Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

muka tafi.
Kwananmu shidda ana bata wuta wanda Allah ya bamu nasara sosai duk an kashe mana mutane mutum ashirin da biyar, muna murna ranar da zamu tafi, sai ga Kira daga sama, an turama wani 'kasurgumin 'kauye ance an addabi mazauna wajan, alokacin ance an kashe sama da rabin garin an kashe sojojin saura ka'dan.
Haka muka 'dunguma zuwa 'kasurgumin 'kauyen nan.
Abinda muka iske ya yi mugun girgizamu, 'kwarorin jama'a muka iske, anyi ma jama'ar garin kisan gilla.�
Ajiyar zuciya ya sauke tuna halin da ya tsinto Ummul Aymana alokacin tana cikin mutane da suka samu damar ceta ita ce ta uku ka'de wanda suka tsira, ahannunsu.
Rahma jin Abie ya yi shiru ta 'dago kanta cikin guntun hasken ta kalleshi.
Idanu suka ha'da yana mata 'kur da idanu.
Idanunta ta lumshi zuciyarta na tsanaita bugawa, ta ce“Abie pls kaji?�
Face 'dinsu ya ha'de yana 'dora hannunsa saman 'kirjinta.
Riqe hannunsa tai, ya girgiza kansa, cikin wata irin murya ya ce“Pls my baby, bar Abienki kinji?�
Rahma ajiyar zuciya ta sauke ta janye hannunta daga saman nashi.
Hannunsa na damar duka taji ya zura arigar yana shafar 'kirjinta anutse yana sumbatar dukkan fuskarta.
Ajiyar zuciya ta sauke tana jin yadda yake shafar breast 'dinta anutse.
Dakyar ta iya jarumtar kiransa.
“Abie pls labarin cigaba.�
Ahaka yaci gaba da bata labarin hankalinsa yaji ya kwanta, a yanayin bai ta'ba zaton dukiyar fulanin babynsa sunka haka girmaba ga taushi.

Muryasa kanaji kasan yana cikin wani yanayi da yake masa da'di yay gyaran murya ya ce“My Babyna kina jina?�
Kai ta 'daga tanajin yadda yake shafar mutanan nasa, ahankali, yana sauke numfashi, idan ta ce batajin da'din yadda yake shafasu ta yi 'karya, kawai dai nauyinsa takeji bazata nuna masa yanayin tanajin da'din ba.
Abie ya sake gyaran murya hannunsa na ririta mutanen nasa.
“Kina ji My Baby?�
Rahma ta 'daga kanta,tana sauke ajiyar zuciya.
“A 'kauyen *Abyaneh*
Mun shiga tashin hankali 'bangaran da aka turamu mutum uku kawai muka ceta, biyun basu kwana ba suka mutu 'dayan na cemin mutafi da ita duk an kashe danginsu karmu barta don allah mutafi da ita, matashiyar budurwa 'Yar kimanin shekaru 20 wacce muka taho da ita ahaukace sakammakon ganin anyima iyayanta da yayunta da kanninta kisan gilla.
Ataqaice ni aka damqawa amanarta muna zuwa Morocco na kaita asibitin mahauka, Ana bata kulawa Ana magani sai da ta shafe shekara 'daya kafin ta samu lafiya.
Nan ta sake bani labarin Iran da 'kauyansu tabbas duk wani danginsu da ta Sani take taqama an kashe mata su.
Ummi da Abbuna sune suka amsheta da hannu biyu cike da tausaya mata suka maidata tamkar 'yarsu.
Ummul Aymana kyakkyawace tanada 'kananun idanu tamkar naki sai da farinta baika namuba...�
Rahma ta rushe da kuka ta qamqame Abie ta ce.
“Wayyo Allah Abie mamanace shi kenan yanzu ba inda zaka nemomin dangin mamana Abie?�
Shiiiii! My baby bari na gama baki labarin zan nemo miki mgnar gaskiya ina zargin Abie 2 'dan uwan mamanki ne, sabida idan kin lura duk a hotone kika santa akwai kama shi da ita, abinda yasa nake zargin ko shine, sbd na koma 'kasar sau uku an tabbatar min akwai yayan ummul aymana ana zargin baya gari aka kawo harin sbd tsabar kamar da yake da mamarki idanu kawai yafita shiyasa na k'yalesa sai ta fashe na tambayesa tarihinsa.
Kafin shekara ta rufe soyayya muke me tsafta nida Ummul Aymana kowa ya Sani cikin danginmu har an saka auremu, ban ta'ba son wata 'diya mace ba sai ita, ina mata son so, haka itama tana sona tana gudun duk wani abun da zai 'batamin rai....
Sai dai kashhh! Ashe 'kanin Ummi anmu Aliyu ya mutu akan sonta bamu saniba.
Ana sati 'daurin auremu aka kwantar da shi hospital ya kamu da ciwon zuciya me tsanani, wanda ance idan ba'a basa abinda yakeso ba zai iya rasa ransa.

“Babu yadda bamuyi ya fa'damana damuwarsa ba, ya ce babu komai, kawai ciwone.
Nine nama Dr mgnar akan cewar ya masa dubara ya gayamasa ko meye insha Allah zai temaka masa.
Ai kuwa ya gayama likita wata yarinya yakeso kamar ya mutu, amman 'dan yayarsa ne zai aureta bikin ya kusa dan haka ya riqe masa amana ya yi alqawalin zai cireta aransa.
Lokacin da Dr ya sanar dani na shiga tashin hankali, matuqa sbd son da nake mata ba na wasa bane, amman tuna ceton rai zanyi wa 'kanin mahaifiyata kawai sai naji 'kwarin guiwar zan iya barmasa ita.
Shirye² ake tayi na biki ba wanda na gayama 'kudirina, sai Ana kwana uku biki na samu Ummul Aymana na mata bayanin kome na roqi alfarma akan ta maida duk wani so da take min akan Aliyu mu ceto rayuwarsa, a 'daura auren da shi.
Kuka dai ba wani abuba ta Sha, ta rungumeni cikin kuka tana fa'din.
“Sojana bazan qi duk abinda yake jininka ba, na amince amman bazan ta'ba daina 'kaunarka ba, sbd sonka ajinina yake tin kafin ka shigo rayuwata nake ganinka a barcina, sai dai don Allah inaso kamun alqawali idan Allah ya bamu haihuwa da Aliyu muka samu mace lokacin nasan ka fara manyanta amman zamu baka ita bakada mata sama da ita, tin tana tsummanta zamu baka ita pls kace ka yarda ina kwa'dayin jinina ya 'hada zuri'a dakai Soja.�
Ajiyar zuciya nayi na janyeta ajikina na riqe hannayenta na ce.
“Wlh Aymana tin baki Haifa ba har naji son abin na ratsa jinin jikina, na amince Allah ya tabbatar da alkahirinsa.�
Ta amsa da “Ameen Soja.“

Haka kuwa akayi ranar 'daurin aure Aliyu na can kwance harda su aman jini kawai sai shelar 'daurin auren akaji tsakanin Ummul Aymana da Aliyu kowa yasha mamaki banda Abbuna da Abby dan na musu bayani sun kuma gamsu.
Aliyu labarin da ya zomasa gabaki 'daya komai NASA daina aiki yayi harda suma sai muka kwasa muka nufi asibiti dan dama ya 'buya agida ya dinga aman jini bamuda labari,sai lokacin da akazo masa da labari muka riakeshi ahalin mutuwa ko rayuwa.

Aliyu kunya ta hanashi sakewa da Aymana sai bayan sati da aurensu shima dan ta sameshi ta masa bayanin duk yadda muka tattauna dan da kanta ta kirani tana gayamin kunyarta yakeji baya ko iya magana da ita, nan nine nake sakawa ta janyosa jikinta ta nuna masa batada wanda take so aduniya sama da shi.
Aikuwa kafin wata 'daya wata irin shaquwa sukayi soyayya suke bazawa suna mutunta juna da gudun b'acin ran junansu.
Bayan wata bakwai da aurensu Aymana ta samu ciki mai laulayi Aliyu kamar zaiyi hauka aikima FASA zuwa yay sai da Abby ya masa da gaske ummina ta ce ya dinga zuwa laulayi ne ba abinda zai sameta, ko ya dinga kawota gidanmu ko can gidansu Ammi Zainabu na kulawa da ita.
Cikinta na 'kwari laulayi ya sarara mata, sai lokacin ta masa bayanin yadda mukayi da shi akan idan macace zasu bani, ai kuwa yafi kowa farin ciki.
Ranan haihuwa na zuwa bata Sha naquda me tsayi ba, ta sauka lafiya 'yan biyu ta Haifa mace da namiji, macan sak tamkar nine na haifeta, 'kananun idanun Aymana kawai ta 'dauko sai irin kalar fatar Aymana sai dai kin fita fari, amman idanunku iri 'dayane.
Namijin shikuma Abby ya fito sak kamar an tsaga Kara, uncle Aliyu yana qorafi ni da Abby mum amshe masa yaransa ba wanda yay Kama da shi.�
Ajiyar zuciya Abie ya sauke ya shafi gefen fuskar Ramha, yana shafo 'kasan marata ta qamqameshi ta ce“Abie pls cigaba da labarin.�
Fuskarta ya tallabo atafin hannunsa ya kamo la'bbanta yana tsotsa.
Rahma aranta ta ce“Wayyo Abie zai haukatani kome nasa so sweet banda tsotsar breast.
Bakinsa ya zare anata yana ma'kaleta ya manna bakinsa akunnenta ya sumbata ya ce“Tin lokacin da na ganki bayan an miki wanka an sanya miki kayan sanyi naji matsanaiciyar 'kaunarki so kuma irin na aure karki 'dauka so na jini kawai.
Ni aka beqoma kace na ra'da miki suna, nan nasan nayi son kai Zainabu ya kamata na saka ko Aminatu sunan mahaifiyar Aymana amman sa na ra'da miki sunan Ummi Rahmatullahi.
Sai dai kowa ya yi murna dan Aliyu ya ce shima da ban za'ba ba shine k'udirinsa.
Namiji kuma ya ci sunan Mustapah Abby.
Ranan sunanku anyi shagali sosai na kashe ku'di na fitar hankali tin ranan sunan agaban kowa Aliyu ya ban kyautarki sukutum da kayanki nine na roqi alfarma tinda banda mata ga shi inayawan zuwa yaqi su riqemin ke har nayi aure ko kiyi wayo idan kin isa yaye zan amsheki.
Haka kuwa akayi sun amince suna shayarmin dake, amman kullun sai nazo na dubaki na miki wasa kina 'bangala dariya lokacin kinada wata shidda amman idan nazo dakyar nake dubara na tafi kuka kike kamar za ki suma abin idan ya isheni dole 'daukarki nake mutafi wajan aiki tare sai yamma na maidoki nanma rigima sabuwa.
Alokacin ne aka matsamin nayi aure sai kawai na 'dauki abata mu qarata.
Sam banjin zan Iya aure sai naji tamkar naci amanarki Babyna...�
Rahma ta fashe da kuka ta qamqame Abie tana jin sonsa da 'kaunarsa na sake linkuwa cikin zuciyarta.
“Sorry Babyna yi shiru kiji abubuwan da suka dinga faruwa sabida ke da yadda na soki kika soni tin bakisan kanki ba kike sona na Sani.�
Hannayenta ta sanya saman fuskarshi tana shafawa tana zubar da hawaye.
Sumbatar hannun yay ya ce“I love you my baby.�
Rahma ta sake shigewa jikinsa ta kasa mayar masa kunya takeji.

“Kina cika shekara gudane Ummul Aymana ta tayar da hankalinta, akan suje Iran ko zasu samu sauran danginsu akwai Baban yayansu baya gari abin ya faru, suga ko ya dawo, wanda duk zaman da tai bata ta'ba gayamin sai lokacin tace an kashe kowa nata, nine na gano azuwan da nake ab'oye akwai yayanta baya garrin abin ya faru.

Aliyu bai musaba ha'damin kayanki ya kawomin ke har gida yace sun yayeki yanzu Abby qarami zai dinga shan nono.
Aliyu kamar yasan bazasu dawoba, ya kamo hannuna ya damqamin ke ya ce“Abdulmajid! Ga 'kanwarka matarka 'diyarka har Abadan mun baka ka ri'kemana ita amana don Allah don Annabi ka zama mijinta ubanta yayanta kartayi kuka ina son Ummi fiye da komai amman wallahi nasan sonda kake mata ya linka nawa na ni ubanta gatanan na baka halaka malak zan jaddadawa Abbu karda amanta Kaine mijinta yayanta ubanta uwarta.�
Jikina yay sanyi lokacin ke kuma.kin ma'kalemin sai wasa kike da sajan fuskta kina gwalam-gwalamtu na Yara.
Yadda ya gayamin haka ya gayama Abbu da Ummina Abbu ya gyara zama ya ce.
“ Nayi alqawali tana cikawa shekara shabiyu zamu 'daura musu aure Aliyu kace na gayamaka rubuta ka ajiye indai ina Raye Abdulmajid mijin Rahma ne.�
Aliyu ya ce“Ngd Abbu mu zamu muje muyi ahirin tafiya sai mun dawo,ammaan dan Allah Soja kayi aure kodan sabida yarinyarka kasan bazata yarda dasu Ummi ba kasan halinta.�
Jikina ya yi sanyi na ce“Insha Allahu zanyi amman dan baby ummina zanyi ko my baby?�
Nan take kika 'kyal'kyale da dariya kina 'daga kai dan sam bakisan ma me ake nufi ba.
Abbu yaji da'di sosai shine ya nemomin mata 'diyar abokinsa dan ni kam naqi nemowa.
Zuwaira ba laifi kyakkyawace ga hankali da nutauwa, Ashe na arone ta ya'bawa kanta, wai Ashe ta jima tana haukan sona sai da aka saka biki da komai wata biyu auren saura sati biyu su Aliyu suka tafi Iran da niyar kwana biyu su dawo ayi biki dasu, amman ina Ashe ajalinsu yake kiransu, lafiya suka isa Iran sunata murna suna cikin bus 'din da zata kawosu 'kauyen *Abyaneh*
Aka taresu baki 'daya ba wanda ya tsira aka musu yanka rago har mustapah me shan nono da sauran Yara basu tausaya musu ba.....�
Abie ya qarashe mgnar muryasa na rawa hawaye ya wanke masa fuska.
Rahma wani irin rikitaccan kuka ta Saki jikinta na tsuma tana sake riqe Abien tana buga kanta saman 'kirjinsa...
Muryasa na rawa ya ce.
“My Baby kiyi hkr ki daina kukan wallahi nima yi zanyi zuciyata ta yi rauni....�
Bakinsa ta rufema da tafin hannunta cikin kuka ta ce“Na yarda na rasa komai nawa banda kai Abie duk da ban gama sauraren labarin ba, amman Abie kaine komai nawa, Kaine ni nice kai, wallahi na hkr da neman dangin ummina har Abadan wannan qasa ba wajan zuwabane ummina ma Allah ya 'kaddara ita 'din a can za'a halicceta, na hkr...�
Ta 'kara mgnar cikin wani irin kuka.
Abie ya miqe zaune ya 'dorata akan cinyarsa, ya tallabo fuskarta cikin kwantar da muraya, ya ce“My Babyna pls ki nutsu na qarasa miki labarin kimin alqawali bazakiyi kuka har na gama OK?�
Kai ta 'daga tana matsalar 'kwalla.
Sumbatar la'bbanta yay ya ce“I love you my baby.�

Ba mamaki na sake dawowa zuwa yamma. Dan haka a samba'do comments.😉


_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
3/30/22, 21:21 - Buhainat: ```D A```

```85&86```


Luf tayi ajikinsa tana sauke numfashi, tana jin yadda hannunsa yake yawa tsakanin cikinta da 'kirjinta.
Hannunta ta 'dora saman hannunsa, cikin sanyin murya ta ce“Abie! Kaci gaba min da lbrin kaji?�
Cike da tausayinta ya goge mata hawayen fuskarta, ya ce“Ok my baby kinyi alqawali bazaki sake kuka ba, har na gama? Sannan karki katseni pls kinji Matar babynta?�
Ya ra'da mata.
Kunya taji ta sunne kanta 'kasa.
“Baby!� ya kirata yana kwantar da ita, ya kwanta ya shigar da ita cikin jikinsa, yaja musu tattausan bargo,yanzu hannunsa na cikin sumar kanta yana yamutsawa, suna facing 'din juna, amman Rahma bata iya kallonsa, har yanzu zafin kisan gillan da akama iyayanta takeji matuqa, tana daurewane kawai sbd karta tayarma da Abienta hankali.
“Kinaji Babyna?�
Kai ta 'daga tana 'dora hannunta saman fuskarshi, tana tattab'awa, kamar me neman wani abun.

“Alokacin da labarin mutuwarsu yazo min wallahi tamkar zanyi hauka aranan, ga shi ke kuma aranan wani irin rigima kike min kuka ba qaqqautawa, kin qi kowa ya rab'eki sai ni, ga shi nine zanje 'dauko gawarsu ajirgin da gwamnati ta bayar sabida shugaban 'kasarmu Nada labarin komai.
Haka na barki hannun Ummi kina kuka natafi.
Wlh yadda naga gawarsu Inda aka killace nayi kuka idanuna har basa ganin kirki.
Abby da Zainabu suma sukayi lokacin da muka dawo dakayar aka samu suka dawo hayyacinsu har suka samu damar musu addu'a Abby 'karami kamar ka kirasa ya amsa duk da an masa yanka rago.
Hummm! Bayan rasuwarsu da sati biyu akayi bikina da Zuwaira wanda nace na fasa, amman Abbu ya rufeni da fa'da shi da abby da Ummi da Zainabu, haka na hkr ba'ayi shagaliba, sbd rashin da aka mana rai uku lokaci 'daya.
Zuwaira kwananta biyar ba abinda ya shiga tsanina da ita sai gaisuwa, tana sonki tana nuna miki kulawa, duk da ke awajena kike amman duk safiya zata shigo 'dakina ta miki wanka tin kina kuka bakyaso ganin bata FASA ba kika hkr amman bakya yarda ta tafi dake 'bangaranta.
Satinta biyu na yaba da irin kulawar da take baki tana nuna miki tsantsar kauna duk da bakya wani yarda da ita, hakan yasa na fara sakin jiki da ita, har takai ga na sauke mata haqqinta, amman aranan sai da kikayi bacci saman 'kirjina kamar kullun, na samu na kwantar dake na runguma miki follow naje gareta, badan so ba sai dan sauke haqqinta tinda ban kamata da wata mummunar halaiyaba alokacin da zai hanani sauke haqqinta.
Haka rayuwar tamu taci gaba muna zama na amana kamar yadda ta nuna har tsawon shekara 'daya lokacin kinada shekara biyu, kin fara yarda da ita, ka'dan, sbd yadda take baki kulawa, ta 'daukeki kamar 'diyarta ashe zamba cikin aminci ta mana.
Auremu shekara biyu ta samu ciki, nayi murna sosai za ki samu 'dan Uwa, sosai nake bata kulawa har Allah ya sauketa lafiya, ta haifi yaro namiji mai Kama dani da dake sak, kawai idanu yafi ki, kinyi murna sosai ranar, sbd bazan mantaba na fito daga wanka kenan ina goge jikina kika shigo 'dakin dawowarki da school kika isko jaririn.
Ta baya kika rungumeni kina murna kina fa'din.
“Abienah nayi qani sai mudinga zuwa makaranta tare ko?�
'Daukarki nayi ina murmushi na beqa miki kumatuna kika sumbaceni, na ce“Toh oya fita na saka kaya sai ki dawo karki sake shigowa 'daki ba sallama.�
Da gudu kika fita.
Ashe la'bewa kikayi jikin 'kofa baki tafi falo ba, na kammala shirina ina bu'de 'kofa na ganki, raku'be kina shan yatsa.
Sunkayawa nai na 'daukeki muka koma ciki na zaunar dake kan cinyata, na ce“Baby Ummi daman la'bewa kikayi?�
Kai kika d'agamin.
Na tallabe kumatunki, ina kallonki kamar wata babbar mace haka na fara miki mgna na ce“Kinyi 'da ba 'kaniba 'danki ne Babyna ki yafeni naso ace kece zaki fara haifamin yara sannan kece zaki fara sanin Abineki ya sanki amman Zuwaira ta miki shigar sauri kiyi hkr haka 'kaddaramu tazo.�
Sam bakisan Inda mgnata ta dosa ba, kika rungumeni kina ta'ba fuskata kina dariya kika ce“Abienah sunan 'kanina irin naka za'a saka kaji?�
Ba tare da bata lokaci ba kuwa na amsa miki da “Toh my babyna muje na masa hu'duba da Abdulmajid.�
Ranan naga farin ciki wajanki, wanda hakan nakeso har Abadan.
Zuwaira na zaune kusana, Kina maqale ajikina ina rungume da babyn na masa kiran sallah akunnensa na ra'dama masa suna, na kalleki na ce“My Baby yaronki an saka masa sunan da kikeso?�
Dariya kikayi kina shafa fuskana kika sumbaci kumatuna kina dariya kika ce“Yeee Abienah nayi Abie babba da Abie 'karami.�
Dariya muka saka ni da ke, na kalli Zuwaira wacce ta kafemu da ido sai naga kamar hararenmu take, na shafi fuskarta na ce“Zuwaira ya dai ko bakiyi farin cikin sanyama yaron naki sunana ba?�
Harara wasa ta min tana 'Yar dariya ta amshi babyn tana shayar da shi ta ce“Haba hubby wlh naji da'di ai ka nemi shawara kafin ka ra'damasa farin cikin Ummi shine namu hubby.�
Naji da'din bayaninta na rungumeku ku ukun inajin da'di da farin cikin samun mace tagari.
Bayan suna ta tafi wanka gida dagani sai ke nima tafiya tasomin dakyar kika yarda na kaiki gidan Ummi daga can kullun ake kaiki wajan baby ki wuni ki dawo.
Bazan ta'ba mantawa bayan ta dawo daga wanka muka 'Dora zaman lafiya, satinta biyu ranan da dare bayan na fito daga wajanta na zauna a falo na kunna Tv ina kallon Al'jazeera sbd ciwon da kaina yake, sai naji ihunki daga bedroom 'Dina, aguje na tafi.
Ashe mafarki kike kina shure² kina kirana kina fa'din.
“Abie zai mutu za'a kashe shi don Allah ka temaka masa wayyo Abie zai mutu.�
Aguje na iso na kamaki ina girgizaki ina kiranki.
'Daukarki nai muka fito falo na rungumeki ina tofa miki addu'a can naga kin dawo normal kin rungumeni kina sauke numfashi kika tambayeni“Abienah ina Abie 'karami?�
Kanki na shafa na sumbaci goshinki na ce“Yana bacci shi da mamarsa daga yau idan kinyi mafarki ki dinga addu'a kamar yadda na koya miki kuma daga gobe makaranta zaki na zuwa shekaru biyar kin isa ki shiga makaranta islamiyya.�
'Yar dariya kikayi kina maqaleni, nace“Ta shi muje mu kwanta.�
Kafa'da kika maqale kika ce“Abie anan zamu kwana.�
Ban Musa miki ba na kwanta kan sofa na 'doraki 'kirjina kika rungumeni gam ina shafa bayanki nan kiga shiga min hira ina biye miki muna 'kyal'kyala dariya, duk kinbi kin caku'demin gashina, kamar daga sama naji ihun Zuwaira tana kuka ta fito ta nufomu tana fa'din.
“Abien Ummi Abie 'karami baya motsi...�
Wata irin fa'duwar gaba naji na miqe kina jikina na zaunar dake na nufi 'dakin Zuwaira aguje har ina Neman fa'duwa.
'Daukarsa nai Kallo 'daya nama yaron na gane ya mutu sabida a 'kalla naga gawa arayuwata tafi dubu, gaba da gaba, ta sojoji ma bazan Iya lissafata ba.�
Numfasawa yay ya sake shigar da Rahma jikinsa wacce take kuka tana qamqameshi.
“My Baby pls yi shiru mana kiji me ya faru.�
Kai ta girgiza cikin kuka ta ce“Abie ina son babyn duk da na kasa tunano komai.�
Bakinta ya kame, yana jujjuya harshensa aciki ba tare da ya tsotsaba, yana buga bayanta ha'di da shafa gashinta.
Ajiyar zuciya ta sauke ta 'dan kalleshi ta sake shigewa jikinsa ta sanya hannayenta ta zagaye bayansa, itama ta shiga buga bayansa.
La'bbanta ya tsotsa na second 7 ya zaro bakinsa yana lashe yawunta da ya biyosa.
Bakinsa ya manna saman kunnenta cikin wata irin murya mai tattare da abubuwa dayawa, amman damuwa tafi yawa.
Hannunsa cikin gashinta 'dayan abayanta, ya ce“Uhmm!
My baby kinsan me ya faru bayan mutuwar Abdulmajid?�
Ahankali ta girgiza kanta tana buga bayansa.
“Baby keda Zuwaira sai na rasa wa zan lallasa duk kun fita hayyacinku, ita mutuwar 'danta, ke kuma rashin ganinsa ya sanya baki 'daya kin tayar mana hankali sai an dawo da Abie qarami, na kwantatan miki idan mutum ya mutu baya dawowa amman ina kinqi sam. Sai bayan wata uku kika dawo normal wanda har lokacin Zuwaira da ni mun kasa manta yaron.
Bayan mutuwarsa da wata 5 nayi wata tafiya sai dai na kwashe wata uku ba nan, ranan da zan dawo na cika da muranan ganinku da yake dasu Ummi, 'kin fa'dawa kowa nayi na ce surprise zan muku .
Abinda na isko a cikin falon ya rikitani da gigitani, Zuwaira tana jibgarki kamar Allah ya aiko tana fa'din.
“Shegiya me idanun munafukai, na tsaneki sbd ke na rasa 'Dana jin kuna dariya keda mahaukacin uban riqonki na fito aguje ashe na toshe Abdul hanci da pillow ban saniba, na shagala da kallonku sai da kuka gama haukan na koma na iske yarona baya motsi.
Ga buqatar mahaifina bata biya ba, na son mu mallaki dukiyarku tin yaron da muke taqama ya mutu, ga shi na rasa ciki kusan shekara 'daya wlh ke kam kin zame min annoba na tsaneki tin Randa kika zabarma yarona sunah...�
Wata irin gigitacciyar tsawa na buga mata jikina na rawa na nufi wajanta.
Kekuma kika miqe aguje kika nufi wajena kina kuka kika rungumeni kina nunata.
'Daukarki nayi na rungume ina kallon jikinki duk ya yi ja.
Zuwaira idan nace jikinta ba jini alokacin tsabar tsoro baby banyi 'Karya ba! Sbd ta diririce baki 'daya tsoro ya shigeta, ta rasa me zatace kawai ta fashe da kuka ta yi zaman 'yan bori.

“Ngd Zuwaira da abinda kika min kije duniyace zata koya miki hankali, kisani ni bazan tozarta ki ba amman na gama zama dake, Allah zai sakamin 'dana da kika kashemin, babyna bansan iya lokacin da kika 'dauka kina zalumtarta ba, ba zan ta'ba zama da macan da bata son Rahma ba, kije na sakeki Saki uku bana buqatar zama dake har Abadan. �
Ina gama mgnar na juya na nufi bedroom kina rungume ajikina sai ajiyar zuciya kike saukewa.
Zuwaira ina jinta tana ihu kamar mai aljanu ta ce bazata bar gidan ba, sai na maidata.
Wanka na miki na shiryaki nima.nayi wanka na zabar mana kayan sawa kusan Kala ishirin na zuba acikin trolley na 'dauke ki muka fito.
Har lokacin tana falon.
Biyomu tai da gudu na sanya qafa na hanka'data ta fa'di na wuceta.
Kai tsaye gida muka tafi na zayyane musu komai amman bance ta kashe 'danta ba na ce dai bazan zauna da MATAR da batason Baby ba shiyasa na dates igiyar aurena akanta.

Baby haka muka dinga rayuwa nida ke ba yadda ba ayiba na qara aure naqi har kikayi wayo shekarunki goma cif Abbu da Abby suka sanyani gaba akan dole sai na sake aure, ni kuma nafison abarni na kula da karatunki na boko da na addini har ki zama budurwa na auri abina amman sunqi. Dan lokaci kinyin wayo sosai na hanaki kwana wajena tin kina kuka har kika dangana kikayi fushi kika koma wajan ummi, amman shaquwarmu kullun gaba take daman ina yawan tafiye².
Akwai wata Naja'atu amakarantar ku malamace wannan kuma kinsan mgmar baby tinda ke kika ha'damu sabida kirkin da take miki duk da har yau bakinsa asalin abinda tai ba na Hana afa'damiki tinda lokacin kinje Yemen Hutu abin ya faru.�
Cikin za'kuwa Rahma ta ce“Yauwa Abie bayan irin kirkin da take miki muka fara gaisawa daga nan har tambayeka kana sonta zaka aureta sai taci gaba da kulawa Dani zata dinga koyamin karatu agida.�
Sumbatar kumatunta yay ya ce“Yes my heart, bayan kin amince nayi shawara dasu Abbu sunfi kowa farin ciki, ina samunta ta amince ba 'bata lokaci akayi bikinmu, itama banyi gaggawar kusantarta ba na zuba mata idanu akan duk wani motsinta kuma yarinyar tayi jarumta bata ta'ba nunamin tana son na bata haqqinta ba, saima kulawa da take baki wadda ta linka zuwaira.
Tsawon wata uku ahaka na gama dukkan jarabawar da zanma Naja'atu wlh ban kamata da laifi ko 'dayaba akanki da kan dukiyata.
Hakan ya saka na shiga nuna mata soyayya na sauke mata haqqinta da yake kaina, bayan kwana 6 da fara saninta, ban sakeba sai da ta warke bayan mun raya sunna munyi wanka na ro'keta ta yafemin lokacin da na 'dauka ban bata haqqinta ba.
Kallona tai tana shigewa jikina tana

Please Login or Register in order to submit comment