Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

fi kowane nuni da shine dakinsa
Irin magangannun dake fitowa ko mahaukaciya ce ita sun kai su nuna mata ga abinda ake nufi da su, aman sai zuciyarta ke karyatawa take ce mata" ke kuwa, yau din ai ranarki ne

Wata zuciyar ta furta" ranata kuma?

Wata ta bata amsa da cewar" kwarai , ai a gaban kowa aka tsayar da hakan, sannan har aka kawo ki dan karbar ranar taki

To ko dai an cenza ne basu sani ba suka kawo ni?
Kai ina, wani cenji?
Irin kalaman dake kara fitowa suka saka a hankali ta ringa jin hannayenta na yi mata rawa, gaban jikinta na kwasan rawar hakama zuciyarta na yi mata barazana da tarwatsewa

*WULAKANCI NE, HAKA GIDAN SARAUTA YAKE NE, KO KUWA IYAKANTARWA CE?*

a hankali tun tana jin kukan sama sama har ya ringa ragewa

Sam ko sannin cewa a tsaye take ko a zaune bata yi ba, abinda ta sani ita dai kunnayenta na jiyo mata abubuwan da zuciyarta ke bata fasara nan take

An kuma daukan wani lokacin a haka har ta daina jiyo kukan Nadia, da magiyarta

Tana nan tsaye har kunnayenta suka fara jiyo kiraye kirayen sallar farko

Kafafuwanta sam bata jin su a jikinta, abinda ta fi ji a yanzun shine irin yanda zuciyarta ta cinkushe da baki sannan idannuwanta suka rufe da zubar da hawayen da bata san sunna fitowa daga gurbin idannuwanta ba

Kofar take kallo
A lokacin da aka shiga dan kusur kusur din son bude kofar

Kara tsurawa kofar ido ta yi tana kallo har aka gama budewa

Bayan budewarma an dan dauki yan mintuna kafin fuskar ta fara bayannuwa a idannuwanta

Fuskar nan mai haske, mai walwali, mai dauke da kyakyawan saje, mai yalwatacen gashin gida da ido, mai dan fadi , mai dauke da dogon hanci mai dogon karan hanci, mai dauke da idannuwa masu zanen Kwalin Allah ne ta bayana a gabanta

A yanzun, tana tunanin cikin biyu daya, ko ta samu matsalar gani har amininta ya fara yi mata gizo a gidan aurenta, ko kuwa ta haukace, ko kuwa ta samu shanyewar barin jiki

Tun tana hangensa daga nesa, har kusancinsu ya kara tsananta har ya kasance ya bayana gashi gata face to face sunna kallon junnansu a daidai lokacin da ta tabata shi ne a gabanta a tsaye

Lebunnanta ne suka kwashi rawar da hannayenta ke yi a lokaci daya ta dago da yar yatsarta ta yi nuni a kansa

Ta jima tana barin lebe kafin da kyar ta samu kalaman su fito daga bakinta ta ce" *KAI? ME KAKE A GIDAN NAN? WA KE KUKA?*

fuskarta yake kallo tsai har cikin kyawawan idannuwanta masu dauke da eye ball masu shegen kyau da gashin idonta natural domin an cire mata karin sai nata da suke cike da baki sidik, sai lebunnanta dake rawa rawa tamkar ba nata ba da kalaman da suka fito daga bakinta

A zabure kamar an tunzurata ta daga kafarta da ta mata nauyi sannan ta dauki mujirya ta damko hannunsa na dama wanda hakan ya saka shi sada dubansa wajen da ta riko hannun nasa da nata hannun ta dago sosai tana kallonsa

Muryarta a yanzu ta hadu da kamar zata fashe da kuka ta ce" dan Allah, ka taimaka kar zuciyata ta tsaya, ka fada min abinda ya kawoka gidan nan, har dakin nan, har cikin dakin cen, sannan nake jin muryar aminiyata a ciki? *Kai din wanene?*

Da hannayenta bibiyu ne ta rike masa hannunsa guda, tuni jikinta ya dauki wani zafi na firgici da tashin hankali

Idannuwansa ya lumshe kafin ya vude yana kuma kallonta
Wannan karon a hankali ya ringa cenza kallon da idannuwansa ke mata masu laushi zuwa wanda ya saba yi mata

Kasancewar fuskar tasa take kallo, sannan cikin idannuwan nasa, a lokacin da idannuwansa suka rikide zuwa wanda ya jima yana binta da shi, wato kallon tsanar nan sai kawai mai rawani ya fado tar tar a kan hakan

A yanzun kam ba kanta aka soka ba, aa, guduma ce aka duma mata baki dayanta wanda hakan ya sakata yin luuuuuuu tana daukewa kamar injin da ya mutu a mota ana faman sai ya tashi

Tareta ya yi baki dayanta ta fada jikinsa, kamshin turaranta, santsin fatar jikinta da rigar nan wace ta yaye domin dama mai tsaga ce ta yi gefe da irin yanda gashin kanta ya yi luf luf a kan fatarta mai masifar kyau da tsari suka sauka baki daya a jikinsa a lokacin da bai shirya ba

A hankali ya yi kasa da ita saman tiles din dakin ya kasance tana saman hannunsa na dama, hannunsa na hagu kuwa ya kara talabeta da shi

Wani gurnanin kuka ta dan saki kafin ta furzar da iska tsai kuma idannuwansa take kallo

A hankali ta dago hannunta na dama baki daya jikinta na rawa ta kai kusa da fuskarsa

A hankali ta shafa fuskar dan kara tabatarwa idan wai shi din ne? Kafin ta saki wani dan marayan kuka tana jan numfashinta

Baki daya abubuwan da suka ringa faruwa tsakaninsu daki daki suka ringa fadowa cikin zuciyarta

A hankali ta kara shafa fuskarsa wace tuni idannuwansu sun yi ja haka kuma saman goshinsa ya fitar da wata jijiya wace bata san ko ta meye ba

Muryarta a cen ciki, idannuwanta na daukewa , zuciyarta na son yin karfin hali aman ta kasa ta kara damkar hannunsa a hankaki ta furta" *NA TSANE KA*!

Ban yaba jin tsanar mutun irin...........sai kawai hannun nata ya saki luuuuu ta dauke wuta

Fuskarta yake kall9 da wani irin kallo mai cike da son gane wani abu
Kamar wanda yake so ido rufe sai ya ga shinfidar fuskarta ya ga abinda aka hada aka yi fuskar tata

A hankali ya dago hannun nasa dake wajen cikinta ya kawo wajen fuskarta
A sanyaye ya shafa gefen fuskar tata still yana kallon fuskar tata, lokaci daya kuma gabansa ya tsananta faduwa kan abinda bai san dalili ba

A hankali ya ringa kara kusanta kusanci da fuskarsa da tata
Idannuwansa ya tsinci kansa da lumshewa kafin ya kai wani lamari mai girman da bai san me ya aike shi ba
Lebunansa ya dora saman nata masu dauke da man leben nan ( lips) din nan mai kanshi da zaki zaki da sulbi
Harshensa ne ya dan lashi abin lokaci daya kuma ya zabura ya mike bayan ya saketa ta idasa kwonci a wajen

Kafafuwansa ya mikar ya zauna a kasan shima, a hankali ya sada kansa kasa

Tabas ya yi wannan lamari dan ya hukuntata, hukuncinsa gareta kuwa shine ya nuna mata idan ka rike mutuncinka irin abinda kake gani a wajen mijinka, ya yi haka ne dan ta kara jin tsanar rayuwar da ta aikatawa kanta
Alkawari ya daukarwa kansa sai ya hukuntata a waje, sai gashi ta zama matarsa, hakan ya kara bashi bacin ran da yake son hukuntata
Sai abu na gaba ya san cewa daga an jima kadan za'a zo neman zanin kwananta, domin tun a jiya wace ta yi masa message din zata turo sai ya yi mamakin hakan dan kuwa zinaria ce, ya yi haka dan a kai zannin nan da gaske domin ya tabata ba haka kawai ta nemi dauka ba, ya san da sannin ita bata da shi a tare da ita shi ya sa ya amshi na Nadia bayan ya fada mata bukatarsa

Me ya sumar da ita? Me ya sa ta furta masa kalaman tsana?
Bai yi tunanin zata farka ba, so ya yi tana bacin nan ya kaita saman bed din ya maye gurbinta a cikin shaidar budurcin nan sai gashi ta farka, harma ta yi tsaye ta ga fuskarsa a yanzu lokacind a bai so ta gani da wuri wuri haka ba

Idannuwansa ya kara lumshewa ya mije tsaye

Haka kawai yake jin babu dadi a ransa, ba dan komai ba sai dan kasancewarsa mutun mai son fita hakin mutane

Kwarai ita din wata halita ce da ta masa katutu a kwonciyar hankalinsa, aman yana so ne ya gasata da kansa ba wai ta hanyar cin fuska haka ba!

Daukanta ya yi cimak a hankali ya nufi dakin da ita

Nadia dake baci saman kujerar da ya ajiyeta ya kai dubansa, ko kotsawa bata yi ba

Shinfide Najeeba ya yi saman shaidar budurcin Nadia sannan ya dauki Nadiar ya nufi dayan dakinsa da ita

Itama shinfideta ya yi ya kunna mata Ac, sannan ya janyi kofar ya rufe ya koma wajen da Najeeba take

Ya jima tsaye yana binta da kallo

Cen ya sauke ajiyar zuciya yana tabe bakinsa ya nufi dardumarwa ya dauka ya shinfida ya shiga gabatar da sallah

A lokacin da ya gama yana zaune yana jan carbi har kira ya shigo wayarsa

Mikewa ya yi ya dauko ya kuma kai dubansa wajen Najeeba, sarai ta farka, aman kuma idannuwanta rintse ne suke ba baci take ba, ta kasa katabus da jikinta ne zazabi ya rufeta, ga irin kunnan da ranta ke yi kamar zata mutu take ji

Wayar ya danna ya kara a kunnensa

Kar a min wannan al'adar SHAHEED,
Muryar Anmy ta doki kunnensa a hankali ta ci gaba da fadin" Jakadiya ce ta yi safiya wai daga bangaren ZINARIA an turota daukan zani? Ina jin ko ita ba'a yi mata daukan zanin nan ba bare yanzu ta saka a yiwa yarinya? Wannan abin sam bashi da wani tsari, a kan me za'a dauki zani a je ana yawo da shi? Jinnin yarinyata haka kawai har a je a yi mata wani asiri da shi? Bana so, kar a dauka, a bar min , kai Shaheed ka wanke min da kanka bisa amana

Wannan karon idannuwansa ya lumshe, domin ta buda nata idannuwan tana jin muryar Anmy dinta ras dan kuwa ba wani hatsaniya adakoy ba, sanyin safia ce, gashi sosai a kusa da ita yake yana binta da kallo

Anmy ta ce" kana ji na kuwa?

Idannuwansa ya sake budewa yana kallon Najeeba, ido cikin ido suka kalli junnansu wanda hakan ya haifar masu da faduwar gaba,
Da sauri ta cire dubanta a kansa, so take bakinta ya rage mata nauyi ta budi baki ta fada masa maganar dake cin zuciyarta
Lale ta yarda *ya tsane ta*, kamar yanda ya fada a kusan mota bai taba kyanar halita irinta ba,
A yau itama ta rantse sai bakinta ya furta masa irin girman tsanar da ta masa

Hannunta ne ya kai kan lema lema, hakan ya sa ta kai hannun ta shafo da kyau sannan ta dago hannun nata

A hankali ta ringa kallon abin, sai a nan kalaman Anmy suka fasara mata abinda take nufi
Kwonce ne take a saman saman lemar budurcin wata?

Sai da tsigar jikinta ta tashi kafin ta kwala karan da ya saka shi saurin katse kiran

Innalilahi wa'ina ilaihi raj'une! Ta fada da karfinta tana janye jikinta cike da kyankyami da tashin hankali

Allah ya isana! Allah ya isana! Na tsaneka, na tsani Nadia, tabas ni Najeeba koda maza sun kare ba zan taba kallonka a matsayin wanda zan iya rayuwa da shi ba! Ka raba ni da masoyina, ka raba ni da du wani masoyina,, zaka sakeni ne na je na auri HUZAIFANA

Idannuwansa lumshe yake sauraron rashin da'ar da take masa

*HUZAIFANA*

Zaka sake ni ne

Idannuwansa ya buda a karo na ba adadi ya kuma kallonta

A hankali ya ja zif din rigarsa doguwa wace ya yi sallah da ita dan ya samu ya cire rigar cikin salama

Sama ya yi da rigar ya cireta baki daya daga jikinsa ya yar a nan kasa

Gajeran wando ne kwal a jikinsa baki mai rige cinyoyin nan

Hannunsa ya mika daya tak ya damkota kafin ya saka dayan ya daukota cimak ya saukota daga saman bed din, domin shima ba zai iya kuma anfani da bed din ba dan kazantar dake sama

Rigar jikinta fara da ta gogi abubuwan ya kama ya daga ta sama ya cire mata ita a lokacin da yake karasawa saman doguwar kujerar dakin

Baki daya ta zazaro idannuwanta tana kallonsa, daga shi sai wandon nan, gaba daya du wata halitar karfi da firgitarwa ta bayana a jikinsa

A hankali ya saka hannunsa daya ya mayar da ita kafin ya kama bra din dake jikinta da karfi ya cirata ta gaba hakan ya sa du suka fito a bayane

Kafarsa ya kuma sakawa ya mayar da ita sannan ya ringa son daidaita bugun zuciyarsa tamkar mai cutar athsma

Nonuwanta dake fili ya ringa kallo kafin ya kai dubansa saman fafadan kwonkwasonta da cikakun mazaunanta da shafafen cikinta

Yanzu a nan ne ta kai ta banzatar?
Idannuwansa suka rufe, hankalinsa ya tashi,
Magangannun ambasador, maganarta na ta je ta auri Huzaifanta du suka ringa yawo a kwonyarsa

Lokaci daya ya saka hannunsa wajen PANT dinta ya ja.......................






To madallah
Sai atinin kou?=Ø Þ=Ø Þ=Ø Þ=Ø Þ>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß
*MAGE*
_(Mai kwanciyar d'aukar rai)_
>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß>ØÕÝ<Øûß


*Na*


*SAJIDA*


=Ø«Ü(' *TAURARIN MARUBUTAN NIGER (ASSO.)*<Øß
_(Tsintsiya mad'aurinki d'aya)_>ØÝ

& *[ T.M.N.A]* & =ØÖÜ=ØŠÝþ

https://www.facebook.com/Taurari-marubutan-niger-111773560677003/

_Bismillahir rahamanir rahim_



40


Hannunsa na dama ya saka ya janye dan siririn igiyar wandon da bashi da wani fadi sai wata igiya da ta rike shi

Sam baya risina dubansa ko kawar da idannuwansa a kan halitarta
Maimakun ya ji a ransa baya son kallon wani waje nata sai baki daya komai ya zame masa abin kallo

Yana dane da ita ne da kafafuwansa hakan ya saka yake kallon yanda take son karfi da yaji ta amshi kanta idannuwanta rintse tana ta kokowa

A hankali, sannan farkon budar bakinsa tun da aka fara shagulgulan nan a hankali ya ce" me yasa kike son kwace kanki bayan zan baki abinda kike so ne?

Najeeba idannuwanta rintse kawai suke, hawaye ne ke bin gefen kumatunta a hankali yana gangara wajen kunnayenta wani kuwa ya zarce abinsa

A hankali ya saka hannayensa ya rike nata hakan ya sa take dagowa da kirjinta tana komawa yarab ta fadi saman kujerar

Mamanta dake dauke da tsini ya tsurawa ido
Duba irin na tsanaki, irin yanda kawunnan suke da dan tsini sannan suka dan baje ya ringa kallo

A hankali yana rike da hannayen nan nata kafafuwansa matse da cinyoyinta ya sado da fuskarsa

Sai fa ya rintse idannuwansa dan abinda zai aikata din sosai yake jin takaicinsa

A hankali ya dora lebensa sama, cikin nutsiwa ya shiga yagaya leben nasa a sama yana karawa
A hankali dumin lebunansa da na harshensa ke sauka a saman mamanta abinda bata taba gani ko hasashen zai faru da ita ba

Wani irin dogon numfashi ta dauka wanda da kyar ya dawo jikinta na tsabar firgici da tashin hankali

A hankali, ba da mugunta ba, irin lamarin nan wanda zai shiga jikin mutun ya kasara zuciyarsa ya ringa zuwar mata a nufinsa na ya horata, a nufinsa na ya ringa kwadaita mata haka a kulun yana barinta cikin wahalar abin
Ka'in da na'in ya ringa tsotsarsu ta hanyar baiwa kowane hakinsa a tsanaki
Idan ya kama wannan ya zo saki har sai ya dan ja shi kadan sannan ya sake shi ya kama wancen

A hankali da harshensa ya ringa yin sama har ya kai wajen wuyanta
Hadewa ya yi da harshen nasa da kuma gashin fuskarsa da habarsa ya ringa binta slowly, passionately, a hankali ya kama habarta ya ringa tsotsa sannu sannu kafin ya karasa wajen bakinta

Irin yanda baki daya abin ya zo mata ya girmami tunaninta
A hankali ta ringa jin tamkar ana zare mata lakah
Du wani dan kuzarinta sai ya koma iya zuciyarta aman ta kasa kwakwaran motsin da zata iya hana wannan tashin hankali wanzuwa a rayuwarta

Idannuwanta ta rintse da sauri sakamakon jin lalausan lebunansa saman nata
A hankali ya kai idannuwansa ya lumshe sakamakon jin dumin bakinta da kuma kamshin da yake fitarwa
Kara lumshe idannuwansa ya yi ya damki harshenta ya ringa tsotsa yana karawa har sai da ya yarda cewar ta gama mutuwar jiki sannan ya sasautawa matsetan da ya yi

A hankali ya ringa kai harshensa du wani lungu da sako na jikinta wanda duda kasancewarta bakon shiga sam bata ji ciwo ba sai wani irin madaukakin abu dake mata yawo a ilahirin jikinta sannan tana jin kamarma wace take yin fitsari

A hankali harshensa ya dira a saman zumbulkon cibinta domin cibiyarta bata da rami dan zumbulko ne da ita dan karami

Da lebensa ya ringa yawo a kan wajen hakan ya saka ta kara rintse idannuwanta a hankali ta furta" innalilahi wa'ina ilaihi raj'une
Tana mai kankame jikinta da take ji yana daukan wani ikon Allah daban

Tabas Sultan ya san kan tsiya domin a wannan lokacin du wani sako da lungu na jikinta sai da ya yi kokarin ajiye lebensa da bakinsa da harshensa cike da wata irin kulawar da shi kansa bai san abin ya kai cen ba

A hankali ua saka hannunsa ya damki cinyarta da babar forme dinta wace ke kara shiga idannuwansa

A lokacin da ya raba kafafuwanta a lokacin ya ga irin ikon Allahn dake zuba daga jikinta
Idannuwansa ya tsura sosai duda kokarinta ta rufe jikinta aman ta kasa domin karfin ba wani bane a jikin nata sannan du in ta yinkura dan rufewar yakan karewa ya hanna ne da hannayensa
Yar yatsarsa ya saka ya dangwalo abin a hannunsa,
Yaukinsa da kaurinsa ya tabatar masa lalle shi din ne
Lahauli wala kuwata ila bilah,
Ko tarayar da ya yi da Nadia a yanzu sai da ya yi anfani da liquide wanda zai bashi damar shiga jikinta, asalima a kulun yana ajiye da su ne a kusa da matasan kansa domin Zinaria ce ta koya masa anfani da ire iren abin nan dan kulun sai ya matsa a jikinta yake iya anfanuwa da ita, to hakan ce ta kasance da Nadiama domin ya yi iya kokarinsa dan gannin ta sako sosai ya samu yanda yake so , ba laifi tana da ni'imarta aman dole sai da ya zuba domin idan har ya kisanceta a iya ni'imar jikinta tabas zai mugun ji mata rauni ne
A yanzu abinda ke zuba daga jikin Najeeba ya saka shi kallo har sai da ya ji jikinsa na harbawa

Da sauri ya saki yana hade kafafuwan nata yana jin jikinsa na kara rikice masa, daukanta ya kuma yi tamkar marar lafia ya maida ita saman bed din sannan ya janyo abin rufa ya rufa mata har kusa da wuyanta yana jin harta hannayensa rawa suke

Kara rage tsayinsa ya yi yana kallonta , ita kuwa sai rintse ido take kamar zata yi hauka a cikin zuciyarta, she cnn't believe it,
A yau gatanan kwonce, tsirara haihuwar uwarta , kato, Namiji ya gama sideta tas tas
Namijinma mutumen da suka ringa zama wajen hutu tare, sunna hira tare, har suka buga basket ball
Uwa uba namijin da shine SULTAN SHAHEED,
Yau shine ya gama gannin jikin nan nata da take matukar boyewa tun karfinta
Yau ya gama kalleta ciki da bay, zata iya cewa ya fita sannin me jikinta ya kumsa a yanzun domin ita dai ba zata iya fadin wanni wajen na jikinta kama da me yake ba domin a rayuwarta mutun ce ita mai matukar kunyar ta kali wajen da yake da nauyi a jikinta , sam bata cikin yan matan dake daukan hotunnan jikinsu ko ta tsaya fama da madubi dan ta ga yannayin jikinta

A yau, itane bayan tana ji tana ganni ta zama shaidar me namiji ya gama yi da wata mace, sannan ya dawo ya rike mata hannu ya aiwatar da abubuwan nan a jikinta aman cikin ikon Allah ta rasa kuzarin da zata iya kwatar kanta a gabansa?
Sai da ya dora hannunsa a gefen fuskarta hakan ya sa a tsorace ta kuma buda idannuwanta ta sauke a fuskarsa:
Daf da daf suke da junna ashe
Idansa guda ya kane mata ya sakar mata wani irin murmushin da bata taba gannin namiji na yin irinsa ba kafin ya mike tsaye

Da sauri ya juya dan kar ta ga yannayin da ya shiga, itama gannin dan gajeran wandon ya sakata saurin rintse idannuwanta cike da tsoro tana jin inama zata iya yin ihun da baki daya gidan sai ya girgiza? Da ta yi da sunnan Anmy dan ta zo ta rabata da dakin nan kafin ta mace
Sai ta ringa neman ta kuma sumewa aman abin ya gagara
Sai ta ringa neman inama ta farka ta ganta a falo ace baci ne take mai tsanani

Ba bugu, ba zagi, ba muguwar magana, a sanyaye ya samar da kusanci da jikinta ya shige ya barta a halin da bata san yaya take ciki ba
Cikinta take ji ya kule mata kamar wace ta hadu da kumburin ciki kafin mararta ta kara daure mata sai ciwo ya fara a hankali a hankali yana bala mata sama sama (haba dole, wannan uban tsumi a barka a halin kaka nakayi?)

Idannuwansa ya rintse da sukan karfinsa a lokacin da yake tsarkake jikinsa

Maida hankali ya yi ya gama ya dauro tawul tare da riko wani a hannunsa

Direct wajen suturarsa ya karasa ya buda ya ciro tufafinsa
Ba tare da wani damuwa ba ya kimtsa jikinsa, sannan ya nada rawaninsa

A lokacin da ya zo fita kusan sumewar ta kuma yi, ashe shi ne? Wayo shi ne! Lalle najeeba an yi gaula wawa mahaukaciya ta bugawa a jarida

Idannuwanta ta mayar ta rintse tana jin yanda suke mata zafi sosai,

Yana fitowa ya koma inda Nadia ke kwonce

Bacinta take har zuwa lokacin dan haka bai tasheta ba sai ya nemi waje ya zauna da waya a hannunsa

Auntyn Nadia ya fara yiwa test mesage cewar ta zo, kafin ya shiga tunnanin wanda zai nema ya zo ya tafi da Najeeba

Tun da ta farka ta kimtsa jikinta ta yi wajen yaren

Daya bayan daya ta ringa binsu tana tsayawa ka yi wanka ka fito , tana tsaye ta ga shirinka kafin ka fito wajen cin abinci

Sai da ta zo kan NUSAIBA ta shirya yarinyar tsaf sannan ta dorata a bayanta ta fito da ita

Ido hudu suka yi da shi zaune dare dare a saman daya daga cikin manyan kujerun falon Anmy, gefensa DAYABU ne shima cikin shigar sabuwar shada yana zaune yana kallon yanda kannensa suka yo fes fes da su daga inda yake zaune yana fadawa Bilkissu ta tabatar kowa ya samu abinda yake son ci

NUSAIBA na jin muryarsa ta shiga kokarin dirowa tana fadin" yaya

Murmushi ya yi ya mike da sauri ya amsheta a hannunta ya rungumeta yana sinsina kamshin da take ya ce" kai, wa ya fesa maki turare mai dadi?

Ummu ta mika hannu ta dauki hijab dinta ta saka tana yatsina bakinta

Dayabu ne ya fara dukawa har kasa ya gaishe da Ummu

Cike da kulawa ta ringa amsawa kafin ta ce" DAYABU a nan ba ka kwana?

Abih ya hade rai ya kawar da kansa daga kanta yana turo bakinsa

Anmy ta ce" yaya, walahi tana daga hannu ta wankawa yarinyata mari, abin nan kwana na yi ina zabura, ashe dai bata fasa mari ba?

Abih ya kaleta da sauri ya ce" mari?

Anmy ta ce " kwarai kuwa

Dubansa ya maida wajen Ummu, a dake ya ce" Nana me ya sa zaki dakar min fuskar *y'ata?*, kin san da saboda y'ayana ina iya yin shara'a da mutun?

Baki ta yatsina ta ki bashi amsa hakan ya sa ya kara hasala ya ce" marar kunyar banza kawai malama kin zo kina wani cika fuska ko gaisheni kin kasa yi a gabanki sai dan cikinki ne ya gaishe ni!

A hasale ta dube shi ta ce" MUTALAB wai ina dalili ne ni kake nemana da masifa haka? Haba a barni na huta za'a wani dameni da neman tashin hankali mutun ya girma sai neman fada haka kawai?

Abih ya kureta da kallo, yanda take maganar tana ruko idannuwanta sai ya ji murmushi ya subuce masa a bayane, da sauri ya gimshe fuskarsa ya mike yana dan sosa kansa yana satar kallon Anmy da DAYABU

Gannin shi suke kallo kuma sun ga abinda ya yin ya saka shi hade fuska ya ce" dama abinda ya kawo ni dan mu yiwa baki rakiya ne Bilkissu, na ga kin tara fitsararu a gidan naki na yi nan

Ummu ta kara turo baki tana kallon bayansa ya juya da sauri,
Har sai da ya kai kofa ya juyo, ai kuwa suka yi ido hudu da ita
Wani irin shanye dubansa ya yi a kanta kafin ya dan motsa bakinsa kasan makogwaronsa ya furta" *Ki

Please Login or Register in order to submit comment