Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da yaji? Gaskiya ne tsafi gaskiyar mai shi ne, yanzu ko baya tunanin idan ko Ƙuda zai iya bari ya raɓar mashi mata. Ya tabbata zafin na yau ne, zumar ta ma yanzu ya fara lasa, dama tunin duniya da zuciyar tashi ke raya mashi cewa Suhan ɗin ta daban ce.

Haka ya gama wankan, yana ta wasa da ruwa cikin farin ciki, har watsi da ruwa yake yana ƴan tsalle tsalle shi kaɗai cikin toilet. Sai ya kalli kanshi cikin madubi, sai yayi tsalle haɗi da sakin dariya mai ɗan sauti yana faɗin Wooh sai mu *SuhAmeen*

A haka ya gama wankan, ya sake tara wasu yayi na tsarki. Sannan ya tara wasu masu detol a ciki da wasu sinadaran na dusashe ciwo.

Inda ya barni nan ya tadda ni.

Wasu irin hawaye duk sun bushe a saman fuskar tawa.

Ko yatsa na bana iya motsawa, ina tunani faruwr komai, shigar abun jiki na, shine Abunda yafi ɗaga man hankali, shikenan ni Suhan na rabu da budurci na, rabuwa ta har abada kenan?

Yana kai hannu kaina nayi ta maza na buge hannun, bai daddara ba ya kuma kaiwa.

"Please my happiness, kada kiyi man haka, let me help u don Allah"

"Bana so"

Na faɗa ina mai kuma bige hannun

"Kina so, ki daure Wife, am your Al'ameen kinsan irin son da nake maki? Please dear Janam comon"

Shiru nayi, sai kuma naga idan bai taimaka man ba, ai zan iya kwana cikin najasa.

A hankali na kai hannun nawa ina mai kamo nashi na fara ƙoƙarin miƙewa.

Ai sai wani irin jini ya ɓalle ya fara shatata bisa gadon har ƙasa saman tiles ba tare da na kula ba ma.

Har saida muka fara nisa, ina maƙale a ka faɗar tashi.

Sai naji kaman wani abu na bina kuma.

Ƙara na saki, ganin uban jinin da ke bina, ga wani irin zogi da tsami da wurin ya fara.

"please Suhan, muje mana, zan gyara please kiyi shiru ba komai fa, wannan jinin da kike gani shi ake son gani" ya faɗa yana mai sake jana zuwa toilet ɗin.

Ba musu ko wani abu, ya shiga zare mani kayan bacci da ya ɗage su sama tun ɗazu.

Ban musu ba, to wanda yayi mani wannan abun ina kuma sauran wani abu?

Ya taimaka man sosai wajen gasa jiki na.

Ko a hakan ma ƙoƙarin cigaba yayi. Saida na sakar mashi wani kukan cikin shagwaɓa. Saida yaga haka sannan ya ƙyale ni, yana zaulaya ta, sannan ya fice daga toilet ɗin.

Shi kanshi ya ruɗe da ganin yawan jinin. Hakan ya yayo zanen gadon ya shiga goge jinin dake Ƙasan tiles ɗin.

Yayi niyyar wanke jinin, saboda hakan ba wai addini bane, kuma shi baya jin idan zai iya fallasa ma wani Sirrin su.

Kenan da matar tashi ta kasance ba masu jini bace ba fa? Duk da ba wai kowa ne ysan da cewa ba kowacce mace bace mai yin jinin.

Saidai wata zuciyar na kwaɓar shi. Gudun ja ma Suhan ɗin matsala, tinda Al'ada ce ta masarauta, kuma masarauta babba kaman wannan, sannan yasan cewa su Mama fulani Abunda suka tsaya jira kenan.

Haka ya buɗe wardroop ɗinshi ya zazzage wasu kaya dake cikin wata leda mai kauri, ya ɗauko ledar, ya dunƙule zanen gadon ya tura ciki.

Ya ɗauko wani zanen gadon ya shimfiɗa, yana yi yana sakin dariya, shi kaɗai.

Haka ya koma toilet ɗin ya tadda ni zaune cikin ruwan zafi, bayan na gama tsarkake jiki na, ruwan zafin na ratsa ni, ina mai wani irin lumshe idanu.

Kawai saidai ji nayi an kwaƙume ni, ana sakar mani wani irin Kiss ta ko ina.

Kare jikina na shiga yi, cike da kunya, ina mai faɗin "Ka bari yaya, Kunyar ka fa nake ji"

"Ni fa mijin ki ne, ko kin manta, amarya ta, yau ne fa aka ɗaura"

Cikin wata Kunyar na shiga kara kaina zuwa jikin nashi, inda ya fidda kunya ya shigo cikin bahon gabaki ɗaya.

Tin bana sakin jiki, har na saki jiki ba kaɗan ba, yana mani wasu abubuwan ina zuba mashi shagwaɓa.

A haka ya naɗo mu cikin shawul ɗaya, har bakin gadon, yana mai jawo mai ya shiga bin ko ina na jiki ma yana shafa mani, kunya ma nuna wa yayi wai baya so, to dole ce dai kunya, a haka na dinga bin shi, duk da har yanzu ban manta Abunda yayi mani ba, Amman ƙaunar shi na hana ni ganin laifin hakan. Da kanshi ya zura mani rigar bacci mai sauƙin nauyi, inda rabin bayan ta yake a kwashe, shi kuma dogon wando kawai ya sanya, ya rungume ni gami da ja mana bargo, yana mai raɗa mani *"Sleep Tight My Sweet Suger"*

Gani da yayi bacci yana neman sake kwashe ni, saboda wankan da nayi, sai gajiyar take sauka a hankali, ga mai na gajiya da ya mani massaging a jiki.

Lunshe idanu na nayi a hankali ina mai cewa "Same dear" sannan na saki wani irin murmushi, lokacin da nake iya jiyo saukar numfashn shi da laɓɓan shi bisa wuyan nawa.

Ya riga ni yin bacci, ajiyar zuciya yake saukewa kaman baida nauyin komai a tare dashi.

Ni kau gajiya da sauran raɗaɗi su suka taru suka hana ni baccin ma. Saidai in saki ajiyar zuciya a hankali da murmushi jin wai yau ni Suhan nice kwance cikin bargo guda da Ya Ameen ɗin kuma a gado ɗaya.....




~Oum-Deedat ce~
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/


🌹 *BAN FI ƘARFIN TA BA* 🌹

🌺🌺🌺🌺🌺


*~✍🏽✍🏽GOLDEN PEN WRITERS ASSOCIATION✍🏽✍🏽~*

*~We are bearer's of so golden pen🖊~*
*~we write assidiously perceive no pain~.*
*~So magical,Our creative golden pen✍,behold our words.~*
*~A product of our pen🖊,savour our words, for it will cause you no pain.~*

>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>>

Addu'a Ga Wanda ya ba da Bashi idan aka zo biyan sa bashin:

بَارَكَ اللهُ لَكَ فِي أَهْلِكَ وَمَاِلكَ. إِنَّمَا جَزَاءُ السَّلَفِ الْحَمْدُ وَاْلأَدَاءُ.
Barakal lahu laka fi ahlika wa malika, Innama jaza'us salafil hamdu wal'ada.

Allah ya yi maka albarka a cikin iyalinka da dukiyarka. Hakika sakamakon bashi shi ne godiya da biya.

*Rubutawa*--- _Amina Hassan (Oum-Deedat)_

*Hakk'in Mallaka*--- _(Oum-Deedat)_

*Sadaukarwa*--- _Ga Hauwau Hassan (jiddon dady😘) Amarya ta ango babu wanda zai iya fasalta k'auna ta gareki, k'anwa daya tamkar da dubu Allah ya barmu tare._


*Page ~65~*


°^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^^°


Ya riga ni tashi, saboda haka yana buɗe idanun shi suka sauka a bisa kaina, wanda na riga na kwakwume hsi kaman zai gudu ya barni, a haka nake ta sakin bacci na, akai akai na kan saki ajiyar zuciya, ƙura mata idanu yayi cikin haken side lamp, fuskar nan tayi fayau ba ɗigon kwalliya ko wani abu, saidai gashi da ya barbazo mata. A hankali ya sanya yatsu ya shiga kauda mani siraran gashin da suka duddunƙule saboda shan ruwa da sukayi jiya.

Sai da ya sakar mata wani side peck, sannan ya shiga raba jikin ta da nashi a hankali, yana mai sake ja mata bargo.

Toilet ya wuce kai tsaye, ruwa ya sake haɗawa masu zafi yayi wanka, har yanzu yana iya jiyo ƴar gajiya tattare dashi, a hankali yake sakin murmushi, hamdala yake tayi ga Allah, daya mallaka mashi burin rayuwar tashi, yana mai ƙara gode ma Umma da tayi tsayin daka tare da taimakon Allah, Suhan ɗin ta zama cikakkiyar mace, mai tarin ni'ima da ɗanɗano.

Sai da ya gama nashi wankan ne, sannan ya sake haɗa mani wasu ruwan, masu ɗan zafi suma. Dawowa yayi bakin gadkn, inda nake kwance har yanzu inda ya barni, duk da baccin Naji kaman ya rage armashi.

Hannun shi dake da sauran ruwa dasu yayi amfani wajen shafa fuska ta a hankali,

Miƙa na shiga yi, bakina ɗauke da addu'ar tashi daga bacci, hakan ya ƙara mashi daɗi, ganin har yanzu ban buɗe ido ba, ga alama baccin bai isheni ba, dama yana iya jiyo ta ce cikin bacci tana ta mutsuniya, alamun bata samu bacci da wuri ba, to saidai ba zai iya barin ta haka ba, sallar asuba abu ce mai tarin falala,beside ma yana sane da cewa ko Sallar da ma'aurata keyi a daren da zasu tare su ba suyi ba, baisan dalili ba, wani irin abu ne yaji yananfizgar shi ga Suhan ɗin, wanda har ya kasa jure ma roƙon ubangijn nashi a kanta.

Bakinshi ya kai a hankali kan laɓɓanta, masu ɗan duhu, sai ƙyalli suke yi suna ɗaukar ido. Jin sanyin laɓɓan nashi ne ya sanya ni saurin wara idanu na. Ai sai idanun mu suka sarƙe cikin na juna, fuskar shi na saman tawa, kaman zasu haɗe.

Murmushi ya sakar mani, nima banyi sanya ba, na shiga sakar mashi kalar nawa, Amman cikin shagwaɓa.

Miƙa nayi a hankali, daidai lokacin da ya tallafi ni gabaki ɗaya a ƙoƙarin shi na miƙr dani tsaye.

Wani irin raɗaɗi Naji da har saida na ɗan runtse idanu na, yana kula da hakan, wani tausayi na yaji ya tsira mashi, ko ba komai dai yasan shine sila. Ga Suhan ɗin wadda har yanzu akwai sauran ɗanyantaka a jikin ta, tinda shi zai iya cewa ma duk cikin ƴan matan dake kawo mashi hari babu mai ƙarantar shekarun ta. Wasu ma har masters sun gama. Wasu ma Dr. ne.

"Ko sai na ɗauke ki ne baby ta?"

Ya faɗa a hankali, Bakinshi daidai kunne na.

Sake riƙe shi nayi, ina mai girgiza mashi kai, "To bari in raka ki dai duk da haka" shima ya faɗa, yana mai ɗaga ni cak ya ɗora ƙafafu na bisa fararen ƙafafn nashi sal,da suke ɗauke da taushi da gargasa kwance bisa yatsun.

A haka ya fara tafiya dani, kaman masu wasan yara, ni kuma sai sakin dariya nake a hankali, wia ashe haka Rayuwar auren take? Ashe haka soyayyar ma gabaki ɗaya take?, watau komin yanda kake soyayya da mutum idan baka aure shi ba aikin banza ne. Sai gashi ni daga daren da muka fara haɗuwa dashi bayan auren, zuwa yanzu ya saƙa mani abubuwa a zuciya waɗanda ba zan iya mantawa bane.

A haka har muka isa Toilet ɗin, sai dariya nake yi, shima yana biye mani, har ɗan cakulkuli yake mani, sai nayi kaman zan faɗo sai ya taro ni, ni kuma cike na ke da kunya, sai sussunnewa nake, shi kau ko a jikin shi hidimar gaban shi kawai yake. Sia nake mamakin Ya Ameen, ashe wai yana iya dariya har haka, ya saki jiki dani kaman wadda muka shekara ɗari.

Dire ni yayi a Toilet ɗin, yana mai faɗin "shiga kiyi wanka, zanyi alwala ne"

Da kallo nake binshi, wai yana nufin inyi wankan, shi kuma yana kallo na yana alwala. To ta ina ma hakan zata yuwu? Ango daren farko, ko alwala dubu zaiyi, indai gaban amaryar shi ne tana wanka ai sai ta warware, bayan haka ma, ni ina zan iya wani yin wanka gaban shi? Ko jiya ma dan ina cikin wani hali ne, bana da yanda zanyi.

Bai kula ni ba, ya shiga yin alwalar shi cikin sinc, yana yi yana sakin murmushi. Har ya gama. Sannan ya juyo yan amai yarfa mani sauran ruwan, saida na ɗan firgita, saboda ko alama ban san ina tsaye na shagala da kallon shi ba. YA Ameen daban ne, kome yake cikin natsuwa da ƙwarewa, ga aji kaman mace, kalar tashi soyayyar daban take a cikin zuciya ta, ko hakan yana da nasaba da babu wanda na taɓa tsayawa na kula da sunanan soyayya in bashi ba?

Ficewa yayi daga Toilet ɗin, saida naga fitar shi ne, na danna ƙofar ina mai zura key, yana jiyo ta, sai ma murmushi daya sauke, yana mai zura Jalla biyar shi, ya shiga murza mai mai sauƙin zafi. Salla ya tada, daidai lokacin da yaji saukar ruwa, alamun ta fara wankan.

Ya daɗe yana sallar, haka na fito ina ta sanɗa, wai kada ya ganni ɗaure da towel.

Nima Jallabiya na sanya mai taushi har ƙasa, saidai rober ce, na murza mai kaɗan haɗi da turaren jiki, sai humra, sannan na zura hijab ɗita, nima na shimfiɗa darduma daga bayan shi, sannan na tada tawa sallar.

Sai da muka kammala ne, sannan ya umurce ni da in tashi mu gabatar da sallar godiya ga mahaliccin mu. Kunya ce ta kama ni, sallar da ake kafin a san juna, shine mu sai bayan da muka san junan ne sannan zamuyi.

Haka na sake miƙewa a hankali, yana mai shiga janmu sallar har muka kammala cikin natsuwa, sannan ne ya juyo zuwa gareni, tambayoyi ya shiga yi mani a hankali ina bashi amsa, inda yaga ban sani ba sai ya sanar dani, na ƙaru da abubuwa da yawa, anan ne na fahimci irin tarin ilimin da Ya Ameen yake dashi. Alfahari na shiga yi da samun miji kaman shi, bayan duk wahalhalun da na shiga a baya saboda tarayya dashi, duk da a lokacin taimako ne ma ba wata soyayya ba. Sai gashi ashe shi ɗin rabo na ne, ashe mallaki na ne, wannan kyakkawar halittar da take zaune ɗauke da alƙur"ani gaba na, tana rera karatu mai cike da natsuwa da ƙira'a mai daɗin sauraro kaman limamin Makka.

Kaina ya dafa ya shiga kwararo addu'a, a kunyace nake amsawa da ameen, inda daga baya muka shafa mu duka, sannan ya miƙe yana mai naɗe dardumar shi ya maida ta mazaunin ta, sannan ya maƙala counter ɗinshi a yatsa, yana mai cewa dani "Zan tafi masallaci, idan kinyi salla ki koma ki kwanta baby, ki huta sosai, Allah yasa kada a tada ki har sai kin gaji dan kanki, jiya kin wahala baby, ina fatan zaki yafe mani, soyayyar ki ce ta jawo hakan, Amman kaina bisa wuya, ga keda cen idan Afnan tazo ki bata ta kai ma Mama Zainab, I love u much sweet heart, haskn zuciyar Al'ameen"

Yana gama faɗar haka ya durƙuso da guiwoyin shi har ƙasa, sannan ya manna man peck a goshi, ya miƙe yana mai ficewa ya ja mani ƙofar ɗakin.

Am spechless yau, komi Ya Ameen yayi mamakin shi nake, kaman ba shi ba dagaske, ina fatan ace ko mafarki nake kada in farka, indai har wannan ce irin ƙaunar da zan dinga samu daga wajen su, wanda ƴan mata da dama ke fatan ace dama su ne.

Ina jiyo tashin sautin ƙira'r shi, cikin salo da gwanancewa yake jan sallar, a masallacin dake ƙofar gida, wanda dama ya kan ja akai akai idan yana nan, su kansu mutane sunyi mamakin ganin shi, hakan na ƙara dasa ganin girma da ƙimar shi a idanun ɗauka in mutanen.

Ga kalaman shi na ƙarshe na gane ba zai dawo ba, hakan ta sanya bayan na gama sallar tawa, sai na miƙe, ina mai naɗe dardumar, sannan na hau gran gadon, kada ma wani ya shigo ya fahimci wani abu ya faru. Sannan na kwanta, ina mai duƙunƙunewa, jiki na yana kewa nashi jikin da yake ɗauke da ɗumi da ƙamshi mai daɗin shaƙa.

Shi kuwa daga masallaci ɗakin Abie ya koma ya kwanta, Abie sai ƙunshe dariya yake, saidai sanin halin Yayan nashi ya sanya ya basar, kenan Yayan nashi wajen amaryar shi ya kwana, tinda lokacin da ya fito daga sashen ne suka haɗu, sannan suka rankaya zuwa masallacin, ko da suka haɗu da Dad, bai bari sun haɗa idanu ba, go gaida shin da yayi, idanun shi na ƙasa, inda Dad ɗin ke ta sakin murmushi, ko ba komai ya zuwa yanzu yasan yaron nashi ya girma.

*******

Ban farka ba, sai da naji kaman motsin mutane a sahen nawa, a hankali na sauko ina mai fitowa falon.

Haɗimmai ne ke ta aikin gyara ko'ina, duk da dama ba wai wata dauɗa yayi ba.

Ganin na fito ne ya sanya gabaki ɗyaansu kwasiwa da gudu, suka zube suka shiga gaida ni, cewa nayi su tashi bana son wannan durƙuson, sannan na shiga amsawa, ɗaya daga cikin su ce ta matso inda nake tsaye, ta shiga miƙa mani wata kyakkyawr jikka, tana mai faɗin "Ranki shi daɗe, ɗiya ga Hasken masarauta, wannan kaya ne daga Mama Fulani, tace a sada ki dasu, domin kuwa sune wanda zaki sanya ayau, za'a gabatar da walima kafin su wuce, da wuri za'ayi walimar da haka suke fatan zaki shirya da wuri, mai kwalliya zata shigo yanzu tayi maki"

Da hannu nayi mata alamu da ta kai su ciki, ba musu ta wuce kai tsaye zuwa cikin ɗakin.

Inda wata kuma ta sake matsowa tana mai faɗin, "Ranki shi daɗe, ga kayan abincin safe cen an jera, saƙo ne daga Hajiya Babba, tace mu tabbatar Kinci abinci"

Idan na fahimce ta, Mom kenan take nufi, Hmmm ni bansan me zan kira wannan al'amari ba, wai ban sani ba, ko dai tana yin na ganin ido ne?

Kai tsaye na koma Toilet na sake yo brush, sannan na fito falon na zauna, ina cin abincin kaɗan kaɗan, har yanzu banga giccin wata daga cikin ƙawayen nawa ba, koda kuwa Afnan ce da take ƴar gida. Dan dai nasan hafsat bata isa shigowa ba yanzu.

Kaɗan na tsakura na basu izinin fita dashi. Sannan na shiga ɗakin da har an riga an gyara, an wanke hada Toilet.

Wanka na kuma yowa, su dai haɗimman duk suna falo suna jiran in basu umurni, saboda haka ina gama zura kayan da suke na zakkar sarauta, an masu dishe dishe da ruwan gold, ga sarƙoƙi har ciki da ƴan kunne, harda abun maƙalewa a hanci da gashi, kaman wata ba'indiya. Sannan ne na basu izinin kiran mai kwalliyar.

Ana man kwalliyar, ina iya jiyo hayaniyr mutane daga harabr gidan, mai kwalliyar ce ke faɗa mani, wai abu da masu abun su, dan banga yanda ake ta shisshirya ma wannan walimr bane, dangin nawa fa, tafe suke cike da kayan Arziƙi, sannan ga surukan nawa ma sun rufa sun tada kai. Ganin kaman tana da surutu ne ya sanya ni yi mata shiru, saidai zuciya ta wata iri, ina gudun ace Hajiya Kubra salo ne ta cenza, bana fatan ace a zama na da Ya Ameen wani abu ya kawo tarnaƙi, da har zai iya shiga tsakanin mu da farin cikin mu. Na shirya tarar miji na, na shirya mallaka mashi kaina, har sai na wuce a kira ni baiwa, a shirye nake da aiwatar mashi da duk abunda yake so, muddin hakan zai faranta mashi, kuma bai saɓa ma shari'a ba. Ya Ameen namiji ne da kowacce mace ke da burin mallakar irin shi. Abun hannun shi, kyaun shi, ajin shi ko ilimn shi, bai sa shi jin kanshi shi ɗin wani ne ba, kuma masalan yanda na kula da yana da matuƙar zuciyar taimako, wanda hakan na tabbata ya gaje shi ne wajen mahaifin shi da ya kasance miji ga Umman tawa, kuma mutumen kirkn da tin dana taso na buɗi ido a duniyar nan nake ma kallon mahaifi. Domin babu irin Abunda baiyi mani ba a faɗin duniyar nan.

Haka aka gama shirya mani, tini amarya ta ɗauki walwali da kalli. Ko ina na jiki na haskawa yake yi.

Mai kwalliyar ce ta kwashe kayan, tana mai faɗin ƙawayen amarya na cen na jiran ta, sunce ba zasu fito ba sai sun gama shiryawa.

Bayan ta fice ne, suma sauran haɗimman na sallame su, ina mai ce masu suma suje suyi wanka.

Window na ɗaga ina iya hangen duk Abunda ke faruwa a harabar gidan, idan ba zan iya mantawa ba, wannan fa sashen Ya Ameen ne, kuma ga alamu babu abunda aka cenza, saidai gyarawa da aka kuma yi, na tini abubuwa ma bambanta da suka taɓa faruwa dani anan, ciki kuwa hadda kama ni da Ya Ameen ya taɓa yi dumu dumu ina binciken ɗan kunne a ɗakin nashi.

Ashe ma zai zama mallaki na, ɗakin da mai ɗakin, Allah kenan, mai juya al'amari yayi yanda yaso dashi.

Ina iya hangen yanda ake ta kai komo, ana ta shige da fice, wasu sun shirya wasu kuma basu shirya ba, ko ina ma'aikata ne da haɗimmai bayin gidan sarki da suke tare da su Ammi. Allah sarki, ammi mutumniyar kirki ce, kaman yanda na kula halin su ɗaya da mama Fulanin da ta kasance Yaya gareta.

An kakkafa rumfuna, an ƙawata ko ina, sai shiga ake d a manyan kuloli da kayan lashe lashe, ina iy a hango ƴan uwan Hajiya Kubra gaba gaba, akan yanda za'a haɗa wurin walimr, a hankali na saki ajiyar zuciya, ina mai komawa na zauna bakin gadon. Abubuwa da dama ne ke kai komo.

Ka in kace me sashen nawa ya fara cika da mutane, kama daga ƴan kankiyar da kuma sauran mutane, wanda basu samu ganin amarya jiya ba. Gida fa ya cika yayi maƙil. Sai hayaniyr Jama'a da kake jiyowa.


Ina zaune ne tsiru bakin gadon, sai ga su Afnan ɗin sun shigo cikin kwalliya mai ɗaukar hankali, kowacce ta sanya kalar kayan ta daban, Amman na kasa tantance wadda tafi kyau, dan dai suturar da Afnan da Jidda suka sanya sunfi ja sauran tsada.

Nan suka shiga rungume ni suna zaulaya ta wai matar Yallaɓai.

Fara'ata ta yawaita, jin ƙawaye na wasu kuma ƴan uwa na kusa dani, nan suka buɗe babin fira, kowacce sai ƙunshe dariya takeyi.

Har ƙarfe 11:30 ne sannan akace kowa ta fito za'a fara gabatar da walima. Inda akace ni amarya su barni, su mama Fulani da Ammi ne da kansu zasu shigo su fitar dani.

Ina jiyo ƙarar loudspeaker ɗin Mc, ya fara gabatar da shirye shirye.

Ina zaune sai ga Su Mama Fulani da Ammi. Da murmushi nake gaishe su cikin jin kunya, suma suna murmushin suke amsawa, kowaccensu saida ta rungume ni, Ammi tana jima kaman wadda ta haifa a cikin ta, sannan suka kamo hannu na, suna mai jana a hankali zuwa harabar gidan inda aka ƙawata har an fara gabatar da walima.
Subhanallah! Tsayawa faɗar yanda aka ƙawata wurin ma ɓata baki ne, kowa ka gani cikin fara'a da walwala, in ka ɗauke Saudat, Nihal sai Mama Talatu da Maree da suke gefe raɓe, suna kallon dukkan abunda ke faruwa.

Wajen Mom aka nufa dani, ana mai umurta ta da in gaidata. Bata jira komai ba ta miƙe tana mai sakin maɗaukakin murmushi ta rungume ni tsam, a jikinta.

Wnai iri Naji banbaraƙwai, WAI hajiya kubra ce take mani haka? Wai shin ko dai dan gaban su Mama Fulani ne? Haka na zame jiki na na durƙusa ƙasa, ina mai gaishe su, ta cikin alkyabbar da aka yada mani.

Haka ƴan uwanta, da manyan mata, matan manya suka dinga tasowa suna rungume ni da ɗaiɗaya, sai murmushi suke, suna masu yaba kyau na, da dace da Al'ameen yayi.

Nan na tabbatar da Cewa Ya Ameen ɗan so ne. Kowa murna yaje da ganin matar shi, inda wasu ke faɗin sun dace, wasu kuma ta ciki na ciki, domin daga cikin waɗanda suka zo, harda iyayen yaran da suke cewa suna sonshi, shi kuma yana watsa masu ƙasa a ido.

Daganan aka kaini wajen Su kaka zuwaira. Nan ma naga zallar ƙauna, lallai Ya Ameen na tabbata daban yake ko a cikin zuri'r su, kowa sonshi yake da ji dashi, ƴan kankiya kam sai Sam barka, domin duk a cikin su, kowa da zuciya ɗaya yake ƙaunar mu ni kaina na tabbata.

Daga nan ne aka koma dani rumfar su Mama Fulani aka zaunar dani, kafin a gama a miƙa

1 Comments On BAN FI KARFIN TA BA
avatar
zakari-4

10 months ago

Reply

I really love the novel

Please Login or Register in order to submit comment