Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

shi har yanzu ba ya jin dadin zamanshi a nan, ko Abokai ba shi dashi a nan ya kasa saba wa, sannan ya yarda zai ri™e ta amana bazai taSa saSa al™awarin sa ba."
A ganin Daddy Ansar tuni ya sauya Win da gaske, shiyasa yanzu ya sauko, but duk da haka bai ba shi dama ba, yace masa, "dole sai Madina ta gama makarantarta a nan, sai sun fara zama tare dasu sun ga yanayin zamansu, inyaso sai su koma can Madina tayi degree Win ta a can. Sabida yayi mata al™awarin makaranta sai ita da kanta tace ta ha™ura."
Babu gardama Ansar ya amince tunda yana ji yana gani ko bai amince ba; Daddy ya nace masa da maganar duk tsawon wannan lokacin, ya rasa yanda zai yi; tun yana ba™in ciki da tunanin halin da zai shiga har dai ya dena jin haushin ta ma, yana ganin ba yanda zai yi ya kauce wa auran ta, amma yasa a ransa dole shi zai nemi matar aurensa idan ya samu ra'ayinsa, auren ta bazai hana sa farin cikinsa ba, dole ya bi su ta yanda suke so ko don shima ya samu abun da yake so


Inda maganar ta je wa Madina a bazata, sabida da kansa Daddyn ya sanar mata a lokacin da suka zo gidan tare da su Hajiya Ummee; kuma sun zo ne da ninyar neman auren gaba daya a tsayar da ranan auren nan da sati Uku, bayan sun zauna ana tattaunawa yake faWa mata, "lokacin zaSa mata Mijin da ta ba shi dama yayi, yana nema wa Ansar din sa auren ta".
[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.












______________ *EPISODE 65*
_____Lallai Daddy ya zo da babban magana; wanda a wurin Madina ya firgita ta ya saka ta a mugun bazata da tashin hankali, wai Ansar zata aura mutumin da babu jituwa a tsakaninsu and duk tsawon lokacin nan bai taSa kallonta da idon rahama ba, mutumin da take matukar tsoronsa da shakkarsa; ko dai-dai da rana Waya a yanzu bata bukatar sake tozali dashi ko don tsira da mutuncinta, meyasa Daddy ya yanke wannan Wanyen hukuncin? Mene ne dalilin haWa su aure?
Ta kasa yin magana a lokacin da ya gama maganar yana tambayar ra'ayinta a kan zaSin da yayi mata, sam ta Wauke wuta yayinda daga can cikin jikinta kerma yake yi; ga wani irin tsoro da ya tabaibaye ta har yana sauya mata bugun zuciyarta; duk maganganun da suke yi kunnuwanta sun dena ji, sai ma wani irin hucin zafi da ke hudo mata ta ™ofofin gashin jikinta, jikinta sanye da hijabi ne amma har saman goshinta da gefe da gefe na kumatunta ya ji™e da zufa, sai ya zamana sajen ta ya kwanta luff kamar wanda aka she™a mata ruwa,
Umma ta girgiza ta sannan ta dawo hayyacinta; ta Wago manyan idanuwanta da suka yi ja a lokaci daya sabida tsaban tashin hankali, kallonsu take yi amma sam bata ganinsu da kyau,
Dukkansu sun fahimci halin da ta shiga domin babu natsuwa a tattare da ita,
Umma tace, "Madina, magana ake miki kin yi shiru, lafiyanki lau kuwa?"
Itama Hajiya Ummee tace, "ai na ga kamar ta firgita ne da jin zancen, anya ba tsoron haWin nan take yi ba? Madina sanar mana da abun da ke ranki kinji ko kar ki Soye mana komai?"
Umma tayi caraf tace, "ai tunda ta ba wa Alhaji zaSi ina ga bata da ja a maganar nan, duk wanda ya kawo mata ita mai biyayya ne; tunda da ace baza ta amince ba tun farko bai kamata tayi mishi alkawarin amsar duk wanda ya kawo mata ba, kuma Ansar ai na gida ne kuma yaron kirki; ba shi da matsalar komai bare ta ce baza ta iya auren sa ba, fatanmu kawai Allah yasa a ™ulla alkhairi."
Daddy yace, "a'a tukunna dai, ai duk da na nemi alfarman nan na nema mata Miji kuma ta amince; duk da haka tunda ga ta dole sai mun ji ta bakinta, bare ga halin da na ga ta shiga da alamun bata amince da zaSin bane, Madina feel free ki sanar da Ni abun da ke ranki, idan Ansar Win bai yi miki ba kina da damar faWa min sabida in sauya miki wani, ai ba dole sai Ansar ba, dama mun ga dacewar hakan ne duba da yanda kika rasa Wan uwansa Mashkur har kika shiga wani hali, da Ansar da Mashkur duk Waya suke tunda ´an uwan juna ne."
Sai ya Wan ja numfashi before ya ci gaba da furta, "tun lokacin da kika yi ciwo muka so mu haWa ku aure, sabida halin da kika shiga na jinya har sai da sanadin Ansar ki ka samu sau™i, sai muka ga ya dace mu haWa ku aure domin samun farin cikin ki, alalha™i™a kina bamu tausayi Madina sabida abubuwan da suka faru, shiyasa muka so yanke wannan hukuncin kai tsaye batare da mun san cewa zai cutar da ke ba; but yanzu idan kin ga baza ki iya auren shi ba don Allah ki sanar damu Madina; kar mu je muyi abun da zamu zo muna dana-sani, har ga Allah ina sonki a matsayin ´ata, kallonki nake yi kamar Khairiyya duk abun da zai cutar da ita in ™i shi; haka kema idan zai cutar da ke dole in kare ki Madina, ki dauke ni a matsayin mahaifinki kamar yanda nake faWa miki, yanzu ki bamu amsa; kin amince da zaSin da muka yi miki ko kuma a sauya wani?"
To mai Madina zata ce a wannan lokacin? Ai da kunya ma ta buWi baki tace bata amince ba; baza ta iya ba, duba da wane ne shi a gare ta, bare Allah yayi mata kunya baza ta iya buWe baki ta sanar musu abun da ke ranta ba, sun rigada sun Waure ta da jijiyoyin jikinta, dama ta san wannan ranan na zuwa, amma bata yi zaton da Ansar za a haWa su ba, bata da tsimi bata da dabara face ta basu amsar da ba shi ne a cikin zuciyarta ba; wanda ta tabbata daga wannan ranan rayuwarta ta shiga tasku; kuma wata sabuwar ™addaran ne ta kunno mata kai, iya juriya tayi domin ta kama kanta ta hana kuka bayyana daga idonta, wadda ta daure dakyar ta basu amsar abinda suke bu™ata,
Dukkansu farin ciki ya bayyana a kan fuskokinsu sai faWin alhamdulillah suke yi,
Sun ji dad'i gaskiya ga dukkan alamu,
Daddy yace, "ba bukatar su koma batare da danginta sun shaida maganar ba."
Don haka a ranan a gidan Hajiya Ummee suka kwana har Daddy, basu koma Kaduna ba tunda akwai inda zasu kwana a gidan,
Sabida a gobe Abokan Daddyn zasu zo sai su wuce ™auye a nema auren Madinan, har da Uncle Hashim da ya taso tun daga Abuja

Ita dai Madina wani irin hali ta shiga mai wuyan fassara, tun da abun nan ya faru ta Wauke wuta gaba Waya, a zahiri idan ka kalle ta tamkar tana a cikin natsuwarta; amma ba haka bane, wani irin yanayi da ™uncin zuciya ya riske ta, ga shi ta kasa ba wa kanta damar da zata yi kuka domin ta samu salama a ranta, a ranan sai da zazzaSi ya kwantar da ita bata runtsa ba a daren ranan, amma tayi juriya ta kasa nuna wa kowa halin da take ciki,
Sai Umma da take fahimtar kamar akwai abun da ke damunta, shiyasa washe gari ta kira ta ta zaunar da ita tayi mata nasiha mai ratsa jiki, kuma tace mata, "ta saka a ranta alkhairi ne wannan auren; ta kwantar da hankalinta."
Yadda tayi mata nasihar har ta gama bata buWe baki tayi magana ba; kuma hakan ba sabon abu bane a wurin su tunda sun san takan yi hakan tana fama da rashin magana,
Idanun Madina sun ™e™ashe sun ™i fitar da ruwan hawaye; amma sun kaWa sun yi jazur, tunani take son yi ko sau Waya ne amma ina ta gaza, ta kokarta wurin son Soye halin da take ciki don kar ta tayarwa kowa da hankali; kuma daga ™arshe ciwonta ya tashi; shiyasa ta hana kanta yin wani tunani a ranta tana danne komai a ranta wanda hakan ke cutar da ita, tana ga ita haka ™addaranta yake dama ai bata da sauran farin ciki a duniyar; duk sanda rayuwarta ta so ta gyaru sai wani abu ya zo ya gibta, yanzu mutumin da ba ya ™aunarta shi zata aura,ŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ to wanne farin ciki zata sake yi? Ina ita ina Ansar? Shiyasa bata ga amfanin ™untata wa kanta ba tunda ta amince domin tana ganin Daddy ya isa da ita; sun yi mata halaccin da baza ta iya musa musu ba,
A ganinta zata jure halin da take ciki, but sai da labari ya zo musu an tsayar da ranan auren nan da sati uku masu zuwa; sai ta yanke jiki ta faWi,
A lokacin ga Yaya Yunus ya taho cikin tashin hankali; sai ya iske abun da ke faruwa; dole ya nufi asibitin da aka kaita don ya ga halin da take ciki,
Tashin hankali sosai Umma ta shiga amma ta kasa kiran su Hajiya ta sanar musu; tunda sun wuce Kaduna,
Inda suka jira har Likita ya fito ya sanar musu da halin da Madina take ciki,
Kamar dai yanda mai ciwon zuciya bai son abun da zai dame shi bare ya Waga mishi hankali; hakan ne ya faru da ita duba da halin da ta shiga na maganar aurenta; wanda shi yayi sanadin tashin ciwonta; dakyar aka samu ta farfaWo amma Likita ya gargaWi Umma a kan kula wa da lafiyarta; wlh idan suka kuskura ta sake shiga wannan halin tabbas sai zuciyarta ta buga; domin an auna arziki a wannan karon; kuma dole ta cire damuwa na Wan lokacin da za a yi mata aiki; don shi ya fi dacewa idan ba haka ba komai zai faru,
An ri™e ta a asibitin har zuwa kwanakin da za a yi mata aiki; kuma sun hana kowa ganinta sabida ba a son ma ta dawo hayyacinta bare wani abu ya damu zuciyarta,
Umma kuka ta dinga yi sai Baba ne ya kira su Hajiya ya sanar musu halin da ake ciki,
Hankali a tashe suka juyo suka taho Zaria a rikice, dukkansu sun shiga wani hali domin suna kyautata zaton tashin ciwon nata yana da nasaba da haWa auren nan, sai dai yanzu ba ta maganar ake ba ta neman lafiyarta ake yi,
Daddy shi ya biya komai na asibitin da magungunan da ake bata,
Inda Likitocin suka ce, "zuwa sati za a yi mata aikin bayan sun ga halin da jikin nata zai yi."

A wannan kwanakin tana samun kulawa sosai daga likitoci; duk da har lokacin ba a barin kowa ya ganta since koyaushe tana cikin barci domin samun hutun ta,
Kullum su Hajiya sai sun zo duba ta duk da ba a barin su shiga, kuma har da Ansar suke zuwa tunda shi ke tu™o su su zo,
A washe garin da za a yi mata aiki ne aka basu damar shiga su ganta, babu wanda bai tausaya mata ba a cikin su, su Umma da su Hassana sai ri™e baki suka yi suna zubar da hawayensu,
Duk ta sauya a wannan ™an™anin lokacin kamar wacce ta jima tana jinya,
Bayan sun fito aka shiga da ita Wakin tiyata,
An yi nasara wajen yin aikin sai dai duk da haka matsala ce babba yanzu a gaba; dole sai an ri™a kiyaye wa da Sacin ranta duk da haka, sai dai za a samu sau™in tashin ciwon ne duba da aikin ya zo da sau™i, kuma ana bata magunguna wadanda alhamdulillah sun karSe ta sosai,
Kwananta huWu ta farfaWo tana gane kowa sosai,
Ana ta zuwa gaishe ta duk ´an kauyen su sun zo sun duba ta,
Yaya Haula ma a nan take kwana sai da ta farka sannan ta koma gida; sai ya zamana duk kwana biyu tana zuwa,
Ansar kuma suna zuwa tare da su Hajiya; amma tunda ta farka bai samu ya zo ba sai da ta kwana biyu sannan ya biyo su suka je,
A ranan koda Madina ta ganshi bata sake kallon inda yake ba; dakyar ta amsa gaisuwar da yayi mata ta kawar da kanta ta kwanta; ko magana bata sake yi ba har ya fice a Wakin,
Su Hajiya kuwa sai lallaSa ta suke yi komai su suke mata,
Abun da ya Wan basu ™warin gwiwa yanda jikin nata yayi sau™i sosai, tana cika sati biyu aka sallame ta zuwa gida, sai dai duk ta rame ta fita a hayyacinta sabida wahalar ciwo; kwata-kwata yanzu ta dena tunanin wani Ansar bare wani auren sa, ta lafiyarta take yi,
Suma basu sake maganar auren ba bare a tayar; sabida sun san cewa dole maganar auren ne ya tayar mata da ciwon,
Sai daga baya ne Umma ta dinga mata faWa kamar zata ari baki, tace, "tunda bata son auren ai babu dole ba sai an yi ba, amma ba wai ta dinga jefa kanta cikin masifa kullum tana fama da ciwo tana cutar da kanta ba."
Madina dai ta ™i cewa komai tayi shiru abun ta

Falak bata san cewa Madina bata da lafiya ba sabida koda ta kira wayanta Hassana ta Wauka; kuma ta ™i sanar mata da gaskiyar maganar sai cewa tayi, "Madinan ta tafi ™auye ne tabar wayan a gida."
Jefi-jefi takan kira su gaisa ta tambaye ta ko ta dawo?
Amma ta nuna bata dawo ba; tunda already Umma ta gargaWe ta kar ta sanar mata saboda a lokacin da ta kira wayan tana wajen, har da Umman sun gaisa bata sanar mata ba,
Sai yanzu da hutun su ya ™are ta dawo Kadunan, ta je school Madina bata zo ba sai ta zo gidan ta tarar da ita a kwance, duk da jikin da sauki amma ta Waga hankalinta, don ma bata san har kwantar da ita a asibiti aka yi ba aka yi mata aiki, Madina ta Soye mata tace mata, "rashin lafiya ne kawai kuma ta ji sauki zata dawo school bada jima wa ba."
Falak dai bata ji dadi ba amma duk da haka kullum sai ta zo gidan tana duba ta

Yanzu jikin da sauki sosai shiyasa ta matsa zata koma school,
Zancen auren ta kuma an dena yi Daddy da kansa ya kira ta yace, "an fasa tunda bata so, amma bai ji daWin da ta ™i sanar mishi ba har sai da ciwon ta ya tashi."
Yayi mata faWa sosai yace, "ta kwantar da hankalinta komai ya wuce yanzu babu maganar auren."
Amma Madina sai ta nuna mishi ba haka bane, tace, "wlh baza ta ™i mishi biyayya ba ita ba auren bane ya tayar mata da ciwo ba, ita tayi mishi alkawarin zata auri duk wanda ya zaba mata, tana nan a kan bakanta baza ta ™i ba, shi Mahaifi ne a gare ta zata yi masa biyayya gwargwadon iyawanta. Ta amince da auren Ansar da zuciya Waya."
Farin ciki ya cika Daddy sosai ya ji dadi, yana ta saka mata albarka yayinda ya gamsu da maganarta sosai

Wannan ne dalilin da yasa aka sake tayar da maganar auren su, tunda dama lokacin auren da aka saka a wancan lokacin ya wuce sai aka daura auren kawai tunda yanzu komai alhamdulillah Madina ta amince, dama don ciwon ta ne yasa aka fasa, kuma yanzu da amincewar ta aka Waura auren,
Sai dai baza ta tare ba sai ta sake samun ™warin jikinta, Daddy yace, "baza a matsa mata ba kawai ta ci gaba da zuwa makarantar ta, idan an yi mata transfer sai a yi taron bikin ta tare."
Da haka aka bar zancen nan da wata mai zuwa za a yi bikin.


_Enjoy your weekend my fans._


[1/9, 8:18 AM] My Airtel Numb: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
    *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
           _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

       *P.W.A
'ŝ*





            *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._





*DATA SHARE*

Call, message or whatsap  07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 270
2gb. 500
3gb. 800
4gb. 1100
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.












______________ *EPISODE 66*
_____Madina da kanta ta sanar da Falak auren ta da aka yi,
Da mamaki Falak tace, "auren ki kuma? How?"
Labarin yanda auren ya kasance ta bata,
Sai tace, "dama already you have a boyfriend? You never told me?"

"No, bani da saurayi, wanda aka haWa mu Wan uwan Yaya Mashkur ne, kuma Mahaifinsa ya zaSa min shi."
˜walalo ido waje tayi tace, "Are You serious? Auren biyayya kenan za ki yi Madina?"
Murmushin ya™e Madina tayi tace, "Kusan hakan, but Mahaifin Yaya Mashkur ya wuce ya nemi abu a wurina in ™i amince masa, whatever ko auren biyayya ko ba auren biyayya ba already Ni bani da sha'awar aure ko soyayya ko a nan gaba, ko bai zaSa min ba na san dole zan yi aure tunda baza a bar ni a haka ba, shiyasa na zaSi in yi biyayya idan wani abu ya same ni baza su ga laifi na ba."

"Oh well, nothing will happen to you, wish yourself the best Please, but I am happy because ko ba komai Wan uwan Mashkur ne shima zai yi kirki."
Inda Madina murmushi kawai tayi mata saboda ta san baza ta gane ba, don ita a ranta tana tunanin baza ta taSa jin dadin zama da Ansar ba, a ganinta bai da kirki sannan ba ya ™aunarta,
While Falak tayi farin ciki sai murna take yi, musamman da ta ji cewan a Kaduna Madina zata zauna, already zata koma can da karatunta za a yi mata transfer,
Sai itama tace, "zata yi wa Daddynta magana itama ta koma can, sabida baza ta taSa jin dadi ba in dai babu Madina, zata koma can da karatunta since komai take so za a yi mata."
Madina tayi mamaki, amma ta san cewa yanda Falak take ™aunarta komai zata iya yi, sai hakan kuma yayi mata dad'i sosai,
Itama tunda ta koma gida sai ta yi wa Umma magana a kan Khalifa; zai zauna a wurinta zata tafi dashi,
Umma tace, "a'a, Wawainiyar zai yi mata yawa tunda ba lafiya ta cika ba, ta ji da kanta da karatun ta, ga hidiman Miji."
But sam Madina ta ™i yarda tace, "dashi zata tafi, tana son ya zauna kusa da ita zata fi jin dadi da natsuwa."
A wannan karon Umma babu musu ta amince tunda baza ta hana ta abun da take so ba; kuma Wanta ne,
Gudun samun matsala; kuma don ta fita hakkin ubansa sai Umman ta kira Yaya Yunus tace, "ya zo gida zasu yi magana."
Bayan ya zo take sanar mishi da cewan, "Madina zata tafi da Khalifa wurin ta ya zauna tare da ita."
Cikin rashin yarda yace, "a'a bazai yarda ba, Yaronsa bazai je wani waje agola ba, tun farko sabida hakan yayi nacin ta koma wajen sa amma ta ™i, shi bazai yarda a tafi mishi da yaro ko'ina ba."

A lokacin Madina tana jin su sabida tana daga Waki a zaune, sai da ta ji maganganun sa sannan ta fito, ta buWo labulen ta tsaya tana kallonsa tare da cewa, "ai Wana ne ba Wanka ba, ba amincewar ka ake bukata ba dole ne zan tafi dashi, ko ka manta me ka ce a baya ne? Idan ka manta in tuna maka domin magana zaran bunu ce; muddin ta fito baza ta koma ba..."
Katse ta Umma tayi tana cewa, "an saka bakin ki ne Madina?"
Kallon Umman tayi rai a Sace tace, "Umma ki faWa masa Wana ne ba Wanshi ba..."

"Madina ki yi min shiru nace."
Sai da ta kalli Yaya Yunusan da wani irin kallo; sannan ta juya ta shige cikin Wakin,
While Yaya Yunus idanu ya rufe yana budewa, har yanzu yana jin soyayyar Madina bazai taSa dena wa ba, bakin cikin rasa ta fal a cikin ransa, da zata tsaga zuciyarsa ta ga halin da yake ciki da ta tausaya mishi,
Duban Umman yayi yace, "Umma tunda kun yarda cewa Ni Babansa ne bazan yarda a tafi min dashi wani wuri ba, ki ba wa Madina hakuri bazan amince Wana ya je agola ba."
Umma tace, "ba mun amince kai Babansa bane, kai ne ka amince kai ne Babansa saSanin a baya da ka ™i yarda, sai dai kayi hakuri Yunusa tunda har yanzu Khalifa bai kai matsayin da za a raba shi da Mahaifiyarsa ba; koda abun da ya faru a baya bai faru ba har yanzu yana da damar zama wurin Mamansa, kayi hakuri ta tafi dashi tunda mun Wauke ka matsayin Babansa shiyasa muka kira ka don mu sanar maka."
Shiru Yunus yayi, sai yace, "shikenan Umma, na amince tunda ta bukaci hakan."
Umma ta ji dadin saukowar sa da wuri; shiyasa tayi masa godiya sosai, daga baya suka yi sallama ya wuce,
Yayinda wurin Madina sam hakan bai mata ba; kuma ranta ya Saci, tana jin ai ita ce Mamanshi bai isa ya hana ta zuwa ko'ina da Wanta ba, bare tun farko shi da kansa ya guje sa, don haka bai isa yayi mata iko da Wanta ba; ita take da damar zabar abun da take so batare da amincewar sa ba

Daga nan sai da Umma ta sanar da su Hajiya Ummee a kan zancen Khalifan,
Hajiya Ummee tace, "to ai babu komai ta zo da Wanta tunda su dai baza su hana ba, wannan ma zancen ai ba sai sun tambaye su ba, abun da Madina take so suma suna so."
Umma ta ™ara jin dadi a zuciyarta; ko ba komai suna kaunar Madina har cikin zuciyarsu; Madina tayi dacen dangin Miji nagari, fatansu a yi lafiya a gama lafiya

Daga ranan ana ta shirye-shiryen biki both of them Win su,
While fannin Ango da Amarya tamkar ana yin bikin ba don su bane, domin babu mai damuwa da hidimar bikin; don har a ransu ba sa jin cewa komai ana yi don su ne, tamkar basu san me ake yi ba,
Falak da kanta ta yi wa Madina magana a kan shirye-shiryen da zasu yi a matsayin su na Amare; amma ta nuna ba ta son maganar,
Falak tayi nacin har ta gaji, ™arshe har ™aran ta takai wajen Umma amma sam Madina ta nuna ™in amincewarta a kan wani shirye-shirye,
Umma sai ta ba Falak hakuri tace, "ta lallaSa ta kawai tabar ta a haka, su su ci gaba da hidiman su."
Sai ya zamana komai su Hassana da Falak suke yi,
Har gayya sai da suka yi duk wasu ™awayen su sun gayyata, kullum Falak sai tayi mata nacin yakamata a fara mata gyara, amma sam Madina ta ™i kula ta,
Don lokacin har bikin ya rage saura sati Waya tana zuwa school Win ta bata zama a gida, kuma idan an tashi tare suke dawowa da Falak itama ta biyo su,
Su kadai suke hidiman su sabida Daddy da kansa ya tura musu kudin siyan komai,
Kuma a ranan ma aka kawo akwatunan bikinta har dozin Waya, abun farin cikin babu abun da babu a ciki lallai suna ji da ita, ko a wancan akwatunan bikin Mashkur ita aka bar ma wa tayi amfani dashi; wadannan kuwa sun take waWancan yawa da tsada da kyawu,
Masu kawo kayan suna tafiya itama Yaya Haula ta dira a gidan, da yaranta guda uku, Ihsan Winta yanzu ta kawo kai don tana shekara na goma yanzu, ta tasa yanzu su ne ´anmata a kauyen da ake shirin yin musu kaciya nan da shekara Waya, dama ga ta akwai gaSa-gaSan jiki,
Zuwan Yaya Haula ne ta Wan lallaSa Madinan har aka samu aka kira mai gyaran jiki ta soma mata; duk da a ™urarren lokaci ne,
Ana jibi bikin aka yi musu lalle dukkansu, ita dai Madina ba a son ranta ba kallonsu kawai take yi sabida bata da yanda zata yi; amma sam zuciyarta cike take da tsoro da fargaban zuwan wannan ranan. Ranan da

Please Login or Register in order to submit comment