Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

wa kansa bukata don tuni ya cire min nawa kayan, ban ma san abin da yake yi ba don gaba Waya babu Ni a cikin duniyar, wani irin barci ne mai nauyin tsiya nake yi har da su munshari,
Yanayin sauyi da kuma sabon al'amarin da ya fara afkuwa dani; sama-sama na soma jin azaba yana ratsa Ni wanda har cikin barcina sai da na ji sa, a gigice na farka na samu kaina a wani yanayin da na kasa gane me ke faruwa; sabida nauyin barcin da ke tare da Ni ban iya gane waye a kaina ba, zafi ne kawai ke barazanar tarwatsa min ™wa™walwa,
Tun ba na fahimtar abun da ke wakana har na soma wartsake wa, ai kuwa take na fasa kuka ina ™o™arin ceton kaina,
Amma ina Alh. Badamasi ya fi ™arfina, da iya ™arfin sa ya je min a nufin ya samu budurwa zai buWe Ni dal a leda, ga maganin da boka ya ba shi wanda ya ™ara mishi kuzari da ™aimi wurin aikin sa,
Sai dai a lokacin da ya ratsa Ni a buWe ya ji Ni kamar ya shiga cikin rijiya mai kwalabe,
Da Ni dashi gaba Waya muka kurma ihu sabida wani azababben zafi da ya ratsa mu, nan da nan jini da farin Ruwa ya soma zubowa kamar an kunna famfo,
Sai dai maganin da ya sha yayi mishi ™arfin da bazai iya ha™ura ba, gaba Waya ya haukace ba shi a cikin natsuwar sa, dalilin da yasa ya ci gaba da aikin gabansa kenan cikin ™arfi da kuzari tamkar doki, sam ba ya gajiya babu alamun zai sauka a kaina,
Tun ina ihu da kururuwan ba™in azaban da ke ratsa Ni; wanda tunda uwata ta haife Ni sau Waya na taSa jin irin azabar nan, lokacin da aka yi min kaciya, sai dai wannan raWaWin ya fi wancan, domin ji nake yi kamar an zuba min barkono har cikin ™wa™walwan kaina haka nake jin raWaWin, daga nan ban sake sanin inda nake ba domin Wib numfashina ya Wauke a jikina na koma kamar matacciya

Alh. Badamasi ya daWe yana abu Waya daga baya ya samu ya gama biya wa kansa bu™ata, ya mi™e da sauri ya dauki ledan maganin nan da ya shafa a jikinsa, nan ya matsar da Ni a cikin jinin da ke zuba har yanzu ya kasa tsayawa, shi kansa a ruWe yake don bala'i da tsoron ganin yawan jinin da na zubar, shi kansa jikinsa ya Saci da jinin; gadon yayi kaca-kaca, ba ya cikin hayyacinsa hakan ta faru don shi kansa bazai ce ga abun da ya faru ba,
Jinin ya samu ya Wiba a ledan sannan ya saka Jallabiyan sa ya fita da sauri,
Cikin tsakiyar daren nan ba tare da ya bari kowa ya gansa ba ya durfafi hanyar daji, cikin gudu-gudu sauri-sauri ya nausa cikin dajin nan babu tsoro a tare da shi, tunda ya rigada ya saba fita a irin wannan lokacin,
Jikinsa na rawa ya ™arisa wani ™aramin bukka da ke jikin ™atuwar bishiya da tayi wa bukkan ™awa, ba kowa zai iya gane akwai bukkar ba sai wanda ya san da ita,
Don haka lokacin da ya isa wurin; shiga Bukkan yayi zuruf, maimakon a ga cikin bukka a'a wani dajin ne kuma daban ya bayyana, haka ya dinga tafiya tsawon lokaci kafin ya iso gaSar ruwa

Bokan yana zaune a wurin tare da kayan aikin sa sai surkulle yake yi, ya juya baya amma yana jin takun sahun Alh. Badamasi ya gane sa, don haka ya kira sunan sa yana cewa, "Maraba da zuwa dausayin gagarau."
Sai ya ™yal™yale da dariya yana juya hannayensa da ke fita da wal™iya mai haska duhun dajin

Gurfana yayi a gabansa cikin ladabi, tare da soma mishi kirarin da ya saba yana fasa mishi kai

Shi kuma ya sake kecewa da dariya yana juyawa ya dube sa, hannu yasa a kansa yana shafawa ya rufe idanunsa, duk abun da ya faru da Alh. Badamasi da Madina sai da ya ga komai, daga nan ya buWe ido yana bushe wa da wani dariyan kamar zai tsaga cikin jejin,
"Ina jinin; ka kawo min?"

"Eh ranka ya dade gagarau, ga shi nan."
Ya faWa cikin farin ciki yana mi™a masa jinin

Shi kuma ya amsa da hannu yana Wagawa sama, take jinin ya tsaya cak a sama yana shawagi,
Shi kuma sai ya kalli Alh. Badamasi yace, "kayi kyan kai, ka taka nasaran arzikin ka, domin babu wanda zai fi ka arziki a wannan ™auyen, sharaWin mu kamar yanda nace ka auri budurwa; sannan wacce ba a taSa amfani da ita ba, hakan ne babu kuskure?"

Cikin sauri Alh. Badamasi ya amsa mishi, duk da a zuciyarshi fargaban fallasa mishi yanda ya same ta yake yi, tunda a buWe ya same ta kuma yana da tabbacin wani ya santa kafin shi, amma ganin jinin nan da ta zubar hakan yasa yana kokwanto a zuciyarsa, sai dai ko kusa bazai bari Boka ya sani ba don aikin sa zai iya rushewa, kuma a yanzu dai yanda yayi nisa da aiki ba ya fatan a sake dawowa dashi baya, wannan lokacin ya rigada yayi kuWi ya gama sai burinsa ya cika, dama abun da yake nema kenan wanda sanadin aikin da za a yi masa ne Boka yace mishi ya nemi budurwa wacce bata taSa sanin Namiji ba ya aura, kaddaran kuma ta faWa a kan Madina,
Maganar Boka ne ya dawo dashi cikin hayyacinsa sabida tunanin da ya faWa

"Ri™e wannan maganin."
Ya mi™a masa wani abu a ™o™o mai kama da kwaSaSSen kuSewa mai shegen yau™i, tare da jinin da ya ba shi ya kwaSa shi, nan da nan ya soma yau™i yana fitar da wani manyan tsutsotsi sai yawo suke yi kamar zasu fito waje, ga shegen wari kamar masai,
Har sai da Alh. Badamasi ya rufe hancinsa don bala'in wari,
Shi kuma ya kece da dariya yana cewa, "wawa sakarai, buWe hancinka ka sha™i arzikin ka."

Da sauri Alh. Badamasi ya buWe hancin, amma da™yar ya iya daurewa don har wani amai yake ji yana taso mishi, to amma don cikan burin sa babu abun da bazai iya ba

"Wannan maganin zaka je ka ajiye shi, kullum ranan duniya idan ka kusance yarinyar a cikon biyun da zaka yi, babu fashi a lokacin da rana ta fito ta Wauki zafi, to a dai-dai lokacin nan zaka kusance ta bayan ka shafa wannan abun a gabanka, zata fitar da jini kamar yanda ta fitar a yau, kullum zaka ri™a Wibo min jinin kana kawo min da zaran ka gama da ita, idan ka kammala wannan aikin."
Sai ya fashe da dariya, "bayan gama aikin ka zaka sha mamakin abun da zai faru da kai, babu mahalukin da zai fi ka kuWi duk faWin ™auyen nan da kewaye, kuWi sai dai ka zubar dashi, duniya zata san da kai, domin ™auyen nan bazai zaunu maka ba, daga ranan hanyoyin samun ka ya buWe." Ya sake bushewa da wata dariyan yana nuna sa da yatsa tare da zare mishi idanu kamar zasu zazzago ™asa don rashin kyan gani, ya ™ara da faWin, "babu kai babu ™addaran zama da yarinyar nan har abada, a kwana na biyu da ka kammala aikinka; zaka yi mata saki uku babu dawowa, shikenan mun kammala aikin mu saura naka, zaka iya tafiya."

Godiya ya soma mishi cikin farin ciki da jin daWin sauran ayyukan da ya ba shi ba mai wahala bane, har ya hango ya zama millonia ya koma cikin birnin Abuja ana damawa dashi a cikin manyan ´an ™asa,
Bayan ya tashi zai tafi har yayi nisa ya soma jiyo sautin dariyan Bokan yana ce masa

"Duk sanda wani ya kusance ta shine ™adarin faWuwar ka, komai naka zai koma baya, babu ita babu aure! Babu ita babu auree!!!!! Hhhh."

Daga nan ya ji Wib, sai kansa ya soma juyawa, yana yin tuntuSe ya gansa a bakin gidan sa,
Domin hakan ke faruwa in har ya je sai dai a dawo dashi ba ya sanin hanyar dawowa.
***

Ashe wani irin rayuwa da mummunar ™addara suna nan tafe a cikin *RAYUWAR MADINA!.*


_A yi sallah lafiya my fan's._
[2/2, 9:27 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._


















______________ *EPISODE 11*
_____Gidan ya shiga ya koma Wakin da ya bar Ni a kwance babu numfashi a jikina, ina kwance tamkar matacciya komai babu a jikina,
Zuwa yayi bakin sa har kunne sabida farin ciki,
Sai da ya tsaya gab da Ni yana faman Sashe baki sannan yace, "Duk da ina sonki amma haka nan zan bar ki, na tabbata zan samu waWanda suka fi ki duk ranar dana cimma burikana, na so a ce da ke za a ci kuWin nan."
Sai ya fashe da dariya yana Waukan zanin gadon ya rufa min, sannan ya wuce Wakin sa ya ajiye maganin da Boka ya ba shi,
A lokacin kusan goshin asubahi ne, don haka ya tafi dakin Matarsa ya bubbuga mata ™ofa, tana buWe wa yace, "Lantana wannan yarinyar za ki taimaka mata don Allah, sai ki shiga ki duba ta."

Wani kallo ta watsa mishi don gani take yi ya gama raina mata wayau, musamman da ta kwana da jin ihun yarinyar a kunnenta wanda ya hana ta barci, gani take yi har da gayya yayi mata don haka ta ja dogon tsaki da faWin, "Alhaji har kana da idanun da zaka zo ka kalle Ni ka ce in taimaka mata? Lallai ne ma, gaskiya ne Maza baku da kunya kuma baku da amana wlh."

"Haba mana Lantana, to mene ne a ciki don na ce ki taimaka mata? Ai na san za ki iya ne tunda na san zuciyarki shiyasa na bu™aci ki je ki taimaka mata, don Allah."

"Eh ai dayake a nan amfanina yake dole ka zo kana min daWin baki, amma ai ba Ni nace ka je ka hayayya™e wa ™aramar yarinya sa'ar Autan ka ba, wlh Alhaji ka bani mamaki, har yanzu bazan gushe da takaicin abun da kayi min ba."
Sai ta ja ™wafa ta juya ta shige daki

Ya bi bayanta yana faWin, "don Allah Lantana ki taimaka ki kula da ita, ai sabida ™aramar yarinyar ce shiyasa na ce ki taimaka mata, yanzu ma haka fa ko numfashi ba ta yi."

Jin wannan maganar ne yasa har ta iya sauraron sa, amma duk da haka bata dena ™orafi ba tana ce mishi, "duk tsuntsun da ya jawo ruwa shi ruwa kan duka, ai ya san ya fi ™arfin yarinyar amma dayake son duniya da budurwan zuciya ya rufe masa ido; ya je ya auro ta, wlh ba don tana da zuciyar imani ba, kuma ba ta son a yi wa nata ´a´an; wlh da baza ta taimaka mata ba."
Haka ta gama sababinta ta tafi zuwa Wakin don ta duba halin da nake ciki

Yayinda Alh. Badamasi ya shige nasa Wakin batare da ya bi bayanta ba

Zuwan da tayi ta ganni a wannan mummunar yanayin; ba ™aramin tashin hankali ta shiga ba, domin a tunanin ta wannan mummunar aika-aikan ya kashe Ni ma, shiyasa ta fito aguje ta ™wala masa kira, ta shiga Wakin suka ci karo a bakin ™ofa,
Before yayi magana ma ta riga sa da cewan, "ai Alhaji ka kashe musu ´ar Mutane, wannan rashin imani da ka gwada mata taya ya zata yi rai; iyee taya zata yi rai? Wlh babu ruwana a ciki, haba Alhaji sai ka ce baka da tausayi?"

"Lantana, Ni kaina ba da son raina nayi mata haka ba, amma ki duba halin da nake ciki ki yi wa Allah ki kimtsa ta tun kafin wasu su ji wannan zancen, kinga asuba na gabatowa."
Yayi maganar cikin lallami cike da fuskar tausayi alamun abun ya dame sa ne

"Kaico Alhaji, wlh ban ji daWin abun da kayi ba, ka gwada wa yarinyar nan rashin imani, Meyasa baka yi ha™uri ka lallaSa ta gudun samun matsala ba? Ai dole ne ma in kira Jummai mai magani ta duba ta kar wani bala'in ya same ta."
Sai ta juya cike da takaicin sa ta koma Wakin da nake kwance magashiyan babu numfashi a tare da Ni,
Ita kanta ta rasa mai zata yi don ta taimake Ni, hankalinta ya tashi; tausayina ya cika mata zuciya ta rasa abun yi ma,
Daga karshe dole ta fita tunda an soma kiraye-kirayen sallah, ta fita da sauri ta zagaya gidan Jummai mai magani ta kira ta suka zo tare,
Tare da taimakon Jummai mai magani suka tayar dani zuwa bayi

Shi kuwa Alh. Badamasi yana Waki yana ta faman zirga-zirga ya kasa fitowa, duk da yana jin motsin su da Wan surutan su, shi kansa hankalinsa a tashe yake musamman da ya ji zantukan nasu, Allah yasa dai ba mutuwa tayi ba, don yana fargaban a ce ta mutu bai cika burinsa ba, musamman yanzu da ya gama mai wahalar daWi na zuwan masa, a yanzu ta cikan burinsa kawai yake yi,
Yana jin an kira sallah sai ya watsa ruwa kamar yayi alwala ya fice; tunda already Bokansa ya gargaWe sa da yin Sallah har sai sun kammala aikin gaba Waya sannan zai koma yin Sallah, rabonsa da Sallah ya jima tun lokacin yana neman biyan bu™atar sa

Su kuma bayan sun haWa ruwan zafi sun saka ni a cikin Bawo, a nan take na farfaWo da wani sabon raWaWin da ya ratsa Ni, yayinda na saka ihu mai razanar wa ina kiran sunan Ummana da Yaya Haula, kuka nake yi wadda muryata ma ta kasa fita sabida mugun wahalar da na sha, tamkar ana zare min rai, nayi ™o™arin fita daga cikin tafasasshen ruwan da suka saka Ni,
Amma sai suka ri™e Ni sosai suka ™ara danna Ni a ciki suna min sannu zuciyoyin su cike da tausayina, don har ga Allah ba ™aramin tausayi na basu ba, musamman yanda nake wani irin kuka mai cin rai kamar zan shiWe, babu inda jikina ba ya rawa, har a lokacin ban dawo hayyacina ba don gani nake yi kamar ina hannunsa yana gana min azaba, sai sambatu nake yi ina kiran sunan Ummana, kai har Mahaifina da ™asa ta daWe da rufe sa a kushewa; sai da na dinga kiran sunansa ina ya zo ya taimake Ni,
Haka suka dinga bani ha™uri ban ma san suna yi ba, domin yanda na wahala na gama jigata sam ba na gane fari bare ba™i

Yayinda su kuma suka ci gaba da gasa Ni ana sauya min ruwa, har sanda suka ga na soma dawowa a cikin hayyacina, kana Jummai ta ware ™afafuna ta duba wurin,
Bayan ta gama sai ta kalli Lantana tace, "gaskiya yarinyar nan tana cikin wani hali, ba ™aramin ciwo ya ji mata ba, amma komai zai zo da sau™i, da rabon akwai shan ruwan ta a gaba, tabbas ya gwada mata rashin imani, kamar wani ™aramin Yaro? Haba don Allah."

Lantana kuwa ta kasa cewa komai sai kaWa kai take yi, yayinda take min sannu cikin tausaya wa

A lokacin na soma dawowa hayyacina har na iya gane su, sai dai na kasa yin shiru sai kuka nake yi ina faWin, "su kaini wurin Ummana, zan mutu."

"Ai hakuri za ki yi Madina, haka kowacce Mace take farawa, ke naki ya zo miki da ™addara ne, amma komai zai zo da sau™i, zan samu Alhajin in yi masa bayani, wannan abun bai kyauta ba wlh. Lantana kamo ta mu mayar da ita Waki, sai in je gida in haWa mata magungunan da zai taimaka mata wajen warkar da wurin da sauri, Allah ya ™ara tsare gaba."

"Amin dai, mun gode sosai Jummai." Lantana tayi maganar tare da ™o™arin fito dani a cikin Bawon wankan,
Da taimakon Jummai mai magani suka mayar da Ni cikin dakina,
Sai dai ganin zanin gadon yayi kaca-kaca da jini dole Lantana ta cire wani ta sauya,
Ita kuma Jummai tana ri™e dani har ta gama sannan suka kwantar dani a saman gadon

Har lokacin azaba da raWaWin da ke ratsa Ni tamkar ana ™ara min ne, kuka kawai nake yi har da su majinu, muryata ta dishe babu sautin kukan ma sabida azaba, jikina sai kerma yake yi kamar an jona ni a shocking,
Zama a wurina Lantana tayi har sanda Jummai ta dawo da magungunan, ta bata tare da yin mata bayanin yanda zata yi min amfani dashi, daga nan suka yi sallama a kan, "zata sake kewayo wa ko zuwa anjima ne ta sake duba Ni."

Haka Lantana ta zauna dani har garin Allah ya waye, ko jirgawa bata yi ba tana ta bani baki tunda har lokacin kuka nake yi ina rokon su kaini wurin Ummana,
Daga karshe wani wahalallen barci ya sure Ni ban ™ara sanin abun da ke faruwa ba

Alh. Badamasi bai dawo gidan ba sai da ya daidaici rana ta fito sannan ya dawo da tunanin yanda zai yi ya sake kusanta na kamar yanda Boka yace mishi,
Zuwa yayi ya shiga Wakin Lantana yana kiran sunan ta

Tana zaune da Autan ta a Wakin suna karin safe da basu samu sun yi ba, tunda kasancewar tana kula da Madina hakan yasa bata yi musu karin safe da wuri ba

"Yauwa Alhaji, wai ina ka shiga ne tun Wazu Jummai na neman ka? Ta so tayi maka bayani a kan yarinyar nan amma baka dawo ba, domin tana son ta baka wasu shawarwari amma ta ce zuwa anjima zata sake shigo wa."

Sai da ya kalli ´arsa Samira, sannan kumaıÿÿÿ‚ƒ„…†‡ˆ‰Š‹Œ‘’“”•–—˜™š›œŸ ¡¢£¤¥¦§¨©ª«¬­®¯°±²³´µ¶·¸¹º»¼½¾¿ÀÁÂÃÄÅÆÇÈÉÊËÌÍÎÏĞÑÒÓÔÕÖ×ØÙÚÛÜİŞßàáâãäåæçèéêëìíîïğñòóôõö÷øùúûüışÿ yace, "ya jikin Madinan? Allah yasa da sau™i?"

Numfashi ta ja before tace, "da sau™i zamu ce, amma har yanzu bata da wani natsuwa a tattare da ita, yanzu ma haka da™yar na samu ta sha kakkauran shayin nan da na haWa mata, har yanzu kuka take yi ta gaza yin shiru sai kiran sunan Ummanta take yi, Ni ina ga Alhaji mai zai hana a mayar da ita gida ta Wan samu sau™i sannan a dawo da ita? Don wlh yarinyar nan ta jigata ba kaWan ba, idan ta ga ´an uwanta a kusa ™ila zata fi sakin jiki."

Neman wuri yayi ya zauna a saman kujera, fuskarsa da damuwa kamar ya damu yake cewa, "a'a, babu inda za a je da ita, ai Ni ba ™aramin Yaro bane da zan sake neman ta, a barta a nan ta warke kin san akwai kunya wannan abun, musamman da nake Abokin Baffanta ban san da wanne idon zan kalli Ali ba?"

Baki ta taSe tana aika masa da wani kallo da faWin, "lallai ma Alhaji, amma ai baka san da haka ba kayi wannan mummunar aika-aikan? Sai yanzu ne da zaka tuna dashi haba Alhaji?"

"Yanzu dai ba wannan ba, kawo min abun kari na sai in je Wakin in kula da ita."

Bata ce komai ba ta mike ta je ta Wauko mishi, sai ta aiki Samira tace, "ta je kitchen ta Wauko mata flaks, ta ri™e da ™arfi kar ta fasa mata."

Amsa mata tayi tana mi™e wa da sauri ta fita,
Sai da ta Wauko sannan Lantana ta amsa ta haWa mishi tea, ta zuba mishi soyayyen doya da ™osan da surukanta suka kawo

Allah -Allah yake yi ya Wauka ya fita, don haka tana gama wa ya Wauka ya fice yana sake faWa mata, "zai je ya ji da yarinyar."
Daga haka ya wuce Wakin da nake kwance har lokacin kuka nake yi,
Ina kwance a saman gadon na ™udundune na takure kaina ina ta shashshe™an kuka,
Ban san da zuwan sa ba sai tsinkayan muryansa nayi yana kiran suna na

A firgice da tashin hankali na Wago ina duban sa, ai da saurin gaske nayi ™o™arin sauka a kan gadon, amma jin azabar da ya ratsa Ni tuni na koma na zauna ina fashe wa da kuka, bakina na rawa ina son ro™on sa da kar ya matso kusa dani, amma na gaza yin magana sabida tsoro da firgici, duk na gama ruWe wa na fita a hayyacina ina yarfe hannu kamar na ga dodo

Shi kuma saurin ajiye kayan hannunsa yayi yana koma wa wurin ™ofan ya tura shi,
Before ya dawo tuni na tsandara ihu cikina ya Wuru ruwa,
Da sauri na tashi na ™an™ame jikina a jikin bango ina faWin, "don Allah... Ka taimake Ni kayi min rai kar ka... kashe Ni."

Wurina ya taho yayi saurin cafko Ni yana cewa, "ki yi shiru mana Madina kar ki tara min mutane, ba komai zan yi miki ba zan duba jikin naki ne."

Saurin ™an™ame jikina nayi ina girgiza mishi kai, tsoron da ya mamaye Ni ganina a hannunsa tuni yasa numfashina ya soma ™o™arin Wauke wa, da™yar nake iya furta, "don Allah... Don Allah..."
Daga haka maganar nawa ta ma™ale numfashina ya Wauke a jikina sabida mugun tsoro

Hakan ba ™aramin daWi yayi masa ba, da sauri ya Waura Ni a kan gadon ya kwanto kwalban maganin nasa da Boka ya ba shi ya shafa,
Nan da nan ya cire wando ya shafa jiki na rawa ya haye kan gadon, sabida tsaban sauri da fargaban kar Matarsa Lantana ta zo ta ganshi; bai tsaya ma cire min kayan jikina ba, kawai zanin da na Waura sama-sama ya ture ya afka min

A lokacin numfashina ya dawo jikina, wani irin azaba ya ziyarce Ni wanda yasa na tsandara uban ihu ina girgiza, lokaci Waya numfashin nawa ya sake Wauke wa a jikina

Lantana na Waki ta jiyo ihun nawa, don haka da gudu ta taso ta fito ta nufo Wakin nawa sabida a tunanin ta ko wani abun ne ya faru da Ni, tana zuwa ta tura ™ofan ta shige.
[2/2, 9:28 AM] OumŠahira: =ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ
    *RAYUWAR MADINA* =اÜ
=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ=ØÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>Øİİ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Øß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=تÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ş*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._


















______________ *EPISODE 12*
_____Abun ya Waure mata kai ganin Alhaji ya sake hayayya™e wa yarinyar, salati ta zabga tana kiran sunan shi hankali a tashe

A firgice cikin sauri ya Waga ta yana sauka daga kan gadon

"Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un...! Wannan wanne irin abun kunya da rashin imani kake son aikata wa? Anya kanka Waya kuwa ka san abun da kake yi?"
Sai ta sake buga salati hannu a ka cikin ruWanin abun da ta gani

Yayinda Alh. Badamasi ya kasa furta komai sabida ganin asirin sa ya tonu, bai san ma da wacce kalma zai kare kansa ba, sai faman zare ido yake yi; ya kalli inda Madina take kwance ya kuma koma ya kalli Lantana duk ya rasa abun yi

Ita kuma ranta ne ya Saci sabida rashin imanin Mijin nata, bata taSa tunanin hakan a gare sa ba, har ya iya hayayya™e wa ™aramar yarinya kamar wannan, bayan duk abun da yayi mata bai ishe sa ba sai ya ™ara bin ta? In ba wannan rashin tausayi ba mai zai samu a jikinta da har bazai iya ha™ura ba? ranta a matukar Sace tace dashi, "amma wlh ka ji kunya Alhaji, idan ka kashe musu yarinya sai ka san mai zaka ce musu in sun zo ´an uwanta."
Sai ta juya don tabar Wakin ma; tana mai cike da mamakin abun da yake aikatawa

Hakan ne yasa Alh. Badamsi ya samu dama yayi saurin mayar da wandonsa jikinsa tare da rigansa, ya Wauki ™walban da ke hannunsa ya wafci jinin da saurin sa jiki na rawa ya fice a gidan ko sake bi takan Lantana bai yi ba,
Burin sa kawai ya isa ga Bokansa

Bayan Bokansa ya bayyana a lokacin da ya isa inda yake, sai ya gurfana a gabansa jikinsa na faman rawa tare da gumin wahala yake korowa Bokan bayanin komai

Sai Bokan ya kece da dariya ya mi™a hannu tare da ce mishi, "mi™o min jinin nan, aikin ka na kyau, domin a kan biyan bu™ata rai ba a bakin komai yake ba, sai dai muddin yarinyar nan ta mutu aikin ka zai koma baya, ko kuma idan ka tsallake rana Waya baka kusance ta ba sai dai ka sauya wani aikin, yanzu saura kwanciya Waya ya rage maka, don haka zan yi maka aikin da

Please Login or Register in order to submit comment