Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ya ďauki ledar kazar da ya shigo da ita ya wuce ďaki haďe da turo kofar da karfi har yana bigeni...

*Duk irin halaccin da nayi maka Diku😒*....



Masu karatu sai kuyi imagining abinda zai faru a wannan daren na alkhairi wanda masoya biyu zasu sake kasancewa tare bayan tsayin shekaru...
nasan dai za'a sha koke koke Musamman ďan ragon ďana Musaddiq...
nidai nace Allah ya bamu alkhairi *MUSNAD...*




****
*7months later*

*BAYAN DUKKAN WUYA SAI ME?*



Rayuwa ta mikawa wadannan ahali cikin kwanciyar hankali da kaunar juna,
zumuncinsu a kullum dada karfi yakeyi saboda sam daga manyan basu samu wani buli da zai sanya kadagare shiga ba,
ko dayaushe suna tare ko a gida ko kafofin sada zumunci wato whatsapp,

Har Badariyya da a yanzu take sana'a mijinta da wasu daga cikin yan gidansu sun soma dawowa hanya a sanadin ta,
a yanzu Badariyya ita ce a matsayin Nadeeyah da Mamma masu kulle kullen kayan siyarwa dan su ci abinci..
gashi yanzu Allah ya sauya kaddararshi ko wanne cikinsu ya zauna cikin ainihin kaddarar dake zane...




Raudha ta koma gidan mijinta da 'yayanta wanda a yanzu take kula dasu fiye da tunani..

'Yayan Mummy sun zama full house wives masu abin yi mai muhimmanci..




_Kowane rai da kaddarar da yake tafe dashi, wasu tasu tayi kyau in Allah ya yarje musu, wasu kuma sai tasu kaddarar ta fara da jin daďi ta kare a wahale in har basu iya tafiyar da ita ta hanya mai kyau ba.._



*HAKURI DA ZUMUNCI*
sune tushen ko wani jin daďi na rayuwa,
duk wanda yake cikin jindadi to tabbas bai sameshi da sauki ba sai da ya hadu da dukkan jarabawar rayuwa wanda sai mai tsananin rabo ke tsallakewa...
Allah ya datar damu da Rabo mai amfani......







*****


*OKASHA KABEER SAULAWA* stab his wife to death this morning....



Bata tsaya karanta komai ba ta yi kasa gurin hoton...

*Yasmeen Kankia* ..

Innalillahi wa inna ilaihir rajiun...


Da sauri ta sauka online ta fara lalubo number Taheer,
bata kaiga nemowa ba taji karar shigowar waya...


Hello Amal!

Na'am Nadeeyah,
kinji mutuwar Yasmeen?

Amal ina uncle?? Nadeeyah ta tambaya cikin tashin hankali..

Gashi can yana ta kuka,
jiya da daddare a gidan nan Uncle Okasha yayi dinner,
sai kusan 10 ya bar gida, kawai da safe muka tashi da mummunan labari...



Innalillahi wa inna ilaihir rajiun.. This is confusing,
uncle Okasha bazai taba iya kashe Yasmeen ba,
kowa yasan yana mutuwar sonta, matsalar ma daga gareta ne dan ita ce mafaďaciya sosai..
plss ki lallashi uncle,
in D ya dawo zamu zo, dan Allah ki kula dashi...


"In shaa Allahu sai kunzo...




A ranar duk inda ka zaga hirar akeyi,
daga masu Allah wadai sai masu tausaya mishi..


Nadeeyah da Anty Saude na zaune suna jajantawa juna kafin Musaddiq ya dawo su je gurin Taheer..


Mummy ce ta shigo rike da kofin ruwan maganin zaki ta mikawa Nadeeyah tana faďin Allah ya wadan naka ya lalace,
wai mutum ya kashe mace dan yana son kara aure,
kai duniya ina zaki damu!!




Wannan shine matsalar da dayawa suke samu,
basu san kan labari ba su yanke hukunci suyita kwasawa kansu zunubi,
Anty Saude ta faďi rai a bace tana jimamawa abokin ďanta,


Zama Mummy tayi saboda yadda taga Anty saude tayi,
"Haka na gani a rubuce, na dauka da gaske ne...



Sanin gaskiyar lamarin nan sai Allah dashi kanshi Okasha,
nasan Okasha baya karya,
nayi mishi sanin tun yarinta har kawo girma,
abokin Taheer ne,
yawan tafiye tafiye yasa basa tare amma indai suna guri ďaya to tabbas basa rabuwa,

Wallhy Mummyn yara mutumin kirki ne,
ita yarinyar ce ma ke da matsala, dan sam bata san a zauna lafiya..
Amma bazan yanke ba, sai in Allah ya fitar da mai gaskiya ta hanyar shari'a...


Mummy zatayi magana cikin jimamawa Musaddiq ya shigo da sauri saboda kiran gaggawar da Nadeeyah tayi mishi duk tunaninshi cikin ne ya matsa mata....



"Lafiya?
Me ya faru?

Ya tambaya yana karasawa inda take zaune..




Hijab dinta ta ďauka tace mishi muje dan Allah ka kaini gidan Uncle..

Bai tambayeta dalili ba, ya daiji hirar da Mummy sukeyi akan Okasha wanda shi ke trending tun safiyar yau..


"Sai mun dawo Nadeeyah ta faďi tana tafiya..
To a dawo lafiya kice mishi kar ya ďaga hankalinshi nasanshi da ruďewa, Allah na bayan mai gaskiya...





------
Manyan motocin da suka tarar a gidan ne yasa suka san cewa gidan cike yake da baki,
yana parking ya fito ya buďe mata kofa haďe da rikota saboda nauyin da jikinta yake mata a duk lokacin da tayi zama ma tsayi...


Parlon sama suka wuce dan sun lura na kasan ne ke cike da baki..


A zaune suka samu Amal da Mamanta Anty Nuwairah sunyi jugum jugum suna jimamawa..


Amal na ganin Nadeeyah ta mike tana musu maraba,
kokarin tsuguno Nadeeyah keyi Anty Nuwaira ta hanata suka gaisa a tsaye..


Bayan sun gama gaisawa ne suka fara tattaunawa Musaddiq na sa musu baki yana nuna fa shi lallai laifin Okasha ne..

Sai da suka gama gamsar dashi sannan Nadeeyah ta bukaci ganin Taheer ko akwai taimakon da zasu iya ma Okasha..


Mikewa Amal tayi tace "Tashi muje, yana can ya gayyato manyan lawyers guda biyu,
suna can tare da Abba,
in shaa Allahu za'a samu nasara...




Suna isa kofar parlon kunnensu ya jiye musu cewar

"Dis case is very confusing,
we need at least 4 lawyers that will fight it,
duk yadda ake tunanin saukinshi ya wuce haka..


Muryar Taheer sukaji yana faďin "No problem Barrister Saleem, zan karo wasu in dai har Allah zai sa mu samu nasara...



I will fight it!

Nadeeyah ta faďi tana mai shigowa parlon haďe da damke hannun Musaddiq tana kallon cikin idonshi ko zai yarda..

Murmushi yayi mata haďe da fadin all the best sweetheart....

Ajiyar zuciya tayi hade da murmushin jindadi suka karasa ciki suka zauna...


Bayan sun gama gaggaisawa suka fara gabatar da kansu,
Nadeeyah ce ta fara da cewa

*"I 'AM BARRISTER NADEEYAH ADAM YALLO*..

*(ZUMUNCINMU A YAU)*....


and *"I'AM BARRISTER SALEEM ABDULKADIR*...

*(ZULFAH)*....



Cike da kamalar manya yace *"CALL ME BARRISTER ABDULMALEEK SAWABA*...

*(MARWAH)*....



Mashaa Allah
*(CAPTAIN MUS'AB)*

*(SIRRIN BOYE)*..
mahaifin Amal ya faďi yana mai jin daďin wannan gamayyar ta lauyoyi,
yasan in shaa Allahu case dinnan zai zo musu da sauki.....

To yanzu a ina zamu samu ďayan?
Ya karashe cike da ďokin sanin inda za'a sameshi....



*BARRISTER M.P. J*
Musaddiq ya faďi yana mai jinjina kwazonshi..

"Very young 2015 first class Law student of lagos university..
he is Mr perfectionist,
babu case ďin da ya taba gararashi tunda ya fara daukar cases,
duk sarkakiyar case sai ya nemo ta inda ya sark'e...
I will call him myself..
consider dis case dead in shaa Allah.....





_*INTRODUCING BARRISTER MUJAHEED PAPALAJI*_


*SARK'AK'IYA*
a cikinshi ne zaku ji wannan gamayya da lauyoyi,
a ciki ne zaku fahimci ba komai bane ido ko kunne zaiji ko gani yake zama gaskiya,
a ciki ne zamu fahimci mu daina yanke hukuncin da bamu da masaniyar mafarinshi....



Shin *Okasha shi ďin ne ya kashe Yasmeen*

Faďa sukeyi har tsautsayi ya gifta a tsakaninsu..



Ko kuwa dai akwai wata kullalliyar Sark'ak'iyar da zai gwara kan waďannan manyan lauyoyin a ciki da wajen kotun....



Muje zuwa cikin Labarin da zaku dawwama cikin bincike da ďaurewar kai....





Alhamdulillah
Alhamdulillah

Waye zai tayani mu cashe... na gama ZAY...

Kai Allah na gode maka...


Wannan littafin nawa sadaukarwa ne ga mahaifina Alhaji Ya'u Kurah.. Allah yayi mishi rahama ya sa Aljanna firdausi ta zama makoma a gareshi...




Godiya ta musamman gareku my no 1 pple

Ummu Abdoul
Badiyya Aliyu Umar
Aisha Dangusau
Hanna majid inkiya Cillare😀


Bazan taba mantawa daku ba, kune ni, kun karfafa gwiwata tun ranar farko..Allah ya saka muku da hairan...



*ZAB*
*ZUMUNCINMU A YAU*

*Bani da bakin godiya a gareku, walhy kowa insonshi fisabilillahi, nasan na bata muku na barku da jira kuma still kun hakura saboda kauna, Allah ya haďamu a aljannu firdausi*

Bari in ďan ambaci suna saboda in yaba muku


*SIYAMA* Ya salam.. Allah ya sani ina kaunarki saboda kin kaunace fisabilillah

*SHATUTU N SADEE* ALLAH YA BAR KAUNA INA SONKU FISABILILLAH

*MAMAN HABIBI* I LOVE YOU💞


*MAIMUNA DG* ❤❤❤❤❤❤ duk naki ne


*Maxxy* Kinsan muna ma juna kaunar fisabilillah


*Haske*

Masoyiya ta kwarai, mace mai zuciyar zinari

*Matar Soja* Aysha Dauda❤❤❤❤❤

*Ummu Iman*💞💞

*Maman shukrah* ❤❤❤💛💚💙

Na kasa karasawa Dukkanku yan Zab daga A zuwa Z wallahi ina matukar kaunarku...
in ban kira suna ba baya nufin bakwa raina, walhy duk kuna raina...Allah ya haďa fuskokinmu a gidan aljanna firdausi....

Mun gode sosai.......❤❤❤




Mrs Tijjani Shattima....

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment