Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dariya ya ce“Ai kuwa sai ka tashi muje zagaya ce. Amman tinda kuka dawo ka gaishe da Jaddatu kuwa? wato (Ummi) ?�
Ja'afar ya ce“Eh mana Abie munje mu dukkanmu amman bari naje na gaisheta yanzu.�
Tanko ya ce“Yauwa Allah ya maka albarka kuje ku gaisheta.�
Abie y murmusa ya ce“Yauwa jeka ka fito sai mufita.�
Ja'afar ya amsa da “Toh Harisu kuzo muje.�
Rayyana zaune ansha uban 'kunshi bai qarasa bushewa ba, ga me kitso zauna na mata tin wajan 'karfe 2 Rahma ta kirata da wayar Abie cewar zasu taso da yamma amman kwanan Canada zasuyi sai gobe zasu shigo.
Kallo 'daya zaka mata kasan tana cikin farin ciki.
Ibtisam gefenta zaune tana kallon kitson ya mata kyau sosai.
Jaddatu ikon Allah take kallo tana mamkin ko dai Abdul na son matarsa har ya iya kiranta ya sheda mata zuwansa sai kwalliya take?
Hanan ta ce“Aunty Rayyana wlh kinyi kyau tsaf abinki iyeee! Lallai anaji da Yayana wlh.�
Jaddatu zatayi mgna taji qaran doorbell taga Latifa ta tafi bu'dewa.
“Rayyana wai Abien Rahma da kansa ya kiraki ya sheda miki zuwansu?�
Rayyana haushin Jaddatu ya cikata amman ta waske ta ce“Eh Ummina ya ce amusu girke² amman ai tinda sai gobe zasu shigo yau bai kamata ayiba ko?�.
Sallamar su Ja'afar ta hana Jaddatu amsawa Rayyana mgnarta.
Jaddatu ta amsa fuska asake tana fa'din.
“Lale marhabun da Ja'afar yaron kirki, Latifa akawo musu abun motsa baki.�
Ja'afar kallo 'daya yama Ibtisam ya ha'de face ya kauda kansa.
'Kasa suka zube suna gaishet ta amsa fuska asake tana tambayarsu gida.
Ibtisam ta ce“Harisu Yahuza ina yininku?�
Amsawa sukayi fuska asake suna tambayarta Laraba.
Rayyana ta zungureta ta ce“Mijin fa?�
Baki ta zum'buro gaba ta ce“Jiya dukana ya yi fa!�
Jaddatu ta ce“Ke kuma wayonki kenan? Dan uwaki shi mijin naki bazaki gaida sa ba? Kiga ni bana son iya shege, ke uwar 'dakin Nata fassara mata, dan na gano abokanansa kawai ta gaisar.�

Rayyana ta gintse dariyarta ta gayama Ibtisam abinda Jaddatu ta fa'da.
Kunya taji ta ce“Ja'afar ina wuni.�
Kallon arziqi bata ishesa ba.
Latifa ta kawo musu lemo da ruwa ta zuzzuba musu, basu jimaba suka fito, dan Ja'afar takaicin Ibtisam ya ishesa.
Ibtisam ta kalli Rayyana ta ce“Wai Aunty suwaye zasu zo kiketa kwalliya ha kinga kuwa yadda kikayi kyau?�
Dariya Rayyana tai ta ce“Mijina da 'yarsa na jikin hoton can da naga kina yawan kallonsu.�
Ibtisam wani 'kululun baqin ciki taji ya tsaya mata amaqoshi.
Afakaice ta ta'be baki ta ce“Oh! Su ne? Allah ya kawosu lafiya.�
Rayyana ta amsa da “Ameen ya Allah, ina Auntie Laraba kuwa?�
Ibtisam ta miqe ta ce“Bari na dubota...�

Acan Espagne kuwa su Rahma ba qaramin barci sukayi ba, sai shabiyu na Rana suka farka, bayan sunyi breakfast Abie ya fita, bai jimaba ya dawo, bayan azuhur.
Zaune ya isko Rahma da Meerah suna mgna akan tafiyarsu.
Meerah ta masa barka da zuwa.
Abie ya ce“Fatan kunyi sallah?�
Kai Rahma ta 'daga. Meerah ta miqe ta nufi sashenta dan ta 'dan huta sbd har girkin Rana ta kammala.
Ashagwa'be ta ce“Abie ina son ci gaba da zama da Meerah aduk inda nake ta ce zata bimu bata son amayar da ita 'kauyensu can Morocco muna tare insha Allahu kaji?�
Gira ya 'daga mata ya beqa mata kumatunsa.
Matsowa tai ta shige jikinsa ta sumbaci kumatunsa tana dariya.
'Kam'kameta yay yana sauke numfashi da harshen Hausa ya ce.
“Ina sonki ina 'kaunarki Babyna muahhhhhh.�
Ya sumbaci ha'barta.
Idanu ta tsura masa ta shagwa'be fuska tana shafa sajansa ta ce“Abie me kace don Allah ai kasan ban iyaba?�
Hancinta yaja ya ce“Na ce kinci abinci.“
Kai ta girgiza ta sake shigewa jikinsa tana jan gemunsa ashagwa'be ta ce“Wallahi Abie kalaman sunfi wannan tambayar yawa.
Dariya yay ya ce“Mgnar Meerah ne na ce idan tafi son zuwa Chad ba damuwa ni har na hagoma Abienki 2 mata wlh.�
Cikin murna ta maqale Abie tana murna ta ce“Kira min shi mu gaisa daga nan sai Jaddatu sai Ammi.�
Wayar ya bata ta kira Abien suna hira...

Misalin 'karfe 6 na yamma jirginsu Rahma ya 'daga zuwa Canada, dan dole sai sun kwana a Canada.......


*Ba maammaki zuwa yamma na 'karo muku, amman fa sai kun samba'do comments and Sharhi. Ngd mach love masoya.*

_Rahmerh ladingo😉_


_*🤲�Ya Allah ka jiƙanmu kayi mana rahama badan halinmu ba.��*_
3/16/22, 17:36 - Buhainat: ```D A```

```67&68```

_*My Sisters Don Allah Don Darajar Annabi Karki Karanta Idan Baki Biya Ba, Na Ku'dine Idan Kinga Yana Yawo Na Satane Ga Hanyar Da Za Ki Samu Naki Akan.😟👉�300N +22796515805*_


Tafiya ce me dogon zango sukayi acikin jirgin. Rahma da Meerah wajansu 'daya, layin manya Abie na ta hannun damarsu, yana lure da dukkan motsinsu sosai Meerah da Rahma suke hirasu cikin annushuwa. Meerah sun 'danci abinci, Rahma kuwa taqi sai da Abie ya taso ya lalla'bata ta sha tea, ya koma wajansa.
Tsakiyar dare jirginsu ya sauka aka kaisu hotel 'din saukar baqi ta airport 'din, wanda ke'bantaccan wajene na manyan masu fa'da aji irin su Abie aka saukesu.
Abie 'dakinsa daban Rahma da Meerah nasu 'dayane. Sai da Abie ya sanyata gaba taci abinci dakyar tana zuba masa shagwa'ba, ya lalla'bata taci kafin ya fita ya tafi 'dakinsa.
Rahma duk sai taji kewar Abienta jiya 'daya da ta kwana manne da shi wata irin muguwar shaquwa ta shiga tsakaninsu haka kawai takejin Abienta shine rayuwarta baki 'daya.
Kwance take tana juyi duk yadda taso bacci ta kasa yinsa, zazza'bi taji na son rufeta ga marata na ciwo, wani irin juyi tai tana sauke numfashi ha'di da riqe marata wacce ta 'kulle mata ahankali cikin siririyar muryata ta ce“Aushhhhh cikina Abie nah banda lafiya kana ina?�
Ta 'kare mgnar kamar zatayi kuka.
Idanunta ta sauke akan Meerah ta ga tana sharara baccinta cikin kwanciyar hankali.
Fuska ta yamutsa, ta miqewa tai sauko daga saman bed 'din tana zagaya 'dakin, sai matsar 'kwalla take, dogon gashinta ya sauka har tsakiyar bayanta, Rabi ya rufe mata gefen fuskarta.
Tv ta kunna ta zauna saman kujera tana yamutsa fuska.
Du'kewa tai tana riqe marata da tai mata wani irin mugun mur'dawa ta saki qara me 'karfi wanda ya tayar da Meerah daga bacci.
Saukowa tai agigice ta nufo wajan Rahma ta kamota ta zauna ta zauna kusanta tana tambayarta.
“Rahma lafiya kuwa? Me ya sameki ko akira Abie?�
Da sauri ta 'daga kanta tana zubar hawaye.
Meerah ta miqe ta 'dora doguwar riga akan kayan baccin jikinta, tana famar mata sannu ta murza key ta bu'de 'kofar ta fito.
Sam bata san cikin jerun 'dakun ba wanne ne na Abie, kawai tai shahada tai knocking 'din 'kofar da take jerin layin farko, sbd tasan da wuya Abie yay nesa dasu.
Aikuwa cikin sa'a nan Abie yake.
Lokacin yana tsaka da ibada, Meerah tai knocking, dole sai da yakai raka'a cikon ta biyu, yay tahiya yay sallama, ya miqe gabansa na fa'duwa, ya leqa ta 'yar 'kofar aikuwa ya ga Meerah Hasbunallahu wa ni'imal wakeel!�
Ya furta yana bu'de 'kofar.
Meerah ta zube tana fa'din.
“Yalla'bai Rahma ba lafiya.�
“Subahanallahi! Me ya sameta? Muje nagani.�
Ya 'karashe mgnar aru'de ya nufi hanyar 'dakin nasu.
Kwance saman carpet nan tsakiyar 'dakin suka iskota riqe da ciki ta ha'da zuba.
Gabanta Abie ya zube kan guiwowinsa ya 'dagota zuwa jikinsa yana tambayarta.
“Baby menene bakida lafiya? Me yake damunki?�
Ya 'kare mata tamabayar yana kallon yadda ta dafe cikinta.
Cikin ya shafa yana mata sannu.
Kuka ta sakar masa tana kiransa.
“Abie!�
“Na'am Baby sannu kinji, bari na kira aturo likita ya dubaki.�
Ya kwantar da ita saman bed ya isa wajan wayar sadarwa ya danna lambobin ya danna kira sanar da ma'aikatan.
Wajanta ya dawo ya rungumeta yana mata sannu, yana shafa cikin nata.
Ba'a rufe minti biyar ba akayi knocking 'din 'kofar Meerah taje ta bu'de.
Doctor ce mace da kanya gwaje² ta shigo fuskarta 'dauke da murmushi.
Bayan sun gaisa da Abie ta kalli Rahma wacce take jikin Abie tana famar ciza bakinta tana hawaye, da harshen turanci ta ce“Amaryace?�
Tai tambayar tana kallon tsantsar kamannin Rahma da Abien.
Abie ya girgiza mata kai.
Gwaje² ta fara tana ma Rahma tambayoyi tana bata amsa dakyar.
Rubuce² tai ajikin 'dan paper 'din da tazo da shi ba tare da wata kunya ba ta ce“Tanada aurene?�
Abie ya ce“Yes.�
“Ok gaskiya ayi qoqarin sauke mata haqqinta amugun buqace take abinda ta tara a marata yana dab da mata illah, wannan ai babban kuskure ne ya za'ayi yarinya 'kosasa mai lafiya tana wajan jin da'di tanada miji ace an barta da larura haka.
Muje akwai maganin da zan bata dole yanzu sbd kar ta samu babbar matsala amarata.�
Ba Abie ba ko Rahma runtse idanu tai tsabar kunya.
Meerah kuwa baya ta basu sosai taji kunya.
Abie ya Kama Rahma suka fito tana takawa ahankali wata irin azaba marata ke mata.
Ganin bata iya tafiya ya cirata sama ya rungume abarsa, yana bin doctor.
Wajn zama ta nuna musu ta Kira wayar sadarwa ta bada umarnin a ha'do mata lipton asaka sugar ka'dan aciki, a matsa lemon tsami aciki babba guda.
10 minutes aka kawo Lipton 'din yana tiriri.
Maganin ta 'ballo guda biyu ta jefa cikin lipton 'din kallon Abie tai ta ce“Kun dace ka zallar kama amman me yasa kake cutar da ita?�
Abie ya dafe kansa ya ce“No! Bazan ta'ba cutar da ita ba! Ni babanta ne bakiga Kama ba?
“Masha Allah ka iya haihuwa amman ina mijin nata dan naso idan tasha Lipton nan ya temaka mata yadda zata zubar da ciwon da ya tara baki 'daya.�
Abie aransa ya ce“Wannan mata ta gama dani sam batada kunya.�
Waske wa yay ya ce“Karki damu Thank you.�
Cup 'din ta be'ka masa ya amsa yana hura mata da bakinsa, ya tallabo kan Rahma ya fara bata ta amsa tana sha hawaye na wanke mata fuska dan ba qaramar azaba takeji ba.
Tin kafin ta gama shanyewa take wata irin zufa, tana gama sha doctor ta basa sauran maganin ta ce “Zaku iya tafiya Allah ya bata lafiya.�
Abie ya amsa da“Ameen Thank you.�
Rahma ta langwa'be kanta ta ce“Abie wajanka zan kwana kaji?�
“Baby bai kamata abar Meerah ita 'daya ba kiyi hkr ki kwanta da ita kinji?�
Kuka ta sanya masa tana kifa fuskarta saman ta shi ta ce“Ni dai naqi da Abie zan kwanta kewarka bata barina bacci.�
'Dan murmushi yay ya ce “Uhmm! Babyna rigima.�
Baki ta turo gaba tana kallon jajayen la'bbansa tana raurau da 'kananun kyawawan idanunta.
Kwantar da ita yay saman bed 'dinsa ya fice.
Yaje ya ce Meerah ta rufe 'kofar Baby ta yi bacci wajansa.
Hasken 'dakin ya rage ya hauro saman bed 'din yana kiranta.
“Baby ya kikeji yanzu?�
Fuska ta 'kwa'be tana mirginowa kusansa amman bata ta'ba sa ba ta ce“Wlh har yanzu marata ciwo Abie amman da sauqi sosai maganin yana aiki sosai.�
Abie ya matso jikinta ya rungumeta gam ya rufesu da tattausan bargo ya zura hannunsa cikin rigarta bai sauke hanunsa ako ina ba sai saman marata ya shafo ahanki.
Wani iri Rahma taji ta sake shigewa jikinsa tana sauke ajiyar zuciya tana kallon kyakkyawar fuskarshi ta 'dan hasken da ya ratso cikin bargon.
Bakinsa dab da kunnenta ya kirata “Babyna!�
'Kara qamqameshi tai jin wani irin abu na ratsa dukkan sassan jikinta.
Kasa amsawa ta yi.
Marar ya shiga shafawa ahakali yana murzawa cikin wani irin salo yana ta'bo ramin cibinta zuwa cikinta yana shafawa.
Wani irin numfashi taja ta fara nishi ahankali, tana lumshe idanunta.
Hannunsa ya fara qoqarin cirowa daga Rigata ta riqe hannunsa, cikin fitar haiyaci ta ce“Abie Rabin raina karka daina wlh ciwo zaiyi idan ka daina.�
Sumbatar la'bbanta yay ya mata 'kurr da idanu sonta kawai yake azalzalar zuciyarsa.
Cikin tsadaddiyar muyar ya ce.
“Babyna kece komai nawa, kece rayuwata zaki tafi ki barni ko?�
Bata San ya akyi ba kawai taji ta tura bakinta cikin nasa ta qamqameshi tana hawaye ha'di da girgiza kanta.
Ahankali ya shiga juya harshensa cikin bakinta ya ri'ko fuskarta da hannunsa guda still hannunsa 'daya yana saman marata yana shafawa.
Rahma tana qoqarin tsotsar harshensa yay saurin zare bakinsa yana lakatar hancinta ya sakar mata murmushi.
Ahakanli cikin janyo numfashi tana lashe yawun Abien da yake bakinta, ta ha'diye ta ce“Abienah duk da nasan ba kyau dan Allah ka barni nayi kissing 'dinka ji nake kamar numfashina zai 'dauke pls.�
Abie ya ce“Oya baby one minute kawai na baki.�
Cike da rawar jiki Rahma ta tallabo fuskar Abie ta ha'de bakinsu sannu ahankali take zagaya harshenta cikin bakinsa lungu da saqo tana lalu'be kamar me neman wani abu, ta tsotsi harshensa ka'dan tana sakin numfashi ta kamo la'bbansa dukan biyu ta fara tsotsa ahankali hannunta saman sajansa tana shafawa.
Abie idanunsa ya lumshe yanajin yadda Rahma take tsotsar bakinsa kamar zata cinye amman da'di yakeji matuqa.
Marata yake mata tafiyar tsotsa yana shafawa.
Sai miqa take tana qamqameshi tana tsotsar bakinsa wanda taji tamkar Zuma aka zuba mata.
Abie ya zare bakinsa ahankali yana murmushin yaqe ya ce“Babyna 3 minutes kikayi.�
Numfashi ta maida tana marerecewa zata sakar masa kuka.
Wata susace ya mata amarata taji abu bull yana zuba, ta qamqame Abie cikin fitar haiyaci ta sake kame bakinsa tana masa wani irin hot kiss wanda ya saka Abien rikicewa sam ya manta kowa da komai ya kamo harshenta ya shiga nuna mata salonsa mintuna ka'dan ya rikita 'yar mutane ta fita haiyacinta.
Bakinta ta zare anashi ta fashe da kuka ta ce“Abie nah me yasa ba aure tsakaninmu wallahi ni bazan iya rayuwa da kowaba sai kai Allah ni kai nake so.�
Kansa ya dafe ya kamota ya rungume gam yana shafa bayanta ya 'dora bakinsa saman kunnenta, cikin nutsuwa ya furta.
“Babyna Abienki kike so?�
Cikin kuka ta ce“Eh wlh Abie nah da ace zan sameka na fi kowa murna amman kashh!�
Ta fashe da kuka.�
“No! Baby bari kuka ko kina son nima nayi kukan um?�
Kai ta girgiza tana sake qamqameshi ta tura hannunta cikin sumar kansa.
Ajiyar zuciya ya sauke ya ce“Babyna ya zakiyi da mijin naki?�
Kuka ta sanya masa tana dukan 'kirjinsa ta ce“Toh ya zanyi tinda 'ya bata auren ubanta...�
Bakinsa ya 'dora saman nata kafin yayi wani juyi har ta cafke ta fara tsotsa tana kallon 'kwayar idanunsa hawaye ya zubo mata.
Ahankali yake shafa sassan jikinta yana mata massaging, yana Sosa mata kunnenta, sai miqa take ruwa na ambaliya daga 'kansata wanda haka daman Abien yake so ta zubar da lalurata.
Har yakai hannunsa zai ta'ba breast 'dinta ya fasa sabida gudun tafka me dukan, wanda baya fata sai ta aminta da shi.
Kallon yadda take shan bakinsa yake tana sauke ajiyar zuciya, shi kuma na matsar dukkan jikinta hankali, idanunsa ya lumshe yana sake sanyawa kansa jarumta, sbd baby ta kaisa bango.
Can yaji ta tsaya da tsotsar yawuntan na tararowa cikin maqohinsa, saukar numfashinta cikin bakinsa.
Ahankali ya bu'de idanunsa yaga bacci take ta 'kwa'be fuska.
Bakinsa ya zare anata cikin dubara.
Wani irin smile ya saki ya qamqameta yana sumbatar kumatunta ya ra'data mata.
“Ruhina my baby Abie mallakinki ne tin kina 'yar 12 years rigimammiya Abien na mahaukatane baki kasance halalinsa ba zai gama shimfi'da dake.�
Tsakiyar kunnenta ya sumbata yana jin mugu-mugun sonta da 'kaunarta na zagaye 'bargonsa da dukkan wasu 'kofofun sadarwa na jikinsa.
Bargon ya lullu'ba musu yana sakin murmushin farin ciki yasan idan Babynsa ta gane shi ba mahaifinta bane mijine gareta akwai daru amman na 'dan lokaci tinda tana sonsa, shi shedane Rahmarsa bazata iya rayuwa ba shi ba, kamar yadda shima bazai iya rayuwa babu ita ba, bai ta'ba son wata mace ba, bayan Ummul Aymana, mahaifiyarta sai kuma Rahmar, wacce Allah ya dasa masa 'kaunarta tin randa tazo duniya, bai sake son wata mace ba, har yau.
Hajiyarsa mai girma da tsayi wacce take cike da qoshin lafiya sai wani irin harbawa take saitin cinyar Rahma, ya 'dan bugeta ya ce“Maida ha'damarki da saura abinciki da lokaci sai baby tasan wacece ita ta aminta 'dari bisa 'dari zama dani kafin ki tafi zuwa gidanki.�
Ya 'karashe mgnar yana 'yar dariya, ya qamqame Rahma yana runtse idanunsa.

Acan kuwa Espagne Rafeek kamar zayyi hauka, lokacin da sukazo da Anee basu samu su Rahma ba, sai su Adeel wanda aue zasuci gaba da kula da gidan.
Anee cikin kuka ta ce“Amman Habibty bata kyauta min ba, ya zata tafi bata fa'damin ba! Toh me ma yasa ita da ko sati batayi ba acekuma ta koma.�
Rafeek harda hawayensa ya riqe hannayen Anee ya ce“Don Allah idan ta kiraki ki fa'damin wlh na shirya har Tchad zanje idan dai Abie zai ban aurenta.�
Anee ta ce “Insha Allah da ta kirani zan fa'da maka.�
Haka suka rabu bayan yakai Anee gidansu kowane zuciyarsa ba da'di.

*Canada*
Washegari Rahma kasa ha'ada idanu tai da Abie ta gudu 'dakinsu tai wankan tsarki tana kuka ta ya za'ace da ubanta tai romantic, har ta jiqe hakan? Koda tai sallah kuka ta fara harda shasheqa tana ta istigfari akan Allah ya yafe mata.
Bayan sunyi breakfast Abie ya shigo 'dakin cikin baqaqen suit wanda suka masa masifar kyau yana baxa 'kamshi takalmin 'kafarsa da agogon hannunsa kawai abin kallone.
Rahma ta gaishesa kanta a'kasa.
Ya amsa yana murmushi ya ce“Meerah ki shirya kayanku nan da 40 minutes zamu tafi Baby zo mana.�
Rahma ta rufe fuskarta da tafin hannuta.
Abie ya 'karaso bai damu da Meerah ba ya rankwafo ya 'dora tattausan hannunsa saman nata ya miqar da ita tsaye ya mannata 'kirjinsa ya sumbaci kumatunta, yana shafa cikinta murya 'kasa ya mata ra'da akunnenta.
“Babyna menene um? Fa'adamin.�
Zagaye hannunta tai bayansa ta 'dago kanta ta kalleshi ta runtse idanunta ashagwa'be ta ce“Abie nah kayi kyau mata duk kalleka zasuyi abin haushi wlh sai na fa'dawa Ammi Rayyana.�
Ta 'karasa mgnar cikin kuka tsakaninta da Allah kuka take tana sake shigewa jikinsa.
Murmushi yay ya 'dago da fuskarta yana goge mata hawayen ya ce“Ok ya isa My Baby ni bazan kallesu ba kinga kuwa ai sunyi banzar ko My Baby?�
Rahma ta sake nrkewa ajikin Abien ashagwa'be ta ce“Toh Rabin raina wa zaka kalla?�
Tsakiyar kanta ya sumbata ya manna bakinsa saman kunneta ya sakar mata numfashi me 'dumi sai da ta qamqameshi ta Kira “Abie nah!�
“Na'am Babyna ke 'daya zanyi ta kallo kinji?�
Cikin murna ta 'daga kanta.
Meerah mutuwar tsaye ta yi tana mamkin anya Rahma ba matarsa bace wani 'boyayyan lamarine a'kasa amman ko arna ai bazasu irin abin nan ba idan 'diyarsa ce. Sai dai tsantsar kamar da suke yana bata mamaki.
Abie kunya ya ji sosai dan tsakaninsa da Allah ya manta akwai wata halitta bayan su biyu a 'dakin.
Janye Rahma yay yana fa'din.
“Ku shirya yanzu ku fito muje jirgi baya jira.�
'Karfe 9 na safe jirginsu ya 'daga zuwa Tchad, kamar a farko yanzu ma haka sukayi ita da Meerah wajansu 'daya Abie na gefen damarsu, Rahma bacci take tayi matashi da cinyar Meerah wacce take shafa kanta, jin Rahma take kamar 'kanwarta Uwa 'daya uba 'daya.

*Gabon*
Duk yadda Ma'aruf yake tunanin al'amarin Aishatu ya wuce nan, dan fafur taqi yarda da shi, yana kusantota jikinta zai rikice, dole ya hkr yake baya-baya.
Alhaji babba ya nemi jin dalilin abinda ya ha'dasu ta ce ba komai kawai hakan taji ta tsaneshi kawai arabasu bata son zama da shi.
Al'amarin ya yi zafi dan anyi lallashin duniya taqi, ta ce zata kashe kanta idan Ma'aruf bai fita daga rayuwarta ba.
Munnira zaune kusanta tana riqe da hannunta cikin kwantar da shi murya ta ce.

“Aisha don Allah don Annabi ki fa'damin gaskiyar abinda ya ha'daki da Ma'aruf nasan ruwa baya tsami banza?�
Aishatu ta ce“Wallahi tallahi har Abadan bazan fa'daba na barma zuciyata kawai dai ya sakeni na yafe shi, na godema Allah ma da 'dan ya rasu.�
Munnira ta rufe mata baki ta ce“Ko 'danku ya rasu ai agoge bazaki goge jinin Ma'aruf daga jinin ki ba! Hkr kawai zakiyi ki koma 'dakinki idan kin warke kowace mace da kika gani zaman hkr take agidan mijinta duk da'din da zai jiya miki daman dole wani wajan sai kinyi hkr duk kuwa irin soyayyar da kukewa junanku...�
Ma'aruf ne ya shigo yana fa'din.
Munnira zan miki bayani da kaina sannan zan mata abinda take so matuqar ta yafemin sannan zata ajiye hankalinta.�
Aisha tai saurin runtse idanunta ta juya masa baya, har yanzu mugun sonsa take amman dole zata haqura da shi hkr na har abadan kallo 'daya ta masa taga yadda ya rame ya yi baqi cikin kwana biyu.
“Munnira ta ce“Yauwa fa'damin Ma'aruf wlh nayi alqawali zan riqe muku sirrinku.�
Aishatu tana son ta masa mgna kar ya fa'da amman ta kasa,sbd tsabar baqin cikin sake masa mgna take arayuwarta.

Ma'aruf kakaf bai 'boyema Munnira ba komai abinda ya shiga tsakaninsu da Rabi'ah da yadda 'kamshin turarenta ya gigitashi lokaci 'daya.
Ya 'dora da cewa“Munnira komeye ita ce sanadi duk abinda mukayi tsakanin ni da ita har kwanciyar aurenmu sai ta Kira Rabi'ah ta fa'da mata, idan abu na siyomata kafin ya iso gareta yadda ta gansa ahoto kan nakowa ta turama Rabi'ah, idan abinci ta dafa mai da'di kafin taci sai ta kira Rabi'ah kakaf rayuwar aurenmu nida Aishatu ahannu Rabi'ah shin yanzu wa gari ya waya? Ni da ita duk abinda take nasani Ana ban rahoto amman sabida son da nake mata ban ta'ba nuna mata na Sani ba, na rantse da Allah ban ta'ba aikata zina ba sai akan Rabi'ah Allah ya isa tsakanina da Rabi'ah.
�Aishatu kuka kawai take tanajin zuciyarta na zafi haushinsa takeji duk da ta gano ta inda aka samu matsala bakinta ya jaza mata da yarda da 'kawarta shi ya janyo mata.
Munnira ta ce“Wala haula wala Quwwata Inna billah! Haka abin ya faru? Wlh Aishatu akaso 'dari kaso tamanin laifinki ne. Kai Ma'aruf kana sakaci da addu'a dan wallahi bazanyi kaffara ba turaren sihirine ka shaqa, alokacin da ka shaqa da kayi addu'a tabaas bazatayi nasara akanka ba aniyarta zata koma mata ne, Aisha hkr zakiyi don Allah karki ce ya sakeki ki yafe masa wlh ba laifinsa bane laifin munafukar 'kawarki ne ai daman ni sam yarinyar bata kwanta min ba idanunta irin na munafukai.�
Ma'aruf ya ce“Wlh idan dai zata yafemi ba damuwa zan mata abinda take so.�
Ya 'karashe mgnar yana zubar da hawaye ya fice.
Kuka sosai Aishatu take ta rungume Munnira tana cewa“Wlh ni dai bazan yafe ba asakeni kawai...�

Acan kuwa Tchad.
Tin safe ake girke² gidan ya 'dauki 'kamshi, duk wata cima da Rayyana tasan Abie da Rahma naso an girka, anyi lemuka iri-iri, ko ina sai 'kamshin turaren wuta yake tashi.
Jaddatu abin dariya yake bata yadda Rayyana ta zage Ana girki da ita, Ibtisam kuwa haushin Rayyana ne ya cikata ko hanyar kitchen bata kalla ba, Laraba kuwa da ita akayi komai.
Bayan sun gama girki Rayyana ta kira me make-up aka 'dan'dasa mata kwalliya masha Allah Rayyana ba qaramin kyau ta yi ba, ga wani irin turaren wuta na jiki da tayi wani ratsantsan lace baqi mai adon flowers Ja da fararan duwatsu ta saka, ta sanya wani takami shi ba mai tsayi ba shi ba 'kasa ba ya mata 'dar an zuba gwala-gwalai a wuya da hannu.

Misalin 'karfe 3 na yamma jirginsu Abie ya diro 'kasar Tchad.
Abraham direban Abie da securities 'dinsa Abbas da Khalifah suka tafi airport 'daukosu,dan Abie ya ce kar kowa yazo tarbansu sai sun iso.
Rahma da Meerah na bayan mota ya yin da abie yake gaba motarsu Abbas na bayansu riqe da bindigogi tamkar gwamna.
Rahma lokacin da motocin suka shigo harabar gidansu ta sauke ajiyar zuciya wanda sai da Abie ya waigo ya ce“Ya dai My Baby?�
'Yar dariya tai ta ce“Abie naji sanyine ganin munzo lafiya nai hamdalah azuciya azahiri na sauke ajiyar zuciya.�
Kai ya jinjina lokacin aka bu'de musu 'kofa Rahma ta fito Meerah na biyota.

Ma'aikatan gidan suka baibayesu da sannu da zuwa Abie na basu hannu 'daya bayan 'daya suna musabaha.
“Baby kuje ciki ganinan shigowa.�
Meerah ta janyo trolley suka nufi ciki Rahma hannu kawai take 'daga musu duk wanda ya gaisheta ko ta ce“Ngd.�
Daman surutunta baki Abie ne da Jaddatu sai Abie 2 Anee Su Ummiterh, Meerah kwanan nan ne suke hira sosai.
“Meerah mu shiga wajan Abie 2 na gansa nayi missing 'dinsa.�
Ta fa'da tana nufar 'kofar wanda yay daidai da fitowar Ibtisam wacce ta maidoma Tanko wayarsa sun gama hira da su Dadda.
Ibtisam gabanta taji ya fa'di ganin zuqeqiyar balarabiya agabanta, idan ba gizo idanunta suka mata ba ita ce ta jikin hoto rungume da Balarabe.
Ibtisam ta ha'diye wani yawu na baqin ciki tana qoqarin wucewa duk yadda taso tama Rahma mgna ta kasa.
Rahma har zata shareta sai ta tuna ai tayi ciwon ta'bin hankali qila bata warke duka ba. Ko ba komai Abienta ne sanadi dole ta kula duk abinda yake ajiyar Abienta idan ba haka ba wannan yarinyar tayi ka'dan ta fizge mata kai.
Hannun Ibtisam ta kamo ta ce“Ibtisam ko? Congratulation barka da samun lafiya.�
Ibtisma ta kalli tattausan hannun Rahma mai wani irin laushi da ya riqe hannunta sai wani shegen fitinannan 'kamshi yake tashi ajikinta qamshin sak taji irin na Balarabe.
Yawu ta ha'diye a French Ibtisam ta ce“Bana jin turanci sai French. �
Rahma ta saki hannunta tana murmushi da

Please Login or Register in order to submit comment