakon taji zafi sai taji an cire mata zafin wutar, take wani wahaltaccan bacci ya 'dauketa atake tana sake shigewa jikinsa yawunta na zuba saman 'kirjinsa.
Abie sai da ya tabbata barcin yayi nisa sosai ya dakanta da karatun.
Narkakkun idanunsa ya zuba mata,zufa ta gama wanke masa fuska, hankalinsa ya tashi sosai sabida ba shakka umminsa jinnu tai gamo dasu.
Miqewa yay tana jikinsa ya rungumeta ya fito ya nufi ciki da ita.

Raiyana zaune cikin 'dan falon nasu da yasha gyara an zuba kayan alatu.
Watu jibgegiyar mata ce, fara kallo 'daya zaka mata kasan shuwa Arab ce.
Auntie Saro kenan, ta kalli Raiyana ta ce“toh ya abubuwan suke tafiya da sauyi ko?�
Fari da ido Raiyana tai ta bama Wahida hannu suka tafa, ta 'kyal'kyale da dariya, ta ce“Auntie Saro kisha kuruminki wlh komai zaiyi dai-dai, na qare miki jajan shegiyar yarinyar nan insha Allah. �
Auntie Saro ta ce“Me ya faru naga kuna cikin farin ciki hakane?�
Raiyana ta ce“Ba komai Auntie kawai na ajiye hankali na ne na kula da mijina nabi sharu'dansa domin mu zauna lafiya.� ta fa'di hakan tana 'boye gaskiyar sanin halin yayar tata ba lallai ta goyi bayanta ba.
Auntie Saro ta ce“Ai wlh kin kyauta Allah ya baku zaman lafiya, ya ka'de fitina atsakaninku.�
Da “Ameen suka amsa sunata firasu cikin walwala.
*Niger*
Laraba tana tuqin tuwo Tanko ya shigo riqe da sallama, yaran suka amsa suna tarbarsa.
Ramadan ya ce“Baba sannu da zuwa, amman don Allah haka zamuyi ta zama ba aunty Ibtisam¿�
Tanko ya zauna saman tabarma, ya ce“Zubamin ruwan alwala lokacin sallar maghreb, ya gabato.�
Laraba ta ce“Ramadan Ibtisam ta yi wauta wlh wlh ba zanyi kaffara ba, duk Inda take tana tare da Ja'afar duk duniya ba inda Ibtisam zata nufa wanda ya wuce ta tafi wajan Ja'afar, tinda bata je Cameron ba, tana tare da shi batada wayo duniya ta ce Allah yasa ta gane duk yadda mahaifi yake yafi saurayi nesa ba kusa ba. Ya Allah kasa tafiyarta ta zama koyan hankali taje inason duniya ta koya mata hankali alhakin iyaye ba wasaba, wlh bazan yafema Ibtisam ba sai ta koyo darusan rayuwa, sabida 'yan baya mai qoqarin koyi da ita ya janye, da Ku nake Taslim Aydah...�
Tanko ya ce“Laraba ki iya bakinki wai ke bakisan 'kaddara ba? Kina son kima yarinyar mummunan bakine ko me¿�
Laraba tai shiru taci gaba da tuqinta ranta a'bace.
Ramadan ya kawoma Tanko ruwa ya mi'ke ya shiga bayi.
Laraba ta ce“Humm bazai ganeba ne nafisa jin zafin 'batanta, amman kuma inason ta koyo darasi wanda zai zama izina ga 'yan baya.�
Taslim ta ce“Don Allah Anna ki yafema aunty Ibtisam ki mata addu'a Allah ya bayyanata aduk inda take.�
Aydah ta ce“Don Allah kinji Anna.�
Laraba tai banza dasu ta fita sha'aninsu.

Ubguwar Moray
Inna tsaye tana zubama Malam Adamu ruwa a buta.
Haulat ta ce“Baaba wlh naji 'dazu zan wuce, Ana gulmar Ibtisam wai ta guru yawon duniya sbd za'a mata auren dole.
Bu'dar bakin Hakim 'dan lantana wai qilama tana wajan Ya Ja'afar kowa yasan shi take so ba Inda zataje sai wajansa.�
Inna mai waina ta saki butar ta dafe 'kirjinta ta ce.
“Lah ilaha illallahu! Kuji wata musibar da bala'in kuma zai kunno mana kai agarin Tahoua, ba unguwarmu 'daya ba ta ina har su Hakim su ka san yarinyar ta 'bata? Ake Neman lanqayawa 'Dana, wlh tallahi bazan lamunta ba...�
Mahmoud ya kaima Haulat duka abaya ya ce“Shegiya uwar jarabar surutun tsiya, wlh za ki Sani ne.�
Malam Adamu ya girgiza kansa ya ce“Ni ban ruwan lokaci na qurewa. Mahmoud karka sake cewa Haulat shegiya na tsani kalmar nan, cewa mutum shege. Kekuma Haulatu wlh ki iya bakinki kin koyo surutun Hafsatu baza kiji da'di.�
Inna mai waina ta ce“Allah ka nuna min Annabi idan nayi hali nagari, Ngd Malam kaji.�
Amsar butar yay ya zagaya bayi.
Deluwa tana ta famar 'dorinta uffan bata ceba.
Bayan sallar Maghreb Malam Adamu zaune saman tabarma, ya kira number Ja'afar. Cikin rashin sa'a network ya 'dauke kiran bai shiga.
“Wlh naso na samu yaron nan na titse shi ta waya sai ya fa'da min gaskiya, ayau.�
Inna batai mgna ba, fushi take tinda ya ce Haulat surutunta ne ta biyo.
Deluwa tace“insha Allah Malam bata can ma, Allah yasa duk Inda take tana hannu nagari.�
“Ameen Saudatu.�
Inna ta ce“Hummmmm!�

Jamilu tsaye qofar gidansu Ibtisam na kwa'da sallama.
Tanko ya tsame hannunsa cikin abincin ya fito.
“Ah Alhj Jamilu.�
“Wai Baba har yanzu ba labarinta ne? Wlh na fara gajiya da jira kawai Ku harha'domin kayana na samu wata na aura.�
Tanko ya ce“Wlh banda abinda zan baka bayan kayan lefenka.�
“Oh haka kace? Tih wlh sai dai Ku ban Taslim...�
Wani uban Mari Tanko ya 'daukeshi da shi ya ce“Wlh kayi ka'dan bazan bayar ba, kaje kayi qarana duk gidan Uban da zakaje itama na fasa aurama ko ta dawo.�
“Ni ka mara sabida dukiyata na ce aban 'kanwa tinda ya ta shiga duniya? Ka jira kagani.�
Ya qarashe mgnar yana tafiya.
Tanko ya dafe kansa da yake sara masa, sai yau yake jin takaicin kansa na amincewa da ya yi zai aurama Ibtisam Jamilu mutum kamar biri.

*Tchad*
Rahma bacci tai sosai a'dakin Jaddatu, Abie ya kwantar da ita. Sai da Jaddatu ta idar da,sallar Maghreb ta tasheta, dakyar ta tashi jikinta na mata mugun ciwo, ta yi duk tunanin duniya me ya kawota 'dakin Jaddatu ta kasa tunawa, takuma qi tambayar Jaddatu, sai kafa'da da ta ka'da alamar ina ruwanta ma, hakan yasa ta fito ta haye sama.
Wanka tai ta yi sallah tana saman darduma, ta 'dauki wayanta tana dubawa ko zataga kiran Ja'afar amman shiru bai kira ba.
'Kwalla ta tarun mata cikin idanunta, ta mi'ke sanye da abayar sallar ta sauko qasa.
Ba kowa falon sai qaran Tv.
Tsaki taja mai tsayi ta fice daga falon ta fito ta nufi part 'din Abie 2.

Ma'aruf zaune cikin falo waya yake yana 'kyal'kyala dariya.
“No! Kasan ni tamkar mage nake mai kwanciyar 'daukan rai, ai cikin lamurana ban gaggawa, sannu ahankali har na cinma burina, saura 'kiris na ma Tchad ban kwana na har abdan, tin ba a farga dani ba.�
Ya qarashe mgnar cikin mahaukaciyar dariya yana shafa tumbinsa, ya yana katse kiran.
Kira ya shigo wayarsa yaga baquwar number ba suna.
'Dagawa yay tare da sallama.
Daga can Rabi'ah ta ce“Amincin Allah ya tabbata ga ma'abucin kyau fara'a kwarjini haiba da kyau, tsayayyan namiji mai jini ajika.�
Ma'aruf ya ha'de fuska tamkar me mgnar na gabansa ya ce“Ban 'bata lokacina idan bansa da wa nake mgna ba.�
'Kitt ya kashe kiran ha'di da kashe wayar baki 'dayanta, ya sheqe da dariya, yana tafa hannayensa ya ce.
“Wow! Amman yarinyar akwai kalamai sai naji kamar nasan muryan?�
Ya qarashe mgnar yana 'daukan wayansa 'dayan ya Kira Aishatu.

*Gabon*
Rabi'ah wani irin takaici ne ta turniqeta, wai baima san ita wacece, bayan tin suna soyayya da Aishatu suna yawan gaisawa da shi ido da ido, haka tana yawan zuwa gidan Aishatun.
Baki ta ciza ta ce“In kasan wata ai bakasan wata ba, wlh sai na mallakeka ba ruwana da amincina da matarka. Dan itace ta kwa'daitani da komai naka, wlh sai anyi kashi mu raba.�
Ta 'karashe mgnar tana fitowa daga toilet 'din Aishatun.
Aishatu zaune tana shan kunun gya'dar da uwani tai mata, wayanta ta 'dauki ringing.
Ganin Ma'aruf ne tai picking call 'din ta Kara way an a kunnenta tana turo baki ta ce“Wai ina ka shiga yaune baby nata harbina.�
Ma'aruf ya 'kyal'kyale da dariya ya ce“Shafomin shi kice yama babansa addu'a Allah ya basa mai 'duwawu yama mama kishiya.�
Aishatu tai dariya ta ce“Sam yau bazaka 'batamin raiba Ma'aruf kaje komai kake kai da,Allah haka dai kakeson marar 'duwawun.�
Dariya yay ya ce“Ashe madam ta gane mijinta 'dan tsokanane. Hope kina lfy?�
Baki ta murgu'da ta ce“Ban saniba.�
Rabi'ah da take tsaye ta kafeta da ido tana mamakin har ya

Please Login or Register in order to submit comment