Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

saurin ri™o Ni tana fadin, "Subhanallah... Ki yi a hankali mana."

Shima Mashkur da saurin sa ya furta, "Subhanallah... Madina, ki yi a hankali mana kin san ba ke kaWai bane, kar ki ji ma kanki ciwo."

Kaina na sake du™ar wa ™asa ban iya Wagowa ba, a haka na fara tafiya yayinda Nurse Win ta taimaka min wajen ri™e Ni muka nufi ™ofa zamu fice, ba don da taimakon ta ba; ba na jin zan iya tafiya don ji nake yi kamar an ri™e min ™afafu sun ™ara nauyi ina Waga su a hankali, tabbas a jikina ina jin kamar ana kallona wanda yasa gaba Waya na kasa samun natsuwa, sabida kasancewata mara son mutane bare kallo, shiyasa duk na daburce duk da ban Wago na sake kallonsu ba, amma gaba Waya a wani irin yanayi nake wanda tsorona ya bayyana a fili

Ansar da tun sanda ake maganar ya zuba mana ido, sai da ya ga fitan mu sannan ya janye idanunsa yana mai lumshe idanunsa da sakin murmushin da bai san sanda ya kufce masa ba, don tafiyan da nake yi ne sai ya Wauke masa hankali har ya ji kuma abun na ba shi dariya, "sai ka ce ´ar kaciya."
Yayi furucin a fili yana mai buWe idanunsa a kan Yayan nasa,
Wanda shi kuma kallonsa yake yi da mamakin maganar nasa yace, "kai da wa kuma?"
Killer smile ya saki tare da furta, "da wannan villa girl Win mana, tana tafiya kamar wacce cikin zai rinjaye ta, in baza ta iya ba ta zubar mana."
Šan waro ido waje Mashkur yayi yana mai cewa, "ta zubar kuma? Why don't you take things seriously, tana cikin lalura kana mata dariya? Halin ka na nan har yanzu ko?"
Sai ya harare sa yana mai janye idanunsa tare da mayar wa a kan file Win da ya buWe,
Shi kuma Ansar ko a jikinsa yace, "When will you finish the work? I want to go home together."

"Ba yanzu ba, ina da aiki a gabana sai dai ka jira Ni, idan an dawo da yarinyar nan sai mu wuce gaba Waya."
Kasancewar bai fahimci maganar nasa na karshe ba, shiyasa bai yi magana ba illa hira da suka koma jefi-jefi har sanda muka dawo cikin office Win,
Nurses din ita ta ri™e hoton scanning Win a hannunta, sannan muka shigo ciki ina biye da ita a baya sai Soyewa nake yi kaina a ™asa,
Mashkur sai da ya kalle Ni yace, "in zauna."
Sannan ya amshi hoton yana sallaman Nurse Win,
Ajiye wa yayi before ya kalli Ansar da ke duba wayansa yace, "ina ga zamu wuce yanzu since yamma tayi, zan yi drop Win yarinyar nan a gida."

"Which yarinya?" Ansar Win ya furta bayan ya Wago yana Wan dube-dube, take ya sauke idonsa kaina yana bi na da kallo duk da ba ya kallon face Wina, Wan tsaki yayi a fili yana Wauke kansa da zummar mi™e wa,
While shi kuma Mashkur dayake yana ™o™arin haWa kayansa ne zai zuba a Jaka; so bai ma kula da yanayin sa ba bare ya ji tsakin da yayi,
Sai da ya gama sannan ya dubi inda nake zaune har yanzu kaina a du™e hannayena cikin hijab na dun™ule kamar wata mai jin sanyi,
Kiran sunana yayi cikin sanyin murya yana cewa, "zo nan Madina ki ri™e wannan hoton mu je mota."

Sanin cewa dani yake yi shiyasa na mi™e na nufi inda suke batare da na kalli gabana ba, wanda yasa ™iris na kusa cin tuntuSe da Kujeran da ke gaban teburin sa ban san na isa wurin ba

"Subhanallah... Madina ki ri™a kallon gabanki mana, kinga ba ke kaWai bane kar ki ji wa kanki ciwo mana, ki ri™a yi a hankali kinji ko?"

Wani kallo Ansar Win yake watsa min yana mai mamakin yanda nake tafiya kamar wata muna-fuka, tsayawa kawai yayi yana kallon ikon Allah har sanda na amsa hoton batare da na Wago kaina ba bare in haWa ido da dukkannin su, sai kawai yace, "wai wannan wacce iriyar yarinya ce Bro? Ko dai makauniya ce tana tafiya kamar ba ta kallon gabanta?"

Jin wanann maganar yasa nayi saurin Waga ido na kalle sa, amma ganin yanda idanuna suka shige cikin nasa yana min wani irin kallo tuni na janye idanuna gabana na mugun faWuwa, nan da nan kuma Wan guntun sukunin nawa ya gushe, lokaci Waya duk na daburce nayi hanyar bakin ™ofa da sassarfa batare da na tsaya jin maganar nasu ba, sosai gabana ke faWuwa wanda gaba Waya tsoro ne ya bayyana a fuskata, ban tsaya ko'ina ba sai da nakai bakin motansa, sai da na ganni a wurin sannan nahau sauke ajiyar zuciya kamar wacce tayi tseren gudu, ga gumi da ke tsatsafo min wanda gaba Waya tsoron mutumin ne yake ratsa Ni, irin kallon da yake min da waWanan idanuwan nasa kamar glop duk sun tsorata Ni, ina mamakin ma waye shi don Ni kwata-kwata ban fahimci waye ba, bare in gane akwai kamanni tsakaninsa da Dr. Mashkur,
Ina tsaye a wurin na ji muryan Mashkur Win ashe har sun ™ariso,
Shi da kansa ya buWe min baya na shiga sannan shima ya shiga,
Ansar ya zauna a gefensa bai dai ce komai ba don bai damu da ya san inda za a kaini ba, ai tare ya ganmu shiyasa bai yi magana ba illa taSe baki da yake yi, a ransa sam yana jin ban yi masa ba sabida ganina da yake yi kamar wata muna-fuka, sosai ya kula da irin yadda babu natsuwa a tattare dani sai ka ce wacce ake kaWa ta, abun ma haushi ya soma ba shi cus irin Macen da ya tsana kenan, ya tsani harkan ™auyanci a rayuwa

Ni ina zaune a baya amma ina jin maganganun su da ba dukka nake gane wa ba, har sanda muka kai cikin gidan yayi packing motan,
Mashkur ya fara fitowa sannan ya buWe min bayan yace, "in fito."
Ai kuwa na fito hannuna ri™e da hoton da ya bani wanda har lokacin ban san mene ne a ciki ba,
Ganin na ™i tafiya shine yayi min maganar mu shiga ciki,
Amma sai nayi saurin girgiza masa kaina, da rawan murya nace, "a'a zan tafi gida, na san Umma ta tafi."
Shi kansa ganin halin da nake ciki shiyasa bai matsa min ba, sai ya Wan yi murmushi yace, "ok, wannan hoton cikin ki ne, kawo nan nima in ga mene ne a ciki?"
Yayi maganar yana mi™a min hannu,
Da sauri na ba shi ina mayar da kaina ™asa na du™ar,
Shi kuma ya soma ™o™arin buWe wa tunda a rufe yake

Ansar na tsaye wanda ya fito ya toge a jikin motan yana kallon ikon Allah, bai dai ce komai ba ya tsaya yana bi na da ido kamar ya samu TV tunanin sa na tafiya wani wuri daban,
Wanda kallon da yake min ne duk ya hana Ni sukuni, koda ban kalle su ba na san tabbas a cikin su akwai wanda ya tsare Ni da ido; wadda yasa gaba Waya nake ™ara takure jikina na kasa sakin jiki, sai ™udundune cikin nawa nake yi,
Sai da Mashkur ya Wago hoton yana nuna min cike da fara'a yana cewa, "Wow! Kinga babyn namu Madina, Alhamdulillah ga komai zahiri ya nuna alamun namiji ne ma, duba ki ga."
Ya tura min hoton a gabana,
Sai da™yar na Wago kaina na dubi hoton, sai dai kasancewar babu natsuwa a tattare dani ko ™ala ban ce mishi ba sabida ban ma fahimta komai ba, sai ma saurin mayar da kaina da nayi

Hakan ne yasa Ansar ya ja dogon tsaki yana Waga murya yace, "kee.. you, Wago kanki, mene ne haka kina yin abu kamar wata munafuka? Bro wannan wace ce wai?"
Yanda Mashkur ya ga na tsorata duk na ™ara firgice wa, wadda tsorona ya fito ™ara-™ara har ina ja da baya kamar zan gudu, sai ya kalli Ansar Win yana cewa, "mene ne haka kuma Ansar? Kana tsorata min ita ina ruwanka?"

"Ni ban san harkan munafurci ne, yarinya sai rawan jiki take yi kamar wacce aka tsoma a ruwan zafi, uban meye yake ruWar da ita haka? Ji be dalla yadda take dumu-dumu (sim-sim) da kai kamar wacce ta sha ™waya."
Saurin katse shi yayi yana cewa, "Ansar can you keep me quite?"
Hanci ya hura yana mai hararana wanda ban san ma yana yi ba, ya juya yabar wurin yana jefa hannunsa cikin aljihu yayinda fito ya biyo baya, kai tsaye cikin gidan ya nufa batare da ya ™ara waigo wa ba

Shi kuwa Mashkur ganin yadda duk na tsure; sai yahau tausana cike da tausayina in cool voice yake cewa, "Please yi ha™uri Madina kar ki damu da abin da Ansar yayi miki, ˜anina ne haka halin sa yake but kar ki ji tsoron sa kinji ko?"
Saurin gyaWa masa kai nayi don a firgice nake kamar in fasa ihu, Allah - Allah nake yi yabar Ni in tafi, don tuni na Wago kai ina kallon hanyar da ya bi a tsorace,
Mashkur ji yake yi kamar ya janyo Ni jikinsa ya rarrashe Ni ya kwantar min da hankali, don ba ™aramin yanayi ya shiga ba ganin yanda na sauya gaba Waya na tsorata, sosai ya rage murya cike da kulawa yake ™ara kwantar min da hankali, tare da mi™a min hoton yace, "I'm sorry kinji ko, ki dena tsorata haka nan Please Madina? Yanzu rike mu je in raka ki zuwa gidan."
Da sauri na kalle sa duk idanuna sun firfito har sun tara ruwan hawaye, nayi saurin girgiza masa kaina batare da na iya buWe bakina ba,
Tsira min idanu yayi kamar zai cinye Ni, "ba kya son in raka ki?"
Da sauri na Waga mishi kaina ina mai janye ido a kansa don ganin irin kallon da yake min, zuciyata na ci gaba da buga wa na juya da sauri zan bar wurin,
Yayi saurin cewa, "ki gaishe da su Umma, in kin ji ki bata hoton ta ajiye kawai."
Kaina kawai na iya Waga masa amma na kasa juya wa, cikin sauri nake tafiyan duk da nauyin da ™afafuna suke min, hankalina bai kwanta ba sai da naga na fita cikin gidan sannan na soma samun natsuwa a tattare da Ni

Shima Mashkur yana tsaye a wurin har sai da ya ga na fita a gidan sannan ya ja numfashi, a ransa yana ™ara jin soyayyata na ratsa shi, yana fatan a ce ya mallake Ni domin bai taSa jin yarinyar da ta kwanta mishi kamar Ni ba, yana matu™ar tausaya min, a fili ya furta, "Insha Allahu wahalar ki ta zo karshe Madina, ina jinki a raina zan kula da ke domin ™aunar da nake miki, ke yarinya ce mai shiga rai."
Sai ya Wan yi murmushi sannan ya ciro jakansa daga motan, yana ™o™arin rufe wa sai ya ji murya a bayansa tana cewa, "Oyoyo Yayana Ni kaWai."
Da Wan saurin sa ya juya yana kallonta cike da mamakin ganinta a nan, baki ya buWe yace, "Nabeela."
Dariya tayi masa tana mi™a hannu ta amshi Jakar tare da cewa, "tun Wazu nake jiran shigowanka na ji shiru, shiyasa kawai nace bari in biyo ka tunda Uncle yace tare ku ka dawo."
Jakan ya mi™a mata yana smile, sannan ya saka hannu ya lakuce mata hanci yana faWin, "wai dama tare ku ka zo?"
Giranta ta Wage tana Waga mishi kanta, sai tace, "Yes tare muka zo, mun biyo shi Ni da Khairiyya, mun yi missing Win ka da Hajiya that's why muka biyo sa tunda muka ji yace nan zai zo."
Murmushi yayi yana dafa kafaWanta sannan suka yi cikin gidan yana cewa, "ina Naja'at baku zo tare ba?"

"Ai bata san ma mun zo ba, but yanzu ta kira waya take zagin mu."
Ta ™are maganar tana SaSSaka dariya,
Shima dariyan yake yi a haka suka shiga cikin falon yana cewa, "ai ko baku kyauta mata ba, kun ci amanar zaman tare."

Tunda suka shigo itama Khairiyya ta mi™e ta nufo sa tana masa Oyoyo, ya shafa kanta yana cewa, "uwayen rashin ji, wai Ansar meyasa ka taho da su ne? Ka kawo ma Hajiya aiki yanzu zasu soma damunta ana zaune ™alau."
Ya ™are maganar yana duban Ansar da ke zaune gefen Hajiyan; ya Waura fararen ™afafunsa a saman Centre table yana tsotsan drinks

Hajiya ce tace, "ai nima mun gama yi dashi, kawai ya kwaso min su raSe-raSe ko mai zasu yi min oho? Dama Amaryan ya kawo min tunda ita ce zan yi kewarta tunda zata tafi Wakin Miji, amma ba waWannan ba."

"Hajiya sa ranki a inuwa mu da zamu wuce goben nan, mai yayi zafi haka?"
A cewar Nabeela wacce ta taho tana zama gefen Hajiyan tana dariya

"Ai gwanda haka, umma ta gaida Aisha."
Sai ta mayar da akalar tambayar nata wajen Mashkur tana tambayarsa Madina?
Yace mata, "ta wuce gida yanzu haka."

Šakin sa ya nufa; Nabeela ta bi shi a baya da jakansa a hannu,
Koda suka shiga kan gadonsa ta nufa tana zama tare da ajiye jakan, tana duban Wakin tace, "wai Ni kam Yaya Mashkur yaushe ku ka sauya kayan Wakin nan ne? Na ga komai yayi min daban ne kamar sabo."
Murmushi ya Wan yi wanda ya bayyana ha™oransa, tare da nufan bakin dressing mirror yake bata amsa da cewan, "i think idanunki sun soma rage kaifin gani, zamu je asibiti in duba ki gaskiya."
Dariya tayi tana cewa, "haba dai yaya wlh idanuna dai-dai suke, abun da na gani na faWa maka."
Murmushi kawai yayi bai ce mata komai ba har ya ajiye links Win hannun rigansa da ya cire, sannan ya zare labcoat Win jikinsa yana mai juyowa ya nufi inda take,
A lokacin yana bata amsar tambayar nata bai ma kalli inda take ba har ya ajiye rigan sannan ya zaro wayoyinsa yana zuba wa saman bed side drower. Har ya Waga rigan jikinsa zai cire sai kuma ya mayar yana duban ta, sai ya ga sun haWa ido, ashe itama sai kallonsa take yi kamar zata cinye sa, hannu yasa yayi kamar zai tsole mata idon tayi saurin ™iftawa, wani kallo yayi mata in cool voice yace, "wannan kallon fa Nabeela?"
Murmushi tayi tana wayancewa da faWin, "babu komai Yaya."

"No faWa min gaskiya, mene ne?"
Yanda yayi maganar ne sai da yanayin ta ya sauya, a kasalance tace, "kawai na ga kayi kyau ne, sosai fa."
Šan waro ido yayi, sai kuma yayi dariya yana cewa, "Are you sure?"
Gira ta Waga mishi cike da shau™in soyayyarsa, yayinda ta wayance da cewan, "ka san mun daWe bamu haWu ba thats why na ga hakan, Allah duk ka canza min."
Smile yayi yace, "My sister kenan, kema kin sauya ai sosai, ji be har wani kumatu kika ajiye kamar Aunty Yusra a nan."
Dariya tayi shima yana taya ta, sai kuma yace, "ok ki je falor bari in yi wanka in fito, duk na gaji wlh ina son in Wan rage gajiyar nan."
Tura baki tayi sai kuma tace, "kai yaya ka shiga kayi wankan mana in jira ka, bari ma in haWa maka ruwan wankan da kaina."
Saurin tsayar da ita yayi wajen ri™e mata hannu, ya girgiza mata kansa da faWin, "no bar shi kawai Nabeela, ki je falor zan zo in same ki don akwai maganar ma da zamu yi."
Kanta ta rausayar cike da annuri; don har ranta sai ta ji kamar wani abun da take burin jin sa a wurin sa ne zai faWa mata, amma a fili sai ta shagwaSe murya tana cewa, "Ok Yaya, sai ka fito."
Ta juya ta fice cike da farin ciki,
Da kallo ya raka ta yana murmushi, cike da ™aunarta a matsayin wacce suka fito ciki Waya; ya soma cire rigan har ya rage daga shi sai guntun wando, ya wuce toilet bayan ya Wauki abun da yake bu™ata.
*****

A washe gari da muka zo gidan da Umma duk na kasa sakin jikina sabida ganin akwai ba™i a gidan, sai ya zamana a takure nake duk da cewan Waya daga cikin su wacce suke kira da Khairiyya tana ta faman jana a jikinta, har tana cewa Umma, "ai ta samu ™anwa wlh, domin nayi mata gani kyakkyawa."
Sai yabona take yi sabida har ranta ta ji na burge ta, dayake akwai shegen surutu da ita tana ta tambayar Hajiya, "wai dama Ni Matar aure ce? Aina nake aure tana son ta bi Ni ta ga gidana, sabida a yanzu tunda ina da aure ta Wauke Ni a matsayin ™awarta ne."
Hajiya ce ta rufe bakin nata wajen cewa, "ai ba a nan nake aure ba, na zo wurin Ummana ne idan na haihu zan koma gida."

Ita kuwa Nabeela sam bata wani damu dani ba, don ko kallona bata sake yi ba sabida bata zauna a falon bama; ta wuce wurin Doctor Mashkur; tunda lokacin bai taso ba ta je tashin shi

Mu kuma muna zaune a falon duk na takure wuri Waya yadda na saba na rashin son mutane kamar farar kura,
Umma kuma sai ta tashi ta wuce Wakin Hajiya Ummee don ta gyara mata,
Yayinda daga Khairiyyan har Hajiya hira suke yi wanda na fahimci hiran biki ne, Ni kuma ba na iya cewa komai sai idanuna da ke kan TV

Can kuma sai Nabeela ta fito tana cewa Hajiya, "Yaya Mashkur yace in haWa mishi breakfast Win sa in kai mishi Hajiya."

Hajiya wacce ta ya™une baki tace, "ke dalla ta fi can, na hana ki ne? Ke dai kya ji da gulman ki."
Ita kuwa Khairiyya sai dariya take musu sabida draman nasu da Nabeelan tunda sun saba,
Nabeela kuma bata bi ta kansu ba duk da tana mayar wa da Hajiyan amsa, but tuni ta wuce wajen dainng tana haWa masa a saman faffaWan faranti, inda take cewa, "Hajiya mai kike ci na baka na zuba? Yau din nan zamu bar miki gida don Ni wlh kamar a ™aya nake, nifa dama ba don ke na zo ba wlh."

"Ai na sani ja'ira, kya gama gulmanki ki fito a Mutum sak ki zo ki same ni, to a nan ne zan yi maganin ki."

Ni dai ina zaune ne yadda ka san gunki ina sauraron su, amma sam ban cika gane mai suke magana a kai ba, har ita Nabeelan tabar falon, Ni kuma sai na mi™e zan wuce kitchen don gaba Waya na kasa sakin jikina

Hajiya tace, "Madina dai har yanzu kina jinki kamar ba™uwa ce a gidan nan, sam kin kasa sakin jikinki, yanzu ma ga ´an mata waWanda za ki ji daWin kasancewa da su amma sam hakan bai dame ki ba."
Sai Khairiyya tace, "ai na kula Hajiya kamar ba ta son surutu ne, magana ma bai dame ta ba, ko don bata saba damu bane maybe."

Ni dai ban iya cewa komai ba nayi shiru kaina a ™asa duk kunya ta kama Ni, juya wa nayi a hankali nabar wurin ina jin Hajiyan tana ce min, "in kira Umman tana neman ta."
Koda na shiga cikin kitchen Win sai na sanar wa Umman kiran da Hajiya take mata,
Hakan ne yasa tabar wanke-wanken da take yi ta wuce falon,
Ni kuma sai nayi ™o™arin ™arisa mata sauran wanke-wanken tunda ™ariso ne, da hijabina a jiki ko cire wa ban yi ba har na gama kuma bata dawo ba,
Kawai sai na fice ta ™ofan kitchen wanda zai kaika bayan gidan; tunda a yawancin lokuta ina fita ta hanyar in yi zamana a faranda, ko kuma in je wurin bishiyoyin da ke bayan gidan in zauna,
Don haka kai tsaye can na nufa ina tafiya a hankali iska na kaWa Ni kamar wacce zan kifa, ga cikin nawa tsiriri har ya soma rinjayana tunda ya soma yin ™asa, ™afafuna sanye da slippers waWanda da™yar nake sanya su sabida kumburin da kafafun nawa suka yi, rigan buba ne a jikina da Wankwalinta, sai ba™in hijabin da ke jikina, yanzu kasancewar cikin ya girma sai kuma nayi ba™i ga kumburin da nayi har fuska duk na sauya kamar ba Ni ba, Ni kaina ji nake yi na ™osa in haihu in huta da wannan cikin, tafe nake ina tunani har na ™arisa wurin bishiyoyin, sai dai warin sigarin da ya buso min yasa nayi saurin soma kalle-kalle don in ga daga ina yake fitowa, take idanuna suka sauka a kan bayansa yana zaune a saman benci sai busawa yake yi, har ga Allah ban gane waye ba amma sai da gabana ya faWi, don a hasashena wani ba™on ne ya shigo musu gida, saurin toshe hancina nayi sabida irin yadda warin ya addabe Ni, ga haya™in da nan da nan ya soma hawa min kaina, sai nayi sauri da nufin juya wa wanda tari mai ™arfi ya sar™e ni

Hakan ne yasa Ansar da ke zaune yana zu™an taban shi; ya juyo da sauri ya hange Ni ina ™o™arin barin wajen, saurin mi™e wa yayi yana sakin taban a ™asa, bai tsaya mirjewa ba ya taka da saurin sa zuwa inda nake, ko kafin in fice daga wurin sai na ji an dan™o min hijabi an dawo dani baya, nayi taga -taga zan faWi amma sai na ji Ni na afka jikin mutum, bakin da na buWe da zumman kwatsa ihu; shima na ji an rufe min ruf.

Barka da juma'a masoyana. Ina muku fatan alheri.
[2/27, 6:06 PM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.

















______________ *EPISODE 37*
_____Yanda jikina ke wani irin kyarma da irin tsoratan da nayi; ™iris ya rage zuciyata bata faso ™irjina ba, take na sandare sabida arba da nayi dashi idanuna cikin nasa, wanda hakan ne yasa gaba Waya na rikice har wani fitsari mai Wumi ya soma kufce min,
Yayinda shi kuwa yana ri™e da bakina gam, hannunsa Waya kuma ya tallabo Ni gaba Waya a jikinsa, fuskata da fuskarsa suna gab da juna har yana jin irin numfashin tsoron da nake fitarwa da ™arfi, yadda na zare idanun nawa a kansa ne kamar zasu fito; hakan ne yasa ya kasa janye nasa idon daga cikin nawa sai ya tsira min su muna kallon-kallo dashi, yayinda tsoro ya hana Ni ko ™yafta nawa wanda tuni ™walla sun taru a cikin su,
Sai da ya ga hawaye suna zubaŭ˙˙˙      

                  ! " # $ % & ' ( ) * + , - . / 0 1 2 3 4 5 6 7 8 9 : ; < = > ? @ A B C D E F G H I J K L M N O P Q R S T U V W X Y Z [ \ ] ^ _ ` a b c d e f g h i j k l m n o p q r s t u v w x y z { | } ~   n min ne sannan yayi ™o™arin janye hannunsa daga saman bakina, idanunsa still a kaina amma bai yi kokarin sakina ba,
Ni kuma tuni na yun™ura da nufin barin jikinsa cikin azama da wani irin zafin naman da ya taho min, sai dai na gagara ™wacewa don ba ™aramin ri™o yayi min ba, wanda motsawan da nayi ne nan take fuskarmu ta haWe da juna sai kawai na ji laSSana a saman nashi, tabbas a lokacin nayi tunanin na sume sabida wani irin shocking da na ji ya ja Ni kamar ba na cikin hayyacina, take wani irin kuka ya kufce min sabida tsantsan firgicewan da nayi a nan take, Wan sauran fitsarin da ke jikina suka ™arisa ™wacewa,
Yanda jikina ke rawa kamar mazari duk na gama firgice wa tsoro ™arara ya bayyana a tattare dani, shi ne abun ya ba shi mamaki yayi saurin janye bakinsa a nawa yana bi na da kallo ganin yadda nake kukan har na soma haWa gumi,
Hannu yasa a bakinsa yace min, "shiii! quite."
Take kuwa na shanye kukan nawa don na gane abun da yake nufi tunda ya sanya hannu, amma yadda jikina ke rawa kamar ana jona Ni a lantarki, tuni na sauke kaina ™asa ina mai shirin zube wa ™asa sabida kasa jure wa yanayin; don ™afafuna suna ™o™arin gaza Waukana

Sai lokacin ne ya cire hannunsa daga tallabonin da yayi, nayi wuf da nufin arcewa amma tuni ya kama hannuna gam yana bina da ido,
Sai dai a ransa mamakin jin yadda jikina ke da taushi yake yi, ga wani irin Wumi da ke shigansa, hakan ne yasa ya ™ara tamke hannun, cikin maganarsa mai fita kamar ba Bahaushe ba ya buWe baki yace, "Kee!ki natsu yanzun nan ba na son wannan rawan jikin."

Kasa Wago kai nayi bare na kalle shi, duk da yadda maganar nasa ta ™ara hautsina Ni wanda ™iris nake jira yanzu na saki zawo, numfashin da nake sha™a ma kamar

Please Login or Register in order to submit comment