Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

Ni gidansa bayan ya san komai zai iya faruwa? Bare ´ar uwanshi ce akwai aure a tsakaninmu wata rana labarin zai iya sauya wa, musamman yadda ta ganni kyakkyawa kalansa ina samun gyara zan sauya, ita dai kwata-kwata bata yarda ba don haka ta nuna mishi sam a'a

Ya san cewa kishin ta ne ya motsa, don haka ya ci gaba da lallaSa ta yana cewa, "ta ba shi Wan wasu lokuta before ya mayar da Ni, amma ban da yanzu, kuma abun da take tunani bazai taSa kasancewa ba, ya rasa wacce zai kula sai Ni ´ar ™auye? Ai ta san ya fi ™arfina."
Daga nan fa ya ci gaba da muzanta Ni a gabanta yana faWan duk maganar da ta zo bakin sa don dai ya sake kwantar mata da hankali

A gabana ina jin su duk abun da suke faWa, kaina a ™asa ina jin kamar in fashe da kuka, zuciyata ta cika da ™unci da ba™in cikin yanda yake ci min mutunci yana zagina duk a kan Matarsa, har yana cewa, "mai zai yi da sauran Maza? Ta kwantar da hankalinta ko a kafa aka Waura mishi Ni sai ya kwance."
Idanuna na lumshe ina mai jin wasu hawaye masu zafin gaske suna zubo min, Ni kuma a haka zan ™are kenan bani da madafa da farin ciki?
Ina ji ina gani ana zagina ana ci min mutunci da aibata Ni, amma bani da yanda zan yi, ko giyan wake na sha ai Yaya Yunus ya fi ™arfina; nesa ba kusa ba, wutsiyan ra™umi tayi nesa da ™asa.
Daga ™arshe ina jin sanda suka bar wurin gaba Waya amma hakan bai sa na Wago kaina ba, idanuna suna kullen har yanzu na Waura kaina a ™afafuna tamkar babu numfashi a tattare da Ni, rayuwar duniya kawai nake tunani, da kuma yanda zan rayu a cikin wannan gidan.
Sai ga Sharhabilan ta fito tana daka min tsawa,
Take na Wago kai ina kallonta da rinannun idanuna masu cike da rauni da zallan tausayi

Wani kallon sama da ™asa tayi min tana jan dogon tsaki, tana ri™e da hannun Sadam da ke biye da ita, sai ta zauna a kan Kujera ta Waura kafa daya kan Waya tana cewa, "daga yau ba zaman hutu ya kawo ki ba, tunda already kin san abun da yasa aka kawo ki nan, so da sannu zan kafa miki sharuWWana da yakamata ki sansu kuma babu gindaye wa, zan fara horar da ke a kan abubuwan da nake so; don kaf aikin gidan nan ke za ki ri™a yi komai da komai, abu na gaba ba na son ™azanta, sannan kibar ganin Husband Yayanki ne; ba na son in sake ganin koda magana ta sake haWa ku dashi, duk abun da kike son sani Ni za ki faWa ma wa, ko gaisuwa ba na son ya haWa ku, kina jina?"
Ta ™are maganar tana mai daka min tsawa,
Take kuwa na amsa ta jikina na rawa kamar mazari,
Sai ta ja dogon tsaki tana mai yatsina fuska, ta kalli Sadam tace, "Waga ni mu je in nuna mata masaukin ta."
Sai ta mi™e rike da hannun Yaron, batare da ta kalle Ni ba tace, "biyo NI."

Kasancewar na gane dani take yi, shiyasa na tashi na bi bayanta jiki na rawa,
Har mun fara tafiya ta juya tana kafa min ido, sai tace, "uban wa kika bar wa wancan kayan; baza ki Wauko ki taho dashi ba?"
Waiga wa nayi na hangi akwatin kayana a wurin, take na juya na bi umarnin ta na Wauko kayan na bi bayanta har lokacin jikina rawa yake yi

Wani Waki takaini Wan dai-dai, gado ne kawai a ciki da wurin ajiye kaya, sai bayi wurin kewaya wa,
Ta nuna min tace, "nan ne zan ri™a kwana."
Sannan tabar Wakin ta tafi ta bar Ni a tsaye,
Bata sake bi ta kaina ba har na gaji da tsayuwa; na zauna ina ta tunani tare da kallon dakin da aka bani mai kyau a ido,
Har dare yayi basu sake bi ta kaina ba ina nan zaune na rasa madafa tunda ban san me zan yi ba, ga shi ina son shiga bayi sannan ina son yin sallan da suka wuce Ni, amma ban san inda zan je in yi ba, bayin da ke cikin Wakin ban san mene ne ba bare in duba, tunda na zauna ko jirga wa na kasa yi,
Har dare ya tsala ban sake jin wani motsi ba, tun ina gyangyaWi ina matse ™afafuna sabida fitsarin da ya matse ni, har dai barci ya sure Ni a haka cikin wani yanayi ina zaune a yadda nake

Sai washe gari Sharhabila ta dawo dakin ta tayar da Ni, tana bi na da mugun kallo cike da ™yama tace, "shegiya an samu wurin banza har da hangame baki ana barci, dalla tashi ki shiga wancan ™ofan ki yi wanka ki canza kayan jikinki; ki zo ki same Ni ina jiran ki, saura ki Sata min lokaci ki ga yanda zan yi da ke."
Ta ja tsaki ta fice a Wakin cikin tafiyan ™asaita

Ni kuma jiki na rawa na mi™e na nufi ™ofan da ta nuna min, ina buWe wa na fahimci bayi ne duk da babu komai a ciki sai famfo da sabulan wanka, sai bokiti, hakan ne yasa da sauri na du™a na saki fitsarin da ya cika min mara fam yana shirin fitowa, ban tsaya Sata lokaci ba tunda ta sanar min tana jira na, kasancewar na san famfo tunda akwai a ™auyen mu, na san ruwa yake fitar wa shiyasa na Wauki bokitin na tara na zuba ruwan, ruwan sanyi ne amma a haka nan nayi wankan tunda bani da yanda zan yi, dole abun da na gani da shi zan yi amfani,
Take kuwa wani sanyi ya ratsa min jiki tsaban azaban sanyin ruwan, duk da na saba wanka da ruwan sanyi amma sai da jikina ya soma karkarwa, tunda damuna ne akwai sanyi a gari sosai na ji sanyi na ratsa Ni,
Cikin sauri na gama na fita na bude kayana na Wauko wata doguwar riga ´ar kanti sabuwa fil na sanya, farar riga ce mai igiya a baya, saman rigan wuyan V ne an yi masa aiki da ba™in zare da kore, rigan ba ™aramin kyau tayi min ba nan da nan ta sake fito da yarinta ta, ban tsaya wani Sata lokaci ba na nemo hula na saka a kaina, ko bi ta kallon kayan ban yi ba tunda duk sababbi ne wadanda Alh. Badamasi yayi min na aure, ban taSa ganin kayan ba koda aka nuna a gidan mu, Ni kaina a yanzu na tsorata nayi mamakin ganin yawan kayan, amma hankalina ba ya wurin ban tsaya duba wa ba na fice da sauri,
Hanyar da na ga ta biyo dani jiya nan na bi, sai gani a falon inda take zaune ita kaWai,
Da alamun babu kowa sai ita,
Yaya Yunus tare da yaransa ya wuce da su school

Tana gani na ta haWe fuska tana jan tsaki,
Ni kuma na zube a ™asa ina gaishe ta amma kamar bada ita nake yi ba, sai da ta sha ™amshin ta son ranta sannan ta mi™e ta nufi wurin Dinnig, abinci ta zuba min a wani plate sannan ta kawo min gabana, ta bani umarnin, "in cinye shi yanzu."
Daga haka tabar wurin ta shige Wakinta

Dama da yunwa na kwana hanjin cikina sai kaWa wa suke yi, take yawuna ya tsinke sabida ganin soyayyen dankalin Hausa cikin plate Win, nan da nan na saka hannu na dinga Wauka ina tusa wa a baki kamar zan haWiye plate din, yanayin cin da nake mishi take na sha™e ya cika min ma™ogwaro ga babu ruwa,
Da sauri na mi™e ganin zan mutu na koma Wakin da ta kaini jiya da gudu, a can na shiga bayi na sha ruwa a famfon sannan na samu damar koma wa na ™arisa cinye dankalin har ina lanWe baki, kwata-kwata bai ishe Ni ba amma babu damar ™ara wa, ga shegen daWi da yayi min a baki har kunnuwa na motsa wa suke yi,
Na jima a nan zaune kafin ta dawo ta iza ™eyana ta kaini wani waje, wanda a bayaninta na gane kitchen ne

Duk abubuwan da yakamata in sani sai da ta zauna tayi min bayanin komai, daga ™arshe ta sanya Ni na taya ta girki ina yin duk abun da ta sanya Ni ina shan zagin ta, don wani lokacin har marina take yi,
Ko kafin mu gama aikin sai da nayi kuka duk ta kumbura min fuska da hannunta,
Kuma bata bar Ni a haka ba; ta saka Ni a gaba na wanke mata duk abun da muka Sata,
Sannan ta saka Ni shara na share falon na goge duk tana nuna min yanda zan yi, tana jan min kunne, "saura in kuskure kar in koya da kyau, wlh sai ta Wumama min jiki, duk kuskure Waya da zan yi mata kamar na rasa abinci a gidan ne."

Tabbas ban san cewa matar nan muguwa ba ce sai yau da na tsinci kaina a hannunta, lallai yau na tabbatar da cewan na faWa wata sabuwar rayuwa mai wuyan fice wa, babu tausayi babu imani ga mutanen gidan, sai dai kuma bani da halin bijire musu duk abun da suka sanya Ni dole in yi,
Daga ranan sai na zama tamkar Jaka babu kalan wahalan da ba na sha a hannun Sharhabila, ga shi abu kaWan sai duka,
A cikin kwana uku cur ta koya min duk abun da yakamata in sani, abinci ne kawai ba ta sakar min dukka amma tana koya min tare muke komai, ina kuskure wa ko ban fahimci wani abun ba sai ta tafka min mari, nan da nan lokaci Waya fuskata ta sauya kamanni har wani tara jini fuskar tayi, abun ka da farar mace tuni fuskar tayi jawur sabida tsaban wahala,
Komai na gidan yanzu Ni nake yi, hatta kula da yaransu ya dawo hannuna, Ni nake saka musu kaya na cire musu sannan na wanke, duk in zasu sauya kaya Ni za a kira in canza musu, wanka ma sai yazamana Ni nake musu,
Lokaci Waya yaran sai suka saba dani har magana suna min tunda sun ga ina lallaSa su ina musu duk abun da suke so; Ni kuwa gudun kuskure ne.
Sai ya zamana ko wani abun suka samo in har na ci ne sai su kawo su bani su ce in ci, tun ina ™in amsa musamman Sadam yayi ta kuka wai, "ya bani abu na ™i amsa."
Hakan ne yasa nake amsa ina ci bani da yadda zan yi, amma cike da tsoro nake kar Sharhabila ta gane ina cinye mata abun Yaranta

Ai kuwa kamar na san zan sha wahala ne in ta gane, ranan da Sadam ya kawo min ayaba yace, "ga shi Dadyn mu ya siyo ya bamu, kema ki ci wannan."
Har na amsa na Sare ina ci,
Sai ga Sharhabila ta shigo Wakin Yaran, tunda a nan nake ina gyara musu Wakin,
Tana ganina ta daka min tsawa tana cewa, "shegiya muna-fuka dama abun da kike yi kenan, idan na basu abu ki ™wace ki cinye?"

Baki na buWe da ninyar yin magana har na fara rantsuwa; amma marin da ta sauke min a kuncina tuni na saka ™ara na kama kumatun ina ihu sabida azaban zafin marin, sauran ayaban da ke bakina dole suka zubo waje tsaban wahalar da ya tunkaro Ni,
Hakan bai yi mata ba sai da ta haWa da duka tana zagina tare da jan min kunne ta murWe

Sadam kuwa kuka ya saka yana mai ri™e hannunta da cewan, "Mamy ni na bata fa ta ci, Mamy ki sake ta haka nan Ni nace ta ci."

Wani kallo ta watsa mishi tace, "kai ka bata don Ubanka an ce ka bata ne?"
Sai ta zare mishi ido tace, "idan ka sake Wauko wani abu ka bata wlh sai na saSa maka Sadam, Sace dalla ka bani waje."

Yaron sai ya fita yana kuka har da ™ara volume

Ita kuma ta sake Ni tana cewa, "saura ki zauna ki Sata lokaci a nan kar ki zo ki ™arisa min sauran aikin ba, ki kuma gyara musu Wakin da kyau ko tsinke ba na son gani, ki fito da kayansu ki wanke musu kar ki soma ki saka a inji, da hannu nake so."

Jiki na rawa na amsa maŭ˙˙˙ 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~ta babu damar sakin kukan da ya taho min,
Sai da na ga ta fita sannan na fashe da wani marayan kuka har da shashshe™a, ban tsaya Sata lokaci ba na ci gaba da kimtsa musu Wakin zuciyata kamar zata fashe don azaban marin da tayi min, har ™ara taSa wurin nake yi ina mai ci gaba da zubar da hawaye,
Sai da na gama sannan na fita zuwa falon,
Babu kowa sai Yaya Yunus da ke zaune daga shi sai singlet yana shan juice a cup, hannunsa Waya kuma ri™e da waya,
Kaina na sunkuyar a ™asa da ninyar wuce wa, don ban manta gargaWin da Matarsa take yawan min a kansa ba na dena kallonsa,
Har na kusa isa kitchen na ji muryansa yana cewa, "Kee! Zo nan".
[2/10, 10:43 AM] OumŠahira: =ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ
   *RAYUWAR MADINA* =Ĝ§Ü
=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ=ĜŽÜ


_Writing Story:_
*NAFISAT ISMA'IL*
     _(UMMUDAHIRA)_
*SARAUNIYAR TSOKANAR PERFECT>ĜŬŬ*



*PERFECT WRITER'S ASSOCIATION* <Ĝß

```( WE AIN'T PERFECT, BUT WE'RE ALWAYS TRYING OUR BEST TO MOTIVATED AND ENTERTAIN OUR REDERS=ĜŞÜ)```

/https://www.facebook.com/Perfect-writers-association-100452275039839/

          *P.W.A
'ŝ*





      *SADAUKARWA*
_Na sadaukar da wannan littafin ga ´an uwana Mata waWanda suka fuskanci u™uban rayuwa a zamantakewar su na Aure, Allah yasa mu dace ya kawo mana ™arshen wahalar rayuwa._






*DATA SHARE*

Call, message or whatsap 07065334256

*MTN*
500MB 150
1gb 280
2gb. 550
3gb. 840
4gb. 1120
5gb 1400
6gb. 1700
Verlid for 30 days.
















______________ *EPISODE 22*
_____Da sauri na isa inda yake ina mai zube wa a ™asa jikina na rawa; sabida ganin hakan bai taSa faruwa dani bane, a tunanina laifi nayi mishi tunda bai taSa kira na haka ba

Shi kuwa bai Wago kansa daga duba wayan da yake yi ba, sai ma muskuta zamansa da yayi yana Waura ™afa Waya kan Waya, tamkar ya manta dani kuma can yace, "kira min mai gadi."

"To." Na amsa mishi da sauri ina mi™e wa na fita, sai a lokacin na saki numfashi mai sanyin daWi ina nufan bakin gate Win,
Bayan na kira sa muka dawo a tare zuwa cikin gidan,
Har ™asa na du™a nace mishi, "na kira shi."

Bai bi ta kaina ba ya Wago yana duban mai gadin tare da amsa gaisuwar sa, sai yace, "zaka je ka siyo mana kayan shayi ne."
Sai kuma ya koma kwaWa kiran Matar shi, "Wifey... Wifey.."

"Na'am, Husband, ina zuwa."

Sum-sum na tashi na mi™e sabida fahimtar aikina ya ™are a wurin, yayinda na nufi kitchen ina fara tsabtace shi kamar koyaushe kafin a fara amfani dashi

Sharhabila ta fito ta zauna a gefen sa saman hannun Kujeran, tare da cewa, "gani Husband."

"Me da me kika ce ya ™are? ga mai gadi nan zai siyo kawai, don ba na jin fita." Ya ™are maganar da Waukar kudin da ke ajiye gefen sa yana mi™a mata

Amsa tayi sannan ta kalli mai gadin tana lissafa mishi kayan tea da zai siyo musu,
Bayan ta sallame shi sai ta mi™e ta nufi kitchen, tana shiga ta bi Ni da kallon ™as™anci tana ™in amsa gaisuwa na,
Wadda nayi mata har ina du™a wa har ™asa, duk da in da sabo ya ci a ce na saba, don koyaushe in na gaishe ta bata da lokacin ma da zata kula Ni balle ta amsa min, sai dai ta jefa min harara ko kuma ta zage Ni ran™washi ya biyo baya, ko kuma duka da tsawa, babu irin hantarar da ba ta min, sam bata da zuciya mai kyau, bata da imani kwata-kwata a zamana da ita na gama fahimtar haka,
Yanzu ma tsaki ta ja tana cewa, "ki yi sauri ki gama don baza ki bar mu da yinwa ba, ki fere arish Win nan sannan ki haWa da ™wai guda goma, ki tafasa ruwan zafi ki zuba a flaks ki kawo kan Dinnig, saura ki bari in sake dawowa ba ki yi da jiki ba."
Ta ™are maganar tana juya wa ta fice batare da ta sake bi ta kaina ba

Yayinda na saki numfashin tsoro sabida ganin ta fita salin-alin bata duke Ni ba, da sauri cikin kazar-kazar Wina na soma gudanar da aikin, tunda aiki ba ba™on abu bane a wurina, nayi na gidan mu ma mai tarin wahala bare wannan da nake ganin tamkar ba komai bane a kan wancan, don haka cikin ™an™anin lokaci na gama abun da ke gabana don kar ta sake dawowa ta tarar dani, sabida na san hakan bazai min daWi ba,
Lokacin da na fita falon har lokacin Yaya Yunus ne zaune yanzu daga shi sai yaran; suna zaune a saman shimfiWaWWen kafet sun saka littafi a gaba suna Home work, kasancewar yau weekend ne shiyasa dukkan su suna gida,
Yaran sai surutu suke yi suna tambayar Dadyn su abun da basu gane ba

Da sauri Sadam ya mi™e zai biyo NI sabida hango Ni da yayi,
Amma sai Sharhabila ta kira sa sabida fitowar ta kenan ta hango sa, ta kwaWa masa kira tana hararan shi da cewan, "dawo ka ™arisa aikin ka Sadam, ina zaka je?"

Tura baki yayi yana dawowa da baya-baya, sai kuma ya juya da gudu zuwa wurin littafin sa yana cewa, "Mamy zan taya ta ne."

Hannunsa ta ja ta ™arisa zaunar dashi tana cewa, "No kar ka sake zuwa inda take, ita ´ar aiki ne ba na son ina ganin ku tare kana ji na?"

Kallonta yayi kamar zai yi kuka, sai yace, "Mamy amma ina sonta Allah, nima zan ri™a koyon aikin ne ina miki."

Sanin halin sa da shegen surutu in ta biye masa, shiyasa ta janye littafan nasu tace, "Oya, tashi mu je kuyi breakfast, sai ku dawo in taya ku Home work din."
Sai da suka tashi suka bar wurin sannan ta kalli Yaya Yunus tana cewa, "Husband mu je mu karya, ina son fita wurin Dady don ya kira ni a kan aikin da zan fara."

Sai lokacin ya Wago ya dube ta, fuskarsa ya Wan sanja before yace, "Wifey I don't like this job of yours, ba na son ki sha wahala Please ki bar wannan aikin sabida Ni ban ga amfanin sa ba."

Šan waro ido tayi kansa, sai kuma tace, "Ni kuwa na ga amfanin sa Husband, ai dama nace maka ina samun ´ar aiki zan koma bakin aikina, so Ni ba na son zaman nan gwara kawai in ri™a fita ina shan iska, kuma Dady ma ya sake min magana ai ka ga bazan watsa mishi ™asa a ido ba."

Shiru ya Wan yi, sai kuma ya juya kansa yace, "ok mu je mu karya."
Tare suka mi™e zuwa kan daining Win, Sharhabila na ci gaba da mishi zancen

Yayinda Ni kuma tunda na jera musu komai tuni na bar wajen na koma kitchen, sai da na sake gyara ko'ina sannan na fito na koma masaukina, ina jiran su gama in je in kwaso komai in wanke, abun da suka rage kuma shine nawa, don bani da rabo a gidan har sai sun ci abinci sun rage sannan nake da damar ci, a haka ta gargaWe Ni kuma ina bin umarnin ta ba na gindaye wa, sabida ba kaWan ba ina matu™ar tsoron Matar nan, muguwa ce; komai na san zata iya min in har ta kama Ni da wani laifi, shiyasa koda ™aramin kuskure ne ba na gigin aikata wa,
Zama nayi na haWa kai da gwiwa ina tsumayen kiranta, yayinda kewan Ummana da Yaya Haula ya cika min zuciya, su ne kaWai masoyana a rayuwa; waWanda nake tuna su a koyaushe kuma nake jin kewarsu fiye da komai, don tuni hawaye sun soma zubo min, nayi saurin sanya hannu na kwashe ina tunanin meyasa Ummana bata zo ta ganni ba? Ga shi yau kusan sati Uku kenan babu ita, bayan tayi min al™awarin zuwa babu jima wa zata zo ta duba Ni, amma shiru, ko dai ta manta dani ne? Kullum tunanin su yana ma™ale a zuciyata, kuka sosai na sha har sai da na ji kaina ya soma sara min, sannan na dakata ina sauke ajiyar zuciya batare da na Wago kaina daga saman gwiwowi na ba.
***** ***** ***** *****

Yayinda kamar yanda nake tunanin Ummana; haka itama tana can a cikin damuwar halin da nake ciki, tun tafiyana hankalin ta ya gaza kwanciya kawai ™arfin hali take yi, kuma abun da yasa bata zo ba har yanzu sabida bata da kuWin transport, sannan bata san gidan Yaya Yunus Win ba, dole sai ta kira Haula ta tambayar mata Baffa, shiyasa take jiran sai nayi kamar wata Waya sannan ta je ta duba Ni, shima ta daure ne kawai takai zuciya nesa tana danne damuwarta, don ma Hajiya Ummee tana ™ara bata baki tana tausanta tunda ta gane halin da take ciki na damuwa

Shiyasa yau da ta zo aiki gidan, bayan sun gaisa da Hajiya Ummeen, har ta mi™e zata wuce ta fara aikace-aikacen ta, sai tace mata, "Asiya dawo muyi magana mana. Wai kuwa yaushe ne kika yanke zuwa duba Madina? Ai yakamata a ce kin duba ta zuwa yanzu tunda na ga har yanzu kina cikin damuwa, kin kasa sakin ranki."

Cikin sanyin murya Umma ta kalle ta tare da cewa, "a'a wlh Hajiya, ai Ni tuni na cire damuwar Madina a raina tunda haka Allah ya ™addaro mata, bani da yadda zan yi, dama wata rana dole zata yi auren ai, amma na bari ne zuwa tayi kamar wata sai in je in ganta."

"To Masha Allah, Allah ya kaimu lokacin, ai ina ga kwanaki suka rage, amma idan za ki tafi sai ki faWa min in ba ki sa™o, yanzu ma bari in Wauko miki kudi ki shiga kasuwa ki yi mata siyayyan abubuwan da kika san zai amfane ta, ina zuwa."
Sai ta mike zuwa Wakin ta; ta je ta duba Jakarta 5k kaWai ya rage a ciki, sai ta Wauka ta fito zuwa Wakin Mashkur tunda ta san yana ciki bai fita ba

Ilai kuwa yana kwance bai tashi ba, yana huce gajiyar aikin da ya sha jiya a asibiti, kusan kwana yayi a can don sai ™arfe uku ya dawo, shiyasa yau yake huta wa duk da yana fita da weekend amma ba koyaushe ba, bare yanzu da yake son barin garin zuwa Abuja yin wani sabon course din, akwai ™anin Hajiya Ummee; Uncle Hashim da ke zaune a can Soja ne, a gidan sa zai zauna yayi karatun nasa, remain 2 month yanzu ya tafi

Tura ™ofan tayi ta shiga tana kokarin Waura zanin ta da ke shirin kwance wa, yayinda bakin ta Wauke da sallama ta ™arisa shige wa,
A cikin Wakin nasa ta baza idanu tana kallo, wanda Wakin ya kasance nasu su biyu da suke zaune a gidan, shi da Ansar wanda sun fi zama wurin Kakar tasu Mahaifiyar Momyn su fiye da can gidan su Kaduna, sabida sun fi sha™uwa da ita, sanadin zaman Mashkur a nan sabida yayi karatun sa na degree har matakin Masters a nan ABU ne, shiyasa yayi zaman sa,
Shi kuma Ansar kasancewar akwai Wan uwansa a nan ne shiyasa shima yawanci in ya zo ™asar a nan yake hutun sa ba ya zuwa gidan su, dayake shi yana can Riyadh yana kula da Companin Momynsa a matsayin Manager kuma lauya, still yana ci gaba da karatun sa, shi irin mutanen nan ne masu son jin dadi da more rayuwa, rayuwarsa ta fita daban da ´an uwansa, shiyasa ya matsa wa Iyayensa tun lokacin da ya gama karatun sa na degree ya matsa zai koma can ya kula wa da Momynsu Companin ta, tunda yawancin dukiyarta suna can ne a Riyadh sai dai masu kula mata dashi, yanzu kusan five years kenan da komawarsa can sai dai ya zo Hutu idan ya ga dama,
Soyayyar da Hajiya Ummee take musu ne yasa suka dawo wurin ta suna zama sabida kulawar da take basu, wanda ya samo asali ne sabida ™aunar da take yi wa Momynsu tunda ita kaWai Allah ya bata, bare tayi rayuwa tsawon lokaci batare da suna tare da ´arta ba, sai daga baya ta samu damar kasancewa da ita, shiyasa take matu™ar ™aunarta da ´a´anta

Kan gadon ta nufa tana tashin sa sabida ganin sa da tayi kwance ya kifa ciki yana ta sharan barci, daga shi sai dogon wando da singlet a jikinsa, ya tusa kansa a ™asan pillow har tana jin munsharin sa,
Duka

Please Login or Register in order to submit comment