Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

yana huramin iskar kunnen sa a kunne na,

“Sannu.. A hankali nake miki..”

Tsigar jiki na sai tashi take tana kokarin amsar sakon sa,

“Inason ki Fateemah na..! Bansan irin son da nake miki ba. Gashin ki, leben ki, kunnen ki.. idanun ki, Da nan da nan! Kai komai naki ma.”

Ya fada yana mai nuni da kirji na. Banza nai masa, Tsaf ya gama busarwa,

“Bara na miki oiling..”

Sai na samu kai na da tambayar sa,

“A’ina duk ka iya haka?”

“Sanda Jannat na karama ina taya mamma yi mata aiyuka. Kinsan akwai shekaru a tsakanin mu da ita. Har kalba na iya fa..”

“Uhm..!”

“Meyasa kike min kallon karamin yaro ne wai? Bayan na gaya miki komai nawa? Daga karshe fa nina maida ke cikakkiyar mace...”

Toshe kunnuwa na nai sai daya gama surutun sa sannan na bude, Ya gama shafe min kai na da mai ya daure da ribbon. Can karshen gado na koma na kwanta ina janyo littafin adduoi na,

“Ka koma dakin ka.... Zan kulle nan.”

“Babu inda zani! Bazan iya kwana ni d’aya ba Mah! Kin sangarta ni.”

Shigewa bandaki yai yana daria, Ni mamakin sa nake yi wallahi, sunaye kala kala abakin sa ko gajia baya yi yace Mah, Fikre, Ayana, Fateemah, Zawjati.. Duk ni kadai? Na yamutsa fuska bayan na gama karanto addu’oin kwanciya na kakkabe wajen da basmah na kwanta ina lumshe idanuna, bacci sosai nake ji wallahi. Ina jiyo sanda yafito yana shafe shafen mayika da turaruka. A hankali ya salallabo yana rungumo ni ta baya, Na shiga zame hannun sa ina jan bargo,

“Dan Allah ka ky’ale ni wallahi jiki na ciwo yake.”

“Ki tausaya min kinji? Ki rungume ni to.. “

“Kamar wani baby? Dan Allah matsa.”

“Ai babyn ki ne wallahi, babyn baby ba. Ina kaunar ki Fikre!”

Banbi takansa ba na sake jan bargo ina rufe jiki na, Janye bargon yai ya shige min jiki, Kyakkyawar runguma ya bani yana sakin ajiyar zuciya,

“Ina kaunar ki... sonki yayi mini da baibiya yabi jini, tsoka, zuwa bargon kashi na. Domin zuciyata ita ce ma’adanin surrikan tinaninki..”

“A’ina ka iya hausa haka ne uhm?”

“Yare na ne fa! Embassy din da muke kamar nigeria haka yake. And agidah ma hausa muke. Mamma ma bata cika yi mana Amharic ba. And sanda ina karami muna zuwa Nigeria sosai da papa. Sanda nake 18 ma munzo mun dade sosai. Kuma ina koya online.”

Kada kai kawai nayi domin bacci fusgata yake. Na kyale Mubeen yana ta bidirin sa akaina domin bacci nake ji. Ina jin hannun sa na karakaina na cije lebe kawai daddadn bacci yai awun gaba dani kafin shima daga baya yayi baccin. Munyi bacci sosai domin yan kwanakin nan baya bari muyi bacci saboda fitinar sa, Shiysa da asubah har makarar sallah muka yi.

*Da safe*

Da wuri na zare jiki na daya kanannade tamkar zan gudu, na shiga bandaki nayo wanka. Wani dandatsetsen lace pusher pink na dauka nasa mai ratsin blue. Na saka dan kunne da sarka na da Gwaggo Aminatu ta siyamin da yan kudaden dana tara. Light makeup nai na cokala daurin ture kaga tsiya. Alokacin Mubeen ya mike yana mik’a da salati,

“Kinyi kyau Fateemah na...”

“Ina kwana?”

Na gaishe shi ina goga turare a gefen kunne na. Kayana sai tashin kamshin turaren kaya suke. Na bulbula khumra ina goga jambaki a lebe na.

“Kinyi kyau..”

“Nagode! Za Kai wanka ne na hada ruwan?”

Wata shegiyar mikar ya kuma yi yana girgiza kai,

“Tab! Ai kuwa da rabon zaki sake wani wankan.. Zan yi abuna kawai.”

Ya fada yana kashemin ido d’aya, shigewa bandakin yayi yayo wankan, Ya shirya cikin wasu manyan kaya, Shadda blue kalar kwalliyar lesi na, Ya faffesa turaruka yana taje kansa a mudubi,

“Me zaka ci...?”

“Dik abunda zaki ci. “

“Ni fa nakoshi..”

“Nima na koshi”

“Ka...kaga..”

Dawowa yai kusa dani yana kallon idanu na hade da kamo hannu na ya sanya cikin nasa,

“Menene uhm... Fateemah na! Kiyi magana! Ni nai lefin uhm?”

Salon sa na kashe ni, Na girgiza kai ina kallon gefe,

“Abincin su ne nagaji dashi Mubeen! Wainar fulawa nake sha’awa.”

“Anything for you Fateemah na! Muje su dafa..”

“Soyawa ake.. Amman ni zanyi da kai na.”

Gyada kai yayi, Ya kamo hannu na muka shiga kitchen din. Ma’aikatan sai xubewa suke suna gaishe mu,

“Zamuyi waina ne..”

Yace dasu yana karewa kitchen din kallo, Wata daga cikin ma’aikatan ta kara kasa da kai cikin ladabi take tambayar sa,

“Yallabai wainar gero ko ta masara ko ta shinkafa?”

“Ta flour!”

“Akwai fulawa yallabai komai akwai..”

“Toh ku bamu waje..”

Ficewa su kai d’aya bayan d’aya. Suna fita ya murza key a kofar yana nannade hannun rigar sa,

“Madam da me zamu fara.”

“Babu komai.”

“Kinma isa? Tare zamuyi komai.”

“Toh yanka albasan can. Bara nayi sauran aikin.”

Rigar girki muka sassanya, Na shiga harhada komai ina murmushin yadda yake mici mici da idanu suna hawayen yajin albasa, Gashi ko d’aya bai gama yankawa ba. Na matsa kusa dashi ina mika masa hannu na,

“Basshi! Kawo na karasa..”

“Uhm’ uhm banyadda ba gaskia gaskia ni ban yadda ba.”

Girgiza kai nayi na dauke albasar kawai, Ina cikin yankawa naji ya rungume ni, Ya sakalo hannun sa ta ciki na kansa akan kafada ta,

“Sannu da aiki Zawjati...”

Duk inda nayi yana nanike dani yana aikin magana, Haka na gama soyawa fal kula. Na mika masa,

“A kaiwa su Mamma wannan ga tamu can.”

Gyada Kai yayi ya sumbace ni a gefen kumatu. Daki na koma da tray din wainar tamu. Banko jira shi ba na shiga nannadata a yaji ina dannawa a baki na. Ni kam nagaji da irin cimar su, Ga nama kamar ka zubar, su Innar mu kawai nake tunawa. Ina cikin ci ya dawo,

“Laaa cinyewa zaki? Baki jira ni ba fa.”

“Ai baka iya ci ba...”

A gabana ya zauna yana daukar Wainar , Ya jima yana binta da kallo kafin ya doni yaji yasa a bakin sa,

“Kai! Dadi wallahi.!”

Kafin kace me? Bawan Allah ya tashi da wainar nan yana sude hannu,

“Tayi dadi..”

Gyada masa kai nayi kawai na dauke tray din na kai kitchen,

“Yauwa mamma tace nace miki Aunty rahila zata zo da yaranta da yaran uncle bilal.”

“Tohm..”

Nace dashi kawai, Bandaki ya fada yin wanka, Wasu kayan na ciro na dora akan kabbasa na shiga turara su. Yana fitowa na shige nima nayi wankan. Gani nai ya sake sa wasu kayan kalar wanda nake turarawa. Akan kabbasar ya dora shima yana gyara bathrobe din jikin sa. Mai na shafa na shiga tsantsara kwalliya, Na shafe baki na da jambaki ina bin lungu da sako na jiki na da turare, Mubeen yai murmushi yana taune leben sa,

“Ina zaki da jambaki uhm? Gwara ma ki goge shi kafin ki k’arba hukunci..”

“Fisabilillahi Mubeen ni fa macece, Ya za’ai ka hanani saka jambaki dan Allah?”

“Abinda kake so shi kakewa kishi... Kuma acikin ba’kin da zasu so harda maza, Nasan bakin ki zasu yi takalla. Shiysa fa nacewa Mamma ta kyale ki..”

Bai rufe baki ba Jannat tai knocking kofar,

“Assalamu Alaikum! Na shigo!”

“Shigo Jannat..”

Na karasa fada ina zura hijabi na. Shigowa tai kanta a kasa tana murmushi,

“Aunty bee! Mungode da waina yayi dadi. Bakiga santi ba. And mamma tace ace miki su Auntyn sunzo..”

“Fita to...”

“Kai Yaya...”

Harara ya dankara mata ta fice sum sum, Na kalle shi ina yamutsa fuska

“Meyasa kake mata hakane? Baza ta zo muyi hira ba kenan?”

“Matata ai ba sa’ar hirar ta bace.. Na miki lefi ne Fatimah na..? Kiyi hak’uri to!bazan kara ba.. Pls ki bari nacewa Mamma bakida lapia basai kinje ba.. Kinji! Na fada? Uhm? Kinji?”

“Aa zanje.”

Mik’ewa nai na zame hannun sa, Kayana na cire na koma can gefen closet dina nasa kaya na. Dauri na nayi na yafa mayafi a kafad’a.

“Bari naje..”

“Tsaya ni..”

Mik’ewa yai yana mita shi kadai,

“Mutum da matar sa, Gaskia sai munbar gidan nan.”

“Ni babu inda zani..”

“Wallahi sai mun bari. Duk sun takura mana.”

Na girgiza kai kawai ina kallon agogon hannu na. Takowa yai daidai kunne na ya radamin,

“Kinyi kyau! Sai dai ki yafa mayafin ki akan ki ba a kafada ba. Bara kuma na rage yawan jambakin nan..”

Kafin nayi magana ya hade ni da kofa ya jima yana kallon fuska ta kafin ya sauke idanun sa akan lebe na. Cikin wani salo ya lashe jambakin a hankali. Ya kuma dora min mayafin akai na,

“Yauwa haka yafi.. Muje to!”

Bance masa komai ba nai gaba yana biye dani a baya, Nayi mamakin rashin jerawar mu. Ashe Mubeen yana ta bayanta ya saita waya yana video din mazaunanta, Hotuna kawai yake mata ba adadi.

A babban parlorn sashen aka hallara, Yan uwan su Mubeen fal. Na gaggayshe su na koma gefe na zauna. Yammata kala kala sai binsa suke da kallo suna masa magana, Shi kuwa idanun sa na kai na. Ni har kunya ta ishe nima. Motsi kadan ya dago min hannu alamun ba matsala. Nama dena kallon gefen sa gaba d’aya. Lokacin sallah nayi na mike na shige dakin Jannat. Nayi sallah ta, Na jima ina adduoi kafin na koma parlor. Ina shiga idanuwana suka gane min Mubeen shi da wata yar uwar su a kujera d’aya tana nuna masa wani abu a waya yana murmushi, Muna hada idanu ta gallamin harara, Yadda suke a zaune sun dace sosai yasa gaba na faduwa. Na shiga dedeta nutsuwa ta ina jujjuya xoben hannu na. Mubeen ya dago ya dube ni da alamun bai masan na dawo ba. Zabga masa harara nai, Can na mike na koma sashen mu zuciata na kuna. Ina shigewa daki na fashe da kuka wanda banmasan na meye ba, Mubeen kuwa hankalin sa atashe ya shigo dakin yana kwalawa sunana kira,

“Fikre! Fikre! F...”

Da sauri ya k’araso inda nake ya juyo da fuska ta,

“Ya salaaam! Fateemah na! Kukan me kike uhm? Ni na miki wani abun?”

Cikin kuka bansan ya akai ba na daga kai ina nanata,

“Kai ne mana.. Sai dariya kuke kai da yar uwar ka..”

Cikin gigita ya cire hularsa ya wullar yana sharce gumi,

“Ni kuma? Plsssss! Kiyi hak’uri! Wallahi hotunan convocation d’in su take nuna min. Haba me zanyi da Sajjeedah? Wallahi Allah bana sonta! Fateemah na! Ki saurare ni! Wallahi Allah babu macen da nake so bayan ke sai yar da zaki haifa mana nan gaba. Narantse da Allah bansan so ba sai akan ki, Ya Salam bansan ya zanyi ba dan Allah kiyi hak’uri! Me zanyi ki hak’ura uhm! Ina sonki Fikre! Ina kaunar ki. Ina miki tacacciyar soyayya marar gauraye..”

Hawaye na na goge da tafun hannu na ina ajiyar zuciya.

“Zan nuna miki kalar kaunar da nake miki..”

Mik’ewa yai ya kulle kofar dakin da makulli, Ya rufe labulayen dakin. Ya dauki wayata ya kashe da tasa sannan ya kashe fitilar dakin ya kunna dimlight, kayan jikin sa ya cire, A hankali ya dawo kusa dani ya janyo ni yana ragemin nawa, Na shiga kokarin hanashi,

“Ki bari Fateemah na! Kinji?”

Kyaleshi nai ya cire ya rufe mu da bargo, wata iriyar soyayyah ya shiga nunamin yana hawaye. Bansan Meyasa ba amman na amsa gayyatar sa’kon sa. Tuni na bada kai bori ya hau, Ruwa aka shiga tsugawa tamkar da bakin kwarya, Hakan ya sake dilmiyamu cikin wani yanayi da nakasa fasalta annashuwar da nasamu Kai na. Gaba d’aya babu inda Mubeen bai lashe ba ajiki na. Wata irin kalar soyayya yake yimin wadda na samu kai na da fashewa da kuka, harshen sa ya zura a kunne na yana tafiyar tsutsa dashi,

“Kin zarce sauran mata Fateemah na! Kece Sinadarin rayuwa ta! Ina son ki, kece murmushi na, Son ki na matsowa acikin zuciya ta... Ki yarda dani, inason kasancewa tare dake na har gaban abadan. Acikin idanun ki Akwai wani sirri me bani armashi Fateemah na! Kece harshen zucia ta.. Ina sonki fiye da kalmomi..”

Ya karasa fada hade da zare ribbon din kai na ya cillar yana wasa da gashin kai na da dayan hannun sa. Cikin kunne na ya shiga radamin,

“Dalibata...!Ina fatan kina daukar darussan malamin naki? Ina fatan wunin yau Malam ya jefa kwallon sa a raga Ameen... Ina kaunar ki fadimah na! Fikre na! Ayana na! Batoul dina... My one and only beautiful wife.”

Luf nai a kirjin sa ina karb’ar sakon da yake aikamin. Banida bakin magana wallahi, Gaba d’aya ya gama dani a fagen soyayyar sa! Haka bacci ya d’auke ni baki na dauke da adduar Allah yasa mu shiga shekarar 2019 zata shigo washe gari a sa’a, Allah ya kade fitnar ciki ya samu amfana da albarkar cikin ta...

_


MX🤩💫*ZAFAFA BIYAR NA KUDINE,IDAN KIKA GANI (DON GIRMAN ALLAH) KARKI SHARING,IDAN KINA BUQATAR SIYA ZAKI TUNTUBI WANNAN NUMBER*

07067124863

*Ko kuma*

09032345899


*ku ziyarci tasharmu ta youtube don ganin shirye shiryenmu da sauraron litattafanmu tsofaffi da sababbi,karku manta ku dannan SUBSCRIBE kuyi LIKE sannan kuyi SHARING*🙏🏽

https://youtu.be/LxY42ErBf_8


*IGIYAR ZATO.....💞*
(Eternal_love)


*_INAH ZAKI DAMU!!!* daga jin sunan labarin ba saikun tambaya ba kunsan labarine daya kunshi al'amuran da suke faruwa a cikin duniyar nan tamu wanda tunani ko zato bai taba kawowa ba, ban tausayi al'ajabi soyayya fad'akarwa da ilimantar wa duk zaku samu a cikin littafin nan da naira 200 kacal littafin marubuciyar nan da kuke nishad'antuwa da rubutun ta *SISIN MAMA* marubuciyar labarin nan naku mai farin jini *GOYON KAKA* kada ku bari a baku labari sark'ak'iyar dake k'ulle cikin littafin *INAH ZAKI DAMU* labarin SU'AD yarinyar data taci cikin tsanani da wahalar rashin sanin asalin ita d'in wacece kada in cika ku da surutu dan samun mallakar littafin ku nemeta a wannan number d'in 08107499249_

*53*


*GIDAN MATA TARA*

Shema’ulle kanwar Bintalo ce da tazo daga kauyen su na ko’de dake lahdin makole ta kano. Ta bararraje akan turmi tana ratattaka magana. Kamar su d’aya da Bintalo tamkar an tsaga kara an karya. Sai kakazar magana take ko gajia bata yi. Ita da yaranta su hudu, Mata biyu maza biyu. Ta sosa kanta tana mai cigaba da bawa Bintalo labari dake numfarfashin ciwo akan shamilalliyar tabarmar ta, Yaji tayo shine tazo wajen bintalon, Kwanan ta uku anan kullum cikin cigaba da bada labarin abunda ya hada su da mijin da kishiryar ta take, Cikin hausar ta ta karkarar karshe,

“Makaryacin asara! Rabu da hegu Bintalo. Ai nakance ni ka fara aure sallau kafin adama, Hmm hegen ya kance ai adama ta fiki cikar komai, Hege dan bankadaddiya, Ranar da zan taho, Sai ga dan ‘kaddarar ya siyo awara ta wazobiya yabai dan adama ya kai mata.. hege dan gantalalliya,

“Walle na kama mihi wuyan riga nakance dahi zab’i d’aya sallau ko ni ko adama? Yakance adaman dai! Hmm me akai da maza inji karya? Wai adama sallau ike so? Yakance yar duma-duma ce. Makaryacin asara! Ai kuwa da zan taho nabi randunan mu na farfahe hegun, Na kuma dakko takaumin sa (takalmi)wari biyun na jefe hegu a kwatar gidan haladu..”

Bintalo na kwance ta sheke da dariya,

“Shegiya shema’ulle! Sittin ta ubangiji gwara kici uwar sabada. Dan kundin uba da bajajjen hanci tamkar uban sa na gangare.”

Shema’ulle ta kece da dariya tana sosa hanci,

“Rabu da hegen, ai nakance mihi munin ka irin na ubanka na gangare mai kayan miya.. Ya kance gara hi akan namu uban mai yasar kahi.. ranar muka higa dambe da juna. Na mar duka hegen.”

Yinin ranar su Bintalo na hirar su, Baba usaiba da Ummita kuma na zazzaga fada ma’kota na faman rabiya,

“Cika ni furera! Ni kam naci biredi na yage leda, a hayye kayya kai! Ku rabu dani na karairaya matar can.”

Baba usaiba ta karasa fada tana cakumo baba Ummita suka shiga haurawar fada. Lamarin dai sai a slow. Gashi shirin yin biki ake a gidan. Amma kullum da fada suke tashi su kwanta, washegari tayi su dora akan na jiya..

Baba kaltume kuma sun tafi Shema Itada Aminatu autar mu, Tunda akai wa su autar mu hutun zangon karatu na biyu suka tattara suka tafi Shema yin hutu da kuma zagaye dangi..


*KADUNA*

Da sauri na shiga shiryawa saboda tafiyar mu washegari ne, Na roke shi ya kai ni wajen Gwaggo Aminatu na mata sallama tunda shekaran jia waccen munyi sallama da su Innar mu ta waya tace suna shema sun hutasshe mu. Naso ganin Innar mu da autar mu amman haka na hakura, Da nace muje sheman mu mata sallama tace aa Allah ya dawo damu lapia. Innar mu kenan gaba d’aya kunyata take ji yanzu kamar wata yar fari. Doguwar rigar abaya na zura maroon color, Nasha kwalliya sama sama abuna sai tashin kamshi nake,

“Anya ba zaki sa hijabi ba kuwa?”

Nayi rau rau da idanu ina cuno baki gaba,

“Dan Allah Kayi hak’uri gidan Gwaggo ne fa..”

“Eh gidan gwaggon! Haka kawai a dinga kallemin mata.”

Kowa yana harkar gaban sa wa zai tsaya kallo na kamar wadda nafi kowa kyau? Saurin yin gaba nayi ina rataya jaka ta a kafad’a. Motar sa muka shiga yaja mu muka dau hanyar gidan Gwaggo Aminatu, Wak’a ya saka ahankali yake bi yana matsa dayan hannu na,

“It's a beautiful feeling! What we got deep inside! We got a flame that will last forever! Together, you and I! Such a rush of emotions! There's no way we can push it away! Cause they'll never tear our love apart! Our bond will never break!Do you believe in the power Of everlasting love?🎶🎵,

“We can make it if we stay together!Our love is just enough!Promise me this forever!We'll always stay this way
We can start at the end of time!!And do it all again! Oh, my love...I'm all yours...🎶🎵

“And there will never be another one
'Cause I'm eternally yours! My heart's a flame! And it's burning in your name
Even through the sands of time
My love will always grow🎵

“And I won't let go! It's a beautiful feeling! We've got deep inside
And there will never be another one
'Cause I'm eternally yours! My heart's a flame! Such a rush of emotions
Burning in your name! We can't push it away! Even through the sands of time
My love will always grow! My eternal love.. Fateemah na I’m all yours till eternity do us apart...🎶🎵”

Murmushi kawai nayi masa na cigaba da danna carbin hannu na,

“Ina kaunar ki fikre! Da kaunar ki aka halicce ni a zucia ta. Fikre ba so nake miki ba. Kaunar ki nake! Kauna tamkar SO take, sai dai kauna tafi aminci. Domin ita kauna bata canzawa, har agaban abadan. So tsuntsu ne yana tashi , soyayyah ruwan zuma ce mai ‘karewa. kauna kuwa bata ‘karewa a kullum kamar kara mata wutar ruruwa take yi. Za’a iya shiga tsakanin so ya zamto anasamin matsaloli har zucia tafara waswasin canzawa, Kauna kuwa a kullum dad’uwa take yi makauniya ce akan abunda ake muradin so. Fateemah na! Shi so sau da dama idan zucia bata samu abunda take so ba, sai kiga wannan soyayyar ta koma ‘kiyayya har wasu nayiwa abun son nasu fatan shiga uku. Ita kuma ‘kauna bata canzawa, so tsakani da ALLAH shi ake kira da ‘kauna, Fikre akan ki nasan SO, nasan menene SO? Akan ki nasan ‘kauna. Ina miki Son so, Ina miki son ‘kauna, Ina miki taccaciyar ‘kauna marar gauraye..”

Haka yaita zubamin kalamai har muka k’arasa gidan Gwaggo Aminatu mai gadi ya wangale gate muka shiga ciki,

“Zo kiji..”

Na kauda kai, Domin zo kijin sa na nufin abubuwa kala kala na mugunta,

“Ba sai nazo ba, Bari naje ciki.”

“Haka zan kawo ki ba godia babu komai sai juya keya..To jeki!”

Ashe gatse yamin, Inasa Hannu najita a rufe,

“Kayi hak’uri. Dan Allah!”

“Toh xoki ji..”

Matsawa nai ya kamo ni ya rungume yana sauke ajiyar zuciya,

“Ki kular min da kan ki Fikre! Zan dawo nan da minti goma na dauke ki.”

“Minti goma kuma? Haba Mubeen! Kenan ba zaka shiga ku gaysa bama?”

“Ai idan muka shiga bazan iya fitowa na bar ki ba wallahi, Sai dai idan na dawo daukar ki. Yanzu fa zan dawo dan bama zanbar area dinba.”

Don ya barni yasa nai k’ok’arin kamo hannun sa nasa acikin nawa ina kallon idanun sa,

“Dan Allah... Ka bari sai bayan magrib kaji? Ka yadda? Uhm?”

“Ya Salam! Kina birki tamin lissafi Fateemah na! Toh sai dai da sharadin xaki min wanka.”

Na ware idanu ina ture hannun sa.

“Aa gaskia.”

“Toh saura mintina nazo d’aukar ki..”

“Na yadda...”

Murmushin mugunta yayi yana taune lebe, sumbatar hannu na yayi

“Ina son ki fikre! Ki gayda gwaggon zan dawo da an Idar da sallah Insha Allah!”

“Allah ya kaymu..”

Na bashi amsa ina daga masa hannu, Ciki na shige. Sai data shjga sannan Mubeen yaja ajiyar zuciya ya sauke ya tashi motar ya fita. Can wani gefen masallaci ya zauna ya zaro wayar sa yana chatting da abokansa na Ethiopia.

Cike da farin ciki na karasa cikin parlorn gwaggo. Tayi murnar ganina ta rungume ni. Cikin nutsuwa na gayda ta muka shiga hirar yaushe gamo? Ai kuwa ina idar da sallah ya kira ni yace gashi nan a kofar gidah, Na masa izinin shigowa suka gaysa da Gwaggo. Ya mata sallama ya Fita bayan ya ajiye mata ledoji biyu agaban ta. Wata leda ta d’akko dauke da robobi aciki da magunguna fal na mata.

“Ungo nasha dana tsugunno ne. Allah ya kai ku a sa’a Batoul..”

“Amin Gwaggo. Nagode Allah ya saka da alkhairi”

“Amin! Ni ce da godia! Dan Allah kibi mijin ki sau da kafa Batoul. Duk abinda yace ki masa inde ba haramin bane. Idan kun samu sabani ki bashi hak’uri. Ki zamto kece a kasa a kullum shine a sama..”

“Toh Gwaggo.”

“Yauwa Allah ya miki Albarka! Allah ya kare ku ya tsare ku daga sharrin masu sharri..”

Har kofar gidah ta rako ni tana daagamin hannu. Na shiga mota Mubeen ya ja mu muka d’auki hanyar gidah,

“Me muka samu...”

“Maganin typhoid ne.”

Daria yayi yana haska ledar da fitilar mota.

“Mungode sosai Gwaggo... Da magani.”

Tsuke fuska nayi nia kyale shi Har muka karasa gidah. Ciki muka shige muka fara gayda su Mamma kafin mu wuce sashen mu. Wanka nayo na zura rigar bacci mai kauri saboda sanyin garin. Daukar gorar maganin nai na fara sha. Domin zuma ce da wani hadi na T-chad.

“Sanmin nasha.”

Cewar mubeen yana miko min hannun sa,

“Bazan bayar ba maganin typhoid ne fa.”

“Ai inada ita..”

Mika masa nai ya shiga daddaka yana murmushi,

“Babu wani maganin typhoid. Gwaggon mu ta mutinci Allah ya saka da alkhairi. Duk ‘karuwar mu ce.”

“Kaji dashi..”

“Gaskia maganin nan akwai dadi wallahi! Dan karamin wata robar.”

“Kwata kwata fa guda biyu ce...”

“Toh ki shanye dayar mana..”

Mikewa nai na dauki na tsugunon na shige d’aki na dashi, Garwashi na kunna na zauna akan steaming chair na fara yin na tsugunon. Gaba d’aya jiki na naji yana neman canzawa. Na lumshe idanu hade da mikewa na sa turaren wuta akan garwashin. Nai kwanciyata akan gado ina taune lebe. Sai ga Mubeen ya shigo,

“Muje kimin wankan..”

“Wayyo kayi hak’uri dan Allah.. kai nane yake ciwo!”

“Tab wallahi bazan ha’kura ba. Ni dai ki yimin kawai.”

Dagowa nai na kalle shi dakyar ina rintse idanu na. Tashi nai ina ha’da hanya na shiga band’akin ya biyo bayana cikin rawar jiki. Kayan sa ya rage ya cika bahon da ruwa, Ya diddiga abubuwan kamshi aciki,

“Na shiga ki min?”

D’aga kai nayi kawai ina kokarin danne marata dake tsinkuli na. Idanuwana har dishi dishi suke, Bahon ya shiga yana wasa da kumfar ciki. Rintse idanu nai na shiga goga sosan ajikin sa. Mubeen na ganin yana yinta ya janyota cikin ruwan,

“Fateemah na! Meya faru?”

“Ba... bakomi bacci nake ji.”

Kwantar da ni yai akan k’irjin sa yana sabule rigar baccin ya jefar. Daga karshe dai mutumin ku ne yai wa malamar sa wankan. Ya kuma shiga wani sabon lamarin. Sam ban hanashi ba saboda jiki na babu karfi. Haka Mubeen yai ta bidirin sa da ni. Kamar wasa yajiyo ina bashi gudunmawa. Daren ranar dai Mubeen ya kwashi ganima awajen Batoul.. Haka yaita sa mata albarka. Muna fitowa ya dauroni a towel ya kaini kan gado. Ya tsotsi nan ya taba can yana min sumbatin soyayyah a haka daren ranar muka tsinci kansu..

Tsaye nayi ina yane kai na da d'an garamin hijab sannan na dakko mayafi na dora a kafadata ni kaina nasan nayi masifar yin kyau.

Please Login or Register in order to submit comment