Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

in ya kira Ni?".
[2/2, 9:25 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*






            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._



















______________ *EPISODE 9*
_____Tun daga ranan akai-akai Alh. Badamasi yake zuwa wurina, duk idan zai zo sai ya kawo min tsaraba, bai taSa zuwa hannu rabbana ba, shiyasa nima nan da nan na saki jikina dashi na saba dashi, har zama muke yi muyi ta hira don Ni tuni na dauke shi a matsayin mahaifi kamar yanda yake faWa min koyaushe, duk da kasancewata ba wata mai hayaniya ba, amma ban san meyasa na saki jikina sosai da Alh. Badamasi ba, kuma dama a koyaushe Yaya Haula tana faWa min, "na ri™a masa duk abun da yake so tunda shima yana son faranta min."
Tana nuna min cewa yana da muhimmanci a wurina saboda ta fi kowa jin daWin yanda yake Waukar nauyina yana min komai na sha'anin gidan, ko kayan sallah yanzu shi yayi min, kayan da ko ´an uwana basu samu kamar shi ba, shiyasa ake tayi dani a gidan, tun wasu suna Soye hassadar su a zuciya har sun fito suna nuna wa, amma basu da yanda zasu yi tunda baza su iya hana wa ba, sai dai suyi surutunsu su gaji

Ni har yanzu ban ma fahimci abun da yake kawo Alh. Badamasi wuri na ba; tunda har yanzu ban fahimci jagulanin da yake yi ba, wani lokacin dai ina mamaki idan ya fara shafa Ni yana yamutsa min ™irjina da babu komai yana Sashe baki, wai hakan shi a dad'i yake ji, amma Ni rashin wayon abun bai dame Ni ba, ba wai don ban san komai bane tunda mun karanta a makarantar allo ana mana karatu, kawai don gani nayi babu abun taSawan ban taSa kawowa da iskanci yake yi ba,
Shi kuwa dad'i yake ji idan ya zo yana jagula Ni yayi ta min hira yana ja na da surutu,
Babu ruwana kuwa na biye masa tun da na saki jikina mun saba, yanzu babu tsoron sa a raina bare tsoron auren sa,
Sai dai har yanzu ina nan ina fama da ™ai™ayin gaba da na kasa faWa ma kowa, abun sai gaba yake yi, Ni dai na san bani da lafiya yanda komai nawa ya sauya, in ta jin kumburi a saman marata, ga fitan farin ruwa mai wari da ya soma damuna, ko fitsari zan yi yanzu ba ya fita gaba Waya, na dinga sintiri kenan a bayi ina yin guntun fitsari, yanzu zan shiga anjima kuma sai in koma,
Hakan har ya soma jawo hankalin su Inna Lami kaina, don yawan shiga na bayin yasa suke yawan min faWan, "wai uban mai ke kaini bayi kodayaushe? A rana sai in zagaya sau goma sai ka ce mai cuta?"
Tun suna min maganar dai har sun gaji sun sanya min idanu tunda ban fasa ba, da zaran na je nayi fitsarin ina dawowa zan sake jin marata ta cika kamar wani fitsarin ya taru, ga yawan soshe-soshe ba na iya ha™ura ko a gaban waye haka zan ta soshe-soshen gabana

Dalilin da yasa Inna Lami tace, "abun nawa yayi yawa tana ga kamar sanyi ne ya kama Ni, dole a nema min magani kafin biki ya zo, don idan ba haka ba zan jawo musu matsala ne kawai."

Tun daga ranan aka soma banka min magungunan sanyi domin suna kyautata zaton ciwon sanyi ne ya kama Ni, kuma hakan ne tunda duk alamomin sa ya bayyana a tare da Ni, Ni ban san cutan ba; amma tunda na ga an soma bani magani na tabbatar da babban ciwo ne, don ita kanta Yaya Haula sai da ta zauna ta dinga min faWa a kan rashin tsafta ko maimaita wando Waya,
Itama ta kawo min magungunan da take sha tace, "in haWa in ri™a sha."
To kwana biyu abun yayi sau™i tunda Ni kaina ina ™o™arin Soye soshe-soshen nan da nake yi, abun yana bani kunya, sosai nake daure wa abun na damuna wlh,
Daga an zauna sai a yi ŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~tayi dani sabida wannan ciwon da ya same Ni, babu wanda bai sani ba a gidan, sai ya zamana kuma kamar sun soma jin ™yama na, ko bayi na shiga har gargaWi su Inna Asabe suke yi wa su Fatima a kan, "kar su soma su zu™una a inda na zu™una, don zasu iya kwasa, wannan cutan ba abun so bane, itama Madinan Allah ya yaye mata."
Ko kayan sawa na babu mai taSa min, daga an yi magana su ce, "kar su kamu da cutan sanyi."

Na soma shiga tashin hankali don da gaske mugun ciwo ne a tare da Ni, tunda ga shi na soma zama mujiya a gidan mu, komai a ce ina da cutan sanyi, abu kaWan a soma maganar,
Shiyasa lokaci Waya na firgice bani da sana'a sai kuka,
Ganin abun yayi yawa sai na saci jiki na je na faWa wa Yaya Haula halin da nake ciki

Ita kanta hankalinta ya tashi, amma sai ta soma rarrashina tana faWa min, "ba mugun cuta bane kamar yanda kika Wauka, kawai dai ana saurin kwasa ne a jikin Mutum shiyasa kika ga suna miki haka, kuma ai kina shan maganin ki da sannu za ki warke kar ki damu kowacce Mace tana dashi, na wasu ya fi na wasu ne."

Hankalina bai kwanta da maganar nata ba, taya ya zata ce min kowacce Mace tana dashi kuma ake guduna? Sai nace, "Yaya Haula to meyasa Ni kaWai ce nake soshe-soshe ga shi har an soma guduna? Kenan kuma kuna dashi amma ba a gudun ku sai Ni?"

"Kinga Madina, baza ki gane irin wannan cutan ba koda nayi miki bayani, Ummanmu ta taSa min bayanin kawai cuta ne da yawanci ™azanta ne ke kawo ta sai kuma cushe-cushe da wasu Matan ke yi na maganin Mata, wasu kuma suna kwasa ne idan wasu suka yi fitsari a wuri suma suka yi a wurin, kin san nan ™auye ne basu fahimci kalan cutan ba shiyasa suke miki haka, amma in kika bibiya duk ´an gidan mu suna yi naki ne kawai ya fito fili, cutan kala-kala ne kowa da kalan nasa, ke naki kalan ta kenan amma in kika ci gaba da shan magani a hankali za ki warke, ko ba ki ga maganin da na kawo miki bane? To ai muma muna shan shi ne da Anti Hadiza, muna ji™a wa muna sha ne tunda muma muna fama dashi, don haka ki dena damuwa kin ji ko?"

Kai na gyaWa mata duk da har yanzu ban gamsu ba sabida ban gama gane abun da take nufi ba, amma na ji sanyi a raina kasancewar cutan ba Ni kaWai ce da ita ba, ashe kowa yana dashi, sai dai na wani ya fi na wani ne kamar yanda Yaya Haula ta faWa min, kuma na yarda cewa rashin shan magani da wuri ne ya jawo cutan tayi ™arfi a jikina, tunda tun farko da na san haka ne da na soma jin alamomin ta; da na faWa mata an nema min magani,
Shiyasa tun daga ranan na dage da shan magungunan da ake haWa min ba na wasa da su,
Idan ya ™are da kaina nake zuwa gidan Jummai mai magani in amso in ji™a in ta sha,
A hankali kuma abun ya soma min sau™i, ™ai™ayin da nake fama dashi da ziryan shiga bayi ya rage sosai, kuma Ni kaina na canza iya gwargwado ina Wan yin tsafta, tunda kusan kullum ina yin wanka ba kamar a baya ba; wanda sai in yi sati jikina bai ga ruwa ba,
sai lokacin hankalina ya kwanta na ci gaba da gudanar da rayuwata hankali kwance

A wannan lokacin ne aka soma shirye-shiryen bikin mu,
Tun ana kwana biyu ´an uwa suka soma zuwa, yayyinmu da suke nesa da ™auyen mu duk sun soma hallara,
Babban yarinyar Baban Sasa ta soma zuwa. Hajja Jamma, tare da zugan ´a´anta da ta kwaso, yanzu haka ta aurar da Yara uku biyu mata namiji Waya,
Ita ce ´a ta farko a wurin Inna Lami, sai Yaya Yunus wanda yake bin ta, amma shi dayake ya daWe bai yi aure ba sabida yawon cirani da ya tafi cikin birni can garin Lagos, ya daWe a can yana yawon gararanba na neman kuWi, daga bisani kuma ya dawo nan Zaria tunda neman kudin ya gagara a can,
A nan cikin Zaria ya samu wani uban gida da ya dauke sa aiki yana masa gadin gida, sanadin da yarinyar gidan ta gansa mai suna Sharhabila, tunda Yaya Yunus ya zo gidan ta Waura ido a kansa ta ji tana matu™ar ™aunarsa, bare ta gansa kyakykyawa jinin Fulani fari tass, shiyasa ta soma shige masa tana nuna masa irin ™aunar da take mishi,
Shi kuma Yaya Yunus gani yake yi ya tsinci dami a kala haka ya amince mata yana soyayya da ita, sun sha™u sosai duk abun da take so shi yake so,
Sharhabila ita kaWai ce wurin Iyayenta kuma suna ™aunarta, koda ta nuna musu tana son Yaya Yunus basu musa mata ba, sai dai mahaifinta ya nuna masa, "dole sai ya tashi tsaye yayi karatu ya nemi aikin kansa sabida ya mallaki ´arsa, don bazai bama mara ilmi da galihu ´arsa ba, in ya shirya zai biya masa kudi ya Waura karatun sa."

Sanadin da Yaya Yunus ya koma karatu kenan, dama a lokacin ko primary bai yi ba, karatun allo kawai yayi, shi ne ya koma makaranta da taimakon mahaifin Sharhabila, kuma suka ci gaba da soyayyarsu babu wata matsala,
Dalilin da yasa Yaya Yunus ya jima bai yi aure ba kenan, don lokacin har ˜aninsa Yaya Nasiru ya ajiye Mata da nasa ´a´an,
Yawanci Yaran Baban Sasa duk an aurar da su Maza da Mata, amma shi Yaya Yunus ya bi ra'ayin Mahaifin Sharhabila yana jiran har sai ya ba shi auren ´arsa,
Tun abun yana damun su Baban Sasa don lokacin basu Wauki karatu a bakin komai ba, hatta Mazan ba sa karatun boko a zamanin, amma sai ga shi Yaya Yunus ya fita zakka a cikin su, ya je birni yayi zaman sa a can yana karatu, sai ya jima ma kafin su ganshi a ™auyen, lokaci Waya ya sauya musu zuwan ma sai ya Wauki tsawon lokaci, har manta wa suke yi dashi, tun Baban Sasa yana Waukar fushi dashi har suka ha™ura suka tsaya su ga iya gudun ruwan sa, ga shi sun yi masa Mata a ™auyen amma ya buWe musu ido yace, "bazai auri kowa ba sai Sharhabila, kawai suyi ha™uri."
Tun a nan suka san cewa Yaya Yunus ya canza Wabi'u ba ya jin maganar su,
Haka suka fita harkanshi suka zura mishi ido tunda ya dena zuwa wurin su gaba Waya

A lokacin da ya gama secondary school Win sa, itama kuma Sharhabila ta gama karatun ta na NCE, sai lokacin Abbanta ya amince ya turo magabatan sa,
Haka Yaya Yunus ya dawo ya sanar da Iyayenmu,
Amma sai Baban Sasa yace, "in har shine bazai nema mishi auren yarinyar nan ba, don ba yanda za a yi kamar sa ya auri Mace irin wannan, wacce ta fi shi komai daga ™arshe sai dai ta juya shi, in har bai bi zaSin su ba baza su taSa zuwa su nema mishi auren ta ba."
Duk yanda su Baffa suka so su tausasa Baban Sasa amma ya ™e™ashe, yace, "bai yafe ma wanda ya shiga gaba ya nema masa auren yarinyar ba."

Shi kuma Yaya Yunus sai ya koma ya sanar da Abban Sharhabila, sabida ganin ´arsa tana son Yaya Yunus shi kuma ya goya masa baya da kansa ya aura mishi ´ar shi, sannan ya ba shi gidan da zasu zauna a nan cikin Zaria, ya kuma nema mishi aiki a ™ar™ashin sa, sannan ya ba shi dama ya ci gaba da karatun sa,
Yanzu haka Yaya Yunus ya gama karatun sa na degree, shi kaWai ne ya fita Zakka a danginmu, shi kaWai ne yayi karatu ya zama Wan birni,
Domin Ni kaina ada ban taSa tunanin shi Wan uwanmu bane, sai dai kawai kamanni da muke yi dashi wanda kana kallonsa ka san jinin mu ne,
An ja lokaci mai tsawo tun kafin a haife mu har muka girma bamu taSa ganin sa ba,
Sai rasuwar Babanmu da ya zo gaisuwa tare da Matarsa da ya'yansa biyu dukka Maza da ya haifa,
Wannan zuwan ne yasa da yawa ´a´an gidan mu muka san Yaya Yunus,
Kuma ya zo da abun mamaki tunda a lokacin yayi kuWi sosai, ga matarsa ´ar gayu da Yaransa sai zuwa kallonsu ake yi

Ya sha faWa a lokacin don kusan tsine mishi Baban Sasa ya so yi a wannan zuwan,
An yi tashin hankali sosai Wakyar aka shawo kan Baban Sasa ya yafe masa,
Sai da Yaya Yunus Win yayi ta ba shi hakuri sannan yayi masa alkwarin, "daga yanzu zai ri™a zuwa akai-akai yana duba su."
Don ma ya yarda da maganar sa har siyan fili yayi a cikin anguwan namu, babu nisa da gidan mu da filin nasa, yanzu haka har an gina masa gidan ginin zamani flat, tunda aka yi ginin sau Waya ya zo ya duba ya koma, basu taSa zama a gidan ba amma duk an zuba komai na bu™ata a gidan,
Sai wannan bikin namu da za a yi sai ga su sun dira, domin babu wanda yayi tunanin ganin su sai ga su tsalam,
Hajja Jamma ta zo da safe, sai ga su Yaya Yunus kuma da yamma,
Nan fa gida ya cika da murnan mutanen birni aka rasa inda za a saka su don tsaban farin cikin ganin su

Dukkan su a dakin Inna Lami suka sauka mutane sai tururuwan zuwa gaishe su suke yi,
Sai da aka natsa da jama'a sannan su Yaya Yunus suka wuce sashin Baban Sasa suka gaishe shi

Shi kansa yayi murnan ganin su baki har kunne, sai kallon jikokin nasa yake yi gunun sha'awa, ya rungume su yana shafa kawunan su yana musu tambayoyi?
Jima wa kaWan kuma sauran iyayenmu Maza suka dinga shigowa ana gaisa wa,
Daga ™arshe Yaya Yunus kaWai ya zauna tare da yaran,
Ita kuma Sharhabila ta koma sashin mu

Duk da yanda Yaya Yunus ya ba kowa sha'awa a cikin dangi, dashi da ilayansa, amma hakan bai sa su Baban Sasa sun ji suna son Yaransu suyi karatun Boko ba, domin akwai gaba mai tsanani tsakanin su da karatun Boko, har yanzu kansu ya kasa wayewa a kan zuwan karatun zamanin, sun ™i yarda dashi, suna ganin kamar hanya ce ta gurSacewar ´a´an su, misali ga shi a kan Yaya Yunus, karatun ajami shi suka fi dogara dashi, sauyawan Yaya Yunus bai sa zuciyoyinsu ta sauko ba, kuma baza su taSa yarda wani daga cikin Yaransu ya ™ara ™etare maganar su kamar Yaya Yunus ba, daga kanshi babu ™ari, don shi kaWai ne zai fita Zakka a cikin su, sabida ganin sa suke yi ya gagare su.
***

Har dare su Yaya Yunus suna gidan mu; tunda basu wuce sabon gidan su ba, duk da an share an gyara musu komai kasancewar yayi ™ura, su Yusuf aka sanya suka je suka gyara suka tsabtace,
Sai bayan sallan isha'i sannan suka wuce gidan nasu

Washe gari kuma sauran ´an uwa suka ci gaba da zuwa gida sai ™ara bun™asa yake yi,
Tun ranan farko da muka ga Matar Yaya Yunus bamu sake ganin ta ba har ranan bikin, domin ba ta zuwa sai dai Yaya Yunus ya zo da Yaran,
Sai a ranan bikin ne ta zo ta ci kwalliya sai ficchi take yi da iyayi, dama Matar akwai yanga, ga shi daga gani tana ™yan™yamin mu don ko magana wannan sai ta ga damar yi, duk wannan wula™ancin amma haka zaka ga ´an uwa suna ta shige mata, abun ka da ´an ™auye mutanen karkara basu saba ganin ´ar birni kamar ta ba,
tunda ta zo gidan yau ta shige cikin dakin Inna Lami ko fita ta ™i yi, sai faman latsa babban wayanta take yi tana taunan chewing gum, duk wanda ya zo sai dai ya gaishe ta ita kuma ta amsa a gadarance, ga yaranta akwai shegen ™yuya basu yarda da kowa ba,
To dama idan mutum yana da kuWi ba a ganin laifin sa, gani suke yi don ita ´ar birni ce rayuwarta ta fita daban da nasu shiyasa halayyarta ma daban ne

A wannan lokacin mu kuwa muna can sashin Baba Sama'ila a can muke taronmu mu Amare, Kowa hankalin sa a kwance ban dani, na kasa kwantar da hankalina sabida yau ne ranan da zamu bar gidanmu mu je mu rayu a gidajen mu, shikenan an raba mu da ´an uwanmu muma zamu je mu yi rayuwa a gidajen Mazajen mu, har kuka sai da nayi Yaya Haula ce kaWai take rarrashina, abun ya haWe min biyu sabida rashin ganin Ummanmu, shiyasa hankalina ya kasa kwanciya sai kuka nake yi ina cewa, "ta kira min Umma ta zo."

Amma har aka gama taron nan babu Umma ba labarin ta, tun Yaya Haula tana faWa min, "zata zo zata zo."
Har na cire rai tunda ga shi har Magriba ta gabato za a tafi damu,
Har lokacin ban dena kuka ba haka aka wuce damu sashin Baban Sasa, a nan dukka aka yi mana faWa sannan aka raba waWanda zasu kaimu Wakunan mu

Dama Binta da Fa'iza yayyinmu suka aura,
Fa'iza ita ta auri Yaya Ahmadi,
Ita kuma Binta ta auri Yaya Shamsu,
Kuma duk a gidan zasu zauna Sarayin Samarin gidan, dama duk wanda zai yi aure in dai namiji ne a gidan yake yankan fili yayi auren sa tunda gidan babba ne, kowa yana da gadon sa a gidan, yanzu haka ™ofofi uku ne a gidanmu saboda girman gidan, ta asalin babban ™ofan gidan; ta nan ne sashin su Baban Sasa da su Baffa

Yaya Haula da Matar Yaya Nasir; da kuma Matar Baffonmu Abdullahi suka kaini gidan Alh. Badamasi,
Gidan madaidaici ne mai kyau, ya sha penti an gyara ko'ina kamar ba ™auye ba,
Sashin Alh. Badamasi mu haWu a falo ne, ga Wakina ga Wakin Matarsa haka gidan yake,
Sai kuma idan an zagaya ta baya a nan surakansa suke Yaransa biyu Maza da suka yi aure, amma ™ofan su daban ne; sai dai suna iya shigowa gidan tunda a haWe yake,
Yara uku ya aurar, Mace Waya tana gaban kauyen mu a can tayi aure,
Sai sauran huWun Yaran da yake dasu, Matasa ne sun girma domin babu sa'ana a ciki; sai Autar su Mace wacce yanzu bata fi shekaru takwas ba

Yau dai ga shi ina ji ina gani su Yaya Haula sun kawo Ni Wakina sun tafi sun bar Ni, ina kuka da majinu amma babu damar bin su, tunda a ™auyen abun kunya ne a ce Amarya ta gudo dakin Mijinta sabida tsoro, idan hakan ta faru ba ™aramin wula™anta da muzanta take yi ba, kuma zai zama tarihi har ya'ya da jikoki sai ana yi da ita ana faWan abun kunyar da tayi.
[2/2, 9:26 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
   *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





     *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._



















______________ *EPISODE 10*
_____An tafi an bar Ni cikin zallumi da tunanin abun da zai biyo baya, jikina sai rawa yake yi ina zaune a saman gadona nayi shiru cike da tsoro, babu wanda ya le™o Wakina tun tafiyan su Yaya Haula, tsoro da rashin sabo yasa na takura kaina wuri Waya, na rufe jikina gaba Waya da hijabina ina ta tunanuka a cikin raina, hawaye kaWai suke iya zuba a fuskana don babu ™arfin yin kukan bare in yi; sabida tashin hankali da tsoron da ke tattare dani,
Jimawa kaWan sai na ji ana ™o™arin shigowa,
Hakan ne yasa na ™ara takurewa a can karshen gadon, ban iya Wago kaina ba bare in san wane ne,
Sai da na ji muryan Alh. Badamasi sannan hankalina ya kwanta, duk da sai fama da faWuwar gaba nake yi, zuciyata tana bugawa kamar zata faso ™irjina, na san bazai wuce rashin sabo da kuma tsoro ba, ga kewan su Yaya Haula da nake ji tun ba a je ko'ina ba,
Hakan yasa hawayen da ke fita daga idanuwana suka ™ara yawan SulSulowa,
Na kasa amsawa Alh. Badamasi da ke faman kirana; wanda ya ™ariso bakin gadon ga dukkan alamu yana mai cike da farin ciki, koda jin yanda sautin muryansa take fita cikin walwala da annashuwa

"Amaryata taso mana, ko kin yi barci ne?"
Ya sake yin maganar yana ™o™arin janye min hijabin da na rufe jikina dashi

Jikina sai faman rawa yake yi na ™i na Wago; illa ™ara rufe idona da nayi na kasa ™wa™™waran motsi

"Taso mana Madina, maza sauko a kan gadon ki zo ga tsire na siyo miki ki ci, sai ki kwanta kinji ko?"
Yayi maganar cikin lallami yana sake Waura hannunsa a kaina

Ni kuma sai lokacin nayi ™o™arin fito da kaina tare da buWe fuskata ina kallonsa; a cikin hasken tocilan da ya ajiye a saman drowan gadon

Ganin nayi sharkaf da hawaye sai hankalinsa ya tashi, cike da rarrashi yace, "haba Madina, meyasa kike kuka kuma? Wa ya taSa min ke me aka yi miki?"

Take a nan kuwa na fashe mishi da kuka domin kamar jira nake yi, cikin tsoro da tashin hankalin da nake ciki nace, "don Allah ka mayar da Ni gida, Ni ba na son zama a nan."

Dariya yayi, sai yace, "to shikenan in dai gida ne zan kaiki, amma sai kin sauko kin ci tsiren nan sannan zan mayar da ke gida."

Girgiza masa kai nayi da sauri ina cewa, "Ni ba na ci, ka mayar dani yanzu."

"To in har baza ki ci ba baza ki koma gida ba, in kina so in kaiki sai kin cinye tunda don ke na siyo, ko kin fasa zuwa gidan ne?"

"A'a zan je."

"To sauko ki ci sai mu wuce, bari ina zuwa, ki ci zan zo in tafi da ke."
Yayi maganar cikin farin ciki sabida ganin yayi mini wayon har na taso,
Sai da ya ga na fara ci sannan ya fita a Wakin ya koma nasa Wakin cike da jin daWin yau zai fara idasa sauran aikin sa, Allah ya kawo sa lokacin da ya jima yana dakon zuwan sa

Tsire ne da madaran shanu na gora, dama akwai yunwa a tare da Ni tun rana rabona da cin wani abu a cikina, a hankali na soma cin tsiren cikin rashin kwanciyar hankali, tun ina ci kamar bazan ci ba; amma jin daWin ya ratsa Ni tuni na saki ciki ina ta yaga, a raina ina tunanin halin da zan shiga in ya mayar da Ni gida, don na san su Baban Sasa sai sun ci ubana, na tabbata baza a bar Ni a gidan in zauna ba, to ya zan yi? Hakan ne yasa na fashe da kuka, ina ci ina kuka da tunanin wayon da zan yi a bar Ni a gida,
Har na yanke shawaran gidan Yaya Haula zan koma ba tare da kowa ya sani ba, da wannan na ci gaba da cin tsiren ina jiran ya dawo mu tafi, amma shiru-shiru babu labarin shi, sai Wan hayaniya da nake jiyowa sama-sama,
Abu kamar wasa sai na fara hamma wani irin barci mai shegen nauyi ya soma ™o™arin Wauka na,
Tun ina jurewa har abun ya fi ™arfina na Singire da sauran nama a hannuna,
Jimawa kaWan kuma sai na zube a ™asa tuni barcina yayi nisa

Alh. Badamasi shigowa dakin yayi yana dariya sabida ganina da yayi har barci ya sure Ni, alamun maganin da ya saka min yayi aiki kenan,
Da alamu wanka yayi ko ya cire kayan jikinsa ne ya saka Jallabiya,
Zuwa yayi ya Wauke Ni ya Waura a saman gado jikinsa sai faman rawa yake yi, cikin sauri ya koma ya kulle ™ofan sannan ya zura hannu a aljihu ya fito da wani ™ullin magani da Bokansa ya basa,
Take a nan ya tuSe kayan sa gaba Waya; ya Wauki maganin ya shafa a gabansa sannan ya haye kan gadon, nan fa ya soma ™o™arin biya

Please Login or Register in order to submit comment