Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Madina a gidan nan ba, in har sun ga ta fita gidan nan to ™afarta kafar ´arta ne, idan kuma suka nemi su hana ta fita da ita hukuma zata kira musu."
Umma fa ta haukace musu sam ba ta jin maganar su, kuka take yi sosai ta ™an™ame ni a jikinta ta ™i ajiye ni, wadda ba na gane komai a wannan lokacin,
Ga Haula itama kukan take yi sabida tashin hankalin da ta ga yana faruwa

Baban su Hassana duk yanda ya so ya rarrashi Umma ta ajiye Ni amma furr ta ™i sauraron sa, shi kansa ha™uri yake bama su Baban Sasa sabida yanda ransu yayi mugun Saci a sakamakon abun da Umma take musu,
Ya rantse ya maya Baban Sasa, "Umma bata isa ta tafi da Madina ba, kuma idan bata bar musu gida ba sai ya sa Yara sun yi waje da ita."

Tsiya fa sosai ake yi, ma™ota sun taru; gida ya cika.
Baffa ne kaWai ke nuna sassauci a wurin tunda yana ganin shi ya ja komai, shi ne silan komai, sannan duk abun da Umma take yi yana ganin a kan gaskiyar ta ne, ´arta ce, tana da ´ancin yin duk abun da take so, shi ke tausan Baban Sasa yana ba shi hakuri yana cewa, "don Allah a bi komai a sannu kar a yanke Wanyen hukunci, ya san Asiya halin da take ciki ne na ruWu a game da halin da Madina take ciki; shiyasa ta aikata hakan."

But sam Baban Sasa bai saurare shi ba, abun da har yakai da ya yanka wa Umma mari, sabida yanda ta ™wa™ume Ni ta ™i barina sai ta fice da ni a gidan, sun yi sun yi ta sake Ni ta ™i, faWi take yi, "basu isa su ™wace Ni ba ´arta ce, sun yi kaWan wlh."
Abun ya sosa wa Baban Sasa rai, kamar shi da girmansa yana faWa Umma tana faWa? Yanda take wula™anta su tana zagin su a gaban jama'a; shiyasa ya zuciya ya wanka mata mari cikin tsananin Sacin rai da tafasasshen zuciya.
[2/2, 9:32 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
   *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
_(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

         *P.W.A
'ş*






          *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.





















______________ *EPISODE 15*
_____Har ya Waga hannu da ninyar sake kwaWa mata wani marin,
Sai Baffa yayi saurin tare wa yana ba shi ha™uri,
Cikin zuciya Baban Sasa yace, "ita Win banza da zata zauna tana mana rashin kunya mu ™yale ta? har yaushe Asiya tayi kaurin wuyan da zata zo gabanmu tana gaggaya mana magana? Mu sa'an yin ta ne ko kuwa raini ne zai shiga tsakanin mu take ganin takai matsayin da zata zo gabanmu muna faWa tana faWa?"

Kuka Umma ta fashe dashi ta buWe baki da nufin yin magana,
Amma sai Baba ya dakatar da ita yace, "ta dakata da maganar haka, idan tana jin maganarsa ta sauke yarinyar su wuce su tafi, tunda zuwan su babu wani amfani."

Baban Sasa ya daka ma su Shamsu tsawa yace, "su amshi Madinan su mayar da ita Waki."

Sosai Umma take kuka a lokacin, tana ji tana gani aka ™wace Madina a hannunta, wacce a lokacin bata san ma mai ke faruwa ba, ita kanta ba ta hayyacin ta sabida azaban ciwo, bata san wainar da ake toya wa,
Duk iyalan gidan sun zo wurin sun yi cirko-cirko hankulan su a tashe

Yaya Haula na gefe tana rusan kuka sabida ganin marin da aka yi wa Ummanta, ita kanta kamar zata shiWe sabida irin kukan da take yi, zata baka tausayi sabida yadda ita kanta ta fita a hayyacin ta tayi firjan-jan, ga shi tana gani Baba ya ja hannun Umma suka bar gidan itama tana kukan sosai, sai dai babu damar bin su tunda a halin da ake ciki ta san tsab Baban Sasa zai sa a zane ta,
Shiyasa tuni ta toshe bakinta tayi cikin gidan tana ci gaba da rusan kukan gunun tausayi

Su kuwa su Umma koda suka fita ta tubure babu inda zata je sai da ´arta, ™arshe zama tayi dirshan a wurin tana ta kuka,
Har Yara sun soma tabaibaye su,
Baba yayi rarrashin duniya ta ™i tashi

Ana haka sai ga Baffa ya fito, shi ya saka su Yusuf da su Muntari suka kaWa Yaran, ya je har gaban Umman yana bata ha™uri zuciyarsa cike da tausayinta, shi kansa ba ya jin daWin abun da ke faruwa domin komai ya Waura wa kansa laifin ne, zai fi so a Wauki yarinyar nan a dam™a ta wajen mahaifiyarta ko itama za a yi mata adalci, idan ya so a kaita asibitin da Umman take bu™ata, gaskiya an zalunce ta, amma kuma Baban Sasa babu wanda ya isa ya ™etare maganarsa, idan ya gindaya magana ta zaunu babu canza mishi zance, ita kanta Umma yau don tana cikin ruWu da tashin hankali ne shiyasa har take musayar yawu da shi,
Sosai Baffa yake bata ha™uri yana rarrashinta a kan, "tayi ha™uri ta tafi, inyaso ko mene ne zai ba Yayan nasu ha™uri, wannan maganar da ya gindaya a tsakanin su kar ta sake zuwa, zai ba shi ha™uri ya sassauta Insha Allahu zata ri™a zuwa babu mai raba ta da ´arta."

Cikin kuka Umma tace, "ai ko baka bani ha™uri ba wlh bazan taSa yarda ba sai na Wauki mataki, sai an bani ´ata, hukuma zata raba mu duk yanda zan yi sai an bi min ha™™ina, ai wannan zalunci ne, idan kun fi ™arfina baku fi ™arfin hukuma ba, kun yi wa ´ata auren dole da wanda yayi sa'ar Ubanta; duk don kun fi ™arfina kuma ku ne kuke da iko a kanta, amma ai Ni Uwa ce, maiyasa baza ku ji koke na ba? Maiyasa kuke son ku zalunce Ni? ˜arshe kun ga abun da ya faru ™arshe ga wula™ancin da yayi mata sannan ya sake ta, shikenan ™aramar yarinya kamar Madina fa; kun mayar da ita bazawara, bazawaran ™arfi da ya ji, wlh kun cuce mu kun cuce mu, tsakani na da ku Allah ya isa baza mu taSa yafe wa ba..."

Baba ya katse mata zancen ta yana cewa, "wai ke Asiya ba a faWa miki magana Waya ki ji ne? Kina ganin wannan babban Mutum ya zo gabanki yana ba ki ha™uri amma kuma ™ara za™al™ale wa kike yi, ko kuwa an ce miki tada husuman shi zai kawo maslaha a tsakanin ku? Ai ga shi yanzu kin Sata komai, idan ba ki tashi ba Ni zan tafi in bar ki tunda ban ga amfanin zuwana ba."
Ya juya ya tafi batare da ya jira jin cewar ta ba; yana mai jin haushin Umman da take wannan haukan

Baffa yana cewa, "a'a baza a yi haka ba, ka dawo ku tafi tare don Allah, mu ha™uri muke baku mun san laifin mu ne an cuce ta, ita uwa ce dole hankalin ta ya tashi."
Sai ya koma kuma wajen Umma yana ta bata ha™uri tare da cewa, "ta tashi ta bi Mijinta."

Bata ce masa komai ba haka ta mi™e ta bi hanya har lokacin tana matse hawaye, zuciyarta Waci take mata ji take yi tamkar tayi hauka sabida wannan fin ™arfin da aka yi mata, waWannan wanne irin dabbobin mutane ne? Ta tabbata ™arshe ´arta mutuwa zata yi a wahale, sun zalunce ta, da farko sun ™untata mata sun yi mata al'adan nan nasu na banza da hofi, abun ya zo da matsala tayi kamar baza ta rayu ba, sannan suka zo suka yi mata auren dole, gani take yi kamar ba sa son Madina ba sa tausayinta, ko Haula da suka yi mata aure ai Yaro suka bata, amma ita Madina fa, wanda ya fi ™arfin ta suka aura mata, ™arshe ga abun da ya faru,wannan wanne irin zalunce ne? Dukka-dukka nawa Madina take da har zata san wahalhalun rayuwar nan? Ita yarinya ce taya ya zata iya jure wa?

Har suka koma gida Umma ta kasa yin shiru, duk ban bakin da Baba ya ci gaba da bata tunda ya san a halin da take ciki, amma hakan ya gagara ta ™i tayi shiru har suka koma gida a haka

Su Hassana suna ganin ta a wannan halin suma hankalin su ya sake tashi, nan suka zo suka tabaibaye ta suna tambayarta abun da ke faruwa?

Hussaina tace, "Umma, ko dai Aunty Madinan mu ta rasu ne? Don Allah ki faWa mana halin da ake ciki?"

Baba da ke kallonsu yace, "bata mutu ba tana nan a raye ´ar uwan taku, amma Umman ku ta so ta taho da ita ne sun hana ta shiyasa hankalin ta ya tashi, ku dena damun ta da surutu kun ga a halin da take ciki."

Maganar da Baban yayi shine yasa dole suka sarara mata, suma suka yi zaune suka yi zugum suna sauraron kukan Umman

Shi kansa Baba zaman yayi ya buga tagumi ko ruwa ya kasa zuba wa a cikin sa,
Yanda ka san an yi mutuwa a gidan haka suka yi shiru sai sautin kukan Umma da ke tashi, babu abun da ke Waga mata hankali sai a halin da ta ga ´arta, idan ta tuna sai kukan ta ya daWu tana kiran sunan Madina tare da furta, "Allah zai saka miki wlh, insha Allahu Allah sai yayi miki sakayya, bani da abun da zan iya bi miki hakkin ki da sai inda ™arfina ya ™are, amma nakai kukana ga Allah; Allah shi zai raya min ke Madina, Allah ya yaye miki duk matsalolin ki, kina ™aramar yarinya kina ganin u™uban rayuwa kala-kala, don dai Allah ya haWa ki da mutanen da dabbobi ma sun fi su, a yau ina dana-sanin haihuwar ku a can, na tabbata ko mahaifinku yana raye dole hakan ne zata faru da ku, nayi dana-sani..."

Baba yace, "Subhanallah... Asiya, ki dena irin waWannan maganganun kar kuma ki zo ki saSa wa Allah, Allan da ya halicce su a irin wurin nan shi yake son ganin su a haka, kuma shi ne mai raya wa shi zai rayar da su komin wahala, ba su kaWai bane fa a ™auyen kinga wahala ta kashe su ne? Don haka; haka Allah ya so ya tsara musu rayuwarsu a can, addu'ar ki kawai suke bu™ata, Allah shi zai bata lafiya kuma ta rayu kamar ´ar uwanta, wahala ba ta kisa wata rana komai zai wuce wlh, don Allah ki cire wannan damuwar a ranki tun kafin wani sanadin ya same ki, kinji ko ki dena wannan kukan, bamu da ™arfin da zamu amshi Madina tunda can ne tushen ta, ke Uwa ce kawai baza su taSa ba ki ita ba."

Duban sa tayi tana sharce hawayen fuskarta, tace, "sabida Ni Uwa ce kenan bazan iya amsar ´ata ba? Ni Uwa ce kawai bani da hurumin da zan iya ri™e ´ata? Ai Wiyata ce ita nima ina da hakki, kawai zalunci ne irin nasu kuma sun rigada sun cuce Ni wlh bazan taSa yafe musu ba, in Allah ya yarda sai Allah yayi mana hisabi damu dasu, bazan taSa yafe wa ba."
Sai ta kifa kanta a saman gwiwowin ta tana ci gaba da sharSan kuka

Yayinda Hassana tuni ta manne mata itama tana kukan sabida kasancewar ta mai saurin kuka, duk hankalin su ya tashi sabida ganin halin da Ummansu take ciki

Ana haka wayan Umman ta soma ™ara,
Sai Hussaina ta tashi ta je ta Wauko mata tana duba sunan, sai da ta kawo tace, "Umma ga wayanki, tun Wazu Hajiya Ummee ta kira muka ce mata kin fita, yanzu ma kinga ita ta sake kira."

Umma ta kasa Wagowa ta amshi wayan har sai da Baba ya sake mata magana; sannan ne ta Wago ta saka hannunta ta amsa tana danna received call, cikin muryan kuka tayi sallama don ta manta a halin da take a time Win

Wanda hakan ne ya Waga wa Hajiya Ummee hankali; take cewa, "Asiya lafiya? Mai ke faruwa ne na ji kamar muryanki kina kuka? Mai ya faru?"

Cikin tsananin damuwa da ya bayyana a cikin muryanta take cewa, "babu komai Hajiya."

"Ban gane babu komai ba? Ga muryanki nan ta nuna alamun babu lafiya? Yau tunda na ji shiru nace ko lafiya? sabida na kira wayan ma Wazu ba a Wauka ba, shiyasa yanzu na sake kira tunda na san ba kya fashin zuwa, ki faWa min me ke faruwa ko zan iya taimaka wa; Don Allah kar ki yi shiru ki Soye min halin da kuke ciki?"

Hakan ne yasa Umma ta zayyane mata komai tana kuka a wannan lokacin, don ba™in cikin kamar yanzu abun ke faruwa, abun yayi mata ciwo yana cin ta a rai, tana gani za a kashe mata ´a bata da yanda zata yi

Salati Hajiya Ummee tayi ta kwararowa hankali a tashe, duk da bata san yarinyar ba amma tayi matu™ar tausaya mata, tace, "yanzu dama akwai irin mutanen nan har yanzu a duniya? Wannan wanne irin zalunci ne?"

Shiru Umma tayi tana sauraron ta tana ci gaba da kukan

Sai tace, "ki yi shiru haka nan don Allah kina Waga min hankali, Insha Allahu zan san abun yi a kan wannan matsalar naki, don dole ne sai an dauki mataki a kansu tunda dai ina da damar da zan iya taimaka miki, baza mu barta can ba bare su kassara mata rayuwa, ai ke Uwa ce; kina da damar da za ki nemi kula da ita, in har baza su bayar da ita a nema mata magani ba; to dole mu sako hukuma a ciki, Ni zan tsaya miki, in har kina da Ni baza ki yi kuka ba Asiya, zaman amana muke yi da ke don haka ki share hawayen ki, ba na son ki sake shiga wani tashin hankali a kan wannan matsalar, da ikon Allah ta zo ™arshe sai inda ™arfina ya ™are wajen taimakon ki."
A nan ta ci gaba da tausan Umman cikin kwantar mata da hankali har ta samu natsuwa,
Inda Umman take ta mata godiya kamar zata du™a mata don farin ciki,
Tace, "babu godiya tsakaninmu Asiya, kin cancanci fiye da haka ma, ki jira Ni yanzu ina nan zuwa, bari muyi maganar da Mashkur."
Daga nan suka yi sallama Umma ta cire wayan daga kunnen ta,
Baba kuma da ya kasa kunne yana sauraron su duk da bai jin mai Hajiya take faWa, shiyasa yake tambayarta abun da suka tattauna?
Ita kuma ta soma zayyano mishi komai

While Hajiya Ummee dayake tana bedroom Win ta ne zaune, tana gama wayan sai ta mi™e ta fito babban falon ta; inda ta samu Mashkur zaune a saman two sitter, ya tasa Laptop a gaba yana latsa wa; yana tare da cup juice a saman Centre table din wanda yake kurSa jefi-jefi,
Kiran sunan sa tayi tana isa inda yake,
Shi kuma sai ya Wago kansa yana kallonta ya amsa mata,
Zama tayi kan three sitter da ke kusa da wanda yake zaune, inda take facing Win sa da cewan, "wani taimako zaka yi min Mashkur; a kan Asiya ce da abun da ke faruwa da ita, dama tunda na ji shiru na san ba lafiya ba, ashe ´arta ce a ™auye wani iftila'i ya faru da ita."

Zura mata idanu yayi har ta gama masa bayanin komai, cikin natsuwarsa yake cewa, "Hajiya ko dai wannan yarinyar da ta taSa zuwa da ita nan?"

"No ba ita ba, ™anwarta ne."

"Subhanallah..." Ya furta cikin nuna alhini, kana yace, "wai kina nufin ™aramar yarinya again wacce bata kai wancan ba? Meyasa wasu mutanen basu da hankali ne? And auren dole kuma tsoho; sannan issues na raping on a little girl?"

"Wlh kuwa, ai wasu mutanen kamar dabbobi suke, wasu wurin har yanzu basu waye bane, kuma abun ba™in cikin yanda suke nuna ikon su a kan yarinyar fiye da Mahaifiyarta, duk da an san su ne danginta amma ai Uwa tana da hakkinta, abun da zai baka takaici yanda ta faWa min rashin wayewar su har takai basu yarda da kai ´a´ansu asibiti ba, to ka duba ka gani taya ya yarinyar nan zata samu lafiya har ta warke a kan wannan babbar matsalar da ta same ta? wai fa gaba Waya wajen fitsarin ta dana kashin ta ya haWe."

"Innalillahi wa'inna ilaihi taji'un!" Mashkur ya furta yana mai sanya hannunsa Waya a saman face Win sa, tsaban takaici ma yayi shiru ya gaza magana yana sauraron Hajiya Ummee da ke ci gaba da maganar nata, can kuma sai ya Wago kansa yana duban ta da faWin, "but Hajiya, an kama mutumin ne? Wanda yayi mata wannan aika-aikan? Don bai kamata a barsa ba, duk yanda aka yi ya gwada mata rashin imani da mugunta ne, kuma ya zalunci yarinyar nan dole ne hukuma ta Wauki mataki a kansa da duk wanda suka yi wa yarinyar auren."

Hajiya Ummee tace, "ban san dai wannan ba tunda bata faWa min ba, amma yanzu nake son in je gidan muyi maganar, domin dole a yau zamu je ™auyen a taho da yarinyar nan, idan har basu bada ita ba sai mu haWa su da hukuma."

"No Hajiya, tare da hukuma zaku je, baza a yi ma wasa da lamarin ba, Insha Allahu zan taimaka ki je gidan yanzu zan fita in taho da ´an sanda; inyaso sai ku wuce gaba Waya a taho da ita, because I have patients today at two o'clock; da sai in bi ku mu tafi tare, but in dai da matsala ku sake kira na don har Human rights sai sun shiga zancen Insha Allahu, da zaran an wuto da ita a kawo ta asibitin mu ina can har dare, zan tanadi duk abun da ya dace da ita."

Ba ™aramin dad'i Hajiya Ummee ta ji ba, don haka ta tashi tace mishi, "bari ta je ta saka hijab yanzu sai ta wuce, daga can kawai zasu wuce ™auyen ne."

Shima sai Mashkur Win ya tashi yana rufe Laptop Win sa, tare da Waukar wayansa ya tsaya a wurin yana latsa wa, hannunsa Waya cikin aljihu har ya lalubo numban wani abokinsa, can kuma ya kara a kunnensa before ya wuce hanyar Wakin sa yana making call Win.
***

After Mashkur ya taho da ´an sandan sai suka wuce gidan Umma,
Drivern Hajiya Ummee zai kaisu tare da Umman, sai motan ´an sandan guda Waya da aka basu,
Don haka babu Sata lokaci suka wuce ™auyen,
Umma ta nuna musu hanya har suka sauka a ™ofar gidan,
Bayan sun sauko suka shiga gaba Waya har cikin gidan tare da POLICE

Kwatsam! Sai su Baban Sasa suka ga ´an sanda a gidan wanda hakan ya Waga musu hankali matu™a, musamman da suka fahimci tare da Umma suka zo wanda ya tabbatar musu da cewan ™aran su takai a wurin hukuma,
Ran su Baban Sasa yayi mugun Saci ganin wannan wula™anci da tozarci da Umma take son musu, tunda ´an sandan sun ce, "dole sai sun tafi da wasu daga cikin su don su je su amsa tambayoyin su a kan ™aran su da aka kai, kuma dole su bada yarinyar ko kuma su ga abun da zai faru."
To dayake abun ya zo da sau™i kasancewar suna jin tsoron hukuma kuma sun san mutuncin su ne zai zube idan har suka ja da maganar basu yi abun da suke so ba,
Shiyasa Baban Sasa yace, "su Wauki yarinyar su tafi da ita, amma su babu wanda zai je ya bi su zuwa birni, yarinya ce dai ga ta nan sun bada ita su kaita duk inda zasu kaita, kuma idan har su ne dangin Mahaifinta wlh sai Umma ta ga abun da zai biyo baya, kar tayi tunanin ta haWa su da hukuma ta ci galaba a kansu, zasu nuna mata su suke da iko da Madina."

Umma kuwa bata bi takan zancen su ba ko kadan, don bata damu ba tunda aka bata damar Waukar Madina, don haka ta nufi Wakin da aka ajiye ta suka shiga har da Hajiya Ummee

Mutanen gida dai sun zaman musu abun kıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖ×ØÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿallo don nasu ido ne, suna ganin ikon Allan abun da ke faruwa da Wanyen hukuncin da Umma ta Wauka, don kawai a kan ´arta, har da kawo musu wasu mutane gida,
Sai tsegumi ya tashi har da masu yaWa wa Umman magana a fili,
But ita bata bi takansu ba suka Wauki Madina zuwa waje ita da wata ´ar sanda guda Waya

Kamar tsumma haka aka naWo Madinan, har yanzu ko riga babu a jikinta; bata san ma a halin da take ciki ba, don izuwa yanzu tunda ta sume kasancewar jinin da ke zuban mata ya ci gaba da zuba, sun rasa ma yanda zasu yi da ita, wanda tuni Malam Bala mai magani ya je samo wasu saiwoyin magunguna zai haWa mata

Haula tana gidan ta a lokacin tunda fitan ta kenan ta je gida ta Wauki ´arta Ihsan, shiyasa bata san mai ke faruwa ba har aka Wauki Madina aka tafi da ita, sai da ta dawo ne ta tarar da babban tashin hankalin da aka bari a gidan, sai zagin Mahaifiyarta ake yi a gabanta ana ta cece-kuce su Baban Sasa sai fitina suke yi, don sai a lokacin ne suka samu bakin magana tunda hukuman sun tafi, ransu ya Saci matu™a kuma sun Wauki zafi a kan abun da Umma tayi musu,
Wanda har Baban Sasa yake furucin, "Asiya bata isa ta juya su har ta ci galaba a kansu ba, wlh sai ya Wauki mataki a kanta, kuma kamar yanda ta Wauki Madina da ™afarta; to sai ta dawo da ita gidan nan, su zuba zasu jira ta je tayi duk abun da zata yi mata, yarinya dai na Wan uwansa ne, sai sun nuna mata ita ba komai bace a *RAYUWAR MADINA!* kuma tana gama idda zai sake Waura mata aure da duk wanda ya so, zai nuna mata su ne masu iko da ita".
[2/2, 9:33 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._







*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb  270
2gb.  500
3gb.   800
4gb.    1100
5gb      1400
6gb.     1700
Verlid for 30 days.


















______________ *EPISODE16*
_____Bayan an wuto da Madina cikin birnin Zaria,
Kai tsaye asibiti aka wuce da ita, asibitin da Dr. Mashkur yake aiki, don dama can yace a kawo ta,
Shiyasa tun kafin su isa Hajiya Ummee ta kira shi ta sanar mishi, "already yanzu sun Wauko yarinyar suna kan hanya."

Bayan sun isa asibitin sun yi parking, har wasu daga cikin Nurses da Dr. Mashkur ya sanya su jira a wurin su Wauko ta, suna wurin Motan ta shigo, koda suka ga har da motan ´an sanda wannan ya basu damar gane wanda suke jira ne, dalilin da yasa suka ™arisa wurin da wheel chair har bakin Motan,
Bayan an fito da ita suka Wauke ta zuwa ciki da saurin su,
Su Umma suka take musu baya har ´an sandan

Kai tsaye emergency aka wuce da ita aka Waura ta a saman gado, wata Likita ta soma ™o™arin duba ta tare da taimakon Nurses Win,
Kasancewar a lokacin Mashkur yana duba patients shima,
Koda ya fito ya tarar da su Hajiya Ummee a haraban wurin suna tsaye; har da POLICE Win da aka bar musu,
Sai da ya sallami ´an sandan sannan ya wuce shima don ya shiga ya duba halin da take ciki,
Yayi mamakin ganin ™an™antar yarinyar a wannan mawuyacin halin,  shi da farko ma ya Wauka Haula ce don kamannin nasu yayi over da yawa, sak kamar yarinyar da ya taSa gani sai dai wannan ta fi ™an™antar jiki ne,
Amma ga ta a cikin wannan mummunar yanayin, duk yanda suka yi bayani abun ya zarce tunanin sa, salati kawai ya dinga yi tsaban tausayin halin da take ciki,
Don su Likitan da Nurse su kansu yanayin da take ciki ya ruWa su, wanda hakan ne yasa suka kasa taSa ta.
Likitan tace mishi, "gaskiya Doctor abun nan yayi worst da yawa, Yakamata a gaggauta

Please Login or Register in order to submit comment